Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da zafafa Kuma k'asaitattun kayan Mata masu kyau da inganci domin farincinku kawai_=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=Ø%Ý=Ø%Ý

_Akwai discount ga duk abunda zaku siya , ma'ana an sauke farashi daga wannan lokacin har zuwa sallah da sati d'aya , bonunza ce darajar wannan watan da muke ciki karku sake ta wuce ku_

_ina Amaren mu na bana Kuma ba'a barku a Baya ba nayi maku shiri na musamman ,da kalolin kayan da Zaki kankarowa kanki daraja a wajan Mai gida,_
_akwai sahihi Kuma ingantaccen maganin sanyi_
_Maganin gyaran nono Mai kyau da inganci_
_Maganin tado da hips da duwawu komai kankantarsu da shafewarsu shape dinki yy kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji_
_Maganin rage k'iba da tumbi_
_zumar kiba da garin kiba Masu ciko da rama cikin kankanin lokaci don Sam Rama batayi ba Yar uwa_

_Gefe d'aya zafafan kayan gyaran HQ kala kala Wanda zasu ciko ki su matseki Gam sannan subaki ni'ima da dandano irin wanda akeso ,hmmm kedai ziyarci maman yusuf sokoto Dake marna Police station ko Kuma ta numbar wayarta Kamar Haka 08133079957 ko Kuma 07069711327 don bambance tsakanin Aya da tsakuwa , zamu aika maki da kayanmu a duk inda kike acikin fadin Nigeria da Niger harma da wasu k'asashen , cikin aminci da yardar Allah ,karku manta a Dade anayi sai gaskiya_=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=Ø¥Ü=Ø¥Ü

_Hmmmmm in Ana Dara fidda uwa ake ,har Ila yau darajar wannan watan min fito maku da wani mashahurin set Wanda Zaki samu kalolin Kaya aciki masu dauke da sirrikan mallaka , gefe daya ga hatsabibin turaren mallaka ,Wanda ba namijin da zai jishi hankalinshi Bai tashi ba duk acikin wannan set namu Mai suna *MUJALLAB* wannan mashahurin set a waje biyu kawai kike da damar samunshi , Zaki iya samunshi a wajena anan sokoto kenan ko Kuma a jahar Kano wajan Mom fu'ad wadda aka fi sani da gidan k'amshi, Wanda Zaki iya nemanmu ta wannan Numbers_
=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß
08133079957 mmn Yusuf sokoto (likitar Mata)

08132506044 Mom Fu'ad Kano (gidan k'amshi)

Zaku same MUJALLAB a farashi Mai sauk'i>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ

_Amare zawarawa tanadinku daban ne na shirya tsab domin Yi maku hadin *sabon budurci* Wanda Zaki ciko ciki da waje ku hade Gam Gam kamar baku taba sanin wani d'a namiji ba domin kankarowa kanki mutunci da daraja a wajan oga_

_Hakama amarenmu Wanda suka samu matsalar rashin budurci sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,naku na musamman ne ,Hadi ne da in akayi makishi da izinin Allah sai kinzo kinamun godiya , kedai nemeni ta pc don samun cikakken bayani akan hakan_

*Idan fa nace Zan zayyano maku ire iren kayan da muke dasu to fa wannnan page din bazai ishemu ba ga Maison ganin kalolin kayana yayi sarving number ta yayimun magana nayi nashi zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd*>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ

*Pls in ba serious kike ba don Allah ki Bari sai kin shirya siya sai muyi magana azumi ne yanzu banason mu batawa juna lokaci*=Ø
Þ=Ø
Þ=Ø
Þ

08133079957
07069711327
Mmn Yusuf likitar Mata


Share pls

*œ&þBUŠARŠIYAR SOYAYYAœ&þ*
```the naked love```

Jameey
Yar'mutan kankia



*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951


_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._


_Litaffi na kudi ne sau Waya rana #300,sau biyu a rana #500 sau ukku a rana #700 sau Hudu a rana #1000 zaki turo ta wannan Account number din 0777512438 Jamila Abubakar Bello Access Bank, ko kuma katin Mtn ko airtel ta wannan numbers din_ 08160508316 07034464517.

*Note:- please yan special person da masu Vips pls banson vtu=ØOÞ*




(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE


<Ø“Ý<ØÝþ 9þã ¶%þ=ØÝ


Girgiza kai Doctor yayi sannan yace. "Hakane Faisal case din na gida ne, amman bugun da akayi ma wannan baiwar Allah yayi yawa wallahi sai kace wata baiwa yanzun idan aka kira police kaga shikenan sai human right ta shiga su amso mata ha™inta ko."? Murmushi Faisal yayi sannan yace. "Eh hakane nidai dan Allah kabar komai a hannunmu nayi maka alkwarin hakan ba zai sake faruwa ba, da yarda Allah believe me mana Doctor." Murmushi Doctor yayi sannan ya mi™ama Faisal hannu suka gaisa dan sun gama yi ma Hudah dresing tuni, daman yayi hakane dan ya nuna masu itama yar'aiki mutunce dan haihuwarta akayi ba daga sama ta faWo ba.


Maida kallonsa wajen J yayi yaga duk yayi shiru ya shiga damuwa shi abun har mamaki yake bashi, kama hannun J yayi yana murWawa hakan ya dawo da hankalinshi a jikinshi zuba ma Faisal nakarkun idanunshi yayi sannan yace. "Faisal ya kukayi da Doctor din? Ta mutu ko."!? Ya ida maganar cikin tsoro da damuwa dan duk abinda Faisal sukayi da Doctor shi baiji ba dan hankalinshi baya jikinshi yana wajen Hudah dan yana tsoran kada yarinyar mutane ta mutu basu san kowa nata ba, kuma idan Dad ya dawo daga office mai zasu ce mashi? Ce mashi zasuyi Anisah ta kasheta, girgiza shi Faisal ya ™ara yi sannan yace. "J wacece wannan yarinyar wai? Naga ka damu sosai kuma waya buguta har haka."? Shiru yayi bai cema Faisal komai ba, dan baisan abunda zai ce mashi ba, dan ko sunanta bai sani ba balle yasan wacece ita, matsayi Waya ya santa sabuwar yar'aikin Mom ce da ya dawo ya taddasu da ita, daga nan bai san komai a kanta ba, dan ™aramin tsaki yaja marar sauti sosai sannan ya kalli Faisal yace. "Guy ina fa, ban santa ba, kawai new serving girl din Mom ce daga nan bai san komai ba,dan ko sunanta ban sani ba."


Murmushi Faisal yayi Sannan yace. "naji tom, amman mai ya faru da ita haka? Sannan drivers din gida a rasa wanda zai kawo yar'aiki hospital sai kai J? Nayi mamaki wallahi sosai ma." Murmushi J yayi wanda ya ™ara mashi kyau dafa abokin nashi yayi sannan ya gaya mashi yanda akayi da duk abunda ya faru har yanda yake ji game da yarinyar a yanzun haka, cigaba da cewa yayi. " i swear Faisal ban taSajin wani abu akan ko wace mace ba sai wannan village girl din, amman kawai ina ganin tausayi ta bani shiyasa har nikejin haka game da ita."


Shi dai Faisal kallon J kawai yake dan yanda ya gaya mashi yanda yake jin Hudah a ranshi gami da zuciyarshi ya san son Hudah ya shiga cikin zuciyar abokin nashi sai dai mai abokin nashi bai san so ne ya shige shi ba, saboda ba soyayyar yake ba kuma bai san ya ake gane ka faWa cikin tarkon so ba, amman yasan da sunnu zai gane ya faWa a kogin son yar'aikin gidansu kuma yarinyar da yake kira da suna yar'kauye, Murmushi yayi sannan yace. "Hakane J, amman kuma naji kace idan ka taSata kanajin shocking a jikinka ko."? Harararshi yayi sannan yace. "I beg guy har sau nawa kake so na gaya maka ne? Kawai ni ta dawo daga dogon baccin da Anisah ta sata na maida masu ita gida, ni ko ganinta bani son nayi ma dan banson takura." dariya Faisal kawai yayi dan yaga abokin nashi ya fara daukar zafi, ce mashi yayi. "Ok hakane, Allah ya bata lafiya, ya Amal bata bada wani abu ka kawo man ba."? Tsaki yayi sannan yace. "Da yake ni dan'aikanta ne dole taban wani abu na kawo maka mararsa aikin yi daga kai har ita little Sis din." dariya yayi sannan yace. "Muji bamu da aikin yi, wallahi J ina tsoran randa zaka gane ka shiga a tarkon soyayya kai bansan wace iri soyayyar zakayi ba, dan naga alamun ba zakayi sauki ba."


Tafiya yayi baice mashi komai ba, dan ya saba da irin wannan sakarar maganar ta Faisal, shima Faisal bai bishi ba shiga motarshi yayi ya wuce gida, haka J ya shiga room din da aka kwantar da Hudah wata kujera ya samu ya zauna bakin gadon sannan ya fiddo wayar shi samsung galaxys Ultra,yana chatting da friends dinshi Wanda sukayi karatu dasu, dan ko kallon inda Hudah take kwace baiyi ba, motsi tayi sannan tace. "Wash Allah na, inalillahi wa'inna'alaihirajiun." abunda tace kenan sannan tayi shiru sai hawaye da suke bin kuncinta kamar ankunna famfo.


Ajiye wayar yayi yana kallon yanda hawaye kebin fuskarta kamar ankuna famfo, dan ya lura wannan yarinyar tana da saurin kuka, girgiza kai yayi sannan yace.



"Su dai mata haka suke wallahi sun cika rangancin, yanzun ita wannan yarinyar dan abunda Anisah tayi mata take ma wannan langwaSewar sai kace wanda aka harba da bunduga ko kuma aka yanka da wu™a."


tsaki yayi yana ida maganar, abun mamaki J magana yayi lips dinshi basu Waga ba alamar mutun yayi magana, idan kana kusa yayi magana idan ba halinshi ka sani ba sai kayi shiru dan ba zakayi tunanin magana yayi maka ba, shi haka yake magana tana bashi wuya dan shi da ba'ayi cika surutu ba.

˜ara matsowa yayi da chair dinshi sosai jikin gadon da Hudah take kwance ya zuba mata narkarkun idanunshi yana kallon yanda take motsa dan karamin bakin ta, idonta a kulle dan ya lura ta farka amman lasher dinta sunyi lub, idonu rufe syke dan sai latmar hawaye da suka ji™a lasher din gani yayi tayi mashi kyau sosai dan fuskar Hudah bata da kuraje balle azo da tabo, wayarshi ya dauka ya kama daukarta pics styles Kala Kala tayi mashi kyau shi yana mamakin yanda komai na yarinyar kyau yake mata, gata dai yarinya ce dan yasan su Amal sun girmeta dan ba zata wuce shekara goma sha takwas ba a duniya dan yana lisafin Amal yanzun take da 19yrs ita a duniya Murmushi yayi ya maida wayarshi a aljihu.


˜ara wani motsin Hudah tayi wanda sai da komai na jikinta ya motsa dan Hudah ba daga baya ba Allah yayi mata sura mai kyau infact Hudah komai na jikinta yakai yanda ake so, dan basu zarta ba komai nata dai dai yake, take J yaji yanayin shi ya chanza dan wani irin abu yaji yana yawo a jikinshi tashi yayi da sauri ya fara kaf'kafe jikinshi dan yayi tunanin ila wani gwaro ne ya hau mashi jiki shiyasa yaji yarrrr a duka jikinshi lokaci guda, sosai ya kama kaf'kafe kaf'kafe amman still yana jin wannan abun yana mashi yawo a dun wani shashe na jikinshi tura hannunshi yayi cikin lublub din sumar kanshi da taji gyara tasha maya'mayai masu tsada da kyau take idanunwanshi suka sauya kalla daga fari suka koma j, cikin bakon yanayin da yake jin kanshi muryarshi tana creaking yace." OH MY GOD! What wrong with me wai."!? Yayi ma kanshi tambayar kamar wani zautaice haka J ya koma dan jinshi yake kamar bazai ™ara one hour ba a duniya, du™ar da kanshi yayi bisa gadon da Hudah take ko ya danji saukin abinda yake ji dan tinda yake a duniya bai taSa jin haka ba sai yau, kuma baisan komaiye ba, kwantar da kanshi yayi sai numfashi yake fitarwa mai sauti dan baima san yana fitar dashi ba, Hudah tunda J ya mi™e yana kaf'kafe jikinshi ta buWe idonta tana kallon duk abunda yake yi mamaki take irin halin J dan ita tsoro yake ba, addu'a kawai take dan bata san inda take ba, da yake tana cikin aikin allura ,bacci ya sake yin gaba da ita, dan bata san ya kwantar da kanshi ba bisa gadon ba, ji tayi ta gaji da kwanciyar Wayan bangaren shiyasa ta juya dan ta chanza waje kuma tana son tasan wai ma ina take a yanzun haka, juyawa tayi ba tare da tasan J yana kusa da ita ba, goga mashi bom-bom dinta tayi ba tare da ta sani ba,wani irin shock sukaji lokaci guda da sauri ta ida bude idonta ta zauna tana zara ido dan bata san yana kusa ba, shima tashi yayi ya zuba mata idanuwashi wanda suke sa taji tana tsoronshi gashi sun tashi daga fari sun koma ja, ™ar™arwa Hudah ta fara yi tana hawaye, shi kuma J jin zafi yake a zuciyarshi sosai, lura yayi da hawayen Hudah sun zuba yake jin wannan zafin a zuciyarshi, ji yayi bazai iya jurar ganin hawayen nata ba, tashi yayi cikin zunma ya hau bisa gadon ya.....





>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý


*HEHEHE KARO DA KARO SAI RAGO DAN AKUYA BA ZA YA IYA BA*=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß

*_MAMAN YUSUF YAR SOKOTO DAYA DAGA CIKIN K'UNGIYAR SHAHARARRUN MASU KAYAN MATA 'YAN SOKOTO, 08133079957 OR 07069711327 CALL OR WHATSAPP_*

_ina kuke mutanena Yan sokoto dama sauran garuruwan da suke kewaye damu ,Kai har ma da na k'asashen k'etare ,Albishirinku . Ni ce dai shahararra Kuma gogaggiyar Mai Saida zafafan kayan matan Nan masu Sanya namiji ladabin Dole wato maman yusuf likitar Mata Yar mutan sokoto ,Kamar yadda aka Saba dai duk shekara to alhamdulillah wannan karon ma nazo maku da zafafa Kuma k'asaitattun kayan Mata masu kyau da inganci domin farincinku kawai_=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=Ø%Ý=Ø%Ý

_Akwai discount ga duk abunda zaku siya , ma'ana an sauke farashi daga wannan lokacin har zuwa sallah da sati d'aya , bonunza ce darajar wannan watan da muke ciki karku sake ta wuce ku_

_ina Amaren mu na bana Kuma ba'a barku a Baya ba nayi maku shiri na musamman ,da kalolin kayan da Zaki kankarowa kanki daraja a wajan Mai gida,_
_akwai sahihi Kuma ingantaccen maganin sanyi_
_Maganin gyaran nono Mai kyau da inganci_
_Maganin tado da hips da duwawu komai kankantarsu da shafewarsu shape dinki yy kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji_
_Maganin rage k'iba da tumbi_
_zumar kiba da garin kiba Masu ciko da rama cikin kankanin lokaci don Sam Rama batayi ba Yar uwa_

_Gefe d'aya zafafan kayan gyaran HQ kala kala Wanda zasu ciko ki su matseki Gam sannan subaki ni'ima da dandano irin wanda akeso ,hmmm kedai ziyarci maman yusuf sokoto Dake marna Police station ko Kuma ta numbar wayarta Kamar Haka 08133079957 ko Kuma 07069711327 don bambance tsakanin Aya da tsakuwa , zamu aika maki da kayanmu a duk inda kike acikin fadin Nigeria da Niger harma da wasu k'asashen , cikin aminci da yardar Allah ,karku manta a Dade anayi sai gaskiya_=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=Ø¥Ü=Ø¥Ü

_Hmmmmm in Ana Dara fidda uwa ake ,har Ila yau darajar wannan watan min fito maku da wani mashahurin set Wanda Zaki samu kalolin Kaya aciki masu dauke da sirrikan mallaka , gefe daya ga hatsabibin turaren mallaka ,Wanda ba namijin da zai jishi hankalinshi Bai tashi ba duk acikin wannan set namu Mai suna *MUJALLAB* wannan mashahurin set a waje biyu kawai kike da damar samunshi , Zaki iya samunshi a wajena anan sokoto kenan ko Kuma a jahar Kano wajan Mom fu'ad wadda aka fi sani da gidan k'amshi, Wanda Zaki iya nemanmu ta wannan Numbers_
=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß
08133079957 mmn Yusuf sokoto (likitar Mata)

08132506044 Mom Fu'ad Kano (gidan k'amshi)

Zaku same MUJALLAB a farashi Mai sauk'i>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ

_Amare zawarawa tanadinku daban ne na shirya tsab domin Yi maku hadin *sabon budurci* Wanda Zaki ciko ciki da waje ku hade Gam Gam kamar baku taba sanin wani d'a namiji ba domin kankarowa kanki mutunci da daraja a wajan oga_

_Hakama amarenmu Wanda suka samu matsalar rashin budurci sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,naku na musamman ne ,Hadi ne da in akayi makishi da izinin Allah sai kinzo kinamun godiya , kedai nemeni ta pc don samun cikakken bayani akan hakan_

*Idan fa nace Zan zayyano maku ire iren kayan da muke dasu to fa wannnan page din bazai ishemu ba ga Maison ganin kalolin kayana yayi sarving number ta yayimun magana nayi nashi zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd*>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ

*Pls in ba serious kike ba don Allah ki Bari sai kin shirya siya sai muyi magana azumi ne yanzu banason mu batawa juna lokaci*=Ø
Þ=Ø
Þ=Ø
Þ

08133079957
07069711327
Mmn Yusuf likitar Mata


Share pls....


*œ&þBUŠARŠIYAR SOYAYYAœ&þ*
```the naked love```

Jameey
Yar'mutan kankia


*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951


_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._


_Litaffi na kudi ne sau Waya rana #300,sau biyu a rana #500 sau ukku a rana #700 sau Hudu a rana #1000 zaki turo ta wannan Account number din 0777512438 Jamila Abubakar Bello Access Bank, ko kuma katin Mtn ko airtel ta wannan numbers din_ 08160508316 07034464517.

*Note:- please yan special person da masu Vips pls banson vtu=ØOÞ*




(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE



<Ø“Ý<ØÝþ1þã 1þã ¶%þ1þã 2þã


Ya kamo hannunta yana murzawa yana girgiza mata kai alamun tayi shiru ta daina kuka, ita dai ba abunda take sai hawaye ™ara kaWa mata kai yake yana murza zara²yatsun hannunta dan sunyi mashi kyau sosai kuma murzasu da yake ya fara jin ya rage jin abunda yake ji a cikin jikinshi, kallon yanda yake murza mata yatsu take tana jindadin abun duk da hawaye basu daina bin kyawkywar fuskarta ba, lumshe idonu tayi tana sauke ajiyar zuciya, dan ta lula a duniyar dadi dan wani sanyi take ji yana ratsa mata ko wani lugu da sako na jikinta.


Šago da kanshi yayi yana kallonta dan ji yake kamar ya haWiye ta ya huta dan sosai shidai komai nata yake mashi kyau, gata yar'karama amman tana da hankali da natsuwa, kissing dinta ya fara yana lashe hawayen da suke bin bisa kumatunta, ita dai duk ya kase mata jiki dan ta kasa hanashi abunda yake mata dan dadin abun ma takeji, haka J ya kama lashe fuskar Hudah yana mata kissing duk inda ya samu a fuskarta bai daina ba har sai da ya fahimci tayi shiru ta dawo cikin hankalinta sannan ya dawo ya zauna kusa da ita ya daura kanshi bisa kafaWarta yana jin dadin kamshin turarenta shiru su duka sukayi ba wanda yayi ma waninshi magana kowa da abunda yake cewa a ranshi.


Bangaren su Anisah.


Tunda Jameel ya dauki Hudah ya tafi da ita hospital take ma Mom tukubiri, amman Mom tayi banza ta kyaleta dan ta lura Daughter Winta rigima take ji kwana nan, cigaba da hidimar ta Mom tayi dan nunawa tayi bata san Anisah tana wani fushi ba, kallon Mom Anisah tayi sannan tace. "Why Mom? Mom wai maiyasa Yaya J ba zai gane irin son da nike mashi ba."? Ta ida maganar tana fashewa da wani irin kuka mai tsuma zuciya, dan da ta kulle ido sai taga Yaya J dinta mafi soyuwa a zuciyata wai shi yake kissing din wannan kazamar yarinyar ita tana na tana Sata lokacin ta akanshi, bata kula kowa sai shi batajin son ko wani Wa namiji sai shi, saboda soyayarshi ta bar gidan iyayenta ta dawo nigeria saboda kawai ta samu soyayyar shi, amman ta lura baki Waya Yaya J bai damu da soyayyarta ba, kuma Mom tana sane da haka amman ta kasa yin komai a kan hakan, kallonta Mom tayi tanajin tausayin Wiyar ™anwar tata, dan tasan tabbas Anisah tana son Jameel itama tayi farincikin hakan, sai dai shi Jameel din yake son ya bata kunya kuma ya Sata mata zumincinta ita da yar'uwarta, girgiza kai Mom tayi sannan tace. "Ina haba hakan ma bazai taSa yuyuwa ba wallahi Daughter, kisa a ranki ko Son yana so ko baya so sai ya aureki bai isa ya auri kowa ba a duniya sai ke idan har ni Jalila nice na haifi Jameel da cikina, sannan abunda nike so dake ki fidda komai a ranki, idan ma da gaske kinga Son yana kissing din Hudah ki barni dasu wallahi sai nayi maganin duk wani tsafi na Hudah, dan tunda Son yake bai taSa cewa yana so wata mace ba, bama su gabanshi dan nayi tunanin baima da lafiya wato daga ta ganshi har tayi mashi wani abun da zaiji wani abu game da ita ko? Daughter kwantar da hankalinki karki damu ni zanyi maganin komai." FaWawa jikin Mom Anisah tayi tana sauke ajiyar zuciya sannann tace. "Wallahi Mom nace maki wannan yarinyar ba mutun bace aljanace amman kika ce ila shuwace shiyasa take da kyau haka, shiru kawai nayi dan bansan gardama dake amman ni nasan Hudah idan har ba aljana bace to maiya ce wallahi."


Shafa kanta Mom tayi sannan tace. "Koma maimacece ita wallahi zan nuna mata karfin ikon uwa akan Wanta dan kan Wa'na ba abunda ba zanyi ba, yanzun tashi kije ki sake wanka kayi wata kwaliya mai kyau wanda tafi wannan kafin ya dawo kinji Daughter."? Tashi tayi tana murmushi tayi ma Mom pick a hannu sannan ta wuce room dinsu, kwance ta tadda Amal tana waya da Faisal wanka kawai ta faWa tana fitowa ta fara shiryawa, kallonta Amal tayi sannan tace. "Ashe Yaya J yana hospital yakai wannan yarinyar." cikin nuna damuwa Anisah tace. "Eh nice nayi mata mugun bugu shine ya kaita kafin Dad ya dawo yaga abunda akayi mata yayi faWa." kallon Anisah Amal tayi sannan tayi dariya dan ta lura baki Waya Anisah bata da wayau taya zata bar shi ya tafi daga shi sai Hudah, bayan ta lura da irin kallon da yayan nata yake ma Hudah da tazo zuba masu abinci, tana gudun wani abu, amman tunawa da tayi da waye Jameel tasan ba zai taSa son Hudah ba sai tayi murmushi tace. " Tom Anisah Allah ya kiyaye gaba kuma dan Allah ki daure ki rage wannan bakin kishin naki dan yana son yayi yawa." Harara ta wurga ma Amal sannan tace. "Idan har akan Yaya J ne wallahi Amal har Mutun ina iya kashewa dan BUŠARŠIYAR SOYAYYA nike mashi ba kullarliya ba, dan haka idan ba zaki tayani ya™i akan soyayar Yaya J ba to kiyi shiru ki koma gefe kawai kiyi kallo."


Šaga kafaWa Amal tayi sannan ta tashi ta shiga wanka itama, dan tasan komai za'a gayama Anisah akan yayan nata ba ji zatayi ba, kuma wahalar banza take dan shi Yaya J ba sonta yake ba,tama godema Allah da har ya yarda da zai aureta, haka Amal ta fito itama ta shirya sannan suka fito tare kasa dan su zauna su jira dawowar J.


Bangaren

Please Login or Register in order to submit comment