Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suka fara dating sai yau ta furta mai cikin nishadi ya bar kofan gidansu
.
Kwanci tashi ba wuya a wajen Allah yau Rahima ke zana last papernta na partone tana fitowa ta kira Malik dan sunyi shi zai zo daukanta ya fito dan zuwa daukanta ummansa ta tsayar da shi tace Malik dama wajenka zani Fadeela ce taketa trying numbnka wai kaje hostel ka daukota ta gama exams nata yace umma kap drivers na gidan nan sai ni zanje na dauketa gskia inada wajen zuwa ynxu ma jirana ake in baxata iya tuka knta ba a aika driver ya daukota me amfanin motan nata ni meeting zani sai na dawo umma kr nayi letti bai jira mai zata ce ba ya fice ta kira Fadeela ta lallabata akan ta yi driving ta dawo Malik kuwa na shiga ya kira Layin Rahima tace mai ta biyo kawarta hostel ta karbi sako ta gaya mai inda take bai jima ba yazo ta ma kawarta sallama ta fito a jikin motansa ta hangosa suka sakewa juna murmushi kan ta karaso ya bude mata mota ji tayi a fincikota an watsar gaba daya kallonsu ya koma kan wanda yayi hakan Fadeela na gani tana huci ta nunata da yar yatsa tace wlhy kinyi kadan kice zaki shiga gonata wato hrynxu u hvnt learned a lesson abunda na miki rannan is ntn compared to wat am gonna do to you next hrynxu baki san wacece Fadeela ba Malik ne ya dagota yace gyara jikinki ki jirani a mota Fadeela ta hararesa tace in tashiga motan nan nikuwa yace wts wrong with you Fadeela cnt u c u r creatn a scene kije gida zamuyi magna in na dawo tsaki tayi ta shiga jan Rahima dake aikin kuka ganin haukan nata sai gaba yake tana tara musu mutane ya sa shi marinta cikin mamaki ta juyo tace Malik ni ka mara akan wannan shegiyar wani marin ya sake mata yace kr ki sake sheganta mun matar da zan aura da iyayenta bari kiji n in kikayi wasa kin san sauran dariya tayi tace ok let's C ta juya ta ja motanta ta bar wajen da kyar ya rarrashi Rahima suka bar wajen har suka isa gida ba wnda yayi magana zata sauka ya riko hannunta yace Rahima pls kiyi hakuri n pls kar kiyi umma ta ga damuwan nan a fuskarki murmushi tayi tace who is she yace Rahima jst do as i said zanzo anjima n wl xplain evrytn to u bt i hv to go now ynda suka rabu ya tabbata ranta a bace yake bt bai shirya gaya mata komai ynxu ba hr sai ya kashe wutan da Fadeela zataje ta hura dan yasan by now d damage must hv bn done
.

Gabansa ne yayi mugun fadiwa da ya shiga gida da kyar kafansa ya kaisa palor inda duk an hallaru ana jiransa bai san marinda ya ma Fadeela ya shigeta haka ba har yatsunsa sun fito a fuskanta fuskan iyayensa a turnuke ya nemi waje tareda gaishesu ba wanda ya amsa a cikinsu saima marinda abansa ya kai mai abban Fadeela ya riko hannunsa yace matsalana da kai saurin hukunci ai sai ka bari aji ta bakinsa yace yaya yaci bulus knan ai gwara da na rama mata Abban Fadeela yace Malik me ya hadaku da kanwar taka bai boye musu komai ba shiru duka sukayi sai kukan Fadeela ke tashi tace dama ai nasan sonta yake Abbanta yace kr in sake jin bakinki a nan ya dubi Malik yace ina baka manta alkawarinmu ba rannan yace eh Abba amma ina neman alfarma ynda nayi biyayya gareku na amshi zabinku nima ku dubeni ku amshi zabina ina tausayin baiwar Allahnan ina tausayin halinda zata iya shiga ku yarje mun in aureta kar ku bari nazama mayaudari a idanunta umman Fadeela tace kasan da auren yar uwarka sannan kaje kake neman wata yace umma ni namiji ne kuma Allah ya yarjemun in aje hudu ummansa ta kai mai bugu tace tunda muka taso wannan family mace daya ake aure baka isa ka canza mana tsari ba Abban Fadeela yace ba komai malik ba damuwa zaka iya aurensu duka biyun ammafa ka sani a yau za daura muku aure kai da Fadeela in yaso daga baya ka auro wancan dukda bai so haka ba yace nagode Abba yace ku tashi kuje suna fita suka zubo mai ido yace i knw wat am doing n i hv a plan ku dai ku zuba mun ido ku gani.
[1:15PM, 9/30/2017] ‪+234 806 041 8895‬: AUREN JARI Part 11-15
.
Tunda suka bar TH she was buried in her tots ya lura da yanayinta yace wifey meke damunkine tayi ajiyar zuciya tace just thinking yace abt wat ta ce tins i wil do if to say am some kind of a don murmushi yayi yace ko xa iya gayamun me zakiyi if to say u wia a don tace asibiti zan bude da za a na treating mutane a sauwake if possible free murmushi yayi yace kinyi tunani mai kyau bt i dnt tink free wil b possible ya zakiyi da ma'aikatan tace nayi tunanin hakan shiyasa zan roki Allah ya buda mun hnyar samuna kuma duk wnda zan dauka aiki ya sani jihadi zaiyi ya dubeta yana jin sonta na dada ratsa shi yaso ya rayu da ita kadai a matsayin matarsa ynxu ma ya rasa ynda zai fara mata maganan Fadeela ya kamo hannunta da zobe ke kai yayi kissing yace Allah ja ranmu my wife sai mu bude tare ta amsa da amin tareda janye hannunta daga nasa ya sosa keya yace sorry malama in ina tare dake nakan sha'afa a kofar gida ya ajeta abunda bai sani ba Abban Fadeela na biye da su ransa yayi matukar baci akan wannan yar talakawan dama ake wulakanta mai ya toh zai san ynda zaiyi da su cikin bacin rai ya figi motarsa ya bar anguwan
On d oda side kuwa kamal na zaune gun ummarsa jikinta ya dnyi sauki hoto yake zanawa dan ya iya zane sosai a haka yarsa ta samesa ta sa hannu ta dauki papern ta kura ma papern ido ta kallesa irin kallon tuhuma ya sosa keyarsa yace itace ta taimaka mun a wajen ATM tayi murmushi tace shs beautiful it sims ma lil bro is in luv ya ja papern yace soyayya bai gabana damuwana ynxu lafian umma after dt anytn cn follow tace insha Allah umma wil b fine kaje gun test innan ne yace kin tuna mun ma bari naje na karbo result in.
.
Abban Fadeela na shiga gida ya labarta komai wa matarsa tace barni dasu alhaji nasan ynda zanyi kai dai ka san ynda Malik zai br nan for a while wayanta ta daga ta kira wani layi ko me ta fada oho tana ajewa ta kira umman malik suka gama kunsa abunsu Allah sarki Malik bawan Allah bai san meh yake faruwa ba ya tashi ya shirya ya tafi asibiti straight kan umman kamal yaje dan da ita ya kwana kamal na ganinsa ya tashi ya miko mai hannu suka gaisa ya gaishesu da yi musu ya mai jiki kamal na mamakin saukin kai irin na malik ya ce ina test da na baku ya dauko ya miko mai ya danyi dube dubensa yace biyoni office waje ya nuna mai ya zauna yace ummarku na bukatan aiki kuma its gonna cost u alot gaskia shiru kamal yayi sannan yace Dr kaman nawa kenan yace million daya da rabi yayi shiru sannan yace Dr bazan boyema ba hrga Allah bamuda kudin da ka lissafo kuma bamuda hnyarta nida yar uwata muke kula da ita kuma ba wani karfi garemu ba Malik yace yan uwa fa yace akwaisu amma duk masu kananan karfine kamar mu ya ce kanada account yace eh yace toh ynxu zan taimaka ma da kwata sannan ya ciro wata business card ya miko mai ya ce ga wannan na rubuta numberna a baya sai ka turamun account numbnka wnnan business card in kuma kampanin Abbanane da wansa in kaje zasu taimaka ma insha Allah hawayen murna ne ya soma gangaro mai yace Dr nagode sosai bansan da me zan saka ma ba Allah shi amshi addu'o'inka ya biya ma bukatunka ya sa kuma ka gama da dunia lafia yace amin nagode kaga addu'an nan ma da ka mun ka mun komai wayarsce ta hau kara yaga abban Fadeela ne ya dauka cikin girmamawa yace sameni a gida ynxun nan yace toh Abba tare suka fita ya je ya tadda yarsa na ba ummansu abinci ya labarta musu ynda sukayi da Dr Malik umma tace ashe hrynxu ana samun masu tausayi da taimako haka addu'a ta ringa kwararo mai tace dole ku kaini in gode mai yace umma zaizo insha Allah ai shine mai dubaki
Malik kai tsaye ya shige sashin Abban Fadeela ya samesa zaune a falonsa ya hargitsa takaddu yace Malik mun gama magana da asibitinku an baka leave Germany zaka ynxu nan akwai wutan da nake so kaje ka kashe mun a companyna na can n it requires urgent attention yace toh Abba bari naje na shirya yace ummanka ma na hanya ta gama shirya ma komai zamu hadu da su a airport jikinsa ya so basa sumtn is wrong amma ya kauda tunanin dan dama ya saba ummansa ke hada mai kaya in zai yi tafia suna jira ya tashi ya ciro wayansa ya dnyi gefe wayan Rahima ya kira ya jita a kashe ya tura mata text akan cewa zaiyi tafia bt bazai jima ba ta sanar dasu umma sai da jirginsu ya tashi suka bar wajen Ummansa da umman Fadeela basu zame ko ina ba sai gidansu Rahima inda Fadeela ke jiransu ummanta tace ina sakon ta miko mata ko sallama basuyi ba suka shige cikin gidan sai wani yatsina fuska suke ganinsu kawai umman Rahima tayi tace sannunku da zuwa ta dauko musu tabarma ta hau kiran Rahima ta kawo musu ruwa umman Fadeela ta ce ba zama muka zo ba Rahima na ganin Fadeela sai da gabanta ya fadi Fadeela ta nunota tace umma ga ta nan suka dubeta da tsana umman malik tace toh kinyi kadan duk maitanki sai kin sake mun da Malik yafi karfinki kuma in ina raye bake ba shi ummanta tace Rahima kin sansu ne ta kada kai alaman a'a dan kuka yaci karfinta umman Fadeela tace kwadayayyun banza sunga da da dan arzikinsa kuke son tsiyayeshi toh kunyi kadan ta nuno umman Malik tace wannan itace umman Malik wannan kuma ta nuno Fadeela itace matar da zai aura ita muka zaba mai sabida haka ki ja ma yarki kunne ta daina bibiyar danmu murmushin takaici umman Rahima tayi tace ai shi arziki nufine na Allah kuma da ya baku ba yinku bane mu da ya hana kuwa ba kinmu yake ba in haka arziki yake toh ina godia da Allah yayini cikin talauci kuma danku shi zaku ja wa kunne bamu ba dan shi ke bibiyar yata Fadeela tace daga baya knan tareda watso mata kati ta ce mom pls mu bar nan ina jin amai suka juya suka fice kuka sosai Rahima keyi ta dago katin taga katin aurene na Malik kukanta ne ya tsananta ta wurgar da katin ta shige daki ta kulle kanta ummanta ta dau katin ta shige dakin zuciyanta fal da tausayin yar tata a hau fitar da kayansu fitowa umma tayi tace lafia daya daga cikinsu yace lafian knan tun wuri ku fito da kayanku kafin mu fitar da ku jn hayaniya ya sa Rahima fitowa tace umma lafia su waye ku babbansu yace mai gidan ne yace a fitar daku umma tace inaga kun shigo wrong house muryan landlord nasu suka tsinkayo yace kwarai dey r in d ryt house suka dubesa cikin mamaki umma tace alhaji meh muka maka to dsv dis yace bakomai tace in dai dan kudinkane dama Mahmoud zai kai ma yau yace hajia hakuri fa zakuyi Dan wannan abu yafi karfin tunaninki ni ban isa da Alhaji Mahir ba sabida haka kuyi hakuri ku fita a sanyi Alhaji Mahir ta maimata daidai nan Mahmoud ya shigo baiyi mamakin ganin gidansu haka ba dan shima ba lafia yabar gun aiki ba yace umma wan Abban Malik ne nima ynxu koran kare aka mun a companynsu ni duk abun ma ya daure mun kai ummansa tace ynxu ba wannan ba ku shiga ko dauko abunda zaku iya dauka muje gidan kawo kafun mu sami wani gun
Ko kadan kawun baiji dadin zuwansu ba dan shi yanaga wani nauyin zasu kara mai daki daya ya basu Suwayba ta ja Rahima zuwa dakinta tace ummansu ta zauna a dayan Mahmoud kuwa yace zashi gidan abokinsa ya kwana a can
Da safe umma na dakinta tana karyawa kokace da dan dumame Mahmoud ya shigo tareda sallama ya nemi waje suka gaisa ta turo mai da kokon tace dauka ka sha dukda yunwan da yake ji yace a'a umma a koshe nake tausayin yarantane fal ranta batasan lokacin da tafara hawaye ba a haka Rahima ta shigo ta samesu ta nemi waje kusada ummanta ta zauna tana share mata hawaye tace umma ku yafeni na san duk ni na jawo muku a dalilina na muka shiga wannan hali ta ri ko hannunta tace A'a Rahima karki daura ma kanki komai kaddara ce ta ubangiji ta fada mana kuma bn yadda ku daura laifi ko ku riki Malik ba Rahima tace umma toh ai ta rufe mata baki tace karki zama mai butulci meh manta alkhairin da aka masa Malik ya mana dukkan halacci a rayuwa kr ki zama mai ynke hukunci akan mutum da wuri a mishi uzuri zuwa rnda zai zo in ya wanke kanshi toh in kuma d opp hppns duk hukuncin d zaki ynke i wunt b against it ta tashi ta fice dan ita ynxu tsanarsa take ji sosai dakinsu ta wuce ta kwanta tunani kala kala a ranta hr bcci yayi awon gaba da ita
***
A can asibiti kuwa Kamal na zaune jikin ummansu ya tsananta yarsa shema'u ta dubesa tace kamal je ka roki likitan nan ka basu kudin da ke hannunka kafun zuwa lokacin da zamu samu in ta nine ma a sai da shanayennan da gidan namu hannu ya sa a aljihu dan ciro ATM nasa ya ciro da compliment card da Dr Malik ya bata sai sannan ya tuna da maganan da sukayi da sauri ya fice yace ina zuwa sis bai zame ko ina ba sai kampanin su malik
.
Alhaji Mahir na zaune secretarynsa ta shigo tace Sir a young man came to see you ya baro abunda yake ya tashi ya leka tru d window yafi minti biyar yana dubansa da sec nasa ta gaji tace sir a firgice ya juyo wnda ya nuna hnkalinsa ba ya tareda shi he was deep in his tots yace shigo da shi kafun su shigo hr ya koma kan kujeransa kamal ya gaishesa cikin girmamawa ya amsa cikin sakin fuska bai bata lokaci ba ya sanar da shi dalilin zuwansa shiru yayi na dan mintuna sannan yace ya sunanka kamal ya fada cikin sanyin muryarsa ya tashi ya sa key a kofar office nasa ya dawo ya tsaya ba tareda ya kallesa ba ya ce kamal zan baka fiye da kudin da ka bukata mahaifiyarka kuma zn turata kasar waje a mata aiki sannan zn baka aiki gida mota da duk abunda kanema kamal kansa duk ya kwance yana shirin magana Alhaji Mahir ya ce nasan zaka tambayi dalilin da ya zan maka duk abunda ka lissafo kwarai akwai dalili ya zagayo ya zauna wato kamal akwai wata yar matsala da ke damuna na kasa samun mafita ganinka ynxu da nayi sai dabara ta fado mun ta yanda zn magance matsalana in ka ydda da offer na sai muyi signing contract ni da kai kamal kasa cewa komai yayi ynxu taimakomon ma ba dan Allah za a yi ba sai an nemi sumtn in return katse mai tunani yayi yace bakace komai ba Kamal yace Alhaji Allahsa abunda kake nema daga gareni bai saba ma shari'a ba in hakan ne toh znyi dn lafiar mahaifiyata yafi mun komai ynxu murmushi Alhaji Mahir yayi yace ba komai nake son ka mun ba face *Auren* *Jari*
Auren Jari!!! kamal ya maimata cikin kidimewa Alhaji Mahir ya gyada kai yace its sumtn simple just marry d pason i will present to u n u gt ol i listed shiru yayi yayinda tunaninsa ya dagule ya rasa mafita alhaji mahir yace u wont b missing anything in kayi hakan bt tink of abunda zakayi benefiting hrga Allah ba zai iya abunda Alhaji mahir ke bukata daga wajensa ba ai wannan addinin ma bai yadda da shi wannan ma ai zalunci ne if she zaiyi dan selfish reasons nashi ita kuma yarinyan fa gskia bazai iya ba gwara yaje ya nemi kudin a wani waje da haka ya tashi ya dubi alhaji mahir yace nagode alhaji amma i dnt tink zn iya abunda kake nema a gareni da haka ya tashi ya fita yana fita wayansa ya hau kara ya daga muryan yayarsa ya tsinkayo tana kuka tace kamal kana ina kayi sauri ka zo da kudaden nan jikin umma yayi tsanani kuma in ba a yi mata aikin nan ba zamu iya rasata cikin sanyin jiki ya kashe wayar yasan gidansu da yarsa ke ikrarin a sayar da shanayen ba wasu kudi zasu kawo ba dan duk shanayen kwaya biyune kuma ba su da wani koshin lafia kiran yarsa ce ya sake shigowa wannan karon kukanta ya tsananta tace kamal ummafa aman jini take kashe wayar da bude office in kusan tare yayisu alhaji mahir baiyi mamakin ganinsa ba ya ce alhaji naji na amshi tayinka amma ynxu a taimaka mun da kudin dan zan iya rasa mahaifiyata wani takadda ya miko mai da biro yace sa hannu a nan sai ka rubuta numbanka ba musu ya cike tare suka wuce asibitin magana kawai yayi da Dr aka shige da umman kamal theatre room ba a jimaba aka fito da ita amenity akayi da ita kulawa sosai likitocin ke bata cikin kankanin lokaci ta warware kamar bata yi ciwo ba satinsu biyu aka sallamesu alhaji mahir ne ya turo direba aka daukesu ya ajesu ya wuce da kamal gidan hutawan alhaji mahir inda yake jiransa wajene da aka kayata shi da kayan itatuwa da dabbobi kamansu jimina,talo talo dawisu da dai sauransu can karkashin wani rumfa ya hango alhaji mahir yana naxarin wata jarida ya karasa ya mai sallama alhaji mahir ya amsa mai tareda aje jaridan ya nuna mai waje ya zauna ya ce am kamal bazan bata lokaci ba dn bn son bata lokaci wn it cms to biznss contract namu na kai akayi typing two copies daya naka daya nawa sai ka sake signing sai kuma batun auren ka barshi a hannuna sai dai kuma inaso da any auren nan ka tattara familynka ku bar kasar nan akwai gidana a sudan bazaka rasa komai a can ba n evry month zakana jin alert ko da wasa bn yadda ka dawo kasar nan ba haka ma matar da zaka aura in kayi hakan bazaka samu matsala da ni ba da haka suka rabu kowa ya dauki copy nashi ya karasa gida fuskarsa ba walwala abincin da yarsa ta aje mai ma ya kasa ci ya zuba uban tagumi a haka shema'u ta samesa hannu ta sa ta cire tagumin da yayi ajiyar zucia yayi ta dubesa ta ce habibi na lura dukda umma ta samu lafia hr ynxu da sauran matsala uv nt bn urslf ds days n kanata kokarin boyema sis naka tace in baka yi sharing damuwarka da ni ba wa zaka gayawa nan ya zayyana mata komai shiru tayi tana jinjina al'amarin ta riko hannunsa tace u hv done wat evry child wil do if he is to find himself in dsem situation kayine wt gud intention which is to save ur mum ynxu abunda nakeso da kai shine kar ka yi umma ta san gskiyar maganan ka auri yarinyan for now we wil figure out a way later kaji habibi murmushi yayi yace nagode sis bnsan ya zanyi ba in ba ke am so lucky n blessed to hv u tace ynxu ci abincinka kafun kazo muyi planning abunda zamu gayawa umma
~~~
Suwaybane ta shigo ta tadda Rahima a zaune idon nan duk ya kumbura tsaki tayi tace wlhy Rahima in baki sani ba ynxu haushi kike bani akan wani da namiji ki bi ki tada hnkalinki ta share kwalla tace suwayba nifa ba kukan rashinsa nake ba kukan yaudaran da ya mun nake da halin da ya jefa mu a ciki ta zo ta zauna a gefenta tace dan Allah ya isa haka ki nemawa kanki lafia ki cireshi a ranki ki manta kin taba sanin wani wai shi Malik ki bude sabon babin rayuwa dukda nasan ba abu bane mai sauki amma ki daure ganinki hakan ma bazai ma umma dadi ba itama hnkalinta tashi zaiyi ta ce nagode suby tace toh tashi kiyi wanka ki dan rakani
Da daddare duk suna zaune suna hira akayo sallama wai ana neman Rahima gabantane ya fadi ba dai malik ne ya biyota ba dan tun ranan da abun ya faru ta mai text ta kashe wayanta deep insyd tanaso ta fita amma tace kaje kace bata nan Subyne ta dan bugeta tace je ka ce gata nan zuwa hararanta tayi tace ai sai ki fita dan ni kinga kwanciya ma znyi ni wa na sani da hr za a zo mun hira suby tace kika san ko kinyi kamu dazu da muka fita tabe baki tayi tace nidai ba inda zani kisan ynda zakiyi dashi ji sukayi kawunsu na cewa kin wuce ko sai na saba miki ko zn cigaba da ciyar da ku ne a gidan nan ki fita maza kafun in babbalaki ba shiri ta shige daki ta sa hijabi ta fito kamal baki bude yake kallonta innalillahi wa inna ilaihi raji'un shine abunda yake ambata a zuciyansa ba dai wannan alhaji mahir yakeson ya aura ba shi dai ya ga ta kansa yau yarinyan da yake muradi ya aura su shimfida rayuwar aurensu cikin gaskia da amana yarinyan da sonta ya game ilahirin jikinsa yake kwana da ita ya tashi da ita yarinyanyan da tunda ya ganta yake muradin sake ganinta da ya tona sirrin zuciyansa sai gashi zai sameta cikin sauki amma bata hnyar da ta dace ba shi bai ma sani ba murna zaiyi ko bakin ciki sallamanta na uku ya ji ya amsa suka gaisa ranta a dan bace duk a zatonta Malik zata gani dukda tana fushi da shi tana kuma ikrarin ta tsaneshi amma da zaizo ya wanke kansa ba abunda zai hana ta koma mai kamal ya katse mata tunaninta ta hnyar gabatar da kansa ya samu ya fakeda cewa tunda ta taimaka mai ya ji ta kwanta mai haka ya kare surutunsa shi daya dan shi haushi ma ya bata ganin tana hamma yace barin brki naga alama kinajin bacci sai mun sake haduwa ta mai sai da safe ta shige ciki taga Suwayba da ya Mahmoud zaune suna hira tazo ta zauna Mahmoud yace je ciki umma na nemanki a zaune ta sameta tana linke kaya ta zauna tana tayata ta gama ta jera musu a cikin akwatinsu umma tace wayene ya zo wajenki ta ce nima bn sanshi ba umma kwanaki dai na taba dan taimaka mai tace toh meh yace miki godia yazo ya sake mun umma dai shiru kawai tayi wace irin godia ce da sai an biyoka gida kuma a kwashi hour ana yinta ta san umma bata gamsu ba tayi sauri ta fice taga suwayba basu nan dakinsu ta shige ta ja wayarta ta kunna hotunansu da Malik take kallo ta jima tana kallon wnda sukayi rananda suka fita outing part of her stil cnt accpt d fact dt she was betrayed wat hppnd btw

Please Login or Register in order to submit comment