Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta wuce a natse ta zauna shiru, hannunta
na
gugar zoben yatsnta.
A lokaci guda shi kuma al'ameen ya
rataye kot
dinsa, ya suri makullai da jaka ckn kuzari ya fito
ya kulle gida, ya fada motarsa.
Mai gadin rukunin gidajen ya bude masa
get.
Bayn sun gaisa ya mika masa dubu daya
ya wuce. Mai gadi na ta murna tare da sa
albarka.
Shi kam kullm ckn sawa Dr. Al'ameen
albarka
yake, domin shi kadai yake masa alkhairi
duk safiya, yace yaci abnci.
Da ka dubi fuskar al'ameen zaka tabbatar
yana
tattare da farn ciki ba karami ba. Tamkar
ynda
mama ta kasnce babu sukuni sbd tsabar kewar
al'ameen dnta. Bayn ta gama ayyuknta
tayi wnka
ta kimtsa, sai ta kwnta bisa gado ita
kadai, bata
aikn komai sai tunaninsa. Al'amarn kamar zai
zautar da ita, domin da zarar ta tuna
shagwabar
sa, "GASKIYA BA HAKA AKE YI BA! Ba
haka ake
yi ba SAKEENA!! AI DAI BA'A SHAKE WUYA!".
Ta kan yi kamar zata mutu da drya. Idan
ta rufe
ido shi take gani yana mata yawo tare da
yin
abnda yake fadi a aikace. Kai a hakikanin gaskiya
al'ameen ya gigita zcyr mama, ita
kanta
ba zata iya fayyace ynda take ji ba game
da so
da kaunarsa. Duk ta kosa ya dawo ofis,
don tabbatar zai sake bugowa taji muryar sa.
Ilai kuwa yana shigowa gida biyar da rabi
na
yamma a gajiye, kai tsaye wayar ya dosa
ya kira.
Sai da yaji muryarta tsawn minti talatin, sannan
ya daina jin kasala. Har ya sami natsuwar
yin
wnka, ya dan kwanta ya huta kamar ynda
ita
gimbiyar ta umurce shi. Haka suka kasnce suna
renon jaririyar
soyayyar
su gwanin ban sha'awa. Ita knta anti rabi
abin na
birgeta har ta kan yiwa mama addu'ar
Allah yasa ynda al'ameen ke ji da ita abin ya dore
har ckn
rayuwar aurnsu. Sun saba sosa, ba da
mama
kadai ba, da kowa na ckn gidan babba da
yaro yasan al'ameen ta waya, kuma gaba
daynsu
babu wnda bai kosa sati ya kare ba, don
al'ameen yazo su ganshi.
Sai dai kash! Yanayn aiki bai shigo minna
ba sai karfe takwas da rabi na safiyar asabar.
Lallai ba
karamin asubnci yayi ba, sbd tsabar
kosawa kai
tsaye gidnsu ya wuce.
Kamar koda yaushe haka aka shrya masa tarba,
amma sammaknsa yai matukar ba
maminra
mamaki, bata dai tmbaya bane don tasan
daliln
ba zai wuce na sakeena ba, sbd gaba daya
wannan satin ita knta ta tabbata danta
ya kusan
zautuwa, duk wayar da zai bugo labarin
sakeena
yake bata. Suna gama gaisawa ya nufi kan waya,
tayi zuru
tana kallnsa tare da saurarn da wa zaiyi
waya
daga isowrsa? Tsammaninta ya zama
gaskiya, iabin ran nasa ya kira ya shaida mata ya
iso,
kuma karfe goma insha Allahu yana nan
karasowa.
Dadi kasheta mana! Ta kamo su ameera
abokn hirarta ta zayyane musu yaya zai iso
anjima
kadan, duk suka dauki murna da tsalle.
Gagarumin shiri ya kankama, ta tsala ado
na fita
tsara. Kai mama akwai kyau, yarnya kamar
aljana. Yaynta da anti rabi kansu kallnta
suke yi,
duk da cewar sun saba ganin ta, kuma
sunsan
mai kyau ce. Motsi kadan ta duba agogo, karfe
goma taki yi mata sauri.!!
Dan alkawarn kuwa goma daidai yana
fakin a
harabar gidan, abnka da dan gari
adireshn da ta gaya masa tiryn-tiryn ya kawoshi
gidn ba
wata
matsala. Ya fito yayi tsaye jikn motrsa,ba
tare da
yasan gimbiyr tasa na kallnsa ta tagar
daknsu ba. Da alama bai san ynda zaiyi bane
asan ya
iso. Murya kawai taji a baynta ana fadin,
"au
leknsa ma kike yi?". Ta juyo a firgice, duk
kunya ta rufeta, domin dai yaynta ne mai
maganar.
Tana murmushi tare da boye fuska a jikn
labule
tace, "a'a yaya". Yace, "zai fi kyau kije ki
shigo dashi, ba leknsa ta taga ba". Tace, to, ta
wuce
simi-simi, yabi baynta da kallo yan 'yar
drya. Ta
kama hannayn yaran suka fito tare. Kiris
ya rage al'ameen ya zube kasa, amma ilahirn
jiknsa babu
inda baya rawa. Da sauri ya tokare jiknsa
damota
ya zubo mata ido.
Ita kuma sanyn gurin ne ya bugeta, ya ratsha ckn
fatarta har ya tilasta wa tsigar jiknta
tashi,
sannan ta gane ashe bata dauko mayafi
ba sbd
daburcewar da tayi lokacn da yaynta ya kamata
tana leke.
Sbd haka ta duka ta dauki ameera, suka
karasa
gunsa.
Fara'ar dole take yi a zahiri, amma gaba daya ta
tsargu, sam bata ji dadn fitowrta haka ba.
"oyoyo!" tace dashi. Ya sauke wawan
numfashi,
murxa a dishe ya amsa, "kema oyoyo!".
Ya maida kallnsa kan yaran.
Ya ci gaba, "ga abokina ameer, ga
kawata
ameera. Zo mana". Ya mika mata hannu.
Da
sauri taje gunsa tana drya. Ya mama ta iya?
Haka nan ta dake tana jinsa da yaran,
"wu!
Kawata kina da nauyi sosai. Shekarnki
nawa?"
tace, "4" tana nunawa da yatnta. Yace, "kai kai
kai! Gskya kin girme ni, amma don gata
har
daukarki ake yi. Antnki na sonki ko?".
Mama ta watso masa harara, nufnsa ya
ganota ne? Ko kuwa duk tsabar tsarguwar ce?
Ita kuwa ameera drya kawai take yi.
Ameer ya
tmbaya, "dama kai ne yaya al'ameen
din?" yace,
"ni ne. Kana sona kaima?" ya makale a jiknsa
yace, "ina sonka". Ya rungumo kafadarsa,
"to
Allah ya barmu tare". Yaynda ameera ita
ma
take faman fadin, "nima ina sonka yaya". Ya zura
mata ido, yanaynta kamar sakeenarsa,
nan da
nan ya sumbaceta yace, "nima haka
ameera ta!"
Mama tace, "ya kamata mushiga daga ciki,
surutn yarn nan ba zai kare ba". Ya zura
mata
ido baice komai ba. Tace, "muje mana"
yace, "ai
ke muke jira". Bata so ta wuce gaba, shi yasa
tace, "Bismilla muje". Ya sauke ameera
yana
fadin, "bari in dauko muku tsarabarku
ko?". Ya
bude gidan baya ya kwaso ledoji 2 manya, ya
mika wa ameera 1 yace, "to muje ckn
gida". Yara
suka yi gaba suka bar mama na ta nuku-
nuknta.!
Suna shiga falon kafin ya gama sallamar yaran ta
sukake tabar falon, shi dai ya
dagi kai
ne bai ganta ba yaran suka wuce da
ledar
tsarabarsu. Ya aje ta hannunsa gefe ya
nemi waje ya zauna yana maida numfashi
domin har
yanzu kirjinsa bugawa yakeyi shiyasa
yana zama
kasala ta rufeshi. Jim kadan Ya
AbdulKadeer ya shigo tare da sallama Al-Ameen
yayi wuf
ya mike
dauke da fara'a ya mika masa hannu
suka gaisa
suka tambayi juna aiki. Ya AK yace kuma
harda dawainiya? Yace ahaba ba wani abu.
Madalla an
gode, zauna mana nizan dan fita ne
saina dawo
yace to a dawo lfy.
Baiyi sakwan uku da zama ba Sakeena ta shigo
jikinta rufe da mayafi hannunta dauke da
tire
cike da abubuwan sha gabansa ta aje,
shi kuwa
bai daina kallonta ba ta dago ta dubeshi suka
hada ido tayi dan murmushi ta kauda kai,
jikinsa
ya kara mutuwa, Sakeena! Ya kirata a
sanyaye.
Ta kalleshi a nutse ido cikin ido suke kallon juna
wucewar some seconds kafin yace "nayi
rantsuwa zan iya rasa raina duk ranar da
kikace
ba kya sona" ta sunkuyar da kai shiru
batace komai ba. Rayuwa zata yi min wuya
muddin ban
tare dake. Don naga misali within these
7days.
Ba don inajin muyraki ba da bansan
yanda zan kasance ba. Idanuwanta suka ciki taf da
kwalla
ta zura masa su tace sai ina gani kamar
baka
yarda dani ba dokta, meyasa? Kwallarta
dake neman zubowa su yake kallo hankalinsa
yayi
tashin gwauron zabi ya kada kai.
Yace ba haka nake nufi ba don girman
Allah
kar kiji min ciwo a zucia hawayenki daya na
digowa zai zama tamkar tafasasshiyar
dalma
cikin raina. Nayi rantsuwa Sakeena
tsananin
sonki ke zautar dani yana sanyani sambatu ba
tare dana sani ba. Kiyi min uzuri bayin
kaina
bane kuma bazan iya jurewa ba kin yarda
dani?
Take ta hadiye hawayen tace na yarda da kai da
duk abnd kakeji nima ina jinsa. Kaga
kuwa abnd
yace doma ba zai bar awai ba. Ya danyi
lum da
ido ya bude tace rufe idonki. Ta danyi jim tana
kallonsa kafin ta rufe idon. Gashin girarta
baki
wulik! Hakazalika na idanuwanta. Tasbihi
Al-
Ameen kewa Allah mafificin halitta wanda ya
zana surar Sakeenar sa kafin yace bani
labarin
abnd kika gani.
Tayi wug ta bude idon tace ni ban iya
wann imagination din na ka ba. Nan da nan ya
shagwabe fuska gsky ba haka akeyi ba!
Ba haka
akeyi ba sakeenan! Dariya sosai ta
kubuce mata
ya bita da kallo komai kara mata kyau yake yace
gsky sai kin bani lbr kawai. Ta gyara
zama tace
to shikenan, ta rufe ido ya zura mata
nasa
idanun menene labarin? Tace wani busasshen
likita zaune bisa kujera kaga
gemunsa.......? Yayi
saurin katseta bani bane sake wani! Ta
bude ido
tana yar dariya. Pls kabar maganar lbrn nan,
kinsan Allah saikin bani lbr come on close
Ur
eyes!
Ta dan numfasa ta dafe kirji, Oh ni ya su!
Ta sake rufe ido tayi dan shiru yana kallonta
meye
lbrn? Tace duk inda ka duba tsaf yake
cikin
gidan haka dakin amaryar yake. Bansan
yanda zan bayyana kyaun ta ba, daga nin
wanda ya
shigo ango ne adonsa ya bayyanar da
kyaun
surarsa. Gefenta ya zauna ya dauke
mayafin kanta sannan yayi kiran sunan Sakeena!
firgigi ta bude ido kamar an kira sunana?
Ya
kada kai a hnkli cigaba da lbrnki ba
wanda ya
kira ki. Tace ai nagama. Ya rumtse ido ya dafe
goshi Ya Salam! Kin katsewa angon nan
jin dadi
gsky ba haka akeyi ba. Tayi murmushi ta
matso
gaban tire ta tsiyaya masa juice din ta bashi
Ungo ka sha zahiri. Ya dan ware ido kina
nufin
nine angon? Sosai ma" yasa hannu ya
karba
yana fadin amazing watau nine angon? Ya kurbi
juice yaci gaba "Hakika ban taba jin lbr
mai
dadin na yau ba" ko? Gsky ina ganin ma
shiyasa
Mami tace in kawo miki wadannan kayayyakin.
Ya turo mata jakar ledar katuwar gaske
tabita da
kallo tace kai Mami harda dawainiya
haka? Yace
dan Mami ya zama ango kinga dole ta kawo
kayan siyen baki koba haka ba? Ta dan
rufe
fuska ta bude tace hakane to nagode
Allah ya
saka da alhairi. Ya amsa da amin. "Amma kinsan
wani
abu? Nifa
ban yarda labarnki ya kare ba, sbd haka
ina binki
bashi, duk ranar da na nema dole ki
biyani". Tace, "Allah ko?" "ba sai na rantse ba,
wannan
dole ne". Ckn zolaya tace, "na'am?". Yayi
'yar
drya yana kallnta. Shi yasa tana dago ido
suka hada, tace, "ka ga yayana?" "naga yaya,
har mun
gaisa. Kunyi kama sosai, haka ma saurn
suke?"
tace, "haka suke". Yace, "bambancnku
ido, naki kamar na agolan nufawa!"
Fuska kumbure take harararsa. Ya
kylkayle da
drya, haushi ya isheta, bata san lokacn
da ta figi
filon kujera ta jefa masa ba. Ya ko cafe filon ya
rungume a kirjnsa yace, "ni kika jefa?".
Ta juya
idanuwatana ci gaba da harararsa.
Kai! Kamar ya zare yake ji. "ba komai,
nima zan rama" ya fadi yana mata duban kauna.
Sun kwarari hira kamar ba gobe, kawai
basu
ankara ba suka ji azahar tayi. Ko
wannensu yayi
sallah, ta kawo masa abnci da saurn kayan tande
tande. Shi yasa ta kira masa su ameera
suka ci
abncn tare suna ba juna labari.
Tabbas mama ta yarda al'ameen na son
yara. Nama har na hannun ameera ci yake
wnda ta
tattauna ta gutsira ta sanya masa a baki,
yaran
na tare dasu har karfe 3.
Anti rabi tayi sallama falon suka gaisa da al'ameen,
sannan ta kada yaran don
shirin
islamiyya. Jimawa kadan suka fito,
ameera sanye
da hijabi. Tace, "yaya sai mun dawo!"
yace, "daga ina? Come on kuzo nan".
Suka ruga gunsa. Ya mika musu kunci,
"oya kiss
me". Kowannensu ya sumbace shi, shima
ya
sumbace su yace, "to a dawo lfy" suka ce, "nty
bye-bye. Tana murmurhi ta daga musu
hannu, ita
ma tace, "sai kun dawo". Suka ruga suka
bar
falon. A lokaci guda mama da al'ameen suka
kalli juna,
suka yi murmushi mai isar da sako iri-iri.
Mama tayi zugum! Tunaninta lallai idan
al'ameen
ya zama uban 'ya'ynta, tabbas za su sami kulawa.
Saukar filo taji gum! A jiknta, kai ba
karamin
firgitata yayi ba. Ta dubeshi yana mata
drya, "ai
na gaya miki zan rama, me kike tunani?". Ta kara
sakan masa harara, sannan ta dauke kai.
Yace,
"nasan tunani iri daya muke yi, ko ba
tunanin
'ya'yanmu kike yi ba?". Ta sha mamaki, ta ynda
take kallnsa kawai ya gane ya canki
abnda take
tunani.!
Ya amsa da amin. "Amma kinsan wani
abu? Nifa ban yarda labarnki ya kare ba, sbd haka
ina binki
bashi, duk ranar da na nema dole ki
biyani".
Tace, "Allah ko?" "ba sai na rantse ba,
wannan dole ne". Ckn zolaya tace, "na'am?". Yayi
'yar
drya yana kallnta. Shi yasa tana dago ido
suka
hada, tace, "ka ga yayana?" "naga yaya,
har mun gaisa. Kunyi kama sosai, haka ma saurn
suke?"
tace, "haka suke". Yace, "bambancnku
ido, naki
kamar na agolan nufawa!"
Fuska kumbure take harararsa. Ya kylkayle da
drya, haushi ya isheta, bata san lokacn
da ta figi
filon kujera ta jefa masa ba. Ya ko cafe
filon ya
rungume a kirjnsa yace, "ni kika jefa?". Ta juya
idanuwatana ci gaba da harararsa.
Kai! Kamar ya zare yake ji. "ba komai,
nima zan
rama" ya fadi yana mata duban kauna.
Sun kwarari hira kamar ba gobe, kawai basu
ankara ba suka ji azahar tayi. Ko
wannensu yayi
sallah, ta kawo masa abnci da saurn
kayan tande
tande. Shi yasa ta kira masa su ameera suka ci
abncn tare suna ba juna labari.
Tabbas mama ta yarda al'ameen na son
yara.
Nama har na hannun ameera ci yake
wnda ta tattauna ta gutsira ta sanya masa a baki,
yaran
na tare dasu har karfe 3.
Anti rabi tayi sallama falon suka gaisa da
al'ameen, sannan ta kada yaran don
shirin islamiyya. Jimawa kadan suka fito,
ameera sanye
da hijabi. Tace, "yaya sai mun dawo!"
yace,
"daga ina? Come on kuzo nan".
Suka ruga gunsa. Ya mika musu kunci, "oya kiss
me". Kowannensu ya sumbace shi, shima
ya
sumbace su yace, "to a dawo lfy" suka ce,
"nty
bye-bye. Tana murmurhi ta daga musu hannu, ita
ma tace, "sai kun dawo". Suka ruga suka
bar
falon.
A lokaci guda mama da al'ameen suka
kalli juna, suka yi murmushi mai isar da sako iri-iri.
Mama tayi zugum! Tunaninta lallai idan
al'ameen
ya zama uban 'ya'ynta, tabbas za su sami
kulawa.
Saukar filo taji gum! A jiknta, kai ba karamin
firgitata yayi ba. Ta dubeshi yana mata
drya, "ai
na gaya miki zan rama, me kike tunani?".
Ta kara
sakan masa harara, sannan ta dauke kai. Yace,
"nasan tunani iri daya muke yi, ko ba
tunanin
'ya'yanmu kike yi ba?". Ta sha mamaki, ta
ynda
take kallnsa kawai ya gane ya canki abnda take
tunani.!
Ya kada kai yana dan murmushi, "haka
zaki haifa
min su, nima in sanya sunan dady da
mamyna ko?". Ta dauke kai don ya bata kunya.
Yace, "no
ba maganar kunya bace, ai daga ni sai ke
ne
anan, Allah shine shaida, shine kuma zai
bamu muna zaune, tnda yasan muna so, muna
kuma
bukata. Ubangiji kasa hakan ya tabbata,
kice min
amin!". Ta kara kasa da kai, amma ckn
randa da manyan baki tace AMIN.!
Yace, "shikenan, ai nasan kin amsa, mata
da irin
nasu salon? Wanne ne al'ameen bai sani
ba?
Kice in rufe ido in baki labari". Tace, "bana son
ji". "yarnya da kinsha labari, don
sunaynsu kaf!
Sai na gaya miki". A karkace ta kalle shi,
bata
dai ce komai ba. Zai kara magana tasa yatsnta 2 ta
toshe
kunnuwnta. Ya kece da drya, "baki son ji
ko? Ai
nima na fasa fadi, sai ranar tazo, da
kaina zan
yiwa idanuwan nan tiyata in cire kunyar". Ta
mike tana 'yar drya, tace, "kaje kayi
sallah, lokaci
yayi". Yace, "yes madam!".
Al'ameen kenan, tare da gimbiyarsa ya
wuni zungur! Amma ganinta bai ginshe shi ba.
Har
abuja yasa ta kira waya suka gaisa da ya
A-kadir
da matarsa amina. Yarnsu daya mai
sunan kakansu Isma'il, shi yasa ma suke kiransa
Malami.
Hnkaln al'ameen bai kwnta ba sai da ya
amsa
gaisuwar karamin yaya, watau A-rahman,
ya gabatar da kansa, ya tabbatar da kowa
na
maraba da shi. Sannan ya kara samun
natsuwa.
Gab da kiran magriba da kyar da jibin
goshi yayi ta maza, yayi sallama da kowa ya koma
gida.
Duk da haka sai da ya sake kirnta a waya
da
daddare. Tsoro mama ta rika ji, irn
wannan sabo da al'ameen yayi da ita! Tabbas zai
sha
wuya
idan ta koma makrnta. Tausaynsa ya
zauna a
ranta, don ba shi kadai ba har ita kanta
zata ji jiki, domin kuwa dai al'ameen ya riga ya
zama
bargo da jini, kashi da tsoka, jijiya da
fatar da
suka hade suka zama SAKEENAH!
[11/01 12:59] ‪+234 818 701 7363‬: BAKIN CIKI 1***7
Washegari ma kamar jiya karfe goma
zuwa bayan
sallar azahar. Tayo masa raki tare da su
ameera,
haka ya zura mata ido ya rasa inda zai tsoma
tsumman ransa. Gajiya tayi da tsayuwar
ta kada
yaran tace, "ku wuce muje". "sakeena!" ya
kirata,
ta tsaya cak! Sannan ta dawo baya ta tsaya
saitinsa. Bata kalle shi ba sai da yace,
"pls ki
dubeni sakeena"
Ta dago su raurau da kwalla ta kalle shi.
Yace, "ki taimakeni ko fasfot ne na hotnki ki
bani na
wuce dashi". Tace, "sai dai in duba maka
wajn
anti". "hnzarta don Allah ko na iya tfya".
Da sauri ta wuce ta barshi da yaran. A daki ta sami
anti rabi tace, "ki taimakeni
anti,
Dr. yaki tfya wai sai na kawo masa
hotona". Tayi
dan murmushi, "ai wannan likita naki sai
a hnkali, je ki dauko album ki duba masa". Ta
kwaso
manyan album guda 4 ta darzar masa
guda 2,
daya nata, daya suna tare da su ameera.
Ta nemo ambulan ckn takardn yayanta ta
saka su
ciki, tayi waje.
Tana mika masa ya bude ya zaro su ya
duba,
yayi jim! Kafn ya sumbaci hoton, 'yar kunya ta
kamata, ta kauda kai.
"Sakeena!". Ta dube shi, yace, "na gode,
kinga na
sami abokiyar hira ko? Ga kuma abokina
da babbar kawata". Tayi shiru, ya sake
cewa, "kinyi
shiru, are u jelous?"
Da mamaknta tace, "na me?" "zan wuce
da
madam dina, kuma a gabnki na fara nuna mata
love". Tayi dan murmushi, "lokaci na
wucewa Dr.
ban son dare yayi maka"
Ya lumshe ido, ya bude yace, "zan tafi
sakeena, sai munyi waya ko?" ta amsa da kai. Ya
juya kan
yaran, "to ameera, sai wani satin ko?"
tace,
"zaka kira waya?" "sosai ma. Ameer sai
na kira ko?" suka yi musabaha ya tafi yana fadin,
"to
yaya?". Ya shige mota suka rufe masa,
"Safe
journey! Allah ya tsaye". Ya amsa, "amin
SAKEENA TA! I love u". Tace, "me too". Ya yiwa
mota key, ta janye yaran gida. Yayi
kwana ya bar
harabar gidan, suna yi wa juna bye-bye!
Al'amura sunci gaba irn haka, kullm son
sakeena kara zama yake wani wuri na musamman
ckn
zcyar al'ameen, tamkar ynda mama ke jin
rayuwarta ba zata taba tfya daidai ba, ian
bata
jin ko da muryar Dr. nata ba. A haka ta kammala
hutnta na sati 3, duk
sati
yake zuwa suga juna. Yau shine satin
karshe da
mama zata koma gida, daga can sai
makrnta. Akwai alkawarn zata je gaida maminsa
kfn ta
koma, sbd haka tana zaune ckn shiri tare
da
'ya'ynta 'yan rakiya.
Karfe goma na safiya yana kofar gidan. Babu
bata lokaci ya kwashesu ya aje katafaran
gidan
mahaifnsa. Suna ckn mota basu fito ba
yake
fadin, "saura ki shiga kina min kauyanci, sai nai
miki allura a gaban mamin, inga tsiya" .
Ta watso
masa harara, kunyar me zanji? Muje ckn
ka
gani". Yace, "kamar da gaske" "uhm.... Bari ka
gani".
Ta bude murfn mota ta fito tana fadin,
"ameer ku
fito mu je". Ya fito yana drya, ya budewa
su ameera kofa suka fito, ya kamo
hannaynsu ya
dubeta, "to muje ko?". Tace, "muje
mana".
Yana murmushi yana fadin, "ha! Ha!!
Yarnya yau zanga ynda zaki yi a gaban surika". Ta
yamutsa
fuska tace, "kasan Allah zan koma". "to
shikenan!" "wlh baki isa ba, idan na rika
kururuwa
ina ihu, duk sai na tara miki jama'ar unguwar
nan".
Ta bishi da kallo yana mata drya, ita
kuma tana
wani irin murmushi mai sace zcya. A
zahiri ya ganota kunya take ji, shi yasa take 'yan
kame-
kame.
Kawai fitowar mami suka gani, "oyoyo
sakeenar
mu!". Nan da nan ta daburce, kasa zata shige ko
sama? Da sauri ta durkusa, "sannu
mami!" ta
mika hannaynta ta dago ta, "taso, taso
muje". Ta
rungumeta jiknta, "yan yarori sannunku da zuwa".
Ta fadi tana kallnsu ameer. "shigo dasu
mana".
Ta wuce rike da mama, ya bisu da kallo
kamar
ya zubda kwalla sbd murna da farin cikn da ya
lullube shi.
Ya sauke numfashi, ya ja hannunsu
ameera ya bi
bayansu mami. Har dakn barci ta shige
da mama, ta nuna mata kujera, "zauna nan!". Ta
zauna kai
a sunkuye, ya shigo da yaran, yaynda
mami ke
fadin, "ki saki jiknki sakeena, nan gdnku
ne, kuma ni bana surukar, 'yata ce ke. Kinji?". Ta
kara rufe
fuska da mayafi tana dan murmushi, ta
silalo ta
kwashi gaisuwa, mami na amsawa
baknta kamar gonar auduga. Yaran ma suka
gaisheta,
ta
tambayi sunaynsu, kowannensu ya gaya
mata.
Kusa da mama al'ameen ya zauna
baknsa har kunne, "mami ya kika ganmu? Munyi
matchn ko?"
tace, "ai kana zama kawai naji na kosa ta
shigo
gidan nan, yanda kasan in boyeta". Yace,
"kinsan ynda za'a yi? Mu kulleta a wani daki,
muce bamu
ganta ba".
Dariyar mama ta karu, ta kara sunke kai
tana jan
mayafi. Mami tace, "idan ma muka yi hakuri dan
lokaci kankani ne, Ubangiji dai ya bamu
aron rai
da lfya. Kuma Allah yayi muku albarka, na
gode
kwarai da gaske sakeena. Duk mai son tilon dana
gaskiya nima bani da kamar sa. Sbd haka
ku rike
amanar junanku, kinji sakeena?".
Ta amsa da kai. Yace, "ina su Iya? Basu
san amaryata ta iso bane?" tace, "suna kicin
tun safe
suke shirya mata abncin tarba". Ya mike,
"bari in
kirasu, ai ko ladi bata zo ba ya kamata
Iya tazo taga amaryar dan Iya.!" tace, "maza jeka".
Ya
fice. Mami na masa drya, wannan amarya
ana ji
da ita.
'Yar dattijuwar na zaune tana yankar ganyen
latas, ya fado yana kira, "ina Iya ta ne?"
tace,
"gani nan dan Iya". Ya tsugunna baynta
ya yada
kansa a kafadar ta, a shagwabe yake magana,
"baki san amaryar dan Iya ta iso bane?".
Ta kara
fadada fara'arta, ta aje wuka, "ina na
sani? Ynzu
tana nan ciki?" "tana dakin mami, taso muje. Iya
yau mu 2 zaki goya". Tace, "ya zama
dole".
Ta yunkura ta tashi tana kiran Ladi,
"maza kizo
amarya ta iso!". Tayi gaba ya biyota suka shigo
dakin, yayi azama ya koma kusa da
mama. "ya
kika ganmu?". Ta rangada guda, daidai
ladi na
kawo kai, "lallai iya harda guda?". Tace, "abnda
yafi guda ma zanyi ladi, wannan amarya
zubin
larabawa? Gskya dan iya kayi sabe, Allah
ya
tabbatar da alkhairi". Gaba daya suka amsa,
amin.
Shi kuwa ji yake tamkar yau yake
angwanci, bai
san lokacin da ya kai hannu ya rungumo
kafadarta ba yace, "Iya kenan, mai raino na". Da
sauri ta zame ta sulale kasa ta makure.
Mami
tace, "hayaniyar ta isa haka, aje a kawo
musu
abin sha" Kafn kace kwabo tsakar dakin mami ya
cika da
kayn lashe-lashe da jus kala-kala.
Al'ameen ya
zuzzuba musu, ya mikawa yaran. Sannan
ya juya kan gimbiyar ya miko mata, taki karba.
"nifa ban
son kauynci, kinsan Allah zan miki dure!".
Mami
tace, "wai tsaya, bakuwarka ce ko tawa?"
yace, "taki ce maminmu". Tace, "to tashi ka
bamu
wuri. Don me zaka dameta? Duk ka
kanainaye
min ita, maza tashi ka tafi harkoknka". Ya
marairaice, "baki tausayina mami? Daga yau fa
bazan sake ganinta ba sai karshn watan
da zamu
shiga, sannan ba waya ba komai? Pls
mami ki
barni in zauna". Ta tafa hannu, "ya Rasulu, ni indo!
To
bari in
tashi, watakila ni take jin kunya". Ta
yunkura
zata tashi, "don Allah kar ki daka ta tashi,
ki dauki komai ki ci, ki sha lemu kinji? Sai
kinci kin
koshi a gidan nan zan tabbatar kina son
dan
Aminu na". Ta fice, al'ameen din yana
drya. Ya kara matsowa, "kinji abnda tace ko?
Nima yau
zan gani, kina sona ko a'a".
Ya jawo tiran soyayyen naman kaji, meat
pie,
donat, lafiyayyen cincin da samosa, yace, "to
Bismillah, iya cinki iya son da kike min".
Ta
dubeshi tace, "wannan wayau ne, a wane
ckn zan
zura tulin kayan nan?" yace, "oho! Ni dai na kare
magana, kuma kina jin abnda mami
tace". Tayi
shiru tana kalln tire, kafn ta dubeshi, "don
Allah
ka tayani ci". Yayi 'yar drya, ya dauki samosa ya
kakkara wa yaran. Ya sake daukar daya
ya kai
baknsa, "mu tayaki, kema fara ci".
Duk kunya ta isheta, da kyar tasa hannu
ta dauki meat pie, ta juya gefe ta gutsira. Ya zura
mata
ido jim! Sannan ya dauki kofin lemun ya
miko
mata, "sha in kara ganin ynda kike so na".
Ta karba ta dan kurba.
Ya jawo ameera jiknsa ya rungume,
"kinga ynda
antinki ke so na?". Oho! Ina ruwan
ameera, me
ma ta sani banda drya, tana amsawa da kai. Sai
ga ladi dauke da wani tiren ta aje wani
dan
matsaikaicn kek da duminsa. Yace, "a
gaida
ladi". Tace, "likita irin wannan zaman da kake yi
kyanshi a buga muku hoto". Yace, "ko
ladi?"
"gaskiya".
Ya fice suna masa drya, jimawa kadan ya
dawo da 'yar karamar kyamara a hannunsa. "ai
kema
zaki iya daukar mu ladi, ba wuya. Duba
nan ki
gani, saman nan kawai zaki latsa". Yana
saitawa ya fara bada misali, sai dai kawai mama
taji wal!
Haske ya wuce. "ai kin gane ko ladi?" "na
gane
likita". Ya mika mata. Mama kuwa sai
kalln ikn Allah take yi, ya dawo gefnta ya zauna,
ya taro
su ameera, ladi tayi ta yi musu hotuna.
Wasu
tare da yaran, wasu su kadai.
Ladin ya tura ta kira mami, itama ta zauna suka
yi hotunan tare, fadi take, "wannan
shagali yayi
kyau". Mama kuma bata sake ba sai da
al'ameen
ya tafi sallah. Sunci sun sha, sun bar gara birjik!
Kamar ma basu taba ba. Kafn ya dawo ta
gama
shirin tafya. Ga ledoji tuli, kayayyakin da
mami ta
bata. "ban gane ba?" Ya tambaya, har da kama
kugu
hannu 2. Tace, "gida mana". Ya langabe
kai,
"gaskya ba haka ake yi ba, ba haka ake yi
ba sakeena. Ai dai sai la'asar ya kamata
ko?'. Tuni
take ta drya zancnsa, kafn tace, 'ka
manta yaya
na jirana ne?'. Ya runtse ido tamau! "oh
my God!". Ya bude ya kara matsota, ya zura
mata
ido, "kamar ki ta zama a gidn nan
sakeena, bana
so ki tafi".
Ta sauke numfashi, "kayi hakuri". Yace, "yaya
zanyi sakeena? Ya zama dole, amma ki
bari zuwa
karfe 3 sai mu tafi" "Allah yaya zai yi fada,
kana
so ya bata min rai ne?" ya kada kai, "bana son
kowa ya bata miki rai sakeena, kin gama
shiryawa?". Ta amsa, "na gama. Ka ga
kayan da
mami ta ba ni? Sunyi yawa Dr, kace ta
rage". Yace, "me yasa ke baki ce ta rage ba?"
"kunya
nake ji" "oh, nine mara kunya kenan?".
Tayi dan
murmushi, "ba haka nake nufi ba
yallabai". "to ai mami tasan kinfi karfn wadannan
tarkacen ne,
shi yasa ta baki su. Gaba daya shopping
din
makarnta ne. Bari in zuba miki a mota
ko?". Tace, "na gode!". Sai ga mami ta shigo.
"mami
barin in maidata gida, yaynta na jiranta
zasu
wuce". Tace, "yana da kyau! Sakeena na
gode, a gaida min mutan gidan. Insha Allahu duk
ranar da
na shigo fandagorin zanje mu gaisa da
umman
taki". Tace to.
Ya kwashe kaya ledoji hudu, mami ta riko hannayen
yaran suka fito, tayi sallama da
su iya.
Har mota mami ta raka su, tana tsaye
suka fice.
Suna tafe a mota suna hirar Mami, zcyar
mama gwanin dadi, surikarta na sonta, kuma ta
nuna
mata kauna.
Yayanta na waje yana ta faman duban
agogo.
Al'ameen yayi fakin suka fito. Yaran suka ruga
gunsa, take nan suka fara bashi labarin
ina da
ina suka je, kamar shi ma bai sani ba.
Bayan sun gaisa. Yace mama tayi sauri
ta fito da kaynta, don shi a shirye yake, ita kadai
yake jira.
Ta shiga ciki da sauri dauke da kayan da
ta
samo, sbd tana so ta nuna wa anti Rabi,
kuma ta dibarwa su ameer wani abu.
Haka kuwa aka yi, anti rabi na ta sa
albarka, ita
kanta ta samu mayuka masu tsadar
gaske, da
turare guda 2. Mama da yara suka fhto da kaya
suka zuba. Hankalnsa a tashe yake.
Ganin suna
satar kalln juna, shi yasa yaya yace, "ina
zuwa".
Ya shiga daga ciki don ya basu guri suyi sallama.
Ya zura mata ido yace, "sai nazo visting,
Ok?"tace, "shikenan, ina saurarnka".
"zanzo miki
da pictures din da muka dauka ki gani".
"to". Suka yi shiru sai kalln-kalln suke yi.
Idanuwnsa
tam da kwalla yace, "gskiya gobe ba don
da wuri
zaku wuce ba, zuwa zanyi. Ban ganki ba,
banji muryarki ba. Anya kuwa zan jure?". Haka
nan
nata idanuwn suka yi ja, ta bishi da kallo,
amma
ta kasa cewa

Please Login or Register in order to submit comment