Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kyar ta iya tashi ta ji kafanta duk ya riketa da rarrafe ta karasa kofan dakin kamal tana bugawa yayi mamakin ganinta a zaune ya sunkuya tareda tallabo fuskanta kafun ta yi magana ta fadi jikinsa sumammiya a rikice ya dau key ya sungumeta yayi waje da ita gudu yake tsakaninsa da Allah hr suka iso asibiti inda yaga an rubuta emergency ya nufa da sauri aka bata gado an dubata sannan akayi transfern zuwa wani daki nurse da ta dubata tace she wil b nidn ds ta miko wani takadda tace n brng her some new clothes ya shiga yaga tana baccinta ta cikin kwanciyan hnkali nurse in ne ta sake shigowa tace u r stil here cnt u c shs staining d bed n her clothes sai sannan ya lura da yanda gadon ya fara baci da jini ya dubi list da aka bashi ya ga pad akace ya siyo da pnts ya ce pls tk kia of her for me nurse in ta juyo tareda mai murmushi tace i wil wannan karon ma gudu yayi bai tada su umma dan yasan hnkalinsu tashi zaiyi dn ba wani matsala bane toh me ma zai ce musu karo na farko da ya shiga dakinta knan ya nufi wardrobe nata ya dauko mata yar gown ya dan sha wahala kan ya samu kit na undis nata a ciki hrda always ya dauko cikn sauri ya fita ya dawo ya tarar hr an sa mata ruwa nurse in ta dubesa tace who r u to her yace am her husband tace i c,newlyweds? kai ya gyada mata tace ok gt her cleaned up o shuld i hlp ya ce i cn do it tace ok u wl gt ol u nid in d bathroom tayi dsconnctn line tace lt me knw wn u r tru so dt i put it bk ta fita tareda ja musu kofan hr zai fara ya juya ya fita ya kira nurse in yana sosa keya yace i dnt tink i cn do it wt her slipn n i dnt knw hw to use ds ya fada tareda dago always da ke hannunsa murmushi tayi ta kira yar uwarta cikn kankanin lokaci hr sun gama sun gyarata tsab a hnkali ya tura ya shiga hrynxu bacci take ya dubi nurse yace dnt u tink shs tkn tym slipin ta mai murmushi dan taga damuwan dake rubuce a fuskarsa tace shs bn up wyl we r attndn to her dts how we came to knw shs in her period its good she slips d pain wl b gone wn she wakes a hankali ya furta mata tnk u sister............ya ja dan yana son jin sunanta tace Razan tareda murmushi ta ce gudnyt ta fita tareda ja musu kofan kujera ya ja ya zauna yana facing nata hnnu ya sa ya shafi fuskanta hannunta ya riko ya makale da nata ya daura kansa a kan gadon duhune ya gauraye dakin bisa dauke wutar da akayi wayarsa ya ciro ya kunna torch ya hau neman abunda zai fifita da shi da ya rasa ya cire shirt nasa ya fara fifita da shi sis Razan ta bude kofan tareda hasko tocin da ke hannunta karasowa cikin dakin tayi tace d lyts is off for jst few seconds n u r fanning ur wyf,i like dt shs rily lucky to hv u murmushi yayi d lyts wl soon b bk ta fada yayinda take fita ba a jimaba kuwa wutan ya dawo ya maida rigarsa ya koma ya kwanta
Duk shigowan Razan ynda take samunsu ba karamin burgeta yake ba
A hnkali Rahima ta bude idonta ta saukar da su kan kyakkyawar fuskan kamal a zuciyanta tce hs rily hndsum hannu ta kai kaman zata taba curly hair nasa ta pasa a hnkali ta cire hannunta daga nasa amma dukda haka sai da ya tashi mikewa yayi yana sosa keya alaman kunya shi da ke kn mara lafia amma yaketa tirkan bacci a hnkali ta furta ina kwana ya amsa tareda tambayanta ya jiki ta amsa da sauki sai sannan ta lura da kayan da ke jikinta ta dago suka hada ido tayi saurin kawar da knta yace nurses inne suka cnza miki daidai nan Sis Razan ta shigo ya gaisheta ya fice dn amsa kiran da ya shigo wayansa Razan ta mata ya jiki tana dubata tana mata hira tace u r rily lucky to hv such a handsum n caring husband n he rily luvs u its ol ova hs face murmushi kawai Rahima tayi ya shigo tareda sallama suka hada ido taga duk shma ya cnza kaman shine ba lafian taji tausayinsa yayinda lokaci daya taji sonsa na ratsa duk ilahirin jikinta ta san ta so Malik kuma hr ynxu akwai burbudin sonsa can kasar zuciyanta bt she wnt to forgt ol dt n love her husband kaman ynda yake sonta she promise her self from nw on zata mnta da komai ta bude sabon babi na rayuwa itada mijinta wajajen 8 aka sallamosu suka wuce gida inda su adda ke jiransu duk hnkali tashe dan adda ta kirasu da taga side nasu a kulle kuma motan bai gda sai da suka gnta hnkalinsu ya kwanta dakinta ta wuce ta fada toilet tayi wanka ta fito ta shirya cikin dinkin gown na wani hadaddiyar material wayantane ya hau kara ta daga ta ga kawrta na skul ne ta ce ya yau baki zoba ta shaida mata bata ji dadi bane amma insha Allah zata fito zuwa gobe ta mata fatan samun sauki kan suka aje wayan [10/9, 6:09 PM] Billy: 💰💵 *Auren* *Jari*💵💰2⃣1⃣

.
Dr Malik ne ya shigo cikin harabar gidansa yayi parking yana rufe motarsa yaga wata mota ta danno kai ya kuwa gane ko motan wayene Dr Nurane ya fito tareda matarsa ya karasa wajensu tareda musu sannu da zuwa ya ce lalle mutumina kaji dadin hutunka gakuma madam na kula da kai sukayi daria yace mu shiga daga ciki ynda ya sami falon ba karamin kunya yaji ba yace su zauna ya hau tattara kayan da ke falon kwanon da taci abinci ma anan ta barsu ya kwashe yayi kitchn dasu ya ce ina zuwa da ya fito side nata yayi ya sameta ta baje tana kallon film a system ta dago ta kallesa ta cigaba da kallonta yace Fadeela na fa gaji da abunda kikeyi jibi fa ynda kika br falon nan kaca kaca wani irin kiwuya ne haka ko kuma ince kazanta da zak ci abinci ki bari awajen ta turo baki tace ni da wanne znji da laulayin cikinka ko aikin gida daria ya so subuce masa an dai shiga uku da wannan cikin da ko girma bai fara ba yace dama Fadeela wani aiki kike gidannan in bnda kallo murmushn takaici yayi yace ki fito ga Nura da matarsa ya koma wajensu yace sorry na brku fa sukace a'a bakomai sai da ta sha zamanta ta fito tana wni shan kamshi ta gaishesu fuskan nan ba yabo babu fallasa Malik yace kawo musu abun sha mana ta tashi tana wani yatsine fuska ta nufi kitchen can ta fito da faro da cups da ya baci da jirwayen ruwa Malik yaji kaman kasa ya tsage ya shige dan kunya cikin takaici ya dubeta yace drinks in sun karene tace eh kafun ya kuma wani maganan wayanta ya hau kara ta daga ta ce ku shigo ina ciki kawayenta Zeenat da jamsy ne suka shigo ta yo kansu tareda rungumesu a tsattsaye suka gaisheda su Malik ta jasu sukayi daki bata jima ba ta fito tayi kitchen sai gata dauke da tray da faro da drinks na five alive da hollandia akai baki bude malik ke kallonta yace ina kince ya kare zai tashi Dr Nura ya rikosa yace easy man ka brta ta je kawai yace mu ynxu ma zamu tafi duk ynda ya so ya boye bacin ransa ya kasa ace amininsa yazo hr gidansa amma a mishi wannan tarban yace a'a wlhy ku zauna ina zuwa cups in ya dauka yayi kitchen ya daurayesu ya bude fridge yaga hollandia daya ya fito da shi ya kawo ya tsiyaye musu a kopi Dr Nura da matarsa ke ce mishi ya bita a hnkali jinsu kawai yake amma shi yasan abunda ya shirya mata hr wajen motansu ya rakasu ya koma jiran fitan kawayenta ba su suka bar gidan ba sai bayan isha ta fito ta wuceshi ta shige kitchen cikin mamaki tace ina hollandian da k fridge ba dai ka bayarda shi ba yace kwarai kuwa ko kinada abunyi ne tace wlhy sai ka biyani ka san tun yaushe nake tattalin kayana kuwa ka tashi ka ba kwadayayyun can saukar mari tace ni ka mara malik yace an mara maras kunya kawai kawayenki ne dai kwadayayyun nida gidana da kudina kice bazanyi iko da abu ba ynxu ke ko kunya baki ji ba ace baki suzo wajenki for d first tym amma su fahimci halinki nakin ma ba rowa bane rainin hnkali ne cikin nasu nawane da zaki kwashe musu kuma daga yau na daina sa drinks a fridge innan tsaki tayi tace to sai me kaine matsiyaci bakon juice kn ta karasa maganar ya gama wanketa da mari yama mnta da cikin da ke jikinta sai da ya mata lilis sannan ya fice ya bar gidan da ya shigo baiyi mamakin ganin motan gidansu ba yana shiga yaga umman Fadeela da ummansa ya nemi waje ya zauna ba wanda ya amsa gaisuwan da ya musu umman Fadeela tace wai ni jaka aka kawo ma ne Malik da ka zubar da cikin fa wai ma tukun meh tayi da aka manta wannan dukan nan ya kwashi komai ya fada musu umman Fadeela tace ai duk da haka bai ci a ce ka mata dukan nan ba kuma batun aiki ynxu zn turo direba ya taho da jummai in yaso ni na nemi wata hr wajen motansu suka rakosu ummansa tace ka sake tabata ni da kai Malik kuma kr ka sake inyi abbanku yaji kuma kr ku rufe kofanku sai jumman ta zo
Ai kuwa safiyar Allah jummai ta hau aiki dukda dai babbace hakan bai hana Fadeela ordering nata ba bayan ta mata brkfst ta gyara ko ina ta turata ta gyara mata daki Malik ya fito cikin shiri ya dubeta yace ba abunda za bukata ko dn fita znyi tace babu jummai ta fito tace hajia nagama tareda russuna ta gaida Malik ya amsa cikin sakin fuska tace shiga dakinsa ki gyara ya dubeta cikin mamaki sannan ya dubi jummai yace kr ki damu ki barshi kiyi sauran aikinki tace toh je ki wanke mun bayi ya dubeta yace ke wace irice wai ke dakin mijinkima sai dai kisa a gyara toh bn ydda ba tunda dama can ba ke kike gyara mun ba sabida haka ko da wasa kr ki sake ta shige mun daki ya fice yana mamakin hali irin na Fadeela tabe baki tayi ta cigaba da kallon da take yi Tir! da wannan hali da yawancin mata ke yi wai ace mai aiki ake bawa lasisin gyara dakin miji minti nawane zai dauki mace ta gyara dakinta da hr zata bari wata yar aiki ta mata irin wannan sakaci ke jawo matsala da dama wnda ba sai na lissafosu ba ranandai jummai ta aikatu dan duk inda ta sa kai sai taji kaman an shekara ba tsabtace wajen nan ba ita dai tana mamakin kazanta irin na Fadeela

.
Zaune yake a yar karamar office nashi colleague nashi ma'aruf ya leko yace ya kamal zani break r u coming yace eh zani dn two days madam bata jin dadi bana break a gida,restaurant da ke ma'aikatar suka nufa suka nemi waje gefen wasu samari biyu suka zauna tareda yin order daya daga cikin samarin yace wato aboki yarinyan nan ta raina ni wlhy ko kadan bata jin tsorona gashi ko ajikinta take furta rashin sona da take abokin nasa yace ai kai ke raga mata yace bazaka gane ba wlhy sonta bazai brni in mata wani abu ko in wulakantata ba Yace ai ni na gaya ma me zaka yi kada kanshi yayi yace nifa bana so in mata dolene sai ma ta dada tsanata abokin yace ai mace duk kinka da take duk rashin kunyanta kuna hada shinfida ya kare abokin yace toh zn jarraba in gani duk wannan hiran da suke kamal ya nutsu yana ji dan matsalarsu tazo daya sai dai nashi da sauki dan ya daina ganin tsanarsa a idon Rahima ya yanke shawaran jarraba abunda yaji yau karfe biyu na rana yayi parking a harabar gidan ya fito yayi side na ummansu ya gaishesu tareda aje musu ledan fruits da ya shigo da shi ya ce umma yau ina yar taki tace ynxu ta gama matse mun kafa ta shiga ciki yace toh bari nima inje in huta da ya shiga side nasu bata falo ya leka kitchen nan ma bata nan dakinsa ya shige ya watsa ruwa ya sanya yar jallabiya ya fito ya tura kofar dakinta tareda sallama a kan sallaya ya ganta alamar sallah take ya zauna a bakin gadonta ya jira hr ta idar da sallan ta juyo tareda mai sannu da zuwa ya amsa shima ya mata sannu da gida yace kin ci abinci ne ta ce a'a yace mesa cikin jin kunya tace kai nake jira murmushi yayi wnda ya nuna yaji dadin maganarta yace yau ba a cu da su adda bane tace ba cewa kayi inna sake ci da su zaka mata magana ba shine nace gwara ina jiranka ynda tayi maganar ta bashi dariya yace taso muje ki zuba mana toh da daddare fruits da ya zo da shi kawai suka sha ta mai sai da safe ta shige dakinta shi kuwa tunda ya kwanta yaketa juyi a kan gado can ya ja wayarsa ya shiga dailing numbnta bugu daya ta dauka alamar itama batayi baccin ba ya ce bakiyi bacci ba tace eh na danyi karatu ne yace tea nakeso ki kawo mun pls tace ok kitchen ta wuce ta hado mai ta koma daki ta sanya doguwar hijabinta dan kayan dake jikinta da shi da babu duk daya a hankali ta tura kofar tareda sallama ta ji motsinsa a bayi a gefen gadon ta aje ma ta zauna tana jiran fitowarsa ya fito daga shi sai gajeren wando sai yar towel da yake goge kansa alamar wanka yayi gefenta yazo ya zauna ta ji duk ta takure ya dubeta ya nuna mata bayin yace shiga kiyi alwala tace ynxu na idar da shafa'i da witr ya tashi ya sa jallabiyarsa ya dubeta yace taso muyi sallah ya lura duk dardar take da shi a ranshi yace yaukam sai dai tayi hakuri ya jasu sukayi raka'a biyu ya dubeta yace cire hijabin naki ki miko mun tea ba dan ta so ba ta cire ta tashi ta miko mai sai binta yake da ido kadan kawai ya sha ya dubeta yace hau ki kwanta ba musu ta haye gadon ta je can karshen gadon ta tattare shima ya tashi ya kashe wutan dakin sannan ya haye gadon a hnkali ya kai hannunsa ya fara juyo da ita jikinta ne ya hau rawa ta knkame jikinta yayinda hawaye ke bin kuncinta ynda take rawar jiki abun hr tsoro ya bashi ya saketa ya koma can gefe ya kwanta itama ta takure can krshn gadon tana share hawayenta ta rasa dalilin hanashi kanta da tayi ji tayi ya tashi ya bude fridge da ke dakinsa ya ciro wani abu a gora ya kwankwada ya ja pillow yayi palor a hankali ta tashi ta zauna wasu sabbin hawaye ne ke sintiri a fuskarta ta san yanxu tana son kamal amma ita bata shirya bashi kanta ba ita tunanin abun ma tsoro yake bata ta san fushi yayi wata zuciyar tace ta tashi ta bishi ta bashi hakuri yayinda dayar ke cewa ta brshi kawai sai ya huce da haka bacci ya dauketa ba ita ta farka ba sai bakwai na safe ta ganta dakin kamal abunda ya faru jiya ya dawo mata tace wato fushin nashi hr ya kai yaki tadata tayi sallah hijabinta ta sa tayi dakinta tayi alwala tayi sallah ta fito ta wuce kitchen tea ta hada ta hau dinning inda idonta ya kai kan wata paper ta daga taga kamal ne ya br mata sako yake cewa tafia ta kamasa kuma zai kai a week ya bada sako xa kawo mata anjima hawayene taji ya taru a idonta ba dai dan abunda ya faru jiya yayi tafia ba kasa shan tean ma tayi ta dauki jakanta ta wuce makaranta
Kwanan kamal biyu da tafia amma tunda ya tafi ba kira ba message hnkalin Rahima yayi matukar tashi amma taki fadawa kowa,suna zaune itada hauwie da sauran kawayenta intisar da manal sai duba wayarta take hauwie da ke lura da ita tace Rahima ds d tenth time u r chckn ur phone wani abune cikin murya na me shirin kuka tace kamal ne sai kuma ta fara musu kuka da kyar suka samu tayi shiru tace yayi tafia yau kwana biyu knan n he hvnt kol me Intisar tace to y not u kol him ta fada tareda jan wayar tana duba numbers da ke wayan ta juyo ta dubeta tace beb i can only see our numbers n one unsaved no tace dts his no n i dnt tink u wl reach him cos hs out of town manal tace mijin naki ne kiyi saving numbnsa wtout a name haba beb duk swt swt names da suke nan birjik ki rasa sunan da zaki sa mai nan suka hau jero mata sunaye masu dadi ta dubi razan tace hw do u say swthoney in sudan tace Hilwa Asal tace dt wil do bayan sun tashi hauwie ce tayi dropping nata a gida tayi mamakin ganin side nata a bude tace kodai kamal ya dawo ne tana shiga taji an rufe mata ido ta juya taga suby rungumeta tayi cikin mamaki tace suby anya kece kuwa ta dan bugeta tace gashi ki tabbatar ta jata zuwa falo tace yaushe a gari amma kawu ya yadda kika zo tace ke dai sis sai mun zauna kawai tace wlhy fara shafa mun dan bazan jiraba tace guess tace kinga suby bn son jan rai in zaki gayamun ki gayamun tayi fari da ido tace aure mukayi da ya Mahmoud baki bude take kallonta suby tace bakiyi murna bane tabe baki tayi tace a gaisheku ta tashi suby ta riko hannunta tace sakeni suby ba abunda zaku gayamun ke da ya Mahmoud ta kamata ta zaunar da ita tace haba sis wlhy abun ba shiri akayi ko taro ma ba a yi ba kekam da kyar ma kawu ya yadda ta dan saki ranta tace am happy for u sis Allah bada zaman lafia dama nace in tayi sami ai zamuji kuma shima ya Mahmoud in zaizo ya sameni ta harareta tace mijin nawa dariya tayi tace oh masu miji manya tace toh umma fa tace duk tare muka zo ta jira ta gaji shine tace Mahmoud ya maidata gida tace kai umma duk kwanakin da mukayi bamu ga juna ba ta kasa hakura tace ynxu kam ai sai kin gaji da ganinta tace kamal fa tace yauwa sis dama akwai abunda ke damuna kuma bnda wnda zn fadawa sai gashi Allah ya kawoki nan ta kwashi komai ta gaya mata suby tayi ajiyar zuci tace Rahima gskia baki kyauta ba da kin san hidiman da Kamal ke yi da mu da baki mishi duk abunda kika lissafomun ba wlhy kamal na sonki kuma ni bnga abun ki a jikinsa ba ga nutsuwa da hnkali kullum su nani yabonsa suke muna can ma ai yaje in suna hira da umma kya ce uwa da danta tace wlhy suby ynxu son mijina nake so mai tsanani tace ai sai ki gyara nan ta bata wasu shawarwari da kuma tips na zama da miji sai wajajen magrib ya Mahmoud ya zo daukanta ya sha korafi gun Rahima da kyar ya kwaci kansa hr wajen motansu ta rakosa tace ka gaida umma kace gobe zanzo yac jiki fa keda mijinki baya nan tace toh dan Allah ya Mahmoud gobe ka kawo mun ita yace toh in ta yadda zaki ganmu

.
A gaje ta shigo gidan dan yau sun sha lectures a falo ta aje komai nata dakin kamal ta shige dan tunda ya tafi a nan take kwana dan ya kan rage mata kewarsa kan gadonsa ta zauna daidai side da ya kwanta ranan ta aje kanta tana shakan kamshinsa tashi tayi ta fada toilet ta yi wanka ta fito hr zata wuce dakinta ta juyo tana kallon wardrobe nasa a hnkali ta tako ta sa hannu ta yi sa'a bai kulle ba sleeve nashi fari ta dauko ta sa dukda ya mata yawa ta koma kan gadon ta kwanta tareda tattaro kayan zuwa hancinta tana shakar kamshinsa da ta ke mutukar so taji hawaye na bin kuncinta a hnkali ta furta i love u kamal,i miss u pls come bk bacci barawone yayi awon gaba da ita kaman a mafarki taji ana shafa gashinta ta bude idonta a hnkali ta daurasu a kan kyakkyawar fuskar kamal ta sake rufesu ita a zatonta mafarki take gani nayi ta sake waresu ta tashi ta kankameshi tace u r rily here shima kankameta yayi cikin kuka tace am sorry am sorry i luv u my kamal zameta yayi daga jikinsa ya dago fuskarta yana share mata hawayen yace its k amma sake fada mun abunda kika fada last hannu tasa ta rufe fuskanta yace su Rahima sarkin kunya tashi toh ki tayani inyi wanka tace ni nayi nawa yace kinsan tun yaushe nake zaune nake kallonki a nan kuwa zo kawai muje ki wanke zufan dake jikinki tana ji ya cire mata kayansa da ke jikinta ya dauketa kaman yar bebi ta wani cusa fuskanta a kirjinshi daria yayi yace gskia yakamata ayi maganin wannan kunyan taki sai da yayi nashi sannan ya wanketa ya nadota a towel shi ya shiryata sannan ya jata suka kwanta ta ce abinci fa yace it can wait wannan karon bata hanashi ba amma ta gurzu sai da komai ya lafa ya juyo ya ganta ta daina kukan hr bacci ya fara daukanta ya tashi ya shige toilet yayi wanka sannan ya hada mata ruwan zafi azabar da taji ne ya tasar da ita ta kankamesa tana kokarin tashi ya fara shafa gashinta yace sorry my Rahima ki daure ki zauna a ciki kinji in ya dan huce sai kiyi wanka ki fito ya fita ya ja mata kofa ya yaye bedsht in da ke kan gadon ya canza da wani yana zaune bakin gadon ta fito tana takawa da kyar ya taso ya dauketa cak ya dire a kan gado kuka ta fara mai yace shhh! Rahima ba komai zn miki ba ya goge mata jikinta ya dauko slv da ya cire mata ya sa mata ya rungumeta suka kwanta Tare sukayi salgidan
suba suka sake kwanciya da safe ya rigata tashi yayi wanka ya wuce kitchen ya hada musu break ya daura a kan tray yayi dakinsa ya tarar hrta tashi tayi wanka cikin jin kunya ta gaishesa ya aje trayn yazo ya zauna a gefenta yace ya gajia hop ba inda yake miki ciwo tayi kamar bata ji shi ba ya kamo hannunta ya zaunar da ita a kan carpet ya fara feeding nata sai data yi nak tukunna shima yaci sannan ya fara shirin fita office har wajen mota ta rakosa ya jawota ya fara kissing nata wannan karon itama ta mayar mai ya kai bakinsa daidai kunnenta yace tnx 4 ysterday am looking forwd to me za aje mun yau ya dago tareda kinne mata ido harara ta mai irin na masoya yayi kaman zai kamota tayi baya tana daria tareda daga mai hannu zuciyansa fari kal ya bar gidan

Please Login or Register in order to submit comment