Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

su Jameel.



Hudah ce ta dan zame hannunta daga rikon da J yayi mata, kallonta yayi sannan ya ™ara kamo hannun yana ce mata. "Ya sunanki."? Kallonshi tayi dan kamar bashi yayi tambayar ba, ™ara kallonshi tayi aiko suka haWa ido Waga mata gira yayi alamar ina saurarenki, du™ar da kanta tayi ™asa sannan tace. " BINTUL-HUDAH." lumshe idonu yayi dan sunan yayi mashi dadi sosai kuma bai taSa jin sunan ba sai akanta, sake buWe ido yayi ya sauke a kanta yace. "Haka ake kiranki Bintul-hudah."? Girgiza mashi kai tayi sannan tace. "A'a Hudah ake kirana." dan ya mitse fuska yayi sannan yace. "Ok." shiru sukayi su duka na wani yan mitina sannan ya kuma cewa. "Yakike jin jikin naki yanzun."? Shiru tayi tana kallonshi dan hankalinshi baya wajenta danna wayarshi yake hankalinshi kwance kamar ma bashi yayi maganar ba, Murmushi tayi dan hakan da yake yi sai ya burgeta sosai, kallonta yayi yana kallon yanda Murmushi yake mata kyau kamar wata yar'larabawa cewa tayi. "Eh da sauki sosai." ta ida maganar tana wasa da yatsun hannunta, yana latsar wayar yace. "Murmushin mai kikeyi."? Dasauri ta Wago kanta tana kallonshi dan batayi tsanmanin tambayar ba daga bakinshi, shima kafe ta yayi da idonshi yana jiran ansarta, sake sakin wani Murmushin tayi dan bata san mai zata ce mashi ba Wagowar da zatayi taga yana daukar ta pics da sauri ta maida kanta ™asa, hannu yasa ya Wago da fuskar tata da kanshi sannan ya cigaba da yi mata picture din, kallonta yayi sannan yace. "I like your pictures, wait for me am coming." haka ya tafi bai tsaya yaji abunda zata ce mashi ba, lumshe idonunta tayi kawai tana murmushi, bayan tafiyar Jameel da kamar minti goma sai gashi ya dawo da Doctor sake dubata yayi ya bata magani, sannan ya bashi wanda zai sayar mata yayi mata Allah ya kiyaye gaba ya sallamesu suka tafi..


Kama hannunta yayi sai zuba mata sannu yake, dan ji yake kamar ya dauketa ya kai cikin motar da kanshi amman baya da zaSi dan ba zai yarda ya dauketa ba, balle har ta raina mashi wayau, a hankali yana zuba mata aikin sannu har suka iso bakin mota, buWe mata yayi ta shiga sannan shima ya shiga suka wuce gida, sai da ya biya ya sayar mata magani da abubuwar makulashe sannna sukayo hanyar gida...



>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý


*HEHEHE KARO DA KARO SAI RAGO DAN AKUYA BA ZA YA IYA BA*=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß

*_MAMAN YUSUF YAR SOKOTO DAYA DAGA CIKIN K'UNGIYAR SHAHARARRUN MASU KAYAN MATA 'YAN SOKOTO, 08133079957 OR 07069711327 CALL OR WHATSAPP_*

_ina kuke mutanena Yan sokoto dama sauran garuruwan da suke kewaye damu ,Kai har ma da na k'asashen k'etare ,Albishirinku . Ni ce dai shahararra Kuma gogaggiyar Mai Saida zafafan kayan matan Nan masu Sanya namiji ladabin Dole wato maman yusuf likitar Mata Yar mutan sokoto ,Kamar yadda aka Saba dai duk shekara to alhamdulillah wannan karon ma nazo maku da zafafa Kuma k'asaitattun kayan Mata masu kyau da inganci domin farincinku kawai_=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=Ø%Ý=Ø%Ý

_Akwai discount ga duk abunda zaku siya , ma'ana an sauke farashi daga wannan lokacin har zuwa sallah da sati d'aya , bonunza ce darajar wannan watan da muke ciki karku sake ta wuce ku_

_ina Amaren mu na bana Kuma ba'a barku a Baya ba nayi maku shiri na musamman ,da kalolin kayan da Zaki kankarowa kanki daraja a wajan Mai gida,_
_akwai sahihi Kuma ingantaccen maganin sanyi_
_Maganin gyaran nono Mai kyau da inganci_
_Maganin tado da hips da duwawu komai kankantarsu da shafewarsu shape dinki yy kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji_
_Maganin rage k'iba da tumbi_
_zumar kiba da garin kiba Masu ciko da rama cikin kankanin lokaci don Sam Rama batayi ba Yar uwa_

_Gefe d'aya zafafan kayan gyaran HQ kala kala Wanda zasu ciko ki su matseki Gam sannan subaki ni'ima da dandano irin wanda akeso ,hmmm kedai ziyarci maman yusuf sokoto Dake marna Police station ko Kuma ta numbar wayarta Kamar Haka 08133079957 ko Kuma 07069711327 don bambance tsakanin Aya da tsakuwa , zamu aika maki da kayanmu a duk inda kike acikin fadin Nigeria da Niger harma da wasu k'asashen , cikin aminci da yardar Allah ,karku manta a Dade anayi sai gaskiya_=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=Ø¥Ü=Ø¥Ü

_Hmmmmm in Ana Dara fidda uwa ake ,har Ila yau darajar wannan watan min fito maku da wani mashahurin set Wanda Zaki samu kalolin Kaya aciki masu dauke da sirrikan mallaka , gefe daya ga hatsabibin turaren mallaka ,Wanda ba namijin da zai jishi hankalinshi Bai tashi ba duk acikin wannan set namu Mai suna *MUJALLAB* wannan mashahurin set a waje biyu kawai kike da damar samunshi , Zaki iya samunshi a wajena anan sokoto kenan ko Kuma a jahar Kano wajan Mom fu'ad wadda aka fi sani da gidan k'amshi, Wanda Zaki iya nemanmu ta wannan Numbers_
=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß
08133079957 mmn Yusuf sokoto (likitar Mata)

08132506044 Mom Fu'ad Kano (gidan k'amshi)

Zaku same MUJALLAB a farashi Mai sauk'i>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ

_Amare zawarawa tanadinku daban ne na shirya tsab domin Yi maku hadin *sabon budurci* Wanda Zaki ciko ciki da waje ku hade Gam Gam kamar baku taba sanin wani d'a namiji ba domin kankarowa kanki mutunci da daraja a wajan oga_

_Hakama amarenmu Wanda suka samu matsalar rashin budurci sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,naku na musamman ne ,Hadi ne da in akayi makishi da izinin Allah sai kinzo kinamun godiya , kedai nemeni ta pc don samun cikakken bayani akan hakan_

*Idan fa nace Zan zayyano maku ire iren kayan da muke dasu to fa wannnan page din bazai ishemu ba ga Maison ganin kalolin kayana yayi sarving number ta yayimun magana nayi nashi zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd*>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ

*Pls in ba serious kike ba don Allah ki Bari sai kin shirya siya sai muyi magana azumi ne yanzu banason mu batawa juna lokaci*=Ø
Þ=Ø
Þ=Ø
Þ

08133079957
07069711327
Mmn Yusuf likitar Mata


Share pls





(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE


<Ø“Ý<ØÝþ1þã 3þã ¶%þ1þã 4þã



Driving yake amman hankalin shi yana kan Hudah yanda ta lumshe idanu tayi shiru kamar mai bacci amman ba baccin take ba, kuma hankalin ta baya jikinta da alamu wani abu take tunani na daban, cigaba da Driving din shi kawai yake dan ya kosa ya koma gida ko yayi wanka ya huta kafin Dad ya dawo duk da dare ya soma yi ya san Dad yana hanyar dawowa gida, kuma yayi missing din shi sosai.

Cikin natsuwa yake Driving din dan bai son abunda zaiyi ya tadata daga yanayin da take cikin tunda ba bacci take ba da alamu, haka har ya iso gida bodyguard ne suka biyo motar da gudu tunda gate man ya bude mashi ya kunno hancin motar a cikin compound din gidansu, haka suka Kama binshi da gudu har ya samu wuri yayi parking ida zuwa sukayi zasu buWe mashi motar ya Waga masu hannu alamun su barshi ya hutar dasu, komawa sukayi a bakin aikinsu dan suna jindadin yanda Jameel yake mutuntasu kamar yanda Dad dinshi yake masu ba kamar su Mom ba da basu daukesu a bakin komai ba.


Maida kallonshi yayi wajen Hudah da yaga ya tsaya da mota amman bata motsa ba, abun har mamaki ya bashi da yaga wai bacci take, Murmushi yayi yana shafa fuskarta sannan yace. "Bintu na lura kedai bacci baya yi maki wahalar yi, yanzun daga hospital zuwa gida har kinyi bacci mai nisa haka, amman bacci yana maki kyau sosai sleeping beauty." ya ida maganar yana mata pick a kumatu da sauri ta buWe idonta ta saukesu a kanshi yana ta sunsuna mata fuska sai Murmushi yake zuba mata, zuba mashi kyawkyawan idonunta tayi tana kallonshi tana yaba irin kyaun da Allah yayi ma Jameel dan komai nashi kyau yake mata,kuma komai yayi sai yayi mashi kyau kamar wani ba'indiye, ya lura da ta farka kuma yaji a jikinshi shi take kallo, ™ara Wagota yayi sannan yayi hunging dinta sosai dan har suna jiyo numfashin juna, sakarma juna Murmushi sukayi lokaci guda sannan ya lakutar mata hanci yace. "Komai kikayi kyau yake maki Bintu kinga yanda baccin nan yayi maki kyau kuwa? Ni banson kika tashi ba." ya ida maganar yana sakar mata da nar™arkun idanunshi itama shi take kallo sun kusa four minutes suna kallon kwayar idon juna, Hudah taji bata iya daukar kallonshi tayi 'kasa da kanta tana murmushi, Wago da kanta yayi sannan ya ™ara yi mata wani pick a kumatu tun daga ™afafunta har zuwa ™wakwalwar kanta sai da taji wannan kiss din da yayi mata, dan wani iri taji dan tunda take bata taSa jin haka ba a rayuwarta.

_Litaffi na kudi ne sau Waya rana #300,sau biyu a rana #500 sau ukku a rana #700 sau Hudu a rana #1000 zaki turo ta wannan Account number din 0777512438 Jamila Abubakar Bello Access Bank, ko kuma katin Mtn ko airtel ta wannan numbers din_ 08160508316 07034464517.

*Note:- please yan special person da masu Vips pls banson vtu=ØOÞ*

Magungunan da ya sawo mata dasu chocolate ya mi™a mata , cikin wani irin salo ya kira sunanta yace. "Bintul-hudah."cak ta tsaya tana kallon dan karamin bakin shi kamar bai motsa shi ba, a ranta tace. "Yau ni Bintul-hudah ina ganin ikon Allah da kuma mulki, ace mutun yana abu sai nuna mulki yake da gadara yana wani cincijewa kamar wani basarake."amman a zahiri sai cewa tayi." Na'am." shi dai yana jin dadin muryarta dan tana mashi dadi sosai, duk komai nata yana burgeshi amman yafi jindadin muryar tata, cewa yayi. "Ki tabbatar da kina shan maganinki karki kuskura kiyi wasa da lafiyarki kinji Bintu."? Ya ida maganar yana wasa da yatsan hannunta dan suna mashi kyau sosai, zame hannunta tayi daga rikon da yayi mata sannan tace. "In shaa Allah yaillaSa zanyi kokari naga ina shan magani nagode sosai da taimakon da kayi man Allah ya ™ara girma da arzi™i." kallonta yayi sannan yace. "Amin." fita yayi sannan ya zagaya ya bude mata kofa itama ta fito sannan ya wuce apartment dinshi itama ta wuce apartment dinsu na masu aiki.


Tunda ta shigo room dinsu ta zauna ta dafe kanta dan yana mata dan ciwo kaWan amman ba sosai ba, Hafsat ce ta fito cikin toilet ga dukan alamun daga wanka ta fito kallon Hudah tayi sannan tace. "Hudah sannu Allah ya saka maki wanna zaluncin da ake maki a cikin gidan nan, dan wallahi mutanan gidan nan baki Wayansu bamai mutunci sai Alhaji bayan shi banga wani mai mutunci ba." kallon Hafsat Hudah tayi sannan tace. "Hafsat daman kinsan abunda ya faru."? Murmushi tayi sannan ta dafa kafaWar Hudah sannan tace. "To waye bansan bugun da Hajiya Anisah tayi maki ba a cikin gidan nan, muna kallonta tana bugunki amman bamu da yanda zamuyi sai da Allah ya kawo Jameel ya nashiki a hannunta."

Murmushi Hudah tayi sannan tace a zuciyarta. "JAMEEL, nice name daman haka sunan shi yake da dadi, shi dai komai nashi yayi." Hafsat ke kallon Hudah yanda take zuba Murmushi gilgiza ta tayi sannan tace. "Ke Hudah lafiya naga sai Murmushi kike, girgiza kai Hudah tayi sannan tace. "Bakomai Hafsat kawai ina tunanin rayuwa ne Hafsat jibi yanda Anisah taso tayi man illa dan kawai Jameel ya taimakeni yaga zan fadi shikenan har ya zama laifi dan kawai tana budurwar shi, ni bansan mai nayi ma Anisah ba ta tsaneni Hafsat amman bakomai Allah yana tare dani."


Cikin jin tausayi Hafsat tace. "Kin san abunda yasa Anisah ta tsaneki Hudah."? Girgiza mata kai kawai Hudah tayi cigaba da cewa Hafsat tayi. "Saboda kawai kin fita kyau kuma kin fita komai harta sura wallahi Hudah duk kin fita, kuma kinsan dai na rigakiz zuwa gidan nan aiki ko? To Jamel bashi ke son Anisah ba ita ke sonshi shiyasa take hauka a kanshi dan haka sai ki kiyaye duk abunda kika san zai sake haWaki da shi, dan watarana wallahi Anisah tana iya yi maki illa bakibar ganin komai,indai akan Jameel ne."


Numfasawa Hudah tayi sannan tace. "Nima daman maike tsakani na dashi banma san ko sunanshi ba sai yanzun a bakinki,mutumin da baida fara'a ma, kuma ina yar'aiki mai zai hadani da dan masu gida Hafsat? Allah dai yasa mudace kawai."...."Amin, tashi kiyi wanka ki samu kici abinci Hudah." cewar Hafsat tana cigaba da sa kaya, tashi Hudah tayi ta shiga wanka.



Bangaren J.

Tunda ya shiga room din shi yake Murmushi dan ko motsi yayi sai fuskar Hudah ta yayi mashi yawo a rai, dafe zuciyar shi yayi yanda yaji tana harbawa wanka ya shiga ya fito sannan ya shirya ya wuce mosque bai dawo gida ba har sai da akayi sallahar isha'i sannan ya shigo gida, dan J ba daga baya ba wajen ibada direct apartment din Mom ya wuce dan yasan Dad dinshi yana can duk da ya ganshi a mosque magana ce kawai baiyi mashi ba saboda yana azkar a lokacin, yana shiga ya tafi wajen Dad ya faWa jikinshi yana cewa cikin shagwaSe. "Oyoyo my sweet Dad shine bakaje kayi welcoming Wina ba a airport, bayan ba haka ka saba yi man ba."ya ida maganar yana kwanciya bisa kafaWar Dad, shafa kan Wan nashi Dad yayi yana ™ara jin son Wan nashi yana shigarshi Murmushi yayi sannan yace. "Son har yanzun dai kana nan da rigimar nan taka ko? Ae nasa ka girma tunda ana shirin yin aurenka ko."? Dasauri ya Wago yana kallon Dad dinshi yana maimata kalma Aure, cewa yayi. "Aure fa Dad? Duka duka nawa nike da har za'ayi man aure Dad."? Ya ida maganar yana kallon Dad din nashi, Murmushi yayi sannan yace. "Haba Son yanzun fa kana da 35yrs ka kusa tsufa fa, sannan tunda kun sasanta kanku da Anisah maiye amfanin a kama soyayya ae gwara ayi Auren sai ayi soyayyar mai hujja ko Jameel."? Kallon Mom kawai J yayi yanda take aika mashi kallon sauran kace A'a, girgiza kai yayi yana murmushi sannan yace. "Eh hakane Dad ae daman bani bane matsalar ita Anisah din ce naga ko 20 bata cika ba har take maganar aure." girgiza kai Mom tayi sannan tace. "Haba Son sai kace wanda za'ayi ma dole sai kaucewa kake, ae Anisha ta isa ace tana da yarinya dan ta girmi Amal fa kuma takai 20 maybe ka manta ko."? Murmushi kawai yayi baice komai ba sai da yayi nazari sannan yace. "Hakane fa Mom Allah yasa albarka a auren."... "Amin Son, sai ka shirya gobe zaka fara zuwa lecturing a University of Abuja sai ka shirya dan permanent offer na saman maka tunda phd gareka sai ka maida hankali duk da nasan baka da wasa a fagen komai."


Yaji dadi sosai, rumgume Dad din yayi sannan yace. "Wooow Dad nagode sosai ae nasa ba zaka barni nayi ma gwanati aiki ba, kuma kamar kasan ina son nayi ma gwanati aiki." shafa kanshi Dad yayi sannan yace. "Eh ae nasan kanason kayi shiyasa na saman maka, Allah ya bada sa'a."..."Amin Dad." sosai suka dan taSa fira sannan kowa ya tafi ya kwanta.


Washe gari....




>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý


*HEHEHE KARO DA KARO SAI RAGO DAN AKUYA BA ZA YA IYA BA*=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß

*_MAMAN YUSUF YAR SOKOTO DAYA DAGA CIKIN K'UNGIYAR SHAHARARRUN MASU KAYAN MATA 'YAN SOKOTO, 08133079957 OR 07069711327 CALL OR WHATSAPP_*

_ina kuke mutanena Yan sokoto dama sauran garuruwan da suke kewaye damu ,Kai har ma da na k'asashen k'etare ,Albishirinku . Ni ce dai shahararra Kuma gogaggiyar Mai Saida zafafan kayan matan Nan masu Sanya namiji ladabin Dole wato maman yusuf likitar Mata Yar mutan sokoto ,Kamar yadda aka Saba dai duk shekara to alhamdulillah wannan karon ma nazo maku da zafafa Kuma k'asaitattun kayan Mata masu kyau da inganci domin farincinku kawai_=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=Ø%Ý=Ø%Ý

_Akwai discount ga duk abunda zaku siya , ma'ana an sauke farashi daga wannan lokacin har zuwa sallah da sati d'aya , bonunza ce darajar wannan watan da muke ciki karku sake ta wuce ku_

_ina Amaren mu na bana Kuma ba'a barku a Baya ba nayi maku shiri na musamman ,da kalolin kayan da Zaki kankarowa kanki daraja a wajan Mai gida,_
_akwai sahihi Kuma ingantaccen maganin sanyi_
_Maganin gyaran nono Mai kyau da inganci_
_Maganin tado da hips da duwawu komai kankantarsu da shafewarsu shape dinki yy kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji_
_Maganin rage k'iba da tumbi_
_zumar kiba da garin kiba Masu ciko da rama cikin kankanin lokaci don Sam Rama batayi ba Yar uwa_

_Gefe d'aya zafafan kayan gyaran HQ kala kala Wanda zasu ciko ki su matseki Gam sannan subaki ni'ima da dandano irin wanda akeso ,hmmm kedai ziyarci maman yusuf sokoto Dake marna Police station ko Kuma ta numbar wayarta Kamar Haka 08133079957 ko Kuma 07069711327 don bambance tsakanin Aya da tsakuwa , zamu aika maki da kayanmu a duk inda kike acikin fadin Nigeria da Niger harma da wasu k'asashen , cikin aminci da yardar Allah ,karku manta a Dade anayi sai gaskiya_=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=Ø¥Ü=Ø¥Ü

_Hmmmmm in Ana Dara fidda uwa ake ,har Ila yau darajar wannan watan min fito maku da wani mashahurin set Wanda Zaki samu kalolin Kaya aciki masu dauke da sirrikan mallaka , gefe daya ga hatsabibin turaren mallaka ,Wanda ba namijin da zai jishi hankalinshi Bai tashi ba duk acikin wannan set namu Mai suna *MUJALLAB* wannan mashahurin set a waje biyu kawai kike da damar samunshi , Zaki iya samunshi a wajena anan sokoto kenan ko Kuma a jahar Kano wajan Mom fu'ad wadda aka fi sani da gidan k'amshi, Wanda Zaki iya nemanmu ta wannan Numbers_
=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß
08133079957 mmn Yusuf sokoto (likitar Mata)

08132506044 Mom Fu'ad Kano (gidan k'amshi)

Zaku same MUJALLAB a farashi Mai sauk'i>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ

_Amare zawarawa tanadinku daban ne na shirya tsab domin Yi maku hadin *sabon budurci* Wanda Zaki ciko ciki da waje ku hade Gam Gam kamar baku taba sanin wani d'a namiji ba domin kankarowa kanki mutunci da daraja a wajan oga_

_Hakama amarenmu Wanda suka samu matsalar rashin budurci sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,naku na musamman ne ,Hadi ne da in akayi makishi da izinin Allah sai kinzo kinamun godiya , kedai nemeni ta pc don samun cikakken bayani akan hakan_

*Idan fa nace Zan zayyano maku ire iren kayan da muke dasu to fa wannnan page din bazai ishemu ba ga Maison ganin kalolin kayana yayi sarving number ta yayimun magana nayi nashi zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd*>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ

*Pls in ba serious kike ba don Allah ki Bari sai kin shirya siya sai muyi magana azumi ne yanzu banason mu batawa juna lokaci*=Ø
Þ=Ø
Þ=Ø
Þ

08133079957
07069711327
Mmn Yusuf likitar Mata

Share pls.....



*œ&þBUŠARŠIYAR SOYAYYAœ&þ*
```the naked love```

Jameey
Yar'mutan kankia


*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951


_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._



_Litaffi na kudi ne sau Waya rana #300,sau biyu a rana #500 sau ukku a rana #700 sau Hudu a rana #1000 zaki turo ta wannan Account number din 0777512438 Jamila Abubakar Bello Access Bank, ko kuma katin Mtn ko airtel ta wannan numbers din_ 08160508316 07034464517.

*Note:- please yan special person da masu Vips pls banson vtu=ØOÞ*




(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE



<Ø“Ý<ØÝþ 1þã 5þã ¶%þ1þã 6þã



Washe gari tunda safe Hudah ta tashi ta fara aikin da tasan ya zama wajibi a gareta dan bata da hutu sai in dare yayi, aikin take amman sai zabga uban murmushi take, dan idan ta tuna da abunda ya faru da ita da J a hospital sai tajita cikin nashiWi da farincikin marar musaltuwa.


Banana fancake tayi masu sai yamballs da kunun gyaWa yaji shinkafa da madara sosai, kwashe breakfast din tayi taje ta jerasu saman dinning tana addu'ar Allah yasa tayi dai dai batayi ma Hajiya Jalila laifi ba, dan bataje ta tambayeta abunda zata girka masu ba, dan ta manta shaf da dokar Hajiya sai da ta gama sannna ta tuna.


Tafiya tayi ta fara gyara kitchen sannan ta fito ta fara gyaran parlour cikin sauri dan ta lura ta kusa makara bata gamaba kuma dokar Hajiya Jalila ne karta iske bata gama gyara ba, salati ta farayi ganin Amal ta fara saukowa tasan sauran ma sun tashi, ita tasan yau Allah ne kawai zai ansheta a hannu Mom gashi daurewa kawai take dan har yanzun batajin dadin jikinta.


Dukawa tayi sannna tace. "Hajiya Amal ina kwana."wani irin kallo Amal tayi mata sannan cikin yakuna tace. "Lafiya ya jikin naki."? Murmushi Hudah tayi duk fadin rain Amal tana dan mutunta mutane ba laifi, tasan ita kadai zatayi mata ya jiki bayan ita ba wanda zaiyi mata, cewa tayi. "Dasauki Alhmdulh." Sannna ta cigaba da yin aikin gabanta.


Cikin ado da kwaliya ta gani da fade Anisah ta sauko ,kallon Hudah tayi sannan ta kauda kai tana mai zama bisa dinner ,ya mitse fuska tayi tana duba abunda akayi masu a matsayin breakfast,kallon Hudah tayi tana mata alama da hannu ma'ana tazo,da sauri ta ajiye aikin da take ta ida isa wajen Anisah tana dukawa har kasa dan bata lura da zuwan Anisah ba da tuni tazo ta gaisheta duk da tana sauri taga ta samu ta bar wajen kafin uwar gaiyyar ta ida isowa wato Momy tasan mudun ta zo ta taddata a parlor yau ta zama sorry a hankali tace.

"Ina kwana Hajia Anisha."? Harararta Anisha tayi sannan tace. "Qlau." kara duba breakfast din tayi tana cewa." wayace ki dafa mana pancake?Momy tace ki dafa ko kuma ra'ayin kanki ne."?


Shiru tayi ta kasa magana dan batasan abunda zatace bqa,saukar mari taji dasauri ta dago tana kallon Anisha hawaye na zuba bisa fuskarta cikin sarkewar murya tace. "Dan Allah kiyi hakuri nice na dafa ,amman wallahi abisa kuskurene na manta Hajia tace na dunga tambayar abunda za'a girka." ya mutse fuskar ta kara yi tana cewa. "Ok shine kuma ki rasa abunda zakiyi mana sae yamball da pancake ko."? Zatayi magana kenan sae ga Momy ta sauko tana cewa.


"Hudah ba nace karki yarda na dunga saukowa breakfast ba kina cikin parlorn nan?duk uban mai kike da baki koma wajenku ba."? Cikin karma da tarin tsoro tace. " aiki ne ban samu na ida ba shiyasa." kunnanta Momy ta kama tana murdawa sannan tace." aikin ubanme ne har haka da ba ki gama shi ba har sae da muka sauko,tukunan ma,wai wa kika tambaya kafin kiyi girki."? Girgiza kai tayi sannan tace." babu kowa Haji.....tas!haka Hajia ta wanke Hudah da wani Mari bata san sanda ta kurma wani ihu ba,haka Momy ta dunga jibgar Hudah tana mata fada akan maiyasa tayi girki ba tare da ta tambayi izinin abunda zata girki ba,tana cikin marinta Jameel ya shigo,da sauri ya rike hannun Momy yana girgiza mata kai sannan yace.


"Sorry Momy ,kinga bata lafiya fa,gashi ta daure ta fito aiki ,amman kuma kika bugunta sae kiyi mata hakuri kodan rashin lafiyar jikinta,ke kuma maza wuce kije kisha maganinki."

Mom zatayi magana kenan sai ga Dad ya sauko, samun waje yayi ya zauna sannan yace. "Momyn J kukan mai naji dazun nan Allah yasa dai lafiya."? Murmushi Mom tayi sannan tace. "Aa bakomai Alhaji wai Anisha ce take rigima wai bata son Jameel ya

Please Login or Register in order to submit comment