Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sauri dakinsa ya koma ya zauna tareda riko kansa da ke mugun sarawa kenan Rahima da Malik sun taba soyayya toh me ya hanasu aure,alhaji mahir zuciyansa ta ambata mai sai yanxu kmai ya zama clear wato alhaji mahir ya sashi aurenta dan kar Malik ya aureshi amma y dan yarsa zuciyansa ya basa ansa dn he remember quiet sure randa aka nuno aurensu shine uban amarya,da kyar ya iya tattaro kansa ya fito ya samu Malik shi kadai a falo yace ina suka shiga kuma ya ce bari in dubota kuyi sallama Malik yace da ka brta ai bai tsaya ya jisa ba dan yana sone kawai yaga halinda take ciki kwance ya sameta idonta a rufe kaman wanda ke bacci ya dan shafi fuskarta ta bude idonta tareda mai murmushi yace zai tafi fa ki fito kuyi sallama ta ce habibi wlhy kaina ke ciwo kuma na mai sallama kafin in shigo yayi kissing goshinta tareda cewa u shld slip den ni zan fita a dawo lafia ta ce da shi ya miko ma Fahad hannu yace zo muje mu dawo da murnansa ya bi Abban nasa,tare suka fita da Malik kowa yayi hanyansa Fahad sarkin surutu yace Aby yace yes habibi yace waye wancan da ya sa ummi kuka ya juyo yana kallonsa yace u min d Dr,kai Fahad ya gyada yace hs jst a friend n ba shi ya sa ummi kuka ba knta ke ciwo shiyasa take kuka shiru yayi ya cigaba da wasansa yayinda tunani kala kala ke yawo akan kamal
Malik kuwa yana isa masaukinsu ya tadda Fadeela an cika anyi fam ta kumburo kamar fulawar da yaji yeast ta taso tana harararsa ina kaje tun dazun kuma wani wulakancine zaka brni ni kadai bayan bn san ko ina ba ya ce tunda kin dawo lafia ai shikenan bani gu ni kwanciya zanyi kuma ki shirya gobe da yamma zamu asibitin nan tace wajen wa yace wanda mukaje gunta dazu ta tabe baki tace zakaje dai amma ni ba inda zani wlhy ya dubeta yace ashe kuwa yarinya kaffara zai kamaki dan ba abunda zai hanaki zuwa in kuma krya nake ki gwada dan dama ynxu a cike nake da ke kiris nake jira in kuwa kika kaini bango toh bazai mana kyau ba sanin halinsa ya sa ta ja bakinta tayi shiru ta hau ta kwanta a gefensa
Kamal na kwance kan gado bacci ya kauracewa idonsa ya juyo yana kallon Rahima dake baccinta shs bn a litl off tun zuwan Malik kuma ya san dalilin tashi yayi ya fita yaje falo ya zauna Rahima ta tashi ta lalubi inda Kamal yake ta ji baya nan ta kunna wutan dakin tareda saukowa daga kan gadon ta duba toilet taga baya nan ta fito falo bayansa ta gani zaune kan kujera ta karaso tareda sa hannayenta ta zagayesa ta manna mai kiss a wuyansa ya riko hannunta ya zagayo da ita ya daurata akan cinyarsa tace habibi meh kakeyi a nan yace na fito shan ruwane shine na dan zauna ta tashi tareda riko hannunsa tace come bk to bed ya taso suka wuce suka kwanta bai jima ba bacci ya daukesu,kaman a mafarki Rahima ta ji muryan Kamal na kiranta ta bude idanunta taga mafarki yake ta tashi ta hau jijjigasa yana bude ido yana ganinta ya kankameta yace u r here tace yes habibi am here ta fada yayinda hannunta ke shafa kansa ya dago ya kalleta tareda riko hannunta yace promise me u wunt eva leave me Habibty ajiyar zucia tayi tace nifa ka fara bani tsoro we'v hd ds discussion lyk uncountabl tyms n ds nt d ryt tym to b dscussn jst go bk to slip Habibi it's just a nytmare ya ce stil i nid to hear u say it tace ok mutuwace kawai zata rabani da kai habibi shikenan ta fada tana kallonsa kai ya gyada tace ok lts slip dn Rungumeta yayi tsam suka kwanta kaman wanda aka ce mai zata gudu
Washegari da dare shi ya kaita wajen aiki shi da su Fatiha har office nata suka kaita sannan ku wuce gida,sai da Malik yayi dagaske sannan Fadeela ta biyosa,Rahima na zaune tana dan dube dubenta suka shigo bata bata lokaci ba ta dubi Fadeela ta ce meh matsalar ta dubi Malik ai sai kayi bayani kada kai yayi yana jin takaicin rashin tarbiya irin na Fadeela jibi yanda take mai magana ba ko digon respct ya dubi Rahima da ke kokarin bude musu file ya ce Tana complainin na severe abdominal pain ne dia is also fever,malaise nausea n vomiting tana rubutu ba tareda ta dago ta kallesa ba tace is dia dyspareunia,eh ya amsa mata tabe baki Fadeela tayi tace ai sai kiyi yar far far nima in fahimci meh ake fada ko bawai kina yaren da bnji ba Malik ne ya dakatar da ita ta hnyar cewa wlhy in kika sake bude bakinki a nan ranki zaiyi mugun baci ina ke kika ce inyi magana sabida haka ki ja bakinki kiyi shiru yace Dr pls continue wayan Rahima ne ya hau kara ta dubesu tacd excuse me garin dauka tasa wayan a free hand bata sani ba muryan Kamal naji yana cewa sorry habibty kina aiki mun dameki ko Fahad ne ya kira ki murmushi tayi tace ina yake ya sa mai a kunne yace ummie tace Dunguina yaya yace i miss u ummie tace i miss u too habibi goin to bed already, yap ya amsa mata tace toh dnt forgt to say ur prayers dear mama luvs u k yace k cikin siririyar muryansa ya mika wayar wa Abbansa duk Rahima bata san a Free hand yake ba Kamal yace bari mu brki kiyi aiki toh gudnyt habibty,luv u,luv u too ta amsa mai tareda aje wayan wani dadine ya ziyarci zuciyan Fadeela yayinda Malik ya ji kaman an watsa mai ruwan zafi,Rahima tace is d pain always dia yace eh kusan kullum bt it intensifies during...........jin bai karasa ba ya sa ta dago taga yana sosa keya ta gane meh yake nufi ta cigaba da rubutunta ta ce wani birth control measure kike using IUD ta samu kanta da fada yayinda Malik ke kokarin cewa bata usn komai baki bude yake kallonta itama bata san yaushe maganar ya fito ba ji yayi kaman ya hauta da duka dan takaici dakewa yayi ya hau lissafo abunda zai mata in sun koma Rahima ta sake musu yan tambayoyi sannan tace zamu mata wasu gwaji sai mu duba treatment ta ya dace da ita ta dubi Fadeela tace ki biyoni ta tashi ta bita sun dau kusan hour daya sai gasu sun shigo Rahima tace zaku iya tafia ku dawo gobe by then d results wl b ready suna isa wajen motansu ya kasa hakura ya shakota yace ubanwa yace kiyi planing ta hau zazzare ido da izinin wa nace ya fada cikin tsawa tace dan Allah ya Malik ka sakeni zan mutu yace ai gwara ki mutum akan takaicinki ya kasheni ya saketa ya bude motar ya shiga itama ta zagaya ta shiga ya ja suka br asibitin dukantane kawai baiyi ba da suka isa masaukinsu ya dubeta yace ke ikrarinki bazan iya rabuwa dake ba ko to wlhy zn baki mamaki ko masu daure maki gindi basu isa su hanani ba ya ja pillow ya fice ya br mata dakin a palor ya kwana ranan
~~~
Malik ne da Fadeela zaune gaban Rahima ta dago tana kallon Malik tareda mika mai result in bayan ya gama dubawa ya kalli Fadeela yace ai
kin huta burinki ya cika Rahima ta dubi Fadeela tace matsalar da ke tattare da ke ya taba mahaifarki kuma dole a cire mahaifar kafun yayi spreadn rashin yin hakan zai iya kawo miki matsala cikin nuna rashin damuwa tace in ya yadda ai shikenan Malik shi kadai ya san meh ya shirya a ransa ya dubi Rahima yace ba komai a yi mata amma yaushe knan tace koh gobe za a iya yi mata yace ok mun gode Dr murmushi kawai Rahima tayi suka tashi suka fice kanta ta jingina a jikin kujeran yayinda abubuwa dayawa ke mata yawo a ka can ta tashi ta tattara kayanta ta dauki key ta fita dan zuwa gida,washegari aka shiga da Fadeela theatre Dr Rahimane akan aiki bata wani jimaba ta kammala ta fito tana jin Fadeela ta farfado ta wuce gida dama abunda ya shigo da ita knan tana isa ta tararda Fatiha a parlo ta zauna kan kujera Fatiha ta mata sannu da zuwa tareda tashi zata kawo mata ruwa tace br ruwan nan Fatiha am nt thirsty tace ina Dungui nane tace yana computer room in Abba tun dazu,Rahima ta hau kiransa jin muryanta ya sashi fitowa da gudu hannunsa rikeda wata paper yazo ya dale cinyar Rahima ta sa hannu ta krbi papern hannunsa tace yauwa ana ma Daddy karambani ko muje ka nuna mun inda ka dauko suna shiga computer room in ya nuno mata akwatin nan da kullum ake rufeta da code tayi mamakin ganin akwatin bude ta karasa ta zauna gaban akwatin hr zata sa papern wani abu yace ta duba ta gani tunda ta fara karantawa hannunta ke rawa yayinda hawaye suka fara tsere a fuskarta hannu ta sa ta rufe bakinta da ta gama karantawa yayinda hawaye bai bar bin kuncinta ba
.
Ba komai ta gani a kan papern ba sai contract na kamal da Alhaji Mahir ciro da sauran documents in tayi ta shiga dubasu daya bayan daya wanda yawanci na contracts da sukayi renewing ne sai cheques da yake aiko mai sai wasu ATM da ta gani durkushewa tayi a wajen ta sha kukanta mai isanta Malik ne ya fado ranta tausayinsa ya kamata ol ds while ta rikesa a rai ashe shi bayi da laifin komai tashi ta yi ta wuce dakinta akwatinta ta dauko ta shiga zuba kayanta a ciki sannan ta dauko wani ta shiga zuba kayan Fatiha da Fahad,tare ta fito da su tayi waje dasu yayinda Fatiha da Fahad ke binta da ido hr ta shigo Fatiha tace Umma tafia zamuyi ta fada cikin zumudi dan tunda take bata taba barin sudan ba bata ko kallesu ba tace tashi ki dauko hijabinki kuma ki sama Fahad takalminsa ita kuma ta wuce ta dauko akwatin ta kawosa falo ta aje sannan ta shige dakinta ta dauko mayafinta da key sai kuma wayarta A gaban akwatin ta zauna tana jiran shigowar kamal minti minti sai duba lokaci yayinda frm tym to tym take goge kwallan dake taruwa a idonta,tana jin tsayuwar motarsa ta dubi Fatiha tace ja hannun Fahad kuyi ciki kuma kr ku yadda ku fito hr sai na shigo,kamal kuwa jin ba wnda ya fito tarbansa ya dauka ko bacci suke a hnkali ya shigo wai shi kr ya tashesu,turus yayi ya tsaya ganin akwatin da ke gaban Rahima ya dago ya dubeta yaga ta juya fuskarta gefe amma hakan bai hanashi hango hawayen da ke bin kuncinta ba cikin sanyin jiki ya karaso falon ya zo ya durkushe a gabanta ya kai hannunsa zai tabata tayi saurin janye jikinta tareda cewa dnt! yace Rahima let me xplain cikin bacin rai ta juyo tace wts dia to xplain,ai ba amfani tunda idona sun gane mun komai yace Rahima dia is more to ds dt u dnt knw pls gv me d chance to explain tace Kamal da ka san ynda na tsaneka yanxu da baka tsaya a gabana ba,Y Kamal,Y!! ta karasa yayinda kuka yaci karfinta ta dago ta dubesa taga shima hawayen yake tace u wia not d 1 i luvd bt na daure na aureka hr na cusa wa zuciyata hakuri na soka ashe da kai akayi kokarin rabani da masoyina da gudummawarka na ganin cewa an raba zukata biyu masu son junansu,here i was tinkn of Malik as d bad guy ashe ol ds while i ws stayn unda dsm roof wt d bad guy ya riko hannunta yace wlhy Rahima ki yadda dani i luvd u since b4 in san zanyi signing contract innan n bn taba sanin dalilin sani aurenki da akayi ba sai rannan dana ji hiranku da Malik Rahima pls ki saurareni zaki fahimci cewa ba da son raina nayi ba hannunta ta janye daga nasa tace Kamal av seen enuf kuma nabi da kai a hnkaline sabida yarana da umma bn son su fito su ganmu muna hayaniya in ba haka ba da yau kayi mamakin Rahima,kamal yace Rahima a shirye nake in dauki duk hukuncin da zakiyi mun bt pls dnt lv me Rahima gv me a chance to proof maself to u,i promise i wl mk it up to u murmushi tayi mai dauke da takaici tace Malik am nt even sure ko ni da kai zaman aure mukayi even if i am zama da kai is d last tin i wnt to do me zan zauna inyi da wanda aka hada baki da shi aka kuntatawa rayuwata ka san kuwa halinda kuka jefani wt did i eva do to dsv ol ds,ko me ta tuna oho gani nayi ta tashi ta dubesa ta ce wait a second,did u use alhaji mahirs money to sponsor ma education kai ya gyada mata hannu ta sa ta rike kanta dake sarawa ya matso kusa da ita yace Rahima i only used it at some point but tunda na fara aiki na daina amfani da su tace it mks no dffrnc tunda baka daina karba ba ya dubeta yace Rahima d man has ntn to luz,in bn krba ba kaman ya cuce mu ne dukanmu biyu blv me Rahima i didn't accpt hs offer to hurt u,i luv u Rahima u r d bst tin dt hs eva happend to me i wl neva hurt u,ta dubesa tace u hv mo dan hurt me Kamal kasani daga yau ba kai ba Rahima Ni Rahima zn fita daga rayuwanka rufe bakinta yayi yace Rahima pls dnt do dt to me u r ma lyf i cnt liv wtout u,u promised me dt u wunt eva liv me,dt was b4 i knw wt type of a person U r ta fada cikin daga murya wanda hakan yasa Fahad da Fatiha fitowa,Rahima ta dubesa ta ce u r a selfish person Kamal u md me mk dt promise dn gudun wannan rana toh Allah bazai hukuntani akan karya alkawarinka ba bazan iya zama da kai a karkashin inuwa daya ba dan yanxu ba wanda na tsana kamarka,ganinka kuwa wl only worsen d situation hakan da znyi kadai ya isa sakayyanka kuwa shine ka zauna kai daya ka cigaba da rayuwarka kai daya ba Rahima ba yayanka kaima ka dandani bakin cikin da kuka sani wannan shine hukuncin da zanma ganin ta tashi ya sa ya kankameta yace Rahima wannan hukuncin ya mun tsauri kin fi kowa sanin Kamal bazai iya rayuwa inda ba Rahima ba rashinki zai iya sa in rasa raina I knw i hv wrongd u sau dayawa i wntd to tell u bt gudun wannan rana ya sani kasa furta miki Rahima i hd to do it i agree i was selfish nayi for ma selfish reason bt it was a good reason pls lt me explain maganganunsa ya kashe mata jiki bt babu ja a maganar da tayi ta gama ynke shawaran yin nesa da shi ko dan ta horasa,a hnkali ta zame jikinta daga nasa tace good bye Kamal ba tare da ta dago ta kallesa ba dn tana gudun meh zata gani a idonsa ya riko hannunta yace Rahima ina zaki u cnt go to him ko kin manta da aurena a kanki so u cnt liv me wani aure kamal ta fada cikin takaici n u tinkn wajen Malik zanje is so pathetic sake rikota yayi yace toh ina zaki Rahima wajen wa zaki,na yadda da duk abunda kika fada naji am selfish kol me wt eva name u lyk bt u dnt dare lv me dnt u dare step out of ds house cikin mamaki take kallonsa tace sai ka hanani kukan Fahad ne yasa suka juyo Fatiha ma fuskanta sharkaf da hawaye dan wannan sabon abune wajensu tun tasowarsu basu taba jin iyayensu sun sami sabani ba Rahima ta karasa ta dauki Fahad tana share mai hawaye yayinda Fatiha ta karasa wajen abbanta da gudu ta shige jikinsa tace Abba pls ku bari kaga Fahad ma kun sashi kuka ta juya gun ummanta tace pls umma karasowa tayi ta bnbareta daga jikin kamal ta hau janta tana hnyan waje da su Kuka sosai duk suke tunba Fahad dake ta mika ma Abbansa hanu ba bata tsaya ba hr sai da ta kai bakin motan ta bude baya ta wurga Fatiha a ciki ta kulle kafun ta bude gaban Fahad yaje da gudu ya kankame Abbansa ta karaso ta hau jansa ganin zai bata mata lokaci yasa ta rufe ido ta kwada mai mari da yasa shi sake fitsari jansa ta cigaba dayi kamal ya ce Rahima ko dan yaran nan ki sauraramun kuma kada fushin Abbansu ya shafesu pls ta juyo da idanunta da ya kada yayi ja dan kuka tace kamal kar ka mnta kace zaka ydda da hukuncin da na maka kuma in har dagaske kake son Rahima toh ka brni in tafi sake hannunta yayi dan kalamanta sunyi mugun kashe mai jiki ya tsunkuya yayi kissing Fahad a goshi yace kabi umma kuje ka ji zn zo gobe in dauko ku tk kia of umma for me ok bai ma karasa ba ta ja hannun Fahad ta wurga a motan ta jasu suka fita durkushewa yayi a wajen yana kuka mai cin rai wayarsace ta hau kara ya ciro ya kara a kunne yace adda ta tafi ta brni Rahima ta tafi ta brni adda kice ta dawo i cnt liv wtout her sis da kyar ta shawo kansa ya mata bayanin meh ya faru tace tashi ka bita duk inda zata kamal in ka ganta text me ur location i promise u Rahima zata dawo gareka dama key na aljihunsa cikin rawar jiki ya bude motar ya figeta ya bi bayansu Gudu sosai Rahima keyi ba abunda kake ji a motar sai kukan Fahad da Fatiha bata yi yunkurin hanasu ba dan itama abunda take ji ya isheta,ta mirror ta hango kamal a motarsa yana binsu ta kara gudun da takeyi wayanta ya hau kara ta daga ta ga shine kashe wayar tayi gaba daya ta maida hnkalinta kan tukin,karar haduwar motan da taji shi ya sata tsayawa ba shiri hr ta so buguwa itama ta mirror ta hango mutane sun fara taruwa a wajen accident in hannunta na rawa ta shiga bude motar bata mi ba ta kansu Fahad ba bata kuma damu da cewa ba takalmi a kafarta ba,isowarta wajen yayi daidai da lokacinda ake fito da Kamal da jini ya gama wanke mai fuskawa sulalewa tayi ta fadi a wajen sumammiya
.
A hankali ta bude idonta ta saukesu a kan fankan dake zagayawa tayi saurin gane inda take tare da tuno abunda ya faru ta tashi tana kiran sunan kamal adda shema'u tayi saurin tashi ta riketa tace adda kamal tace ki kwanta Rahima hs olryt yana bacci in ya tashi zamuje ta hau tureta tace adda i hv to c him tana kokarin maidata ta kwanta aka turo kofan dakin aka shigo ya mahmoud ne da umma da su Fahad sai Malik yaran na ganinta suka karasa inda take suka hau kanta suna kuka su umma suka karaso suna mata sannu amma ita duk hnkalinta bai wajensu damuwarta taga kamal taga halinda yake ciki,ganin taki shiru yasa Mahmoud ya fita ya kira Dr ya dubata Dr na shigowa suka bata hnya taje kan Rahima ta duddubata sannan ta ja kujera ta zauna tace Rahima yayanki yace tunda kika tashi kike kuka wts d matter ko akwai inda ke miki ciwone kai ta gyada sannan tace Dr Intisar i just wnt to c my husband shiru tayi sannan tace ok let me c his Dr dn i wl gt bk to u bata jima da fita ba ta sake dawowa ita da Dr Isma'il ya gaisheda su umma tareda musu ya mai jiki sannan ya karasa gun Rahima itama ya gaisheta sannan yace Rahima u cn c ur husband dan shima tunda ya tashi ke yake kira bt pls kr kiyi abunda zai daga mishi hnkali pls kai ta daga sannan duk sukayi inda yake a ICU Suna isa ta kasa shiga ta dubi adda tace ki fara shiga yayinda suka nemi waje suka zauna suna jiran fitowarta Sister Razan ne ta zo ta zauna gefen Rahima tareda rungumeta hawaye Rahima ta fara sista razan ta sake kankameta tace he wil b fine insha Allah pls dnt cry he nids u to b strong for him ta dagota ta goge mata hawaye amma duk da haka jikinta bai bar rawa ba tana ji an bude kofar ICU ta dago tana kallon wanda zai fito gani tayi adda shema'u ta hada kanta da bango tanata rero kuka juyawa Rahima tayi ta fada jikin Razan tana kuka Mahmoud ne yayi krfin halin karasawa wajen shema'u kafun ma yayi magana wata nurse ta fito ta dubesu tace wayece Rahima a cikinku Rahima tayi saurin tashi tana goge hawayenta tareda cewa gani ta karaso tareda cewa Dr Rahima i dnt nid to tel u dt u cnt go in dia lyk dt kinga yar uwarki ma data shiga ta tayar mai da hnkali if u promise bazaki tayar mai da hnkali ba zaki iya shigowa Mahmoud ya karasa inda take tareda daura hnnunsa a kafadarta ta dago ta kallesa shima damuwa fal rubuce a fuskansa kai ta gyada mai sannan tace i cn do ds i knw i hv to b strong for him a hnkali ya saketa ta shige ciki da kyar kafanta ya iya karasawa kan gadon da yake yana ganinta ya dago hannunsa alaman ta karaso hannuwanta tasa tana kokarin hana sautin kukanta fita Nurse in ta dubeta tace Dr Rahima u promised me u won't cry tayi saurin share hawayenta ta karasa wajen kamal tareda rike hannunsa zaiyi magana ta rufe bakinsa tace no kamal dnt stress urself komai zaka fada mun ban son ji a nan ka daure ka tashi in mun koma gida sai ka gaya mun i dnt like u here kamal tafada yayinda take share kwallan da ke bin kuncinta A hnkali taji ya furta mata am sorry kanta ta girgiza tace no kamal,I'm sorry i shuldnt hv left infct i wasn't livn u kamal hw cn u tink i cn lv wtout u,u r ma lyf kamal i didn't mean ol wt i said i luv u n i wl neva lv u bakinsa ta kalla yayi forming "I knw" matsowa kusa tayi da shi dan ta ji meh yake cewa da kyau yace Rahima blv me i luvd u since b4 i signed dt contract kankemata yayi dan wani azabar da yaji ya ziyarce shi dukda taji zafin rikon da ya mata bata yi yunkurin janye jikinta ba sai ma cewa da tayi bite me if dt wl mk u ok bt pls dnt liv me,i nid u,we nid u ta fada yayinda ta kai hannunsa kan cikinta sannan ta dago ta kallesa murmushn krfn hali yayi yace a baby kai kawai ta gyada yayinda take kokarin hana knta kuka hawaye taga yana bin gefen idonsa ta sa hannu tana goge mai tace pls dnt cry a hankali ya furta mata i luv u Rahima u r d bst tin dt hs eva hppnd to me am sorry for d pain i caused u,ganin maganan na bashi wahala ya sata dakatar da shi ta hanyar rufe mai baki tace pls Habibi ya isa i dnt like seeing u in pain we cn tlk wen we gt home rufe idonsa yayi ya sake budesu yayinda wasu sabbin hawaye suka shiga bin gefen idonsa ya rike hannunta gam sannan ya dubeta yace Rahima

Please Login or Register in order to submit comment