Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

miqar da ita yayi palo da ita. Suna
shiga nafisa na aje tray 'din ta juyo. Saurin 6oyewa
bayansa nazli tayi sbd rigarta batada maraba da tsirara.
Nafisa na ganin haka itama tayi saurin ficewa tana sinne
kai. Zaunar da ita yayi ya bata gasashen nama dayasa
nafisa ta gasa mata mai kyau. Daqyar taci yabata fruit
taci kadan suka koma 'daki. Tsuru tayi bakin gadon dan
duk tsoronsa yacikata dan ita sam kunyarsa takeji ba
kamar meer 'dinta nadaba da batajin kunyarsa sbd sun
saba. Shikuwa kallin sabon mutum take masa. Ahankali
ya jawota jikinsa ya haye tsakiyar gadon da ita yana
shinshinarta. Rungumeta yayi ajikinsa sosai yanason suyi
bacci amma tudun qirjinta dayakeji a qirjinsa ya hana
hakan. Wuyanta ya fara lalubowa yana shafawa har
xuwa qirjinta Numfashintane yafara gudu da sauri kafin
ta ankara ya hayo kanta yana kissing 'din bakinta zuwa
qirjinta dasuka tsole masa ido. Kuka tafara sbd ganin
yanda ya fara murzarta tun anan tagane wannan karon
zataji maza sbd ga dukkan alama zaiyi jarumta ba kamar
meer 'dinta na dah ba. Yawo take adakinta tana tunanin
lallaima ace kowa nacan hnkali tashe sukuma maqiyanta
datayi dansu sunacan kwance sunajin dadinsu. Fitowa
tayi ta nufi hanyar xuwa samansa tana cewa, Wlh saina
fada muku dan hnkalinku ya tashi ku koma cikin baqar
damuwar danakeson ganinku ciki kafin na kashe shegen
yaron gaba 'daya kowama ya huta. MUCH LUV MAMN
ABBAH FOR UR CONCERN๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ๐ŸŒ•๐ŸŒ•๐Ÿ‘‰mamuh geee ๐ŸŒ•โšœDAIMAN daga www.hausaebooks.com.ngโšœ๐ŸŒ•
Na MAMUH GEEE โ˜†dedicated toโ˜† Husna bbchoudiallo
217โ†’218 Duk yanda taso daurewa saidata dirzi kuka
sosai kamar ranta zai fita sbd baqar wuyar data sha a
gurinsa. Tsananin Shauqin sonta ya hana sam yaji
tausayinta dan bayama hayyacinsa. Qanqameta yayi
yana sauke numfashi da ajiyar zuciya Ita kuwa kukanta
na fita ahankali. Qwanqwasa qofa sukaji atare gabansu
ya dan fadi sbd tunanin ko waye a lokacin. Jame jikinsa
yayi bayan ya manna mata kiss a goshi ya fa'da toilet.
Yana fitowa ya saka kayan baccinsa farare qal ya nufi
palo dan har lokacin buga qofar akeyi. Bude qofar yayi
tareda 'dan sake fuska yana mata kallon mamaki.
Bayansa ta 'dan kalla taga nazli bata biyosaba Ba haka
taso ba taso suna tare tafada musu kota samu zuciyar
'dayansu ta buga su mutu kota huta. Ganin ya kafeta da
ido yana watsa mata kallon mamaki sai kawai ta fara
matso qwalla murya na rawa tafara fadin, Tameer na
kasa bacci sbd banji 'daya daga cikinku yacemin anga
koda gawar waleed 'din ne. Gyara tsayuwa yayi dakyau
yana kallonta kafin ya 'dan sauke ajiyar zuciya ya kamo
hannunta har tsaiyar palonsa ya zaunar da ita a kujera
yace, Mummy ki daina hawayen haka ya isa sbd ba gaske
bane koma meyene yasamu waleed Mafarkine kawai
okey? Waleed yanan qlau. Hararar gefen ido ta jefa masa
wata sabuwar tsanarsa da qiyayyarsa na qaruwa a ranta
Ta qara share wasu muna fukan hawaye tana cewa, Wlh
ba wani mafarki danake tuni alh yakirani yafadamun an
rasa waleed 'din kum..... Dad fa kikace? Yama za'ayi ace
'dana ya 6ata ace bansani ba. Wayarta dake hannunta ta
'daga ta dannawa alh kira tareda saka handsfree. Ringin
biyu ya 'daga kafin yace kamai ta rigasa da cewa, Alh
angansa ni duk hnklina yakasa kwanciya. Murya a karye
yace, Haryanxu ba'a gansaba amma an kira anceman
antsinci gawar wani yaro to muna jiran gawar ta iso
mugani Ya qarasa zancen nasa muryarsa na qara
karyewa kamar yana kuka. Saurin datse kiran tayi tana
miqewa sbd ganin yanda ya zabura ya miqe a cikin wani
irin yanayi. Motsu sukaji daga bayansu suka juya atare
Nazli suka gani a tsaye sanyeda farar jallabiyarsa ta
sallah hawaye tuni sun mata shabe shabe a fiska. A
ki'dime yayo kanta da sauri duk da shima yana cikin
tashin hnklin. Luuu tayi baya yayi sauri tarota jikinsa
yana qoqarin lallashinta amma ina idanunta nakan haj
xeenat ta kafeta dasu ko motsawa batayi jikinta har wani
rawa yake. Mutuniyarku na ganin hakan ta fice da sauri
har tana tuntube Saurin datakene jikinta na rawa yasa
qafarta 'daya ta juye aikuwa nan tafara gangarowa daga
stairs 'din kanta na buguwa tako ina. Ihunta yasa nafisa
fitowa da sauri aiko nan ta tarar da maseefa da tashin
hankali dan tana isowa harta gama gangarowa ta iso
qasa Da sauri tayo kanta sbd ganin jini a bakin hajiyar.
Itama raxana tayi da ganin jinin dake fita abakin nata
tana furzowa suka ga haqoranta uku a qasa Ai a haukace
tasaki wani sabon ihun tana miqewa nanma qafa tace
batasan xancenba da qurqunta takai 'dakinta ta fada
toilet tanata birgima a qasa da ihu. A cikin daren suka
shirya suka fito sai asibitin. Kai tsaye 'dakin da aka
kwantar da waleed 'din suka nufa gabansu na faduwa
hnkli tashe. Zaune suke jigum jigum kowa idanu sun
fa'da sbd tashin hnkli sai kukan fannah dake tashe
ahankali, Hj nurat ma idadunta harsun kumbura tsabar
kukan data sha abinta sbd 6atan jikanta. Inna ma tanan
zaunce ta rafka nata tagumi sai dad datafi kowa shiga
damuwa Ga securities bakin qofar dakin. Anty saadah
kuwa ta tafi gida sbd zazzabi da mijinta ke 'dan fama
dashi. ๐ŸŒ•๐ŸŒ•๐Ÿ‘‰mamuh geee ๐ŸŒ•โšœDAIMAN daga www.hausaebooks.com.ngโšœ๐ŸŒ• Na MAMUH GEEE
โ˜†dedicated toโ˜† Husnah bbchoudiallo 219~220 A
razane dukkansu suka miqe ganin tameer da nazli 'din
daidai wannan lokacin. Kallon dad yake kamar zai rusa
kuka Dad yayi saurin kamosa jikinsa yana cewa, Im very
sorry tameer, I'm sorry i couldnt take gud care an protct
my grndson, I.... No dad dnt say dat, Waleed is my son,
ur grndson, we will find him insha allah. Nazli kuwa
ganinfa da gaske waleed 'dinta ya 'bata ba wasa akeyiba
yasa ta saki wani irin kuka mai qarfi tana kiran sunansa.
Kukanta ya masifar 'daga hnkalinsu dan anyi rarrshin
duniya takasa dainawa Muryarta harta shaqe batako fita
sbd kukan, Ummi tajawota jikinta tana rarrshinta amma
ina Gabaki 'daya yanxu itama suke tausayi kamar me.
'Dunguma sukayi suka dawo gida A palo suka zauna
kamar gidan mutuwa kowa kagani fuska a kumbure.
Ummi,dad da inna suke lallashinta tana jikin ummin sbd
kukanta harya daina fita. Ahankli wani wahalallen bacci
ya 'dauketa sai alokacin suka 'dan samu nutsuwa kafin ta
farka kuma. A daren nan kuwa tameer nacan tareda
jamian tsaro dashi aka je neman waleed 'din. Sunanan
zaune basu ankaraba akayi kiran sallar asuba. Miqewa
sukayidan zuwa bada farali su roqi allah saukin alamura
Dad ma shigewa yayi dan 'dauro alwala yayi masallacin.
A palo suka barta kwance dan kadasu tadata. Koda dad
yashigo gidan daidai nan tameer yadawo shima suka
shiga tare babu wani lbr me 'dadi. Yana ganinta kwance
a palon dukta rame a dare 'daya sbd tashin hnkli.
'Daukarta yayi ya haye sama da ita xuwa 'dakinsu. Akan
bed ya ajeta tareda lullu6eta da lallausan bargonsa Ya
fa'da toilet yayo wanka ya saka farar shirt da farin
wando 3qtr. Zama yayi bakin gadon cikeda damuwa
yafara tunanin inda 'dansa ya shiga kokuma aka sace
masa shi. Bude idanuwa tayi ahankali sbd mugun nauyin
dasukayi mata ga kumburi. Ganinsa yasa ta zabura
xaune tareda saukowa gadon taxo gabansa. Fa'dawa
qirjinsa tayi tana sakin wani sabon siririn kuka. Meer
waleed 'dina, Waleed 'dina yanacan yana kukan nemana,
Meer kayimin alqawarin zaka dawomun da waleed 'dina,
Meer waleed 'dina Meer meer waleed Me..... Girgixata
yayi da qarfi tareda rungumeta jikinsa yana qanqameta
idanunwansa na tara hawayen tausayinta. Daqyar ya
samu ta 'dan nutsu yakaita toileta yayo mata wanka tayi
sallah ya sanya mata doguwar riga blue mara nauyi. Palo
ya sauko hannunsa na riqeda nata. Dukkanin mutan
gidan na palo zaune cikin jimami. Xaunar da ita yayi
bayan sun gaida kowa. Tea yasa nafisa ta hado mata mai
kauri Juyin duniya kowa yayi taqi sha saima sabon kuka
data saka musu. 'Dingisawa take kamar gurguwa bakinta
ya 'dan kumbura sbd haqoranta dasuka futa. Palon
tashigo tana qarajin wata sabuwar qiyayyarsu sbd sune
sanadin data rasa haqoranta. Kallo kowa kebinta dashi
cikeda mamakin abinda yasameta. Kafin wani yayi
magana nazli ta miqe da gudu tayi kanta ta shaqureta
cikin kuka tana fadin, Ina waleed 'dina yake? Kifadamun
inda kuka kaimin 'dana. Zan iya yafe muku komai amma
bnda 'dana, Wlh kasheku zanyi idan kukayiwa waleed
wani abu Ki fadamun inda kikakai waleed Ki...... Tasowa
sukayi hankali tashe suna qoqarin 6an6areta daga jikin
haj xeenat 'din amma ta riqeta sosai ba alamar zata
saketa. Ihu take tana fadin saita kasheta idan bata kawo
mata waleed dintaba. Tameer ne ya 6an6areta da qarfi
ya matseta ajikinsa tanata mutsu mutsun qwacewa Ya
qara qanqameta sai kawai ta fashe da kuka tana qara
qanqamesa tana cewa, Meer waleed 'dina. Shafa kanta
yayi yana cewa, Jst clmdwn bbynah i promise to bring
our son back safe and snd. Wiqi wiqi haj xeenat tayi tana
shafa wuyanta dayaji shaqura dan tayi mamikin yanda
yarinya kamar nazli takeda qarfi irin wannan. Jan qafa
tayi takoma 'daki sbd mugun kallon tuhumar da alhaji
zaid da haj nuratu suke aika mata ga inna datasan komai
akanta itama sai mugun kallon take binta dashi. Tana
shiga 'daki ta dauki wayarta tafara kiran aminan nata.
Ana 'daga wayar tafara magana hnkali tashe Kareema
ranafa ta gama 6aci dan kuwa shegiyar matar
mahaukacinan ta dage akan mu mukadaukar mata yaro
To tun wuri musan abinyi da yaron kafin afara zargina
danko yanxu naga alh na jifana da kallon tuhuma. Hnkali
a'dan tashe haj kareema tace, Ai dama yau kanon nayo
sbd nima anan ansamu matsala sbd aikin jikin alhaji ya
karye harya dawo da shegiyar matarsa ga meenah taje ta
kwaso mana shegen ciki bansandashiba harsai yanxu
dayakai wata bakwai. Tashin hnklintane ya qaru jin
zancen da hj kareema take fada. Aje wayar sukayi akan
gobe dukansu zasu hadu a kano susan abinyi. ๐ŸŒ•๐ŸŒ•๐Ÿ‘‰mamuh
geee ๐ŸŒ•โšœDAIMAN daga www.hausaebooks.com.ngโšœ๐ŸŒ• Na MAMUH GEEE โ˜†dedicated toโ˜†
Husnah bbchoudiallo 221~222 Zaune suke a quryar
'dakin haj xeenat suna tattauna matsalolinsu.
Kareema,xeenat ya kuke ganin yanxu za'a kammala aikin
nan cikin lokaci mu tattara mubar qasar nan tun
asirikanmu basu gama tonuwaba dan ni yanxu haka
wanted ce sbd bincike yasa angano ni na kashe tsohon
mijina commisioner da hannuwana nakuma kashe
matarsa dan haka ni buqace nake da barin qasarnan.
Tabbas bilki tare xamu bar qasarnan tun nima nasan
kowane lokaci alh xai iya gano abinda nayi masa tunda
yadawo hayyacinsa ga kuma yayansa alh kabiru dana
kashe sbd yanamun shishshigi. Ajiyar zuciya haj zeenat
tayi kafin tace, Ku yanxu kunasa ran idan alh da tameer
da fannah suka gane ni na kashe nyssa aina da kansu
zasu kasheni basai hukuma ta shigoba. Yanxu duka ba
wannanba ya zamuyi da yaron nan? BANI ABUNA
ZAKUYI A gigice suka waiwayo dukkaninsu. Atare suka
saki ajiyar xuciya ganin ita kadaice duk da haka suna
cikeda fargaba. Qarasowa tayi tsakiyar 'dakin ta kallesu a
wulaqance tace, Kun tafka kuskure babba na satar min
'da dan kuwa a shirye nake dana fallasa duka asirinku
dake lullube. Menayi muku arayuwa da kuke fatar ganin
bayana. Me mijina,uban mijina da qanwar mijina sukayi
muku arayuwa kuke neman ganin bayansu ta ko wane
hali. Shin ku bakwada koda 'digon imani ne arayuwarku,
Tabbas ta6a mini 'da zai zama mugun aikinku na qarshe
dazakuyi. Akan 'dana jinin meer 'dina zan iya yin komai
Dan haka ayau basai gobeba zan tona mugun asirinku
kowa yasani. Juyawa tayi da 'dan gudu zata fice takirawo
meer 'dinta yazo yaji komai. Tsaya kiji me miji me 'da.
Cak ta tsaya batareda ta juyoba. Har gabanta haj
kareema ta xagayo riqe da waya ta danna kira tareda
saka handsfree. Hello haj barka da dare. Barkadai leloh,
Gobe da qarfe goma na safe idan bakaji daga 'daya daga
cikin mu ukuba to ku kashe yaron nan, Idan kuma
munzo to bayan minti biyar da zuwanmu idan nazli
batazoba ku kashe yaron. Angama haj. Kashe wayar tayi
tana kallon nazli da tashin hnklinta da firgicinta ya fito fili
ga zufan data hada nan take. Kinada xa6i nazli tameer
zaid omar. Zaki iya xuwa ki tona mana asiri ke kuma
abakin ran 'danki. Hakama idan kinso gobe da qarfe
goma zaki iya zuwa ki maye gurbinsa saimu tabbatar da
son da kikewa tameer gaskia ne ki ceci rayuwar 'dansa ki
bamu taki sbd ke kadaice wadda tasan sirrinmu. Kasa
'daga qafarta tayi jikinta yadau wata irin rawa nan take
zazzabi ya cafketa me qarfi. Daqyar takai kanta 'daki
tareda turo qofa ta rushe da wani irin kuka.
********** Wani irin mazari qafafunta keyi dan har
fitsari saidaya zubo mata akan tsoro. Fruit tameer
yakirata yace takaiwa nazli ta tabbatarda taci sbd shi tun
safe baya gida yana gurin aikin neman. A tray ta yankosu
ta fito daga kicin zata samansu nazli 'din saita hangota ts
nufi 'dakin haj xeenat saita aje tray 'din tabita tana kiran
sunanta amma batajiba harta shige. Taso juyawa amma
saita tuna da abunda yafaru tsakanin nazlin da xeenat sai
kawai tabi bayanta cak ta tatsaya bakin qofar sbd
abunda kunnuwanta suka fara 'dauko mata. Duk abinda
yafaru tagani ta ji kuma har awayarta ta 'dauka. Jin naxli
xata fitone yasata guduwa 'dakinta harta tuntube. Sharce
guminta tayi tana jin yau bazata iya bacci ba saisu dad
da b sun dawo ta nuna musu komai sbd ummi da inna
na gidan anty saadah mijinta ya rasu jiya da dare. Qarfe
'dayan dare suka dawo kowanne daki yayi yashige daga
dad din har tameer. ๐ŸŒ•๐ŸŒ•๐Ÿ‘‰mamuh geee ๐ŸŒ•โšœDAIMAN daga www.hausaebooks.com.ngโšœ๐ŸŒ• Na
MAMUH GEEE โ˜†dedicated toโ˜† Husnah bbchoudiallo
223~224 Ido jajir yashigo palon tana zaune ta cusa kai
atsakiyar qafafunta. Suna hada ido ta taso da gudu ta
fada jikinsa ya qanqameta yanajin sonta na barazanar
dauke numfashinsa. 'Dago fuskarta yayi zaiyi magana ta
jefa bakinta a nasa hawaye na gangarowa daga idanunta.
Mamakine yasashi dan xamewa yana kallonta. Karaya
irinta bankwana ya hango a idanunta sai yaji gabansa ya
'dan buga da qarfi. Kama hannunsa tayi suka shiga har
toilet sukayo wanka. Tea sukasha atare shidai binta yake
da kallo tareda wani irin sanyin jiki da faduwar gaba.
Koda suka kwanta lafewa tayi ajikinsa. Shafo fuskarta
yayi saiyaji hawaye ya tallafo fuskarta suna fuskantar
juna murya can qasa yace, I love you nazli, I love you
morethn life itself, I love u morethn enough, Ure my life,
Pls promise me you wont leave me, Promise me forever
until death do us apart. Sheshekar kukanta ce ke tashi
ahankali sbd kalamansa amma batada yanda zatayi
dama tasan haka rayuwa take dole wata rana zata mutu
and after all ta sadaukar da rantane sbd tameer 'dinta.
Hankalinta bai tashiba saidataga hawaye nabin fuskarsa
da gudu Rungumesa tayi tana cewa, I love you too meer.
Kuma zan uyayin komai sbd kai da waleed. Soyayya suka
gurza a daren duk da xuciyoyinsu a dagule suke. Tun
tara da rabi ta gama shirinta ta suri key 'din motar
tameer 'daya ta fice. Bude idanu yayi tareda lalubowa
amma bai jiyotaba ya tashi da sauri sai kawai yaga
qatuwar paper ta rubuta i love you meer. A gaggauce
yayo wanka ya fito ya shirua ya sauko saigashi yayi karo
da fannah xata hawo kafin tayi magana dad yafito yana
cewa, Wai ina haj xeenat ne inata nemanta. Zaro ido
fannah tayi tana cewa, B ina sis inlw? Ita nake nema
nima Yafada yana 'dan duba palon. Ihu mai qarfi fannah
tasaki tanacewa, Shikenan zasu kashe min sis inlw, B,dad
mummy is behind all... Waya ta fara budewa jikinta na
mugun kakkarwa ta nemo video 'din data dauka tana
qoqarin nuna musu. ๐Ÿ‘‰ kuyi hkr kadakuga laifina, Masu
kira suna cewa kada kowa ya mutu kuyi hkr kawai xance.
๐Ÿ˜ญ ๐ŸŒ•๐ŸŒ•๐Ÿ‘‰mamuh geee ๐ŸŒ•โšœDAIMAN daga www.hausaebooks.com.ngโšœ๐ŸŒ• Na MAMUH GEEE
ยคdedicated toยค Husnah bbchoudiallo 225~226 Kallon
video din suke hnkali tashe da mugun tsantsar mamakin
abinda su haj suke fada sun aikata da kansu. Cikin wani
irin mugun sauri da tsananin baqin ciki tareda fargabar
nazli dinsa yayi h yar fita atsiyace haryana qoqarin
kifewa Dad yayi saurin riqosa cikeda tashin hnkli yace,
Son pls Kara kaje kbr nakira commissioner sai aje tareda
jami'an tsaro sbd mutanen nan kanaji they're very
dangerous and..... No dad, Bazan iya tsayawaba, My wife
is out dia sacrificing her life for me and my son and for
u all Hw can i jst sit and wait for wasu jami'an tsaro.
Ficewa yayi da gudu ya fada mota a tsiyace ya fice zuwa
gurin address din dasukace tasamesu. Gudu yake
sheqawa kamar zai tashi sama ji yake xuciyarsa na
harbawa da sauri kamar zata tarwatse dan kuwa tabbas
idan wani abu yasami nazli dinsa bayajin zai iya handling
kansa sbd tabbas yasan haukarsa zaikoma harma wadda
tafi tada. ******** Tsaye take idanunta sunyi jajir
banda fuskar tameer 'dinta ba abinda take gani. Rintse
ido tayi wani ra'dadi na cin zuciyarta ta budesu ahankali
ta 'dora akansu. Da qarfin hali ta fara fadin, Kada kuyi
murna bayan mutuwata sbd sadaukarwata bazata taba
zama iska ba, Meer bazai ta6a hutawaba sai ya gano
wanda ya kashe masa nazli dinsa And trust me bazai kalli
matsayinki na matar daddynsa zai aikaki inda nake Sbd
yanamin..... Tsawa ta daka mata sbd zancen yana
shigarta fiyeda yanda nazli ke tsammani sbd tabbas
tasan son da tameer 'din kewa nazli to ko fannah ta
kashe masa ita to tsaf xai aikata lahira bare ita. Kallansu
haj balki tayi tana share zufa tareda 'daga musu kai
alamar ayi agama. Leloh hj bilki ta kalla tareda cewa,
'Dauko yaron. Riqeda hannunsa leloh yafito daga wani
'daki cikin palon. Yana ganinta yayo kanta da gudu
yafada jikinta tareda sakin kuka Yana kiran, Ummanah.
Qanqamesa tayi tareda rintse ido zuciyarta na karyewa
da tsananin son 'danta da tausayinsa sbd sunan daya
kirata dashi akaro na farko yakirata da ummansa. Leloh
ne ya janyesa daga jikinta tareda miqawa yaronsa 'daya
yace ka kaisa gida yanxu. Kasa miqewa tayi daga
durqushen sai alokacin hawaye suka gangaro mata masu
ciwo. Tananan durqushe haj xeenat ta kira fannah
tareda saka hnsfree A fusace fannah ta 'daga kafin tayi
mgna sai ganin waleed tayi yashigo palon da gudu yana
kiran, Daddy, daddy. Waleed ta fada da qarfi tareda cillar
da wayar tayi kansa. Kashe wayar haj xeent tayi tana
cewa, Kinji 'danki yana gida hnnun auntynsa so muyi
abinda yakawomu. Cup din juice leloh ya aje gabanta
yana aika mata da wani irin kallon shaqiyanci da kwadayi
yana warware qullin hannunsa ya zuba garin gubar gaba
'daya. Girgixawa yayi ya miqa mata yana kashe mata ido
tareda 'daga mata gira. ๐ŸŒ•๐ŸŒ•๐Ÿ‘‰mamuh geee ๐ŸŒ•โšœDAIMAN daga www.hausaebooks.com.ngโšœ๐ŸŒ• Na
MAMUH GEEE I dedicated this page to๐Ÿ‘‰ ๐Ÿ˜˜Fa'in๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ˜, Sis
Rahamat nalele(samareen bana๐Ÿ‘ฏ), Xinniee๐Ÿ’‹, Maman khalid
๐Ÿ’‹. Thnk you all for ur concern. 227~228 Kallonsu take
idanunta na tsiyayar hawayen baqin ciki da tausayin
kanta. Sigari yayiwa wani wawan ja ya fesar da hayaqin
ya kur6i giya kafin yace, Haj nifa nagani kuma raina ya
biya dan haka kawai abari na rage xafi kafin ta wuce
garin daba'a dawowa. Wani shu'umin murmushi
dukkansu suka saki atare cikin farin ciki dan tabbas
sunason ganin ta wulaqanta a rayuwarta. Cikeda farin
ciki hj xeenat tace, Leloh ka cire kwadayinka saika
tabbatar da kaciresa duka. Shewa yayi a 'dan buge yana
wurgar da sigarinsa ya nufi gurinta yana wani qanqance
ido. Xabura tayi Dasauri tayi baya. Tunkarota yakeyi yana
wani karkace kai tsabar buguwa da yayi. Kuka take harda
shesheka tanaja da baya. Damqota yayi yana sunsunarta
Ta turesa da qarfi yayi baya sbd rashin karfin jikinsa
dake buge. Qara kamota yayi yana janta xuwa 'daki taga
da gaske nakasta mata rayuwa xaiyi taji wani zafin rai ta
fincike da qarfi ta dawo baya ta 'dau cup 'din gubar
tanajin gwara ta mutu data bari yayi mata fyade. 'daga
cup din tayi da sauri takai bakinta sbd ganin ya dosota.
Da qarfi aka fixge cup 'din danhar ruwan yafara shiga
bakinta. Cikin xafin nama leloh ya damqeta yaja baya da
ita tareda xaro bindiga ya 'dora saitin kanta batareda
yace qalaba. Suma dukkansu a kidime suka miqe cikeda
tsoro da mamakin ganinsa. Hardai haj xeenat da jikinta
yadau rawa nan take a rude cikin tsawa tace, Leloh
harbeta ka harbesa duka su mutu mu huta tunda
yakawo kansa ya sauqaqa mana aikinmu. Wurgi da cup
'din yayi yayo kan leloh ido arufe da bacin rai. Leloh na
ganin haka yayi saurin sakinta zai gudu tameer ya bisa da
gudu suka fito harabar gida kowa na neman guduwa.
Ganin tameer yakusa kamasa yasa ya juyo yana gudu ba
wani 6ata lokaci yasakar masa bullet biyu daidai lokacin
haj xeenat da haj kareema sun danne nazli suna qoqarin
dura mata sauran gubar cikin rashin sa'a harbin ya
sauka kansu Haj xeenat ta tsakiyar idonta yabi ya 6ulla
bayan kanta, Haj kareema kuwa ta tsakiyar wuyanta
yashiga. Atare suka zube agurin sunata shure shure jini
na tartsi ba kyan gani harsuka daina alamun rai yafita.
Ihu haj balki tasa tana ja da baya fitsari nabin qafafunta
a gigice dan ta fita hnklinta nan take. Damqarsa yayi
daidai xai bude gate din gidan yafice Ya haukace yake
dukansa Nandanan ya hada masa jini da majina amma
yakasa sakinsa sbd har lokacin yana ganin nazli 'dinsa a
hannunsa harda kara mata bindiga akai. Yaron leloh ta
hango ya 'daga bindiga saitin bayan meer zai harba
Gudu take tana kiran sunansa da qarfi amma yayi nisa
da muguwar xuciya sai dukan leloh yake. Tana kaiwa ta
janyesa da qarfi daidai nan shikuma yayo harbin kuma
nan tameer yaga abinda ke shirin faruwa sbd bullet 'din
direct kan nazli yayi Da qarfi ya tureta gefe daidai nan
bullet 'din yashiga qirjinsa Wata mahaukaciyar qara
tasaki tareda kiran sunansa da qarfi daidai nan ya sulale
qasa idanunsa na lumshe zasu rufe. Da zafin nama tayi
kansa tana kiran sunansa jiki na 'bari Hannu yasa cikin
qarfin hali ya fixgota fuskarsu ta hade ahanki ya furta I
LUV U tareda hade bakinsu yana tsotsa ahankali
numfashinsa na 'dan daukewa kafin taji tsit. Tanajin
shiru batasamu qarfin yin wani motsiba a jikinsa ta
sume. Daidai nan su dad da fannah da haj nurat da
innah harmada anty saadah da rundunar 'yan sanda da
sojoji suka iso. Ihun fannah ya razana kowa sai alokacin
kallansu yakai kansu nazli dake kwance cikin jinin
tameer 'din. Umminsa na gani wani wawan jiri ya
'debeta saida anty saadah ta riqeta sbd hawan jininta
yariga yatashi nan take. Inna da fanna suka dauki nazli
dad kuwa kwa6e bbar rigarsa yayi ya cincimi tameer
wasu police suka bisu a haukace akayi asibiti dasu
Sauran kuwa haj bilki da leloh da yaransa uku aka kama
tareda kwasar gawarsu xeenat. Emergency aka shiga
dasu hnkali tashe sbd duba idan da sauran rai ataredasu.
๐ŸŒ•๐ŸŒ•๐Ÿ‘‰mamuh geee ๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰ina miqa godiyata sosai ga masoyana
dasukayi ta aiko saqon adduar samun lpiata dakuma
wainda suka kira, Ngd sosai allah yabar qauna๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹
Mamuh geee [2/4, 9:25 PM] +234 703 962 5239: ๐ŸŒ•
โšœDAIMAN daga www.hausaebooks.com.ngโšœ๐ŸŒ• Na MAMUH GEEE ยคdedicated toยค Husnah
bbchoudiallo 233~234 Kwana biyar tameer bai
farfadoba A kwana biyar dinnan duk wanda yakalli nazli
ita zai tausayawa sbd yanayin datake ciki. Sam bata iyaci
bare sha sai aikin kuka. Yau su kadaine adakin itada
fannah Fannah na lallabata akan ta daure ta 'danci fruit
salat din data hado mata. Knocking door akayi ahankali
Fannah ta aje cup din hannunta ta miqe zuwa qofar ta
bude. Gabanta saida ya fadi da ganinsa amma tuno
abinda yayiwa b akan nazli saita hade fuska tana turo
qofar zata rufe. Saurin riqewa yayi tareda cewa, I love
you fannah. Cak ta tsaya gabanta na tsananta faduwa
sbd xancen yazo mata abaxata. Ta jima atsaye tana jin
faduwar gaba kafin ta juyo tana dan 6ata fuska takallesa
ta dauke kai tace, Sorry dan banajin zaka sami karbuwa
anan bayan hakama meka dauki kanka bayan abinda
kayiwa b kana tunanin ni fannah zan iya tsayawa na
saurareka harna iya soyayya dakai Sorry. Tura qofar tayi
tadawo ta zauna kusada nazli data qurawa meer ido ta
fada duniyar tunani. Itama tunanin tafada sbd tabbas
tasan tanasan hameed to amma abinda yayiwa b fa.
Miqewa tayi ta fice dakin sbd tana buqatar air. Tana fita
nazli ta miqe ahankali jiri na dan dibarta ta nufi gadon
dayake kwance. Shafo fiskarsa tayi tanajin sonsa da
kewarsa na dawainiya da ita. Hawa gadon tayi ahankali
tareda shigewa cikin jikinsa tana kiran sunansa ahankali
hawaye na xubowa daga idanunta. Ta jima ahaka zuwa
can bacci yayi awon gaba da ita bata saniba. Cikin bacci
taji motsinsa batareda ta gasgataba ta bude idanu
ahankali daidai lkcin shima ya bude nasa idanun. Tsaf
idanunsu suka shiga cikin na juna Wata irin qanqama
tayi masa da qarfi tana sakin kukan farin ciki. Hannunsa
ya daga ahankali ya dago fuskarta yana kallo tareda
lumshe idanu. My my savior are u okey? Daga mai kai
tayi da sauri tana hawaye tareda rungumesa tana cewa,
Meer kadaka sake kwanciya kabarni. Meer kaine
rayuwata, Meer.... Shihhhh Ya isa haka kwantar da
hnklinki bazan qaraba insha allah. Fannah ce ta turo
qofar tana ganinsa idanu abude ta murza idanu taga
tabbas shi dinne sai kawai itama ta saki siririn kuka
Hannunsa daya ya miqa mata yana dan murmushi tazo
da gudu ya rungumeta. Daqyar suka sakesa yatashi
zaune fannah taje da gudu takira dr daidai nan su dad da
ummi dasu inna suka iso. Nan take kowa farin cikinsa ya
kasa boyuwa dad rungume dansa yayi yanajin farin ciki
sbd shi kadai yasan halinda yakeciki game da ciwon
tameer din. Ummi ma hawaye tasaka masa saidaya
jawota jikinsa yana share mata. Inna da anty saadah ma
sunyi masa barka da arzikin tashi Itadai mutuniyar tana
maqale kusadashi taqi tashi dan ita tama manta da wata
aba kunya Can sai su kalli juna su sakarwa juna
murmushi harda wani kashe mata ido yakeyi itakuma
tana murmushi. Dr ne bayan yagama dubasa yaga babu
matsalar komai yaso riqesa har bayan kwana biyu amma
sam tameer yadage akan a sallamesa sbd jin wani mayen
son matarsa dayake. Haka aka sallamesa suka dunguma
zuwa gida hannunsu cikin na juna dan lurada hakan yasa
kowa yafara dan baya baya dasu sbd gane ga dukkan
alamu masoyan mantawa sukeda kowa. Ko amota su
kadai suka shiga daya fannah tajasu Duk da itama
saidata ringa jin kunya. Suna isa gida suna fitowa daga
motoci nafisa ta fito riqeda hannun waleed yana ganin
mamarsa da babansa ya yanko da gudu tameer ya
daukesa yana rungume yanajin son dansa na qara
shigarsa. A palo ummi takalli waleed tace, Waleed zo
muje 'dakina nabaka choculate din danasa akasiyo
maka. Gyara zama yayi ajikin daddynsa kafin yace, Aa ki
riqe daddyna yadawo zai siyamun. Dad yace, To ni zo
muje ka rakani dakina muyi kallon news ko. Shima maqe
kafada yayi. Inna ma tayi nata yaqi, Anty saadah ma
haka. Fannah tace, My boy ka tuna abinda nace xankaika
nasiyama. Eh aunty yanxu xamuje? Gurinta yayi da gudu
ya 'dale jikinta. Ummi takalli nazli tace, Nazli kuje son
dina

Please Login or Register in order to submit comment