Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

giwa.

Basu tsaya ko inabah sea kopar gidan Alh namadi, Sallama sukayiwa wani yaro da suka gani a kopar gidan amsawa yay tukunna Anwar yaceh yay masu sallama da Alh namadi, hka kuwa akayi.

Yana fitowa ya gansu, rungumeshi yay tare da fadar Jikinah,gaisheshi su Maleeka sukayi ya amsah wasah da daria sukayi tukunnah yace su shigo daga ciki.

Alh Namadie, asalin sunanshi Alh Faruku sadeeq anfi kiranshi da Alh Namadie, yana da mata daya mai sunah Hadizah anfi kirantah da Kubrah. "Ya "yansah 4, 3 maza daya mace.

Tun suna yara suke tare da Alhjn gwarzo sun matuqar shaquwah da junah idan mutum bai sani bah ma sea y zata yan uwan juna ne. Wannan kenan.

Bayan sun isah suka zaunah anata firah wasa da daria, furah suka shaa tukunnah suka cigaba da firah, bayan dan lokaci aka kaisu masauki, Mylin da Amal daki dayah sea kuma Anwar da aka bashi nashi dakin daban.

Suna zaunawa a dakin Musty na Kiran Mylin a wayah, gaisawa sukayi tukunnah yace da itah tun jiyah bayan y baro gidansu yake kiran number dintah amma bai samu, Murmushi tai tukunna taceh masah network ne. Ta kuma bashi hkuri akan abunda y faru, babu komai my pinky sunan da ya bata kenan.

A hka sukayi firah cikin wasa da daria har sukayi sallama, Amal dea na kallontah, hkan yayi dea2 da shigowar wani yaro a dakin, gaishesu yay suka amsah, yace Kubra ce tace kuzo ku tafiyh ganin gari in rakaku, da hanzari Mylin ta tashi taceh Addanah let's go, itama dea Amal mayafintah ta dauka suka nupieyh dakin kubrah.

Yauwah, ga Abdul ya kaiku, to Haj kubrah, fitah sukayi, suka kama hanyah, wa zasu gani? Yaa An! Mylin ta fada tare da yatsine fuskah, yah tare zamu tafiyh, buh yanzun kungah maraiceh ya kusah ba jimawa zamuyi bah, to suka amsah dashi, motarsah ya daukah suka shigah Abdul ya dingah zagayawah dasu cikin garin belah har suka isah dea2 wani rafeiyh, suna isah Abdul yace to shi zea komah sabodah maghrib ta kusah, gdya Anwar yay masah tukunnah y bashi kudi, y karba tare da yin godiyah.

Hanya y kama y wuceyh, woo Yaa wannan gurin akuy kyau ga sanyi, Murmushi yay matah tukunnah yaceh ki natsu maghrib ta kusah fah, toh ta amsah dashi amma ina kapin ya Ankara har ta cire mayafintah da rigantah daga itah sea bess ta kuwah zaunah gabar ruwan ta saka kafafuntah a ciki sea wasah take ko ina na jikintah na motsawa. Hakan yayi dea2 da lokacin da hadari ya hadu aka fara iskah, Amal moto ta shigieyh indah Anwar ke fama da kiran Mylin akan ta dawo moto su tafiyh.

Ba don ranta y so bah ta bisah bah, tana isah motar Anwar y bude y shigah ita kuma takieyy shigah sea ruwan sama suka fara sauka kamar da bakin kwarya.

Abunka da Mylin ai kau ta shigah cikin ruwan nan ta dingah tsalleyh tana juyawah sea daria takeyh, Anwar kallontah kawea yake yma kasah cewa da ita komai sabodah gabadayah....

By
Kausar Luv๐Ÿ’ž & Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[1/7, 6:57 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€
Na kausar M Hassan & Aishat Muh'd
26 to 30
Sha'awarshi ta tashi! Amal tace Yaa An,kaga Mylin dason wasa da ruwa ko,sai gobe kaga tafara mura tana zazzabi,tsaki yayi yabude kofan yafito, rana ganinshi ta fara shirin kuka,yaa An plz kabari nai wanka cikin ruwan nan.

Fuska Ya daure yace "wuce ki shiga mota kafin ranki yabaci" yanda taga ya daure fuska yasa tafara kuka tawuce da jikakken jikinta ta shiga motan,shima yakoma yatada motan sai gida.

Yana parking Amal tadau leman dake cikin mota ta shiga gida da gudu dan ita batason ruwa,Maleeka dahar lokacin kuka take tamaki fita saga motan, wuce kifitan min daga mota,turo baki tayi tafito.

Tana fitowa aka kara tsugewa dawani ruwan wani murna yakamata tacigaba da wanka cikin ruwan,Anwar duk yana kallonta daga cikin mota.dama bes din fara ce so yanda ruwa ya jikata yasa yana ganin komi na jikinta har pink bra din datasa aciki..

Hankalinshi yaji yatashi,dama Anwar yanada much desire (mutum ne mai yawan sha'awa sosai)hkn yasa koda yaushe yake azumin nafilah Monday & Thursday,fitowa yayi daga motar ya kulle yakarasa inda take tsalle tsallen kamo hanunta yayi.

Yafara janta tuni tarude yaa An dan Allah kayi hkuri wlh dama yanzu xan shiga ciki plz dont beat me bazan karaba Allah zan dinga jin magananka... Fuska taga ya daure idonshi sunyi jaa gashi ana ruwa babu mai jinta balle tasaran wani zai kwaceta..

Gani tayi sunyi hanyar dakin da aka bashi da ita kuka ta hau yi sosai wayyo na mutu! Yaa plz dont beat me,wlh bazan kara wanka a ruwa ba plz yaa An.

Bude kofan yayi yajefata ciki,ya shiga ya mayar da kofan ya rufe harda saka key.yajuyo ya kalleta bakida hankali ko??bakisan nan ba gida bane,kinje kina wanka acikin ruwan sama,jibi yanda kika jike,kuka ta cigaba dayi,tsawa ya daka mata "yimin shiru naughty girl kawai".

Da sauri ta kulle bakinta,takowa yayi ya dagota oya bari na cire miki kayan, a tsorace ta kalleshi baima jira maizatace ba yafara kokarin cire mata rigan,rike riganta tayi gam Yaa An wot are u trying to do?

Na iya cire kayana dakaina kota kanta bai biba da karfi ya cire mata rigan yarage daga ita sai bra da dogon bakin skin tight din dake jikinta,ja da baya tafarayi tana kuka yaa An ban rigata,tana kakkare kirjinta da hannu.

Anwar ganin yanda kirjinta yake acike yasa yakara fita hayyacinshi, yakamota ihu take iya karfinta amma babu mai ji saboda yanda ake ruwan sama sosai harda kankarama.

Bakinta ya manna ma kiss yana shafata tako ina takasa kwace kanta saboda rikon daya mata,jefata yayi kan gado yamike dan cire riganshi itakuma da gudu tayi hanyar kofa amma tuni harya kamota yahadata da kirjinshi wani ihu tasake tafadi luuu akirjinshi sumammiya..

Tuni hankalinshi yadawo jikinshi gosh! Yadafe goshinshi wot was i trying to do???zanja ta tsaneni,kwantar da ita yayi akan gado yaje yadauko ruwa ya shafa mata afuska farkawa tayi da ihu..rufemata baki yayi shhhhhhiii..

Ya daure fuska karki sake kimin ihu ta kulle bakinta jikinta na rawa,tai maza taja zanin gado tarufe kirjinta yace oya zauna anan in ruwa ya tsaya sai kitafi dakinku,kuma wlh inkika fadan ma wani abunda ya faru saina ballaki girgizamai kai tayi tana hawaye.

Haka tazauna awurin har bacci ya kwasheta,zama yayi gefen gado yana kallonta yay shiru yana tunani,hannu yasa yakara jan bargo yarufe mata kirjinta da kyau dan yasan zai iya lossing control dinshi..

Sai wuraren 8:30pm ta tashi yana zaune kan resting chair bayan ya kammla sallar maghrib da isha. Mikewa tayi zumbur ganin ba riga a jikinta yasa tasaki kuka ta tsugunna,murmushi yayi yadau riganta da tuni ta bushe dan sata ta yayi jikin fanka, ya mika mata takarba tasa..

Tamike tana tafiya ahankali tana hawaye ji tai ya janyota da karfi tafada jikinshi,ya rungumeta sosai sanan yakai bakinshi kunenta yay mata magana mai kama da rada karki sake ki fadanma kowa inba hakaba sai namiki wanda yafi wannan.

Kwace kanta tayi tana share hawayen ta turo bakin nidai ka budemin nafita, bude mata yayi tafita da gudu sai dakinsu,tana zuwa taga Amal bacci takeyi sosai bayi tawuce tai wanka tare da alwala tai rama sallolin dake kantah bayan ta kammala tai addu'ah. Tukunnah tafara tuno Abunda yaa An yamata.

Yanzu inda bata sumaba da saiya cutarda rayuwanta,dama Yaa An dan iskane, ina mai ganinshi a matsayin mai bani kariyah, yanzu yazatayi tafadanma adda ne??amma yace ai karna fada idan na fada zai sakeyi kuma ma wanda yafiyh wannan!kuka tacigaba dayi. Nan take taji wani tsanan Anwar a ranta.
Daga nan kuma bacci yay a won gaba da itah. A takaiceh dea ko dinner basuyi bah.

Kusan asuba ta tashi tare da fadar addu'an tashi daga bacci, hakan yayi dea2 da tashin Amal daga bacci Sallah sukai dukansu tare da yin addu'ah. Mylin! Na'am addana! Ina kwana? Lpy qlw Mylin, mai ke damun Mylin ne hka? Amal ceh ke magana a cikin zuciyarta. Amal ta lura kaman akwai abunda ke damun Mylin, Mylin mai ke damunki? Naga gaba dayah mode din ya chanza? Shiru tai mata babu amsah, again ta qara tambayntah, babu amsah har ynxn, hkan yasah Amal taishiru ta kyaleta.

Bata kara bari sun hadu da Anwar ba,kwata kwata ma tadena fita iyakanta cikin gida jitayi dukta gaji da kauyen.

yau Asabar misalin 4:30pm ta shirya tace Adda bari nadan zaga gari, Adda tace saikin dawo kidai dawo da wuri kafin yaa An yadawo ta murguda baki toni mai ruwana dashi?? nifa Adda wlh na tsani yaa An din nan,bata jira mai adda zataceba tasa kai tafita abunta.

Tafiya take ahankali taga mai wara na soyawa tsayawa tai ta siya ta zauna a gefen hanya, kasancewar garin belah kauye ne, duk kauyen kuma babu mai kudi kamar Alh namadie, waran taci sanan ta Mike har zata fara tafiya saitaga yara na gudu sosai suna cewa MAHAUKACIYA YAR MACUKULI, dariya abun yabata tako dara tace kai yaran kauye they are too funny menene kuma mahaukaciya yar macukuli??karaf a kunnen mahaukaciyan juyowa tayi da jajayen idanunta ta kalli Maleeka.

Mai tuyan awaran tace bakuwa yau kin shiga uku kawai ki gudu kafin mahaukaciyan nan ta iso wajen nan...
Maleeka da jikinta yafara rawa kuma gashi mahaukaciyan kanta tayo gadan2 hakan yasa tafara gudu kaman zata tashi sama tana ihu ita kuma mahaukaciyan tana binta abaya...

Anwar wanda fitan maleeka bada dadewa bah yadawo ya tambayi Amal ina take tace tafita...yadinga mata fada kinsan Maleeka da rawan kai intaje ta bata fa!...

Shida Abdul suka fito nemanta,Abdul yace Anwar muje dandali .......

Mahaukaciyan nan bin Amal take tuni takalmin Amal ya cire a hanya kuka take sosai tana Allah ya taimaketa gashi kowa a garin ana tsoron mahaukaciyan dan batada kyau dukan yaro da babba take inta kama.....

Tana cikin gudu ta hango su yaya tafara ihun kiran sunansu, Abdul yafara hangota yatabo Anwar yace Ranka ya dade yaufa kanwarka tajawo mana bala'i, mahaukaciyan garin nan wlh konida kai bazamu iya dukantaba.

Anwar yace to ya za'ayi yanzu gashi sun kusa isowa, Abdul yace kaja Maleeka data iso nan gab da mu, ku labe cikin wancan primary din nikuma zan toneta sai munyi nisa sanan na labe a wani waje inta wuce naje gida na sanarwa day an kanwarka ta dauko motar sea muzo tare mu daukeku.

Hka kuwah akayi,Maleeka na kawowa daidai saitinsu Anwar da gudu yaja hanunta sukasa gudu mahaukaciyan tafara binsu Abdul yace mahaukaciya yar macukuli juyowa tayi tafara bin Abdul........ Wani class suka shiga maleeka ta shige jikinshi ta kankame Anwar tana haki.

Sai zabga uban hawaye take, tana fadar pls Yaa An let's go back home ni garin nan ya isan, ta kuwah kara rugumeishi ta shigah jikinshi sosai hkan yasah Anwar shigah cikin wani yanayi na desire...
By
Kausar Luv ๐Ÿ’ž & Maman Shakur ๐Ÿ˜˜
[1/7, 6:58 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€ NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
31 to 35
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!!! shine abunda ya kama fada saboda gabadayah ta rikitashi, qara matsetah yay sosai, hkn yasah ta dawo daga duniyar data halbah.

Janye jikintah ta farayi daga jikinshi amma ina kapin ta iyar ya qara janyutah ya fara bata hot kiss, hawaye ta kama yi, amma shi ko saurara mata bayyi bah, wani karfieyh taji y zomatah lokacin dataji hannunshi kan kirjintah, ta tureshi ta kama hanyar fitah daga class din, kapin ta fitah ya janyutah ta fada kirjinshi.

Kasakeni wlh Yaa An kasakeni! Ina zaki tafiyh ne? Zan tafiyh kodah kuwah mahaukaciyar nan zata kasheni , hakan zai fiyh mun akan abunda kake kokarin aikatawah a gareni "Oh my God" ni wanne irin mutum ne? Mai nake kokarin yi ne hka? Ya rabby help me out" abunda y fada kenan. Kiyi hkuri na Deana qanwatah nima bansan dalilin yin hkan a gareki bah, kema kinsan ba halina bane in shaa Allah na daina.

Ko kulashi batayi bah, hkan yayi dea2 da isowar Amal da Abdul a gurin, tana ganin Amal ta tashi ta rungumieytah, x ok Mylin stop crying am here kinji, kai ta girgizah matah , hannuntah Amal ta riqieyh. Tace Yaa mutafiyh ko? Hka kuwah akayi, suka kama hanyah sea cikin moto, ta glass yake kallontah, duk tabi ta damu, tayi zuru_zuru da ido a hka har suka isah gidan Alh Namadie.

Suna isah yay parking, Abdul yay masu sallama su kuma suka shigah cikin gidan, kowanne yay masaukinsah, Maleeka kuwah tunanin abunda ya faru kawea take zabgawa a cikin zuciyartah, wea shin meye dalilin da Yaa An ke mata hkne? Mai yasah baya yiwah Amal ne? Ko kuwa yana yimatah yadea hana ta fada ne? Hka ta dingah tunanin a cikin zuciyarta har na tsawon wani lokaci.

Karfey 8pm dea2 suka hadu a falon gidan Alh Namadie, domin yun dinner, sea firah suke wasa da daria abunsu, Mylin dea tai shiru abincin mah kadan taci tace ta koshieyh saboda ko ganin Anwar bata son yi hka ta kama hanya ta koma dakinsu, tana isah musty na kirantah a wayah.

Dauka tai tare da yin sallama, My pinkyh ykk? Lpy qlw Alhmdlh, kwana 2? Sea gdya, yaushe zaki dawo ne? Gobe in shaa Allah, to Allah y kaimu, amin.

My pinkyh akuy wata magana da nakeso in sanar dake, ina Jinkah, I Luv u! Hka ya fadamatah, shiru tai bataceh dashi komai bah, kina jinah ko? I Luv u! And I want to marry u! Gwanda na amince na auri musty da Yaa An ya lalatamun rayuwah ko b komai musty ya hadu da alama ma yanada ilimin addini, hka ta fada a cikin zuciyarta.
"Are u wt me? Oh yah, so pls kina sonah? Murmushi kawea tai masah taceh yes, Alhmdlh musty ya fada tare da cewa ngd!!! I Luv u more
A hka sukayi sallama.

Washe gari tunda safey suka shiryah suka hada kayansu tsaf sukayiwa su Alh Namadie sallama, da kubrah, Abdul ma dea yana gurin, sun shaa tsaraba kala_kala hka sukayiwa junah sallama tare da fatar alkhairi. Suka kama hnya, tunda suka shigah mortar nan Mylin bataceh da Anwar komai bah ko Adda batayiwa wani surutu bah har suka isah da mislain karfeyh 12pm kasancewar hanyar bela bata da kyau.

Suna isah kowanne bangarensah ya nufah Mylin da Amal suka shigah ta bangarensu Hajiyah,inda Anwar ya zarceyh bangaren Alhjn gwarzo, babu wanda baiji dadun ganinsu bah a gidan..

1pm dea2 suka kama hanya zuwa lunch kasancewar duk sunyi wanka sun chanza kayah, addu'ah sukayi tukunnah suka fara cin abuncin suna cin abuncin suna firah wasa da daria har suka kammala.
Really "d family dats eats 2geda, pray 2geda always stay 2geda". Inji kausar Luv๐Ÿ’ž & Mum Shakur๐Ÿ˜˜.

Bayan sun kammala Alhjn gwarzo ya fara magana ya dea tmbyesu ya suka barou qauyen suka amsah da lpy qlw, gobe sea makaranta ko amal? Eh Alhj next week ma zamu fara final exam dinmu, Masha'allah Allah y teamaka ya bada sa'ah duk suka amsah da amin.

Kefah Maleeka? Nimah alhj jiyah na'imah ta kirani taceh on Friday an sanar da cewar Zamu fara biyan kudin weac da neco, ranar Monday nawa ne kudin? About 100 thousands ne, to anjima zan bawa yayanki y baki idan Zay maku lesson. To amsah dashi tare da yin gdya. Daga nan kuma suka cigaba da firah gwanin ban Sha'awa.

Karfeyh 8:30pm dea2 lokacin yin lesson dinsu Mylin yayi, zaune suke kan kujerah, hajiya ta shigo dakin, Maleeka! Addal! Na'am mum ku tashi ku tafiyh gurin lesson din nan ko sea Anwar din ya sameku a nan ne? Mum ni kaina ke ciwo wlh kuma kamar ana iska a wajeyh, to sannu Amal Allah y bki lpy ta amsah da amin.

Maleeka! Ke kuma fah mi kike jirah? Ni bazani bah Mum, ta fada tana zumburou baki,tunda Adda bata zuwah, ke wlh tashi ki tafiyh tun kapin ranki ya baceyh.

Kapin tai magana hajiya har ta fitah a dakin, dole ta dakko mayafintah ta fitah ta tafiyh, a chan bangaren Anwar kuwah, Yana fitowah Alhjn gwarzo ya bashi kudi naira dubu 100 yace y bawah Mylin, karba yay, yay Murmushi ya kama hanya y fitoh sea Inda suke lesson din, yana fitowah Mylin na kawowah, karo sukayi da junah, kamar zata fadiyh a kasah y maza y riqotah, tare da yimatah Murmushi, sakeni! Abunda ta fadamasah kenan.

Look Mylin ki natsu fah naga kin fara son raina ni fah, eh anyi din, ta murgudah masah baki, ni... Kapin ta iyar ya kai bakinshi cikin natah ya dingah kissing dintah duk iya kokarintah nata janye ta kasah, hannunsah ykai kan kirjintah kasancewar kayan bacci ne a jikintah, charaf sea ga kirjintah ya lallatsa su, tana ta hawaye, da kyar y bartah hanya ta kama zata tafiyh yace ta dawo ga kudin exam dintah nan inji Alhjn gwarzo, amsah tai ta wuceh daki tana hawaye kodah ta isah Amal har tai bacci.
Washe gari kamar ko yaushe sun shirya tsaf zuwah makarantah, karfey 7am suna breakfast,"kai y bka cin abuncin? Alhjn gwarzo ne ke tmbyn Anwar, Azumi nake Alhj, Kai y girgizah tare da fadar Allah y karbah, 7:30am dea2 suka kammala breakfast din suka fitoh, Anwar ne zai kaisu a school, kamar ko yaushe y ajiye Amal ya zarceyh da Mylin, tunda y ajiye Amal yaketah faman yi mata magana tai banza dashi.
A hka har suka isah makarantar. Yau ko sallama ba tai masah bah.

Bayan fitowarsu Anwar, Alhjn gwarzo yaceh da Hajiyah da Mum su tashi su tafiyh ciki da kuma hajiya tsohowa,zayyi magana da su Alh Maleek da kuma Alh Amin.

Hka kuwah akayi, suna futah ya fara magana kmr hka: Maleek! Amin! Duk suka amsah, abunda yasah naceh ina son magana daku shine, akan maganar Anwar ne, ykmata ace yana da iyali ynzn tunda yana da matah kuma gashi ta kusah kammala karatuntah ai ykamatah ayi batun tarewartah a gidan mijintah tunda dea ya rigah y kammala gininshi.

Shiru Sukai tukunnah sukaceh hkane Alhj hakan yayi dea2, yauwa to idan Allah y kaimu anjima da dare xamuyi magana dasu. Allah y kaimu suka amsah.

Hka kuwah akayi, misalin 8pm na dare duk kowa da kowah yana gurin suna dinner, bayan sun kammala, Alhjn gwarzo ya fara magana, Alhmdlh Allah shine abun gdya, Maleeka! Ta amsah da na'am! Anwar ya amsah, Amal! itama hka ta amsah.

Anwar kasan Cewar kanada matah! Dum! Gabansu amal da Maleeka ya fadiyh, mata kuma? To wacece matarshi? Alhjn gwarzo ya kara da cewar matarka na cikin gidan nan a falon nan, kuma a gurin nan! Dum gaban su Amal y qara bugawah. Yanzun tundah ta kusah kammala karatuntah sea ayi batun tarewartah a gidanka tunda Allah yasah ka kammala gininkah.

Ya kamata aceh yanzun kana zaune a gidankah, hkne Alhj inji Baban Amal, ko b komai ai al'adar mu ta cigaba da dorewah, hkne inji Alh Maleek.

Kallon Kallo aka fara tsakanin Maleeka da Amal, amal na tunanin Maleeka ceh matar anwar, Maleeka na tunanin Amal ce matar Anwar.

Zuciyarsu kuwah ji suke kaman zata fitoh sun qagara suji wa za'ace itace matar Anwar.

Mun kanmu nan mun qagara๐Ÿ˜.


Humm masu karatu shin kuna son kusan wacece matarshi? Mu kanmu Munaa so musani, sabodah da Mylin da Amal kowaccensu ta kusah kammala karatuntah. To wacece wea? Shin Maleeka ce ko amal?

Ku biyo Yar gidan Muhammad Hassan da Yar gidan Muhammad Zaria domin jin wannan amsar.

By
Kausar Luv๐Ÿ’ž & Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[1/7, 6:58 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€
Na kausar M Hassan & Aishat Muh'd
36 to 40
Alhjn Gwarzo yace maleeka! Gabanta yafadi dumm! Inaso kisani cewar kece matar Anwar,tun kina yar shekara 7 muka daura muku aure,Al'adar family dinan ne aurar da yara tun suna kanana kuma mu bamu auren bare....

Maleeka da tuni tafara kuka Amal ma kukan takeyi,Anwar ko har cikin ranshi yaji dadi,dan har ga Allah yasan cewar yana bukatar mace yanzu,yana bukatar natsuwa,yana kuma bukatar abar kunarshi,matarshi,kuma kanwarshi Maleeka.(Mylin)
Kasancewar dama chan yasan matarshi.

Alhjn Gwarzo yace nasan zakiyi mamaki mai yasa bamu aurar da yayarki Amal ba...Amal tunda aka haifeta batada lpy,tana yawan ciwo akai2,ga Asman nan data matsa mata shi yasa muka ajiye batun aurar da ita agefe,mukace yanzu ta lafiyanta muke... zaki tare a gidanki inyaso kina dakin mijinki kya rubuta jarabawar data ragey muki achan..

Tashi dea daga inda take zaune ta fara ja da baya2 tana fadar "No" "No" hkan bazata yuwu bah!
Jitayi zuciyarta ta bushe takara jin wani irin tsanar Anwar aranta,kallon anwar tai hawaye na zuba a idonta tace wlh Alhj bana son Yaa An,bazan taba zama dashi amatsayin matarshiba,inada wanda nakeso,saidai kukasheni amma wlh banason Anwar. Dan Allah kada a mun hka! Ta fada tana hawaye.

Bai kamata ace an aurar da mutum ba, ba tare da jin ra'ayinshi bah! Daga kaina in shaa Allah wannan al'adar familyn mu zata chanza bazaku kara aurar da wata batare da tambayar me ra'ayin taba,takara fashewa da kuka banason Anwar banason shi wlh.

Dad din maleeka ne yamike zaikai mata duka da gudu tabar dakin xai bita alhjn Gwarzo yace dawonan, ka kyaleta Maleeka haryanzu yarinya ce,batasan metakeso ba..

Mum din maleeka tamike tana kumbure kumbure wlh babu mai matsama yarinyarta wanan al'adar taku ai batayiba dan yanzu fa zamani ya chanza.

Ba ama yara dole za'a tsaya aji ra'ayinsu,tawuce tafita fuuuu alhjn Gwarzo ya kalli Amal tashi kitafi tamike tafita.yajuyo ya kalli Anwar,yace Anwar karka damu zamu baka matanka tashi katafi.

Mikewa yayi wani jiri yaji yana dibanshi da kyar ya lallaba yakai dakinshi yafada kan gado zuciyarshi na zafi.yanzu ya zaiyi inhar Maleeka taki yarda??yazaiyi intaki tarewa a gidanshi??hawaye ne ya sauko daga idonshi Maleeka tun kina yar jaririya nake sonki shakuwar damukayi ne yasa Alhj ya auramin ke.

Mum ne ta shigo tasamu Maleeka na kuka mum takarasa wajen tana sharemata hawaye. baby na ya isa kinsan ina sonki sosai kidena kuka,mai amfanina amatsayina na Mahaipiyarki inhar ban nemamiki farin cikin kiba?? Maleeka ta share hawayen tace mum nidai kisa Anwar yasaken bana sonshi wlh Musty nakeso inhar kina sona to nidai kiraba auren nan.

Mum tashare mata hawaye is ok.nima banason auren nan,mezakiyi da mijin da bamuga ubanshiba yagudu ya shiga duniya??ki kwantar da hankalinki.....Amal ne ta shigo Maleeka tatashi da gudu ta rungumeta tana kuka itama Amal din kuka take,mum ta barmusu dakin.

Amal ta zaunar da ita abakin gado,Maleeka tace adda kinji abunda sukamin ko?? Wlh banason Anwar,na tsaneshi, i hate him Adda bazan taba zama dashiba....Amal ta kulle mata baki is ok mylin,karkice haka Anwar dan uwankine,kuma mijinki inda ace nima lafiyata kalau da tuni an aurar dani nima.

Yanzu abunda nakeso dake shine kije kibama su Alhj hakuri sanan ki yarda kitare da mijinki kinji My sis,Maleeka mikewa tayi tace Allah adda banason Anwar bazan cuci kai naba,ni Musty nakeso kuma bazan bama kowa hakuri ba tunda banma kowa rashin kunyaba nadai fadi abunda ke zuciyana ne.

Amal tace nima rashin kunyan zakimin Mylin? Tai shiru, Amal tace shikenan tunda bazakiji maganan kowaba zan fita harkanki kiyi abunda kikeso. maleeka hawa gadonta tayi abunta, Amal ta zauna tai shiru tana Addu'a Allah ya shiryi Maleeka.

Da daddare aka tafi firah kasancewar ko yaushe suna firah bayan sun kammala dinner, Maleeka ko kunya batajiba tatafi abunta tazauna suna firah tana kallonsu, kowa ita yake kallo,bayan dan wani lokavi Amal tace Mylin tashi mutafi lesson maleeka ta kada manyan idanun nan nata masu ruda Anwar tace bazaniba, dad ne yataso afusace zai daketa alhjn Gwarzo ya dakamai tsawa Maleek!!! Naam Abbaa,Kul karka fara kace zaka daga hannu ka daki yaya mata,rabu da ita yarinyace yace maleeka,tace naam Alhji da muryan kuka, bakison lesson dinko??ta turo baki tace eh yace to tafi abunki tako juya tatafi,Anwar da Amal ne kadai sukai

Please Login or Register in order to submit comment