Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dm is so swt to b faked ta kasa ydda da cewa it isnt real bata san lokacinda suby ta shigo ba ji tayi ta warce wayan tabe baki tayi tareda jefo mata wayan lalle ko iska na wahalar da me kayan kara shi yana can yana angwancewa ya barki da wahala ko dai shi yazone tace a'a tace ina yaya mahmoud in ni bn ma ga shigowansa ba wncan dan surutun ya cikani da magana tace ynxu na rakasa ya tafi Rahima tace tun dazun dama kuna ina tace ina ruwanki ban son gulma dariya tayi tace in tayi tsami ma ji suby ta haye gadon tace tl me abt our new date gyara kwnciynta tayi tace sai da safe hs just a long lost frnd bai jimaba bacci yayi awon gaba dasu
Tafe suke ita da suby sunje karbo sakon nani tun kan su karaso kofan gidan suby ta hango kamal sai kallon Rahima yake ta dan tabata tace sis gawani can fa sai kallonki yake ta dago suka hada ido ta kauda kanta tace ai shine yazo jiyan Allahsa dai ba bindi yake son zamo minba suby tace lalle sis hadadden gaye haka gskia ba karamin dacewa zakuyi ba tace kefa matsalarki kadance suna isa kofar gidan suka gaisa suby tayi shigewarta gida ta barsu sai ynzu Rahima ke kare mai kallo gskiyar subyne gayen ya hadu ba karya ta ce in bazaka damu ba ka dawo da daddare dan bn jn dadin hira da rana mutane na wucewa suna ganinmu yace ba komai malama Rabima Allah ya kaimu anjiman tunda ya koma yaketa jiran lokaci yayi yana idar da isha ya shirya cikin manyan kaya ya fito sai kamshi yake a filin gida ya hadu da yarsa ta fito daga bayi ta dubesa tace sai ina haka ya jata suka danyi gefe yace sis ina yarinyan da nake sketching kwanaki tace nagane yace ita ake so na aura ta danyi jim sannan tace nayi maka murna bro habibi but ina tunanin makomar relationship naku rananda zata fahimce gaskiyan lamarin jikinsane yayi sanyi shima yace wlhy sis in ina zumudinta nakan mnce wannan batu tace bako mai dear akwai shirin da nake mana da zaran mun samu mun biya shi kudinsa sai kace ku daina wannan contract in ko ya kace bro murmushi yayi sannan ya fice dan yayarsa bata san yawan kudin da ya basu bane take wannan maganan machine ya hau ya kaishi hr kofan gidansu Rahima yaro ya samu ya tura a yo kiranta bata jimaba ta fito suka gaisa a hankali ya kira sunanta ta amsa batareda ta dago ta kallesa ba yace Rahima tun jiya na miki tayin soyayyata amma bakice komai ba wlhy Rahima bn zo da niyyan yaudaranki Rahima tunda naganki naji kin kwanta mun a rai nake kuma fata ki zamo mata a gareni kuma uwar yayana tunda ya fara bata tanka mai ba yace say something pls ta ce a gskia kayi hakuri banida sha'awan fadawa into any kind of relationship ynxu yace i cn wait Rahima tace bn maka alkawarin zan aureka ba so kr ka bata wa knka lokaci ta juya ta shige ta barshi
~~~
Labarin Malik kuwa tunda ya je bai samu zama ba ayyuka sun mishi yawa sai yau ya samu ya kammala komai karfe goma ya shigo gidansa yayi wanka yaci abinci ya jawo wayarsa hr zaiyi dialing numbn Rahima yace bari kawai gobe inyi surprising nata kawai ta ganni ba tsammani ya kira layin abban Fadeela bayan sun gaisa yace dama abba gobe nakeson dawowane gani nayi ya tashi ya zauna kaman wanda aka tsikara ya hau kame kame yace ka bari zuwa nanda two days akwai kudaden da zan tura gobe a saro kaya ba dan ya so ba yace toh Abba
Karar wayarsace ta tada shi yana ganin alhaji mahir ya dauki wayan da sauri yace sameni a gidn gonana ynxun nan bai jimaba sai gashi yazo a bakin gate ma suka hadu bai ma shiga ciki ba yace ya shige mota Kawun rahima yazo fita knan suka hade a bakin kofa ganin manyan mutane ya sa shi fara'a a soron gidan ya shimfida musu tabarma suka zauna Alhaji Mahirne ya fara magana yace nasan baka sanmu ba wannan dana ne kamal yaji abun banbarakwai wai namiji da suna hajara baisan abunda ke zuwa yafi gaban wannan ba yace yaga yarkane yana so kuma sun daidaita kansu ynxu haka munzo ne neman hannunta a shirye muke da koman mu mukazo in so samu ma a daura auren a yau nan ya ciro makudan kudi bandir yan dubu daya ya aje a gabansa dama yaji labarin mutumin akwaisa da son kudi ai kuwa yana ganinsu jikinsa ya hau rawa yace wace yar tawa kuke nema yace Rahima yace ai alhaji sai muje masallaci kawai a daura ynxu hannunsa na rawa ya sa kudin a aljihu suka wuce kamal dai na ganinikon Allah ba ynda ya iya karfe goma na safe mutane kalilan da ke bakin masallacin anguwan suka shaida auren Rahima da Kamal suna zaune kawai sai ganin mutane sukayi sunata shigowa da kaya suka tsaya suna kallon abun mamaki nani tace bayin Allah inaga fa kunyi batan hnyane ai kuwa saiga kawo da buhun goro ya ajiye yace ku shirya Rahima anjima da daddare angonta zai zo su wuce
.
Malam me kake nufine inji nani tace abunda kikaji ko ban isa da ita bane nagaji da ganin yaron nan na mun sintiri a kofan gida shine kawai na aurar da ita nani ta shiga tafa hannu oh ni nani ina ganin ikon Allah tace wlhy mallam kaji tsoron Allah kai dai an aje ma a kas suka gama da kai baka bi ta kan yarinya ba baka kuma ba wata bincike sai aure Allah sarki Rahima baiwar Allah ta shige dakin umman Rahima tace yaya kinji abunda mallam ke cewa kuwa murmushi tayi wanda yafi kuka ciwo tace nani ai ya isa da su ne duk hukuncin da ya zarce a kansu daidai ne tace a'a yaya an san da ya isa da sun amma irin wannan aure haka sai kace tsintota akayi ai ko tsintsota akayi albarka ballantana ace yarsa ya dago labulen yace toh munafuka ai sai ki fito ki raba goron ta dan samu taron mutane a kuma yi girki tace mallam ni ina jiye maka alhakin yarinyan nan ne ya nunota da yatsa wlhy nani ki kiyayeni dan ma ban hada da naki yar ba ko tace ai dama shi yafi sai duniya ta san ba son kai ko zuciya kayi ba yace nani ke bakisan meh dunia take ciki ba ke dai je kiyi abunda na saki kawai aure dai an riga anyishi toh me na wani surutu ya dubi umma yace da fatan ta miki bayani sai ku shiryata kafin dare bai jira meh zata ce ba yayi ficewarsa Mahmoud ya shigo yaga kaya a filin gida ya shige dakin ummansa bayan sun gaisa yace umma kayan mene ne a waje tace na auran Rahimane ledan da ke hannun rahima ne ya fado dan duk wannan abun da ake bata gidan suka juyo hannu ta sa ta kare bakinta dan ta hanana sautin kukanta fita yayinda hawaye ke tsere a kuncinta a hankali ta karaso ta durkushe gaban ummanta Mahmoud ma ya kasa hana nashi hawayen zuba yace umma ynxu zubawa kawu ido zamuyi yana abunda ya so toh wannan karon bai isa ba ba inda Rahima zata ai maraici ba hauka bane tunda bata son auren nan ba inda zata wayene ma angon umma tace inaga mai zuwa wajenta ne kwana biyun nan kuma Mahmoud bn yadda ko da wasa ka tunkari kawunku da zancen nan ba ai uba yake a wajenku kuma duk yanda yayi daku daidai ne dan ya isa da ku dan haka komai zai ce indai bai saba ma shari'a ba ku bishi ko bayan raina ban yadda ku mishi jayayya ba duk wanda yayi hakan kuwa ban yafe ba ke kuma Rahima ki dauki aurenki a matsayin kaddara ta ubangiji wanda bawa bai tsallaketa kibi mijinki sau da kafa ki mai biyayya na sanki da hakuri inaso ki kara a kan wanda kike da shi kinada ilimin addini da na boko kiyi amfani da su musamman ilimin islamiyanki kada ki bata tarbiyarki dan yin hakan kaman kin bata tarbiyan gidan nan ne Allah ya muku albarka ku tashi kuje suna fita itama ta sa bakin hijabinta tana sharo kwalla
Rahima na shiga daki ta fada jikin suby tana kuka itama suby kukan take dan nani ta gayamata komai a haka nani ta samesu suka bata tausayi ainun suby ta kira ta bar dakin goron ta mika mata ta fita ta raba kan ta dawo har ansa Rahima tayi wanka kayan da ke cikin akwatinta aka ciro mata ta sa shaddace ready made irin na kwatanon nan ya sha aiki ta dunkule a daki tanata aikin kuka kan kace meh gidan ya cika da yan anguwa anata hidiman biki.
[1:15PM, 9/30/2017] ‪+234 806 041 8895‬: AUREN JARI Part 16-20
.
Tun kafin su bar anguwan kamal ya kira shema'u ya shaida mata komai ta jinjina wa al'amarin ta ce toh Allahsa wannan aure alkhairice garemu gaba daya ynxu sauran a sanarwa da umma yace eh na ma alhaji bayani gamu nan zuwa cikin lokaci kadan suka karaso kamal yace umma wannan shine ya taimaka aka miki aiki kuma ynxu nake aiki karkashinsa umma ta shigo kwararo godia alhaji mahir yace ai ba komai an zama daya yace sai dai hajia amana afuwa na yanke hukunci batareda an bi ta kanki ba wlhy wata marainiyace da ke cikin halin ukuba ta nemi mu taimaka mata ta fita daga kangin rayuwa na azaba da take sha ta roki Kamal da ya aureta ya cireta a gidansu ko ta samu saukin rayuwa shine toh muka gama komai ynxu haka ma har an daura aure umman kamal tace ai hakan yayi kyau ai taimakone kuma an ceto rayuwar yar nan Allah dai ya mana jagora suka amsa da amin yace sai dai hajia sudan zaku koma da zama dan kamal zaije yana kula da kampanina da ke can kunga bai dace ace ku zauna ku kadai a nan ba ummansu ta danyi jim sannan tace ai wannan hidima yayi yawa alhaji yace ba komai ai yi ma kaine ni a matsayin da na dauki kamal kuma ku dauki abunda nake a matsayin sadakace ummansu tace toh Allah shi amfana ya dada budi suka amsa da amin yayinda kamal ya kalli yarsa ta mai alaman ya kwantar da hankalinsa fita sukayi alhaji yace na kammala komai na tafiyarku gobe da dare sai ku tashi akwai wanda zai jiraku a airport so
Kawu ne ya shigo jikinsa sai rawa yake ya dubesu duk sunyi jugum kaman masu zaman makoki ya ce ku shirya mijin Rahima zai shigo ya gaisheku ynxu darduma suby ta shimfida mai Mahmoud ya fita suka shigo tare cikin girmamawa ya gaida su umma kuma suma sun karbesa cikin sakin fuska suby ta kawo mai abun motsa baki yayinda nani suka tashi suka shige ciki aka barsa daga shi sai Mahmoud sun danyi hira kadan kafun ya tashi ya shige dakin Rahima a dunkule ya sameta ta bashi tausayi sosai ya zauna tare da riko hannunta yace sis tashi kije yana jiranki Rahima ya mun bayani ba yau zaku tafi ba sai zuwa gobe shi ya dauko mata mayafinta ya lullubeta da shi tare suka fito ya ma kamal sai da safe ya fice ya bar gidan tunda ta mai sallama bata sake magana ba shi ya gaisheta kunya ta hanata amsawa dan ita ya kamata ta gaida shi yace Rahima ban san da wasu kalamai zanyi amfani dan baki hakuri ba wlhy ba so na bane in miki dole a zancen aurenmu nima an fi karfina ne amma ki yadda dani ni matsoyinki ne na haqiqa maganganunsa sun daure mata kai tace bn gane anfi karfinka ba yace Rahima for now so nake mu fahimci juna i wil explain everything to u but now is not d tym just trust me pls tace trust u is sumtn i cnt do bn sanka ba bn san waye kai ba lokaci daya kazo ka shiga rayuwata ka rabani da farin cikina ka yi amfani da matsayinka ka nuna mana fin karfi ka sani aurena da kai na daukesa ne a matsayin kaddara kuma biyayya da zanyi face haka kar ka yaudari kanka a cewa zan taba sonka bn ma san ya zan fara rayuwa da kai ba cos na tsaneka tsanan da bn taba ma wani irinshi ba tana kawowa nan ta tashi ta shiga daki ta hau kuka jikinsa a sanyaye ya bar gidan yana isa ya ci karo da yarsa fadawa jikinta yayi yana kuka wiwi kaman yaro yace ta tsaneni sis Rahima hates me da bakinta ta furtamun ta tsaneni sis rahima ce rayuwana ya zanyi in zauna da ita while she hates me tana shafa kanshi tace bro just gv her tym evrytn wl come to pass ka ji habibi xafin abunda aka yi mata takeji she didn't mean it with tym Rahima zata so ka trust me on dat sai sannan ya saki ransa ranan daga shi har Rahima ba wanda yayi baccin kirki
~~~
Mahmoud ne suka shigo da kawu ya musu bayanin cewa sudan zasu wuce dan a can yake aiki kuma yana son umma da Mahmoud su biyosu can umma tace ita ba inda zata dan ita bata ga dalilin da zai sa taje tayi kanene kane a gidan yarta ba da kyar Mahmoud ya shawo kanta akan cewa a hankali in sunje ya samu aiki zai nema musu gida su koma umma tace naji na yadda amma wannan tafiyan ba da ni za a yi ba in kunje kayi settling sai ka dawo mu koma wajajen 12 jirginsu Rahima ya tashi sun sha kuka itada suby nani ma sai da tayi kwalla dan sun basu tausayi Rahima kuwa da kyar aka banbareta daga jikn ummanta suna hawaye sai ranan su shema'u suka ga Rahima rungumeta tayi kaman dama sun jima da sanin juna haka ma ummarsa waje daya suka zauna itada shema'u yayinda kamal ya zauna da ummansu Mahmoud kuwa na can gefe suna sauka suka karasa wajen da ake daukan mutane yaga wani ya rike sunansa ya karasa suka gaisa sannan suka shige ya jasu wata katafaren gida ya shigar dasu wanda za a yi kiransa da aljannar duniya kusan sashi ukune a gidan ya musu bayanin komai sannan ya musu sallama yace gobe in Allah ya kaimu driver da masu aiki zasu zo sashi daya umma da shema'u suka shiga dayan kuwa Mahmoud ya shige dayan kuwa kamal ya dauki kayansu yayi ciki da shi yayinda Rahima ke biye da shi
Suna shiga sukayi arba da katuwar falo wanda gefenshi an rufe da wani abu kaman labule but u cn tru it dan na hango yar dining daga parlor sai wata yar corridor can kamal ya nufa yayinda Rahima ke biye da shi dakuna biyu suka gani suna fuskantar juna ya bude daya ya saka mata kayanta a ciki murya can kasa ta gode mai murmushi yayi ya fice daga dakin ya bude kofan da ke fuskantar tata wanda ya sada shi da wani parlor gskia ba kamal kadai gidan ya burge ba dan nima bily tsarin gidan wani daki ya bude yaga computer ce a ciki sai kujeru murmushi yayi alaman ya burgeshi ya yi gaba ya sake cin karo da wani daki budewa yayi yaga bedroom ce ya shigo tareda aje kayansa drawer da ke dakin ya bude ya shirya kayansa sannan ya dauki towel ya shige toilet ya sake wa kansa shower shirin kana nan kaya yayi yayi kyau sosai cikin black shirt da blue jeans ya fito ya sake ganin wata kofa gaba da nashi ya bude sai yaga wata kofa opp his on his left kuwa hanyace da zai sada shi da cikin gida ya bude kofan itama yar bedroom ce sai toilet ya fito yayi cikin gida side na ummansa yayi ya dubasu bai jima a wajensu ba ya fito inda ya hadu da Mahmoud shima na zaga gida tare sukayi surveyn gidan inda suka tadda garden da wajen motsa jiki ta bayan sai yar bq da ke kunshe da dakuna uku tare suka koma ciki Mahmoud yayi sashinsa shi kuwa ya shige nasu Rahima ta kai hannu zata bude kofan kenan taji an ja kofar ganinta kawai ta yi a jikansa da kyar ya iya karesu daga fadiwa tayi sauri ta raba jikinta da nasa wanda kamal bai so dan shi kadai yasan meh yaji dan contact da sukayi ta dago taga ita yake kallo tayi saurin kawarda kanta tareda shigewa ciki ya bita da ido tayi mai kyau sosai cikin kayanda ta canza red gown ne ta dauko karamar kashka baki ta yafa xama yayi a falo yana jira ko zata sake fitowa dan bai gaji da ganinta ba ita kuwa sashin dinning tayi taga kitchen ta shiga ta hau dube dube kitchen in ba abunda ya rasa ta bude kofan da take gani kamr store wanda tayi sa'a dan store inne cike yake da kayan abinci su potaoes shinkafa da sauransu fridge ta bude taga shima a cike yake ta debo carrots da su green beans ta yayyanka ta dauko hanta shima ta yankashi kanana ta sa a tukunya ta mai hadi shinkafa ta debo ta zuba ruwa a tukunya na per boiling sai da duk ta gama tayi juyin duniya bata ga risho ba sai gas cooker gashi ita tunda take bata taba amfani da shi ba tafi minti biyar a tsaye a wajen bata ji shigowansa ba kawai taji yace bari in fita in nemo mana abunda zamu ci ta dan razana ya fahimci hakan yace sorry i startled u tareda karasowa wajenta sai sannan yaga uban aikin da ta yi ya dubeta yace ai da baki wahalar da kanki ba zanje in nemo mana abinda zamu ci kije ki huta kawai tace da ka barshi kawai tunda na fara ba ynda bai yi ba tace sam ita sai tayi girkin nan yace toh since u insist is dia anything i can help with shiru tayi yayinda her gaze went to the cooker ya bi inda take kallo da ido ya fahimci meh take nufi ashana ya dauka yace dan matso kiga cikin jin kunya ta matso ya nuna mata yanda ake kunnawa shima dai zuwansa service ya san yanda ake kunnawa ya tayata daura ruwan yace barin dan fita ok kawai tace shagon da ya gani yayin shigansu ya nufa ya sayo drinks ya dawo ita kuwa ta yaye gyalen ta daure kanta da shi mutuwan tsaye yayi da ya ganta a hakan ashe yarinyar nada sura mai kyau haka juyowan da zatayi kawai ta gansa ya tsura mata ido ta ga kallonsa ya koma kirjinta dan gaban rigan ya dan sauko nan take ta hada rai ya zai na mata irin wannan kallon ni Billy nace mutum da abunshi gyalenta ta yaye ta rufe jikinta da shi ta wuceshi ta yi dakinta shima a sanyaye ya karasa gun fridge in ya bude ya ganta a cike falo yayi gefen dinning ya hango wata fridge in ya karasa ya bude ya ga drinks ne da ruwa a ciki ya sa wanda ya siyo ya koma falo ya zauna jin motsinta ya sashi juyowa yaga ta cire gyalen ta sa hijabi murmushi yayi a xuciyansa yace wt tym kitchen ta nufa ta zuba abinci a coolers in ta fara jera nasu a dining bata bi ta kansa ba ta dauki nasu Mahmoud ta fice da shi
.
A harabar gidan ta hadu da ya Mahmoud ta mika mai nasa ta shige side nasu umma a falo ta samesu suna yar hiransu ta gaishesu da gajian hnya adda shema'u ne tace ba dai girki kikayi ba amaryanmu murmushi kawai ta yi umma tace lallai a gaisheki yannan ina kamalun mesa xai barki kiyi girki da gajiyan nan bazai sayo abinci ba tace umma naga akwai komai a gidan ba amfani a saya a waje karma ya zamo bamu iya cin abincinsu ba tace kinyi gskia Adda ta tashi ta dauko musu plate ta fara xuba musu cikin jin kunya Rahima tace adda ki sa dani dan ban saba cin abinci ni daya ba murmushi tayi tace mesa toh baku ci da kamal ba ta sunkuyarda kanta tace ya fitane kafun ta kara fadin wani karyan sai gashi ya shigo da sallama adda tace yauwa bro habibi kazo a daidai dama matarka na korafin cewa bazata ci abinci ita daya tunda kazo sai kuci tare abunku kunya ya sa ta kasa cewa komai umma tace tashi yannan ki sa muku abincin dan mu ba irin kunyan nan a al'adarmu ynxu ki saki jikinki ku ci abinci da mijinki kar kiji kunyanmu cin abinci da miji akwai kara soyayya kinji Rahima tashi tayi ta shiga neman plate dan ita kunya ma maganganun umma ke bata irin wannan suruka haka ba kunya adda ne ta taso ta tayata dauko plate ta mika mata da spoons ta xo ta xuba musu ta kawo gabansa ta aje ta takure ta zauna a gefensa ya dubeta yace bismillah sannan ya fara ci ita kuwa shiru tayi ta kasa motsa spoon in umma ta juyo ta kalleta ta ce kamalu bata a baki tunda ta ki ci ba shiri ta ja cokalin ta fara ci murmushi yayi ya debo ya kai mata baki,baki bude take kallonsa ita kam bazata iya wannan rashin kunyan ba ta dubi gefen su adda ta ga hnkalinsu bai wajensu ta juyo ta hararesa ya maida cokali ya cigaba da cin abincinsa a haka hr suka gama umma tace wannan amarya da kunya take ana cin abinci da miji ko dan hira babu murmushi Rahima tayi itakam dariya ma take bata tareda adda suka dauraye kwanukan sunayi suna yar hiransu anan Rahima ta yini har dare dan umma nata kashesu da dariya a yar kankanin lokaci Rahima taji sonsu na shiga ranta tana sallar isha Kamal ya shigo ya dubeta ya ce muje ko ya miko mata hannu gudun maganan umma ya sa ta miko mai ya dagota a sallayan suka musu sai da safe suna fita ta fara kokarin kwace hannunta jawota yayi ta fada jikinsa turarensa mai dadi ya shagalar da ita ya tallabo fuskarta yace y do u hate me Rahima while kin san ni ba cutanki ba kinsan ni mai sonki ne look into my eyes n tel me if u c d opp ina sonki Rahima so mai tsanani pls ki soni Rahima bata ankara ba taji bakinsa a nata ya fara kissing nata Rahima taji bakon al'amari ta fara kiciniyar kwace kanta yana saketa tayi side nasu da gudu ta fada dakinta ta kulle gado ta hau ta fara kuka tunanin Malik ne fal ranta yayinda take jin sonsa a ranta da sauri ta kauda tunaninsa tareda yin istigfari ta tashi tayi nafila ta roki Allah ya cire mata sonsa a ranta dan ynxu matar wani take
Karfe shabiyu daidai jirginsu Malik ya sauko taxi ya dauka yayi kwatancen gidansu Rahima tunda suka yo kwanan gidan yaji gabansa na fadiwa kai tsaye ya shige gidan tareda sallama sai dai ya rinka cin karo da bakin fuska budurwan da ke shara a tsakar gida ta dago taga sai leke leke yake shi duk wai ya gano Rahima ta karaso tace malam lafia batareda ya kalleta ba yace Rahima nake nema ta ce gidannan ba Rahima ya juyo yana mata kallon kar ki raina mun hankali sannan yace masu gidan nake nufi tabe baki tayi sannan tace mu kenan n if bazaka damu ba zan koma aikina kaikuma la gaggauta barin gidan nan kafun ummana ta fito ya kansa bai gama daurewa ba sai da yaje gidan kawu yaga suma basu gidan abunda nima sai yanxu nake sani ashe bayan tafiyansu Rahima suka koma sabon gidan da kamal ya

Please Login or Register in order to submit comment