Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sim da komai abunda waya take bukata svmsumg galaxy s10 ce ya sayar mata sannan ya taho gidan dan ya kosa yaga ya sanyata a idonshi ko yaji sanyi a zuciyarshi.



Bayan Hudah ta dawo room dinshu ta gayama Hafsat duk abunda ya faru nan Hafsat tace. "Allah sarki ae yana da tausayi,duk da yana da izzah amman hakan bai hana yallabai jin tausayi mutun ba, amman kema Hudah ki dunga kallon gabanki idan kina tafiya tunda gidan nan dai da mutane bake daya bace." Dariya Hudah tayi sannan tace. "Ae nayi hankali Allah ya soni bai bude ma su Anisha ba,ae da yau na tsufa a kabari dan kasheni kawai Anisha zatayi ta huta, yanda take sonshi abun har haushi yake bani wallahi." Dariya Hafsat tayi sannan tace. "Bala'in Hudah wannan kishi har ina? Karki manta ita fa tasan zata aureshi kowa ya sani fara shirin biki za'ayi keko fa? Ko shi baisan kina sonshi ba baisan kina yi ba Hudah son maso wani fa kike, nidae shawarata anan ki cigaba da addu'a Allah ya fuwace maki son wanda baison kinayi ba."

Share hawayenta Hudah tayi dan tasan duk abunda Hafsat ta fada mata gaskiya tashi tayi tace. "Inshaa Allah zan cigaba da addu'a kema ki tayani na tafi na daura abinci."

"Ok shikenan." Inji Hafsat nan ta kwanta dan ta huta ita kuma Hudah tayi bangaren Hajiya Jalila dan daura masu abunda zasuci da rana.



>=%>=%>=%>=%>=%>=%>=%


*HEHEHE KARO DA KARO SAI RAGO DAN AKUYA BA ZA YA IYA BA*=؃<=؃<=؃<

*_MAMAN YUSUF YAR SOKOTO DAYA DAGA CIKIN K'UNGIYAR SHAHARARRUN MASU KAYAN MATA 'YAN SOKOTO, 08133079957 OR 07069711327 CALL OR WHATSAPP_*

_ina kuke mutanena Yan sokoto dama sauran garuruwan da suke kewaye damu ,Kai har ma da na k'asashen k'etare ,Albishirinku . Ni ce dai shahararra Kuma gogaggiyar Mai Saida zafafan kayan matan Nan masu Sanya namiji ladabin Dole wato maman yusuf likitar Mata Yar mutan sokoto ,Kamar yadda aka Saba dai duk shekara to alhamdulillah wannan karon ma nazo maku da zafafa Kuma k'asaitattun kayan Mata masu kyau da inganci domin farincinku kawai_=؃<=؃<=؃<=%=%

_Akwai discount ga duk abunda zaku siya , ma'ana an sauke farashi daga wa*8*\*+9!:<<<$=]DRETE>GVY~YYYY>Z@ZZZ_`.b0bbbbuTvD`ʌ̌*2Δl jk|8}~tuR"(,F|(L h-YZh-Yb^ _ a b |
}


 
n o q r gd-Yr 

E


P&'R "lgd-Y68:< "$&PR\^`tvx####p%p%r%t%%&&&&&((&)()****8*:*X*Z*\*+++q.r.s.////0000*5+5,5777z8{8|899~999!:":#:;;;<<<$=$=&=(= ? ?
?PBRBTB[D\D]DRESETE>G@GBGNNN`QbQdQSSSVVVVPYRYTYVY~YYYYYYYYYZ>Z@ZnZZZZ___```.b0bbbbbbbbbbbccceekkk}n~nn6p7p8p\q]q^qrr ttttuuuuuTvVvXvxxx.z/z0z{{{}}}}~~\]^_ˆĈƈڋ܋ދDDFH\^`ʌ̌*,.02

ΔΔДҔԔ֔ؔ$&]^ "$&(*,.hjl Hrjkm"z|68}~tu*,.0246NPR"$&(**,FHJz{|()*HJL      v
  z
P:!!!m"n"h$j$%%''l+n+.|..8/}0~0t1u1223D444 55t563646G6666L78<<>>x???\]]_t^u`u:v;vxx5z6z||4lJN"QRe؊jސ h-YZh-Ybv
x
z
PRABC     6!8!:!!!m"n"h$j$%%&&&&P'n'''l+n+-".z.|...6/8/}0~0t1u1223333*4,4.4.4B4D4v4444 5555(5t5v566 63646G6T6a6n6z66666666L7M7N7<<<>>x?z?|?~????????DDD`MbMdMQQQXXXXZZZT[U[V[W[]]]__VeXeZettttttttt^u`u:v:v;vxx5z6zzz{{{||4V
jl0^`b~JLNd!"'QRer؊jklސxz|~ޓ 
ސx{||8}~tuL|.@BP~z{\] |  8!}"~"t#u#$$%P&&&''~' (8(9(L((((Q)*..00z111?;;=@@BAO6P8PLQNQ>T@TUUW h-YZh-Yb
>@Blnp "BDFH !JLNP+Y{|~"z|68}~tuu*,.BDFHJL|~,..@BJKLMNO
  LNP~z{ :d\]_" z |    6!8!}"~"t#u#$$%%%%*&,&J&L&N&P&&&&&'''2'~''(( ((8(9(L(Y(f(s((((((()Q)R)S)....00z1|1~111111111111444W6X6Y6777$9%9&9>;?;;;;===@@@@BACABBkClCmCHHHyIzI{I2O4O6OjOlOnOOOO6P8PLQNQ>T>T@TUUlVVV;WYWWWB[D[]"^z^|^^^6_8_}`~`tauabbcccWWB[D[^|^^8_}`~`tauabbcHdddeexef5f6fIffffNghllnnxo~ooƔҔԔJvx֡ޡ j 56ިx¯R>ln44488p<r<@(AAACCEEjGlGvHHZI\IIIU h-YZh-Yacc*d,d.dBdDdFdHdzddddeeee,exezeff f5f6fIfVfcfpf|f|fffffffNgOgPglllnnxozo|o~ooooooooookqlqlqmquuu{{{CDE@BD”ĔƔҔԔJLNz|  @vx֡ءڡܡޡ !ijoǢԢ 56bbިxz|~¯įƯ"$ 
tuv?@Auv !RSTU::<>ln446b667788p<r<@@&A(AAAAACCnnan lokacin har zuwa sallah da sati d'aya , bonunza ce darajar wannan watan da muke ciki karku sake ta wuce ku_

_ina Amaren mu na bana Kuma ba'a barku a Baya ba nayi maku shiri na musamman ,da kalolin kayan da Zaki kankarowa kanki daraja a wajan Mai gida,_
_akwai sahihi Kuma ingantaccen maganin sanyi_
_Maganin gyaran nono Mai kyau da inganci_
_Maganin tado da hips da duwawu komai kankantarsu da shafewarsu shape dinki yy kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji_
_Maganin rage k'iba da tumbi_
_zumar kiba da garin kiba Masu ciko da rama cikin kankanin lokaci don Sam Rama batayi ba Yar uwa_

_Gefe d'aya zafafan kayan gyaran HQ kala kala Wanda zasu ciko ki su matseki Gam sannan subaki ni'ima da dandano irin wanda akeso ,hmmm kedai ziyarci maman yusuf sokoto Dake marna Police station ko Kuma ta numbar wayarta Kamar Haka 08133079957 ko Kuma 07069711327 don bambance tsakanin Aya da tsakuwa , zamu aika maki da kayanmu a duk inda kike acikin fadin Nigeria da Niger harma da wasu k'asashen , cikin aminci da yardar Allah ,karku manta a Dade anayi sai gaskiya_=؃<=؃<=؃<=إ=إ

_Hmmmmm in Ana Dara fidda uwa ake ,har Ila yau darajar wannan watan min fito maku da wani mashahurin set Wanda Zaki samu kalolin Kaya aciki masu dauke da sirrikan mallaka , gefe daya ga hatsabibin turaren mallaka ,Wanda ba namijin da zai jishi hankalinshi Bai tashi ba duk acikin wannan set namu Mai suna *MUJALLAB* wannan mashahurin set a waje biyu kawai kike da damar samunshi , Zaki iya samunshi a wajena anan sokoto kenan ko Kuma a jahar Kano wajan Mom fu'ad wadda aka fi sani da gidan k'amshi, Wanda Zaki iya nemanmu ta wannan Numbers_
=G<=G<=G<=G<
08133079957 mmn Yusuf sokoto (likitar Mata)

08132506044 Mom Fu'ad Kano (gidan k'amshi)

Zaku same MUJALLAB a farashi Mai sauk'i>p>p>p>p

_Amare zawarawa tanadinku daban ne na shirya tsab domin Yi maku hadin *sabon budurci* Wanda Zaki ciko ciki da waje ku hade Gam Gam kamar baku taba sanin wani d'a namiji ba domin kankarowa kanki mutunci da daraja a wajan oga_

_Hakama amarenmu Wanda suka samu matsalar rashin budurci sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,naku na musamman ne ,Hadi ne da in akayi makishi da izinin Allah sai kinzo kinamun godiya , kedai nemeni ta pc don samun cikakken bayani akan hakan_

*Idan fa nace Zan zayyano maku ire iren kayan da muke dasu to fa wannnan page din bazai ishemu ba ga Maison ganin kalolin kayana yayi sarving number ta yayimun magana nayi nashi zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd*>p>p>p>p>p

*Pls in ba serious kike ba don Allah ki Bari sai kin shirya siya sai muyi magana azumi ne yanzu banason mu batawa juna lokaci*=
=
=


08133079957
07069711327
Mmn Yusuf likitar Mata


Share pls


*&BUARIYAR SOYAYYA&*
```the naked love```

Jameey
Yar'mutan kankia


*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951

_Akwai ingantaccan maganin<4<4 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._



_Litaffi na kudi ne sau Waya rana #300,sau biyu a rana #500 sau ukku a rana #700 sau Hudu a rana #1000 zaki turo ta wannan Account number din 0777512438 Jamila Abubakar Bello Access Bank, ko kuma katin Mtn ko airtel ta wannan numbers din_ 08160508316 07034464517.

*Note:- please yan special person da masu Vips pls banson vtu=O*




(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE



<ؓ< 2 1 !2 2



Tana shiga ta rasa abunda zata girka masu, sai ta kalli can ta kalli can ta rasa abunda zata samu ta girka masu, shawara ta zo mata kawai tayi masu mai-mai(alala) da miyar zallar tsoka wanda taji alaiyahu , wake ta dauko ta fara jiashi sannan ta buWe freezer ta dauko zallar tsoka ta wanke ta ajiye gefe ta dauko tunkiya ta daura bisa gas sannan tasa mai da albasa ta soya sai ta sa zallar tsokar tasa kayan miya da garlic poder da cinta amman yar'kadan sai karanfani shima kadan sai tasa maggi star da kuma maggi seasoning sai sauran maggi wanda tasan zasu karama miyar tata danWano, kullewa tayi ta basu kamar 7min sai da ta tabbatar da tsokar ta fara dan dahuwa sannan ta zuba ruwan zafi dan kadan wanda baiyi yawa ba kuma baiyi kadan ba, saboda taushe ce zatayi kullewa tayi ta koma ta dauko alaihayu ta gyara shi ba yankashi tayi ba tsigeshi tayi jikin sauyarshi ta wanke shi sosai ta yanka albasa ba kanana ba manya ba, sannan ta zuba albasar, sai da tayi 5min sannan ta zuba alaihayun ta dan rage wutar.


cabbage da carrot da cucumber , masara bama da beans da dai abunda ake bukata ta yanka cabbagen manya ba kanana ba sannan shima carrot din manya ta yankashi amman ba sosai ba ta wanke su sosai tasa a kwando ya tsane sosai sannan ta juye a roba ta dauko carrot din shi da cucumber ta hada da cabbagen sannan ta dafa masara da beans yanda zasuyi taushi wajen ci ta juye cikin su cabbagen, sai ta dauko madara ta ruwa da sugar sai dan gishiri kadan sai da ta fara mixing din madarar da bama da dan sugar cokali a daya a bowl sai da ta tabbatar da sun hada jikinsu sannan ta juye a cikin cabbagen ta motse su sosai sannan ta dauko babban flat ta juye a ciki ta dauko rapping leader tayi rapping dinshi bayan ta zuba wanda tasan zai ishesu ita da Hafsat, ta dauko cooler ta juye miyar da tayi a ciki.



Sannan ta dauko wanken tasan ya Jiu, sai da tabbatar da da fidda duk wani hanci da duksa sannan ta juye a bladder tasa albasa da dan tarugu sannan ta markaWe ta samu waje ta juye tasa mai da gishiri da ajino moto ta buga sosai ta dauko dafaifiyar koda ta zuba a kullun samu leader ta fara kullewa dan ta leda tayi ba ta ganyen masara ba, sai da ta daura bisa wuta sannan kuma ta dauko watermellon tayi juice yaji kayan kamshi sai tasa a freezer, sai da ta dahu ta sauke ta sa a cooler ta wanke duk abunda tasan ta Sata ta dauko juice din ta juye a jug ta fara dauka ta jera a dinning sannan ta gyara kitchen din da parlorn ta dauki nasu ta kama gabanta.



Iske Hafsat tayi har ta tashi daga bacci tana ma karatun alquri'ani mai girma ajiyewa tayi,ta samu ta shiga wanka tana fitowa ta shafa mai da yar'poder ta samu dan'wani kodanWan material tasa ta fesa turare ta zauna tana jiran Hafsat ta gama, Hafsat na gamawa ta juyo tana kallonta murmushi tayi sannan tace."sannu da aiki har an gama kenan."? Itama Hudah murmushi tayi cikin jindadi tace. "Kedai bari Hafsat karkiso kiji yanda nike jindadi da nagama ban hadu da kowa ba balle aci man mutunci ina tunanin yau banda rabon a cikiman fuska." dariya Hafsat tayi sannan tace."abun dariya abun tausayi, haka ya dace ki ringa yi karki kuskura wani abu ya dunga hadaki dasu, kedai kiyi abunda ya kawo ki gidan nan ki kama gabanki shikenan ae sai an hadu sannan ace kinyi ko."? Juya idanu tayi sannan tace. "Aiko dai, kinga zauna muci abinci sai na yi maki ara tunda muna da lokaci yau."


Matsowa Hafsat tayi ta gyara zamanta ita kuma Hudah ta zuba masu abincin suka fara ci, santi Hafsat ta fara yi kasa hakuri tayi har sai da tace "Hudah dan Allah ina kika kawo girka irin haka kala-kala dan ni tunda nike ban taSa ganin anci alale da miya ba."? Dariya Hudah tayi sosai har sai da cikinta ya fara ciwo sannan ta tsaya da dariya tace.'' Hmmm! Hafsat kenan ba nace maki har S. S. C. E nayi ba."? aga kai Hafsat kawai tayi sannan tace."eh kin gaya man amman abunda kika ce man kenan Hudah, daga nan ban ara jin komai ba dan Allah ina kika iya girkin yan'gayu."? Kallon Hafsat tayi sannan tayi murmushi wanda yafi kuka ciwo tace."Ummi na ta koyaman."cikin Mamaki Hafsat tace. "Umminki fa kikace Hudah."? murmushi ta ara yi sannan tace."ehmana ita ta koyaman komai, Hafsat karki damu watan watarana zan gaya maki wacece BINTUlHUDAH karki samu damuwa, amman komai kikaga inayi Ummina ce silla dan itace ta koyaman."


Shiru Hafsat tayi tana girgiza kai cewa tayi. "Naso naji wacece Bintul-hudah, amman ba zan takura maki ba, amman kisani inason nasan labarinki." defa kafaWar Hafsat tayi sannan tace" karki damu insha Allah zaki sani nan bada dadewa ba." murmushi Hafsat tayi sannan tace."Allah yasa." bayan sun gama cin abincin ta fara yi ma Hafsat arin karatun alquri'ani, duk maganar da sukayi a cikin kunnan J sukayi ta, sallama yayi a tare suka jiyo ita da Hafsat cikin tsoro suke su dukansu dan basuyi tsanmani ganinshi a wajensu ba, cikin dabarbarcewa da tsoro Hudah tace...


"YallaSai Allah yasa dai ba laifi mukayi ba."? Murmushi yayi ya ida shigowa a cikin Wakin ya kulle sannan ya samu waje ya zauna,kafe ta yayi da shanyenyun idanunshi wanda suke sakar mata da kasala da kuma wani yanayi wanda takan kasa gane abunda yake kawo mata hakan, mudun yana mata irin wannan kallo, ita dai Hafsat tsayawa tayi tana kallon ikon Allah dan daga wannan kallon kasan kallon soyayya ne, dukar da kanta asa tayi dan bata iya jure wannan kallon da yake mata, iska ya furze yana sosa sumar kanshi murmushi yayi sannan yace."ya jikin naki."? ago kanta tayi taga ya kafeta da idanunwashi da sauri ta maida kanta asa sannan tace. "Dasauki sosai ma." latsa wayarshi ya kamayi amman a zahiri kallonta yake cikin dubara yanda ba zata gane ba, sai da ya gama kalleta sannan yace. "Bana ce maki karki ara shiga kitchen ba har sai kin samu sauki ba."? Cikin kosawa da kuma tsoro dan ta kosawa ya tashi ya bar masu Waki, kar da wata ta jiyo shi ta gayama Hajiya, ita tasan kashinta ya bushe cewa tayi. "Ae na samu sauki sosai shiyasa na shiga." ji tayi hannunshi yana yawo bisa wuyanta, kallonta yayi sannan yace."serious baki jin koda ciwon kai ne."!? aga mashi kai kawai tayi dan kuwa hadta magana ta kasa yi murmushin gefen baki yayi sannan yace. "Ok Allah ya ara sauki, anshi wannan harda waya a ciki zan dunga kiranki ina jin lafiyarki kuma duk abunda kike bukata ki kirani ga wayanan, nasan kin iya using da waya tunda naji kince Umminki ta kowa maki komai, kamar Hafsat nima zanso naji wacece Bintul-hudah, amman ba wani abu duk randa kika shiri fada ki kirani sai a fada dani, Allah ya baki lafiya."


Ansa tayi tana godiya Waga mata gira yayi,yazo saitin kunnenta yanda ita kaWa zataji abunda zaice mata, cewa yayi. "Kinyi kyau sosai, ashe haka dariya take maki kyau daman."? Murmushi tayi tana rufe fuskarta da hannunta lakutar kumatunta yayi sannan ya fita sai murmushi yake dan yaji dadin yanda ya taddata cikin farin ciki da walwala, gyaran murya Hafsat tayi sannan tace. "Uhmmm! Sarki soyayya ae sai a buWe idon ko?tunda Shi ya tafi." buWe idon tayi tana murmushi tace. "Kinji fa cewa yayi nayi kyau kuma dariya tana man kyau fa dole naji dadi fa." tashi Hafsat tayi tana sama door dinsu key sannan ta dawo kusa da Hudah tana buWe ledar da ya shigo masu ita tana cewa..


_kuyi maza ku karzayo ku biya kudi dan free ya kusa zuwa karshe yar'uwa koda kudinki sai da rabonki fa= _



>=%>=%>=%>=%>=%>=%>=%


*HEHEHE KARO DA KARO SAI RAGO DAN AKUYA BA ZA YA IYA BA*=؃<=؃<=؃<

*_MAMAN YUSUF YAR SOKOTO DAYA DAGA CIKIN K'UNGIYAR SHAHARARRUN MASU KAYAN MATA 'YAN SOKOTO, 08133079957 OR 07069711327 CALL OR WHATSAPP_*

_ina kuke mutanena Yan sokoto dama sauran garuruwan da suke kewaye damu ,Kai har ma da na k'asashen k'etare ,Albishirinku . Ni ce dai shahararra Kuma gogaggiyar Mai Saida zafafan kayan matan Nan masu Sanya namiji ladabin Dole wato maman yusuf likitar Mata Yar mutan sokoto ,Kamar yadda aka Saba dai duk shekara to alhamdulillah wannan karon ma nazo maku da zafafa Kuma k'asaitattun kayan Mata masu kyau da inganci domin farincinku kawai_=؃<=؃<=؃<=%=%

_Akwai discount ga duk abunda zaku siya , ma'ana an sauke farashi daga wannan lokacin har zuwa sallah da sati d'aya , bonunza ce darajar wannan watan da muke ciki karku sake ta wuce ku_

_ina Amaren mu na bana Kuma ba'a barku a Baya ba nayi maku shiri na musamman ,da kalolin kayan da Zaki kankarowa kanki daraja a wajan Mai gida,_
_akwai sahihi Kuma ingantaccen maganin sanyi_
_Maganin gyaran nono Mai kyau da inganci_
_Maganin tado da hips da duwawu komai kankantarsu da shafewarsu shape dinki yy kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji_
_Maganin rage k'iba da tumbi_
_zumar kiba da garin kiba Masu ciko da rama cikin kankanin lokaci don Sam Rama batayi ba Yar uwa_

_Gefe d'aya zafafan kayan gyaran HQ kala kala Wanda zasu ciko ki su matseki Gam sannan subaki ni'ima da dandano irin wanda akeso ,hmmm kedai ziyarci maman yusuf sokoto Dake marna Police station ko Kuma ta numbar wayarta Kamar Haka 08133079957 ko Kuma 07069711327 don bambance tsakanin Aya da tsakuwa , zamu aika maki da kayanmu a duk inda kike acikin fadin Nigeria da Niger harma da wasu k'asashen , cikin aminci da yardar Allah ,karku manta a Dade anayi sai gaskiya_=؃<=؃<=؃<=إ=إ

_Hmmmmm in Ana Dara fidda uwa ake ,har Ila yau darajar wannan watan min fito maku da wani mashahurin set Wanda Zaki samu kalolin Kaya aciki masu dauke da sirrikan mallaka , gefe daya ga hatsabibin turaren mallaka ,Wanda ba namijin da zai jishi hankalinshi Bai tashi ba duk acikin wannan set namu Mai suna *MUJALLAB* wannan mashahurin set a waje biyu kawai kike da damar samunshi , Zaki iya samunshi a wajena anan sokoto kenan ko Kuma a jahar Kano wajan Mom fu'ad wadda aka fi sani da gidan k'amshi, Wanda Zaki iya nemanmu ta wannan Numbers_
=G<=G<=G<=G<
08133079957 mmn Yusuf sokoto (likitar Mata)

08132506044 Mom Fu'ad Kano (gidan k'amshi)

Zaku same MUJALLAB a farashi Mai sauk'i>p>p>p>p

_Amare zawarawa tanadinku daban ne na shirya tsab domin Yi maku hadin *sabon budurci* Wanda Zaki ciko ciki da waje ku hade Gam Gam kamar baku taba sanin wani d'a namiji ba domin kankarowa kanki mutunci da daraja a wajan oga_

_Hakama amarenmu Wanda suka samu matsalar rashin budurci sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,naku na musamman ne ,Hadi ne da in akayi makishi da izinin Allah sai kinzo kinamun godiya , kedai nemeni ta pc don samun cikakken bayani akan hakan_

*Idan fa nace Zan zayyano maku ire iren kayan da muke dasu to fa wannnan page din bazai ishemu ba ga Maison ganin kalolin kayana yayi sarving number ta yayimun magana nayi nashi zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd*>p>p>p>p>p

*Pls in ba serious kike ba don Allah ki Bari sai kin shirya siya sai muyi magana azumi ne yanzu banason mu batawa juna lokaci*=
=
=


08133079957
07069711327
Mmn Yusuf likitar Mata


Share pls


*&BUARIYAR SOYAYYA&*
```the naked love```

Jameey
Yar'mutan kankia



*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951


_Akwai ingantaccan maganin<4<4 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._



_Litaffi na kudi ne sau Waya rana #300,sau biyu a rana #500 sau ukku a rana #700 sau Hudu a rana #1000 zaki turo ta wannan Account number din 0777512438 Jamila Abubakar Bello Access Bank, ko kuma katin Mtn ko airtel ta wannan numbers din_ 08160508316 07034464517.

*Note:- please yan special person da masu Vips pls banson vtu=O*





(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE



<ؓ< 2 3 !2 4



"Karki damu kefa kyawkyawace ajin karshe ke kike ma kyau bama shi kyaun yake maki ba."rumgume Hafsat tayi sannan tace. "Shiyasa nike sonki saboda kina sani farin ciki, kina Webai man kewar abubuwa da yawa wallahi, Allah ya barmu tare Hafsat." "Amin." Hafsat tace tana shan fan ice vanilla ita kuma Hudah chocolate ta dauka tana sha suna labarinsu kunna wayar suka yi kallon Hafsat tayi sannan tace. "Tun ina yar'shekara goma na rike svmsumg galaxy note, wayar tana da dadin using wallahi Hafsat."

Murmushi Hafsat tayi sannan tace. "Niko tunda nike ban taSa rie waya ba Hudah, dan Allah ki koyaman yanda ake amfani da ita kinga sai na ringa yi nima."dafata Hudah tayi sannan tace. "Ai dole na koya maki dan kinfi karfin komai a wajena." haka suka kama ciye ciyensu sannan suka kama labarinsu cikin farinciki, ji sukayi ana buga masu kofa sai kace ana yai kallon juna sukayi sannan Hafsat tace asa-asa "Hudah Allah yasa ba ganin yallaSai akayi ba, akaje aka gaya masu kinga wannan bugawa ba ta lafiya bace." cikin tsoro dan har zufa ta wanke Hudah tashi tace. "Nidai bari na bude koma maine munji amman boye wayar can." cikin sauri Hafsat ta boye wayar sannan Hudah ta tashi taje bude kofar ji tayi wanketa da mari da sauri ta dafe wajen tana salati dan taji marin sosai.


"Dan ubanki har kin isa ki kulle kofar Waki a gidanan, sai kace gidan ubanki bayan ke ba kowa bace face yar'aikin gida."? Anisha ce take maganar tana wurga mata harara murmushi Hudah tayi sannan tace.


"Kiyi hakuri insha Allah bazan ara ba, wannan ma akasi ne aka samu."


tsaki tayi sannan ta juya tace "sallon na rigaki zuwa parlorn da naci ubanki wallahi." da sauri Hudah ta samu ta wuce Anisha ta isa parlor kamar anwurgota haka ta shigo parlorn J yana zaune yana cin abincin shi cikin nishadi dan ji yake ina dan dadi, tsayawa yayi da taunar abincin yana kallon Hudah yana mamakin abunda ya fiddo ta haka, ganin Anisha yasa ya murtuke fuska dan yasan ruwa baya tsami banza, kallon Mom yayi dan yaga abunda zatayi amman sai yaga ta nuna bata son abunda ke faruwa ba, tas kakeji Anisha ta wanke Hudah da mari wani ihu Hudah tayi tana cewa. "Dan Allah kiyi hakuri Hajiya Anisha d.. Tas ta sake wanka mata wani marin sai da Hudah taga taurari ta Waga hannu zata ara J yayi sauri rie hannunta shima ya daura mata mari dan sai da Anisha ta fasa ihu ara wanka mata wani marin yayi, sai huce yake kamar wani bajimin zaki, Mom bata san ta taso ba sai cewa tayi. "Son lafiyarka kuwa? Taya zaka kama marin anwarka kuma matarka nan da sati uku eyeh."? Cikin tsawa tayi maganar dan ranta ya Saci sosai ace Jameel yake marin Anisha dan kawai ta mari Hudah dole ta tashi tsaye dan ta lura maganar Anisha gaskiya ce Jameel yana son Hudah, cewa yayi. "Haba Mom kina kallo kuma kinaji take marin baiwar Allahrnan dan kawai tana yar'aiki sai ta zama banza ta kuma zama baiwa, mai tayi mata da har zata yanke mata irin wannan hukuncin sai kace wanda tayi mata sata."cikin kumfar baki Mom tace. "Jameel ka fita idona na kulle fa, akan wannan wawiyar azama jakka zaka mari Daughter? Wai dan ubanka mai kake nufi ne eyeh."!? Kallon Mom yayi sannan yace.


"Bana nufin komai sai gaskiya kawai ina bayan gaskiya, amman tunda haka ne zan gayama Dad abunda ke faruwa tsakanin Bintu da Anisha Kinga shi sai ya yanke duk hukuncin da ya dace."


Cikin sanyi jiki Mom tace. "Kaje kayi duk abunda kayi niya, ae nasan karshenta to sai mai idan kasa Dad dinka ya kori Anisha gida, ae itama suna da gida ko? Ba a titi aka haifeta ba balle ayi mata gorin gida." Kallon Anisha tayi take aikin kuka sannan tace. "Daughter yi shiru kinsan bansan kukan nan

Please Login or Register in order to submit comment