Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani abu.
Motsin fitowar yayanta yasa tayi firgigi, ta wuce
da sauri ta bude mota ta fada. Muryar
anti rabi
taji bisa kanta tana fadin, "to matar likita
a
sauka lfya, ace ina gaida umma da kyau da
kyau". Tace, "zata ji". Ameera kuwa kuka
take yi
zata bi ta. Hnkaln mama ya kara tashi,
tace,
"yaya mu tafi dasu mana" yace, "islamiyya ce
bana son suyi missing, kyale su kawai sai
wani
lokaci". Ya ja murfin mota ya rufe, yayi
mata
key. Al'ameen ne ya dauke ta, "yi hakuri
kawata,
anjima kadan muma zamu bi su". Bata yi
shiru
ba, amma ta rage sautin kukan. Suna
kalln motar ta bar harabar gidan, ameera kuwa ta
kara wage
baki. Al'ameen ya jefata a kafadarsa ya
rungune,
kirjnsa shima sai bugawa yake. Shi kansa
yana bukatar rarrashin, shi yasa yayi tsaye jiki
ba
kwari. Tsawn lokaci sannan ya dagota ya
share
mata hawaye. "Manta da anti, ba ma yi
da ita, tnda ta tafi ta barmu. Yi shiru, yi shiru. To
jeki
wajen momi, sai na dawo ko?". Tace,
"yaushe
zaka dawo?" "duk lokacn da nazo garin
nan zanzo insha Allahu".
Ya ajeta gaban mominsu, yace, "anti zan
wuce,
sai wani lokaci". Tace, "to mun gode
kwarai da
gaske. A gaida mutan gidan". "zasu ji". Ya wuce
yana dagawa yaran hannu.
har suka iso fandogari mama bata cikin
sukuni ranta bace yake kwarai. Ganin
Ummanta
yasa ta saki jikinta. Kowane sassa umma ta
turata, tace taje ta gaishesu kuma ta
gaya mata
an sulhunta. Gab da sallar magrib uban
dwk ya
dawo daga Kd gaba 1 siyayyar skul yai mata
bayan isha' suka taru a falo suna cin
abnc.
Umma ta baje masa kayan data sami a
gidansu
al-ameen yasa abarka,sann yace ta aje su
tukunna. Umma tace a'a Alh naga akwai
abubuwan ci wadanda zasu iya lalacewa,
yace
banason amsar kayayyakin nan amma
bakomai ki bata wadanda kike ganin zasu iya
lalacewa kibar
sauran.
Tayi murmushi Alh ho! Abdulkareem yace
danAllah kubar mata kayanta tayi amfani
dasu. Menene? Aiba fata akeyi ba kuma sani
kanka ne
Abba babu abnd zai gagara koda an sami
akasi
karka da mu Abba. Nasan surutai sunyi
yawa akan mama cikin gidannan haka bazai
hana ta
amsar kyauta daga masoyinta ba. Yace
Allah ya
shige mana gaba suka amsa da amin.
Yayan yaci gaba da fadin gsky yaron nan yana son
mama
kullum waya sau 2 sau 3 wkend kuwa
idan yazo
tun safe sai yamma. Umma tace ai ta
kare kuma tunda ba a waya a makaranta Abba yace
baki
tausayinsu kenan? Tace ina ruwana?
Suka fara
dariya mama ta hada rai. Abba yace ni
inaji kyaleta kinji yar Abba? Ta kara matsawa
gunsa
ta lafe. Yaya yai yar dariya yace abin
harda
shagwaba? Ido kamar an matse kwado
ba inji Umma. Duk suka fashe da dariya ita
kuwa kukan
shagwaba takeyi.
Washe gari da sassafe karfe 8am tare da
yayanta suka iso gidansu baraka sbd
shima yanason ya gaida innarsu. Ta kuwa ji
dadin
zuwansa ita da megidanta su kuwa
kawayen
suna can kebe lbr ya tsunke kamar kurna
na zuba. Ita dai baraka wangame baki kawai
tayi
tana mamakin wann kasaitacciyar
soyayya data
kullu cikin kankanin lokaci. Tabbas ta
shaida domin itama na tattalin kayan skul da
mama ta
kawo mata sun ishe ta tafiya skul. Jaka
inna
tasa albarka banda alhairin da AK yai
mata da megidan. Kafin ya gama sallama dasu
inna
mama da baraka sun sulale sun tafi
gidan goggo
wato kakar alameen. Harda manya goro
guda 10 suka satowa inna cikin wanda take
siyarwa
Goggo ta nuna nata murnar taga kishiya
suka
bata goro ta amsa ta jujjuyashi tace na
toshiyar bakine wann? Lallai kinsa in bar miki
mijin. To
naki wayon kenan? Suna ta dariya suka
fito ta
rakosu har zaure tana sa musu albarka.
Suna fitowa suka hangi yaya tsaye yana jira
suka
karasa da sauri, yi hakuri yaya. Ina
kukaje masu
yawon tsiya? Baraka tace mun danje
wajen wata kawarmu ce. Yace I see.. Daga zaure
inna ke
fadin kaji karya ko? Ni nasan gidan
goggo Hausi
sukaje kakar alameen. Ya kama baki
yace Allah ya shiryeku. Inna sai wani lokaci. Ya
bude
mota
ya shiga inna na fadin Allah ya tsare
agaida Rabi
da yara. Mama da baraka suka rungume
juna sannan ta shiga mota tana yiwa inna
sallama
yaja suka wuce.
[11/01 13:02] ‪+234 818 701 7363‬: BAKIN CIKI 1***8
Suna isowa gida, me mama zata gani?
Motar
al'ameen aje gefe guda. Gabnta ya
yanke ya
fadi, haka ma yayanta ke mamaki, "wannan ba
motar al'ameen bace?" "ita ce yaya".
"mama
biyoki yayi?". Tayi shiru tana 'yar drya.
Yana
fakin yabe fadin, "kai wannan mutum yana
damun kansa da yawa. Pls ki gaya masa
ya rage
sonkh, kaq ya zame masa illa". Ta sauke
ido
kasa tana murmushi, tana kuma murzar zobensa
da ke yatsanta". Yace, "je ki mana, tnda
ba zaki
iya gaya masa ba". Tace, "yaya kenan".
Ta fito yaynda yayan ke fadin, "nayi laifi
ko?". Ta kada kai, "a'a wlh".
Ba shi ckn motar, sbd haka ta tabbatar
yana falo.
Don haka ta wuce ckn gida. Ido waje
tana
magana, "umma sai naga motar al'ameen a
waje?" tace, "nima haka abbankuya gaya
min.
Yana can falo tare da alhajin"". Ta nemi
waje ta
zauna har da tagumi. "au zama kuma zaki yi?"
"ummi kince suna tare da abba, sai kuma
imje?"
tace, "to zauna. Amma kinsan dama ku
yake jira
ku dawo ya maida ki makrnta ko?". Tayi shiru.
"saura kije ki shantake da surutu. Sannan
ki gaya
masa don Allah ya rage sonki, zai iya
zame masa
damuwa". Tuni take kallon umma ido waje, har ta
wuce ta
bata wuri. Ta zabga tagumi hannu biyu
zugum!
Tunaninta yaya zata yi ta dumfari
al'ameen da wannan maganar? Tabbas ita kanta
tasan
al'ameen ya makance a sonta, da zai
rage din da
zata so hakan, don bata son duk wani
abnda zai raunana mata shi.
"Mama!" taji an kwala mata kira, ta dawo
daga
duniyar tunani firgigi, ta dubesu tsaye
bisa kanta.
Abba yace, "tunanin me kike yi?" tace, "ba komai
abba". "to yana falo, kiyi sauri ki ganshi
muce.
Wai rokona yake in barshi ya kaiki, tnda
duk
hanyar daya ce. Nace masa a'a, ya barshi yaje
gun aiknsa". Jiknta ya kara mutuwa, ta
juya
salalau-salalau. Yayanta na fadin, "ni dai
nace ta
gaya masa ya rage sonta. Dis is 2 much!". Abba
yace, "duk wannan ma bai taso ba,
amma a
ganshi tare da ita a mota, ai zan shiga
bakin
duniya, kuma daga ckn gdn nan maganar
zata fara. Ba ni a ckn wannan tsarin, ba wai
kuma don
ban yarda dashi bane. Je kayi wanka kayi
shirn
komawa". Ya wuce, shi kuma ya wuce
sashn da ya kwana don yin wanka.
Kwalla ta tsaya take sharewa a kofar
falon, zallar
tausayn al'ameen ne ya tilasta mata
zubar su.
So ba zai taba zama laifi ba, amma ya kamata
al'ameen ya rika bi a hnkali, kar son da
yake
nuna mata ya zama laifi a wajn iyaynta.
Sai da ta natsu sosai ckn ranta, sannan
ta tura kofar ta shi shiga tare da sallama. Ya
amsa yana
kallnta, ta wuce ta zauna rai bace. Da
sauri ya
matso gunta ya tsuguna, "da inga irhn
wannan fuskar taki gara na kwanta gadn asibiti
sakeena.
Gaya min waye ya taba min rayuwa ta?".
Gaba daya tsigar jiknta sun tashi, ta dan
numfasa
tace, "kai da kanka ka tabani Dr." "ni? Me nayi?"
"nasan kana sona Dr, ni kaina zan iya
dafa
Kur'ani in rantse. Wlh yadda kake ji haka
nima
nake ji. Bana son kana tsananta damuwa ckn son
da kake min, domin ina jin tsorn kar wani
abu ya
illata min kai. Ganinka da nayi yau ya
fadar min
da gaba ba kadan ba. Wnda ya tabbatar min
cewa zaiyi wuya jiya in kayi barcin kirki,
sbd ba
muyi waya ba.
Me yasa? Kar ka mance makrnta zan
koma, inda ba waya, sai fa in kazo visiting. Kana
nufin ba
zaka yi sukuni ba tsawn wannan lokacin?
Rashn
sukuni ba shi zai tara maka damuwa ba?
Kai fa likita ne. Ka gaya min me yawan sa
damuwa a
rai yake haifarwa?"
Yayi zuru yana kalln ynda idanuwnta
suka kawo
kwalla. Ta kara fadin, "tmbayarka nake, ka gaya
min?". Ckn sanyin murya yace, "abubuwa
masu
dama da kan iya nakasa lafyar mutum.
Amma
kar kiga laifina sakeena, sonki nake yi". Kwalla
suka malalo bisa kuncnta, lebe na rawa
tace,
"yayi yawa Dr.! Ka rage don Allah, bana
son na
rasa lfyrka". Tasa hannaynta da sauri ta rufe fuska,
ta
ja
numfashi mai sarke da kuka mai tsuma
rai. Wani
kululu ya tokare masa wuya, kansa ya
dau zafi, zcyrsa na zugi tare da tashn hnkali. Da
kyar ya
kalato miya a baknsa, ya iya fadin, "SA...
SAKEENA!".
Ta dago ido jajur! ta dubeshi. Ya mika
mata hankicif, "don girman Allah ki gnge
hawayn nan
Sakeena. Kin kuwa san ciwon da kika
dasa min
yazu? Komai zai iya faruwa dani, muddin
hawaynki ya ci gaba da zuba". Tasa hannu ta karba
ta goge kwallan ta
numfasa ta dubeshi a hnkl alkawarin da
mukayi
wa juna Allah zai tabbtr mana dashi nima
ina
sonka Dr. Ya koma dirshan ya zauna farin ciki ya
mamaye zuciyarsa yace duk jawabin ki
na yarda
dasu sakeena. Kuma zan kiyaye
shawarwarin da
kika bani, tare da yin adduar Allah ya sanyaya
min zuciyata duk lokacin da ciwon son
ganinki ya
kamani, rokona gareki shine ki taimakeni
ki daina
zubda hawayen ki ko alama banason ganinsu.
Tace daga yau bazan sake ba, muddin
ina ganin
ka cikin nutsuwa.
Yayi dan murmushi an gama my princess.
Tace to yanzu ka tashi in rakaka ka kama
hanya ka
isa wajen aiki da wuri. Yace a'a kar muyi
haka
dake kije ki shirya ku fito kina gaba a
motar Abba ni kuma ina take miki baya. Kash!
Saidai
babu jiniya dana makala kowa yaji ya
kauce
hanya gimbiyata zata koma skul. Ko ba
haka ba? Ta dan shagwabe gsky ba haka akeyi ba,
ba haka
akeyi ba Dr! Aidai zaka sa Abba yayi min
fada.
Ya zura mata idanu yana dariya to
shikenan bari inyi gaba tunda kin amince min..... Ka
zama
prince ba ta tari numfashinsa. Ya kara
rausaya
kai ah! Lallai ngd. Ya mike to muje ki
rakani. Ta tashi suka jero na shiga na gaida goggo.
Ah haba
yaushe? Dazu da mukaje gidan Inna ta
da yaya.
Amma kin kyauta naji dadi nima idan
nabar nan zan shiga in kai mata cfane karfa kiyi
kishi. Tayi
yar dariya aini bana kishi da goggo, sbd
me? Ya
tambayeta yana kallonta ido cikin ido ta
bashi amsa sbd aronka na bata!
Ya fashe da dariya zan kuwa gaya mata
idan
ta zauneki ba ruwana. Sukaci gaba da
dariya har
gaban mota ya bude ya shiga ta rufe nasa "take
care" Allah ya tsare. Ameen kikace arona
kika ba
goggo ko? Ta tura masa hula gaban
goshi ta
ruga cikin gida yabita da kallo duk kasala ta
rufeshi. Ya sauke wawan numfashi ya
gyara
zaman hular yana kada kai fuskarsa
dauke da
murmushin kauna. Yayiwa motar key yayi ribas
zai wuce kamar walkiya ta bullo ta daga
masa
hannu da sauri ya dago nasa fara'arsa ta
karu.
Hanklinsa ya kwanta yaga abar sonsa. Bayan ya
gama da goggo da kanta ta
kaishi ya
gaida inna daga nan ya tambayi baraka
don ya
sha jin lbrnta a bakin mama. Ta fito suka
gaisa babu wanda baiyiwa hasafi ba
musamman
baraka da yake ganin zuwa wajenta
shine silar
haduwarsa da mama yarinyar da yakeji
tamkar itace ransa. yana fitowa ya shige mota ya
doshi
babban titi yana kawo kai motar Uban
dwk na
hayewa kwalta. Abba bai sahida shi ba
Amma ita mama tuni suka hada ido sukaiwa juna
murmushin mmki nan da nan ya takewa
motarsu
baya wann sa'a da yawa take (dan anace
saida
ya bitan kuwa). Cikin kuzari yake tukinsa suna
tafe yana biye dasu a hnkl har zariya
daidai
shataletalen kofar doka take cewa Abba
ko
kasan Al-ameen na binmu a baya? Ya dan dubeta
kadan ya juya bansani ba ina yake? Tace
gashi
can bayanmu ai tun daga fandogari tare
muke.
Yace oho! Nidai ina ganin mota tana bina a baya-
baya ban ganeshi ba.
Kofar get din asibitin (A.B.U.T.H ZARIA)
daura
da kamfanin maizar nan sukayi fakin
kowa ya fito. Ashe kai ke bina a baya? Ya dan
sunkuyar
da kai yace ai ina fitowa gidan kakata na
ganku.
Yace yayi kyau to bari mu wuce aikai ka
iso gida ya amsa eh yana satar kalllon mama. To
shikenan mama mu wuce . Ya koma cikin
mota itama ta
shige yayi azama ya rufe yana fadin a
sauka lfy
Abba. Ya amsa amin. Idanusa na kan mama
sukaja suka tafi.
Alameen ya kama aiki kamr yanda mma
ta
maida kai ga karatunta amma zukatan
suna cike da tunanin junansu. 43 days cif da
komawarsu
kasancewar sun koma a tsakiyar mnth
shiyasa ba
ai musu visiting ba sai nxt mnth ending.
Kai sun sha wuya musamman dr da yake ganin
kamr
43yrs sukayi ya kosa sosai yazo domin
lahadin
ce yake rawar jikin zuwa yaganta.
Isowarsa kenan da safe ogansu na sashin Doctors
ya
kirashi ya mika masa takarda tare da
cewa zai
representing dinsa a taron fida na arewa
wanda za*ayi a bauchi. Nan take hnklinsa ya fita
daga
jikinsa a kasalance ya dawo office dinsa
ya cilla
paper din on table ya dora hannu aka
kamar ya kurma ihu sai innalillahi kawai yake
furtawa!
Wayyo Allah na shiga 3! Tamkar ya mutu.
Jiyayi anyi knocking table dinsa ya dago
ido
jajur! Ya dubi mutumin dake tsaye yaya dai? Yayi
guntun tsaki yace dr lawan yaushe ka
shigo?
Yace jst nw menene? Yace noting kawai
banson
zuwa bauchin nan ne gsky ina da abinyi wkend
dinnan kuma idan ta raya min zanki zuwa
saidai
mu kwashi yan kallo da prof! Tofah. Ya
ware ido
sosai yace kai lallai kana neman barin kujerarka!
To don me? Yace ba damuwata bace.....
Ya
katseshi look Alameen ban taba jin haka
a
bakinka bana tabbata uzurinka me karfine amma
karka bata 10 1 bata gyaru ba. Kayi
hakuri kawai!
Kai tsaye yace bazan iya ba! I want to
see her!
Raina namin ciwo sosai konaje seminar nan oga
bazai sami bayanin da yake bukata ba.
Ya bude
baki yace mutumina kace U re in luff
kawai! To
menene prob din? Nxt wk basai kaje ba. Yace
bazai yiwu ba boarding skul take sunday
za'ai
musu visiting day idan ya wuce sai nxt
mnth,
mundade bamuga juna ba. Cool dwn dr naga ka
harzuko dayawa
amma
shawarata kawai kayi hakuri. Itama
bazata so
taji ka sami prob da aikinka sbd ita ba, I
believe she wl understand ur excuse duk ranar
daka gaya
mata.n
Yaysi shiru yana nazarinmaganganun
hakika
yace wani abu daya tuna irin nasihar da sakeena
take masa akan ya daina matsantawa
akansa
akan soyayyarsu somin sun amince da
juna. Ya
numfasa yace na hakura dr lawal, sky da hnklina
yayi mugun tashi ina bukatar ganita dr.
Aikai
kana da mata kasan sirrin abun. Yayi yar
dariya
ya buga kafadarsa mutumina ka tashi daga dr ka
koma mr lover-lover tunda dai ka amince
bari na
koma office. Yaushe zaka tafi? Idan mun
tashi
I.S.A. To a dawo lfy ya amsa ameen. Ya wuce
yana me lover-lover! Yayi dan tsaki yace
kp quite
my frnd! Yayi dariya ya fice.
Ranar lahadi cikin skul kowacce kagani
tana cike da farin ciki sbd yau zasu ga mutanen
gida wuri
ya rincabe da baki kala kala sun zauna
ana hira
da ciye ciye kusan mama ce kadai ke
kaiwa da komowa tana bilayin neman ta inda dr zai
bullo.
Wanda dalilin zuwansa ne yasa ba
wanda yazo
mata daga gida. Amma har la'asar ta
bada baya ba lbrnsa. Tun tana fitowa har tay
zamanta cikin
hostel. Tunaninta meya hana shi zuwa?
Babu
amsar data fara zuwa ma ranta sai wata
gagarumar matsala ce ta rashin lfy. Anya kuwa
rashin lfy zata iya hanashi zuwa yau? Kai
babu
makawa yana kwance ranga ranga
baisan hakin
da yake ciki ba nan take hawaye suka tsnike
mata harda na zuci kanta yayi dum! Har
cikin
idonta takejin ciwon har dare tana
kudundune a
gado duk iya rarrashin da frnds dinta sukayi a
banza. Bata iya cin komi ba sai jiri ke
dibarta
idan ta tashi sallah ba bacci jikin yaci
gaba da
dumamewa kafin safiya ta kwana a skul clinic.
Wasa wasa fa mama jiki yaki dadi.
Kwananta 2 a
asibitn makarnta, amma abu kullm kara
gaba
yake. Zazzabi, ga rashn cin abnci. Ko an matsa
mata amayar dashi take yi, duk ta
galabaita ta
fita hayyacnta. Ganin haka yasa
shugabar
makrnta ta tura babban asibtin koyarwa dake
zariya don ta sami kulawa sosai. Nan
take aka
bata gado, metiro din hostel ke jinyarta.
A wannan ranar biyar na yamma Dr.
Al'ameen da Dr. Lawal suka hadu a ma'ajiyar
motoci,
kowanne
yayi fakin ya fito, "Ah! Mr. Lover!". Fuska
ba
walwala yace, "Don Allah ka daina, kar ka
ynka min sabn suna". Ya matso yana masa
drya. Suka
tafa, "to ya aka yi? U look very weak, me
ke
faruwa ne?" "menene ma bai faru ba? In
gaya maka tnda na dawo Bauci bani da lfya,
kawai
bankadar magunguna nake yi kar in
kwnta
warwas!". Ya nuna shi yana masa drya,
"bebinka ko? Come on kar ka damu, zaka ganta da
zarar
wata ya kare. Zaka rnd ne?" "no, kawai na
fito ne
sbd bana son kwnciya a gida, tunani ke
damuna" "ok, to zo ka raki ni female ward in duba
wata
yarnya da na kwntar dazu da safe. Na
barta
uncncios, ban sani ba ko ynzu ta fara
gane mutane". Yace, "ba matsala, muje".
Suka wuce yana fadin, "ai naji oga yana
ta fada,
wai report din nan kamar ba kai ka rubuta
shi
ba". Yace, "kyale dan rainin wayau, nima ina
jinsa tn jiya ya fara conplain. "Dr. Lafai ka
kuwa
zauna wajn seminar nan? Naji kana
kame-kame
ne?". A raina nace, "ai sai kayi, wa yace kaki
zuwa da kanka? Ai kadan ma ka gani ckn
aikn
magudi".
Dr. Lawal ya kama drya, "bansn ka da
haka ba mutumina, gskya wannan baby ana ji da
ita"
"sosai ma".
Suka fada dakin ckn natsuwa. Kai tsaye
wajn
gadn sabuwai mai jinyarsa ya dosa, al'ameen na
biye dashi. Tana kwnce rabin jiknta na
rufe, gaba
daya ta rame, fuskarta ta tsuke kwarai.
Alameen bai gasgata idonsa ba shiyasa
ya runtse ya sake budewa yayin da dr lawal
ke
tambayar mai jinyarta yaya dai mama?
Ta kuwa
tashi? Tace har yanzu dr amma da aka yi
mata allurar dazu ta motsa. Dokta lawal bai
kara fadin
komi ba sbd mamakin yadda Alameen ke
zare ido
yana takawa a hnkl bakinsa na ambatar
Sakeena! Jnkl tashe ya kalli dr lawal yaushe aka
kawota?
Yace dazu da safe kasanta ne? Sakeena
ce.
Yace yes sunanta kenan. To ai itace
nake baka lbr. Baki sake yace kai danAllah?
Ya dubi mama kamar yayi kuka meya faru
da ita
mama? Tace kawayenta dai sunce tun
ranar
lahadi wai ko babu wanda yazo wajenta visiting
shine take ta kuka taki cin abnci har abin
ya
zame mata ciwo. Ina ganin ma principal
ta aika
aka gayawa iyayenta don suzo suga halin da take
ciki. Tuni ya nemi kujera ya zauna yana
fadin
Innalillahi......! Kaga irnta ko dr lawal?
Yace be a
man karka manta acikin ward muke ido jajur
yake dubansa dame-dame ka shirya
mata? Yace
karka damu duk abnd ya dace na riga na
bata
duba folder din kagani. Ya karba hannunsa na rawa
ya karanta
abnd ke
rubuce dole tasa ya gamsu da abubuwan
da dr
lawal ya shirya mata don yasan abnd
yake. Amma da son samu ne a bata maganin
da zata
warke yanzu yanzun nan shi yake so. Ya
mika
masa folder yace is this ur only plan?
Yace zomuje daga waje... Hodijan! To nima
zanyi daga
wajen office sai kuma naje gida In Shaa
Allah!
Al'ameen yace, "no! I cnt go any where.
Dr. Lawal je ka gama aiknka ka koma gida".
Maman
mkrnta bata gane ba, don haka ta
tambaya,
"haka dai kasn sakeena ne?" Dr. Lawal ya
bata amsa, "shine wnda zata aura, kuma
likitnmu ne a
nan asibitn". Da mamaknta tace, "ba
shakka!
Lallai baiga ta tfya ba, sai yaga mata ta
mike. To Allah ya taimake mu, ya kawo sauki da
gaggawa". Suka amsa da amin.
Ya kai hannunsa ya dafa saman goshnta,
ya zuqa
mata ido, ckn zcyrsa kuwa tambaya yake,
"why? Why Sakeena?". Ya kada kai yayi dan
tsaki ya
sauke numfashi mai dauke da hucin zafi.
Anan
Dr. Lawal ya bar shi, haka maman
makrnta ta bashi wuri, ta fito ta baza tabarma tayi
kwnciyarta tana hutawa.
Ya maida kallnsa bisa ledar ruwan da ake
kara
mata, kamar yasa hannu ya kara gudnsa
ko zaisa sakeenarsa ta mike. Ya rike kai hannu
2-2, zufa
yaci gaba da kwarara ckn jiknsa. Ya dago
kai a
hnkali ya ci gaba da kallnta, yana hadiye
hawayn idanuwnsa. Ji yayi an dafa shi, muryar Dr.
Lawal
ke magana, "an kira sallah Dr." ya dube
shi
gwanin tausayi yace, "har ynzu fa bata
farfado ba". Dr. Lawal yace, "come on al'ameen,
ka
barwa Allah komai mana. Taso muje
muyi sallah
mu dawo"
ya mike yana ajiyar zcya, suka fice yana waignta.
Cikn sujada ya dade yana
addu'ar
neman agaji wajn Allah.
Tare da Dr. Lwl suka sake dawowa. Tun
daga
shigowarsu suka hngo maman mkrnta dafe da
hannun da ake kara mata ruwa, kamar
baknta
motsi yake? Al'ameen ya kwaso sauri iya
dire
gabnta. Dr. Lwl na biye da shi, fadi yake, "matsa!
Matsa mama." maman makrnta ta kauce
da
sauri. Ya zauna ya kamo hannun
sakeena, yana
kira. Ita kuwa sai zare ido take tana dube-dube.
Bata gane inda take ba. "yaya dai?" Dr.
Lwl ya
tambaya. "she is back!" ya bashi amsa,
jiknsa na
rawa. Gaba daya suka dauke hnkaln masu jinyar
dakin zuwa gare su. Kowa sai kallo yake
yana
Wa kansa tambayoyi.
Alameen kuwa kira yake sakeena!
Sakeena! Ta zura masa ido sannu a hnkli brain
dinta ta ta
dawo aiki idanuwanta suka fara
washewa face
din da takeson gani ta bayyana a idonta
shiyasa ta rage kallon da take masa yace nine
sakena!
Kiyi magana naji hawaye suka tsinke
mata shar!
Shar! Ya zaro hankici ya shige share
mata. No pls karkiyi kuka my Queen! Dr lawal ya
yafito
maman skul da hannu ya juya suka fice
ita kuwa
sakena kallonsa takeyi har yanzu bata
gasganta abnd take gani ba. Nace ki daina kuka
nine
Alameen dinki.
Kwallar basu daina sauka ba tace a ina
nake? Ya
hadiye hawayen da suka cika masa ido yace
asibiti ne sakena me yasa zaki kwanta
ciwo?
Tace dama lfyrka kalau ka kasa cika min
alkawari? Ba haka bane sakena ogana
ne ya turani seminar bauchi ba yadda zanyi ne
kinsan
yanayin aikin kuma dole nayiwa
shugabana
biyayya.
Ta runtse ido ta matse hawaye sannan ta bude
tana kalllon sama tace Allah nagode
maka daka
sa tunani na ba gsky bane. Ta maido
kallonta
gareshi taci gaba, gaba 1 tunanina ya tsayane ga
rashin lfy ce kadai zata iya hanaka zuwa
guna na
yarda na amince da hakan kuma zuciata
tana
kara tabbatr min kwance kake magashiyan.
Bansan ciwon nan ya kamani ba dr amma
nasan
yawan tunanina da tsananin da zuciata
ta
shiga.jikinsa ya kara mutuwa tausayinta ya kara
lullubeshi ki yafe min sakena ISA bazan
sake ba
ni kaina naji ajikina na tsananin rashinki,
tace ba
laifinka bane Allah na yarda daka kai farin ciki
nakeyi da Allah ya nuna min kai cikin
koshin lfy.
Yadan numfasa yace ngd sakenata zaki
sami
sauki a hnkl dr lawal ya shirya miki magaunguna
masu kyau da zasu taimaka ki samu
sauki kuma
ga Alameen dinki a kusa dake.
[11/01 13:07] ‪+234 818 701 7363‬: BAKIN CIKI 1***9
Ta dauke kai tana murmushi. Ya bita da
kallo
yana jin kamar ya tsaga zcyrsa ya saka
ta.
"sakeena!" yayi kirnta, ta juyo ta dube shi, "ya
zaki juya baki ce min komai ba?" ta
lumshe ido.
"ko ganina ba zaisa ki warke ba?". Bata
bude
idon ba ta amsa, "sai dai in jikaka likita in sha".
Yayi 'yar drya, "ko? To in shiga bokitin
can
kenan?" "Um" "zan shiga fa! Da gske
nake yi. Kin
wani rufe ido, ko labari zaki bani" "uhm...." ta
sake fadi. Ya gyara zama yace, "to ina
jinki, bani
in sha".
Tayi shiru, "ko barci kike ji?" ta bude ido
ta kalleshi, idanuwn ta sun dan kada. Ya
kura mata
ido, "yaya dai?" ba komai" "a'a sakeena.
Me ke
miki ciwo?" "kar ka damu"
Ya kara matsowa, "ba zaki gaya min ba? To wa
kike so ki gaya wa wnda ya fi ni? Ki gaya
min shi
in kira miki shi" tace, "cikina ne kawai ba
wani
sosai bane. Dr. Nasan zai daina". Rai bace yace,
"ya aka yi kika sani?" tace, "sbd ina
ganinka Dr.
Allah kar ka damu, ba sosai bane". Ya
dafe goshi
tare da sauke numfashi, "da akwai maganin da
yafi wannan da na baki sakeena!".
Ta yunkura tana kokarn tashi, "ina zaki?"
"zan
tashi zaune ne, don in nuna maka na ma
warke" "no, ki kwnta na yarda kin warke". Ya sa
hannu
ya maida ta, ya kara ja mata mayafi,
"kinsan
abnda nake so da ke?" ta kada kai. "duk
snda aka sami mishkila baki ganni ba, don
Allah ki
daina mummunan tunani a kaina. Kin ji?".
Tace,
"insha Allahu bazan sake ba". "kinga
haka ake yi, idan ban ganki ba inyi hakuri, haka
kema
in baki
ganni ba kiyi hakuri. Shikenan baza muyi
ciwo ba
ko?" "gskya ne. To bani labarin Bauchi.
Ya garin yake?" "bansan komai ba game da garin,
domin
nima a yamutse na shige shi. Bansan
ko'ina ba,
daga dakin taso sai dakin barci na......."
"gaskya ba haka ake yi ba, ba haka ake yi ba
Dr.". Ya dan murmusa, "ya ake yi
sakeena?" "ni
dai ka bani labari" "ok labari? To saurara
kiji". Ya
lumshe eyes ya zazzage mata halin da ya shiga,
kaf a bauchi. Ya bude idon a hnkali, suka
kura
wa juna eyes, "kinji labarin?" "naji, amma
wane
bayani ka rubuta a wannan shiriritar?" "me kuwa
banda shiriritar. Kinga shi bai sami abnda
yake
so ba, nima ban samu ba" "magudi ko?"
"ba shi
bane. Allah haushi ya bani" "nima haka" "Allah
ko?" "ah! To bambance min zukatan" yayi
drya
ya lakuce mata hanci, "kin kureni". Ta
kauda kai
tana murmushi. Hira fa ta tsinke, sun ma mance
inda
suke. Dr.
Lwl ne ke tsaye hannaye ckn aljihu,
sannan
al'ameen ya dago ya dube shi. Yayi
murmushi, "mr. Lover lover, kace ba haka ba, ynzu
sbd Allah
bayn likita, kai wanene?" yace, "al'ameen
ofcourse! Ko my princess?" "ahaf! Ita
tana ma da
bakn magana ne? Ta dare min gadn patient, ashe
duk karya ne lfyrta lau". Suna drya yace,
"banda
sharri" "tsakani da Allah haka mai ciwo
yake?
Well ku dai kuka sani. Ni zan wuce gida" "da wuri
haka?" "da wuri? Lallai ne. To duba
agognka ka
gani".
Ya dubi agogo cike da mamaki, "12 saura
kwata?" "kana tmbaya ne? Baka yarda ba kenan".
Yayi shiru yana kalln mama.
Dr. Lwl ya kara matsawa yana duba ta
yana
fadin, "ina fatan dai kayi issha'i?" "ina fa!
Shi yasa nake mamakn gudun lokacin". Yayi
rubuce2
ckn file din, ya rufe "ina zaka san lokaci
na gudu,
kana kalln mai kyau. Nan zaka kwana?"
"yes, amma bari muje nayi sallah. Sakeena
inje inyi
sallah ko?" tace, "maza hnzrta". Suka yi
sallama
da Dr. Lwl yana ta yi mata tsiya, sai da
taja mayafi ta rufe fuska sbd kunyar
maganganunsa.
Sun fito dr lawal ke tambyrsa donAllah
ina ka
samo wann sarauniyar kyau haka? Yana
murmushi yace itama yar niger state ce iyayenta
yan fandogari, yace gsky yarinyar tayi ko
kasan
na kusayin barmbabama? Kamr yaya?
Yace aini
nan na dage ne iya karfina in samu ta warke
saina gabatr da kaima. Yaja ya tsaya ya
watso
masa harara me kake nufi? Ya kamoshi
yana
dariya a'a dr maida wukar pls! Aini an wuce nan
wajen tunda dara taci gida. Trust me wllh
tuni na
janye kudurina kasan ni banda rufi ya
fizgoshi
come on mu tafi mana ai ya wuce. Yace bakikkirin
nake ganinka bazan iya jerawa
dakai
ba in banda iskanci ma last year kayi
aure
hange-hangen me kakeyi? Ya kyalkyale
da dariya karkayi zato ba daina son matata nayi ba
nikaina
bansan abnd ya rikitani ba amma ina
baka
shawara ka gayawa sakena ta rika sa
nikab kyaunta is too mcuh gsky! Ya murtuke
duk kishi
ya cikashi ya dunkule hannu ya nunashi
"kayi
sa'a kaine wllh dana farfasa maka baki!"
Yace fasa mana nima nasan I deserve it but is
nt my fault. Alameen yace u noe wat? Ka
kyalemin ita ni zan dinga duba kayata.
Kaga
kuma inda baka isa ba kenan, ya zura
masa ido yace I noe wat to do! Ya wuceshi da
sauri
yana
kwafa. Dr lawal ya bishi da gudu yana
fadin do
ur best my frnd ina maka fatar Allah yasa
sakeena matarka ce. Suka jeru suna kaoon juna
ya amsa ameen ameen kuma ya isheka
haka! Ya
fashe da dariya suka tafa mr lover lover!
Suna
tafe yana tsokanarsa. A taikace Alameen nan ya
kwana duk da mama ta roke shi akan ya
koma
gida abinsa amma ya kafe

Please Login or Register in order to submit comment