Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

lesson din yagama mata ta kalleshi tace yaa An.

Yace Naam! Tace dan Allah karkasa abunan a ranka Maleeka batada wayo amma zan tayaka shawo kanta plz kayi hkuri,murmushin karfin hali yayi yace mata tnx cwt sis,jeki kwanta dare yayi ta mike tai masa sallama.

Washegari ranan Maleeka ko kallon Anwar da Amal batayiba tafito tashiga mota driver ya kaita makaranta, koda tadawo taga Adda tarigata dawowa rungumeta tayi Oyoyo adda i missed u,Amal tace mee 2, bayan tai wanka sunci abinci tare sanan sukai bacci.
Amal ta kalleyh Maleeka taceh Mylin dan na muki maganar Anwar ne dazun da safety kika wani shareni? Kinsan shi ke kaimu school kika wani shigah motar driver ya kaiki? Addana! Ni kaina bada son raina nai bah, kema kinsan I sumuch Luv u, bazan taba iya fushieyh dake bah, koda kuwah nayi na qarya ne.

Murmushi Amal tai tukunnah taceyh Alhmdlh my little Mylin. Allah y bar zumunchi, suka amsah da amin. Hka suka cigaba da firah har na tsawon wani tym.

Karfey 8:30pm dea2 Bayan an kammala dinner. Alhjn Gwarzo yay gyaran murya,yace Maleeka tace naam,inaso kisani a tsarin family dinan bamu sakin mata no matter wot,bazamu takurakiba muce dole sai kin tare gidan Anwar, amma abu daya zaki sani shine bazai taba sakinkiba balle kije ki auri wanda kikeso din.

Ayau na yanke hukunci, hukuncina shine naba Anwar auren Amal....Nan da next week idan Allah y kaimu za'a daura auren ta tare a gidan mijinta idan ta tare sea ta idar da jarabawarta, nasan dea Amal bazaki musanmun bah, sabidah ke yarinya ceh mai jin maganar mu, Allah yay muki Albarka. Wasu hawaye masu zapieyh suka sakko daga kunchin Amal. Alhjn Gwarzo ya qara da cewar ke kuma Maleeka kiyita zama a gida duk randa kikai hankali da kanki zakiyi nadamar abunda kika aikatah. Anwar wani duhu duhu yafara gani a idonshi da kyar ya saitah kanshi ya kalle Amal, Amal ta kalleshi!.....


Maman Shakur tai ajiyar zuciya inda ni Kausar Luv nake jirah naga
Mea zea faru, Wea ana wata ga wata akace ga tabbas, Masu karatu y zata kasance? Mai kuke zaton zea faru?

Ku biyomu domin jin wannan amsar.

An_Mal_Am😘😘

By
Kausar LuvπŸ’ž & Maman Shakur 😘
[1/7, 6:59 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€ NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
41 to 45
Nan take wasu hawaye masu xapieyh suka gangarou daga fuskar Anwar, shi dai har ga Allah yasan yana son Maleeka to mai yasah bata sonshi? Ya zaiyi da rashin maleeka???my life is incomplete without maleeka,she is my NISFUL HAYAT! itace rabin rayuwata,itace rabin raina Ko inada wani aibu ne a tare dani? Ko kuwah dan nai romancing dintah ne?

Alhjn Gwarzo yaceh ku tashi ku tafiyh, kowanensu ya kama hanya zuwah bangarensa, zuciyar Maleeka fara fall sabodah ita ko xapieyh bataji bah, ita ko kadan bata son anwar, hka itama Maman Maleeka rantah fari tas, sea dea Mea Alhjn Gwarzo yace Anwar ba zea saketah bah! To y kenan? Ehum gani kawea ne namu.

Suna isah daki, Mylin taceh Adda pls ki Deana kuka ki Deana zubar da hawayenki sabodah bana son zubar hawayenki! Kiyi hkuri kiyi abunda akaceyh! Hhh kuji Maleeka wea nasiha takewa Amal.

Dagowa Amal tai ta dubieyh Maleeka tace hba Mylin ya kike so inyi? Yanzun aceh mijinki zan aurah? Look Adda nifah bazan zaunah dashi bah, and pls kidena kiranshi mijina. just obey su Alhj kizaunah lpy, Murmushi tai tace Allah y kaimu. To amin Amal.

A chan bangaren Anwar kuwah tunda ya komah dakinshi zazzabieyh ya rufeyhshi wani jiri yakamashi, hka ya kwana har safeyh. Washe gari ma ko office bai samu zuwah bah.

Hka al'amarin ya cigaba da kasancewa Anwar da Amal sun rasa kwanciyar hankali,kullum saiya tashi cikin dare yay Addu'a Allah yasama Maleeka ta soshi ko kadanne.

Rana bata karya.Ayaune dubbanin mutane suka shaida daurin auren Anwar da Amal. sadaki dubu 50,kowa na farin ciki banda Anwar da Amal. Inda maman Maleeka ta taka rawar gani wurin gyara amarya Amal ciki da bai.

Amarya tasha nasiha da wa'azi a gurin su Alhjn Gwarzo inda shima Alh Maleek da Alh Amin da Maman Amal sukai mata nasiha. Jikinta yay sanyi tai kuma alkawarin yima Anwar biyayya.

Hka akayi shagalin buki aka kammala aka kai amarya gidan mijintah dake Gwamna road, humm duniya wama fiha, zo kugah dukiyah an zubah abubuwah da damah, a cikin gidan Alhjn Gwarzo ya shigah ya futah akayiwah Amal kaya naji da fadah, gidan Babban gida ne wanda yake da kyau da tsarin gaske, gidan up_stairs ne.

Bangare biyu ne a gidan sea kuma bangaren Anwar idan aka hada ya bada bangare 3kenan. Acikin dakintah daga sama akuy hanyar da dazata sadata da dakin Anwar hka shima dayan dakin yake duk dea a sama, sea BQ akuy garden a cikin gidan a gurin garden din da akuy swwiming pool, da dea sauran abubuwah. Gidan y hadu iya haduwah.

Bayan an kai Amarya dakintah, aka watse, Anwar ya shigo Addu'ah yay mata tukunnah yaceh da itah" Sis ki kwantah ki hutah kamar kin gaji",bkomai yaa , kayi hkuri ni kainah nasan Baka sonah kuma Nima hka kawea munyiwa mahaipanmu biyayya ne ina fatan Allah yasa muci ribar hakan har qarshen rayuwarmu.

Indea Maleeka ceh watarana na tabbata in shaa Allah Zaku zaunah tare, nasan kana son Maleeka sosai har cikin zuciyarka.
Na tabbatah watarana Zata fadamaka cewar tana sonka, in shaa Allah! Kayi hkuri. Shiru Anwar Yay tukunnah yazauna kusa da ita yaceh Amal banceh bana sonki bah, amma Allah yasan Ina son Maleeka ya fada yana hawaye, buh in shaa Allah zanyi kokari ingah na saukieyh duk wani hakki naki da ke kainah a matsayinki na matatah.
Ina fatar Allah ya ragey mun son Maleeka a cikin rayuwata. Domin itace NISFUL HAYAT! Dinah.

Hka suka kwana a cikin gidan, inda kowanne daga cikinsu da abunda zuciyarsah ke kawomasah a rai.

Washe gari da safeyh aka xo kawowa Amal sauran kayantah da kuma garah, Harda Maleeka suka zo, murnah a gurin Maleeka ba'a cewa komai, Addana har naga kin qara kyau, ta fada tana kyaptah mata ido, Humm Mylin kenan, hannutah ta riqieyy tare da fadar Adda wlh I miss yuh jiyah kawea da ban kwana tare da ke, bah naji gaba dayah bana jin dadiyh duk dakinmu yay mun wani kato ya qara mun girmah,saboda rashinki, to ki dawo nan mana mu xaunah ko bkomai kingah ai nan gidan mijinki ne ko? Mtsww adda pls ki Deana bata mun rai! Mijinki dea a mijinki ne ynzn kinji? Allah dea ya kawo zaman lpy! To amin.

Hka suka cigaba da firah har yamma tayi ta rakasu har gate, a dai2 lokqcin Anwar ya shigo wani kallo yama Maleeka inda ta murguda mai baki tafita da gudu.

Hmm rayuwa kenan a kwana a tashi yau auren Anwar da Maleeka sati 2kenan. Babu abunda zamu ceyh sea dea gdyar Allah, komai na tapiyah dea2 Anwar yana kula da Amal sosai itama hka,tanamai biyayya iya gwargwado.

Sea dea Mea ko daya basu taba tarawa bah, a matsayin mata da miji bah.
Yau Monday! Ayaune Amal ke kammala exam dintah, inda ita kuma Maleeka tai nisah sosai da rubutah exam dintah.

Karfey 4pm dea2 Anwar ya dakko Amal daga school, tafiyh suke suna firah, abunsu gwanin ban sha'awah. Anwar ne ke cewa Amal, "Ya exam din? alhmdlh Yaa An exam tayi sauki sea dea fatan samun nasarah, to Allah y bada Amal ta amsah da amin.
A hka suka cigaba da firah har suka isah gidah suna isah kai tsaye toilet ta wuce tai wanka tare da daura alwala tana fitowah daga itah sea towel Anwar na shigowa dakin! Opps sorry Sis! No bkomai Yaa ka shigo.

shigowa yay ya samu guri y zaunah, bara in sakko kayana sea inzo naga kmr kazo da magana ko? Ta fada tana Murmushi, shima Murmushin yay matah, dayan dakin ta nupah ta fara saka kayantah, Ashe Anwar na kopar dakin ya bita duk yana kallontah har ta kammala saka kayanta

Take yajishi cikin yanayi na buqatar saduwa da mace! Salati ya farayi daga nan ya haura sama sea dakinshi, kodah Amal ta fitoh bataga Anwar bah, sea ta zatah ko y futah ne.

Tunda Anwar yaga Amal hanklainshi ya tashi ya kasah samun nutsuwah gabadaya sha'awarshi ta tashi, hka yaga dare. Mislain 8pm ya qara shigowa dakin Amal daga hanyar dakinshi, dakyar ma yake iya wani sukuni, koda ya fitoh y tarar da itah a kan dardumah ta kammala sallah tana addu'ah, tana ganinshi ta tashi ta gaishehi tace " Yaa kaci abunci? Em naci shine amsar daya batah.
Kallon kirjintah kawea yake, Amal tace" Yaa dan Allah ko zaka kaini gida? Tunda mukayi aure ban samu na tafieyh bah! Murmushi Anwar yay matah tare da cewar mai zea hana?

Dakko mayapinki mu tafiyh, hka kuwa akayi suka kama hanya sea Gwarzo family, bangaren Alhjn gwarzo suka fara saukah suka zaunah anata firah wasa da daria, a nan dea Alhjn gwarzo yay masu nasiha, sukai musu sallama suka nupi bangarensu Amal, nan ma dea abunda ya faru kenan. Daga nan suka rankayah zuwah bangaren Maman Mylin.

Sallama sukai tana jin sallamarsu ta tashi da gudu tayu falo kasancewar tana dakinsu ne, rungumeitah tai tare da fadar "I miss u my adda" miss yuh tooh Mylin, daga itah sea kayan bacci ko bra babu a tare da itah, tama mnta da wani Anwar sea da Amal tace bakigah big bross bane? Em Yaa an ina wuni? Ta fada tare da Murguda baki, amsawa yay babu yabo babu fallasah.

Hka suka cigaba da firah har kusan 9pm tukunnah sukayi musu sallama, Mylin har moto ta rakasu, indah Anwar gaba dayah ya qara rasa hankalinshi ganin Maleeka da yay y qara tada mushi da sha'awah! Dan Amal ma yaceh ta shigah tai driven dinsu. dan wani zazzabi yaji ya sauko mishi..

A hka suka kama hanya sea Gwamna road, suna isah Amal ta wuce side dintah shikuma yay zaune a falon gidan, wanka Amal ta shigah tai ta fesheiyh jikintah da turarukah masu dadin kamshi ta saka kayan baccintah, ta kwanta, bayan ta kwantah ta manta da ta baro charger dintah a falo, hka ta kama hanya tatafiyh falon, ta dakko charger din, ta gaban Anwar tabi zata wuceh ta dafa kanshi hakan yayi dea2 da bude idonshi da yay ya kalleta gud nyt ta fadamasah tare da Murmushi ta wuceyh.

Nan takeyh idonshi sukayi jajur binta daki yayi, koda ya isah har ta rufah da bargo ta fara bacci, gadon ya hau shimah ya yaye bargon ya kurawa dukiyar fulaninta ido, Nan ya fara kissing dintah hkan yasa ta tashi daga baccin, yaah An! Ta fada cikin muryar kuka, amma ina Yaa an ya shigah duniyar dadiyh, rigar yay kokarin cirewa ta fara kukah, kiyi hkuri sis ba niyyatah kenan bah, nan take ya cire mata rigar ya dingah wasah da dukiyar fulanintah itako kuka takeyh dan taga yanayin abunne kamar mayunwaciyh, a hka har ya rabata da komai na jikintah...........
By
Kausar LuvπŸ’ž & Maman Shakur😘

Posting By :-Auwal Yusuf Bauchi
[1/7, 7:00 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€

Na kausar M Hassan & Aishat Muh'd
46 to 50
Addu'ar saduwa da iyali yay, tukunnah ya fara kokarin XXX da ita, kuka ta dingayi tana zabga ihu amma ina anwar ko jintah bayya yi Duk kukanta Anwar bai sarara mataba dan bayya cikin hayyacinshi saida ya cimma burinshi tukunnah. Ya zamar da Amal cikakkiyar mace, yajishi ya gamsu sanan ya kyaleta, Amal taci kuka harta gaji.

Rudewa yayi lokacin dayaga aika aikan dayayi dan ko kakkyawan motsi Amal batayi,zuwa yay toilet yahada mata ruwan wanka, yadawo ya dauketa kuka take sosai saboda azaban datakeji saida yagama gasata a cikin ruwan zapieyh ya barta tai wankan tsarki sanan yafito da ita daga toilet din.

Paracetamol yabata tasha yahado mata tea shima tasha sukai sallah sanan yajawota kan kirjinshi yana shafa mata baya Amal Allah miki albarka,hakika nasamu natsuwa daga gareki jiya kinsani farin ciki Nagode. Amal Nagode, Amal rufe mishi baki tayi shiiii say no more yaa An.

Ni matar kace dole nabaka farin ciki da natsuwa da duk wani abu wanda zai kwantarma da hankali, jiyayi wani irin tausayin Amal a ranshi, inama ace zaiji koda digin sonta ne aranshi. Hakika Amal mace tagari ce dan zaman dayayi da ita yagane hakan amma yakasa jin sonta a ranshi,why?why?Maleeka mekikamun ne??Maisa bana iya hadaki da kowa araina??maisa ke ta daban ce??yace no dole nakoyama kaina son Amal,mace tagarice mai dunbin ni'ima, mai girmamani Ya Allah kasamin son Amal a raina.duk magan ganunan a zuciyarshi yakeyi,kallon Amal yayi yaga hartai bacci kara rungumeta yayi wani bacci mai dadi yay gabadashi tare da mafarkin Maleeka ta yarda da aurenshi.

Tundaga lokacin Anwar ke tattalin Amal duk da yasan bayajin sonta amma. Buh he always treat her like a Queen, ko kadan bayya bata mata rai,koda tafara mishi maganan Maleeka saidai yace tai shiru bayya so..... Itama a bangaren Amal a yanzu tafara son Anwar dan talura yanason farin cikinta bayya son ganinta cikin damuwah komai qaran tarta,matsala daya take fuskanta daga wurinshi shine yacika sonjin mace kusa dashi,Anwar mutum ne mai yawan bukatan mace,abun na damunta tarasa yandq zatayi, haka take hakuri tana jureshi....

A kwana a tashieyh babu wuya ga Allah yau Auren Amal da Anwar wata 3kenan cib2.
yau Monday, tun safe Amal ta tashi tanata Amai Anwar duk yarude,yakaita asibiti gwajin farko akace matarshi na dauke da cikin wata 2, murna a wurin Anwar kaman ya zuba ruwa a qasa yasha Hamdala yay wa Allah,yay farin ciki sosai... Bayan Dr ya dubatah yay duk abunda ake buqatah, suka kamo hanya suka juyu gidah.

Kwanceh tai a falo ahiko Anwar sea lallashintah yake, Komai daukiwah yake yabata amma ina Amal takasa cin komai. Shiru yay tukunnah yace " Maman baby mai zaki cine? Yaa An ina wayatah? Wayar yabata takira Mylin, bugu dayah biyu ta dauka, dama akwai wani indomie da Mylin ke dafa musu mai vegetables a ciki shi takeson ci, nan take ta fadamata komai take so.


Mylin duk tabieyh ta rude Adda meke damunki??bari yanzu nadafa miki, kuma ma babu wanda zea kawoniyh, Amal tace "kidafa yaa An zaizo yakarbar mun"

Tana kashe wayar ta juyu ta dubi Anwar. Tace.

"Yaa An plz ka karbomin tace an aiki driver. Ajiyqr zuciya yay dan harga Allah bayason yaga Maleeka dazaran yaganta zata fama mai tsohon sonta a cikin zuciyarshi. tashi yay ya day keys din motarahi, tare da yimatah sallama. Hanya y kama sea Gwarzo family.

Yana isa kai tsaye bangaren su Maleeka, ya nufah,Koda yashiga ya tara da Maleeka harta gama dafuwar indomie din, tazuba a food flask, sea hawaye ke zubah a idontah, kasancewar da Maman Amal da Maman Maleeka duk sun tafiyh kasuwah. Tana ganinshi ta tashi da gudu ta rungumeyshi tana kuka chan ta dago fuskarta tana share hawayen dake jiki, kallonshi the tare da fadar yaa An ina Adda na?? Juyar da kanshi yay dan bayason kallon cikin idonta, yace tana gida,kara fashewa tayi dawani kukan takara maida kanta a kirjinshi yaya dan Allah zan bika na ganta.. yanda tadamu tana kuka yasa yaji tabashi tausayi yadago da ita daga kirjinshi yace kisameni a mota,daukan abincin tayi tabishi. Tare da yafah mayapintah. Suna fitah suka kama hanya sea gwamna road.

Suna tafiyah a moto tana sharar kwalla, duk tayi zuru2, A hka har suka isah gidan.
Wuni tai a gidan sai kula take da Amal,da yamma tai musu girki ta share gidan ta gyara dakin Amal,Anwar bai dawoba sai bayan sallan isha,lokacin Maleeka shi kawai take jira yana zuwa saida yagama bata Maleeka lokaci ta cika tai fam saboda ko alamar tashieyh ya kaitah gidah bayyi bah,saida Amal taimai magana sanan yace mata in kinga dama kiwuce mutafi murguda mai baki tai tamike tana gungunai taiwa Addan sallama, tare da fadar ta kula da kantah. Tukunnah tafita..

Tana fitah ta sameshi a moto, ta Judah gidan gaba ta shigah, suka kama hanya,
Tafiya suke batare dawani yacema wani kalaba,sunkusa kaiwa gida wayar Mylin tai kara takai hannu zata dauka, dake wayan yana kan cinyan tane sai taga yaa An yari gata daukan wayan. kallon screen din yayi yaga ansa MY CARROT daukan wayan yayi yasa akunne yaji Musty nacewa My pinky nafazo, ina garden ina jiranki my luv nasanki dajan aji ki foto dawuri fa,katse wayan yayi batare dayaji amsan da Mylin din zata bashiba.

Mylin jikinta yafara rawa shikenan yau tabani, Anwar bai cemata kalaba amma kana ganin fuskan shi kasan akwai bacin rai atattare dashi idonshi sunyi jaa,kirjinshi na mai zafi saboda radadin kishi.harsuka kai gida bai cemata kalaba kashe mota yayi, Mylin zata tashi ya daka mata tsawa karki sake ki mike, duk rashin kunyanta yau saida ta tsorata da yanayinshi saisa tazauna yafita daga motan ya kulleta aciki yayi hanyar garden......

By
Kausar LuvπŸ’ž & Maman Shakur😘
[10/22, 6:56 PM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na kausar M Hassan & Aishat Muh'd
51 to 55
Yana zuwa yasamu Musty zaune yana danna waya,Musty da sauri yatashi yabashi hannu Anwar kin karba yayi,yasaka hannu cikin aljihun wandonshi ya daura kafanshi daya kan tebur din dake gaban Musty.

Musty sakin baki yay yana kallonshi waye kuma wanann kakkayawan yaron mai kama da larabawa??wanan ma ai yamafi Maleeka kyau duk kyaunta wannan guy din yafita, muryan Anwar ne yadawo dashi daga duniyar daya Lula Anwar yace nazo nama gargadi ne stay away 4rm my wife,kafita daga harkan Maleeka matata ce yajuya haryafara tafiya ya yuyo da kanshi yace inkunne yaji............ Yawuce yashiga cikin gida dakinshi nada ya shiga yana huci yama manta dawata Mylin a mota.

Mylin tana zaune taga Musty yafito daga garden sai surutu yake alamun matsifa batajin abunda yake cewa saboda glass din arufe yake. A hka har yaja motarsah ya bar unguwar.

Yana ana driven yana magana Mylin kin cuceni yama akayi bantaba tunanin kinada aureba??kowafa a kano yasan Gwarzo family, yaransu tun suna kanana ake musu aure. ya akayi bantaba tunanin hakn akanki ba..ya Allah kayafemin wlh nai neman matan aure abisa rashin sani,na hakura dake Maleeka Allah bani wanda tafiki.

A chan bangaren Anwar kuwah kansah yay masa zapieyh, hakn yasah ya dawo moto din.
kofan motan ya budeyh yashiga yaga har tama fara bacci,kujeran datake zaune ya kwantar wanda hakan yasa tadan tsorata tamike, Anwar yace yi baccin ki saisa namaida miki kujeran ya kwanta kaman gado.

Murguda baki tayi nidai kabudemin mota natafi, yace babu inda zaki ai kina tare da mijinkine anan zamu kwana.. turo baki tayi tace kai ba mijina bane ai nacema banayi ehe, hanunshi yakai kan lebenta yadan murzasu murya kasa kasa yace Mylin i soo much luv ur lips,they are just soo attractive,kamo hanuwanta yayi ya daura kan kafadanshi, yasa hanunshi daya yakamo bayanta yanda kirjinta zai hadu danashi ya matso dab da ita sunajin numfashin juna yace Mylin i feel lyk kissing u,Mylin jikinta yafara rawa dan taga Anwar kaman ya haukace tafara kuka tana ni kasakeni amma kara matseta yayi, bakinshi yakai kan nata ya tsoteiyh lips dinta da sauri ta tureshi dago idonshi yay wanda sun kankance. Mylin when ever am kissing u, my heart will beat faster, i luv it when am caressing u,murya chan ciki yace Mylin plz luv me,i can't leave without u,u are my NISFUL HAYAT,my soul meander,you are my one and only.

Rungumeta yayi yana shinshinan bayanta kwata kwata takasa kwace kanta ya matseta da duka karfinshi, Mylin kece rabin rayuwata,rabin raina, bazan iya rayuwa batareda kina kusa daniba. Plz ki yarda ki dawo gareni kinji, fisge kanta tayi lokacin dataji hanunshi akan cikinta. yaa An Allah zan hadaka da alhjn Gwarzo wlh fa,wai mesa kakeyin abun kaman dan iska??saikaita taba jikina annabi fa yace haramunne taba jikin mace,tafashe da kuka ni bazan taba yarda na zauna da kaiba, kuma wlh karka koyama Addana wannan abun iskancin naka dan ita ba hka takebah ehe, kaman kaiba mai taba ma.... taa, bata Ankara bah taji saukar wani Mahaukacin Maria fuskanta! Motan ya bude ya turata tafadi akasa tana kuka yaja motanshi yabar gidan...... Yana wani irin gudu Maleeka yarinya ce har yanzu,yanzu dama akwai yarinyar 17 years dabata san rayuwar aureba???but ai tanada friends a school dakuma friends dinta na islamiyya.......huhh ajiyar zuciya ya sauke daa aiki a gabana.

By
Kausar LuvπŸ’ž & Maman Shakur😘

😘😘Mylin😘😘
[1/7, 10:27 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€ NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
56 to 60
Yana isah gidah kai tsaye dakin Amal ya nufah tana ganinshi ta tashi duk da kuwah bata jin dadiyh sosai, Tsugunawah yay a kasan kafartah, kasancewar itah tana kan gado ne ta sakko da kafafuntah qasah, cewa yay "pls Maman baby help me am in need of u" Ido Amal ta zaro tare da fadar "Yaa An Allah bazan iyaba, can't u c d conditioni am in? Am sorry pls. so y zanyi? Ganin yanda yay gabadayah y bata tausayi, hakan yasah ta hakurah ta bashi kantah, bai samu natsuwah ba sea da yakai garetah, yau kam y jitah daban ta qara zam2 abunda sea dea godiyar Allah.

Yaji ya qara sonta,takara daraja da kima a idonshi, ko bkomai she kinda be mother of his child. And olso kuma tana masah biyayyah.

A chan bangaren Maleeka kuwah tana shigah gida kai tsaye dakinta ta shigah, Mum dintah ce ta isko tana waya da hajiyah Rabi qawarta. Sannu mum hka ta fada ta wuce dakintah, kwance tai kan gado, abunka da Mylin sea kuka tana sharar kwallah, waya ta dakko ta kirah Musty tadan ji muryarshi ko hankalinta ya kwanta amma bai dauka bah, kusan 10missed called ta ajiye masah amma ko dayah bai dauka bah, a hka ta hakurah tai bacci.

Washe gari da misalin karfey 2pm, duk ilahirin al'ummar gidan Gwarzo family sun hadu a gidan, suna lunch, zuciyar kowah fal cikieyh da annuri, Kamar daga sama sukajieyh sallama, wa zasu gani? SABIT mutant KSA? Surprise!! Ya fada yana Murmushi. Cikin shigah ta kammala ya isah gun Alhjn Gwarzo, gaisheshi yay tare rungumieyshi, I sumuch Miss My Family, Nan y tafiyh gurin dad din Amal da mum dintah ya gaishesuh y juyah ga dad dinshi shima ya gaisheshj, sannan yay gurin mom dinshi.

Mum!!! Hka ya fadah sea kwallah a idon mum, saboda a duniyah babu abunda takeso tafi kaunah kamar dantah sabit, dan tama fi sonshi akan Mylin. My son, hka ta fadah, ya hanya? Lpy qlw mum ya fada yana Murmushi. Ke baki gaidah mutane ne? Maleeka da tuni jikintah ya fara rawah, ina wuni Yaya sabet? Lpy qlw" tashi ki bani guri, kasancewar tana kusah da mum dintah, sim_sim ta tashi tabashi guri ya zaunah, ita kuma ta chanza position.


Mum dinshi da kantah ta tashi ta zubah masah abunci, nan suka dingah firar yaushe gamo

Mum ina Anwar ne da Amal? Alhjn Gwarzo ne ya bashi amsah Amal na gidan Anwar, gidan Anwar kuma? Eh gidan Anwar fah yanzun ai shine mijintah. Shiru sabit yay tukunnah ya tashieyh yaceh to inace dea na Baku surprise! Murmushi sukayi dukansu tare da fadar lallai kuwah. Hanya y kama ya fitah zuwah dakinshi indah zuciyarshi ke saqa masah

Please Login or Register in order to submit comment