Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya
sawwake.
To ameen. Taaje waya, sannan ta sake dauka ta
lallatsa lambobinmaigidan na Ofis,
jimawa kadan
ya dauka, ta zayyanemasa kaf, abinda ke
faruwa.
Nan take haushi ya rufeshi. Ya mike cikin fushi
ya fito daga Ofis, ya fadamota bai zame
ko ina
ba sai tasha, jami'an union ya samu ya
bayyana
masu kamaninnta, nan take sukabashi tabbacin
ta zo tashar ta shiga motar xuwaMinna
tun safe.
Ran maza ya kara baci kwarai. Yafada
motar sa
yana tambayar kansa, dama mama taiya irin
iskancin nan? Lallai zasu gauraya,
zatayabawa
aya zakinta...
Karfe uku da rabi mota ta aje taabakin
titi, ta fito ta gangagro saitin shagon danliti, saidai
shagon a
rufe yake. Babu kowa wajen. Ta
tsayatana kallon
kofar shagon kafin ta wuce, tana tafe
tanawaige ko zata ga Danliti ya dawo, amma har ta
dainahango shagon. Babu alamun kowa.
Taci
gaba da tafiya ranta bace na rashin
ganin Danliti,
xuciyartacike da tambayoyi, tana hasashen
menenemusababbin rashin xuwan Dan
liti shago?
Tun dagakofar gida yara ke kwala ihun
mama
oyoyo! Shi yasaUmma ta fito har kofar sassan
dauke da mamaki bisafuskar ta. Suna
hada ido
tace ke kuma dga ina haka? Ta kwaso da
sauri
ta rungume ta, Umma na! Tayisauri ta dago ta,
ta xura mata ido, meya faru ne? Mekuwa
Umma?
Na dawo ne kawai. Ta wuce uwar tabiyo
bayanta,
bata yarda da ita ba. Cikin falo yara sunrufeta,
tace, kuyi hkr ban siyo muku komai ba,
gakudin
nan kuje ku siyo biskit. Ta dauko Naira
Hamsin
ta basu., duk suka watse da murna. Har
yanxunUmma kallonta takeyi, tayi dan
murmushi
tace, saikallona kike yi Umma? Tace dole
in kalle
ki, kin shgokamar an koro ki. Ni bawanda
ya koroni, ke nake tamafarki Umma, nace
gaskiyya
ni xan dawo. To inajakar kayanki? Tana
can,
kamar yaya? Yaya ne yace baxan taho
ba, ni kuma na silalo na gudo. Ta daukisalati ta
sauke,
kika yi me? Kanki na lfya kuwa?Mama ki
gaya
min gaskiyya dawa kuka yi fada?
Taceumma ni ina fada ne? Da wan xanyi kuwa?
Umma
kiyarda
da ni, wurinki nazo. Ba zan taba yarda
dake
baMama har sai Yayanki ya zo naji ta
bakinsa. Kuma wlh naji akasin abinda kika fadam
sai na
bata miki raifiye da zatonki, kinji nagaya
miki. Na
yarda, shikenan,Ina abbana? Ya tafi kd,
tayi 'yar dariya, Allah sarki inaango da amarya?
Yau
kwanan su uku da komawa.Kije ki zubo
abinci ko
sai kinyi sallah? Tace bari infara cin
abincin, yunwa nakeji. Ta tashi ta shiga ta xubo
abincin
ta dauko ruwa ta dawo falon ta
xauna.Bata wani
ci sosai ba, saboda cikinta ya cushe
dayunwa, don ko karin safe batayi ba, bayan ta
gamatayi
sallolinta tayi wanka, cikin kayayyakinta,
dakegida ta dauko tasa. Ta fito tace zata
shiga
sasa tagaishe su, daga nan zata wajen Baraka.
Umma tace daga xuwanki? Ba inda
zakije sai
Yayanki ya zo najidalilin dawowarki gida.
Ta ya
mutsa fuska, tace kaiUmma! Barakara kamar
wata bare, kuma wlh damada xan tafi
bamu
sallama ba, na wuce, hkr zanje nabata.
Tace,
tazo nemanki kinbi 'yan abuja, amma bainda zaki,
kinji na gaya miki. Ta bata rai sosai. Ta
jefar da
gyele bisa kujera ta koma dakinta.
Ummatace, in
kinso kiyi bindiga, ba fushi ba. Ta shige natadakin.
Jimawa kadan mama ta fito
cikin
sanda ta lekafalon, daga nan tana jiyi
sautin
Umma tana karatunQur'ani. Tayo sanda
takalmin ta a hannu, ta daukigyalan tayi waje.
Bata shiga
sassan ba, kai tsaye waje tayi, sauri take
kar
wani ya ganta. Yaran natakaratu ta gaida
Malam ta fice. Ga ta nan ga ta nan harkofan
shagon
Dan-liti, farin ciki ya lullubeta da tahango
shi a
bude. Sai dai kash! Tana isowa ta
iskeayuba ne a cki. Tayi masa sallama, cike da
mamakiyake
kallonta har ya kasa amswa, gaba daya
tsigar
jikinsa ta tashi. Ya xura mata ido kafin
yace, sannuko? Me za abaki? Tace ba komai,
don Allah
ko danlitina nan? Ya kara matsowa ido
waje
yace, a'a bayanan. Tayi dan shiru jim,
kafin tace yayi nisa ne, eh to,kano ya tafi siyo kaya,
amma
watakila xuwa anjimako gobe ya dawo.
Ta
numfasa cikin rashin jin dadi, tace,
shikenan nagode. Zan dawo xuwa goben. Ya
nadan
murmushi yace Allah ya kaimu. Ta wuce
ta
komagida. Ayuba bai gasgankanta
idonsa ba, sai da ya fitoya bi bayanta da kallo. Ya
dora
hannu
bisa kai yace,na shiga uku, amma Dan liti
anyi
mugun dan iska! Baikoma cikin shagon
bisa benci ya xauna yana jimami! Mama kuwa
tana
tafe har tuntube tayi saboda
takaicinrashin ganin
Danliti. Ta shige gida can sassan
sukawunanta. Hajiya Gaje tace, a'a saukar yaushe?
Tace daxun
nazo. Lfya dai ko? Tace kalau. To
yamutan
Abuja? Suna lfya, ina su Dan lami? Ko
sunsami makarantar? Tace ai kuwa makrnta ta
samu,
shekaran jiya ya tafi, ana can sakkwato.
Allah
yataimaka. Amin. Umma tayi sallam
sassan suka amsata dubi Mama tace, Abbanki ya
dawo yana
kira, tamike tana fadin to. Hajiya tace,
ashe
autan Umma andawo? Tace eh wai
hankalin ta ne ya dawo gida.Sukayi 'yar dariya, Haj.
Gaje
tace, ah shagwaba! Sai da auran yazo
ake kwa
xucin gida? Kina wasa neyarinya. Suka
fice suna dariya. Abban yana falo azaune, ta shigo
da
fara'arta, Allah ya taimaki maimartaba!
Yace zo
nan. Ta matso jiki babu kwari tazauna
akasa gefensa. Mama me ya faru kika
baroAbuja ko
jakar kayanki baki dauko ba? Tayi kasa
da kai
tace, Allah abba babu abinda ya faru,
cewa nayizan dawo wajen Umma, shine yaya
ya hana,
ni kumana gudo. Ya xura mata ido, yace,
me ya
sameki? Kina ma gani kamar ba laifi kika
aikata ba? Haka kawaiki kamo hanya ki taho ke
kadai,
ba tare da saninkowa ba, idan wani abu
ya faru
dake, ya kike so mutane suyi? Wannan
rashin hankali ne, irin wandaban taba sanin ki
da shi ba.
Ina fatan kuma daga shiba zaki sake ba? Ina fatan
kinji da kyau? Ta kara kasa
daidon
tace, yi hkr Abba Insha Allah ba zan sake.
Yanumfasa yace yanxun saboda Allah
kinsan
awane halisuke? Zaki gamu da Yayanki ai, kala
bazan ce masaba, yayi miki duk abinda
yayi
niyya. Umma tace ni faabin daure min kai
yakeyi.
Wai mama ta gudo? Ta kuta tana zuba mata
harara. Abba yace, tunda daiAllah yasa
ta ido
lfya, mungode masa, sauran magankuma
sai
yayanki yazo. Idanuwanta suka kwalla tana,duban
abba tace, Allah abba bada
gangan
nayi ba,kullum mafarkin gida nakeyi,
shine nace
ni dai zandawo in ganku. Yace, to kin
ganmu ko shi kenan? Tace ka gaya wa yaya idan
yazo kar
yace zai bigeni.Umma ta karbe, ai ko shi
bai ce
ba, ni zan sashi.Kuma tunda abin naki ya
zama tsiya anan din zaki tazama, na ga inda
zaki samu
ki dauki wayar. Karyartsiya kikeyi! Ta turo
baki
tayi shiru. Abba kuwa 'yardariya yayi
yace, dama kinyi shiru da bakini, da kanta zaki ji
tana
neman
hanyar komawa. Ba kuma zatanba,
yauwa! Ki ma
sani. Ta shiga murza ido ko alamarbacin
rai bata ji ba, tayi shiru tana sauraren suna
tazazzaga
mata tsiya. Ita bama wannan ce
matsalartaba,
kusan ma da za'ace ba zata koma din ba,
ita adadinta. Damuwar ta daya, tayi tozali da
Danliti
ko hankalinta ya kwanta. Domin ko a
daren yau
ma takuma yin mafarkinsa irin na jiya. Ya
kira ta amsakiransa har taje gunsa. Da wannan
azalzalar
songanin Danlitin ta wayi gari. Allah-Allah
takeyi,
abba yabar gidan, ta sulale taje ta duba
ya dawo. Kafin lokcinfitar sa tayi har tayo
wanka ta
chaba ado. Yayan kuwa sammako ya
bugo mata,
karfe tara dai-dai yanaparkin kafar gidan.
Ya bude ya but, ya kwasokayanta, da ganin
yaddayake ya wurgo jakar kasa
zaitabbatar da
afusace yake kalla ya iso wajen
dasurinsa yana
masa sannu da xuwa, ya amsa, kalla yakwashe
kayan ya shige da su cikin gida. Yaya
abdulqadeer ya biyo bayansa, sallamar
sa hade
takeda kwala wa mama kira, Ina bebi?
Abba da Ummasuka fito falon. Yaya Babba
sammako kayo
haka?Abba ya tambaya, yace ina fatan
Bebi nan
na. Yace ,ta iso tun jiya, zauna mana!
Yace ina take tukunna?Umma tace tana dakinta
tana jinka.
Ya wuce dakin abba ya bishi. Mama na
makure
karshen gado, kaitsaye ita ya dosa,
kafarsa daya ya dora bisa gadonya mika hannu zai
janyota.
Abba ya riko shi yanafadin, yi hkr Yaya
babba ka
dubeni ka saurareni. Yadubi abba ransa
bace yace, abba yarinyar nan tana dahankali
kuwa?
Ban iya barci ba fa saboda bacin ran abin
da tayi
min jiya! Tana nufin tayi girman da ba
zaa gayamata taji ba? Saboda muna wasa
da ita?
AbbayaCe, Allah ya huci zuciyar Soja.
Zauna kaji,
zaunanace ko? Ya zauna yana kallonta
xuciyarsa natafasa. Umma tace, wlh da ka kyale shi
ya
tattabajikinta ko hankalinta ya zl jikinta.
Abba
yace ya dai karya ta kike so, kinsan irin
dukan da zai yi mata?Yadda ya hassalo din nan?
Ya juya
kan Yaya yacigaba. Dubani nan Babban
Yaya,
kayi hkr don girmanAllah, ni kaina na san
Mama bata kyauta ba, kumatun jiya na nuna
mata
kuskuranta. Ni tunani na ma kowani abu
ne ya
faru tsakaninta da maidakinka. Kayi hrk
babban Yaya da yardar Allah ba zata sake
ba.Idan kuwa
har ta sake, duk hukuncin da ka
yankemata kayi
daidai. Ke kuma bashi hkr, maras
kunyakawai. Tuni hwaye ke ta kwaranya bisa
kuncinta,murya
na rawa tace kayi hkr yaya don Allah. Ya
ballomata harara yace, ga komatsanki
can na
kwaso miki, idan na sake ganin kafar ki cikin gida
na, sai na karyaki. Kuma daga yau mun
bata, kar
sake min magana!Abba,Yace Allah ya
huci
xuciyar Soja, ai ba zatasake ba. Ta ma sake! Ta
rarrafo da sauri, ta rungumebayansa,
Allah yaya
bazan sake ba kayi hkr. Abbayace, Allah
sarki
tsaknin babban Yayya da bebinsa, ai ba ajin
kansu. Ko? Zuciyarsa ta fara sauka,
sannua
hankali ya huce, ya jawo ta gefensa ya
zura
mataido, ban sanki da rashin ji haka ba Bebi na,
sabodahaka kar ki kara idan ba ki so mu
bata.
Ina fatan kinjini? Kwallan ta suka wuce
da gude,
tace Allah ba zansake ba Yaya. Ya share mata
hwayen, ya wuce, shikenan, ki zauna
wajen
Umma, shi kuma lazy Dr.Din me zan gaya
masa?
Tun jiya yake damun mu.Tace ai zan dawo. Haka
xan gaya masa? Ta amsa daka, yace an
gama.
Ya dubi Abba yacigaba, munshirya abba,
Umma
ki yi hkr idan ta kara guard roomxan sata. Tace
yayi kyau. Abba yace, Allah ya so ki 'yar
nema,
da kin jigata. Suka fara dariya, yace
dukda haka
sai na dan tabata. Ya duma mata dundutsakar
baya, ta fasa kukan shagwaba, tana
susarbaya.
Ya mike yana dariyan mugunta, yayin da
takefadin wayyo Allahna. Ka dai jibgeta
da wayau, injiAbba, yace ladan sammakon
da nayi,
ta hana min xuwa ofis. Suka koma falo
suka
gaisa. Karin safekawai yayi a gurguje ya
shiga sauran sassan ya gaidakawunansa, ya
fito ya
sake dibar hanya. Yau maAbba kd ya
sake tafiya
bin wata kwangila da yakenema. Bayan
sun gama ayyukan gidan. Ummakwanciya
tayi, ba
dadewa barci ya kwasheta. Nan da nan
Mama ta
kwashi takalma da gyale tai waje ta
nufishagon danliti, amma kash! Ayuba ta sake
samu.Dan liti
bai dawo ba kamar zatayi kuka, ta
tsayadauke da
tagumi.....
Ayuba yace, karki damu xuwaanjima, ninasan
bazai wuce yau ba. Tanumfasa
muryasanyayetac
e, zanzo anjiman, Allah ya sayadawo
lokacin.Yace, amin ta juya ta fito ta
danjima a tsaye batasan abinda ke mata dadi
ba.Salalau-
salalau ta komagida, ta fada dakinta, ta
kwantaranta na mata daci kamar
tayitsuntsuwa
tabi shi kanon. Ta juyanan, tajuya can duk inda
ya jefa idonta,shi take gani yamiko
hannayensa
yana murmushi.Yana fadin zomana! Jikin
ta gaba
daya ya hauciwo, zazzabi naneman rufeta. Har
cikinkasusuwanta take jin ciwontamkar
mai
sanyin kashi. Karfehudu bayan tayi sallar
la'arsar
tasake sabon wanka ta sauya kayatacewaUmma
zata wajen Baraka. Ummabatayi musu
ba,saboda
sun warware matsalaryayanta. Cike da
farinciki
ta bar gidan kuma xuciyarta najaddada matatabas
taga Danliti. Wayyo Allah!
Ranta ne
kawai kesaka mata haka, saboda ta zaku
tagashi,
ayuba, ne cikin shagon ahain yanxun
kam ya rasa kalmar dazai gaya mata. Ta zura masa
ido,tace,
kodai guduyakeyi idan ya hango? Ya
kada
kaiyace, wlh baidawo ba ne Mama. Ashe
kasansuna na nan? Yayidan murmushi yace, haba
kamarwani bako a garin?Asalin sunanki
sakeena,
ko banfada daidai ba? Fuska sake
taamsa, haka
yake, amma abokin kayacika yawo, dama haya
yakedadewa. Yace, kin sansha'anin
kasuwa,
watakila ma bakano kadi ya tsayaba. A
fada nan
ne, a fada can ananeman halali. Tacegaskiyya
ne. Barin in tsallakawajen kawata, may
bekafin in
fito. Allah ya taimakeni yadawo. Yace,
Allah
yasa. Kin damuda yawa, neman me kike masa
ne?Ta gyara tsayuwa tace, a'a tsakanida
shi ne,
so kake kaji? Ya kada kai yana 'yardariya
yace,
wane niinji sirrin ku? Sai dai in ce Allah yadawo
miki da shilfya. Tace amin, barin in je
indawo. To
shikenan. Tabar wajen ta tsallaka titi.
Al'amrinkara daurewa Ayua kai yakeyi,
yama rasa yadda zai fassara shi.Kamardaga
sama
wata mota (ToyotaCarina) tayi fakin
akofar
shagon, me ayuba zai gani?Mutumin na
sa nea ckinta. Yayi azama ya fito dashgo, yayin
da shi
maDan liti? Yace, siyo ta nayi. Motar?Ya
tambayadauke da mamaki. Yace, eh
mana.Ya
bashi hannu suka tafa, ka tsulana tsiya mutumin
na a bayankasa, ya akayi? Yace yadda
akayikenan? Kasan itamota akwai kara
aji, shi
yasa nashiyo, kada yarinyarnan ta dauke
ni wani gara. Yacekai! Don Ubanka dalabari,
shigo dai
daga ciki! Yayi dangutun tsaki, tanata
xuwa
nemana nakoa? Ya sakibaki ya na son
kallonsa, ka ma sanikenan? Ahaf! Kana wasa
danine.... Ya
wuce ya bude but, yasake juyo wa ya
kalleshi, ka
na nan tsaye? Ga kaya kazoka taya ni
cirewamana. Ya tako a hankali ya tsayagabansa,
kana bantsoro Danliti. Wlh kabi a
hankaliMalam
mu kwashikaya in ka na kwasa! Mts.. Ya
jatsaki
ya shigo fito da kaya yanashigewa da su shago.
Ayuba natayashi har suka kwashe.
Tsakar
shagonya baza 'yartabarma ya zauna.
Ayuba na
bisakujera, kofin ruwaguda ya shanye, ya aje
kofinsannan ya dubi Ayuba,duk kayi wani
la'asar,
kai banza newlh, yace ai doleabin nake
da ban
tsoro. Tsoro?Tsoron me xanji? In gaya makayadda
kasan Tv haka ake nuna
minitaakofar
shagon nan. Sakeena a tafinhannu na
take,sai
yadda naga dama da ita. Yacigaba da
kada kofardamarsa. Ayuba yace, xan
bakashawara
mutumi na,tunda ka nace, ka matsa sai
da
kabirkita hankalinyarinyar nan, kuyi aure
kawai kahuta da kwashe- kwashe.
Sakeenakarshe ce
wajen kyau, ni ban mataba sanin haka ta
hadu
ba, sai danatsu anan tanamin magana.
Kaga idanuwan takamar madara!Mts.... Ya dan
kada
kai. Yaci gaba,yarinyar nan inaiya ma
cewa idan
ka aure ka hutamutumi nan. Adage yake
kallon sa tsawon lokacinkafin yace, aure? Wa
zai
aureta?Kana hauka ne? Idan na aure
ta,insiyo
mata kima? Yadda tageni,haka kowa sai
yazage ta a garin nan. A'a danliti! Karika sayan
tsoronAllah a ranka... Ya daga
masahannu, ya isa
hakaAyuba! Naga alama kai ma sai
nasaan daure
minbakinka, kar kaje kana min shegensurutu a
gari. Domin daddawa bazata gayawa
manda baki
ba. Saidai ni bana zurfi shige-shige
irinnaka. Shi
yasa nakeba ka shawara ka aureta. Malamba
ruwanka! Ni banshakkar Uban kowa, irin
ta irin
tamasu taurin kai biyuna baro da ciki a
garinsu.
Daya akano, daya a zariya.Zaman da nayi a can
kafin in dawonan. Ido waje yace, iye!
Kwarai!Me
zai danne ni? Kila ma yanxuduk sun
haihu, wa ya
sani? Ayubaya kara la'asaryana kallon yadda
yake kadakafarsa, ko ajikinsa.Wata 'yar
fulani ta
leko tana fadin,hannun ku dai! Adama
fura? Dan
liti yace, dama tahamsin. Ta sauketa shiga
damun fura. Dan liti yafito ya zauna bisa
benci
yana hirada 'yar fulani ya bar Ayuba.
AwadayaMama tayi a daddafe
wajenBaraka, duk hankalin tayana can tunanin ko
Danliti ya
iso?
Suka fito tare zasu wuce Baraka tace,
Yau ba
zakishiga wajenkishiyar taki bane? Ta ya
mutsafuska, tace, kullumnazo sai na shiga
wajenta? TaceHala Dokta yayi laifi ne, ni
nagako
maganarsa baki min ba. Tace ninadaina
yayinsa.
Tayi 'yar dariya tacemama kenan.Ashe Dr, zaiyi
laifi har adainayayinsa?
Dakata, kina nufin kin warwareranar da
akasanya
miki? Tabbas haka ne,domin hankali na
ya fikwanciya da kai.Yayi wani
saurayinmurmushi
cikinnishadi, nagode sakeena, kin
cetorayuwa ta,
ban sanirin godiyar da xan miki ba.
Dadiya rufe ta, ta rausayakai, nima na gode, kin
gode?
Menayi na godiya? Dole ka godewa
wame sonka.
Ya kara jingina da motayaxura mata ido,
kamar na sace kisakeena, kalaman kina gigitani,
gashi
banzo miki dakomai ba, balle inbaki
tukwici. Ta
kada kai tanamurmushi, ban sankomai
naka. Ba kiso nake na, al bahaka bane nufiba, so
na
gaskiyya baya bukatarkudi. Allah ko? Eh
mana.
Kin finigaskiyya. Amma duk da
hakayakamata ace na zo miki da waniabu,
hausawasunce yaba
kyauta tukuici. Kar ki jikomai kyauta
saikin ture
sakeena, tunda kika zabeni. Tace gaba
damurmushi tana fadin, to Allahyasa. Awa daya
da rabisuna tare, sannan sukayi
sallama,ya wuce,
ta shigo cikin gidan.Umma na kwance
bisa
doguwarkujera afalon, ta shigo simi-simi
zatawucem umma tace zonan Mama! Ta
dawo
gunta zaunabisa kafet. Ummata tashi
zaune ta
dube ta tsaff!Kafin tace, ke da akece kije
ki gaya masa an sanya mikirana, me ya
kaikidadewa. Ta
sunkuyar da kai, batatanka ba, ban gane
miki ba
Mama,kina so a zage mu a garin nan ne?
Bikinki fah saura wata uku ko kinmanta ne? To
muba
kananan mutane bane, ko kingaya msa
ko
bakigaya masa ba, ba zaki kara fita ba!
Kinji na gayamiki! Ba zaki kawo mana sakarciba,
dan na
lura taketaken ki kenan. Idan kuma ba
hakaba,
abbanki zai maida ki minna koabuja,
tashi ki ban wuri! Ta mikeda kyar fuska kumbure, ta
wucedaki. Umma ta bitada kallo ganin
yanayim
fuskarta yasa ta kama bakicike da
mamaki. Ta
jima zaunesannan ta tashi tarufe ko ina ta kashe
fitulu ta samiabba a daki. Waikasan
yarinyar nan
sai yanxun tashigo? Ni fah ban gane
sauyinyanayin ta ba, ina mata fada
tanabatarai, yace ai na leka ta falon bakina hango
su
sunawasu dararraku, ni ban ganewanene
ba,
amma yayishigarsa tsaf harda motarsa.
Kajiba?
Allah ya sagobe da kanka zaka fita ka
bashilabarinta. Ai kamarkin shiga raina,
kwanciyar nan danayi abinda nake ta
tunani
kenan,karta hadu da romon baka,
yajikirtatunani
nta. Ya kamata ka hanzartayin wani abu. Yazama
dole kar girma na ya fadi.Haka suka kwan
daabin
cikin xukatansu. Ita kuwaMama ba
nantunaninta
yake ba, hankalintakwance tayi barci cikinshaukin
son dan Liti. Da safe Abbaya
xaunar
da ita yayi matanasihohi tare da jan
hankali,
akankuskuranda take neman aikatawa.
Har yayi,ya gama batacekala ba. Abinda bai
sani ba,
shinebabu kalma dayada ta shga kanta,
domin
kuwa tananan akan bakanta,duk ta inda
za'a bullo mata. Danliti ne, ba sauyi.Bayan
sun gama
ayyunkan su, tayiwanka Umma tayi barci
ta
sadadata fice kamar jiya. A shago ta
samiDanliti, koda ganinta, sai yai tsayea kofa,
bakinsahar
kunne ya mike, ah! Sanyinraina kamar
kinsantsundum nake cikin tunaninki.
Tatsaya
rungume dahannaye ta zuba masa ido. Tace,hum!
Haka naji.Baki yarda ba
kenan? Dubi
lissafinda nakeyi dole na aje shi don
banafahimta. Tayi dan murmushi, to yaka
kwana?
Ya amsa barcin nan baiyidadi basakeena, ko'ina
najefa ido ke nakegani, kamar zanzautu
nake
gaya miki. Tayi dariyafasa min kai. Saiga
Ayuba
ya shigo, manya manyainji kanana! Tadubi Danliti
tace, ka yarda mugaisa? Ku gaisa sanyin
raina
badamuwa. Ayuba ya saki baki au saima
kayarda
zamu gaisa? To matar kace?Ya kada kai,wane ni?
Tafara dariya tana fadinkadai ina
kwana?Yace
baxan amsa ba. Dan liti yaceto idan
bazakaamsa
ba, ka fita ka bamu guri,yace ai ko baka ce
ba.Ya juya ya fice mama na dariya,tace
wlh baka
da dama korarsa makayi? Ah to yadawo
ne? Ta
kadakai a'a, yace to shigo daga cikimana kya ta
tsayuwaanan, tace wlh karka damu
datsayuwata.
Yadan batarai me yasa? Tace dan Allah
karkabata ranka, yasaki fuska nima na
hkr banso natakura ki. Ammadole kici wani cikin
shagon
nan,me xan miko miki? Ta kada kaidon
girman
Allah ka barshi. Yaceanan nezamuyi fada
idan har baki sa minalbarka ba. Me zanbaki?
Ta sa
hannu cikin wani katontire ya dauki
mintguda
daya tace, na dauka Allah yakawo
kasuwa. Yazura mata ido kawai, bai ce kalaba.
Tayi
murmushi tabare mint din ta ajefa baki,
kaganinama sha. Yace yanxun duk
girmanshagon
nan ki rasa abinda zakidauka, sai banzan sweet.
Ta rufebaki tana dariyakafin tace, baka
gane
manufa ta bakenan. Na daukisweet ne
saboda
mahimmancinkalmar, kai sweetheart dina ne,
dole in sweet ashagonka. Yayi 'yardariya
yace,
shagon mu zakice. Toshagon mu. Yauwa
yanxu
najimagana. To ki kara sweet dinmana, tunda ita
kika fiso, zan karabari sai zan tafi.Yace
nabari
sakeena ta. Sun jimasuna hira, sai
datakin taci
tashin mama daga barci,sannan tace masazata
koma gida. Ya dauki leda yacika mata da
kayanzaki, ya bata. Ta sa hannu ta
amsatana ta
xuba godiya. Ya dago kantaya fito, barin
in dan taka miki.Tace ka barwa shagon wa?
Bayanka
kori Ayuba? Aiko bakin kwata na rakaki
ko?
Ta fito waje tana dariya, kawai saiga
Barakata tsallako titi. Ido sukayi da junabakinta
har
kunne,ta bar Dan liti tsaye tayi
gunta,kawata! Ta
tsaya tanamata duban da yafi gaban
mamaki? Tace ban ganeba? Kamar yaya? Daga
shagonDanliti naga kin fito,eh menene?
A tunani
na kodasiyayya ce, ajinki ya wuce ki yi ta
ashagon Danliti. Amma sai
nagakamarkun fito tare kina dariya. Ko idonane?
Tace
kemuguwar
'yar sa ido ce wlh, bamaganar sa ido
bane,wai da
gaske daga shagon kika fito?Daga can
nake.Amma dai siyayya kikayi? Barakake kika
haifeni ne?Wannan irin tambayoyi, me
yadame
kine? Ta fizge ledarhannunta, ta duba
idan sweet
kikeso ai gara kitsallaka shagon Okundiri ki siya,
yafiye miki mutunci.Arnan? A waje na
Okundiri
ya fiDanliti mutunci. Tagyara fuska tace,
ni kuma
wajenabai fishi ba. Fadazamuyi Mama? Yaushe
kika faragood time daDanliti? Ban sani
ba, ta
nuna tace,kina nufin yayi nasara kanki?
Baikamata ba, domin a iya sanina,
bayaudara Dr. Kike ba. Yaushe kikacanza? Ban sani
baBaraka.
Haba mama, ai ko laifi Dr.Yayi miki
bagirmanki
bane ki huce haushinkiwajen Danliti.
Kigayawa manya mana ayi masafada. To
Ummamtsw.....
Ta fige ledar ta, ta dawotana kara zuba
tsaki.
Baraka kuwatsaki tayi musamman da
tagaMama ta sake komawa wajen Danliti. Allah
kadaiyasan
me sukace. Ta dai ga Mamata wuce,
tanadariya.
Gabanta ya kara faduwa, tadafe kirji
tanaInnalillahi wa Inna ilaihi raju'un!Wlh sai
Umma tajimaganar nan...... KARSHE SAI
MUN HADU A NA BIYU
. An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__

. An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
[11/01 19:01] ‪+234 818 701 7363‬: BAKIN CIKI (TRUE LIFE STORY) 2***1
Ta wuce inda aka aiketa kamar zata tashi
sama sbda saurin ta dawo gida.Ta zube
wa inna
cefane,ko zama bata yi ba ta fara fadin
"inna mama na cikin hankalinta kuwa?
Tace,me tayi?
"Kin san danliti ya dawo....""Danliti?"
Waye shi?
Dan gidan buzu mai shayi fa inna."Oho
,ina jin ki me yayi? Lokacin da aka yi bikin yaya
Abdulrahman danliti yaga mama ya nuna
yana
son ta wlh a lokacin ko kallonsa bata yi
amma
ban san yadda aka yi ya shawo kanta ba,ynzun
nan na gamu da ita Ta fito shagonsa
leda cike da
kayan sweet." Inna ta dafe kirji ido
waje,mama fa
kika ce? Wlh inna ni kaina mamaki ya kusa kashe
ni.Danliti dan iska!"Inna tace,mun shiga
uku ni
saude wai! Ban ga ta zama ba dole in
bincika na
tabbata gidansu ba'a sa ni ba! Kai mama kamar
mai hankali,me zai tsone mata ido a
wajen yaron
nan?Kai Allah ka shirya mana yara.Bari
babanki
ya shigo Insha Allahu yau din nan za ni gidan
gara a yiwa tufkar hanci,kar ya kai mu ya
baro!"
Ya kamata inna,ni ina ganin ma kamar
fada suka
yi da Al-ameen don tun dawowar ta bata so ayi
maganar sa."To ba sai ta fadi ba,ko
yayyinta sun
isa su kira shi su sasanta su balle ga
iyayensa a
gari."Ni ma dai hakan na gaya mata. Tace min babu
ruwa na" "ita mama din ta
fadi
hakan? "Ko yanzu ta maimaita min kiris
ya rage
mu yi fada a titi,inna ta kuta,ta
numfasa,kai jama'a yara halin su sai su,Ita fa ta
kawo
shi ba
dole aka yi mata ba?Ta zabga tagumi
bakin tana
maimaita salatin Manzo,Da azahar
mahaifin baraka ya shigo gida,inna saude ta
maida masa
halin da ake ciki.Nan da nan ya bata
umarnin
taje ta bincika,ai bata bata lokaci ba,cikin
tsakar ranar nan ta kama hanya ta nufi gidan
uban
dawaki.Umma na daki tare da abban shi
ma
shigowarsa kenan gidan aka gabatar
masa da abincin sa yana ci.-Inna ta shiga suka
gaisa
sannan suka koma dakin umman.Bayan
sun gaisa
da en hirarrakin zumunci kafin
tace.magana ce tafe dani yaya amma ki duba ko
alhaji ya
gama
cin abincinsa zan so in fade ta a
gabansa."Nan
take jikinta ya mutu,tace me ya faru
saude?"To magana ce data shafi mama na rashin
jindadi
shiayasa nace ba

Please Login or Register in order to submit comment