Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fara zuwa aiki kaji shirme irin na yaran zamani basu iya boye soyayya a gaban kowa yinta ake."

Murmushi Dad yayi sannan yace. "Aa barsu suyi ae zamaninsu ne, kuma tana da gaskiya ai, wanda zaije ya koyama maza da mata university zaiyi lecturing fa, kuma goverment university ai dole Daughter tayi kishi ko."?


Duka wajen dariya akayi, girgiza kai kawai J yayi sannan ya fara latsa wayarshi sai Murmushi yake, dan kallon pictures din da yayi ma Hudah kawai yake yana Murmushi dan ya kallesu daga jiya zuwa yau baisan adadi ba, yana tuno shirmen da ta kamayi a hospital, a haka Amal tayi serving din shi sannan suka fara cin abinci baki Waya wajen sai santi suke kasa shiru yayi sai da yace. "Wai Mom wa yakeyin wannan delicious food din har haka."? Fashewa da dariya Amal tayi sannan tace. "Wallahi Yaya J Hudah take yinshi, nima ina mamakin yanda yarinyar nan ta iya girki har haka abun da mamaki sosai fa." Murmushi kawai yayi ya cigaba da ci dan shi baiyi mamaki ba, dan yasan yanda take da natsuwa da hankali ba abunda ba zata yi ba baiyi kyau ba, balle daman komai tayi ita duniya kyau yake da dadi.


Cikin kishi da hassada Anisah ta ture abincin gabanta sannan tace. "Mom baki ji ta cika yaji da maggi a wannan yam balls din ba." Murmushi Mom tayi sannan tace. "Nima naji Anisah shiru nayi banyi magana ba, kar ace na cika camplain ai."


Murmushi Dad kawai yayi dan ya gano kishi yasa Anisha ta kushe abincin dan kawai Jameel ya yaba tashi yayi yace. "Ni zan wuce office Son gobe insha Allah ka tabbatar da kaba yan aikin gidan nan salary din su dan naga karshe wata yazo." cewa J yayi. "Ok Dad insha Allah adawo lafiya. " nan Dad ya tafi nan shima J ya tashi yace ma Mom shima ya tafi wajen aiki, ya tafiya Amal ta fara dariya tace. "˜awata nidai ban fasa gaya maki ki rage so kuma ki rage kishi nidai na gaya maki gaskiya,dan Yaya J ba'ayi mashi haka ki samu ki bishi a sannu har ki samu ayi wannan auren naku da babu soyayya a cikinshi." ta ida maganar tana dariya, bugu Anisah ta kawo mata ta kauce tana mata gwalo kallon Mom tayi sannan tace "Mom kina ganinta ko."? Tashi Mom tayi tana cewa. "Rabu da ita Daughter zanyi maganinta.


A bangaren Hudah kuwa....


>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý


*HEHEHE KARO DA KARO SAI RAGO DAN AKUYA BA ZA YA IYA BA*=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß

*_MAMAN YUSUF YAR SOKOTO DAYA DAGA CIKIN K'UNGIYAR SHAHARARRUN MASU KAYAN MATA 'YAN SOKOTO, 08133079957 OR 07069711327 CALL OR WHATSAPP_*

_ina kuke mutanena Yan sokoto dama sauran garuruwan da suke kewaye damu ,Kai har ma da na k'asashen k'etare ,Albishirinku . Ni ce dai shahararra Kuma gogaggiyar Mai Saida zafafan kayan matan Nan masu Sanya namiji ladabin Dole wato maman yusuf likitar Mata Yar mutan sokoto ,Kamar yadda aka Saba dai duk shekara to alhamdulillah wannan karon ma nazo maku da zafafa Kuma k'asaitattun kayan Mata masu kyau da inganci domin farincinku kawai_=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=Ø%Ý=Ø%Ý

_Akwai discount ga duk abunda zaku siya , ma'ana an sauke farashi daga wannan lokacin har zuwa sallah da sati d'aya , bonunza ce darajar wannan watan da muke ciki karku sake ta wuce ku_

_ina Amaren mu na bana Kuma ba'a barku a Baya ba nayi maku shiri na musamman ,da kalolin kayan da Zaki kankarowa kanki daraja a wajan Mai gida,_
_akwai sahihi Kuma ingantaccen maganin sanyi_
_Maganin gyaran nono Mai kyau da inganci_
_Maganin tado da hips da duwawu komai kankantarsu da shafewarsu shape dinki yy kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji_
_Maganin rage k'iba da tumbi_
_zumar kiba da garin kiba Masu ciko da rama cikin kankanin lokaci don Sam Rama batayi ba Yar uwa_

_Gefe d'aya zafafan kayan gyaran HQ kala kala Wanda zasu ciko ki su matseki Gam sannan subaki ni'ima da dandano irin wanda akeso ,hmmm kedai ziyarci maman yusuf sokoto Dake marna Police station ko Kuma ta numbar wayarta Kamar Haka 08133079957 ko Kuma 07069711327 don bambance tsakanin Aya da tsakuwa , zamu aika maki da kayanmu a duk inda kike acikin fadin Nigeria da Niger harma da wasu k'asashen , cikin aminci da yardar Allah ,karku manta a Dade anayi sai gaskiya_=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=Ø¥Ü=Ø¥Ü

_Hmmmmm in Ana Dara fidda uwa ake ,har Ila yau darajar wannan watan min fito maku da wani mashahurin set Wanda Zaki samu kalolin Kaya aciki masu dauke da sirrikan mallaka , gefe daya ga hatsabibin turaren mallaka ,Wanda ba namijin da zai jishi hankalinshi Bai tashi ba duk acikin wannan set namu Mai suna *MUJALLAB* wannan mashahurin set a waje biyu kawai kike da damar samunshi , Zaki iya samunshi a wajena anan sokoto kenan ko Kuma a jahar Kano wajan Mom fu'ad wadda aka fi sani da gidan k'amshi, Wanda Zaki iya nemanmu ta wannan Numbers_
=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß
08133079957 mmn Yusuf sokoto (likitar Mata)

08132506044 Mom Fu'ad Kano (gidan k'amshi)

Zaku same MUJALLAB a farashi Mai sauk'i>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ

_Amare zawarawa tanadinku daban ne na shirya tsab domin Yi maku hadin *sabon budurci* Wanda Zaki ciko ciki da waje ku hade Gam Gam kamar baku taba sanin wani d'a namiji ba domin kankarowa kanki mutunci da daraja a wajan oga_

_Hakama amarenmu Wanda suka samu matsalar rashin budurci sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,naku na musamman ne ,Hadi ne da in akayi makishi da izinin Allah sai kinzo kinamun godiya , kedai nemeni ta pc don samun cikakken bayani akan hakan_

*Idan fa nace Zan zayyano maku ire iren kayan da muke dasu to fa wannnan page din bazai ishemu ba ga Maison ganin kalolin kayana yayi sarving number ta yayimun magana nayi nashi zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd*>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ

*Pls in ba serious kike ba don Allah ki Bari sai kin shirya siya sai muyi magana azumi ne yanzu banason mu batawa juna lokaci*=Ø
Þ=Ø
Þ=Ø
Þ

08133079957
07069711327
Mmn Yusuf likitar Mata


Share pls



*œ&þBUŠARŠIYAR SOYAYYAœ&þ*
```the naked love```

Jameey
Yar'mutan kankia



*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951


_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._


_Litaffi na kudi ne sau Waya rana #300,sau biyu a rana #500 sau ukku a rana #700 sau Hudu a rana #1000 zaki turo ta wannan Account number din 0777512438 Jamila Abubakar Bello Access Bank, ko kuma katin Mtn ko airtel ta wannan numbers din_ 08160508316 07034464517.

*Note:- please yan special person da masu Vips pls banson vtu=ØOÞ*



(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE



<Ø“Ý<ØÝþ1þã 7þã ¶%þ1þã 8þã




Tunda Hudah ta tafi apartment dinsu take kuka, dan ita abun ya isheta bala'in yau daban na gobe daban da wane zataji? dan ita har tsoron tsanar da Anisha tayi mata take yi, murmushi tayi da ta tuna Jameel cewa tayi. "Daman haka rayuwa take, yanda yake da kyau haka yake da kyaun hali da kuma tausayi Allah ya kara mashi nisan kwana." haka ta kama tunanin Jameel tana dariya.


Tashi tsaye tayi tana cewa. "Wai ni Hudah maike damuna? Maiyasa kullun nike cikin tunanin wanda yafi karfina? Kar dai ace son yallaSai Jameel nike? Taya zansoshi nida nasan ba kowa bace face yar'aikin gida? Yar'aikin gidanma wanda bata da galihu bata da anchi wanda bata da banbanci da baiwar da take bauta a gidan sarauta, taya zanso abunda yafi karfina." share hawayenta tayi sannan tace. "Ya Allah na ro™eka kayi man sausaucin abunda yake faruwa dani, ya Rabb ka duba man idan son wannan bawan naka ya shiga cikin zuciyata ya Rabbi ka fidda man shi ka kuma bani danganar rashin shi dan yallaSai Jameel ba sa'arn Bintul-hudah bane."


Ji tayi andafa mata kafaWa da sauri ta jiyo dan taga wanda ya dafata, dan da karfi tayi maganar kuma bata son kowa yasan halin da take cikin balle ta lura wanda suke aiki tare dasu a gidan haushinta suke banda Hafsat ita daya ce take zaune da ita tsakani ga Allah, sauke ajiyar zuciya tayi ganin Hafsat ce kallonta Hafsat tayi sannan tace. "Allah ya anshi wannan addu'ar da kikayi ™awata, amman kuma kin manta bakice ba idan yallaSai Jameel alkhari ne a gareki Allah ya tabbatar maki dashi, idan kuma ba alkhari bane Allah ya chanza maki da mafi alkhari ™awata wannan addu'ar ya dace kiyi, sannan kuma ba zan daina gaya maki ba ki nisanta kanki daga gareshi hakan zaisa kije kin rage abunda kike ji a tare dashi."


Rumgume Hafsat Hudah tayi sannan tace. "Nagode ™awata da wannan shawara da kika bani kuma inshaa Allah zanyi kokari naga na kiyaye Allah ya barmu tare." murmushi Hafsat tayi tana jindadin yanda ™awartata ta koma cikin walwala, la™utar mata hanci tayi sannan tace. "Fatan kinsha maganinki ko."? Girgiza kai Hudah tayi sannan tace. "Yanzun nike kokarin naga nasha." hararar wasa Hafsat tayi ma Hudah sannan tace. "Idan har bakison kigan ni cikin Sacin rai to ki daure ki ringa shan maganinki akan lokaci dan Allah Hudah." Waga kai Hudah tayi sannan ta tashi ta dauko maganin tasha ta kwanta kafin anjima tayi taje ta daura masu lunch.


Zaune yake daga shi sai white singlet da mini tree quater dan zafi yake ji sosai duk da Ac din da suke kaune a room din nashi hakan baisa ya daina jin zafi ba, tashi yayi ya fara zagaye room din nashi yana furzar da wani irin iska mai zafi a cikin bakinshi, shi abun mamaki yake bashi dan harda ma tsoro, kaima iska nushi yayi yana dunkule hannunshi sannan yace. "No I can't, never, as how? Taya haka zata kasance? As howww." Ya ida maganar yana janta sosai karma jikinshi ya fara yi, marin kashi yayi sannan yace." Ba zan iya ba wallahi I can't do that, nidai nasan ina tausayinta kawai amman maiyasa nike son ganinta har haka, maiyasa nike son jin muryarta ne wai? Maiyasa komai nata yake burgeni sosai? Yarinyar ce karama Jameel ae abun tausayawace." Yace sai kace yana tare da wani yake wannan maganar, tashi yayi ya faWa toilet ya samu yayi wanka sannan shirya cikin wata ash gizinar ya daura hularshi brown da talkaminshi brown ya daura watch dinshi itama brown yayi kyau sosai daman abinka da maikyau ne sai shi kyau din yayi shi, cikin sauri ya dauki key car dinshi ya fito hanyar waje dan sauri yake yaje wajen Faisal ya gaya mashi matsalarshi ya bashi shawara.


Fitowar ta kenan cikin wata yar'koWaWiyar atamfa dan ta jame sosai tayi fedin, sai dai duk da haka atamfar a wanke take tas kuma itama tayi wanka ta fesa turarenta zataje wajen Hafsat ta ida tayata aiki kafin lokacin da zata shiga kitchen yayi, dan ta gaji da kwanciyar har tana niyar sa mata ciwon jiki, waka take cikin natsuwa dan baka gane waka take sai dai kawai da bakinta da take motsi, alamun tana magana kenan, tunda ta ya fito rainshi ya bashi Hudah tana wajen dan yanda yaji zuciyarshi tayi mashi watsa sai sanyi yake ji a cikin zuciyarshi, waigawar da zaiyi sai ji yayi ya buge wani abu a gefenshi da sauri ya jiyo jin ance. "Wash Allah na." Baisan lokacin da ya du™a ba ya kama ™afarta yana cewa. "Sannu Bintu maiyasamu ™afar ko muje hospital doctor ya duba ™afar."? Duk ya ruWe sai tambayoyi yake mata kamar wani mahaukaci samu tayi ta anshi ™afarta da rikon da yayi mata sannan tace. "Laaa yallaSai bakomai wallahi kayi hakuri ban lura da kai ba." kafe ta yayi da narkarkun idanunshi yana kallon dan karamin bakinta yanda take motsi shi kamar bata so ko kuma ana mata dole take maganar, jin shirun yayi yawa yasa Hudah ta sake cewa tana shirin kuka. "Dan Allah kayi hakuri wallahi ba zan sake tafiya bani kallon gabana ba." ta ida maganar tana kuka sosai, hannu yasa ya fara share mata hawayen yana girgiza kai dan abunda ya tsana a rayuwa shine yaga tana zubda hawaye, dan ji yake kamar ana Wiga mashi dalma a bisa zuciya, dakyal ya iya cewa. "Stop it pls, stop that Bintu kinji? Banson wannan hawayen naki suna konaman zuciya kuma bakiyiman komai ba, biyoni na shafa maki magani a ™afar."


Dasauri Hudah ta Wago kanta sannan tace. "Banjin ciwo ba ba sai ka sha... Shssssss! Daura yatsan shi yayi bisa leSenshi sannan ya kamo hannunta yayi hanyar apartment dinshi da ita, a hankali yake tafiyar da ita dan ji yake kamar ya dauketa ya kaita ya hutar da ita da tafiya a haka suka isa har cikin parlourn dinshi.


&&&

"Amal taso ki rakani apartment din Yaya J wallahi so nike nagashi zuciyata sai abdabata take da son ganinshi da kuma jin muryarshi." Anisha take cema Amal haka tasha kwaliya sai kace wata amarya, kallonta Amal tayi cikin tausayi ta yarda so makaho ne kuma kurma ne dan bayaji baya gani, duk kyaun Anisha da kuma class dinta amman so yana bata wahala a wajen Yayan nata, dan tuni ta lura da Anisha bata gaban Yaya J dan komai tayi a wajenshi baya yi mashi kyau, amman tana mata addu'a Allah ya daura mashi koda kwatan sonta ne shima a zuciyarshi, kama hannun Anisha tayi sannan tace. "To muje Amaryarmu, Allah ya barku tare da Yaya J." cikin jindadi Anisha tace." yawwa kanwar Mijin taso mu tafi."


Kama ™afar yayi ya fara shafa mata magani yana shafawa yana kallon reaction dinta, baki yasa ya fara hura mata wajen yana mata sannu dan ji yake kamar yayi kuka dan ya lura tana jin ciwo sosai a wajen, kama hannunshi tayi tana girgiza kai tana hawaye cewa tayi. "Dan Allah ka barni haka na daina jin zafin."tallabo fuskarta yayi ya fara lashe hawayen da suke zuba a fuskar tata, kiceniya ta farayi tana son ™wace fuskarta daga wajen shi, cikin sar™ewar murya yace." wannan shine punishment dinki duk randa kika kara yiman asarar hawayen, nan naki." Cikin mamaki take kallonshi tana maimaita asara! Murmushi yayi ya Waga mata gira Waya sannan yace."yes asara Bintu kinsan yanda nikeji a zuciyata idan kina zubda hawayen nan? Dan haka duk randa kika kara tom sai na sanyeshi dan ba yarda su zuba kasa a banza ba." itadai Hudah du™ar da kanta kasa tayi kawai sannan ta lumshe idanunta tana jin wani sanyi a zuciyarta.

Nocking suka farayi Amal tace. "Yaya J kazo ka buWe mana mun zo maka wuni a yau." cikin tsoro da firgici Hudah ta fara shirin tashi tana son guduwa da sauri Jameel ya ri™eta ya fara cewa.....

share

*œ&þBUŠARŠIYAR SOYAYYAœ&þ*
```the naked love```

Jameey
Yar'mutan kankia




*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp* 08066268951


_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._


_Litaffi na kudi ne sau Waya rana #300,sau biyu a rana #500 sau ukku a rana #700 sau Hudu a rana #1000 zaki turo ta wannan Account number din 0777512438 Jamila Abubakar Bello Access Bank, ko kuma katin Mtn ko airtel ta wannan numbers din_ 08160508316 07034464517.

*Note:- please yan special person da masu Vips pls banson vtu=ØOÞ*




(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE




<Ø“Ý<ØÝþ 1þã 9þã ¶%þ2þã 0þã


"Karki kuskura ki matsa daga inda kike, keda baki lafiya." cikin tsoro Hudah tace. "Dan Allah ka boyeni wallahi idan suka tadda ni anan kasheni ne kawai basuyi ba."ta ida maganar tana shirin yi mashi kuka, murmushi yayi sannan yace. "Kina kukan nan wallahi sai na shigo dasu kuma sunyi maki mugun bugu tunda bakijin magana, ba na hanaki yin kuka ba."? Da sauri ta share hawayenta tana cewa." na daina wallahi." kiss yayi mata a kumatu sannan yace." good girl." tashi yayi yaje yace. "Amal maiyasa kukeson saman ciwon kai ne."? Cikin mamakin halin Yaya J Amal tace. "Haba Yaya J maiye laifi dan munzo mu tayaka fira da ka zauna kai Waya fa." cewa yayi. "Bacci nike kuka tadani dan haka bazani buWe ba, wajen Faisal zani ma kuje da dare kun dawo ok."


Jim sukayi sannan Anisha tace. "Masoyina ka bude to ko ganinka nayi zuciyata tana murarin ganinka Please Yaya J Ilove." dan karamin tsaki yayi sannan yace. "Ku wuce ku bani waje tun kafin raina ya Saci wallahi, wai yaushe na fara faWa kuna faWa eyeh." yanda yayi maganar cikin Sacin rai yasa Amal ta kama hannun Anisha tace." cewa mun tafi Allah ya baka hakuri pls ka gaidaman da Yaya Faisal idan kaje." baice komai ba ya koma ya tadda Hudah sai zufa take tsabar tsoro dariya ta bashi sannan ya lakuci hancinta yace. "Matsoraciya kawai tashi kije kiyi bacci ni zanje nadawo." Wukar da kanta tayi tana murmushi kama hannunta yayi ya fiddota sai da ya tabbatar da ba wanda ya ganta sannan shima ya fito cikin natsuwa dan yaje wajen Faisal suyi magana, ji yayi ance. "Adawo lafiya Yaya J." juyowa yayi yaga Anisha tana Waga mashi hannu, murmushi yayi mata sannan ya shiga motarshi ya kama gabanshi, wani dadi taji da Jameel yayi mata murmushi.

Dialing din number Faisal yayi yace mashi."fatan kana gida, gani a bakin gate." Cewa Faisal yayi."eh ina gida bankai da fita ba." Horn Jameel ya danna gate man ya bude mashi ya danna hancin motarshi ya samu waje wurin parking space yayi ma motarshi waje sai da yayi kusan 15min sannan ya bude motar ya fito sai da ya fara shiga ya gaida Mami sannan ya wuce wajen abokin nashi.


Tunda ya shigo samu waje ya zauna yana furzar da wani irin iska kallonshi Faisal yayi ya girgiza kai dan ya lura abokin nashi yana cikin damuwa, tashi yayi ya dauko mashi bottle water mai sanyi sosai ya zuba ya mika mashi ya ansha ya sha sannan ya dafashi yace."J what wrong with you."!? Kallonshi J yayi sannan yace. Get a sit pls sai na gaya maka ko Oga."


Murmushi Faisal yayi sannan ya zauna yana kallonshi ma'ana ina sauraranka, lumshe idanunwashi yayi ya jingina jikin royal din parlorn sannan yace." Faisal bansan abunda yasa nike tunanin ta ba, bansan abunda yasa nike son naga n kasance da ita har abada Faisal, banson tayi man nisa koda na some minutes ne, banson naganta cikin damuwa ko kuma bacin rai nakan ji zuciyata tana man zafi sosai Faisal." Bude idonshi yayi ya saukesu akan Faisal da ya natsu yana sauraren Jameel, murmushi Jameel yayi wanda yafi kuka ciwo ya ce. "Faisal shine nazo na gaya maka shin duk mai ke sa nike jin haka a kan yar'aikin gidanmu? inason nasani Faisal dan ko yanzun maganar da nike maka son ganinta nike sosai tell me please."


Lemu mai sanyi Faisal ya kurbe sannan ya kalli Jameel murmushi a fuskar shi yace. "J wallahi son yarinyar nan kake so ma bana wasa ba, tun a hospital nagane soyayyarta ta shiga zuciyarka,amman mai baka sani ba tunda ni shadane baka soyayya bakasan maine so ba, baka san yanda ake gane so ya shiga mutun ba."

Narkama Faisal rikitartun idanuwanshi yayi yana nazarin maganar da Faisal yayi mashi, girgaza kai yayi sannan yace. "If possible! Taya zakace soyayya Faisal? Nidai nasan tausayi ne fa, I know tausayi ne ba wata soyayya." Tashi Faisal yayi ya dafashi yace. "Cool down my friend." Cikin shigar tausayi Jameel yace." Ok tell me taya har tausayi ya zama soyayya as how."!? Zaunawa Faisal yayi yana kallon yanda Jameel ya shiga damuwa dan kawai ance soyayya, gyaran murya yayi sannan yace. "Ta yanda ka gayaman symbols din da kakeji akan ita yarinyar, J ba wani abu bane dan kana son yarinyar fa, in fact kuyi matching da junanku kuma inason kayi auren soyayya ba na dole ba, da ka auri Anisha baka sonta gyara ka auri ita yarinyar duk da banson sunanta ba, amman ni aganina kawai ka ringa janyo yarinyar a jiki kana kyautata mata a hankali har ka tusa mata sonka wanda koda ka gaya mata kana sonta bata yi gardama ba, saboda sabon da kukayi, zata iya jure ko wace matsala da zata fuskanta a wajen Momy mudun akan sonka ne shine kawai solution kuma kayi hakuri ka auri Anisha itama kuma kayi adalci amman ko kaki ko kaso kana son yarinyar nan fa."


Furzar da iska yayi sannan yace. "Bata sunanta yarinya ba, sunanta Bintul_Hudah." Murmushi Faisal yayi sannan yace. "Tom sorry Bintul Hudah, amman sunan yayi man tsawo da wani suna ake kiranta."? Ya mutse fuska yayi kamar ana mashi dole sannan yace. "Su Mom suna ce mata Hudah,kaima ka ringa cewa haka, amman ni Bintu nike ce mata." Murmushi Faisal yayi yace. "Ok shikenan father of love, kaga tun ba'aje ko ina ba ka fara soyayya kuma kai taka soyayyar ga dukan alamu bata shige ka da sauki ba J."


Hararar Faisal yayi sannan yace. "Naji nidai ba wannan ba taya zan fara shawo kan Bintu har taji tana sona kamar yanda kace."? Šaga kafaWa Faisal yayi sannan "Yanda kaga ya dace mana Jameel, kaifa namiji ne kuma kasan duk hanyar da zaka bi ka saye zuciyar mace, kaga kana da kyau kai ba zan tsaya Sata lokacin yi maka bayanin waye kai ba infact ka hada duk abunda ´a mace take bukata a jikin namiji to maizaisa ka tsaya lukuluku Jameel."?

Murmushi yayi yana tura yatsanshi cikin kwantatar sumar kanshi wanda taji kudi da gyara yace. "I understand my Faisal thank for care." ajiye cup din hannun shi Faisal yayi sannan yace. "Ur'wlcme My J." dariya sukayi a tare suka yi hunging din junansu, nan suka dan taSa fira yanda zasu Sulowa lamarin sannan J ya tafi gida dan ya yarda yana son Bintu bai ida yarda ba har sai da Faisal ya gaya mashi, sai da ya biya wata babbar supermarket yayi ma Hudah shopping dan har da waya ya sayar mata da

Please Login or Register in order to submit comment