Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwarara daga idonshi. Kusan 20mnth sea ga Alh Amin, yna isowa ya Sanar dasu halindah da ake ciki, Alhjn Gwarzo yaceh "kira Mukhtar sea yazo y dubatah" cewa da family doctor dinsu. Ita kuma Amal sea ayi matah wanka ayi matah suturah a kaitah makwancintah. Alhjn Gwarzo ya qara da cewar " Ni bari in tafiyh in sanar da Maman Amal, saboda rasa dah a duniyah abune wanda sea da hakuri".

Hka kuwah akayi ba'a jima bah kau doctor Mukhtar ya iso y dubah Maleeka, indah aka ajiyetah a bangaren Alhjn Gwarzo, nan dea yay duk abunda zayyi sannan ya juyu "yaceh Alh Maleek" Maleeka she x in big shock! And she need tym to rest, sannan kuma ga wannan y rubutah magani da Injection da drip da dea sauran abubuwah yaceh a siyo.

A chan bangaren Alhjn Gwarzo kuwah yana isah bangaren Maman Amal, yay sallama tana ganinshi ta gaisheshi yace da ita "Zaunah" ta samu guri ta zaunha, shima y zaunah, farawah yay da cewar "Kisani cewa Kullu nafsin za'iqatul maut" Allah shine ybki Amal, hkne? Dum! Taji gabanta ya fadiyh, ta amsah da eh, to Allah y karbe rantah a yau din nan, yanzun hka munzo da gawarta tana Bangaren Maleek.

Abunda nakeso dake shine "kiyi hkuri, ki dau qaddara, ki fauwalawa Allah komai, Hawaye suka dinga zubuwah daga idontah, taceh " Allah sarki Amal, haqiqa kin hadu da jarabbawa iri2 a rayuwah, ina fatar Allah ya jiqanki da rahama yasah Aljanna ceh makomarki, ni nayafeyh muke duk abunda kika mun duniyah da lahirah. Allah yay maki rahama Amal.

Amin, inji Alhjn Gwarzo ya qara da cewar hka akeso mumini ya kasance a rayuwarsah ta duniyah, Allah y jiqantah da rahama. Yna gama fadar hka ya tashi y bar dakin yana zubar da hawaye.

(Allah sarki rayuwa kenan idan kaine yau gobe ba kaine bah, mu kasance cikin shiri da Allah a koda yause saboda bamusan ranar mutuwarmu bah! Allah yasah mu cika da imani amin.)

Lokaci yayi! An kammala yiwah Amal suturah anyi matah sallah duk tare da mijintah Anwar, aka kaitah makwancintah inda Anwar yay matah Addu'ah sosai tare da sauran yan uwah da dimbin jama'ar musulmi da suka halarci wannan jana'izah.

A hka suka juyu zuwah gidah suna isowah Anwar ya fadieyh qasah ya sumah....

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!!!

By
Kausar Luv๐Ÿ’ž & Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[10/28, 3:27 PM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
101 to 105
Alhjn Gwarzo yace a kirah Dr Mukhtar, yana zuwah ya dubashi, Alhmdlh anci nasarar shawo kan matsalar Anwar, inda ya farfado ya samu sauki aka cigaba da amsar gaisuwa tare da shi.

Duk wannan Abun dake faruwah Maleeka na unconscious stage! Duk bata sani bah.

Yau kwana 3kenan da rasuwar Amal, har yanzun Maleeka na unconscious! Anwar yayi bakieyh ya rame kamar bashieyh bah, yama Deana zuwa gurin aiki kwata2, gidan yayi tsit kamar an debe nishadin gidan.
Yau Monday kwanceh yake Kan kujerah sea hawaye ne ke faman zubah a idonshi, inda yaketah tunano rayuwarshi shida Amal, tashi yay ya shigah dakin da Maleeka ke ciki, tana kwance kan gadon da ake jinyarta,ko motsi batayi sama2 ma take numfashiyh, hannuntah y riqe bayan ya zuqonah qasah ya aza kanshi a kan gadon, yafara magana "Mylin!" Pls don leave me too! Kingah Amal ta mutu ta barni dan Allah ki tashi am in need of u in My life!

Dan Allah Maleeka ki tashi! Pls!!! My life is incomplete without u mylin! Plz kitashi NISFUL HAYAT dina. Kamar a mafarki Mylin ta fara motsi,har ta bude idanuntah, tana tashi abunda ta fara fada "Addana" Anwar hankalinshi tashi ya tashi ya rungumetah yana cewa "Kiyi hkuri Mylin, Amal ta mutu ta barmu dan Allah ki Deana kukan nan hka! Sea hawaye takeyh ta qara shigewah jikin Anwar tana kukah shima kukan yakeyi, Anwar y qara da cewar "Maleeka ykamatah mu daukieyh qaddarah muyita matah addu'ah. Lokacin Maleeka ta qara fashewa da wani sabon kuka, hka yay ta rarrashintah har tai bacci a jikinshi tukunnah ya shimfedetah y fitah.

Washe gari tunda safe suka hadu gurin break fast, Alhjn Gwarzo, hajiyah tsohowa, Alh Maleek Alh Amin Mum Maleeka, Maman Amal, Anwar Da kuma Maleeka.

Addu'ah sukayi tukunnah suka fara cin abuncin inda kowanne a cikinsu babu sukuni a cikin zuciyarsah, Maleeka dea na kallonsu don ita gaba daya hankalintah baya jikintah sea tunawah take da Amal da irin rayuwar da sukayi.

Har suka kammala breakfast din, Alhjn Gwarzo yaceh "Maleeka hakuri zaki wanda y mutu fah baya dawowa, Addu'ah kawea take buqata daga gareki! Kuka tasa ta tashi ta bar gurin da gudu tai dakinsu na da ita da Amal, Anwar yabi bayanta dan ya rarrashitah.

Hka kuwah akayi yana zuwah ya sametah tana kukah, rungumetah yay yace "Dan Allah Maleeka ki Deana kuka hka kina qaramata nauyi ne yau kusan kwana4 kenan da rasuwar nan amma sea uban kuka kike! Ko ni nan da nake mijintah na hakura, saboda hka dan Allah kiyi hkuri. Shiru tai bata ce dashi komai bah, sea chan Anwar yace "And again wannan kukan da kike yana sah a riqayiwah mamaceh azabah fah!" Dum!!! Gabantah y fadieyh tai maza taceh Noo!!! Wallahi In shaa Allah na Deana yaa, bana son ayiwa Addana azabah saboda ni. Allah y jiqantah da rahama, Yasah ta hutah. I really missed her yaa An, i just wanna see her hug her again, tell her hw much i luv her,hawaye ya gangaro daga idonta tace das is my only wish.

Duk karfin halin Anwar shima sea da yay kuka, Maleeka ta bashi tausayi sosai. Nan y qara daukar damarar bata farinciki da kuma cika wasiyar matarshi margayiyah Amal Amin Usman Gwarzo.

Look at me Mylin yace da Maleeka, Kallonshi tai yace "promise me bazaki qara wannan kukan bah" pls! Cikin muryar kuka tace "I promise u Yaa An in shaa Allah bazan qara bah. Murmushi Anwar yay yace ko Kefah, kara rungumeta yayi yana bubbuga bayanta.

Yau sati daya kenan da faruwar wannan al'amari, Maleeka ta fara warwarewa ta qara samun sauki, yanzu kwata kwata ta natsu, kaman ba mylin din daba, zaune take cikin garden dinsu sea ga Alhjn Gwarzo shida Anwar, suka same guri suka zauna. Ahjn Gwarzo yace "Maleeka" tace na'am. Yace "to Alhmdlh tunda an kammala amsar gaisuwa kuma kin qara samun sauki sea batun ku koma gidanku da zamah. Dum!! Taji gabanta y fadiyh, Alhjn yace kinji abunda nace? Eh Amma Alh.. Kapin ta iyar da maganar da zatayi sea ta tunah da alqawarin da tayiwa Amal da kuma nasihohin da tai matah, da kuma ranar da zata rasu ta hada hannayensu guri daya..

Nan ta tsaya ta fara tunanin shin zata amince ta bishi ko kuwa yayane???

Masu karatu ku biyomu domin ganin mai zea faru.
Yar mutan PH da Zamfaris ke cewa We Luv u All our fans๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜

By
Kausar Luv๐Ÿ’ž & Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[1/7, 10:28 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ?

Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
106 to 110
Alhjn Gwarzo yace "amma me"? Tace "bakomi", yace "to shikenan" yajuyo ya kalli Anwar yace anjima da daddare saika dauketa kutafi ko?? Yace to, Alhjn Gwarzo yawuce cikin gida, shikuma Anwar ya matsa kusa da Mylin.

Yay shiru batare dayace mata komiba, a cikin zuciyarsah kuwa cewa yay dole in mantar dake damuwarki dolene gareni in faranta muki rai duk da nima ina cikin bakin ciki buh Mylin u ar a small gurl so i have take gud care of u.

kallonshi tayi tace yaa An menene?? Sauke ajiyan zuciya yayi yace bakison komawa gidana ko?? Har yanzu baki sona ko Mylin?

Girgiza kai tai da sauri, wlh yaa An bahaka bane, nidama kawai gani nayi zanfi jin dadi nan, chan gidanmu babu Adda d house will be bored, i will be lonely, ta share kwalla. Matsowa ya qara yi kusa da ita ya daura hanunshi a kafadanta, ta dago kai ta kalleshi yay mata murmushi yace i promise u d house will not be bored, together we will make d house 2be full with our luv and passion.

Kulle idonta tayi nidai yaa An stop talking about Luv am a small girl dont spoil me?? Murmushi yayi Mylin kenan duk lokacin dayake fushi ko cikin damuwa inhar yana tare da ita yakan tsinci kanshi da manta yanayin dayake ciki..

Kallonta yayi yace okkk less do something bude idonki first, tabude ahankali ta kalleshi yace game zamuyi inhar kinci zaki tambaye kome kikeso dole namiki.... Inhar naci zan tambayeki kome nakeso kuma dole kimin, kin yarda??? Fari tayi da ido tace nayarda, am good at any game so nasan zanmaci, dariya yayi yace okkk less start.

Anwar; Ya kalleta yace "Mylin are u smart"?
Mylin; tace "yes"
Anwar: yace spell ur name
Mylin: "tace m-a-l-e-e-k-a"
Anwar: yafashe da dariya hahhhh u fail, Mylin ta daure fuska tace "But yaa An u said i should spell my name. Anwar yay dariya sosai harda kama ciki rabonshi dayin dariya haka tun rasuwan Amal.

Mylin takara cika tai fam, tace nikayi magana kana wani dariya, dagowa yayi yace plz Mylin duk randa aka kara tambayan ki are u smart kice noo, cos u really are not smart.

Mylin hawaye yacika idonta tafara bubbuga kafa nikawai kayi bayani maiya fadar dani, yace nace miki SPELL YOUR NAME, did i say u should spell Maleeka?? Is a tricky question, Kamata yayi danace spell ur name, kifara s-p-e-e-l-l_ u-r _n-a-m-e.

Haka yakamata kiyi but kinje kina spelling Maleeka yacigaba da dariya.

Mylin ta bubbuga kafa akasa tace wlh bazan yardaba yaa An u cheat, yace bawani cheat malama kedai u are not smart. Ta turo baki, Anwar "yace oya sai alkawarinmu", tace "to mekake so"?

Kallonta yayi ido cikin ido yace i only want a deep kiss Mylin, yakara langabar da wuya kaman yaro plz Mylin do it wit passion, i really need it kona samu natsuwa.

Kwalalo ido tayi waje dan bata taba tsammanin abunda zai tambaya ba kenan, gashi ba halin guduwa ya matseta,jikinta ne yafara rawa, muryanta ma rawa yake tace "yaa An plz ka chanza, ni wlh ko baby jariri bana iyama kiss balle babba irinka plz change it i cant , just change!

Kallonta yakarayi yace ok naji zan chanza, da sauri tai murmushi tace fada to, murya kasa kasa yace yau idan mun koma gida da daddare kiban haqqina, dai dai lokacin maman Amal ta shigo garden din zata kwashe shanya dan taga hadari yataso sosai..

Ya kara lankwashe murya yace Mylin tunda mukai aure baki taba ban haqqinaba plz kibani kona samu natsuwa, kara matseta yayi, maman Amal da sauri tajuya tabar garden din, tanamai mamaki yanzu dama babu abunda yataba hada Maleeka da Anwar??? Dole na gyara "yata.

Mylin jikinta yafara rawa basu ankaraba sukaji ruwan sama ya sakko da karfin gaske Mylin tatashi da gudu zata tafi ya fincikota tafada kirjinshi.....

By
Kausar Luv ๐Ÿ’ž & Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[10/29, 4:51 PM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
111 to 115
Ya matseta a kirjinshi ruwa na dukansu amma yaki sakinta, Mylin da tuni tafara hawaye tace yaa An plz let go off me, kaga ruwa yafara jikamu, yace ai bakimin abunda nace ina so ba, tai shiru tace but yaa wlh tsoro nakeji plz mubar maganan, saken naje na chanza kaya.

Wani mayen kallo yabita dashi, yace alkawari kikayi saikin cika, kafin tafadi wani abu yahada bakinshi da nata saida ya tsotsi bakinta sosai kaman yasamu chocolate (cabry daily milk silk ) sannan ya kyaleta jikinta gabaki daya yamutu, kama hanunta yayi oya muje, hanyar dakinshi da taga yayi yasa tarude tajuyo ta kalleshi ina zaka kaini daure fuskan da taga yayine yasa tai shiru.

Bude dakin yayi suka shiga yamaida kofan ya rufe, fara cire kayan jikinshi yayi agabanta aiko da sauri ta kulle idonta, yace oya cire kayan ki kar mura yakamaki sun jiku, dauko mata wani farin jallabiyanshi yayi yabata yace cire kisa wannan, jikinta ko ina rawa yake yau tasadakar yaa An dole yakarbi haqqinshi.

Bayi ta shiga ta chanza kayan tasa jallabiyan tafito tasamu yaa An harya kwanta, kuka tafara mai yaa An, kaima Allah kabudemin kofa natafi, wlh tsoro nakeji plz karkamin komi, zama tayi akasan dakin tana kuka sosai duk saita bashi tausayi.

Tashi yayi ya dagota yace kidena kuka babu abunda zan miki inhar bakimin gardama ba, hau gado muyi bacci tare, in ruwa ya tsaya saiki tafi, takara rau rau da ido, taki motsawa daka mata tsawa yayi hau gado nace da sauri ta wuce tahau. Nan take ta tunah da Amal da kuma alqawarin dake tsakaninsu.

Hawa gadon tayi yasa bargo yarufesu, jikin Mylin rawa yake jawota yayi kirjinshi ya lallatsa kirjinta saida yaji tana kuka sosai sanan yadena yakara kankameta yana bubbuga bayanta ahaka har bacci ya dauketa sai sauke ajiyan zuciya take, shima daga baya baccin yay gaba dashi.

Basu tashiba sai wuraren 3, ita tafara tashi daukan hijabinta tayi tasa sanan tazo ta tsaya akanshi tana yaa An tashi kabude kofan natafi, ahankali yabude ido yanda lips dinta ke juyawa saitakara burgeshi,

Mikewa yayi yace to yimin alkawarinmu sai kitafi hawaye ya ciko idonta yaa An dazufa a garden ai kayi, yace ooo dat one ai ninayi yanzu kezakimin dama haka alkawarinmu yake inba hakaba anan zaki kwana kuma da daddare nakarbi haqqina.

Dataga da gaske yake gashi lokaci natafiya yasa tace to kulle idonka, yace bazan kulleba tace plz ka kulle inba hakaba bazan iyaba, ya kulle ahankali takai bakinta kan nashi tahadasu aiko da sauri ya cafe nata yafara kissing dinta sosai da kyar ya barta...yatashi ahankali yabude kofa tafita dagudu shikuma yakoma kan gado.

Bayan la'asar Maman Amal ta aika akira mata Maleeka, taje Maman Amal tabata wani tsumi mai kyau tace sha, Mylin ta yatsine fuska Mumy na menene?? Tace gidanku maganin ciwon mara ne, naga yana yawan damunki oya sha kiban kofi, takosha tace mumy amma maganin da dadi wlh dan karamin, mamm Amal tace uhmmm yarnan ya isa haka karyay miki over dose anjima idan zaku tafi zan baki wasu.

Da daddare an hadu wajen dinner Mylin takasa kallon yaa An shiko sai murmushi yake. Suna cikin dinner sabit ya shigo da sallamanshi yana Murmushi, yana cewa am back to where I belong, am now wt my family" really there's no place lyk home" All tnx due to Allah d lord of al'amin. Yana kammala fadar hka wuce gaida daukacin ilahirin iyayenshi. Buh mai ke faruwa Mylin & Anwar ar here? Hka y fada a zuciyashi, buh komah meye zanji.

Yana gama fadar hka ya daure fuska yace haba kaman bani da family nagama karatu babu wanda yazo grad dina.

Mylin ce taje da gudu ta rungumeshi tana kuka sosai kowa yay shiru kallon Anwar yayi yace bro lpy??wai meke faruwa ne?? Me akama Mylin kuma take kuka hka????

Kowa yay shiru babu Amsa, kallonsu yayi daya bayan daya yaga babu Amal yace dad ina Amal? Ko kun barotah gida ne? Chan "Yace subhanallah badai Asman ta bane yatashi ba??? Ina take??? Tana asibiti nee?? U people should tell me Wat's happening pls???

Alhjn Gwarzo yaceh sabit, sabit ya amsah Alhjn "yaceh Allah yayiwah Amal rasuwah" Dum! Gabanshi ya fadiyh.

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!!!
"Kullu Nafsin za'iqatul maut"

Yar mutan PH da Zamfaris ke muku fatan alkhairi. Stay blessed๐Ÿ˜˜

By
Kausar Luv ๐Ÿ’ž & Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[1/7, 10:28 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€

Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
116 to 120
Sumuch happens amma aceh an kasah informing Dinah, hba dan Allah wannan wace irin rayuwaceh hka? Bkomai Allah y jiqanki Amal Allah yay maki rahama ya sa kin hutah, I really Mss u! Hka sabit ya fadah. Mylin ta qara fashewa da wani kuka, sabit yaceh " x OK dear ki Deana kuka" Musulmin kwarai shine wanda ke yarda da qaddara ykuma yi imani da itah ko khairi ko sharri

Lokacin Amal ya riga yayi saura namu Allah yasa mu cika da imani. Duk suka amsah da amin.

A hankali ya janyeta daga jikinshi yaceh "x OK kinji Mylin now wipe ur tears & stop crying kinji? Share hawayentah tai tukunnah suka komah suka zaunah suka cigaba da dinner din.

Bayan sun kammala, Alhjn Gwarzo yace to Alhmdlh, tunda an kammala amsar gaisuwa Anwar daukieyh matarka ko tafiyh gidah, saura kuma mi, kuyitah hakuri ku danne zuciyoyinku. Kunjiku? Suka amsah da eh, Alhjn Gwarzo yace "Allah yay maku Albarka kowah ya amsah da amin.

Nan suka watsiyh kowannensu, yay bangernshi indah Maman Amal taja hannun Mylin zuwah side dintah ta bata magungunan matah tasha ta bata wasu kala2 taceh ta dingah shaa da mnno koda madarah. Mylin ta amsah tai gyda, sea kuma ta fashe da kuka ta rungumieyh Maman, dakyar maman Amal ta rarrashitah.

A chan bangaren Anwar kuwah ya kammala hada kayansah tsaf, inda yay wa mutan gidan sallama, Maleeka ma ta hada natah kayan. Sea kuka takeyi. Fitowa sukayi indah sabit ne yay accompany dinsu.

Suna tafiyah Maleeka na hawaye, har suka isah motan Anwar, sabit yaceh "Bro take of our little sis" she x d only1 we have now" Murmushi Anwar yay yaceh I will in shaa Allah, dour she x my wyp,Murmushi sukayi dukansu.

Inda Maleeka ta rungumie Sabit tana kuka, sabit yace Mylin" pls ki Deana kuka, u ar not alone we are all here 4u kinji. Kai ta daga masah alamar eh, indah Anwar ya shigah mortar ya bude matah itama ta shigah sabit y mayar da murfin motar ya rufeyh, Nan sukayi sallama Anwar yaja motar basu tsaya ko inaba sea gwamna road.

Suna isah gateman ya bude musu gate, motar anwar ya shigah da ita yay parking, tukunnah yace " Oya Mylin mun iso" kallon gidan ta sumayi tana rufe idontah, dan irin yanda take tunawah da Amal.

Mylin let's go, Anwar da kanshi ya daukar musu bags dinsu zuwa dakin Maleeka yana ajiye bags din, ya juya zea fitah. Hannunshi ta riqieyh ta fara magana cikin muryar kuka tace " Yaa An ina zaka? Wlh tsoro nakeji! Murmushi Anwar yay yace dakinah zan tafiyh ko kina zuwah? Ya fada yana kyaptah mata ido.

Rau_rau tai da ido, tace Yaa An kadea kwanta a nan, takuwa yay y zauna kusah da itah yaceh "come on Mylin ki tashie mutafiyh mana" kai ta girgizah masah tai maza ta rungumieshi tana zubah masah shagwaba.

Gaba dayah ta rikitashi duk inda wata natsuwa tashi take ta tafiyh da itah. Da kyar yaceh to ki kwantah zan tafiyh inyi wanka in dawo.

Okyh Nima bara in shigah inyi buh dan Allah Yaa An kada ka jima kaji ta fada tana hawaye.

I promise u in shaa Allah bazan jima bah. A hankali ta janye jikintah daga jikinshi ta tashi ta shigah toilet, inda shima Anwar ya futah zuwah dakinshi yay wanka ya fitoh daga shi sea boxes dinshi sea singlet sea uban kamshi yake zubawah, kai tsaye dakin Mylin ya nufah yana isah kuwah y tarar da ita a gaban mirror ta kammala shafah turare daga itah sea Towel.

Yana ganintah ya hadeye yawou, yay Sallama, ta amsah tace Yaa dakatah ka juya zansah sleeping dress Dinah, Murmushi yay yace to, ya juyah ta fara saka kayan baccin sea da ta kammala sannan taceh to Yaa ka juyu,a hankali ya juyu ya kalletah yaceh Masha'allah, to ki kwantah ko?Taceh to kaimah ka kwantah, matsawa yay kusa da itah ya janyutah ya zaunar da ita kan gado y tashieyh ya kashe wutar dakin, ya dawo,ya riqieyh hannuntah, ya fara kissing, tace Yaa An pls! ta fada cikin rawar muryah.

Shhhhh Mylin! Yace da itah ya tashi y kwantar da itah kan gado, shima ya hau gadon, ya cire singlet din jikinshi, ya cire mata rigan jikintah tuni jikin Mylin y hau rawah, dan Allah Yaa An ka Deana! Mylin pls! kiyi hkuri Am in need of u! Take ya fara shafar nonowantah, nan ta dingah kuka, amma Anwar ko saurara mata bayyi bah, bakinshi y kai cikin natah y dingah kissing dintah irin hot kiss din nan.

Kukantah ya qara qaruwa a lokacin dataji hannunshi cikin gonar tah nan take ta tashi zumbur ta dingah kiran Yaa an dan Allah kayi hkiri bazan iyabah dan Allah. Mylin kiyi hkuri, I can't. Kowacce macce hka takeji inda an kaitah gidan mijintah.

Kiyi hkuri ki bani haqqinah! Anwar ya fada murya qasa_qasah. Kina so in rasah rainah ne? Na kawo gangara dan Allah Mylin.

Kai ta girgizah tasah hannuntah ta rufe fuskar tah Anwar take ya fara kokarin cire boxes din jikinshi.....


By
Kausar Luv๐Ÿ’ž & Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[10/30, 11:01 PM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
121 to 125
Kuka ta qara fasawah hkan yasah ya fasah abunda yay niyya, ya rungumetah tana ta shishikar kukah a hka tai bacci a jikinshi.
Lallai Mylin akuy aiki a gabana so ni y kikeso inyi? Wannan tsoro nake yayi yawah.

Washe gari tunda safe bayan Anwar ya tashi ya shirya zuwah office, kodah ya koma dakin Mylin still tana bacci, kasancewar tun asubah daya koma dakinshi bai dawo bah sea ynxn. kiss ya manna mata a kumatu ya ficeh zuwa office.

Koda y isah office ya tarar da wani abokinshi jabir, jabir: shine babban abokin Anwar komai nasu tare suke kasancewar Jabir baya qasar nan yana India hkan yasah basu cika haduwa bah.
Kallonshi jabir yay yaceh "surprise"! Murmushi Anwar yay nan suka rungumieyh junah.

Jabir "yaceh jiya na dawo in d nyt, shine nazo in dubaka fah, kasan u ar my 1 & only frnd. Anwar "yace hkne nawa ynxn mu qarasah ciki.

Hka kuwah akayi,suna isah jabir yace "Anwar yauseh zakayi aurene? Daria Anwar y dingayi har sea da Jabir yace my man what's wrong? Anwar ya dakatar da dariar yaceh Abokinah nayi aure fah mata har 2,amma Allah yayiwa dayar rasuwah! Jabir yace ayya Allah y jiqantah Anwar y amsah da amin.

Anwar yace jabir kasan suwaye matana kuwah? Y za'ayi in sani kuwah in bka sanar danibah, Anwar yaceh Amal da Maleeka, kai dan Allah? To wacece ta rasu? Anwar yay shiru sannan yaceh Abokinah Amal ceh, jabir yaceh Allahu Akbar! Yarinya mai kyau da hankali kai we really Mss u Amal. RIP.

Anwar yace "wannan gskyne" jabir "yace so ynzn where x Maleeka"? Anwar yay ajiyar zuciya sannan yaceh "tana nan", nan take Anwar ya fadawah jabir komai gamedah abunda ke faruwa tsakaninshi da Maleeka. Jabir yaceh lallai akuy matsala buh why can't u take her outside d state? May be zata sakieyh har ta samu relief? Anwar yaceh gud idea jabir hka za'ayi in shaa Allah. Nan dea suka cigaba da firah har jabir yay wa anwar sallama.

Karfeyh 2pm dea2 Anwar ya tashi daga gurin aiki, kai tsaye gidanshi y nupah, yana driven yana tunanin maganar da sukayi da jabir, a cikin zuciyarsah kuwa cewa yay " yah I will take her sum where but not outside d state it should be outside d country" in shaa Allah abunda zanyi kenan. Da wannan tunanin ya isah gidah.

Yana isah kai tsaye bangaren Maleeka ya nufah, koda y isah tasha su uban wanka tayi simple make up tayi kyau sosai sea kamshie take zubawah. Tana hangoshi ta tashi ta rungumie shi. Tana cewa " Hba Yaa An tundazun ka tafiyh ka barni ni dayah? Hka ake rayuwa dan

Please Login or Register in order to submit comment