Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Allah? Kiss y manna matah a kumatu wanda hkan yasah ta rufe fuskantah. Yace Mylin aiki ne fah kema kinsan irin wannan tym din nan nake dawowa ko? Kai ta girgizah masah sea ta kuma ta fara sharar kwalla. Yace menene? Cikin muryar kuka taceh Addana!! Addana Yaa Anwar! Come on kideana kukan nan,kin manta alqawarin da kikamun? Kai ta girgiaza masah alamar a'ah ta kuma share kwallan dake zuba a idontah.

Tace yan An na kirga mana abunci, yauwah Mylin Ashe an girma ya fada ya kyaftah matah ido.

OK, lemme go and fresh up in fitoh kinji, ok ta fada tare da Murmushi, hka kuwah akayi, ya wuceh dakinshi yay wanka ya fitoh cikin qananan kayah, nan suka fara cin abuncin yana ci yana Santi a hka suka kusah kammalawa, Mylin taceh na'am! Yace "A duniya wace qasa tafiyh burgeki? Mylin ta kalle sama da qasah ta juya idanuntah, tace em Yaa inason Saudi Arab buh I lyk Ghana. Murmushi anwar yay yaceh gud. A hka suka kammala cin abuncin. A hka suka wuni a cikin gidan cikin farin ciki. Inda Anwar yaceh Mylin u ar My NISFUL HAYAT!

Karfey 9pm dea bayan sun kammala dinner, Mylin ta shigah toilet tai wanka ta fitoh ta saka kayan baccintah ta feshey jikintah da turaruka masu dadin kamshi ta dakko abubuwan nan da Maman Amal ta batah ta shaa wasu dayake tana da madarah. Ta ajiyeh ta haye gado addu'ah tai tukunnah ta jawo bargo ta rufah.

Hakan yayi dea2 da shigowar Anwar a dakin, kallontah yay yaceh Fyn girl. Matsawa yay daf da itah ya fara shafata a hankali, wuff ta bude idanuntah. Anwar yace Mylin xo mujeiy? Tace ina zamu? Anwar yaceh do u have faith in me? Kai ta daga masah, yace ok then follow me. Hka kuwah akayi, sukayi sama sea dakin anwar, woooo abunda Mylin ta fada kenan. Wani irin kamshieyh y dake hancintah mai dadin gske. Mylin tace "Yaa An nan fah"? Dakina ne Mylin ya fada tare da jan hancintah. Murmushi Maleeka tai taceh gsky Yaa An gurin nan y hadu sosai, I lyk it ta fada tana daria, diff anwar ya kashe wutar dakin ya bar kadan sky blue romantic light kenan.

Kalle2 kawea take bata Ankara bah taji hannun anwar kan kirjintah, xata gudu y damkotah yace " pls Mylin hv mercy on me" Ajiyar zuciya ta saukieyh, tai shiru, tana jinshi ya dingah matsa mata nonowah yana romancing dintah sosai dan yanda yakeyi kamar zai cinyetah.

Sea numfashi yake fitarwah sama2, pls yaa An stop it! Dakyar ya iya barintah.a takaiceh dea a ranar sea da yay romancing dintah sosai. Dan yama so yayi xxx da ita buh yaga ta tsoratah hkan yasah y bartah.

Washe gari tunda safey anwar bayan y tafiyh office ya wuceh SAFIYAWA yay masu bukin din jirgi da duk wani Abu da zasu buqata kasancewar dama suna da passport visa kawea yake jirah.

Hka kuwah akayi bayan kwana 2:
Zaune take kan kujerah tana sauraren karatun al_Qur'an sea ga Anwar, da ticket dinshi gudah biyu a hannu.

Surprise!! Hka yacematah lokacin dayabatah ticket din a hannu, na menene Yaa An?,Murmushi yay matah yaceh ki shirya jibi in shaa Allah tafiyanmu Ghana zamuyu 2weeks mu dawo.

Saboda murna Mylin rungumieshi tai.
Washe gari da misalin karfey 10am Mylin ta shirya zuwa gidah ita da anwar domin suyi musu sallama. Hka kuwah akayi suka kama hanya sea Gwarzo family.

Suna isah kopar gidan suka Tarar da sabit yana waya, Mylin ta gaiseshi ya amsah. Anwar yaceh da ita wuce ni ina zuwah to ta amsah dashi ta shigah.

Kai tsaye side din mum dintah ta nupah, tana isah kopar dakin taji mamantah na waya da hjya Rabi, tana cewa Hajiya rabi nifah har ynxn tosro nakeji anya kuwah idan Maleeka tasan inadah hannu akan abunda ya sami Amal kina ganin zamu kwashe lpy? Hajiya rabi taceh Amal ta mutu fah, Maman Mylin taceh nasani ta mutu buh....
Mylin ta zaro ido taceh Mum? Mum ta kashe waya tace Maleeka ki tsaya kiji, hawayene suka cika idon tah take ta fara kuka tana cewa, "No! No! No"! Mum!!!

By
Kausar Luv๐Ÿ’ž & Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[1/7, 10:28 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€

Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
126 to 130
Mum!!! So dama... Kapin ta iyar da maganar Mum dinta ta qara kiran sunanta Maleeka!!! Bata iya amsa mata, kuka take rusawa sosai tayi hanyar waje ko lura da yaa An da sabit dasuke magana ma batayiba,

Zuwa tayi jikin motansu ta tsugunna ta kama kanta tana bubbugawa a jikin mota,Mum i hate u, hw could u...??why did u kill my Adda, i will never forgive u 4 dat, yanda take bubbuga kanta jikin motan ne ya janyo hankalin su sabit dake fira zuwa garetah.

Da sauri suka karaso Anwar ne yadagota yana Mylin lpy??? Mai aka miki haka??wanan kukan hka lpy?? Sabit yace meke faruwa sis?? Shiru taimusu ko kallonsu batayiba tacigaba da kukanta, sabit ne ya daka mata tsawa badake muke magana ba, kifada mana me aka miki kike kukan nan. Ko in sabamuki.

Mikewa tayi da Sauri ta share hawayen dake kan fuskarta, dan tasan halin sabit tsaf zea iya dukantah. ta kallesu tace kunason sanin abunda kefaruwa ko?? kubiyoni, suna shiga tsakar gidan sukaga Mum azaune ga dukkan alamu hankalinta atashe yake, tana ganinsu tataho da sauri ta rike hanun Mylin, tace plz dont judge me ki tsaya nai miki bayani is not wot u think.

Fizge hanunta tayi tajiyo ta kalli sabit da yaa An, tace ku tambayeta me Addana tamata data kashemin ita??? A tsorace sukece kisa Mylin???kina haukane Mum ce takashe Amal, fashewa tayi da kuka ta bude murya tace Mum ce takashe Amal, wlh naji maganan datayi awaya ku tambayeta me Addana tamata, wlh yau inhar bata fadi dalilin dayasa takashemin Addana ba nima saina kashe kaina. Ihun datakeyine yafito dasu Alhjn Gwarzo, Mum din Amal da dad din Mylin dana Amal.

Da sauri suka karaso Mylin lafiyanki kike mana ihu a gida, hannu tasa tarike kwankwaso hmm yau rashin kunyar ya motsa, ku tambayi Mum me Addana tamata takashe ta, Dad din Mylin ne yadubi Mum mehaka Mylin kefada??

Mum shiru tayi bata iya cewa komi bah sai kuka, Mylin girgiza kanta tayi tawuce tashiga side dinsu da gudu akabi bayanta direct kitchen ta shiga ta dauko wuka, sabuwar wuka tafito falo daidai lokacin kowa ya shigo zaro ido yaa An yayi yace waike yau hauka kikeyine ban wukan.

Tace yaa An wlh inkazo nan zan hallakaka, ta kalli mamanta tace Mum yau zakisan zafin rashin da, kin kashe na wasu saboda bake kika haifetabako?? Nima zan kashe kaina saiki huta, gabaki daya tasa family din cikin duhu , Alhjn Gwarzo yace Maleeka yimana bayani meke faruwa kafin kidau hukunci, tana kuka tafadan musu duka abunda taji, kowa mamaki yake Maman Amal kam suman tsaye tayi, Mylin daga wukan tayi zata cakama kanta Mum dinta tace tsaya.

Wlh wlh bani na kashe Amal ba,mutuwarta daga Allah ne, abu daya nasan namata shine zubar da cikin jikinta,takara fashewa da kuka wlh nayi hakane duk saboda ke Mylin, farin ciki naso baki, banason kiyi rayuwa da kishiya koma wace iri ce amma dan Allah kuyafemin. Nasan na aikata kuskure amma Dan Allah ku yafemun.

Mylin tace hw dere u mum, who give u d right to interfere in My married life??nace miki banison kishiyane, Mum bazan taba yafe miki ba ta fada tana hawaye, kin kashema Addana baby dinta bazan yafe mikiba i hate u Mum,i hate u, i regret having u as a ......wani wawan mari taji a fuskanta tana dogo kanta taga yaa An ne.

Yace baki da hankaline kome tayi Maman kice bazaki iya chanza hakaba, jibi yanda kike mata rashin kunya kaman sa'an ki, kuka tacigaba dayi tawuce tabar dakin fuuu, sabit ma da idonshi yay jajir yawuce yabi bayanta.

Mum din Mylin tadinga kuka sosai tsugunnwa tayi gaban mijinta tana Alh dan Allah kiyafemin nai babban kuskure, tureta yayi yace kinma kanki wlh darajan yaran dakika haifamin kikaci dasaikin bar gidannan yau,shima yamike yafita yarage daga maman Amal,dad din Amal ,sai Alhjn Gwarzo. kuka takeyi sosai tace dan girman Allah kuyafemin wlh bani nakashe Amal ba, cikinta kadai na zubar kuma shairin shaidan ne dakuma shairin kawa, gashi yanzu naga sakayya mijina da yarana sun tsaneni, Alhjn Gwarzo yay gyarqn murya sannan yace " hakika kinyi kuskure amma haka Allah ya tsara dole saiya faru, Allah ya yafemana gabaki daya Allah ya jikan Amal. Dad din amal yace nayafe miki wlh haj, koba komi nasan kinason Amal, kekika rainesu itada Maleeka har suka girma ba'a taba samun matsalaba sai wannan kuma hakan bazaisa mu tsanekiba..tajuyo ta kalli mum din Amal tace haj kiyafe.....

By
Kausar Luv๐Ÿ’ž & Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[11/1, 9:46 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
131 to 135
Mum din Amal tace sssshiii! haj karmu fara haka tsakanina dake babu zance neman gafara wlh nayafe miki, tun haihuwan Amal girmanta har aurenta duk a wurinki tayi, kin raineta tsakani da Allah, in ciwonta yatashi ke ki kula da ita kiyi mata wanka kibata abinci, Amal tafi shakuwa dake kanni mahaifiyarta, wannan Abun dayafaru bazaisa na manta da hallacin dakika min na rainon yataba, komi mukadarine, qaddara ne. Wlh bakomi nayafe miki, kuma nai miki alkawarin shawo kan yayan ki harsu yafe miki. Rungume juna sukayi suna kuka.

Mylin fita tayi daga gidan texi ta tare tahau sai gidanta, yaa An ma bayanta yabi kusan atare suka isa ko kallonshi batayiba tashiga ciki kan gado tafada tana kuka sosai, yaa An ne yashigo yazauna kusa da ita yadagota ya share mata hawaye yace kukan ya isa haka karya saki zazzabi, yace Mylin nasan mum bata kyautaba amma ba'a fushi da iyaye ita ta haifeki, ni nasan Mum bazata taba iya kashe Amal ba, Mylin tace but takashe mata baby ai, yace Mylin kiyafe mata, baby nane but ninayafe balle ke, mikewa tayi ta murgudamai baki ka kyaleni yaa An bazan yafemataba ko dole ne, tsaki tayi tajuya ta shiga bayi tabarshi a wurin.

Shiru yayi ga dukkan alamu tsiwan ya motsa girgiza kai yayi yatashi yabar dakin. Koda yagama abunda yakeyi yafito yatarar tama yi bacci.

Tashinta yay yace oya karfey 8:30pm fah ki tashi mu koma gida muyi musu sallama tunda gobe zamuwuce. Jirgin safe zamubi ta turo baki yaa An nifa gaskiya bazaniba, baicemata komiba yajuya yafita.

Gida yaje yayma kowa sallama, Maman Amal tabashi magunguna yakaima Mylin, tace kasan ciwon mara na damunta karta fara achan, kadinga matsa mata kullum tanashafa, yace to mama. daya shiga dakin Mum din Mylin tadinga kuka lallashinta yayi yace Mum wlh nayafe miki karkiji komi Mylin ma zata yafemiki yanzu fushi take amma zata sakko, kinsan sun shaku da Amal dole saitaji wani iri 4 now da kyar yasamu Mum tadena kuka dakin sabit yashiga.

Nanma lallabashi ya dingayi yayafema maman tashi fir yace bazai yafeba Anwar mamaki yake wani irin so sabit da Mylin kema Amal haka?? Jini kenan! Haka dai yakoma gida lokacin 10pm dea1

Ya tarar Mylin ta gyangyada,kwanciya yayi kusa da ita yajawota jikinshi ya sauke ajiyan zuciya,jiyake bazai iya cigaba da hakuri ba, yana matukar bukatan Mylin, da kyar bacci yadaukeshi.

Da asussuba yatasheta tai wanka yabata maganin da Mum din Amal tabashi ta karba tasha, tasa sauran a jaka. abaya tasa baki mai stones pink tasa flat shoe pink tadau karamin purse tai kyau sosai sai kumbure kumbure take Anwar dai bai kulataba haka yaja hanunta suka fito yahanata daukan komi sai magungunan, ya kulle gidan, driver ne yajasu har airport karfe 9 jirginsu yadaga sai ghana.

Lokacin datai bacci yajawota jikinshi ya rungumeta wuraren 5 suka isa suna isa y samu taxi suka shigah yace Afriq hotel, nan take drivern motar y kaisu. Kasancewar a ghana babu wani babban hotel kmr wannan. A cikin birnin Accra babban birnin jihar ta Ghana. AFRIQ HOTEL suka sauka, tsarin hotel din ya burgeta. Nan take yay komi aka basu key din dakinsu suka wuce. Suna shuga dakin kai tsaye ta wuce kan gado.

Zama tayi kan gadon still taki kulashi zuwa yayi ya tsugunna yace haba My Mylin haryanzu fushi akeyi dani okk am sorry forgive me, turo baki tayi tajuya baya, ya juyo da ita ta qara juyawaya yasakei juyu da ita yace kinga koki hakura kona karbi haqqina yanzu, murmushi tayi tace wlh nahakura ni dama tuntuni, yace hmmmm. Tashi kije kiyi wanka ba musu taje tai wanka tana fitowa tahau mai kuka yaa An ina kayana?? Banda kayan dazansa, tasowa yayi yazo kusa da ita yace nafison ki zauna ahaka batareda kinsa kayaba kinfi kyau.

Jawota kirjinshi yayi yana kokarin cire mata towel ihu tayi jikinta narawa yaa An maihaka plz kadena, saikuma tahau kuka tana bubbuga kafa wlh kaje kasiyomin kaya konasa naka, dariya yayi yace ai nima banzo da kayaba, tape ya dauko yace tashi na gwada boobs dinki saboda insan size din bra dinki ko,

Komawa tayi da baya wlh babu abunda zaka auna Allah kadenamin haka banaso yaa An, yace wlh koki bari na auna, kokuma harmu koma Nigeria bazakisa bra ba, nidama bra dinan baya bari ina kamosu da kyau, rufe idonta tayi dan yaa An baitaba bata kunya irin nayauba, yace kinga ko idan baki sawa zan dinga latsa su dakyau wlh, kizo ki tsaya na aunaki ko, nasiyo miki only pant da kayan sawa amma bazan siyo bra ba,

Murguda baki tayi tajuya ta shiga toilet dagudu dataga yana neman kamota, daga murya tayi tace wlh inhar saika auna to karka siyo na zauna ahaka din, yaa An yay dariya yace da kin tsaya ai yarinya kinga yanda ake daukan measurement din boobs, yay dariya yajuya yafita daga dakin....

By
Kausar Luv๐Ÿ’ž & Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[11/1, 9:55 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€ NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
136 to 140
Yana fitah ya qara shigah taxi yace dashi kasuea zea kaishi amma gurin sea da kyan sawa, hka kuwa akayi aka kaishi wani babban shago duk garin ghana babu kamarshi nan ya fara yi musu shopping.

Wasu arnayen english wears yasiyo mata, dayawa sai kayan bacci wanda basuda maraba da tsirara, sai pants, baiko siyo bra kodayaba hahhh๐Ÿ˜Š.sai kayanshi daya siyo saikuma kayan makeup daya siyo mata da turaruruka.

Koda yakoma gida ya ganta zaune bakin gado daga ita sai towel din, ajemata kayan yayi yawuce bayi dan yayi wankan shi, dauko kayan tayi salati tayi tarike baki yaa An ni arniya ce dazansa kayannan?? Arnafa kesa irin kayanan fa duk surutun nan itakadai takema kanta.

Bakin ciki kaman ta mutu, wani pink riga ta dauko mai kama da shimi ya matseta sosai iya cibiya ya tsaya, saita dauko wani mini sket daya tsaya iya cinya black tadaukosu tasa tana tsaki, dan acikin kayanma sune na mutunci, taje kanta tayi ta kama kan da pink ribon.

Zama tayi tana kallon kanta kayan sun mata kyau kirjinan a tsaye kana kallonsu kansan ba bra a jikinsu tsaki tayi ta zauna, yana fitowa dagashi saidan gajeren towel daure a kwankwaso, tsayawa yayi yana Kallonta yace yan mata kinyi kyaufa, hararanshi tayi tana ganin yana kokarin kwance towel din ta kulle idonta dasauri dariya yayi yace matsoraciya kawai, saida yagama sa kaya yazo kusa da ita ya zauna "bude idonki", ahankali tabude idon kinsha maganinki??ta girgiza kai oya tashi kisha salon maran yafara miki ciwo kidamen da kuka ko dauko maganin tayi dukansu tasha shikuma yafita karbo musu abinci.

Bayan sun gamacin abinci sunyi salla, yazauna kusa da ita da sauri ta mike, fusgota yayi kirjinshi tako fado kanshi, hanunshi yatura cikin yar rigan jikinta ya kamo dukiyar fulanin yana latsawa ahankali yana lumshe ido kuka tafara yaa An dan Allah kadena wlh inkanamin irin abunan jikina nawani iri, Kallonta yayi yace wani iri?? Tace yanamin wani irin yarr tsigan jikina suyita tashi, bakinshi yakai kan nata yanda suke motsi saisuka burgeshi.

Tsotsan bakin yake sosai, yayinda hanunshi suna cikin rigan yana wasa dana fulanin nata, tun tana mutsu mutsu har jikinta yay sanyi, dagota yayi suka hada ido ta kawar da kanta murmushi yayi yafara kokarin cire mata rigan kuka tafara yasa hannunshj akan bakinta yace shhh, karkamin kuka inba hakaba sainai mai gaba daya da sauri tahadiye kukan.

Cire rigan yayi yaga dukiyar fulanin atsaye suna kallonshi kara rudewa yayi yafara shafasu yana matsasu, bakinshi yakai kansu yana tsotsa ahankali chan yafara tsotsansu kaman jariri da sauri sauri kuka tafara yaa An dazafi sosai plz kadena.

Dago kanshi yayi ya kalleta yanda hawaye ke gangara daga idonta sai yaji wani muguwar sha'awanta ya qara kamashi, daukanta yayi chak ya direta kan gado, cire dan mini sket din jikinta yayi tafara kuka sosai yaa An mekakeyi?? Wlh kadena zan mutu tsoro nakeji, kaga ni yarinyace, kabari nai girma nakai kaman Addana sai muyi plz karkamin komi yaa An, murya ciki ciki yace Mylin kiyi hkuri yau karna mutu nima, banda kowa saike rabona da mace tun kafin rashin lafiyan Amal.

Kinaso na mutu ne?? Ta girgiza kai yace to kibari nayi, jikinta yahau rawa yaa An ai ai...hada bakinshi yay da nata ya cire gajeren wandon jikinshi jitayi Abu kaman sanda yana gogan cinyanta, ihuuuu tayi wayyo yaa An, sanda akan cinyana dan ciremin yana yakushina, dukda baya hayyacinshi amma saida dariya takamashi .

Yace Mylin ba sanda bane nine fa, zatai magana yakara hada bakinshi da nata yana neman hanya.....

By
Kausar Luv๐Ÿ’ž & Maman Shakur??

Yar mutan PH da Zamfaris ke muku fatan Alkhairi. We Luv u All our fans๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜
[1/7, 10:28 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€

Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd

141 to 145

Waiyyo Yaa An plz dan Allah! zan mutu! Murya qasa2 yace "Mylin nima mutuwa zanyi idan har baki barni nayibah", dan Allah....! Kapin ta qara wata magana ya samu hanya yafara kokarin shiga.

Yaa An pls dan Allah! Numfashi kawea yake fitarwa ya qara janyutah ta fada jikinshi, ya kwantar da ita kan gado, nan y qara kokarin shiga, amma ina takieyh shigah saboda a hankali yakeyi cire tausayi yayi yasah da karfiyh, nan y dinga sambatu, yana yi yana matsa ta itako kuka kawea takeyi, idanunta duk sun kumburah amma Yaa An ko a jikinshi sea aiki kawea yakeyi.

Bai barta bah sea da yaji y gamsu sannan ya dawo hayyacinshi. Mylin!!! Hka y dinga kirantah dago ido tai ta kalleshi, tai bala'in bashi tausayi,daukanta yay chack ya kaitah toilet ya samata ruwan xapieyh, ya zaunar da itah.

Mikewa tai tace Yaa an zapieyh! Ta fada tana kuka, kiyi hkuri Mylin idan kika shigah zakiji sauki, kinji ko? Kai ta daga masah, nan y qara mayar da ita a cikin ruwan, kuka ta dingayi dakyar ya samu tai shiru, bayan 30mnt ya fitar da itah a cikin ruwah nan sukayi wankan tsarki, tukunnah suka fitoh y bata towel yace ta daurah babu gardama ta amsah ta daura.

Shima ya daura towel din, suka fitoh, ya zaunar da ita kan kujerah y chanza bedsheets din gadon kasancewar akuy wani a dakin, duk wannan abun dayake tana kallonshi, sea uban hawaye take, yana kammalwa yazo ya dauketah y mayar da ita kan gadon.

Ya kwantar da ita a kan kirjinshi yana bubbuga mata baya a hankali,a hka har tai bacci shima baccin yay awon gaba dashi. Basu tashi ba sea kusan 8am na safeyh, Anwar ya tashi yay alwala ya dubah wayansah cikin wani application mai suna QIBLA, ya dubah alkibrlar Ghana yay sallah sannan ya tashi y taddah Mylin, jikintah babu kwarieyh ta kalleshhi, kiss y manna mata a kumatu sannan yaceh oya tashi kiyi sallah, shi y riqatah y kaitah toilet tai alwala ta fitoh tai sallah. Koda ta kammala dama yay odan abunci an kawo, juyuwa tai, tai kasah da kanta tace Yaa An ina kwana? Murmushi yay mata tukunnah yaceh lpy qlw Mylin, taso kici abunci, to ta amsah masa dashi, dakyar take takawah, ta iso gareshi, nan y fara bata abuncin, tana ci kadan2 har ta koshieyh.

Kallonshi tai taceh Yaa An yanzun ina kayan da zansa? Wadan nan duk qanana ne ynzn banda wannan abayar da dame zanyi sallah? Ta fada tana hawaye. Kallontah yay ido cikin ido yay Murmushi yaceh ai babu inda zamu fitah, nida kullum muna nan har tsawon Sati 2, ido ta zaro tace Yaa an sati 2? Yo duk muna mene? Cikin kunne ya radamata abunda mukayi jiyah, hannu tasah ta rufe fuskantah tace Yaa An gsky da zapieyh ni bazan yarda a qarayi bah. Daria anwar yay yace hba Mylin zaki Deana jin zafin, kawea dan baki tabayiba ne kikaji wannan zapin. Tashi yay ya rungumetah yaceh I Luv u Mylin, kin biyani kin kawo mu2ncinki gareni

I sumuch luvs u! Cikin muryar kuka Mylin taceh I Luv too. Woo! 4d 1st tym ever da Mylin ta fadawah anwar hka.

Karfeyh 9pm dea2 an anwar y dawo kasancewar ya fitah kasuwah ya siyowa Mylin kayah irin na yan Ghana dinkakko masu kyau da mayapieyh, da abubuwah dea masu kyau.

Koda y dawo Mylin anci uban wanka ansha make up, ta saka wasu kayan bacci red in color masu kyau dasu da babu duk dayah.

Sallama yay ta amsah ta gaishieshi yaceh Mylin na dawo, tace mushi wlcm ya amsah da tnx, ledan dake hannunshi y batah yaceh gashi. Bude ledan tai ta fara dubawah, woo gsky Yaa An kayan sunyi kyau ynzn naji magana ta fada tana daria.

Tnxxxx. Anwar yace no need to tnx me Mylin u ar mine and am urs. Ya manna mata kiss a kumatu, yau kuma wannan rigar aka saka? Murmushi tai taceh eh, amma dea kinsan yau zaki qaramun ko? Ido ta zaro taceh mene? Cikin murya mai kama da rada yace Abun nan mai dadi, hannunshi akan fuskartah yake maganan, kai ta girgizah em nidea Yaa An a'a gsky jiyafah ne kuma yau kaceh zaka qarah? Gashi abun dazafi sosai

Daria anwar yay ya qara matsetah da jikinshi, yaceh ai hka zaipi zaki fi jin dadinshi hka, kinji? Kuka ta farayi masah shiko y bi hawayen yana lallashewa ya fara matsar dukiyar fulanintah kasancewar babu bra a tare da ita ga rigar da ta saka shara2 komai nata a waje yake.

Yaa an nidea ka bari, hba Mylin? Nine fah? Y qara matsa mata dukiyar, ta qara kwallah qarah, nan yasah bakintah cikin nashi.......

By
Kausar Luv๐Ÿ’ž & Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[11/1, 8:27 PM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
146 to 150
Ya dingah kissing dintah, nan take hankalinshi y fitah daga jikinshi, kuka ta dingayi sosai, taceh Yaa An dan Allah ka barni wlh da zapi, kallonta yay "yaceh pls Mylin bayi xanyi bah I just want to romance u kinji? Bai jira amsar da zata bashi bah, ya rabata da rigan jikintah ya kamo dukiyar ya dinga matsawa son ranshi ya sah bakinshi ya dingah tsotsa dinsu Maleeka sea hawaye takeyi, kwantar da ita yay kan gadon, shima ya hau gadon, yasah hannunshi cikin PP dintah y dingah wasah dashi Maleeka sea hawaye take a hka yay romancing dintah sosai. Sannan ya tashieta suka shigah toilet sukayi wanka suka dawo suka kwantah sea bacci.

Alhmdlh yau satinsu daya a Ghana babu inda suke zuwa kullum suna tare da junah rayuwarsu suke cikin jin dadi da farantawah juna rai, amma fah tun da yay na farko har yau bai qara

Please Login or Register in order to submit comment