Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

naki gayaman mai tayi maki kika mareta." Cikin shagwaba Anisha tace.


"Haba Mom ae kema kisan bani cin alale to dan mai zatayi alale kuma naje da kaina dan na kirata tazo ta dafaman koda indomie ce wai ina knocking din door din Mom tayi banza dani sai da nasha tsayuwa sannan ta taso ta budeman,kuma shine laifi dan na hukunta akan laifin da tayi man."?


Cikin kuka ta ida maganar dan taji ciwon marin da Yaya J yayi mata a gaban Hudah wannan duk zubda mutunci ne da class a mareka gaban yar'aikin, kamo kunnen Hudah Mom tayi ta matse sosai, dan har sai da Hudah ta saki ´ar'™ara ´ar kadan dan zafi, shiko Jameel kauda kanshi yayi dan bai iya kallon abunda Mom take ma masoyiyar tashi,dan ji yake kamar ya maido hukincin kanshi amman baida yanda zaiyi tunda Mom ce, duk abunda suke Amal tana kallonsu tana cin abincinta kuma tana kallon reaction din da yayan nata yake akan abunda Mom take Hudah, murmushi tayi tana mamakin yanda Yaya J yake son Hudah ita har abunda Mamaki yake bata, amman da ta tuna so sai tayi murmushi,dan tasan shi so makaho ne ba ruwa da kyau ko kudi da dai sauransu.


Cewa Mom tayi."Hudah yaushe kika raina ni ne eyeh? Dan ubanki bance komai zaki dafa ki tambayeni ba kafin ki dafa, amman da yake kin maidani kawarki duk abunda kikaji kina sha'awar ci shi zaki dafa koda mu bamu so ko."? Girgiza kai Hudah tayi sannan tace. "Wallahi nazo na tambaya naga kina bacci shiyasa nayi alale naga Hajiya kina sonta shiyasa nayi maki... Buge mata baki Mom tayi tana cewa.


"Yi man shiru yaushe nayi dake inason alale? daga yau karki kuskura ki ™ara girka wani abu ba tare da ni nace kiyi shi ba a gidan nan fatan kin jini dai ko."!? Šaga kai tayi sannan tace. "Naji inshaa Allah ba zan sake ba." sakar mata kunne Mom tayi sannan ta sa ta tashiga kitchen ta dafama Anisha indomie sannan ta koma room dinsu.



Suma su Jameel komawa sukayi dinning dan cigaba da yin lunch dinsu, ji yayi abincin ma ya ficeman a rai salad din kawai ya kara ci yasha juice din ya tashi, kallonshi Mom tayi sannan tace. "Son badai ka koshi ba? Kai da kake son alale ae nasa sai kafi kowa cinta saboda naga tana cikin favorite dish dinka."

Murmushi ya ™a™alo sannan yace. "No Mom am full, kuma naci abinci a gidan su Faisal da naje idan kun rage naci ta for dinner." murmushi tayi sannan tace. "Ok da kaje Hajiya Rukaiya bata baka sako ka kawo man ba."? "Eh bata bani ba, tadai ceman nace maki gobe zata shigo." yace yana mai tafiya dan daurewa yake kawai yana maganar dan zuciyarshi zafi take mashi kuma ya san dalilin zafi Bintu ce take kuka,dan ko bai gida da yaji zuciyar shi na zafi yasan kuka take so yake yaje ya kirata waya ya lailasheta ko ya ji saukin zafin da yake ji a zuciyar shi, cewa Mom tayi. "Ok Allah kaimu."



Tunda Hudah ta koma room dinsu take kuka, Hafsat sai lailashi take amman ta™i yin shiru tana cikin kuka taji wayarta tana verbireting dauka tayi tasa kunne tana mai cigaba da kukanta daga can bangaren ya dafe zuciyar shi yana lunshe ido dan wani irin zafi take mashi kamar ana Wiga mashi nar™arkar dalma haka yake ji, da ace tasan yanda yake ji da batayi kuka ba koda mai za'ayi mata, cikin yanayin damuwa yace...



>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý


*HEHEHE KARO DA KARO SAI RAGO DAN AKUYA BA ZA YA IYA BA*=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß

*_MAMAN YUSUF YAR SOKOTO DAYA DAGA CIKIN K'UNGIYAR SHAHARARRUN MASU KAYAN MATA 'YAN SOKOTO, 08133079957 .

*œ&þBUŠARŠIYAR SOYAYYAœ&þ*
```the naked love```

Jameey
Yar'mutan kankia


*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951


_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._

_Litaffi na kudi ne sau Waya rana #300,sau biyu a rana #500 sau ukku a rana #700 sau Hudu a rana #1000 zaki turo ta wannan Account number din 0777512438 Jamila Abubakar Bello Access Bank, ko kuma katin Mtn ko airtel ta wannan numbers din_ 08160508316 07034464517.

*Note:- please yan special person da masu Vips pls banson vtu=ØOÞ*



(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE


<Ø“Ý<ØÝþ 2þã 5þã ”!þ2þã 6þã




Cikin yanayin damuwa yace. "Bintu wallahi da kinsan yanda kukanki yake tafasaman zuciya da bakiyi shi ba, da kinsan yanda nikejin raWadi a cikin raina ko ance kiyi kuka ba zakiyi shi ba, koda kuwa banyan idona ne, dan ko bani cikin gida da kin fara kuka zanji zuciya ta tana man raWadi kamar ana diga man darma a cikinta."dan shiru yayi na wani dan lokaci yana furzar da iska mai zafi cikin bakinshi,da karfi Hudah ta kulle idonta dan kamar cikin kunnenta ya turo mata da iskan sauke ajiyar zuciya sukayi a tare lokaci Waya,tabbas akwae ciwo da kuma Waci akan abunda suke mata,amman ya zatayi?bata da wani zabi da ya wuce tayi hakuri ta cigaba da zaman gidan a haka,idan ma tace zata gudu ina zataje wajen wa zata.?


"Bintu."



Firgigi tayi tana kara sauke ajiyar zuciya ,ko wani hali take na bacin rai maganarshi kawae zataji taji sanyi da ruhusa a cikin zuciyarta, sae taji ta mance duk wata damuwa da take ciki idan taji maganarshi,idan kuwa ta ganshi cikin idonta takan manta a wata duniya take dan dadi Waga kai kawae tayi ta kasa magana kamar yana gabanta,bai damu da shirun da tayi ba kashe wayar yayi ya tashi ya shiga wanka cikin natsuwa ya shirya yayi komae sannan ya dauki key din motarshi ya fito dan so yake ya fita waje ya dan sha iska,bansan magana da kowa,kuma ya gaji da ganin yan gidan nasu more especially Anisha.


Tafiya yake kamar baya son taka kasa as usual dan sae kayi tunani gadara ce da kuma girman kai irin na yaran masu kudi yake dawainiya da Jameel,sae dae sam ba haka bane shi Jameel haka yake tun yana yaro baya son hayaniya ko kadan kuma haka yake gudanar da komae nashi a natse, baisan duk wani abun da zai sanya mashi ciwon kai shiyasa ake mashi kallon misskili wanda bai damu da kowa ba.


"Matsalar daya ce gareki Anisha ba'a gaya maki gaskiya ko kadan, da zaran za'a gaya maki gaskiya sae ki maida abun fada ki kama fushi kina nunaman bani son aurenki da yaya J ,ya kamata ki gane ki kuma fahimceni mana Anisha." kallon Amal Anisha tayi sae tayi tsaki ta cigaba da shafa pinklip dinta sae da ta gama shiryawa ta daura dankwalinta sannan ta waigo tana kallon Amal murmushin mai ciwo tayi sanann tace.


"Iknow and i understand Amal just na lura so kike ba zuba ido ina kallon maiya ta lashe man J ko?to let me talk you something maybe kin gane irin son da nike ma J i swear zan iya kashe yarinya ke bama ita daya ba, zan iya kashe duk wanda zatayi kokarin shigarman gona ko wacece ita a cikin garin abuja,balle wannan darting girl din yar'aiki just let me adivice to you kisa ido kiyi kallo idan ba zaki taya ni ba ok understand."?


Ta ida maganar tana zuwa jikin window ta zuge cotton din sae ta saki murmushi ."wooow." Ta furta da karfi sannan ta waiga ta kalli Amal da take kallon ikon Allah, dan duk girman kan Amal da jiji da kanta amman Anisha ta wuce da ajinta tace bani waje baki iya komae ba,kamo hannu Amal tayi ta kaita bakin window sae tace.


"Sis ya kikaga ni dan Allah tell me please."? Murmushi Amal tayi tana karema Yayan nata kallo tabbas tasan Yaya J ya hadu iya haduwa yana da qualities din ko wace mace take nema a jikin namiji ya hada komae ,dole Anisha take rudewa a kanshi kallon Anisha tayi yanda taga tana murmushi ta dafe fuska ta maida hankalinta baki daya wajen J tana kallon ,lakutar hancinta Amal tayi tana murmushi tace.


"Gentle Man ,awesome,beautiful infact sis ya hadu karshe kyau yanda kema kika hadu nan nayi maku picture koda daya ne kuwa." Waigowa Anisha tayi ta kalleta tana nazarin maganarta ganin driver yana kokarin bude mashi back seat ya shiga yasa taja hannun Amal da gudun tsiya suka sauko kasa da sauri sauri suka fito compound din gida ,sae da Amal tadan rikonta suka kalli juna daga mata gira tayi tace.

"Please Anisha kin dan sa class din mana,ji yanda muke sauri ae sae ki zubda class din ki a wajenshi fa." Murmushi kawae Anisha tayi tana cewa. "Forget about class please baki san yanda nike ji ba ne shiyasa."Suna isowa gaban motar drive nayi ma motar key,dan koshi ya lura ogon nasu yan mulki nashi sun motsa tunda har yau ba zaiyi driving da kanshi ba,bayan tunda ya dawo bai bukata ci ayi driving dinshi ba sae yau ,shiyasa yake bin komae a sannu ya samu ya kaishi ida ya bukata su dawo su rabu lafiya sumul,kallon Jameel drive yayi dasauri yayi kasa da kanshi ganin wani wawan kallo da Jameel ya aikata mashi horn ya danna masu Anisha,amman da hannu Anisha take nuna mashi ya tsaya kara danna masu wani horn din yayi amman a banza sosae rain Jameel ya fara baci, yana mamakin naci irin na Anisha ta matsa mashi ta nanike mashi ya yarda da zai aureta ne saboda da rabu dashi ta rage mashi wannan nacin tsiyar ,amman ya lura yarda da aurenta da yayi ya kara kaso da yawa da takura mashi tabbas zaiyi maganinta a hankali ya motsa bakinshi ya furta.


"Tsaya da motar." Dan drive yaga sanda bakinshi ya motsa to da baisan ya zaiyi ba dan ko kadan baiji sautin muryashi ba yadai ga bakin nashi yana motsi.


Kashe motar yayi yana maida numfashi dan sosae ya shiga damuwa dan gani yake sun sashi tsaka mai wuya,sae da sukayi kusan wajen ten minute sannan yasa hannu ya bude marfin kofar ya zuro kafarshi daya nan ma sae sa ya kusa four munite sannan ya ida fitowa baki dayanshi yana gyara zaman glass din fuskarshi,sannan ya fara takawa a hankali yana duba agogon hannunshi da sauri suka ida isa wajenshi murmushi dauke a fuskar Anisha ta ida isa wajenshi tana cewa. "Yaya J masoyina wallahi kayi kyau sosae idan banyi magana dakai ba wallahi ba zan iya bacci ba ko kadan." Wani takaici da tukudurin bakin ciki yazo ya takure zuciyar Jameel daurewa yayi ya nuna ta da yatsa yace.


"har sae yaushe zaki zama mai hankali da tunani?ke wata irin banza ce Anisha?maiyasa ke kulle kike yimana hauka da shirme na lura kin rainani ko?karki yarda ki kaini karshen bango wallahi zan baki mamaki stupid girl kawae wawiya."

Ya ida maganar yana kara daure fuska,wasu hawaye ne suka fara zubama Anisha a fuska ,Amal kuwa kasa daure abunda Jameel yayi tayi har sae da tazo ta kama hannunshi tana girgiza mashi kai,ta bude baki zatayi magana kenan ya daga mata hannu alamar ya isa,sannan ya kama hannunta ya turata cikin mota, sannan shima ya shiga ya ba drive umirnin ya tadda mota su wuce haka akayi kuwa, suka bar Anisha nan duke tana kuka,momy ce tazo dasauri ta kama Anisha ta wuce da ita cikin gida.


&&&


Kallonta Hafsat tayi tana cire mata tagumin da tayi tana goge mata hawayen fuskarta sannan tace. "Kukan mai kuma zakikeyi Hudah?nasa komae ya wuce yallabai Jameel ya kiraki domin ya baki hakuri kinki saurararshi bai kamata ba Hudah, ki dauki hakuri Hudah hakan sae naga zaifi maki sauki ,amman duk wannan abun bai dace ba gaskiya." Murmushi kawae tayi sannan ta kalli Zainab tace. "



"Ni abun dai ya isheni ne shiyasa kikaga na damu da yawa sosae ,amman kawae ki tayani da addua nidai." .... "Ok inshaa Allah tashi kije kiyi wanka dan Allah ki tafi ki girka abincin dare karda kuma ki sake wani laifin tunda na lura laifi baida wuyar yi a wajensu." Murmushi kawae tayi ta tashi ta shiga wanka bayan ta fito ta shirya ta wuce cikin dan daura masu dinner.


"Shin wai Dota ba nace kiyi shiru ba hakanan?ko sokike kanki ya fara ciwo ne? Badai Jameel zai dawo ya tadda ni har inda nike ba?zai gane kuskureshi wallahi." Dagowa tayi ta kalli Momy tana cewa. "Momy ki barni nayi kukana please baki ji yanda nikeji ba,yau Yaya J yayi man wulakanci da bai taba yi man ba,da ace zuciyata zata amince da ta manta da soyayyarshi da ta manta ,amman bakomae na shiga ukuna Momy Yaya J ya tsaneni ya zanyi da rayuwata."? Ta ida maganar tana kara rushewa da wani uban kuka,iska Momy ta furzar tana lailashin Anisha tana cewa.

"Wallahi Jameel ko yana so ko baya so sae ya aureki kiyi shiru nace maki ko?damai kike son naji da abunda yayi maki ko kuma da wanann kukan dakekeyi ne?stop it please."


Anisha zatayi magana kenan sae ga Hudah ta shigo tana dukawa tace. "Hajiya mai za'a dafa da dare." Kallonta Momy tayi sannan tace. "Maikikace Hudah."? Kasa tayi da kanta ta sake cewa. " daman cewa nayi mai za'a da..tass! Taji saukar mari a fuskarta tana cewa. "Uwarki zaki dafa Hudah kinji dai ko?dan ubanki." Dukewa tayi tana share hawayenta bata ce komae ba sai kuma Anisha ta cigaba da cewa. "Idan kin tashi dafa abincin ki hada da ubanki duk ki dafa kinji uwar mayu."? Wasu hawaye suka kara zubo mata dan kuwa kalma maita da suke jefata da ita tana mata ciwo sosae ji tayi Momy ta daura da cewa.....



>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý


*HEHEHE KARO DA KARO SAI RAGO DAN AKUYA BA ZA YA IYA BA*=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß

*_MAMAN YUSUF YAR SOKOTO DAYA DAGA CIKIN K'UNGIYAR SHAHARARRUN MASU KAYAN MATA 'YAN SOKOTO, 08133079957 OR 07069711327 CALL OR WHATSAPP_*

_ina kuke mutanena Yan sokoto dama sauran garuruwan da suke kewaye damu ,Kai har ma da na k'asashen k'etare ,Albishirinku . Ni ce dai shahararra Kuma gogaggiyar Mai Saida zafafan kayan matan Nan masu Sanya namiji ladabin Dole wato maman yusuf likitar Mata Yar mutan sokoto ,Kamar yadda aka Saba dai duk shekara to alhamdulillah wannan karon ma nazo maku da zafafa Kuma k'asaitattun kayan Mata masu kyau da inganci domin farincinku kawai_=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=Ø%Ý=Ø%Ý

_Akwai discount ga duk abunda zaku siya , ma'ana an sauke farashi daga wannan lokacin har zuwa sallah da sati d'aya , bonunza ce darajar wannan watan da muke ciki karku sake ta wuce ku_

_ina Amaren mu na bana Kuma ba'a barku a Baya ba nayi maku shiri na musamman ,da kalolin kayan da Zaki kankarowa kanki daraja a wajan Mai gida,_
_akwai sahihi Kuma ingantaccen maganin sanyi_
_Maganin gyaran nono Mai kyau da inganci_
_Maganin tado da hips da duwawu komai kankantarsu da shafewarsu shape dinki yy kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji_
_Maganin rage k'iba da tumbi_
_zumar kiba da garin kiba Masu ciko da rama cikin kankanin lokaci don Sam Rama batayi ba Yar uwa_

_Gefe d'aya zafafan kayan gyaran HQ kala kala Wanda zasu ciko ki su matseki Gam sannan subaki ni'ima da dandano irin wanda akeso ,hmmm kedai ziyarci maman yusuf sokoto Dake marna Police station ko Kuma ta numbar wayarta Kamar Haka 08133079957 ko Kuma 07069711327 don bambance tsakanin Aya da tsakuwa , zamu aika maki da kayanmu a duk inda kike acikin fadin Nigeria da Niger harma da wasu k'asashen , cikin aminci da yardar Allah ,karku manta a Dade anayi sai gaskiya_=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=Ø¥Ü=Ø¥Ü

_Hmmmmm in Ana Dara fidda uwa ake ,har Ila yau darajar wannan watan min fito maku da wani mashahurin set Wanda Zaki samu kalolin Kaya aciki masu dauke da sirrikan mallaka , gefe daya ga hatsabibin turaren mallaka ,Wanda ba namijin da zai jishi hankalinshi Bai tashi ba duk acikin wannan set namu Mai suna *MUJALLAB* wannan mashahurin set a waje biyu kawai kike da damar samunshi , Zaki iya samunshi a wajena anan sokoto kenan ko Kuma a jahar Kano wajan Mom fu'ad wadda aka fi sani da gidan k'amshi, Wanda Zaki iya nemanmu ta wannan Numbers_
=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß
08133079957 mmn Yusuf sokoto (likitar Mata)

08132506044 Mom Fu'ad Kano (gidan k'amshi)

Zaku same MUJALLAB a farashi Mai sauk'i>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ

_Amare zawarawa tanadinku daban ne na shirya tsab domin Yi maku hadin *sabon budurci* Wanda Zaki ciko ciki da waje ku hade Gam Gam kamar baku taba sanin wani d'a namiji ba domin kankarowa kanki mutunci da daraja a wajan oga_

_Hakama amarenmu Wanda suka samu matsalar rashin budurci sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,naku na musamman ne ,Hadi ne da in akayi makishi da izinin Allah sai kinzo kinamun godiya , kedai nemeni ta pc don samun cikakken bayani akan hakan_

*Idan fa nace Zan zayyano maku ire iren kayan da muke dasu to fa wannnan page din bazai ishemu ba ga Maison ganin kalolin kayana yayi sarving number ta yayimun magana nayi nashi zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd*>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ

*Pls in ba serious kike ba don Allah ki Bari sai kin shirya siya sai muyi magana azumi ne yanzu banason mu batawa juna lokaci*=Ø
Þ=Ø
Þ=Ø
Þ

08133079957
07069711327
Mmn Yusuf likitar Mata




Share pls



*œ&þ BUŠARŠIYAR SOYAYYAœ&þ*
```the naked love```


Jameey Yar'mutan kankia


*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951


_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._



_Litaffi na kudi ne sau Waya rana #300,sau biyu a rana #500 sau ukku a rana #700 sau Hudu a rana #1000 zaki turo ta wannan Account number din 0777512438 Jamila Abubakar Bello Access Bank, ko kuma katin Mtn ko airtel ta wannan numbers din_ 08160508316 07034464517.

*Note:- please yan special person da masu Vips pls banson vtu=ØOÞ*


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE


<Ø“Ý<ØÝþ2þã 7þã ”!þ2þã 8þã



"Hudah." dagowa tayi tana kallon Momy idonta cike fall da hawaye sa hannu tayi tana goge hawayen sannan tace .

"Naam Hajiya."

girgiza kai Momy tayi tana kallon Hudah da take duke gabanta sake kallonta ta karayi sannan tace."tashi tsaye ,stand up." tashi tayi tana gyara zaman himar dinta da yatsa Momy tayi mata nuni da ta matso sosae gabanta matsowa tayi tana sauke kanta kasa,sosae Momy ta karema Hudah kallon sanann ta maida kallonta ga Anisha itama tana kallonta Murmushi mai ciwo tayi.


"Maiyasa ke kullum kike sani magana Hudah."? Girgiza kai kawae Hudah tayi dan batasan mai tayi ba daga zuwa tambayar abunda za'a dafa har tayi laifi,dan shi daman laifi baida wuya a wajensu idan ta sake ta dafa bata tambaya ba ace tayi laifi tazo kuma zata tambaya ansake cewa tayi laifi cikin rawar murya tace. "Hajiya dan Allah kiyi hakuri idan nayi wani abu,wallahi bansan abunda nayi ba,ke kika ceman na tabbatar da nazo na tambayeki abunda za'a girki maku shiyasa na shigo dan naga lokacin girka abincin dare yayi shiyasa ,amman ina neman afuwa idan nayi laifi."


Tsaki Momy tayi tana wurga mata harara sanann tace. "Ae kullun sae kinyi laifi Hudah maiyasa kike son shiga sabgar Jameel?Jameel sa'anki ne da zaki ringa shige mashi kina mashi tallar surarki kina amfani da kyaunki na aljanu dan kija hankalinshi a kanki ko? Ke kinga maikudi ga kuma kyau shine kika kwallafama kanki kina son ki lashe man kurwa Wa ko? Wama yasani ko ke yar'tsafi ce so kike ki bada jininshi ,to bari kiji na gaya maki wallahi nan gani nan bari dan Jameel yafi karfin duk wani tunaninki let me adivce to you ki rufe idonki akan Wana sanann kuma kiyi maza ki fita harkarshi, idan har kina son ki cigaba da numfashi a bisa dorar kasa ,idan kuma ba haka ba to kisa a rainki komae ya faru dake kekika jama kanki sakarar jinin maita jinin tsiya jinin tsafi."


Dukewa kasa Hudah tayi tana mai rushewa da wani irin kuka tana girgiza kai cikin kuka ta fara cewa. "Wallahi Hajia na rantse maki da girman Allah ni ba maiya bace, kuma bani tsafi sannan kuma nayi maki alkwari...."shup up ur mouse." cewar Anisha tana katse Hudah daga maganar da takeyi tana mai nunata da yatsa ,maida numfashi tayi sannan ta maida kallonta baki daya wajen Hudah tana cewa. "Idan ke ba wannan abubuwan bace to maicece?kodai ke aljana ce kenan ko?to bari kiji ko ma ke uban maice ke bai shafumu ba kuma ba tsoranki muke ba, wallahi akan Yaya J zaki iya barin duniyar nan baki dayanta dan bai dace da kowa ba ,sae ni Anisha Jalal ke baki isa na kara dake ba, dan haka tun wuri kiyi ma kanki fada da karatun ta natsu ki nema ma kanki sauki da masalaha a gidan nan,maza tashi ki bamu waje idan kuma kin gadama da niya kin iya dafa mana tuwan shinkafi da miyar danyar kubewa maza ki bamu waje jakka jahila."


Dagudu Hudah ta tashi tabar parlorn tan kuka ta wuce kitchen,kallon kin kyauta Momy tabi Anisha dashi sanann ta cigaba da share mata hawayenta tace. "Good job Dota,maza yanzun kije kiyi wanka ki shirya kiyi kwaliyarki kamar yanda kika saba karki sake ki nuna ma Jameel komae nima haka mu sa mashi ido muga ruwan gudunshi akan yarinyar, sanann mushan hukuncin da ya dace mu yake." langwabar da kai gefe Anisha tayi tana sauke ajiyar zuciya dan ta dan ji saukin abunda take ji da sukayi Hudah rashin mutunci,akalla itama taji zafin da taji ,kwabe fuska tayi tana dirdirja kafa tace. " Momy zuciyata ta kusa fashewa akan son Yaya J ,Momy ina mashi son da bansan adadinshi ba ,Momy soyayyar J a buWe take a cikin zuciyata tayi nisan da ba zan iya cireta ba, ban iya boye sonshi sai dai baiyanashi a gaban kowa shiyasa nike mashi *BUŠARŠIYAR SOYAYYA* shiyasa nace maki soyayyar shi a bude take bata boyuwa please Momy ibeg you kiyi wani abu akai mana kisa ayi auren mu cikin satin nan idan ba auren akayi

Please Login or Register in order to submit comment