Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._






_Litaffi na kudi ne sau Waya rana #300,sau biyu a rana #500 sau ukku a rana #700 sau Hudu a rana #1000 zaki turo ta wannan Account number din 0777512438 Jamila Abubakar Bello Access Bank, ko kuma katin Mtn ko airtel ta wannan numbers din_ 08160508316 07034464517.

*Note:- please yan special person da masu Vips pls banson vtu=ØOÞ*




(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE





<Ø“Ý<ØÝþ 5þã ¶%þ6þã






Wani irin kallo Jameel ya watsa mata ya kafeta da nar™arkun idanunshi, yana yaba kyaunta a zuciyarshi, dan ™aramin tsaki yaja marar sauti sosai sannan yace. "Hi look at you, a haka zakiyi serving din na? Oya move from my side darting girl." Ya ida maganar yana watsa mata kallon banza dan shi a rayuwarshi ya tsani yaga yar'aiki a gida, dan ko aure yayi ba zai laminci a kawo mashi wata yarinya a gida ba, tsaki ya kuma yi da ya tuna yanmatan yanzun duk rangayene basu iya yin komai da kansu sai dai ayi masu.


Ita ko Hudah tunda Jameel yayi mata wannan wulakancin taji tsoronshi ya shiga cikin zuciyarta dan gwara faWan Anisah da na Mom akan nashi, ji tayi ance. "Sai da nace maki Hudah kibi komai a hankali karki kuskura kiyi abinda zaisa rain Son ya Saci, amman da yake ke mahaukaciya ce kuma jahila sai da kika ™i yin wanka kika fito haka sai kace an amsoki a bakin kura, wallahi Hudah ki kiyayeni tun kafin raina ya Saci ki barman gida shasha." Mom tayi maganar dan taji haushi yanda ran Wana nata ya Saci daga dawowarshi har ta Sata mashi rai, du™ar da kanta ™asa Hudah tayi tana hawaye sannan tace cikin WaWar muryarta mai cike da natsuwa. "Dan Allah Hajiya kiyi hakuri,amman wallahi nayi wanka kuma wannan kayan su kenan gareni amman insha Allah ba zan sake ba."


Tunda Hudah ta fara magana Jameel ya kafeta da shanyenyu idanunshi yana mamakin yanda Allah yaba wannan yarinyar komai ga kyau ga natsuwa kuma ga murya mai dadi, zuciyarshi tace mashi to kai wai maiye abun damuwa da abunda Allah ya bata ya kamata ka dawo cikin natsuwarka fa J, tsaki yayi yana mai ma™ale kafaWarshi ma'ana idon't care, maida kallonshi da zaiye gaya Anisah ta kafe shi da ido sai Murmushi take dan Anisah ita bata iya control din sonshi nuna mashi zallar so take dan ji take kamar ta haWiyeshi dan so, harara ya wurga mata sannan yace. "Anisah what wrong? Ko naci maki bashi ne ban sani ba kin wani kafeni da ido sai kace naci ban biya ba."?

Cikin kunyar abunda Yaya J yayi mata gaban yar'aiki, Yar'aikin ma wanda tafi tsana duk cikin masu aikin gidansu amman yau Yaya J ya zubda mata class dinta a gaban wannan kazamar yarinyar, amman sai cewa tayi. "Haba masoyina laifine dan na kalli abun sona kuma mijina."? Ta ida maganar tana kashe mashi ido Waya gami da yi mashi nuna da ilove you with all my heart.


Kallon da yaga Mom tana mashi, yasa yayi Murmushin sannan ya maida kallonshi ga Amal, tashi Amal tayi tana murmushi dan taji dadin abunda Yaya J yayi ma Anisah dan ta lura Anisah taba iya control akan son Yayan nata, kuma tana kan wahala dan kuwa Yaya J wulakanta ta kawai zai ringa yi a banza, serving dinshi tayi sannan ta koma ta zauna.


Kallon Hudah Mom tayi sannan tace. "To tsiyuwar uban mai kika tsaya kina yi mana tunda kin gama naki aikin? Ko so kike mu ™ware kinbi kin wani kafemu da kwalakwalan idanun naki kamar na mujiya." cikin da barbarcewa Hudah tace. "Yi hakuri Hajiya daman ina jiran umirninki ne shiyasa." ta ida maganar tana wasa da yatsan hannunta, wata uwar tsawa Anisah ta buga mata tace. "Dan ubanki sai ance ki tafi sannan zaki tafi? Sakara kawai dangin mayu maza ki barna waje dan wallahi mufi karfinki kurwarmu kur wlh, sai dai kice wasu ba dai mu ba."



Shi dai J ko kallo basu isheshi ba, tun ya fara cin abinci yaji wani irin dadi yana ratsa ko wani sako na jikinshi, duk da shi ba ma'abocin cin abinci bane da yawa amman sai gashi ya za™amai sai aunama cikinshi yake, yana zuba santi a cikin zuciyarshi dan abincin yayi mashi dadi sosai, sai da ya cinye abincin tas sannan yasa Amal ta zuba mashi chopman da drink din da haka haWa duk ya shaye dan suma sunyi mashi dadin sosai kamar ba gobe, suma su Hajiya Anisah dadin abincin yasa ta manta da Sacin rain da Hudah ta sata ta zage sai ci take dan abincin yayi dadi sosai, kallon Mom J yayi sannan yace. "Woow Mom I very appreciate for that delicious food, so sweet wlh Mom, dan Allah ki ringa yi mana irin shi Mom dan yayi man dadi sosai wallahi." ya ida ma Mom maganar yana murmushi, itama murmushin Mom tayi dan tayi mamakin yanda abincin yayi dadi haka, bata san Hudah ta iya abinci irin haka ba, dan duk abinda aka dafa Hudah ce ta dafa shi ba ita ba, dan ita bata yin girki daman Hafsat ce take yi sai ta chanza Hafsat ta koma wajen ba flowers ruwa ita kuma Hudah ta dawo kitchen, Amal ce tayi murmushi sannan tace. "Yaya J ae ba..."shup up your mouth Amal, Son karka damu za'a ringa yi maka har wanda yafi wannan ma dadi, ya school congrat an kammala phd Allah yasa kar kuma kace kai sai kayi professional na sanka da son boko, kai dai baka maganar aure Jameel, dan haka Dad dinka na dawowa zuwa anjima zance a sa baikonka da Anisah idan kayi auren sai ka ™arata kai da bokon naka."Mom ta ida maganar tana ma yaron nata Murmushin kauna, ita ko Anisah tunda taji Mom tace yau zatayi maganar asa baikonsu sai wani farinciki ya lubluSeta sai buga Murmushi take tana jindadi dan burinta ya kusa cika, dan wata irin buWarWiyar soyayya take ma Yaya J.


Tashi yayi daga bisa dining din ya koma parlour ya kunna geographic channel ya fara kallo yana ™ara yin nazari da yake Jameel geography ya karanta yana son geo sosai, ta sowa Mom sukayi suka dawo parlourn suka zauna suna kallo, kallon Mom yayi sannam yace. "Mom Dad yana office kuwa ko kuwa baya kasar ne."? Amal ce tayi karar tace. "Yaya J yana office yace surprise zaiyi maka shiyasa baije airport dauko ka ba, kuma har yanzun bai shigo ba." Murmushi yayi kawai sannan ya tashi dan ya gaji da kallon kurilla da Anisah take yi mashi, kuma shi abunda yafi tsana a rayuwa shine kallo dan ya tsani kallo dan gane kallo yana cikin alamun raina mutane yana tashi Anisah tace. "Haba Yaya J ina kuma zaka daga dawowarka? Bamu gaji da ganinka ba fa Masoyina." wani irin turn™in bakin ciki ya taso mashi dan shi ya tsani soyayya baya son soyayya balle maganar soyayya, kuma ya lura Anisah duk abinda baya so shi take yi mashi, amman ya kusa yayi maganinta ya nuna mata banbanci nigeria da london, Mom yaga tana kallon shi shima kallon Mom yayi sannan yace."Mom zanje wajen Faisal ne dan ban gaya mashi dawowata ba kinsan da tuni yazo daman so nike nayi surprise dinshi."

Dan Murmushi Mom tayi sannan tace. "Hakane kuma daman nayi mamakin yanda banga yazo ba kuma kana kasar ka gaidaman da Mom din shi please Son."


Zuwa yayi yayi mata pick a koshi yayi ma Amal a hannunta sannan ya lakuci hancinta yace. "Little Sis sai na dawo ko? Mai zan taho maki dashi." itama pick din tayi mashi a hannu sannan tace. "Chocolate and icecream Yaya J, sannan ka gaidaman da Yaya Faisal." gaWa mata kai kawai yayi sannan yayi ma Anisah waving da hannu ya fito, baiwar Allah Anisah waving din da yayi mata ba karamin dadi taji ba, hakan na nuna mata da Yaya J ya fara sonta kenan kamar yanda take fata gami da mafarki.


Tafiya take bata kallon gabanta hawaye kawai take dan kiranta da suna Maiya da Anisah tayi yayi mata ciwo sosai,haka take tafiya tana wasa da yatsun hannunta ga hawaye suna bin kumatunta sai kace an kunna famfo ji tayi tayi karo da mutun ta tafi lu zata faWi 'kasa da sauri ya tarota ya rungumo ta jikinshi rufe idonta tayi tana jiran taji kanta ya fashe ko kuma baki, amman sai da jita a hannun wani abu mai tausi da kuma sanyi kamshi da sauri ta bude idonta taga waye wannan ya rungume ta kamar wata jaririya mai shan nono, buWe idon da zatayi taga ya kafe ta da ido har tana jiyo saukar numfashin shi bisa fuskarta ga wani shock da ta fara ji duk jikinta yana yi dabarbarcewa tayi tana son ya saketa, amman ina shi bai ™i su dauwama a haka ba, dan yaji dadin kamshin turarenta, cikin ™arma da rawar baki tace....











>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý


*HEHEHE KARO DA KARO SAI RAGO DAN AKUYA BA ZA YA IYA BA*=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß

*_MAMAN YUSUF YAR SOKOTO DAYA DAGA CIKIN K'UNGIYAR SHAHARARRUN MASU KAYAN MATA 'YAN SOKOTO, 08133079957 OR 07069711327 CALL OR WHATSAPP_*

_ina kuke mutanena Yan sokoto dama sauran garuruwan da suke kewaye damu ,Kai har ma da na k'asashen k'etare ,Albishirinku . Ni ce dai shahararra Kuma gogaggiyar Mai Saida zafafan kayan matan Nan masu Sanya namiji ladabin Dole wato maman yusuf likitar Mata Yar mutan sokoto ,Kamar yadda aka Saba dai duk shekara to alhamdulillah wannan karon ma nazo maku da zafafa Kuma k'asaitattun kayan Mata masu kyau da inganci domin farincinku kawai_=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=Ø%Ý=Ø%Ý

_Akwai discount ga duk abunda zaku siya , ma'ana an sauke farashi daga wannan lokacin har zuwa sallah da sati d'aya , bonunza ce darajar wannan watan da muke ciki karku sake ta wuce ku_

_ina Amaren mu na bana Kuma ba'a barku a Baya ba nayi maku shiri na musamman ,da kalolin kayan da Zaki kankarowa kanki daraja a wajan Mai gida,_
_akwai sahihi Kuma ingantaccen maganin sanyi_
_Maganin gyaran nono Mai kyau da inganci_
_Maganin tado da hips da duwawu komai kankantarsu da shafewarsu shape dinki yy kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji_
_Maganin rage k'iba da tumbi_
_zumar kiba da garin kiba Masu ciko da rama cikin kankanin lokaci don Sam Rama batayi ba Yar uwa_

_Gefe d'aya zafafan kayan gyaran HQ kala kala Wanda zasu ciko ki su matseki Gam sannan subaki ni'ima da dandano irin wanda akeso ,hmmm kedai ziyarci maman yusuf sokoto Dake marna Police station ko Kuma ta numbar wayarta Kamar Haka 08133079957 ko Kuma 07069711327 don bambance tsakanin Aya da tsakuwa , zamu aika maki da kayanmu a duk inda kike acikin fadin Nigeria da Niger harma da wasu k'asashen , cikin aminci da yardar Allah ,karku manta a Dade anayi sai gaskiya_=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=Ø¥Ü=Ø¥Ü

_Hmmmmm in Ana Dara fidda uwa ake ,har Ila yau darajar wannan watan min fito maku da wani mashahurin set Wanda Zaki samu kalolin Kaya aciki masu dauke da sirrikan mallaka , gefe daya ga hatsabibin turaren mallaka ,Wanda ba namijin da zai jishi hankalinshi Bai tashi ba duk acikin wannan set namu Mai suna *MUJALLAB* wannan mashahurin set a waje biyu kawai kike da damar samunshi , Zaki iya samunshi a wajena anan sokoto kenan ko Kuma a jahar Kano wajan Mom fu'ad wadda aka fi sani da gidan k'amshi, Wanda Zaki iya nemanmu ta wannan Numbers_
=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß=ØGÜ<Øûß
08133079957 mmn Yusuf sokoto (likitar Mata)

08132506044 Mom Fu'ad Kano (gidan k'amshi)

Zaku same MUJALLAB a farashi Mai sauk'i>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ

_Amare zawarawa tanadinku daban ne na shirya tsab domin Yi maku hadin *sabon budurci* Wanda Zaki ciko ciki da waje ku hade Gam Gam kamar baku taba sanin wani d'a namiji ba domin kankarowa kanki mutunci da daraja a wajan oga_

_Hakama amarenmu Wanda suka samu matsalar rashin budurci sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,naku na musamman ne ,Hadi ne da in akayi makishi da izinin Allah sai kinzo kinamun godiya , kedai nemeni ta pc don samun cikakken bayani akan hakan_

*Idan fa nace Zan zayyano maku ire iren kayan da muke dasu to fa wannnan page din bazai ishemu ba ga Maison ganin kalolin kayana yayi sarving number ta yayimun magana nayi nashi zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd*>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ>ØpÝ

*Pls in ba serious kike ba don Allah ki Bari sai kin shirya siya sai muyi magana azumi ne yanzu banason mu batawa juna lokaci*=Ø
Þ=Ø
Þ=Ø
Þ

08133079957
07069711327
Mmn Yusuf likitar Mata






Share pls=ØOÜ


*œ&þBUŠARŠIYAR SOYAYYAœ&þ*
```the Naked Love=ؘÜ```


_Akwai ingantaccan maganin<Ø4ß<Ø4ß gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._


_Litaffi na kudi ne sau Waya rana #300,sau biyu a rana #500 sau ukku a rana #700 sau Hudu a rana #1000 zaki turo ta wannan Account number din 0777512438 Jamila Abubakar Bello Access Bank, ko kuma katin Mtn ko airtel ta wannan numbers din_ 08160508316 07034464517.

*Note:- please yan special person da masu Vips pls banson vtu=ØOÞ*




(3E 'DDG 'D1-EF 'D1 -JE



<Ø“Ý<ØÝþ 7þã ¶%þ8þã



"Uhmmm! Dan Allah Alhaji kayi hakuri wallahi bansan na bugeka ba." ta ida maganar tana hawaye dan a tsorace take sosai, ji tayi dumi a bisa fuskarta, J ne yake lashe hawayen da suke bin fuskar Hudah dan baison abunda zaisa ya sauke ta daga rikon da yayi mata, jin ba™o abu tayi dan tunda take ba wanda ya taSa yi mata kiss balle a zo da lashe fuska sai yau da Allah ya haWata da wannan dan'iskan yana son Sata mata rayuwa bayan cin mutincin da yayi mata Wazun duk bai isheshi ba, har sai yayi mata wannan wulakancin wani kuka ta fashe dashi maisauti,shine ya dawo dashi daga duniyar da ya lula sannan ya sauketa ko kallonta bai yarda yayi ba, ya wuce yana maida numfashi dan a halin da yake ciki baijin zai iya yin wata magana gashi baison kukan da take dan jin shi yake har cikin kwakwalwarshi da zuciyarshi kuma bai taSa jin haka ba sai yau akan wannan yarinyar, haka ya shiga motarshi ya kefa kanshi a kan sitirayin mota yana maida numfashi yana son natsuwarshi ta dawo jikinshi ya tafi wajen Faisal.


Ita ko Hudah tunda Jamel ya saketa ta du™e wajen sai kuka take dan taji haushin abunda yayi mata, tanaji ya tada motarshi ya fita ya bar gidan, kuka kawai take yi tayi anwatsa mata ruwan sanyi mai sanyi sosai sannan aka Wagota aka wanka mata mari wanda yasa ta fasa wani ihu tana kuka, Anisah ce tana mata wani kallo wani mayen Mari Anisah ta wanke Hudah da shi tana cewa.

"Dan ubanki ubanme ya haWaki da mijina eyeh."?


Sake wanka mata wani uban marin tayi, take jini ya balle, amman idon Anisah ya rufe dan taji haushin abunda taga J yana ma Hudah, bugunta take bataji bata gani sai kace wanda ta kama da laifin zina ko kishan kai, tun Hudah tana kuka har takai da ta kasa koda motsi dan ba karamin bugu Anisah take ma Hudah ba.



&&& &&&


Tunda J ya fara driving yake tuna halin da ya bar Hudah, dan baison mai yasa ba yake jin kukanta har yanzun a cikin zuciyar shi, dafe zuciyarshi yayi yanda yaji tana mashi zafi, ji yayi baya iya zuwa wajen Faisal idan har bai koma ya ba Hudah hakuri ba, dan wallahi har yanzun zuciyar shi kuna take sosai kamar ta fito haka yake ji, reverse yayi ya koma gidan dan ya samu yaga tayi shiru wata Zuciyarshi tace mashi.


''Idan kaje mai zakace mata J?zakaje kace mata kiyi hakuri ba zan sake lashe maki fuska ba? Ko kuma kace ba zan sake rumgume ki ba? Kaga kenan raini zai shiga tsakaninku kenan."

Abunda zuciyarshi tace kenan tsaki yayi sannan yace. "Ni miye nawa a ciki wai da har zan damu da wannan village girl din."dan siririn tsaki ya kuma ja sannan kuma yace. "Ae bani nace tazo wajena ba har tazo faduwa na taimaka mata, ni tunda nike ban taSa rumgume wata ba idan ba Mom da Amal ba, sai kuma wannan villager din yarinyar, tazo tasa duk inajin wani abu." tsaki ya kuma yi sannan ya cigaba da tafiya dan yaso komawa amman ya kasa haka ya kama hanyar gida, idan tayi shiru ya juya yaje wajen Faisal dan komai dare sai yaje idan bai je ba har ya kwana a naija Faisal ba zaiji dadin hakan ba.


&&&


Haka Anisah take ta jungar Hudah bataji bata gani, dan bata ™i ta kashe ta ba ta huta, dan ta tsani Hudah tsana wanda bata musaltuwa, balle ma da ta ganta rungume a jikin Yaya J dinta yana kissing dinta, bayan gabanta yayi ma su Amal kiss a koshi amman dan cin fuska ita baiyi mata ba sai ma waving din hannu da yayi mata, cikin fushi tace.


"Dan ubanki Mijina abokin tsaranki ne da har zaki yi kissing dinshi, daman tuni na dade da sanin ke maiya ce, wato kinga kyawkyawan saurayi shine zaki lashe shi ki ko."?


Duk wannan maganar da take Hudah bata san Anisah nayi ba dan tuni tayi nisa cikin sumar da tayi saboda ba karamin jingarta take ba.


Sosai yake ba motarshi wuta duk da ba wani nisa yayi ba, kuma kusan unguwar su Waya da Faisal, dukan su mai-tama suke sai dai ba layinsu Waya ba haka ya kama ba motarshi wuta,ita kuma Anisah tana can ta kusa kashe yarinyar mutane cewa take.


"Wallahi yau sai na kashe ki, akan Yaya J babu abunda ba zanyi ba, shegiya har... Tas! Kake jin J ya wanke Anisah da mari sai nishi yake dan shi J bai iya fushi ba, sake Waga hannu yayi zai wanke Anisah da mari yaji an ri™e hannunshi, kallon Mom yayi da fitowarta kenan da gudu ta rike shi sai huci take shima Win huce yake cewa yayi.


"Mom ki barni na koya ma wannan useless din hankali dan na lura har yanzun bata da hankali."


Cikin kuka Anisah tace. "Mom ki barshi ya kasheni Mom barshi yayi man duk abunda yayi niya amman kasani Yaya J wallahi ba zan daina sonka ba kuma ka sani komai kake man ™araman wutar sonka kake a cikin zuciya ta, sannan kuma wallahi ko yanzun na sake ganinka da wannan ™azamar yarinyar wallahi sai nayi mat...tas! Ya sake wanke ta da wani marin yana mata kallon tsana cikin mamaki Mom tace.


"Wai uban mai ke faruwa ne? Ina ciki naji shigowar motarka kamar wanda yayi accident shiyasa na fito naga ko lafiya dan ina sama ina bacci horn dinka ya tadani kuma naga ka kama ™anwarka ka mari haba Jameel dan Allah maiyasa kake son Sataman rai ne? Maiye aibun yar'uwarka da har kake mata haka?sai kace ba jininka bace? Haba Son daga dawowarka ko kwana baka yi kake son Sataman rai."


Girgiza kai kawai J yake dan ya kasa koda magana, kallon Anisah Mom tayi sannan tace.


"Wai Daughter mai ya haWaki da Son ne."? Cikin kuka Anisah tace. "Mom kamasu nayi yana ma wannan kazamar yarinyar kiss shine ni kuma yana fita nazo na kamata ina mata mugun bugu dan nasan ba shi ya kawo mata kanshi ba, ita ta tusa mashi kanta dan kawai ta lashe shi Mom." wani irin kallo Mom tayi ma Jameel sannan ta maida kallonta wajen da Hudah take kwance jaSe-jaSe cikin jini rai hannu ga Allah, sai ma ka natsu zaka gane numfashinta na fita a hankali, dan bata da banbanci da'a kirata da sunan gawa, ™an™ance ido Mom tayi ta nuna J da yatsa tace.


"Yanzun Jameel da kanka zaka kula wannan yarinyar? Jameel." kuka Mom ta fashe dashi dan abun ba karamin ta™aici ya bata ba, kama hannun Mom yayi sannan yace. "Yanzun Mom daman baki yarda dani ba? Daman baki yarda da tarbiyar da kika bani ba? Mom nine fa Jameel Wanki har kin yarda zanyi kissing din yarinyar nan."?

Girgiza kai Mom tayi sai kuma tayi murmushi sannan ta rungume Jameel pick ta sake yi mashi sannan tace. "Nima nayi mamakin yanda hakan zata kasance Son, har naji hankalina ya kwanta itama Daughter kizo abun yayi mata shiyasa tayi haka, amman Son kar wannan abun yasa wani abu ya faru tsakaninka da Anisah kaji."? Murmushi Jameel yayi sannan yace. "Ok Mom bari nakai wannan yarinyar hospital, kinsan idan Dad ya dawo ya tadda abunda tayi kinsan zaki samu matsala kuma ban son abunda zai shiga tsakaninku da Dad." dan shiru Mom tayi na wani dan lokaci dan tasan mudun Dad din su Jameel ya dawo ya tadda Hudah a haka ba zai bar ta ba idan bai sake ta ba, to zai kori Anisah yace ayi mata visa ta koma gida London, Murmushi ta ™a™alo ba dan taso ba, tunawa tayi da wani abu tace. "Aa Son ka barshi driver ya kaita mana." Murmushi yayi sannan yace. "Karki damu Mom zan kaita da kaina." ba dan Mom taso ba tabar Jameel tana kallo ya dauki Hudah a hannunshi ya sata cikin sabuwar motarshi ya dauki hanyar asibiti da ita sai gudu yake kamar zai tashi sama dan ikon Allah ne kawai ya kaishi a hospital din, da kanshi ya saSota kamar wata jaririya haka ya rungumota yayi ciki da ita sai da ya kaita har room din da za'a dubata sannan ya fito waje kasa zaune yayi da tsaye, wayarshi ya Wauko yayi darling din wayar Faisal ya gaya mashi duk halin da ake ciki sannan ya kashe wayar, samun waje yayi ya zauna ya bugu abun tagumi dan ji yake komai na duniya baya yi mashi dadi.


Bayan wasu yan hours , sai ga Faisal ya shigo , haka ya kama lailashin J dan ya lura baya cikin natsuwarshi ana haka doctor ya fito da sauri J yaje wajen shi yace. "Doctor ya jikinta ne." wani kallo Doctor yayi mashi sannan yace. "Jameel gaskiya yarinyar tasha wahala sosai dan haka mun bata emergercy dai sauran aikin kuma ba zamuyi mata komai ba sai police sunzo gaskiya am sorry to said."

Faisal ne yace. "Dole sai police sunzo abun nan na gida ne Doctor kayi hakuri ku ida dubata insha Allah hakan ba zai sake faruwa ba." girgiza kai Doctor yayi sannan yace...




>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý>ØúÝ=Ø%Ý


*HEHEHE KARO DA KARO SAI RAGO DAN AKUYA BA ZA YA IYA BA*=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß=؃Ü<Øûß

*_MAMAN YUSUF YAR SOKOTO DAYA DAGA CIKIN K'UNGIYAR SHAHARARRUN MASU KAYAN MATA 'YAN SOKOTO, 08133079957 OR 07069711327 CALL OR WHATSAPP_*

_ina kuke mutanena Yan sokoto dama sauran garuruwan da suke kewaye damu ,Kai har ma da na k'asashen k'etare ,Albishirinku . Ni ce dai shahararra Kuma gogaggiyar Mai Saida zafafan kayan matan Nan masu Sanya namiji ladabin Dole wato maman yusuf likitar Mata Yar mutan sokoto ,Kamar yadda aka Saba dai duk shekara to alhamdulillah wannan karon ma nazo maku

Please Login or Register in order to submit comment