Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tabbatar karatun ya
kama bakinta, sannan ta koma dakinta ta ci gaba
da nazari. Hakan ya dan kauda mata damuwar da
ta tsinci kanta ciki yau. Shi yas ma taki sassauta
wa karatun, don bata son ummanta ta fahmci
wani sauyi a game da ita.
Sun Sallaci Isha'I sun ci abinci tana like
gefen Abbanta Umma ke fadin wann karon kuma
ina zaki hutu? Kanta tasye ta bata amsa wajen
Ya abdulkareem zani. Baki sake take kallonta
wai! Wai! Yau kuma aljanun can suka buga? Tayi
yar dariya umma kenan ai dama ba wai bana son
zuwa minna bane kawai Anti rabi ce matsalata
kayita aiki kamar boyinta. Ta dan harareta
uhumn ke kuma malalaciya uwar son jiki ba a
haka ake koyo ba? Ta kada kai a'a wllh naje hutu
kuma inyi ta aiki ina amfanin hutun ko Abba?
Yace kyalle Umman nan kema kike zuwa gunsu
kiyi zamanki wajen Abbanki inga me samin ke
aiki.
Umma tace oho! Shi zaki goya miki baya? Ta ai
gidan wani zata aiki kam dole tayi shi ko anan
dinma. Yace ok hakane? Kinga kiyi tafiyarki Abj
wajen soja. Ta kada kai bari dai in tafi minnar
Abba, kasan shima yaya yana ta korafi wai ban
zuwa gun sa. Yace amma nasha mamaki.....
Name Abba? Son zuwa minar nan koda yake duk
yarinta ce take saki zuwa hutun nan da zarar kin
fara jami'a ajewa zakiyi, Umma tace likita ba!
Dokta Sakeena! Ta langwabe jikin Abbanta tana
dariyar dole amma cikin ranta tausayawa junan
su takeyi musamman Al-Ameen da kansa yake
rawa yana ganin matsalar me sauki ce abin ya
kara kashe mata jiki data dubi Abbanta taga
yadda muraran fuskarsa ta nuna alfahari da
kalaman Umma.
Kwance bisa gadonta amma barci yaki yuwuwa
dabarar ta taje hutu minna ko Allah yasa su kara
ganawa da Al-Ameen koda Uban Dwk ya soke
bukatarsa. Shin yaya zatayi ne? Mafita kam babu
sai abnd Allah yayi. Ta kuwa kwana gayawa
Allah don ya zaba mata abnd yafi alhairi. Ko
karatu ko auren Al-Ameen wanda zamu iya
kiransa mai sa'a gwarzon da yayi nasarar ciwo
zuciyar Mama da yaki har take tunanin dama ace
burin Abban ta aure ne bason zama likita ba.
Shawara ta zauna kan jibi da yardar Allah zata
wuce minna. Sha biyun rana daidai tana shimfide
bisa gadonta tare da muguwar kasala, shigowar
Uban Dwk gida dawowarsa kenan daga kewayen
gonakinsa.
Ya daga labulen dakinta tare da fadin yaya
dai yar gidan Abba? Ta tashi zaune tana
murmushi, babu komai Abbana har ka dawo?
Yace na dawo Mamana lfy dai? Naga kamar
jikinki a mace yake. Ta amsa Allah ya taimaki
mai martaba lfy kalau Mamanka take bacci ne
bai isheni ba. Ya karasa shigowa dakin ya tsaya
akanta yace ni kuwa banason ki saba da yawan
bacci Mamana kin fa san karatun da zakiyi mai
wahala ne bayason lalaci ko kin manta ne? Ta
dan rausaya kai tana murmushi ban manta ba
Abba ko yanzun ma rashin abin yine yasa.
Rashin abin yi? To taso muje in dai abin yine ni
zan baki shi yanzun nan.
Ta fara dariya meye shi Abbana? Yace ki zagaye
tsakar gidan nan sau 12, ta kame baki wuuu!
Abbba a tsakar ranar nan? Ai sai in zube
sumammiya, duk suka dauki dariya yayin da wani
matashin yaro yayi sallama sassan yace ana
sallama da Alhaji. Umma dake waje ta karaso da
sakon. Shi mutum ne me girmama bakinsa don
haka bai bata lokaci ba ya fice don ansa sallama,
wata zungureriyar marsandi ya fara cin karo da
ita a kofar gidan sannan idanuwansa suka kai ga
bakinsa maza su 2 a tsaye wanda kallo daya
zakai musu ka tabbatar manyan mutane ne. Kai!
Guda a cikinsu ma Uban Dwk ya sanshi farin sani
kuwa domin fitaccen mutum ne a gwamnatin
data shude ambassador ne 10yrs back, watau Alh
Saifullahi Sodangi Lafai kuma marafan lafai. Take
nan mamaki ya saukarwa Uban Dwk ganin cewa
babu abnd ya taba hadasu na mu'amala.
Cike da mamaki ya bisu da sallama cikn fara'a
suka yi musabaha, sannan ya kira yaronsa Kalla
yace maza ya bude masa falon baki. Can suka
rankaya da bakin nasa, ya nuna masu kujeru
yana fadin "bismilla! Kai sannunku da zuwa!"
Sun fara gaisawa kenan kalla yayi sallama ya
shigo da gorunan ruwan (Swan) bisa tire da
kofuna, ya aje gabansu. Ya sake dibar gaisuwa
ya fice ya bar falon. Uban dawaki ya shayar da
bakinsa suwan sanyi. Bayan sun natsa
Ambasada ya soma da cewa, "watakila ka shaida
ni, watakila kuma baka taba sanina ba". Uban
dawaki ya cafe, "farin sani kuwa, mai girma
marafan lafai". Suka yi 'yar dariya, "babu shakka,
to wannan kuma kanina ne uwa daya uba daya,
alh. Nuhu lafai". Uban dawaki ya jinjina kai,
"tabbas kuwa, ga kama nan, sannunku da zuwa"
Suka kara amsawa, sannan alh. Nuhu ya zarce
da bayani, "Allah mai yadda yaso, kuma shi yake
shirya al'amuransa yadda yaga dama. Watau jiya
yaron wajenmu yazo garin nan, domin
mahaifiyarsa, ya kuma ga 'yar wajenka wacce ta
tabbatar masa cewa ita 'yarka ce. A hakikanin
gaskiya dai yaro ya gani yana kuma so da aure,
shi yasa yana zuwa ya sanar mana, mu kuma
muka ce ai babu bata lokaci dole mu kawo
gaisuwa, tare da neman izini. Domin a haln ynzu
bamu da wani buri da ya wuce Allah ya nuna
mana aurensa, tnda ya kammala karatu har aiki
ya samu. Don a gaskiya mun yaba da bayanin da
yayi mana, yarinyar ta fito daga babban gida. Ina
fatan za'a karbi kokon barar mu?
[11/01 12:44] ‪+234 818 701 7363‬: BAKIN CIKI 1***3
Admin KbShow
Uban dawaki yayi jim, shiru
yana tunanin me
zaice da manyan bakinsa da
suka wanko kafa
takanas takano suka zo da
babban alkhairi
gidansa? Girma da kwarjinin
Marafa sun cika
masu ido, har ya rika ji ckn
zuciyarsa bazai iya
kabar da kokon bararsu ba.
Amma abin tambayar
shine, ina burinsa na tuntuni da
ya kwallafa akan
mama? Tun tana ckn zanin
goynta?
Muryar ambasada yaji yana
fadin, "nasa daliln
shirunka alh., Al'ameen yayi min
bayanin komai
game da burinka na sakeena
tayi zurfin karatu.
Wannan kuduri ne mai kyau,
kuma ni kaina ina
sha'awar hakan. To amma ina
son in tunasar da
kai cewar aure baya hana ilimi.
Ina roknka da ka
tausayawa halin da al'ameen ya
shiga na fadawa
tarkon son sakeena. Shi kadai
gareni alh, kuma
daidai gwargwado soyayyar da
na nuna masa
bata gurbata tarbiyyarsa ba.
Yaro ne mai ladabi
da biyayya ga kowa, tare da
tsananin bin dukkan
abnda muka umarce shi.
Dalilin da yasa kenan nima nake
tsananin son
abnda yake so. Bana sanya
wajen taimaka masa
da addu'a, a duk lokacn da ya
tsinci kansa cikn
wata matsala kamar ynda na
lura ya shiga wani
hali daga jiya zuwa yau da muka
baro shi.
Babu sukuni a zuciyarsa, alh. Ka
taimaka ka
amince wa al'ameen auren
sakeena da zarar ta
kammala sakandare, karatu
kuwa ko wane iri ne,
ko a ina ne sakeena zata yi shi
da yardar Allah"
Wannan dogon bayani na
marafa ya kwabe wa
uban dawaki guiwa, zcyrsa tayi
rauni, ba zai iya
ja da nufin Allah ba. Ya gyara
zama sosai yace,
"ba shakka naji duk abnda kuka
fadi, kuma nayi
farin ciki kwarai da gaske, sbd
haka na amsa
kiranku, duk da cewar ya
kamata in shawarci
sauran 'yan uwana, amma babu
komai zan yi
musu bayana idan muka zauna.
Al'ameen ya ci
gaba da neman sakeena, Allah
ya tabbatar mana
da alkhairi"
Kawai gani yayi marafa ya daga
hannu sama
yana fadin, "Alhamdu lillah!" ya
maimaita har sau
uku, sannan ya dubi uban
dawaki, "bansan
kalmar da zan fada ba alh......."
yayi murmushi,
"ai ka fadi alh., tnda kayi godiya
ga Allah". Ya
jinjina kai, "haka ne, to mun
kara godiya gareka
Allah, ka nuna mana lokacin"
duk suka amsa da
amin.
Alh. Nuhu ya zarce da fadin,
"yanzu dame-dame
ake bukata na gaisuwa da
baiko?" yace, "kar ku
damu da wannan, da zarar mun
zauna da 'yan
uwana zaku ji bayani insha
Allahu". "to babu laifi,
muna saurare. Ina sakeenar
take? A kira min ita
mu gaisa, don in cika alkawarin
da na dauko......"
"alkawari?" "kwarai kuwa, har
mota ya biyoni
yana fadin, don Allah daddy in
kunje ku isar da
gaisuwata ga sakeena, koda
mahaifnta bai
amince min auranta ba. To kaji,
dole in cika
wannan alkawari. A kira min ita
inga farin cikn
al'ameen"
Farin ciki ya lullube uban
dawaki, bakinsa har
kunne ya mike, "Allah sarki, to
tana zuwa". Yayi
ckn gida da hanzari ya sami
Hajiya Halima, "ina
mama? Ashe bakin nata ne" tare
da mamaki ta
tambaya, "bakinta? Kamar
yaya?" "zan miki
bayani, je kice ta shiryo tsaf ta
sameni falon
baki". Ya juya ya koma.
Ita kuma dakin mama ta wuce,
gaban madubi ta
sameta zaune tana shafe-shafe,
fitowarta kenan
daga wanka. Ta matsa gareta
tace, "dama
kinsan da zuwan wasu baki
gunki?" "baki?" ta
kada kai, "daga ina umma?" "ni
zaki tambaya? To
kiyi maza suna falon baki inji
abbanki". Ta juya
ckn juyayi ta fice.
Mama kuwa kasake tayi tana
tunani, "baki?"
Al'ameen ya fado mata a rai, nan
da nan farin
ciki ya rufeta, ta mike da gudu ta
nufi dirowar
kaynta, ta zuba ado ta rufa
mayafi, ta fito ta
doshi falon baki gabanta na
harbawa, amma
zuciyarta fara sol! Duk da cewar
bata tabbatar
da hukuncin da abbanta ya
yanke ba. Sai dai
tana da yakinin akwai alamun
nasara, tnda aka
ce taje da gaishe su
. Tayi sallama ckn kunya ta shiga,
ta sami wuri
gefe ta tankwashe kafa,
"sannunku da zuwa". Kai
bakin marafa da kaninsa kamar
gonar auduga, su
kansu mama ta girgiza su, sun
tabbatar da
al'ameen ya darzo, fatan da suke
yi Ubangiji
yasa kyanta har ckn zuciyarta
yake.
Cikin ladabi da tsananin kunya
ta gaishesu, su
kuma suka amsa ckn farin ciki
da nuna kauna a
zahiri. Marafa ya taso yazo
gabanta, ya tsuguna
yace, "al'ameen ya zabe ki, nima
haka. Sbd haka
sai ku rike juna amana. Har Allah
ya nuna mana
lokacin da muke dakon
zuwansa, kin ji?". Ta kara
yin kasa da kai, sannan ta amsa
da kai.
Yace, "madalla, to mun gode".
Yasa hannu a
aljihu ya zaro sababbin bandir
'yan wazobia ya
aje a gabnta, "wannan kyauta ce
don nuna farin
cikina gare ki, sbd zabar dana ya
zama mijinki".
Kunya kamar ta nutse, da kyar ta
iya fadin, "na
gode. Allah ya saka da alkhairi".
Yace, "to me
zan ce wa al'ameen idan mun
koma?". Ta
yunkura a guje ta bar falon,
suna mata dariya.
Shi kansa Uban dawaki yana
mamakin kansa, irin
farn ckn da ya tsinci kansa. Alh.
Saifullahi ya
mike, "to bari muyi harama, mun
gode kwarai,
Allah ya tabbatar mana da
alkhairi". Suka yi
musabaha, uban dawaki na
fadin, "amin". Yayi
musu rakiya, sai da yaga
tashnsu sannan ya
shigo gida.
"Saboda Allah mama haka kuka
yi da abbanki?"
ummanta ke tambaya, ta kada
kai, "wlh umma ba
laifina bane. Babu abnda ban
gaya masa ba, yaki
yarda. Kinga wannan turowar
ma ni bansan da
ita ba, kawai ce min yayi shi
yasan ynda zai
bullowa al'amarin, don haka in
sa masa ido".
Tace, "ke din ma kina sonsa ne,
ai nasan halinki
sarai mama, ba don haka ba ko
kallo bai isheki
ba. Kin bani mamaki wlh, watau
shi yasa jiya
kika ce minna zaki hutu, ashe da
manufarki....."
Abbanta ya cafe, "tabbas haka
ne....." ya karaso
ciki ya zauna, yana dubanta
yaynda gabanta ke
ci gaba da harbawa da sauri. "ya
aka yi haka
mama na? Ki turo min babban
mutum irin
marafa, bayan kisan zai yi wuya
ince a'a ko?".
Hankalnta ya kara tashi, ido tam
da hawaye tace,
"wlh abba ba haka bane, hasali
ma ni bansan
shine mahaifnsa ba, domin ni
bai gaya min ba, ka
yarda dani abba, don bani da
nufin saba maka.
Duk hukuncn da ka yanke akan
wannan al'amarin
bazan bijire ba". Tasa hannu ta
goge kwallan da
suka zubo bisa kuncnta.
Yace, "matso nan mamana". Da
rarrafe ta isa
gunsa, ya kamo kafadarta yace,
"dubeni nan". Ta
dago manyan idanuwnta da
suka fara jirkita ta
kalle shi, "na yarda da ke dari-
bisa-dari mamana,
sai dai abnda nake hangowa
watakila ke ba zaki
hango shi ba. Bayn aure mata
sukan fuskanci
'yan matsaloli musamman idan
Allah ya kawo
rabo ckn gaggawa, wanda idan
ba ayi sa'a ba sai
ya jawo koma baya ga komai
nata, ba ma karatu
ba kadai. Amma bazan matsa ba
mamana, ya
kasance nayi jayayya da shirn
Allah, don haka ina
muku fatan alkhairi".
Ta rufe fuska da tafin hannunta,
fuskarta na
bayyanar da murmushi. Jiknsa ta
langwabe, dadi
kamar ya kasheta. Yace, "ho 'yar
nema! Watau
kice kina son al'ameen ko?". Ta
tashi a guje ta
bar musu dakin.
Uban Dwk ya numfasa sannan
ya dubi Umma
to ya kika ce? Kinga dai yanda
al'amarin ya
kasance. Fuska sake tace yaya
kuwa za'ayi Alh?
Tunda ka amince ai shikenan
Allah yasa hakan
shine mafi alkhairi, yace Ameen.
Baki ma sani ba
wai shima likita ne mun fito ina
musu rakiya shi
baban nasa ke gaya min. Nace
itama abnd take
son ta karanta din kenan. A
hakikanin gsky ya
tabbatar min babu damuwa I.S.A
zataci gaba da
karatunta, kinji inda muka tsaya
dasu. Sauran
maganar gaisuwa da baiko nace
su bari mu
zauna da yan'uwana. Ta
numfasa gsky ne hakan
kuma yayi kyau saidai kana
ganin bazasy dora
wani abu a zukatansu ba? Kasan
fa su Ali sun so
ta ka hana kace karatu zatayi.
Yayi dan shiru jim, kafin yace
kinyi magana
amma ba komai nina san
bayanin da zanyi musu.
Tace shikenan sun dan jima
suna maida zancen.
Mama kuwa tana dakinta
rayuwa ta zame mata
sabuwa. Duk. Inda tajefa ido Al-
Ameen din take
gani kwarjininsa murmushinsa
salon maganarsa
da taushin murya mai dadi.
Bayan sallar la'asar
lokaci ne da kannen Uban dwk
ke dawowa daga
gonakinsu. Yaran nata daukar
darasin
Muhammadiyya kamar kullum.
Uban Dwk ya tara
kannensa a falonsa ya zayyane
musu komai
game da abnd ya faru, nan taje
ransu ya sosu ba
kadan ba kallon juna suke cikin
al'ajabi suna
tambayar zukatansu.
Ina karatun da akace Mama
zatayi? Ya kara
gyara zama yace nasan zakuyi
wa zukatanku
wann tambayoyu a game da
magana ta, sbd Aliyu
da Sa'aeed dama sauran
samarin da suka yo caa
akan Mama, suna neman
aurenta amma na hana,
sbd dalilin zurfin karatunta.
Wannan magana wllh haka take
cikin
zuciyata kuma shine buri na
saidai marafan lafai
ya cika min ido kwarai da gaske,
banjin kuma
zaku goyi bayan na bada masa
kasa a ido ba,
alhalin da kansa yayi tattaki
neman alfarmar da
bata fi karfina ba. Abnd nakeso
in rokeku shine
donAllah don son Manzon Allah
SAW kuyi min
uziri akan wann hukunci dana
yanke karku zargi
komai sai alkhairi, ina fatan zaku
bani hadin kai
dari bisa dari.
Alh Basiru mahaifin su Aliyu
kuma yafi kowa
yaya a gidan ya gyara zama yace
Alh ai wann
al'amari na Allah ne kuma abin
alfaharinmu ne
ace Mama ta sami cigaba domin
cigaba ne
samun irin wann hamshakin
zuriya ta marafan
lafai. Mama yar mu ce kuma
muna farin ciki tare
da fatan Allah ya tabbatar da
wann abu kome
kace Adamu? Alh Adamu
karamin cikinsu ubansu
Sa'eed yace wann magana haka
take Alh mu
munsan cewa Mama bazata auri
kowa ba sai
wanda Allah yace shine mijinta
sbd haka muna
murnar samun wann babban
rabo daga Allah. Cikin jin dadi
Uban Dwk ke magana "godiya ta
tabbata ga Allah da yasa na sami
hadin kanku
cikin sauki nayi godiya sosai,
abu na gaba shine
sunyi maganar gaisuwa da
baiko nace su dan
saurara min muyi shawara da
yan'uwana. Me
zaku ce akai? Alh Basiru yace
hakan shi ma yayi
kyau sai ta gama sakandiran ne
ko kuwa yanzu
suke so? Yace a'a sai ta gama
tukunna. Idan
haka ne zaifi kyau a bari ta
gama din sai ayi
baiko a sa rana ko kuwa? Alh
Adamu yace haka
yayi daidai. Allah ya nuna mana
lokacin lfy.
Kowa ya amsa da ameen. Uban
dwk ya shaida
musu kyautar kudin da Marafan
yayiwa Mama na
tsabar kudi naira dubu hamsin.
Aha! Gsky ta bayyana abnd Uban
Dwk yake so
kenan ruwan kudi. Haka
zuciyoyinsu suka saka
musu, ya fiddo kudi ya nuna
musu kafin yace
saidai maganata gsky wann
kudi ko sisi bazan
taba a cikinsu ba zanci gaba da
ajiyarsu cikin
banki da dukkan wata kyauta
dazata zo daga
baya har sai wann abu ya
tabbara iidan kuma an
sami akasi ba fata muke ba sai a
mayar musu
kayansu. Ko yaya kuka gani?
Sasan alh. Basiru suka tasu da
matansu suka
kwnce musu abnda ya wakana
a falon uban
dawaki. H. Hajo matar alh. Basiru
ita ta fara
tsoma baki, "amma kuwa idan
baka mutu ba zaka
ga abin mamaki kala-kala. Ynzu
da gske alh.
Babba ne ya iya tararku da
wannan maganar? Ko
ya mance abnda yayi a kan su ali
ne?"
Alh. Adamu yace, "ya manta?
Babu abnda ya
manta. Hasali ma sai da ya kara
maimaita zancn
su". "tafdi!" inji h. Gaje, matar
alh. Adamu. "kai
dai kaga dan-uwa kawai, ai
dama tun farko na
fada, ba wani karatn da ake so
tayi, burnsu mai
kudi ko basarake, sbd su ganin
mama tafi kowa
kyau a duniya. Shi yasa suka
dauketa a matsayn
wani jari gare su. Ai shikenan,
Allah ya bamu
lfya. Muma namu 'ya'yan bamu
fidda ran Allah
zai azurta su ba. Ba Dai
kowannensu ya kama
aiki ba? To muje zuwa wai
mahaukaci ya hau
kura. Harda wani za'a tara kudi
a banki, don
kawai kar ya baku wani abu ne
a ciki, shine yake
muku 'yan dabaru"
"ni dama bance a bani ba, me
zanci da su?" inji
alh. Basiru. Alh. Adamu yace,
"balle kuma ni, ai
tuni na haramtawa kaina komai
na alh, tnda ya
nuna mana kiyayya a fili". Ya
tashi yayi waje, alh.
Basiru yabi baynsa.
Yaynda h. Gaje ke fadin, "sai
musa ido mu gani,
da wane bakin h. Halima zata
gaya mana
zancan". H. Hajo tace, "kema dai
da son jin baki
kike. Tnda mijnta ya furta, ai ba
sai ta maimaita
ba, tana nan tasa ido muje mata
murna 'yarta
tayi farin jin".
Tayi 'yar shewa, "Allah mai iko,
kiri-kiri an raina
mana wayau?". H. Hajo ta ja
tsaki, "mtsww! Kina
mamaki kenan, dama kin daina
wlh, domin an
jima ana ruwa kasa na shnyewa.
Ba girin-girin ba
dai, tayi mai. Ba auran gidan
kudin ba, kwancyar
hnkali!"
Tana rufe baki tare da sallamar
umma, suka
amsa suna wani yatsina suna
yarfarwa. Ta zauna
tana fadin, "na shiga sasanki
yara suka ce kina
nan" "uhm! Ina nan" "dama
maganar 'yarku ce,
ban sani ba ko su alh. Sun gaya
muku halin da
ake ciki?". H. Hajo tace, "sun
gaya mana, yanzu
haka ma shirn zuwa sasan naki
muke, sai kuma
gaki. Ashe kuma mama an fasa
karatu aure
za'ayi?"
Tace, "to yaya zamu yi, mutane
sun cikawa alh.
ido, sannan da alama ita ma
maman tana son
yaron. 'ya mace kuwa idan ta
nuna tana son
aure, to yi mata auran shine
mafi alkhairi ga
iyaynta".
H. Gaje tace, "gaskya kuwa,
gidan hutu ai dole a
so shi. Ai kinga wadancan da
yake ya ku bayi ne
bata ce tana so ba". Umma ta
dube ta sosai,
"me kike nufi gaje?" tace, "me
kuwa? Ita gaskya
ai daya ce, sannan arziki na Allah
ne. Daga ali
har sa'eed bamu fidda masu rai
ba".
Ta tsura mata ido cike da
mamaki, kfn tace, "na
wuce kiyi min habaici gaje,
domin ni ba sa'arki
bace. Kasancewar ali da sa'eed
'yan uwa ga
mama bai zama dole wani a
cknsu ya aureta ba,
domin shi aure nufi ne na Allah.
Shi ke kullashi,
kuma duk fassarar da zaku yi
man kun dade ba
kuyi ba. Allah yasan zcyrmu akan
komai". Ta
tashi ta bar sasan.
Wata uwar shewa suka kwasa
hannu bibiyu suka
tafa, "tabarmar kunya....," inji h.
Gaje, "da hauka
ake nade ta!" h. Hajo ta bata
amsa.!
[11/01 12:44] ‪+234 818 701 7363‬: BAKIN CIKI 1***4
Sasan alh. Basiru suka tasu
da matansu suka
kwnce musu abnda ya
wakana a falon uban
dawaki. H. Hajo matar alh.
Basiru ita ta fara
tsoma baki, "amma kuwa
idan baka mutu ba zaka
ga abin mamaki kala-kala.
Ynzu da gske alh.
Babba ne ya iya tararku da
wannan maganar? Ko
ya mance abnda yayi a kan
su ali ne?"
Alh. Adamu yace, "ya
manta? Babu abnda ya
manta. Hasali ma sai da ya
kara maimaita zancn
su". "tafdi!" inji h. Gaje,
matar alh. Adamu. "kai
dai kaga dan-uwa kawai, ai
dama tun farko na
fada, ba wani karatn da ake
so tayi, burnsu mai
kudi ko basarake, sbd su
ganin mama tafi kowa
kyau a duniya. Shi yasa suka
dauketa a matsayn
wani jari gare su. Ai
shikenan, Allah ya bamu
lfya. Muma namu 'ya'yan
bamu fidda ran Allah
zai azurta su ba. Ba Dai
kowannensu ya kama
aiki ba? To muje zuwa wai
mahaukaci ya hau
kura. Harda wani za'a tara
kudi a banki, don
kawai kar ya baku wani abu
ne a ciki, shine yake
muku 'yan dabaru"
"ni dama bance a bani ba,
me zanci da su?" inji
alh. Basiru. Alh. Adamu
yace, "balle kuma ni, ai
tuni na haramtawa kaina
komai na alh, tnda ya
nuna mana kiyayya a fili".
Ya tashi yayi waje, alh.
Basiru yabi baynsa.
Yaynda h. Gaje ke fadin,
"sai musa ido mu gani,
da wane bakin h. Halima
zata gaya mana
zancan". H. Hajo tace,
"kema dai da son jin baki
kike. Tnda mijnta ya furta,
ai ba sai ta maimaita
ba, tana nan tasa ido muje
mata murna 'yarta
tayi farin jin".
Tayi 'yar shewa, "Allah mai
iko, kiri-kiri an raina
mana wayau?". H. Hajo ta
ja tsaki, "mtsww! Kina
mamaki kenan, dama kin
daina wlh, domin an
jima ana ruwa kasa na
shnyewa. Ba girin-girin ba
dai, tayi mai. Ba auran gidan
kudin ba, kwancyar
hnkali!"
Tana rufe baki tare da
sallamar umma, suka
amsa suna wani yatsina suna
yarfarwa. Ta zauna
tana fadin, "na shiga sasanki
yara suka ce kina
nan" "uhm! Ina nan" "dama
maganar 'yarku ce,
ban sani ba ko su alh. Sun
gaya muku halin da
ake ciki?". H. Hajo tace,
"sun gaya mana, yanzu
haka ma shirn zuwa sasan
naki muke, sai kuma
gaki. Ashe kuma mama an
fasa karatu aure
za'ayi?"
Tace, "to yaya zamu yi,
mutane sun cikawa alh.
ido, sannan da alama ita ma
maman tana son
yaron. 'ya mace kuwa idan
ta nuna tana son
aure, to yi mata auran shine
mafi alkhairi ga
iyaynta".
H. Gaje tace, "gaskya kuwa,
gidan hutu ai dole a
so shi. Ai kinga wadancan
da yake ya ku bayi ne
bata ce tana so ba". Umma
ta dube ta sosai,
"me kike nufi gaje?" tace,
"me kuwa? Ita gaskya
ai daya ce, sannan arziki na
Allah ne. Daga ali
har sa'eed bamu fidda masu
rai ba".
Ta tsura mata ido cike da
mamaki, kfn tace, "na
wuce kiyi min habaici gaje,
domin ni ba sa'arki
bace. Kasancewar ali da
sa'eed 'yan uwa ga
mama bai zama dole wani a
cknsu ya aureta ba,
domin shi aure nufi ne na
Allah. Shi ke kullashi,
kuma duk fassarar da zaku
yi man kun dade ba
kuyi ba. Allah yasan zcyrmu
akan komai". Ta
tashi ta bar sasan.
Wata uwar shewa suka
kwasa hannu bibiyu suka
tafa, "tabarmar kunya....,"
inji h. Gaje, "da hauka
ake nade ta!" h. Hajo ta
bata amsa.!
Umma na shiga sasanta ta
iske baraka,
shigowarta kenan suna
murnar ganin juna ita da
mama. "a'a baraka ce?"
"nice umma, ina yini?"
"lfya kalau. Ya babanki da
innar taki?" "duk suna
lfy. Tace a gaisheki. Wai
dinkunan sunyi miki
kuwa?" "wle sunyi kyau"
Mama ta cafe, "baki ga ta
cabawa abba ado ba
yau tun safe?". Ta yo mata
dakuwa, "gidanku!".
Ta wuce suna mata dariya
har da tafawa.
Janye ta mama tayi ckn
daknta, "kamar kinsan
ina nemanki kawata" tace,
"nima haka kawai naji
ina son ganinki, nacewa inna
zanzo nan. Har tana
min tsiya, wai anyi hutun
kenan, bama gajiya da
bin hanya".
Suka yi 'yar drya, kafn
mama tace, "kinsan wani
abu?" ta kada kai. "kawai
dazu da rana sai ga
mahaifn al'ameen........" ta
katseta ido waje,
"don Allah? Sai aka yi
yaya?" tace, "uhm! In gaya
miki Abba ya amince! Kimji
ynda nake ji yau a
duniya?". Ta cika da
mamaki, "tafdi! Allah ya
saka masa da alkhairi"
"ameen ke dai. Ni ynzu
al'ameen din nake son gani,
idan yaji wannan
albishir din. Kinsan Allah, da
ni duk na hakura ina
'yar dabara inje hutu minna,
idan Abba ya hana
ma rika gaisawa a can"
Tace, "amma idonki ya rufe,
wa ya gaya miki a
minna yake da zama?"
"nasan a zariya yake,
amma dole yaje minna,
musamman idan yasan
zai ganni a can". "ke
mama......" "meye?" "meye
kuwa? Allah dai ya nuna
mana lokacn lfya". "to
ynzu zaki je hutun ko kin
fasa?" "Gobe insha
Allahu zan tafi, amma dole
in dan saurara in ga
ko zaizo goben"
Tace, "kema kinsan dole
gobe ya dauko hanya,
wannan babban albishir ina
zai tsoma ransa, idan
bai zo ya ganki ba?". Suka
tafa suna 'yar driya.
Har gab da magariba suna
tare, sannan mama
tayi mata rakiya ta koma
gida. Inna saude kanta
tayi farin cikin jin wannan
labari.!
Duk da cewar maganganun
su Haj Gaji sun
bala'in batawa Umma rai
sam bata gayawa Uban
dwk ba gudun tashin
hsnkali da sabani, hakan
yasa bata kwana da zancen
cikin ranta ba taci
gaba da sabgoginta kamar
ba abnd ya farau.
Mama kuwa ta kintsa
kayanta a jaka tare da
sakonnin Umma wanda zata
tafi dasu don yin
tsaraba, Abba da kansa
yake gaya mata kar tayi
gaggawar tafiya watakila
Al-Ameen yazo kada
suyi sabani, ya wuce gona
da kazzin idan har ya
dawo daga goba bai zo ba
shi zai kaita, ba
karamin dadi Mama taji ba
sbd a zahiri Abbanta
yana nuna jin dadinsa da
sauyin da Allah ya
kawo musu a lokaci guda.
Mama ta caba kwalliyar
mamaki irin wacce take
gigita samarin gidansu duk
sanda sukai tozali da
ita duk da cewar basanan
Ali yana aiki da
karamar hukumar birnin
gwari shi kuwa Sa'eed
dan-sandan-bada-hannu ne
a Kd. Shi Sa'eed
Mamansa ce ta dauki abin
da zafi tuni ya gane
ta wuce ajinsa ya fara
neman wata anan Kd. Can
sassan ta shiga don gaishesu
tare da shaida
musu zata tafi hutu kamar
yanda ta saba idan
zata tafin. Tana shiga
danlami ta samu yana
wankin kayansa ya zura
mata ido harta iso gunsa
tana murmushi duk da
cewar shi tasa fuskar a
daure take "wanki kakeyi?"
"Uhmmn..... Kuma a
zaune don lalaci yaushe zai
fita.. Yace ni banson
iyayinki.. Tace iyayi?? Wai
naga sai wani cin
magani kakeyi baka koshi
bane halan? Ya dubeta
sosai Yace Eh yunwa
nakeji.. Saiki kawo min
abinci matar masu kudi!
Baki sake take kallonsa
"matar masu kudi? Ban
gane nuffinka ba?
Yace jeki abnd ya kawoki
karki hanani aiki na..
Ta gyara tsayuwa tace
maganarka tana da
manufa danlami me kake
nufi da matar masu
kudi? Sai taji magana daga
bakin Haj Gaje ai ba
karya bane yaga kinyi kalar
matar masu kudi ne
shiyasa ya fadi haka ai kinga
masu kudin suna
zuwa aure ya tabbata!
Gaba daya ta daburce ta
rasa ina wann
magana ta dosa ba shiyasa
tayi tsaye tana kallon
Haj Gaje. Tace ki daina
kallona idan baki gane ba
ki tambayi mai hankali yayi
miki bayani. Ta wuce
abin ta cikin daki. Take nan
ran Mama ya baci.
Ta juya cikin sauri ta bar
sassan, kicibis sukayi
da Salisu ya dubeta da kyau
yace ashe dama duk
abun yaudara ce koda yake
dama kin gaya min
su Ya Ali basa gabanki, ta
kalleshi tace kwarai
haka ne ko akwa me yi min
dole? Sannan yin
kwadayi ma ai dace ne wani
idan zai like yayi
kwadayin ma bai samu
mtsewww... Taja dogon
tsaki tabar gurin yayin da
Haj Hajjo ta tsaya
gabansa amma kai sakarai
ne tsayawa kayi tana
gaya maka magana son
ranta? Kai tsaranta ne?
Sakarai kawai. Itama taja
tsakin ta wuce shi.
Haushi kamar ya hadiyi
zuciya cikin sauri ya fice
kofar gida.
Gaban Ummanta ta zube
idanuwa cike da
kwalla tace Umma meke
faruwa ne cikin gidan
nan ake yada habaici? Tace
shine zakiwa kuka?
To ina ruwanki da abnd ke
faruwa? Tunda ba
matsalar mu bace. Umma
kinsan ban son abin
haushi idan su salisu sukaci
gaba da yi min
habaici wllh zan basu mmk
gara ki gayawa Abba
yayiwa tufkar hanci tun
kafin gidan nan ya
yamutse. Ta zura mata ido
kinga babu abnd ya
shafeki da surutunsu domin
ba shi zai hana abnd
Allah ya shirya ba, biye
masu zakiyi duk ku
haukace gaba daya? Ina so
ki dauke kanki daga
gare su tamkar yadda nayi.
Ta goge kwalla tace
kema sunyi miki ne?
Tace tun jiya iyayensu suka
fara amma bai
dameni ba don nasan wann
abu bani na shkirya
shi ba ba kuma Abban ki
bane balle ke. Shiyasa
ko shi Alhajin ban gayawa
ba sbd bana son
hayaniya kin gane? Ta dan
yi jim sannan ta amsa
da ka tana goge kwalla.
Tashi ki je ki wanke
fuskarki. Ta mike zata
wuce yaro yayi sallama
yace wai ance Sakeena
tazo Al-Ameen yazo.
Gabanta ya yanke ya fadi
ta zurawa yaron ido ta
rasa me zatace? Umman ce
ta bashi amsa to
kace tana zuwa. Ya juya ya
fita, kin tsaya ki kam
kije ki shiryo mana. Ta
shige dakinta sanyi na
kwarar zuciyarta.
Ta tsaya gaban mudubi ta
gyara fuskarta ta suro
gyalenta ta yafa tayo waje.
Umma na tsakar gida
ta mika mata makulli tace
ki kaishi falo karku
tsaya a waje. Fuska sake ta
amsa ranta ya kara
sol. Tayi kofar gida cikin
sauri amma cikin sanda
ta leko yana tsaye jingine
da motarsa ya zurawa
zauren ido shiyasa tayi arba
da idanuwansa masu
haske da girma. Sbd haka
kunya ta lullubeta ta
koma zauren ta lafe tana
maida numfashi kawai
muryarsa taji bisa kanta
yana fadin sallama
gareki ma'abociyar kyau!
Jim tayi shiru kamar
ruwa ya cita hannunta daya
rufe da fuskarta
haka shima ya tsaya ya

Please Login or Register in order to submit comment