Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Dari hajiyah ta dauka ta bashi, mlm Garbati yaceh bkomai gdya muke ku tashi ku tafiyh yau ba za'a kwana bah sea kunji labari mai dadi. sallama suka yimushi suka kama hanyah.

Kai Hajiyah har yanzun da sauran imani a cikin zuciyarki, amma zuwa2 zan rabaki dashi, hka hajiya rabi ta fada a cikin zuciyartah, a hka har suka iso gidah, Inda hajiya rabi tai dropping din hajiyah sukayi sallama da junah, hajiya rabi taja motantah ta wuceh gidah, zuciyartah cike da farin ciki.

A chan bangaren Amal kuwah tana isah makarantah ta dubah results dintah Alhmdlh results kam yayi kyau, da murnartah da farin ciki ta kamo hanya ta dawo gidah, kai tsaye bangarentah ta nufah, tana isah ta ci qaro da Anwar, rungumieshi tai tare da fadar Yaa Albishirinka? Yaceh goro! Results yayi kyau sosai nan takeyh ta dingah fadamasah irin grade din data samu both bio_com_edu_gse. Shimah dea murnah yay. Ina zuwah taceh dashi, ina zaki? Gurin Mylin mana in sanar da itah.

Kibartah ki bari sea gobe ki sanar da itah,Yaa An inaceh fah ko azahar ba'ayi bah! Look kinji abunda na fada ko bakiji bah? Kai ta daga masah ta haura tai samah. Indah shikuma ya kalle bangaren dakintah ya kalle bangaren dakin Maleeka yaceh Kowacceyh a cikinku nazaman NISFUL HAYAT! Dinah. Amma Maleeka mean alots to me. Word can not express how I feel about her!

Karfeyh 9pm dea2 kwanceh suke kan gado indah Anwar ke lalla6a Amal tabashi kantah, kamar daga sama tafara tari sosai sai chan ta zunbulah amai, takeyh ta wankeyh Anwar da amai, shiru yaji tayi, hankalinshi idan yayi dubu ya tashi, Amal!!! Hka ya dingah fada, nan take jikintah ya dau zafi, kamar an samatah garwashi. Ba'a jima bah ta sumah. Ruwah ya dakko ya yayyafah matah amma ina ko alaman motsi babu a jikintah.

Shin Amal ta mutu ne ko Yaya?

Na Yar mutan PH da Zamfaris
๐Ÿ‘Ž
By
Kausar Luv๐Ÿ’ž & Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[10/25, 5:12 PM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
81 to 85
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!!! Rudewah Anwar yay ya dauketah chak sea waje ya dawo ya dau keys din motanshi.

Kamar fah inajin motsi lemme check inji Maleeka kasancewar batai bacci bah, fitowah tai zuwah falon hkan yayi dea2 da fitar da Anwar zayyi, binshi tai a baya, yana kaiwah wajeyh taga Amal kwanche kusa da motan Anwar, da gudu ta isah garetah sea a lokacin mah yasan tana bayanshi.

Addana!!! Hka ta dingah fada sea hawaye gabadayah hankalintah ya tashi, ke tashi bani guri, hka Anwar ya fada ya dau Amal chack sea cikin motah yasatah a baya, ya komah gaba ya tada motan.

Yaa dan Allah ka tsaya in bika! Ke ba indah zaki dani, bai ankara bah yaji ta bude motan, ta shigah a gaba, ke naceh ki wuceh ki bani guri. Wlh sea na bikah, tsaki yay ya tada motan. Horn yay da karfin tsiyah mai gadi ya bude masa gate tare da fadar "Allah dea yasah lpy" to amin.

Hanya suka kama sea Al'amin hospital, suna isah ya dauketah sea cikin asibitin nurse ne ta tarbeishi aka shigah da itah wani daki, Mylin sea uban kuka take zabgawah, inda Anwar yay shiru sea addu'ah yake akan Allah y bawah Amal lpy.

Kusan 30minutes kenan Dr na dubah Amal, Yaa ka kira gidah a sanar dasu mana, Maleeka ceh ke magana, toh shine kawea amsar daya batah, kasancewar bai dakko wayarsah bah, fitah yay yasamu waya a wajeyh ya kirah ya sanar da Alhjn gwarzo.

Ya salam! Hka Alhjn Gwarzo ya fadah, ya tsahi sea bangaren Alh Amin nan ya sanar dasu halin da ake ciki, daga nan suka rankaya bangaren Alh Maleek, hankalinsu gaba daya ya tashi.

Maman Amal taceh to Allah y bata lpy! Alh Maleek yaceh Hajiyah mutafiyh asibitin, ke Maman Amal da Yaya ku tsaya gidah Alh kuma ku komah, nan take ya dauko key din motarsah suka fitoh suka kama hanyah sea Al'amin hospital.

Suna isah Dr na fitowah dubah Amal, da Anwar da Maleeka duk suka tashi zuwa ga Dr din. Kallonsu yay tukunnah yaceh gskya wannan Matan she x in very critical condition, yanzun dea tanada ciki kimanin wata 3 kenan. Caraf sea a kunnen Maman Maleeka. Dr ya cigaba da cewa "Buh we will try our best to save her lyp in shaa Allah"

Ina mijintah? Anwar yace gani, ka biyoni office. Hka kuwa akayi suna shigah Dr ya rubutamushi magani da sauran abubuwah, yana fitowah Alh Maleek yaceh mai ya faru? Nan takeyh ya nuna masah komai yaceh mutafiyh hanya suka kamah sea pharmacy.

Maleeka rungumie mamantah tai tana kiran Mum, Addana!! Nashigah 3! Indah Maman Maleeka ta fara aikin rarrashintah tare da fadar Allah y bata lpy Maleeka ki Deana kuka kinji.
Dakyar ta samu ta shawo hankalin Maleeka ta rage kukan da takeyh, ina zuwah Maleeka, inji hajiya, ina zaki Mum? Yanzun zan dawo dea kinji ko! To ta amsah dashi, Inda hajiyah ta fitah daga Inda suke ta samu wani guri ta kirah hajiyah rabi.

Hajiya rabi ta kirah tana kirah ta dauka tace "Hajiyah lpy kuwah? Hajiya rabi inafah lpy! Amal cikine da itah. Ciki kuma! Hajiya rabi ta fada, eh ciki fah to yanzun meye abunyi? Kada ki damu qawatah ya kike so ayi da cikin? Inaso cikin ya zubieyh ne. Ba matsala gobe kuwah zan komah gurin malam garbati in sanar dashi buqatarki. A hka sukayi sallama indah Haj.rabi taceh yanzun naji magana ko bkomai nasamu abokiyar shan azabah.

Anwar na dawowa shidah Alh Maleek suka zarceyh gurin Dr suka bashi abubuwan daya bukaceyh su siyo, tashi yay ya komah dakin yay matah duk abunda y kamatah. A takaiceh dea chan suka kwanah.
Washe gari tunda safeyh ilahirin Al'ummar Gwarzo family suka halarah al'amin hospital, suka dubah Amal.

Allah abun gdya Amal ta farfado, indah Maleeka ke zaune kusah da itah ta riqiey mata hannu tana sharar kwallah.

Alhmdlh yau kwana2 biyu kenan da faruwar wannan al''amari Amal taji sauki ta warware sosai. Inda dr ya rubuta musu takardar sallama. Suka rankaya zuwah gidah.

Inda su kuma su Maman Maleeka sukayi gidah, suna isah hajiyah rabi na isah gidan,tare suka qarsah ciki, suna isah Haj rabi ta fara cewar "qawata albishiriki"! Hajiya taceh "goro".
Malam garbati yaceh Nan da kwana 2 za'a cika aiki kisha kuruminki. Murmushi tai taceh Alhmdlh. Ni kinsan mah mie ke damunah? Sea kin fada hajiyah, irin soyayyar dake tsakanin Maleeka da Amal! Hba hjya mantah da wannan batun kawea, a'ah Haj rabi, ina tunanin idan Maleeka tasan ina bayan wannan rashin lapiyan na Amal da sauransu anya kina ganin zamu kwashe lpy? Hba hajiyah y kike irin wannan maganar kamar ba ke kika haipieyh Maleeka bah.

Maleeka yarki ceh ke kika haipieytah sabodah hka babu yanda za'ayi ta juya muki bayah. A hka dea suka cigaba da firarsu.

A chan bangaren su Amal kuwah suna isah gidah kai tsaye bangaren Amal suka zarceyh, inda Maleeka tai zaune tana kula da itah duk da kuwah taji sauki sosai.

Kallontah Anwar yay, ya hadeyi yawu ya komah indah Amal yay zaune ya rungumietah, kallonshi Maleeka tai a cikin zuciyarta kuwah taceh "Oh ni wannan mutum akuy dan isaka yanzun duk da Adda nada ciki bazea dena bah" tashi tai ta masu sallama ta wuce dakintah.

A hka dea suka cigaba da rayuwa a cikin gidan indah Anwar ke kula da Amal sosai hka itamah Maleeka.

Yau Saturday: zaune suke suna firah Amal da Anwar, inda Maleeka tana dakintah, Anwar aka kirah a waya, ina zuwah Maman baby bara in dakko, wayatah, hka ya fada ya haurah saman dakin Amal.

Wash!!! Hka Amal ta dingah fada, jitayi maranta ya kulle sosai ya salam! Wani irin ihu ta sakieyh wanda hakan yasah Anwar dawowa daga saman, kodah y iso jini ya fara kwararuwah daga kafartah, rungumietah yay yana fadin "oh my God" Hakan yayi dea2 da shigowar Maleeka a dakin, tana isowah tagantah a cikin jini, waiyyo Yaya Anwar! Dan Allah mukaitah asibiti, ko tankamatah bayyi bah, ya dauketah yace da Maleeka mikouemin key din motanah na kan kujerar chan, da sauri ta miko masah ta bude Motan,indah ya sakatah suka kama hanya sea asibiti...

Suna isah,emergency aka zarcey da itah,Maleeka uwar kuka har ta fara hawaye, indah Anwar y kasa zamah, yajieyh y dawo, tasowa Maleeka tai ta rungumieshi tare da fadar yaa, mun bani Addana! Kiyi shiru mana Maleeka kiyi mata addu'ah, hakan yayi dea2 da fitowar Dr a dakin da aka ajiye Amal, yana fitowah yaceh Am sorry Buh wannan matarka Amal......

Na Yar mutan PH da Zamfaris๐Ÿ‘Ž
By
Kausar Luv๐Ÿ’ž & Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[1/7, 10:28 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€

Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
86 to 90
Am sorry but matarka Amal tasamu miscarriage!! Yanzu dai she is out of danger dan bacci ma take.

Mylin kuka take sosai, Anwar ma karfin hali yake yasamu waje ya zauna yadafe kanshi yana innalillahi wa innailahi raji'un. Saida ya tabbatar natsuwa ta shigeshi sanan yakarasa kusa da Mylin yace is ok dena kukan haka.

Yaciro wayanshi daga aljihu yakira gida yafadan musu kowa yazo hankalinsu atashe,barinma Maman Amal,tace ina yarta take Anwar yace tana bacci yanzu, Mylin tana ganin Mum dinta taje da gudu ta rungumeta tana kuka, Mum Addana lost her baby, tadinga kuka jikin Mum dinta, itako mum din Mylin zuciyarta fari fes, farinciki takeji sosai, a cikin zuciyarta kuwah cewa tai "Aikin malam garbati nayi" ta qara da cewar yanzu sai kuma fitarki daga gidan Anwar dan yarinyata ita kadai zata zauna a gidan mijinta.

Da safe Amal ta tashi Mylin tagani da Anwar a gefenta inda Mylin ke faman bacci. Murmushi tayi ta shafi kan Anwar take yabude ido yaga tanamai Murmushi shafa kanta yayi yace Amal ina ke miki ciwo??tace bako ina, yakura mata ido chan yace Amal our baby....tace shiiiiii yaa An karkace komi,nasan cikin yazube, komi mukadarine daga Allah, ina Addu'a Allah yabamu wani, Anwar tashi yay ya rungumeta sosai sai alokacin hawaye yazo mata ya dagota ya sharemata hawayen, ya tsotsi lebenta, matso da bakinshi yayi saitin kunenta yace i luv yuh Amal ,i luv yuh soo much, rumgumeshi tai tace tace i luv u too yaa An.

Motsin da Mylin tafarayine yasa Amal ta janye jikinta daga nashi,tasa hannu tashafi kumatunta aiko wuf ta tashi, Addana kintashi, ya jikinki sai kuma ta fara kuka tashige jikin Adda tana kuka itama Amal tafashe da kuka da kyar Anwar ya lallashesu.

Anwar ya riqatah da taimakawar Mylin zuwa toilet tai wanka da ruwan zapieyh. Tana fitowa ta ta zaunah kan gadon, anqar yazo kusa da itah y fara kissing dintah,Mylin dai fita tayi daga dakin dataga yaa An yafara iskanci saida ta tabbatar sun gama takoma dakin, Anwar ya dakko abinci zai bata Mylin tafashe da kuka Adda kicema yaa An yaban abincin nabaki, Anwar sakin baki yayi yana kallonta shagwaban Mylin is too much aiko da kyar yabata takarba tadinga ba Amal tanaci.

Ranan wuni yan uwa da abokan arziki sukayi zuwa dubasu, saida yamma aka sallamesu suka koma gidansu. Mylin ita tai aikin komi har girki takaima Amal nata daki yaa An yakarba waishi zai bata. Abun yabama Mylin haushi tura baki tayi tafita tabar musu dakin.

Saida yagama bata abinci yay mata wanka, yasa mata kaya sanan shima yaje yay nashi, ya shigo dakin sanye da pyjamas na bacci Amal ta kura mishi ido har saida yahura mata iska, sanan tai Murmushi yace me kike kallona, tai dariya tace yaa An, ina sonka dayawa, ya hadata da kirjinshi yace nima ina sonki sosai My Amal, kin zama wata bangare ta rayuwata, ina jinki har cikin zuciyata yace Amal ban taba sanin ina sonkiba saida naga ranki na hanun Allah jinayi kaman ciwon yadawo kaina.

A hankali Amal tace yaa An ina sonka dayawa banason rabuwa dakai, kara matseta yay a jikinshi yace babu mai rabani dake har abada Amal dita sea Allah, cikin sheshekan kuka tace yaa An i have dis kind of feeling kaman bazamu dadeba, kaman kwanakin dasuka ragemin a duniya kadanne,Anwar da idanunshi sunyi ja yace kidena maganan mutuwa Amal ku kadai gareni.

U and Mylin are d most important thing danake dashi a duniyan nan, a halin yanzun, bansan Abbana bah,sabodah hka banason ku mutu, Amal tace yaa An idan lokaci yayi dole mutafi, dakamata tsawa yayi nace kidenamin maganan mutuwa ko, Murmushi tayi ta rungumeshi am sorry bzan sakeba, ya matseta sosai daganan sukai bacci.

Washe gari shida kanshi ya shiga kitchen yahada breakfast yakaima Amal daki yabata taci, saida tagama sanan tace yaa ka kaima Mylin nata, tsaki yayi yamike yace tana chan garden tana basketball zan kirata tazo taci ni yanzu zanje na shiryane yau zan shiga office...

Saida yagama shiri yazo yay mata kiss take care of ur self huh? Tace "i will" ya qara mata kiss a kumatu sanan yafito. Direct garden yawuce kallo daya yama Mylin ya dauke kai, yace ke, tazo da sauri tace yaa ina kwana??

Daure fuska yay,yace bana bukatar gaisuwarki, wuce ciki kije kici abinci zanje office amma bazan dade bah,ki tabbatar kin kula da Amal, girgiza mai kai tayi.

Ya kalleta sama da kasa yay tsaki wuce ki cire kayanan, kuma ki tabbatar mai gadi bai ganki ahaka ba,shiru tai hkana yasah ya qara daka mata tsawa kina jinako?? Arude tace eh, yajuya yatafi.

Tsaki tayi a zuciyanta tace lallai ma yaa An dinnan kainefa kaimin laifi kagama lallatsani kamin iskanci,shine yanzu kake fushi. Tai kwafa wlh sa'anka daya Adda batada lpy dasai kasani....

Wucewa tayi ciki saida tai wanka tukunnah ta fitoh taci abinci sanan tawuce dakin Amal. Da sallamanta tashiga Amal tace "Mylin shigo mana" takaraso ciki Addana ya jikinki?? Amal tace naji sauki sosai gani tayi Amal tai shiru kaman tana tunani, ahanakali Mylin tarike mata hannu Adda meke damunki??? Kifada min wlh i promise u it will be our little secret ta fada tana kyafta matah ido, Amal tai ajiyan zuciya tace Mylin kin yarda inhar nafadan miki abunda ke damuna zaki magancemin??? Mylin tace i promise u adda na, komenene zan miki wlh.


By

Kausar Luv ๐Ÿ’ž& Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[10/27, 8:38 PM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
91 to 95
Amal ta kwanto da kan Mylin a cinyanta tana mata susan kai, yayinda Mylin kejin dadin Abun sai lumshe ido take. Murya mai kaman da rada Amal tace Mylin menene abubuwan dakesa mutum yay wankan tsarki?? Mylin tace Adda anama gawa wanda yamutu kenan wankan tsarki, ran idi anaso mutum yay wankan tsarki kafin yaje idi, ran juma'a ma anaso mutum yay wankan tsarki, mace idan tagama haila anason tai wankan tsarki, wanda yay mafarki anaso yay wankan tsarki, wanda yasadu da matarshi anaso suyi wankan tsarki..

Amal tai murmushi tacigaba da mata susan kan, tace Mylin menene saduwa da iyali??, tambayar tazoma Mylin a bazata tajuyo ta kalli Amal sai kuma takoma ta kwanta Amal tacigaba da mata susan kan.

Tace Adana, a islamiyya ance mana inhar miji ya sadu fa matarshi dole tai wankan tsarki, nidai nasan saduwa shine miji da mata su kwanta akan gado daya, batare da sun raba ma kwanci ba, kaman yanda dad da mum dina suke kwana gado daya kaman yanda keda yaa naga kuna kwana gado daya.

Amal shiru tayi, dan yau takara tabbatar da Mylin batasan komiba, Amal tace maisa kike yawan cema yaa An dan iska?? Mylin tace Adda ai abunda yakeyine na yan iska.

A hankali da dabara Amal tasanar da Mylin Menene Uure, duk wasu dabaru takoya mata, Mylin ko kunya kaman ta nutse a kasa takara cusa kanta cikin cinyan Amal.

Amal tace kinga Mylin kinyi kuskuren kiran yaa An dan iska danko mekika ga yamiki ke halas dinshi ce, yanzu sai cikamin alkawarin da kikaceh zakiyi.

Mylin tace Adda mene kikeso??Amal tace nafarko inaso kibama Anwar hakuri akan abubuwan dakika mishi, sanan inaso daga yau ki natsu mylin kin girma keba yarinya bace, duk randa yaa yanemi hakkinshi a wurinki kimin alkawari zakibashi, sanan kimin alkawari ko bayan bani a duniya zaki kula da yaa sosai??

Mylin hawaye suka kwararo daga idontah zuwah kumatuntah! Saboda a duniyah babu abunda Amal zata nemah ta hanata indea tana dashi, tace "i promise u Addana, amma plz kidena cewa ko bayan baki a duniya, babu inda zaki, babu abunda zai sameki Addana,i will always take care of u cos i luv u alot. U are d best Adda in d whole world. I luv u antynah Amal.

Suka rungume juna suna kuka, da kyar Amal ta lallashi kanta sannan ta lallashi Mylin tai shiru, rungume juna sukayi a hka sukai bacci a wurin.

Wuraren Azahar suka tashi. a gurguje Mylin tai salla tashiga kitchen tahada musu abinci takaima Amal har daki sukaci, a hka suka wuni a ranar tare da junah.
Anwar kuwah bai dawoba sai wuraren 8:30pm. Yana shigowa gidan wanka yayi yatafi dakin Mylin, lokacin Mylin hartai bacci wani mayyentacen kallo yabita dashi sanan yamata kiss a kumatu yay mata addu'a yafito daga dakin, yawuce dakin Amal.

Alhmdlh!!! Kimanin sati daya kenan,da faruwar miscarriage din Amal. Hankalin kowa a kwance yake. Amal ta warke garau, saidai wani irin kyau na ban mamaki da tayi, takara haske kowa mamakin kyaunta yake, Mylin ce ke yawan ciwo ga zazzabi dake damunta Anwar yakarbo mata magani amma dukda haka.

Yauma tana kwance a daki jikinta zafi sosai dan yamafi na kullum, Amal da yaa An suka shigo suka ganta suka rude sosai Anwar yace Amal jeki shirya mukaita asibiti, bari na shiryata tace too tawuce dakinta.

Yaa An yafito mata da simple kaya doguwan riga, cire mata rigan jikinta yayi, Mylin rufe idonta tai gam ,tana jinshi saida yagama matsa mata dukiyar fulani, harda shansu sanan yasamata rigan. hhh woooo oga Anwar duk da Mylin ba lpy sea da yay eh yane. Ya kwantar da ita yace bari naje na shirya.

Amal tagama shiryawa cikin doguwan riga itama tafito, tana tafiya kawai taji numfashin ta na neman daukewa alamun asmanta zai tashi juyawa tayi dan takoma daki ta dauko inhaler dinta, amma taji takasa motsawama, zata bude baki takira yaa Nn, taji kaman an rike mata wuya, idanun tane suka fara juyawa jiri ya dibeta tafadi akan benan haka ta dinga gangarawa hartakai kasa, kanta yabugu da karfen benen nan da nan jini yafara zuba.

Lokacin da Anwar yagama shirin shi, yafito zai shiga dakin Mylin kaman ance yajuyo kawai hango Amal yayi akasan bene cikin jini tana numfashi sama2 arude yakarasa wajen.

Kama hanunta yayi Amal Amal maiya sameki?? Yasaketa bari na dauko key din mota, rike mishi hannu tai gam yajuyo da sauri yace sakeni Amal na dakko key. A hankali tabude baki alamun zatayi magana ya matso da kunenshi kusa da bakinta yace Amal menene?,ki fadamun pls inyi sauri in dakko key, kingah ga Maleeka itama ba lpy! Cewa tai "Yaa An pls take care of Mylin, nabaka amanan Mylin ka kula da ita tafara kukkule ido wani ihu Anwar yayi yace nooooooo!!! Amal don do dis to me plz, yanzu dana fara sonki, zaki tafiyh ki barni! plz karki tafi ki barni...

Ihun da Mylin tajine yasa tamike da kyar tana daddafa bango tafito falo, hango Anwar datayi da Amal cikin jini, yaa An na kuka sosai yasa taji wani karfi yazo mata takarasa sauka daga kan benen da sauri. da karfiey tace Addana, Amal da kyar tabude idonta tarike hanun Mylin ta rike hannu yaa An tahadasu duka ta daura hannayensu akan kirjinta tanason tai magana takasa saidai hawaye dake fita ta gefen idonta, Mylin da yaa An kuka suke sosai,

Yaa An ya fizge hanunshi,yace Amal dole mukaiki asibiti, kara kamo hanunshi tayi tana hawaye tana girgiza kai.

A hankali tace "Yaa An plz stay with me, banason kaje ko ina d only thing i need now is to die in ur arm's, u & My dear sis! Ta kalli Mylin tace sis plz kicema yaaa ya tsaya saura lokaci kadan plz ku tsaya tareda ni karku tafi ko ina takara matse hannayensu a kirjinta๐Ÿ˜ญ..........


By
Kausar Luv๐Ÿ’ž & Maman Shakur๐Ÿ˜˜
[1/7, 10:28 AM] Kausar Luv๐Ÿ’ž: ๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€NISFUL HAYAT๐Ÿ€๐Ÿƒ๐Ÿ€

Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
96 to 100
Ya Anwar pls mu dauketah zuwah asibiti mana, hannunsu Amal ta qara riqewah gam tana kallonsu tana Murmushi, kalimar shahada Amal tai, numfashintah ya dauke, Anwar ya qara fashewa da kuka lokacin daya tabbatar da Amal ta rasu, Mylin taceh " Yaa An menene? Mylin ta fada tana kuka! Tace "Ka tashi mana mu kaitah asibiti" wasu hawaye suka qara sakkowa daga idanun Anwar, ya kalle Maleeka yaceh "Maleeka Amal ta rasu, she x not anymore" Mylin.

Noo!!! Yaa An ya zakaceh ta mutu? Dan Allah ka tashi mana, "wlh Mylin tarasu! Ta tafiyh ta barmu! Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!!! Hka Anwar y dingah fadah, Luuuuu Maleeka ta fadi qasah sumamieya! Anwar ya rude hankalinshi gaba dayah y tashi kuka yasah yama kasa tabuka komai.

Chan ya dakko waya ykirah gidah ya sanar dasu, halin da ake ciki, amma bai sanar dasu Amal ta rasu bah! Ba'a jimah ba kau suka iso.

Amal!!! Hka Alh Maleek ke kirantah, inda Alhjn Gwarzo yake kan Maleeka, mu daukesu zuwah asibiti ko Alhj, inji Hajiyah tsohowah. Alhjn Gwarzo ya koma kan Amal yana dubawah yaga ta rasu! Jikinshi yay sanyi.

Alhjn Gwarzo ya kallesu yace "Amal ai ta rasu" Dum!!! Gabansu y fadieyh, hawayene suka dinga kwararowah a idonsu gaba dayah, shi kanshi Alhjn Gwarzo kuka yakeyi, duk jurieyah irintah Alhjn Gwarzo sea da yay kuka.

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!!! Kullu nafsin za'iqatul maut! Haqiqa dukkan mai rai mamaceh ne! Hka alhjn gwarzo ya fadah yaceh da su Alh Maleek" Ku dauko Maleeka a kaitah asibiti itakuma Amal mu tafi da gawartah gidah ayi matah suturah, a kaitah makwancintah,Allah y jiqantah.

Hka kuwa akayi aka daukeyh Maleeka zuwah motah, har a lokacin gawar Amal na hannun Anwar ya rungumetah, yana zubar da hawaye, Alhjn Gwarzo yaceh "Anwar kayi hkuri, Nasan Amal matarkaceh kuma kana sontah, amma Allah ubangiji daya halliciymu gaba dayah ya fimu sontah sabodah hka y kiratah zuwa gareshi, kayi matah addu'ah. Yana kammala fadar hka yaceh "Maleek ku riqatah a sata a mota itama amma a dayar,Anwar riqe gawar Amal yay gam yana fadin dan Allah kada a tafiyh da itah a barta dan Allah alhj!,waiyyo Amal ki tashi! Sea da Anwar y bawa kowah tausayi a falon nan, Dakyar aka ba6bare Amal daga jikinshi aka sata a moto, shiekenan yau NISFUL HAYAT! Dinah ta barni, hka ya fada a cikin zuciyarshi.
Alh Amin yaceh bara ykai Maleeka asibiti, su kuma su wuce da gawar Amal gidah.

Hka kuwah akayi suka kama hanya inda shima Anwar ya biyosu zuwa gidah, Alh Amin kuwah na kai Maleeka aisibi ya tarar ana strike both prvt and government hospitals
Hakan yasah y juyu gidah.

Suna isah gidah kai tsaye bangaren Mum din Maleeka akayi da gawar Amal, suna isah tace "lpy"? Mea ke faruwa? Alhjn Gwarzo yace "Allah yayiwah Amal rasuwah" inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!!! Hka Mum Maleeka ta fadah, yanzun Amal ta rasu? Ina Maleeka ne? Alhj. Gwarzo yaceh tana asibiti tare Amin bata lpy itamah.

Shidea Anwar yayi jugum sea a lokacin ma ya tunah da Maleeka ta sumah itamah, wasu hawaye masu zapieyh suka dingah

Please Login or Register in order to submit comment