Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

i dnt tink we wl gt d chnce to do dat cikin i'ina tace wt do u min by dat habibi dis is jst temporary u wl soon b out of here so stop saying tins lyk dt sake kankame hannunta yayi wanda yasa ta dago yace K naji bt i nid u to promise me one tin tace anything for u habibi yace kin tabbata u wl kp d promise n wunt brk it ds tym tace insha Allah murmushn krfn hali yayi yace ki mun alkawari bayan raina bakida miji sai Dr Malik,a hnkali ta zame hannunta daga nasa tareda kauda kanta a hnkali ya kira sunanta ta dago jajayen idanunta ta saukesu a kansa yace pls Habibty,ynda yayi maganan ya sata kasa amince mai a hnkali ta furta i promise if dt wl mk u hapi bt i wnt u to knw hia ta nuna cikin ICU is temporary soon zaka br nan n we wl go bk home mucigaba daga inda aka tsaya bt ds tym no secrets ta fada tana kallonsa murmushi kawai ya mata,shi kadai yasan me yake ji Shiru sukayi na yan mintuna yayinda Rahima ke ta kwararo addu'a a ranta ta dago taga idonsa a rufe,a tsorace ta kira sunansa ya bude idonsa a hankali yace am stil here ajiyar zucia tayi sannan ta riko hannunsa tace bari inje in shigo da su Fahad,ta fita ta shigo da su sannan ta koma gun umma kamal dn ta kwantar mata da hnkali dn ita ynxu take zuwa,Kamal na ganin yaransa ya miko musu hannu ya rike hannayensu gam krfn hali yayi sannan ya fara magana yace i nid u to tk kia of mum for me ok,Fahad yace Abba ina zaka yayi murmushn krfn hali sannan yace am going on a journey habibi,a long journey so u tk kia ok n cntinue bn a gud boy n ummie zata haifama kani soon daria Fahad yayi yace dagaske Abba yace dagaske ya kalli Fatiha da tun shigowarsu take kwalla yace hlp me tel him hw hs dad so much luvs him n wshd to b wt him ok,fadawa jikinsa tayi tana kuka Fahad ma kukan ya saka dan dama aikinsa knan da yaga ana kuka shima zai jona jin hayaniyansu yasa nurse in tazo ta fita dasu Rahima ta dawo ta tsaya a kansa tareda manna mai kiss a goshi ya bude idanunsa a hnkali tace i wl lt u rest Habibi bt promise me u wil b up in na dawo i promise ya fada a hnkali sannan ta sunkuya ta sake kissn nashi kafin ta fita Suna zaune gaban ICU Dr Isma'il yazo ya wucesu cikin sauri ya shige Rahima ta taso zata shiga adda ta rikota dn bai jima ta fito ba kuma tasan dan Kamal aka kira Dr Isma'il cikin wani yanayi ta dubeta tace adda mene tace bacci yake Rahima kuma sunce kr ashiga dn zai iya tashi ta koma ta zauna ba dan ta so ba dn sam jikinta na bata cewa sumtn is wrong ga wani mugun fadiwa da gabanta ke yi jin an bude kofan ICU ya sata tashi da sauri kaman wanda aka tsikara ta karasa wajen Dr Isma'il ya dubeta cikin tausayawa sannan yace mu zauna Rahima tace nop kome zaka fada ka gaya mun kawai yace Rahima musulmi na kwarai an sansa da yadda da kaddara ta duk fuskar da tazo mai,imanin mutum bai cika hr sai ya yadda da kaddara,alkhairinsa da sharrinsa,Rahima dukkanmu da muke nan abu daya muke jira kuma shine lokaci,Allah acikin Qur'aninsa ya ce "Dukkan mai rai mamacine......kinga muma knan shi muke jira Rahima we did evrytn we culd bt Allah bai kadarta cewa zamuyi nasaran ceto rayuwar kamal ba He died wt ur name on his lips ba abunda zamu ce sai Allah ya jikanshi ya kuma baki hakuri da dangana,n pls bnda kuka Dr Rahima addu'a kawai ya kamaceshi yana kaiwa nan ya tashi ya br wajen duk maganganun nan da Dr Isma'il yayi rabi kawai Rahima ta kama dan tunda taji ya ambatawa kamal mutuwa ta dauke wuta kowa na wajen na hawaye bnda Rahima datayi shiru kaman dasata aka yi a hnkali ta tashi tana kokarin bude kofar ta sulale kasa Malik da ke kusa da ita yayo saurin rikota,dakinta aka maida ita aka shiga bata kulawa
Ba ita ta farka ba sai ranarda ake sadakar uku ta gnta a dakinta,adda shema'u ta gani zaune a kan sallaya ta sauko ta zauna a gefenta tace adda he promised he wunt lv me n he left,it was ol my fault ta fada yayinda kuka yaci krfinta adda tayi saurin rufe mata baki tace kul Rahima kr in sake ji tace adda ai da bn tafi ba he wl stil b here tace Rahima kr ki ja da yin Allah,in za a bi ta maganarki to nice at fault dan ni nace ya biku bt in munce zamuyi haka kaman muna ja ne da yin Allah,Kamal lokacin da Allah ya dibar masa a nan dunia sun kare so ko ya biki ko bai biku ba idan tym nasa yayi zai tafi kin manta labarin wani da yayi missing flight nasa ya dawo gida cikin takaici yake shaida wa mahaifiyarsa abunda ya samesa bayan ta kwntar mai da hnkali ya wuce daki ya kwanta bude news da mahaifiyarsa zatayi ta samu jirgin da danta zai shiga yayi hatsari kuma ba wanda yayi rai ta godewa Allah da yasa danta bai shiga ba ta tashi dan zuwa gayawa danta labarin da ta ji only for her to find his lifeless body on d bed,an riga an rubuta lokacinsa tareda da duk wanda ya hau jirgin nan him not gtn on dt plane didn't change a tin so haka ma kamal addu'a kawai yake bukata garemu ki tashi ynxu ki shiga kiyi wanka ki canza kaya ki samu ki sa abu a cikinki tace adda ki bari kawai sai an sallaceshi nayi ta daura hannunta a kafadarta tace Rahima u hv bn unconscious for 3 days Kamal yayi kwana uku a kasa Rahima wasu sabbin hawayene ya fara bin kuncinta,adda ta ce no Rahima bnda kuka addu'a kawai yake bukata tashi kiyi yanda na fada ki samu kici abinci kin san ynzu ba ke daya bace
Da kyar adda ta samu ta sha kunu sannan ta jata falo dan krbn gaisuwa,su Razan dasu hauwie ta samu a falon sai su umma bayan sun fita ta tashi ta koma gefen su umma tareda daura kanta a cinyar umman kamal a hnkali ta shiga shafa knta,sallamar su ya Mahmoud sukaji ta tashi tareda amsa sallamarsu su Fahad ne suka yo kanta suna kuka sai ynzu ma ta tuna da su kankamesu itama tayi tana hawaye Fatiha ta zame jikinta ta koma gun kakarta yayinda Fahad ke kwance jikin Rahima tana shafa kansa baifi minti uku ba bacci ya daukesa ta dago dan gaisawa da su Ya Mahmoud,Malik ne ya shigo tareda Fadeela wnda tunda ta shigo taketa kalle kalle ya dai ce mata ta'aziya zasu amma bata san a ina ba malik ne ya fara gaishe da Rahima sannan ya kalli Fadeela itama ta hau gaisuwa yayinda a zuciyanta take tunanin ko waye ya rasu,a takaice Rahima ta amsa gaisuwarsu dan ita haushi ma suka bata dn ita ynxu bata jin akwai mutanen da ta tsana kaman alhaji Mahir da iyalansa tashi tayi hannunta daukeda Fahad bata bi ta kan kowa ba ta shige ciki,dakin Kamal ta kaishi ta kwantar da shi akan gado sannan ta durkushe akasan dakin ta hau rera kuka
.
Tafe suke a mota,Fadeela ta dubi malik tace dear nikam ta'aziyan wa mukaje ne a takaice yace mijin Rahima,dam! ta ji gabanta ya fadi bata sake tambayarsa komai ba shima kuma bai bata wani karin bayani ba dan shima damuwace fal ransa hrynxu yana hngo tsanarsa a idonta amma wannan karon bai shirya rasata ba hr suka iso gida ba maganar da ta sake hadasu bai ma bi ta knta ba ya shige ciki Fadeela na ganin shigarsa ta ja wayarta ta shiga neman ummanta tana daukawa ba ko gaisuwa tace umma ina Abba tace gashi menene tace umma bashi wayar,ya ce yar gidan Abba ya akayine cikin murya na mai shirin kuka tace Abba ka tafi ba ko waya Abba kasan ina muke kuwa yace sai kin fada Fadeelan Abba kuma zncen kiranki ayyukane sukayi yawa ina kuke ynzun kuma hop an samu abunda akaje nema,tace Abba sudan fa ya kawoni wajen Rahimarsa,what! Abba ya fada tareda tashi tsaye duk ya kidime matarsa sai tmbayar ba'asi take hannu kawai ya daga mata ya fita Fadeela tace Abba ai abin tashin hnkalin nagaba ynxu dawowarmu daga ta'aziyan mijintan kicin i'ina Abbanta yace kamalun ne ya rasu tace oho ni ba sanin sunansa nayi ba tace Abba u hv to do sumtn n it shld b quick dan hankalin Ya Malik duk a tashe ynxu duk ya karkace zuwa dirctn nata Abba pls u n mum shld do sumtn dn wlhy bazan zauna da kishiya ba barin ma Rahima ai gwara in mutu da in gnta matsayin matar Ya Malik abbanta yace kwantar da hnkalinki Fadeela kema kin san muddin ina raye bazaki wulakanta ba kuma bazan bari ranki ya baci ba so kr ki damu knki zn san ynda za a yi tace nagode dad sai na sake ji frm u sannan ta aje wayar ta shiga ciki,a kwance ta samesa yayi zurfi cikin tunani bata bi ta knsa ba ta fada toilet tayi wanka ta fito daure da yar karamar towel tazo ta zauna gefen Malik tace dear meke damunka ne murmushi yayi wnda bai kai zuci ba yace bakomai dear sannan ya jawota ta fada jikinsa ya shiga sarrafata tayi saurin raba jikinta da nasa tace Ya Malik sai da nayi wanka kuma zaka wani........ya dubeta yace karancin ruwa mukene ta tashi ta nufi inda kayanta yake tace ba karancin ruwa muke ba bt da kasan kanada bukata ai sai kace in dakatar da wankan yace sai kuma akace in mutum ya shiga bayi wankace ta kaisa ta ya znyi in san cewa wanka zakiyi bai ma jira ansarta ba ya tashi yayi waje da daddare ma kin bashi kanta tayi cikin bacin rai ya dubeta yace Fadeela wai mesa ke bakida tausayine mijinkine fa ni amma ki ringa hanani hakkina to ina kikeso inje nasan maganinki ya fada a takaice abunda kike hanawan ki jika ki sha in Allah ya yadda bazan sake binki ba ya ja pillownsa ya koma kasa ya kwanta Da Asuba yayi tashn dunia dn ta tashi tayi sallah amma ina hr ya gaji ya brta,ba ita ta tashi ba sai wajajen goma taji motsinsa a toilet tashi tayi itama tana kokarin shiga toilet in ya bude kofar ya fito kallo daya mata ya kauda kai ya ida shiga dakin kafin ta fito hr ya shirya cikin wata bakar jamfa da aka mai ado da farin yadi yayi bala'in mata kyau ko ni billy na yaba da haduwar Malik ta karaso inda yake tsaye yana kokarin fesa turare tace Ya Malik wannan kwalliyan fa ya juyo tareda mata murmushi kaman baya fushi da ita yace nakine maman junior gajeriyar murmushi ta yi sannan ta zagaye hannunta a wuyansa,a hnkali ya cire hannayenta da suke a jike dan itama wanka tayi yace ai sai ki bata mun kaya tace ina kwalliyan dama mani akayi batare da ya kalleta ba yace ofcos bt ynxu zn fita in dawo wani kallo ta mai sannan tace ina kuma zaka cikin mamaki ya dubeta yace tun yaushe kika fara damuwa da inda zani tunda nace zn fita a brshi a hakan tabe baki ta yi sannan ta wuce ta sa kayanta ta fice dan karyawa,wayansa ya ciro ya kira Mahmoud bugu daya ya dauka yace kana gidane yace yeah ina gida yace ok dama zanzo ka rakani yi ma Rahima godiane dan kasan bn samu na gode mata ba gashi jibi zamuce daga can Mahmoud yace toh sai ka zo ina jiranka Fadeela da ta jima da shigowa dakin ta yo kansa tace wlhy baka isa ba ba inda zaka wlhy wannan ma ai cin amana ne da matarka kama wata yar iska kwalliya ganin yayo kanta ya sa tayi toilet da gudu ta kulle shikuwa key ya dauka ya fice sai da ta tabbatar ya fita ta fito ta hau rusa kuka Zaune take hannunta rikeda takaddan da shema'u ta bata wanda ya kunshi tarihin rayuwarsu da kamal kama daga farkon haduwarsu hr zuwa lokacin da yayi signing contract, a hnkali ta bude takardar ta ci karo da sketch da yayi nata ranar da suka fara haduwa murmushi ta yi ta kai hannu ta shafi hoton nata tun kan ta karasa karanta fuskanta ya jike shrkaf da hawaye ta rungume takaddan tana wani kuka mai cin rai,jin sallamar mutane ya sa tayi saurin share hawayenta tareda wurga takaddan karkashin kujerar,Mahmoud da Malik ne suka shigo sallamarsu kawai ta amsa ba tareda ta dago ta kallesu ba hr suka ida shigowa falon,Ya Mahmoud ya dubeta yace Rahima hrynxu baki br kukan nan ba hannu ta sa ta cigaba da sharar kwalla Ya taso ya zauna a gefenta kaman dama jira take ta fada jikinsa ta cigaba da kuka sai da yayi dagaske ta tsaida kukan Malik kuwa kishin Kamal yaji ya kamasa dukda ko yayi yayi a bnza ya san ynxu ya fishi matsayi a zuciyan Rahima ganin ta daina kukan ya sa ya fara magana tareda gaisheta sai sannan ta dago ta gaishesa ba karamin bugawa zuciyanta yayiba da suka hada ido dn itama yayi bala'in mata kyau da kyar ta iya brkn eye contact nasu sannan ta dubi ya Mahmoud tace yasu umma da suby yace suby na wajen umma ynxu zata shigo kafun ya rufe bakinsa kuwa ta shigo gefen Rahima ta zauna tareda huggn nata sannan suka gaisa,ya Mahmoud ya dubi Malik yace mujeko malik ya kalli drctn na Rahima yaga itama shi take kallo yace Rahima zamu wuce kuma gobe insha Allah zamu wuce gida mungode sosai da kyar ta daure tace bakomai wsh u a safe trip murmushi ya mata wanda taji shi hr cikin ranta sannan ya tashi suka fice,tun kn su fice a gidan malik ya dubi Mahmoud yana daria Mahmoud yace ya dai,Malik na sosa keya ya ce i knw its early bt dama kawai inaso ka tayani shigar da kaina wajen umma da Rahima daria Mahmoud yayi yace kasan i always gt ur bk ds tym insha Allah Rahima taka ce i prms u rungumesa yayi yace nagode my guy yace nikuwa na ma alkawarin takwara ya fada yana daria sanan suka br gidan
A falo kuwa suwayba ta dubi Rahima tace da alama ynxu kika gama kuka jawo takaddan tayi sannan ta dubi suby tace sis dole inyi kuka zafi biyune ya hadu mun ga rashin Kamal da nayi sai kuma...........jin tayi shiru ya sa suby ta kalleta tace sai kuma meh,a hnkali ta jawo takaddan daga inda ta boye sannan ta duby suby tace kimin alkawari duk abinda zan fada miki koh ya Mahmoud bazai ji ba riko hannunta tayi tareda mata murmushi tace u knw sis ur secrets r olways safe wt me,nan ta kwáshi komai ta gaya mata suby ta jinjina wa wannan al'amarin Rahima ta riko hannunta tace i knw wt u r tinkn sis bt Kamal is a gud person n duk abunda yayi ya yine for a good n understandable reason pls dnt hate him dts y bn son fada ma kowa dn kr a ga bakinsa duk da ynxu babu shi murmushi suby tayi mata tace Rahima ko kadan bn ji haushin abinda kamal yayi ba dan ko mu muka samu knmu a wannan situation in abunda zamuyi knan,Allah dai ya cigaba da kai hske kabarinsa suka amsa da Amin suby tace toh sis ynxu ya zakiyi knan Rahima tace Sis ds ppl hv hurt me alot in nace miki zn hakura in brsu toh na miki krya bn shirya me zn musu ba bt na gama ynke shawaran komawa Nigeria Nigeria kuma Rahima,kai ta gyada mata tace yea suby gida nakeso in koma dama tun can ban so zaman nan ba bt Kamal yaki yadda mu koma i nw knw d reason y yaki yadda ko gaisuwa muje bt ynxu i dnt hv to stay here anymore i knw mst of ma gud memories infct best memories r here bt i dnt want to hld onto dem cos d more nacigaba da zama a nan nima zaku iya rasani suby am used to seeing him always am used to slipn n wkn up wt him by ma side by stayn here i wl only gt hurt so i rily hv to go yaran ma suna son suje suga gida n yakamata kasata ma ta anfana da karatuna suby ta kai hannunta ta daura akan kafadarta tareda mata murmushi tace in dt case we r cmn wt u too dan dama nida umma sam bamu san zaman nan zn ma su ya Mahmoud magana inje me zasu fada ni zan koma sai munyi waya tace toh sis nagode ki gaishemun da umma da yaran
.
AUREN Bayan wasu watanni
Suby ce gaban labour room tanata kai kawo wata nurse ta fito ta ce congratulations an samu namiji murmushi Suby tayi ta shiga kiransu Ya Mahmoud ba a jima suka shigo shi da Umma da adda shema'u Ranan suna aka maida sunan kamal murna wajen adda da umma baxai misaltu ba bayan jama'a sun watse ya rage daga ita saisu umma adda ta dubeta tace Rahima y zaki koma gida batare da ta dago ta kalleta ba tace adda kawai hnkalina ya koma can ne ynxu ta dago ta dubi umma tace ina umma zaki bimu muje tare tace oh ni yannan rabani ina wancan karon da kyar muka karaso batareda na shide muku ba ai dama na gaya muku bazan sake hawa wannan abar taku ba abu kan ka gama hawa ka zauna duk hakarkarinka ya gama jijjiga daria duka sukayi, haka kwanaki sukayi ta ja har yau ake send off partyn Dr Rahima duk da bataso a mata ba amma ba yanda ta iya cikin shigar wata Arabian gown ta fito tayi rolling da babban mayafi ta fito ta tarar adda ta gama shirya yaran ta dauki key tace muje ko,hnyar asibitin da take aiki suka nufa dan a can za a yi taron,a kofan hall da ake taron tayi parking ta fito dauke da lil Kamal yayinda adda ke rike da su Fahad aka shiga haska su da hotuna dago kan da zata yi sukayi ido hudu da Malik wanda ya ke tsaye da su Mahmoud dauke kanta tayi ta fara takowa a hankali hr ta karasa inda suke ta gaishesu sannan tace ya Mahmoud ya baku shiga ba ya ce dama ke muke jira tunda kinzo ai sai mu shige,gskia taro yayi taro bayan ta bada spch nata aka ci aka sha sannan aka fara presentn mata gifts da aka zo kan Razan ta rungumeta sosai tana hawaye Rahima ma krfn hali tayi batayi hawayen ba tace i wl rily miss u pls do visit muryan Dr Isma'il ne ya katse su yace ai bawai ta tafi ba anytime we nid her n kol on her am sure zatazo murmushi tayi tace ofcourse ai ds place is also home now,haka tayi ta zagayawa tana gaisawa da mutane tareda dauka hoto da su duk motsin da zatayi akan idon Malik da ya kasa dauke idonsa a kanta duk daga idon da zatayi sai sun hada ido a haka hr taro ya watse aka barsu Rahima Tana tsaye Dr Isma'il ya karaso tareda mika mata dayan cup da ke hannunsa ta mai murmushi tareda furta mai tnk u ta krba ta danyi sippn tareda shftn gaze nata zuwa wani waje Dr Isma'il yayi gyaran murya yace amm...Dr Rahima i knw it myt b early bt hausawa sunce a bari ya huce shi ke kawo rabon wani inaso ki bani daman maye gurbin kamal ma'ana in zamo miji a gareki kuma uba ga yayanki jin tayi shiru batace komai ba yasa yace u dnt hv to answer me now zn baki time kiyi tunani duk ynda kika yanke sai inji dagowa tayi taga Malik na kallonta idonsa yayi ja hr wani spark yake fitarwa gani tayi ya juya ya fice Haka kawai taji bata ji dadi ba ta juyo ta kalli Dr Isma'il tace ni zan wuce yace ok lt me drop u tace no kr ka damu na fito da motana ma hr wajen motanta ya rakato inda suka adda ke jiranta tun fitowarta ta hangosu Malik tsaye shida Ya Mahmoud wajensu ta fara zuwa tace yaya baku tafiba ta dan kai dubanta ga Malik da ya hada rai ya kauda kai,yace ynxu zamu tafi dama muna jira mu miki sallamane tace nagode sosai ta fada tana kallon Malik da ya maida hnkalinsa kn wayansa sai da suka shiga mota ta juya ta koma wajen motarta inda Dr Isma'il ke tsaye yanata biyewa shirmen fahad ta karaso tana dariya tacs Dr Isma'il in zaka biyewa Fahad toh zamu kwana a nan daria shima yayi tareda bude mata motan yace jibi tafiyarku ko eh ta amsa mai yace Allah ya kaimu sannan ya tura mata kofan,sai da suka biya gidan adda suka ajeta sannan suka wuce gida Yau suke haramar koma gida Nigeria Dr Isma'il ne ya zo dan kaisu airport kusan lokaci daya suka zo da Malik dan tare zasu koma gaisawa kawai sukayi ya wuce cikin gida tabe baki Rahima tayi a ranta tana cewa to shi wannan me na mishi yake ta wani shan kamshi toh ni ina ruwana ma dan yaki kulani hiranta suka cigaba dayi da Dr Isma'il hr su adda suka gama fitowa da kayansu ita da su adda motan Dr Isma'il suka shige yayinda su ya Mahmoud suka shige motar kampaninsu Malik sai da suka tashi Dr Ismail ya bar airport in,a cikin jirgin tana zaune gefenta kuwa Fatiha ne yayinda Fahad ya makale wa Malik umma kuwa na zaune da suby yayinda ya Mahmoud ke bayansu da dansu Musharraf cikin dabara Rahima ke satan kallon Malik ynda ya sake yaketa biyewa Fahad sukayi bala'in burgeta kai kace da da uba lumshe idonta tayi tana tuno wasu abubuwa,suna isa suka tarar motan Malik na jiransu hr gida ya kaisu inda su nani ke jiransu nani bata br Malik ya tafi ba sai da ya ci abinci sannan Mahmoud ya rakasa ya tafi,gidane babba sosai da dakuna masu yawa dakin da akace nata ne ta tashi ta nufa taga komai tsaf kuma ba abunda ya rasa ta kwantar da lil kamal ta fada bandaki tayi alwala tareda dauro alwala ta zo ta gabatar da sallah tana kan sallayan su Fahad suka shigo ta dubi Fatiha tace shiga ki mishi wanka sai kema kiyi ynxu zn shigo muku da kayanku
Suna falo suna cin abinci kawu ya shigo suka gaishesa duka ynda ya sake yake hira da wasa da yaran ya ba Rahima mamaki tashi tayi ta wuce side nasu Suwayba

.
[1:16PM, 9/30/2017] ‪+234 806 041 8895‬: AUREN JARI Part 31-35
.
Karfe tara daidai ta fito cikin shiri dakin umma ta nufa hannunta rikeda lil kamal dake bacci da sallama ta shiga dakin sannan ta kwantar da lil kamal umma ta dubeta tace ai na dau kin fasa fitan tace ai dole inje inyi reportn amma bazan jima ba ynxu zan dawo tace toh adawo lafia dakinta ta koma ta dauko wasu files sannan ta fice ta bar gidan TH ta far zuwa tayi reportn ta kuwa samu tarba mai kyau aka nuna mata office nata suka rabu akan çewa sai nxt week zata fara zuwa tana fita ta dauki shatan taxi dan motanta bai zo ji nayi tace da drivern Mahir companies suna isa ta ciro kudinsa ta biyasa ta tsaya ta karema companyn kallo sannan ta shiga ciki tana shiga tayi reception saurayin da ke wajen ya gaisheta tareda

Please Login or Register in order to submit comment