Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi wanka ya huta nafisa nacan takai abinci can
samanku din. Miqewa sukayi bako kunya hannunsa na
riqe da nata harsuka haye. 🌕🌕👉mamuh geee [2/4, 9:25
PM] +234 703 962 5239: 🌕⚜DAIMAN daga www.hausaebooks.com.ng⚜🌕 Na MAMUH GEEE
¤dedicated to¤ Husnah bbchoudiallo 235~236 Suna
shiga palon yasakawa qofar key tareda jawota jikinsa
yana jifanta da wani shu'umin kallo daya sakata sadda
kai tana murmushi. Gani baida shirin motsawa yasa
takamo hannunsa suka nufi bedroom ta dauko towel ta
miqa masa yaqi kaba yakuma qi dauke kallonsa akanta.
Da kanta ta tubesa tajasa toilet ta hada ruwan dumi a
bathtub zata juya ya jawota jikinsa yana qoqarin tubeta
ta qwace da sauri ta fice tana dariya. Murmushi yasaki
tareda daukar brush. Ko ina nafisa ta gyare sai qamshe
da sanyin ac ke tashi dan haka babu abinda zatayi sai
kawai ta fitar masa da kayan shan iska takoma palo
tazauna tareda qurawa tv ido murmushi da zallar farin
ciki na fita a fuskarta. Yana fitowa wanka ya shafa mai
tareda saka kayan data fidda masa ya fesa turarukansa
masu tsada yafara gabatar da sallolinsa. Tashi tayi tayi
dayan bedroom din wanda na waleed ne tayi wanka
cikeda farin ciki dan yau sam bakinta yakasa rufuwa.
Tana fitowa 'daureda towel sai ganinsa tayi a dakin ta
tsaya tana kallonsa shima ita yake kallo jiki amace Dan
duk ta kallesa jikinsa mutuwa yake. Ficewa tayi tashige
dayan dakin ta xauna gaban mirrow tana murmushi.
Riga da skirt tasa na supa red me kwalliyar black dinkin
ya xauna daram a jikinta. Daure gashin kanta tayi a
tsakar kai da red band me yar kwalliya ta fesa turare
yashigo dakin ya jawota jikinsa yana shinshinata.
Qwacewa takesonyi ya dago fuskarta yana kallon
tsakiyar idanunta aikuwa nan take ya kashe jikinta ta
rasa duk wani kuxarinta. Murmushi yayi tareda hade
fuskrsu guri daya yana ha'de yawu kafin ya isa cikin
bakin nata. Atare suka saki ajiar xuciya yafara kissing
dinta cikin sanyi. Yanda suke kissing din ne zai tabbatar
da yanda suke tsananin son junansu sbd cikin nutsuwa
sukeyi yana shafarta. Hannu yasa ya zuge zip din rigarta
tayi sauri juyawa tana fidda numfashi Yajawota ta baya
bayan ya xame rigar ya jefar ya birkitota tareda daukarta
tayi saurin rintse idanu tana tura kanta a qirjinsa. A gado
ya kwantar da ita tareda hawayewa yana aika mata da
tsimin son dayake mata. Basu sauko palon qasaba sai
lokacin cin abincin dare suka taru duka gidan akaci
dinner cikin farin ciki Waleed kuwa kasa taqamaiman
me basa abinci akayi sbd kowa basa yakeyi tun daga dad
ummi fannah da daddynsa nazli dasu inna iyakacinsu
murmushi. Kwanansu biyar suka tattara suka koma abj
bayan antura haj bilki gidan yari daurin rai da rai. Sun
koma abuja da sati daya suka tattara gabaki dayansu
suka wuce cairo inna da nafisa da abdl da ahmd 'yayan
saadah kawai aka bari dan har ita saadah aka tafi sbd
wani irin janta ajiki da ummin keyi. Ranar dasuka isa
cairo taga qauna da gata agurin dangin uwar mijinta
marigayiya nyssa. Waleed kuwa sam ita batamasan inda
yakeba bare waleed din akwai rashin ji shiyasa yakeda
saurin sabo. Duk yanda tameer yaso qin barinta akayi ta
kwana gurinsa tanayi masa dariya ya wuce yanajin wani
zazzabin dole daya saukar masa. Wasa wasa saida suka
share sati tana 'dakin tsohuwa amma ganin da gaske
suke ya shirya musu tafiya zuwa greece da uk gurin
aminisa EMRAAN da matarsa AYEESHA. Ba yanda sukaso
haka yadau matarsa suka tafiyarsu. 🌕🌕👉mamuh geee [2/4,
9:25 PM] +234 703 962 5239: 🌕⚜DAIMAN daga www.hausaebooks.com.ng⚜🌕 Na MAMUH
GEEE ¤dedicated to¤ Husnah bbchoudiallo 237~238
Sabon babin rayuwa suka bude a qasar dan tuni sun
manta da nigeria sai luv sukeci abinsu, Sun canza sunyi
jajir dasu kullum suna manne da juna dan wani irin so
sukewa junansu mai wuyar fassarawa. Dad da fannah da
anty saadah sun koma dan waleed dai anbarwa ummi
shi a cairo zai zauna. A nigeria dai aure ya tabbata
tsakanin dad da anty sa'adah dan andaura inna kuwa qin
zama tayi agidan saidai takoma gidansu na kano aka
zuba mata yan aikinta qauye dai kuma sai lbr. Duk yanda
taso yakice alamarin hameed abin ya gagara sbd ya nace
yakoma kalar tausayi dole ta sauke komai ta bada kai
bori yahau dan dama tanason abinta. Ba 6ata lokaci
suma suka fara zuba luv dinsu danma ta hanasa turowa
sai b dinta yadawo. *********** Kwance take tana
bacci cikin kwanciyar hnkali tayi wani irin haske ta ciko.
Tsayawa yayi akant yana kallonta cikin yar rigar data sa
me kama da babu tana baccinta. Komai takeyi kyau take
masa hardai yanxu data qara cikowa. Zama yayi bakin
gadon tareda shafo fuskarta tayi wani irin juyi tana
rungumo hannunsa. Murmushi yayi kafin ya sunkuya
daidai kunnanta yace, Missty zamuyi missing flight fa.
Bude idanu tayi tana turo baki cikin shagwaba tace,
Bacci fa nakeji sosai my meer. Hawa gadon yayi tareda
jawota jikinsa yana kallon 'dan bakinta yace, Missty tashi
kifadamun wannan sleeping sickness na menene. Kallon
fuskarsa tayi sonsa na qara hudata ta shafo fuskarsa
tareda kai bakinta cikin nasa. Saidaya kuma wani wankan
dan wancan tuni yabi ruwa. Tare sukayi wanka suka
shirya tana jikinsa har airport. Suna isa uk emran da
kansa tareda ayeesharsa sukaxo daukarsu daga airport
din. Kallon juna suke kowacce na maqale jikin mijinta
tana tunani to acikinsu wayafi son mijinsa suma mazan
tunaninsu kenan na wayafison matarsa acikinsu. Babban
hotel din garin suka sauka sbd tameer yaqi yadda su
sauka gidan emran din. Abu kamar wasa nazli ta langabe
masa gaba daya duk inda zasu tana langabe aikinsa ga
yawan bacci da shagwaba. Ba yanda ya iya banda yabiye
mata yayita lallaba abarsa. Nanma saida suka share sati
biyu suna shiririta kafin suka dawo cairo. Tunda suka
dawo yaga yanda umminsa da amma na kula da ita sai
okacin yagane cikine da missty dinsa. Nan wata sabuwar
rayuwa ta tashi dan qara dauketa yayi sukayi tafiya. Basu
dawoba saida cikinta yakai wata biyar harya dan fito
kafin suka wuce nigeria sbd takurawar da hameed yayi
masa awaya akan fannah taqi bari ayi komai saisun
dawo. 🌕🌕👉mamuh geee [2/4, 9:26 PM] +234 703 962
5239: 🌕⚜DAIMAN daga www.hausaebooks.com.ng⚜🌕 Na MAMUH GEEE ¤dedicated to¤
Husnah bbchoudiallo 239~240 Lokacin da suka iso
fannah naganin cikin nazli rungumeta tayi tana murna
hameed yadan duqo kunnenta cikin rada yace, Dakin
yarda anyi komai da yanxu namiki irin wannan din.
Hararar luv ta aika masa tana murmushi. A gidama dai
dad da anty sa'adah data canza takoma wata babbar haj
murna sukeyi sosai. ********** Tunda suka dawo
saiya lallabata take bacci sbd cikin wata muguwar
shagwaba yasakar mata da son jiki Jikinma nasa Shikuwa
haka yafiso dama. Duk wanda ke gidan lalla6ata yakeyi
abu kuwa idan tace shi takeso to anty sa'adah da fannah
da nafisa suke taruwa a kicin ayi mata shikuwa boss din
shine me bata abaki dan aikin office ma dad ganin haka
yabasa hutu har missty din 'dan nasa ta haihu danko
yaje yasan ba abinda zaiyi. Rayuwa dai allah ya canzawa
nazli ita sbd kaf gidan har cairo itace abinson kowa
dukiya kuwa dad yabata kadarori sunfi a qirga sbd itace
farin cikin iyalinsa da nasa. ******* Gadan gadan aka
fara bikin fannah da hameed wanda sam tameer kasa
barin missty dinsa yayi ta sake sosai sbd bbynsa sakuma
rashinta da baya iyawa. Ahadai har akayi daurin aure
amarya ta tare a gidanta. Kwance take cikin jikinsa yana
bata fruitshake abaki tana sha yace, Missty, Yes my meer.
I love you. I love u too my meer. Tell me sumtin missty
do u.... Washhh ta fada kafin yaqarasa zancensa. A rude
ya aje cup din yana tallafota jikinsa. ********* 5yrs
later. Missty kinga waccar tanata kallona harda
murmushi take aikomin. Ha'de fuska tayi har zatayi
maganasaita fasa tasaki murmushin daya qara fiddo da
kyawunta aikuwa sai gogan ya ha'de rai yana kallonta
Tace, Ya akayine my meer? Missty yazaayi kiyi murmushi
agurin nan tunda kinga akwai maza. Dariya tayi tace,
Eyya my meer ainayi ne sbd tunowa danayi babu filin ko
wace mace azuciyar meer dina. Kamota yayi jikinsa
tareda miqewa yana cewa, Muje gida kawai mungama
bikin kuma. Miqewa tayi suka fice daga babban
qayataccen hall din dake cikin babban hotel na qasar
australia dasukazo bikin auren 'dan kanwar mahaifiyarsa
nyssa. Mota suka shiga yana tsokanarta tun bata kulasa
harta 'bata fuska kamar zata fashe. Suna isowa gidansu
na qasar ta fito motar da sauri tayi cikin yayi saurin riqo
hannunta yana kiran sunayen 'yayansu dake 'daki tareda
nanny dinsu. Da gudu suka fito su biyu suka fada jikinsa
suna cewa, We miss u daddy. Kiss yabasu a kumatu yana
cewa, I miss u too my angels. Kallon nazli yayi yace
musu, Abrar and nyssa oya kuzo kubawa mummy
hakuri dad yayi mata laifi. Shida su suka kama
kunnuwansu tareda cewa, Sorry mummy. Dariya tasaki
tareda rungumosu hardashi suna dariya..
ALHAMDULILLAH. ⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜⚜ Nagode allah
daya nunamin nagama wannan novel din lpia. Sannan
ina miqa godiyata ga masoyana dasuka ringa tayani da
addua, Godiya ta musamman ga members na grp din,
Mamuh geee fans 1 Mamuh geee fans 2 Sauyin lamari
fans Masoyan mamuh geee Novels only Taurarin
mamuh geee Da duk masoyana tared writers yan uwana.
Wannan takuce ta musamman👉 Husnah bbchoudiallo
Maryam matasa Subee umar Zee gummy Fammah
gummy Jameela gummy Sis rahamat na lele Amina jaji
Xinnie Maman khalid Fain Sis jamila muhd ali Maryam
aliya Da duk sauranma daban xayyanoba. Sai mun hade
a cigaban auren raba gardama da zuciyarmu daya. 🌕🌕👉
mamuh geee

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment