Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Dr Rahima ga bakin nawa suna zuwa tace ok ta tashi ta fito ta dubi mutanen da ke waje ta ce pls ku danyi hakuri in duba wata pt insha Allah bazan jima sai mu cigaba ba komai dr suka amsa mata cikin turanci shi yasa Jama'a ke sonta sabida saukin kai da sanin hakkin mutane ta koma ciki tana yar rubuce rubucenta turo kofar office in akayi tareda sallama ta amsa ba tareda ta dago ta kalli wanda ya shigo ba har suka zo suka zauna a gabanta bata daina rubutun da take ba tace pls jst gv me sum seconds ta gama rubutun da take sannan ta dago tareda cewa u r wlcm hw cn i hlp.
..

...
maganan ne ya makale bisa mutanen da ta gani zaune gabanta duk sunyi mamakin ganin junansu Fadeela kuwa gaba daya ta rikice mamaki ne da fargaba ya bayyana a fuskanta Sunfi minti biyar ba wanda yayi magana a cikinsu Rahima ce tayi karfin halin yin magana dan dama ita ta dake bata bari mamakinta ya fito sosai ba ta dauke idanunta daga kan Malik ta dubi Fadeela tace me damuwarki wani uban harara tayi mata tareda jan tsaki ta tabe baki sannan tace Allah kasheni ai gwara in mutu da damuwata akan in zauna in bude miki cikina ta dubi Malik da har yanxu bai gama fita daga shock in ganin Rahima ba tace Ya Malik wannan wani irin rashin mutunci da cin fuskane haka ka rasa wanda zaka kawoni wajenta sai tsohuwar kucakar budurwanka kace kawai dama zuwan nan da biyu kayi toh wlhy ba ka isa ba kuma zamana nan garin ya kare maza muje ka maidani gida dama tun farko bn yadda da zuwan nan ba matsalar da a can ma za a iya maganceta ka nace sai anxo nan ta tashi tana dubansa tace sai ka tashi muje ai wani harara ya watso mata yace Fadeela mesa ke a ko ina sai kin nuna rashin hankalinki ne kuma da kike zargina da cin fuskanki ai ke shaidace ban san da wa aka hadamu ba hasali ma ni na dauka namiji zamu gani kuma ke baki isa ki juyani ba in kuma kene mijin zamu gani sabida haka ki dawo ki zauna dan wlhy bazan yi asarar zuwan da mukayi ba kuma in har kika yadda raina ya baci toh wlhy haka zakiyi ta zama da matsalarki tace toh sai meh ai na gwammaci in zauna a hakan akan wannan kucakar ta dubani ta fada tana nuna Rahima wanda ita ta nuna ko a jikinta bata ma san tana yi ba Malik ya ce Fadeela ki iya bakinki wai ke yaushe zakiyi hankaline wai ya juyo gun Rahima yana bata hakuri murmushi kawai ta yi ta duba agogon da ke hannunta ta tashi tareda cire labcoat da ke jikinta ta dauki key ta dubesa ta ce in bazaku damu ba inaso in rufe office ina dan tym na daukan yarana a skul yayi Malik ji yayi kaman an buga mai kusa a ka ynxu Rahimarsa ta yi aure harda yara nace toh dama jiranka zata zauna tayi Fadeela ta tabe baki tace ai sai muje tunda tace fita zatayi ya tashi hrynxu bai bar kallon Rahima ba mamakinta yake ynda ta nuna kaman batayi mamakin ganinsa ba hasalima nunawa tayi kaman bata taba saninsa ba yace toh Dr Rahima zamu iya jirankine ba tareda ta kallesa ba tace na baku tym naku kuma kunyi exhaustn wtout usn it in na dawo kuma wayanda ke waje zan duba so kuyi hakuri ku ga wani Dr ta na gama fadan haka ta wuce ta bude kofar amma bata fita ba alamar su take jira su fita ta rufo kofarta Fadeela ne ta ja uban tsaki sannan ta fita Malik shima ya bi bayanta Rahima ta rufo kofarta ta juya gun masu jiranta tace zani daukan yarona a makaranta in da mai sauri sai in hadaku da wani ya dubaku duk suka amsa da zamu jira ta wuce zuwa inda tayi parking motanta tana budewa taji muryan Malik na kiranta bata tsaya ba ta cigaba da budewa rawan da hannunta yake ya sa keyn ya fadi daga hannunta kafun ta dago ta bude hr ya karaso zuwa wajenta zata bude motan ya sa hannu ya tura yace idanunta ta rufe dan hana hawayen da ke shirin fita saukowa yace Rahima nine fa Malik naki ki juyo ki kalleni Rahimana da na sani bazata taba yi kamar bata sanni ba Rahima nayi matukar farin cikin ganinki yayinda nayi bakin cikin jin cewa kinyi aure Rahima ya za ki manta da alkawarinmu Rahima baki mun adalci ba kin san halin da kika jefani kuwa baki bude ta juyo tana kallonsa yayinda mamakinsa ya cikata wato itace ma mai laifin yar gajeriyar murmushi tayi wanda yake dauke da takaici tace lalle Malik ka bani mamaki bazan tsaya ina tuna baya ba sabida tsayawa da kai ma haramun ne tunda da auren wani a kaina amma ka sani Rahima bata taba karya alkawari ba kuma bata san yaudara ba ka sani ka jima da mutuwa a zuciyan Rahima ka dauka baka taba sanin wata Rahima ba dan itama ta mance da kai yace Rahima karya kike kice kin manta da Malik naki dukda baki rike alkawarinmu ba na san ina nan daram a zuciyarki kuma da kike cewa bakisan yaudara ba Malik ma bai santa ba ganin zai tara mata mutane ya sa ta bude motarta zata shiga ta dan juyo tace Malik bai san yaudara ba ya yaudari zuciyata bata jira mai zai fada ba ta ja motarta cikin zafin nama ta fice Fadeela ce ta karaso inda yake tace wai ina ka shigane ina ta jiranka harara ya watso mata ya bude motan zata bude ta shiga yace kar ki kuskura ki shiga mun mota ki san yanda zakiyi ki koma amma ba dani ba cikin mamaki take kallonsa har ya ja motarsa ya brta tsaye a wajen
[1:16PM, 9/30/2017] ‪+234 806 041 8895‬: AUREN JARI Part 26-30
.
Waya Fadeela ta ciro ta shiga kiran abbanta taji shi a kashe tsaki tayi da ta tuna baya nija ta kira na ummanta hr sau biyu bata daga ba cike da takaici ta nufi gate in asibitin abun hawa ta tara ta gayamai sunan hotel da suka sauka
Malik kuwa bin Rahima yake gani yayi ta sauka ta yi parking motanta tare da aza kanta akan stirrer motan hawaye zafafa ne ke bin kuncinta tunda taga malik hr zuwa ynxu zuciyanta bai bar bugawa ba bata taba tsammanin after ol ds years ganinshi zaiyi affectn nata ba ta share hawayenta tareda tada motan ta sake daukan hanya Malik ma ya tada motansa ya cigaba da binta har yanxu magananta na karshe ke mai yawo me take nufi da ya yaudari zuciyanta dolene ya tunkareta yaji meh take nufi dan he cnt stnd her hating him ta iso makarantan su Fahad tayi parking ta fito taga har ya fito yana jiranta yana ganinta ya zo da gudu itama ta dan tsunkuya tareda ware hannunta yazo ya shige jikinta ta daga shi sama tareda bashi peck tace Dungui na how was school today nan ya hau mata surutu yana irgo mata abunda ya faru ta shafa kanshi tareda bude kofa ta ajesa sannan ta zagaya ta shiga itama sai da ta tsaya ta siya mai ice cream sannan suka wuce a kofan gidan ya Mahmoud tayi parking mai gadin ya fito dan bude mata tace a'a barshi ynxu ma zan tafi ta fito ta rike hannun Fahad suka shige Umma kawai ta samu a gidan bayan sun gaisa tace toh umma gashi nan tunda na daukosa yake mun wakan wajenki zaizo anjima in Abbanshi ya dauko Fatiha sai ya biya ya daukesa ni zan koma aiki tace toh a taso lafia ta amsa da amin ta fito ta shiga motarta ta bar anguwan sam bata lura da Malik da ke labe a mota ba sauke glass in motarsa yayi tareda gyara zamarsa a motar alama dai bai da niyyan tafia Wayansa ya cire ya kra Dr Nura bugu daya ya dauka yace Nura dama ka san inda Rahima take ol ds while baka sanar da ni ba Dr Nura yace my man its jst of recent na san cewa tana can abokina da na hadaku da shi ne naga ya sa hotonsu na wani conference da sukaje ban gaya maka ba sai da na tambayeshi sunanta na gama tabbatarwa itance ajiyar zucia yaji Malik yayi yace Nura Rahima ta canza sh'v grwn into a matured young lady am rily proud of hw far shs come bt tayi aure Nura n bana kallon komai a idonta sai tsana hasalima cewa tayi na yaudari zucianta Nura Rahimana hates me ya fada yayinda zafafan hawaye ke bin kuncinsa Dr Nura ya hau kwantar mai da hnkali yace u nid to find tym kaji meh take nufi da ka yaudari zuciyanta duk da i knw its late u cnt b 2geda bt u nid to clear tins up if it mins me coming there ma zanzo Malik ya share kwalla yace Nagode Nura znyi ynda kace n insha Allah in nadawo zaka ji sakon goronka da haka suka aje wayan hr bacci ya fara daukansa yaji kaman ana bude kofar gidan ya tashi yaga wata motace take shirin shiga gidan Mahmoud ya hango da suby a cikin motan fitowa yayi ko motarsa bai tsaya rufewa ba yayi kansu yana kiransa kafun ya karaso har sun shige gidan mai gadi na kokarin rufewa Malik ya zo zai shige wani kallo mai gadin ya watso mai yace malam ya haka cikin i'i'na yace wajen maigidan nazo wani kallo maigadin ya sake mishi ya cigaba da rufe kofan Malik kuwa sai kokarin shiga yake jin hayaniya ya sa Mahmoud yayo gunsu yace meh ke faruwane mai gadin yace Alhaji ina ga irin barayin nan ne daga ganin shiganku wai ya zo wajenka jin muryan Malik yayi yana cewa Mahmoud nine Malik ya karaso wajen kofar ya yi mamakin ganinsa ya dubi mai gadin yace barshi ya shigo harara ya watsa wa mai gadin sannan ya shige tareda mikawa Mahmoud hannu suka gaisa sannan yace bismillah mu shiga ciki ranshi ya dan sosu da yanda Mahmoud ya tarbeshi ace after ol ds while sai yau su hadu irin tarban da zai mishi kenan suna shiga falo ya nuna mishi kujera yace bsmllh ka zauna suby ce ta fito daga daki tayi mamakin ganinsa can ciki ta gaishesa sannan ta kawo mai ruwa ta wuce daki gun mijinta sun kwashe wajen minti goma kafun suka fito kan dining suka wuce Mahmoud ba tareda ya dubi Malik ba yace bismillah muci abinci iya baci ransa ya baci ya tashi yana murmushin takaici toh shi meh ya ma bayin Allahn nan ne da suke mai haka ya dubi Mahmoud yace Mahmoud duk abunda kamun bnga laifinka ba tunda ni na tako hr cikin gidanka dan rawar jikin ganinka da nayi ma ko motata bn kashe ba na biyoka shine zaka mun wannan tarban ko a mafarki bn taba tunanin zaka juya mun baya ba sai gashi yau na gani a zahiri meh nayi Mahmoud da zan cancanci wannan treatment daga gareka lalle kaci mutuncin abotarmu dukda bnsan laifin da nama ba ina mai baka hakuri da neman yafiyarka yana kaiwa nan ya juya ya fice tareda cewa na brka lafia,tafia kawai yake amma idanunsa basu gani sosai dan sun kada sunyi ja yayinda hawaye ya ciko mai idanu har ya zo ya wuce umma bai ganta ba itane ta gansa ta kira sunansa ya juyo tareda karasawa inda take tace malik meh yayi zafi haka inata kiranka baka ji ba rayuwan ynxu fa sai anayi ana kai zucia nesa yawan tunanin nan bashida amfani amma inace lafia ko ai hawayen da yake kokarin boyewa ne suka fara tsere a fuskarsa subhanallahi umma ta furta dan nan shigo daga ciki sashinta sukayi inda suka sami Fahad yana wasa ta shimfida mai darduma suka zauna share hawayensa yayi tareda gaisheta yace umma shekaru dayawa tace gaskia fa Malik sai kuma ya cigaba da sharar kwalla da kyar umma ta shawo kansa ya daina kukan ta dubesa tace Malik wani ne ba lafia kai ya kada alamar a'a sannan yace umma Mahmoud ne ajiyar zuci tayi sannan tace wani abun ya maka yace umma ace duk abotarmu bayan shekaru masu yawo in tako hr gidansa ya nuna mun halin ko in kula dukda jikina ya ban akwai wani abu a kasa bn cancanci abunda ya mun ba Waya umma ta daga ta kira layin Mahmoud Subyne ta daga tace ina Mahmoud in daga can ta amsa yana sallah ne tace toh ya sameni in ya idar Malik yace umma ai da kin barshi tace a kan wani dalili Fahad da ke wasa tun shigowarsu ya yo gun umma yace umma po tace toh tashi muje Malik sai kallonsa yake yana son tuno inda ya taba ganin irin fuskan nan kusan tare suka shigo falon da Mahmoud baiyi mamakin ganin Malik ba ya nemi waje ya zauna tareda gaisheta a ciki ta amsa mai yace Suwayba tace kina nemana ta dubesa cikin bacin rai ta ce ashe kai butulu ne ban sani ba a ina ka kwaso wannan hali danni ba tarbiyan da na muku ba knan a kullum ina horonku da ku zama masu yafiya da manta sharrin da aka muku sannan kuma ku zama masu tuna halaccin da aka muku wani halacci ne Malik bai mana ba amma akan abu kalilin ka manta da alkhairin da ya mana ka juya mai baya lalle kuwa ka zama butulu kuma ka ci mutuncin abotarku toh wai ma tukun laifin meh ya maka ina tun faruwan abun nan na horeku da kar ku yadda ku juya mai baya ko bayan raina gashi kuwa da raina ma ka tsallake maganata wato ban isa da kai ba knan yace umma ai abunda aka mana da ciwo ta tari bakinsa tace kana da tabbacin shi ya ma yace toh umma Rahima fa tace wannan bai shafeka ba kuma duk abunda ya faru tsakaninsu kaddara ce wanda ba a isa a tsallaketa ba,cikin rashin fahimta Malik yace umma nifa ina cikin duhu ban san maganan meh kuke ba nan umma ta kwashi komai ta gaya mai kama daga koran Mahmoud da akayi daga aiki da korarsu a gidansu da cin mutuncin da Fadeela suka musu kasa cewa komai yayi sannan ya dago yace umma wlhy wlhy duk bnda masaniya hasalima tafiace ta gaggawa ta kamani ina dawowa kuma ko gida bn karasa ba na je dan in dubaku na tarar da wasu ne a gidan naje gidan kawu shima kuma akace sun tashi wlhy umma nayi nemarku hr na gaji zancen aurena kuwa Mahmoud na sane da shi kuma yar uwatace kuma zabin iyayena dama ina shirin sanar da Rahima in na dawo sai kaddara ta rabamu, umma tayi ajiyar zuci tace ni dama nasan baka da masaniya kuma komai ya wuce kai da Rahima kuma ka kaddara dama can ba matarka bace hr cikin ransa yaji maganar umma yace amma umma itama Rahiman ta tsaneni dole mu zauna mu fahimci juna da ita,umma tace krka damu ni da kaina zn mata magana duk da baiso hakan ba bayanda ya iya umma tace toh ynxu ku tashi kuje ku shirya kanku,sallama akayi aka shigo falonta Fahad ya tashi da gudu yayi gun wanda yayi sallaman yana Oyoyo Aby ya dagasa sama yana mai wasa tareda karasowa falon yayinda Fatiha ke biye da su tunda Malik ya juya ya kalli Kamal ya gane kamarda suke da Fahad wato shine mijin Rahima ya san dai ya taba ganin fuskarsa amma ya kasa tuna a ina ne hr ya karaso bai bar kallonsa ba ya mika musu hannu suna hada ido yayi saurin ganesa yace Dr Malik ashe zamu sake haduwa Umma tace dama kun san juna ne ya zauna tareda gaisheta sannan yace ai umma bazan taba mantawa da Dr Malik ba dan da taimakonsa ummanmu ta samu lafia nan ya zage musu irin taimakon da yayi musu sai sannan Malik ya tuna yace ya take ince tana nan lafia yace lafianta kalau kuma hrynxu bata daina ma addu'a ba,Umma ta dubi Fatiha tace mai suna ke kuma meh kikeyi kin kasa karasowa ta ce ruwa na sha sannan ta ida karasowa tareda gaishesu idon Malik tsaf akanta ba sai an gaya mai wannan yar Rahima bace dan kaman an tsaga kara itada Rahima wani kishin Kamal yaji ya kamashi yaji zaman wajen duk ya gundareshi, umma ta dubesu tace ai sai kuje koh suka tashi suka fice hanyar fita Malik yayi Mahmoud na biye da shi har zai bude kofarsa Malik ya riko hannunsa yace haba my guy fushin ne haka ina cewa umma tace mu fito mu sasanta kanmu ne jinginawa yayi ajikin motar tareda kawar da kansa iya kulewa Mahmoud ya kular dashi,Mahmoud ya zagayo yana kallonsa yace haba my guy hakuri mana kaima kasan haka kawai bazanyi shunning naka ba tunda yanxu ka wanke kanka ai komai ya wuce ya dubesa yace wlhy dan kaine da wani ne ya gwada mun abunda kamun toh wlhy mun rabu knan ba komai ya wuce nan suka dan taba hira yake sanardashi dalilin zuwansa yace toh Allahsa a dace sukayi sallama a kan cewa zai kawo Fadeela su gaisa ko kadan bai gaya mai ya hadu da Rahima ba dan shima kr ya hanashi tun kararta hr ya tada motarsa Kamal ya fito tareda yaransa Ganin wajensa yake zuwa ya sa Malik kashe motar tareda sauke glass ya karaso yace Dr in ba sauri kake ba muje gidan nawa mana na tabbata umma zatayi farin ciki da zuwanka kaman yace yana sauri sai ya samu kansa da cewa toh ba matsala muje ina biye daku

.
Rahima na jera abinci a dining ta ji tsayuwar motarsu ta sake gyara kanta ta fita dan taransu tana bude kofa ta kasa karasawa ganin Malik wanda shima ita yake kallo ta kauda kanta tareda dago Fahad tana mai wasa ta saukar dashi ta dubi Fatiha tace kuje ku cire uniform ki mai wanka na aje muku kayanku sai ku fito ku ci abinci inadai kunyi sallah ta fada yayinda suka wuceta dan shiga ciki eh suka amsa mata Kamal ya karaso tareda manna mata miss yace habibty kinyi kyau like always ta juya dubanta ga Malik taga ya kawar da kansa shi kadai yasa meh yakeji yaji dama bai zo ba ta krbi jakan da ke hannun kamal tace hw ws work today habibi yace Alhamdulillah habibty ya juyo gun Malik yace bismillah Dr shigo ya dubi Rahima yace kin tuna Dr da nake baki lbr wnda umma kusan kullum sai tayi tadinsa tace eh yace toh shine wannan,ta ce ayya sannu da zuwa ya amsa mata sannan suka wuce ciki waje Kamal ya nuna mai a falo sannan suka shige ciki sai da yayi wanka ya canza kaya suka fito wannan karon Rahima ta sanya mayafi suka tarar da Su Fatiha sun zagayesa sunata cikasa da surutu Kamal ya karaso yana daria ya dago fahad ya zauna tareda daurasa a kan cinyarsa yace Fahad shimafa kaman ummine shima yana allura ya dago ya kallesa ya ce wai haka ya fada cikin gwarancinsa Malik ya shafa kansa yace kai abokinane so ba allura yey ya fada yana dan tsalle akan cinyar abbansa Kamal ya saukesa yace oya toh to d dining ya dubi Malik yace Dr bismillah muje ga abinci ba fulako ya taso sanin wa yayi girkin dan ko a koshe yake sai ya tura kafun su karaso Rahima hr ta gama serving ya dubeta ganin bata zuba nata ba tace i knw dt luk ta fada tana murmushi na sha fruits ne da madara so sai anjima zanci ta dauki flask na umma tace barin kaima umma nata ta juyo gun su Fahad da hr ya fara cin abincinsa ta ce Dungui na yayi bismallah kuwa hannunsa ya sa ya rufe bakinsa sannan ya ce na manta ummie tace n wt do u say den"Bismillahi fi awwalihi wa akhirihi ya fada wt full confidence masha Allah kamal ya fada tareda shafa kansa Rahima ta ce Dunguina yaci swt finish wt ur food first Malik kuwa kallonsu kawai yake ba karamin burgesa sukayi ba yayinda kuma wani bangarensa ke kishinsu da fa yaran nan nashine kuma haka zata tarbiyatar da su sai da kamal ya dan tabasa yace Dr lafia abincin naka ma ai zaiyi sanyi murmusho yayi yace jst kun burgeni ne inason family haka da ake bada muhimmanci wajen koyawa yara addini murmushi kamal yayi yace ol tnx to dia mother,Malik ya sa cokali ya fara cin abincin rufe idonsa yayi yana tuno yaushe rabonsa da yaci abinci mai dadi haka tun rabuwarka da Rahima zuciyansa ta furta mai tas ya cinye abincin nan sannan sukayi sashin umma suka tararda Rahima na matse mata kafa yayinda suke hirarsu Kamal ya zauna tareda nuna ma malik wajen zama ya gaishe da ummansa sannan yace umma meh kike bawa yar takine tundaga waje nake jiyo dariyarta umma tace ina ruwanka gwaliyo Rahima ta mai ya sosa kai yana daria tareda mata kallon zaki sani neh Umma tace wannan fa Kamalu tareda nuno Malik da ya kasa gaisheta sai sannan ya dan sauko daga kan kujeran ya gaisheta kamal ya mata bayanin ko shi waye nan ta hau sa mai albarka tareda gode mai hira ta zage sukeyi sosai kaman dama can sun saba Rahima ta tashi tace umma ni bari in shiga ciki kamal ya dubeta yace bara ki jira mu shiga tare ba tace nagaji znje in dan huta ne sai ka shigo bata ko kalli Malik ba tayi ficewarta da ta san zasu shigo nan da ta yi zamanta dakinta kawai toh inama suka hadu ko dai biyota yayi karar wayanta ne ya katse mata tunani ta daga tareda sallama tace Dr Isma'il lafia dai ko dn bai jima suka rabu ba yace wlhy abokina da nake gaya mikine ya kira akan wai in baki hakuri ki daure ki sake ba pt insa tym,duk ynda ta so taki amsa mai dole ta amsa mai tace gobe su sameni da daddare a office yace godia nake Dr Rahima ta aje wayan tareda karasawa ciki a falo ta sami yaran nata Fahad na ganinta ya taso yana ummie sweet tace ai bamu gama ba sai anjima in munyi bitan karatu in kayi mai kyau har biyu zan baka zama tayi akan kujeran dake falo ta dubi Fatiha tace yau bakida assignment ne tace akwai tace shine kike zaune kinsan anjima kadan malaminku zaizo ko ta tashi ta shiga ciki dan dauko skul bag nata,tura kofar falon akayi tareda sallama ta juyo ta amsa tana ganin kamal tareda Malik ta kauda kanta hr suka zo suka zauna Malik ya dubesa yace inaga ni zan wuce kamal tnx for everything yace da wuri haka yace wlhy na bar madam ita kadai kuma najima gashi ba lafia sosai gareta ba ya fada yana kallon Rahima da tayi kaman bata wajen yace ok barin shiga in fito sai mu fita tare yana barin wajen Rahima ta tashi zata bar wajen a hankali ya kira sunanta hannu ta daga mai ba tareda ta juyo ba tace don't Malik kr ka manta a cikin gidana kake kuma matar aurece ni so kr kayi abunda zai kawo mun matsala a aurena in kuma maganan matarkane na riga na gama da Dr Isma'il ku sameni gobe around 8pm yace Rahima ni ba wancan bane damuwata I cnt stand seeing u hate me bn san meh nayi miki hr son da kike mun ya koma kiyayya ba ta juyo tareda murmushi tace ban tsaneka ba malik kawai tins hv chngd ne dan in ta tsaya jayayya da shi Kamal zai iya saminsu ta ja hannun Fahad suka shige dakinta Kamal dake corridor ya gama jin komai zuciyansa sai bugawa take da

Please Login or Register in order to submit comment