Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wuce Fadeela dama can kece kika kasa fahimtata tunda ynxu kin gane kin sauko shikenan fatana mu daure a haka kuma mu hada kai wajen faranta ran mijinmu
*Bayan* *shekara* *daya*
Rahima na kitchen da katuwar tumbinta Fadeela ta shigo tace lah lah ummi rufa mun asiri so kike yau aji kanmu da ya malik ko fito ki koma kitchen krma yazo ya ganki in shiga uku daria tayi tace ai hr nayi miya nikam ynxu saura abun ci dashi tace wlhy baccine ya dauke ni ynxu kam ki huta in karasar meh za dafa tace wlhy tun jiya nake sha'awar sinasir shine na tashi na jika shinkafa tun cikin dare hr an markado ma saura ya taso in fara Fadeela tace toh gashi ni kuwa bn iya ba tace ba wani wahala bari in ya tashi in miki daya ki gani sai ki karasa da ta nuna mata sau daya ta ja kujera ta zauna basu ma lura da Malik da ya jima a tsaye yana kallonsu ba wucewa daki yayi ya canza kayansa kafin ya fito hr sun jera komai akan dinning Fadeela na ganinsa tace ummi yaushe abban yara ya shigo daria yayi yace ina fa zaku sani kun hada kai a kitchen sai wani kus kus kuke wa yasan ma ko gulmata ake gskia dole inje sudan in dawo da yaran nan sabida suna ban rahoton abunda ke faruwa in bana nan daria Rahima tayi tace kai da umma ai dan cewa tayi sai hutunsu ya kare zasu dawo,haka rayuwarsu ya cigaba da tafia zamansu yanzu gwanin sha'awa suna zaune wata ranar asabar nakuda ya tasowa Rahima tun kan a karasa asibiti da ita ta sunkudo yarta kyakkyawa suka karasa aka gyarata sannan suka dawo gida
Dr Nura ne suka zo brka da matarsa barinta yayi ta yini musu sai wajen magrib ya zo daukanta a falo ya samesu duka hrda malik yace mutumina kana jin dadinka fa daria yayi yace ai na gaya ma ka kara daya sai sannan zaka fara jin dadin auren wani kallo matar nura ta watso mai ta dubi mijinta tace tashi mu tafi daria suka fara mata ta dubi Fadeela da Rahima tace in kunga na daina zuwa gidanku toh mijinkune ya jawo haka Rahima tace haba umman khalil ai kar kishiya ta baki tsoro tace kunga tafiata tunda kema biyewa mijin naki zakiyi
Ranar suna yarinya taci sunan umman Fadeela amma zake kiranta da safira bayan yan suna sun kare Rahima ta dauki safira ta nufi dakin Fadeela da ita ajeta tayi a kan cinya sannan mai aiki ta shigo da kayayyakinta ido kawai Fadeela ke binta da shi hr aka gama shigowa da kayan ta ce Fadeela ga yarki na kawo miki daga yau batada uwa sai ke kuma hr ta taso ko da wasa banaso ki nuna mata cewa ba ke bace mahaifiyarta shiyasa na kawo miki ita tn wuri dn ma kr ta saba da dumin jikina tana hawaye tace toh nono fa tace ga madara ai she cn survive on it Malik da ke tsaye ya shigo ya hadasu duka ya rungume yace Allah dada hada kawunanku dearies

BAYAN WASU SHEKARU
Safirah ce ta fito da kukanta ta nufi inda Rahima ke zaune ganin bata kulata ba yasa ta cigaba da kukanta aje takaddan da take karantawa tayi tace zo nan safirah meh ya sameki cikin kuka tace mommyne ta dakeni bata sona ajiyar zucia tayi tace safirah kece baki ji ai ina jiyoku daga nan n kr ki kara cewa ummanki bata sonki fada sosai ta mata Fadeela ce ta hau kiran sunanta tace kawo kunnenki kiji ko meh ta gaya mata oho ganinayi safirah ta buya a bayan kujera Fadeela ta karaso falon tace ummi bakiga safirah ba tace ca nake kin aiketa dan gani nayi tayi waje da gudu komawa daki tayi ta sanyo hijab ta fito Rahima ta dubeta ina kuma zaki tana hawaye tace ai bnga ta zama ba bn san ya zanyi da zuciyan safirah ba ynxu daga mata fada shine hr ta gudu rikota Rahima tayi ta zaunar da ita tace zauna tukun ai safirah batayi wayon da hr zata gudu ta br gida ba mu jira zuwa anjima zaki gnta ta shigo dole ta zauna amma sam hankalinta baya jikinta hada rike knta tayi da hannayenta Rahima ta juyo ta kalli safirah tamata alaman ta fito Ta zo ta durkushe gaban Fadeela ta rike kunnenta am sorry mommy ta furta a hnkali Fadeela ta dago da sauri taga safirah durkushe gabanta dagota tayi ta rungumeta tace krki sake mun irin wannan wasan kinji safirah kai ta gyada mata,umman Fadeela ne suka shigo Safirah taje da gudu ta haye jikinta tana granny oyoyo dagata tayi tace yauwa yar wajen granny ai ni ina ma fushi dake ba kinki zuwa mun hutu ba tace ai granny na shirya kayana ma tare zamu tafi suka karaso falon Fadeela tace sauka kafun ki karasata kin girma baki san kin girma ba umma tace a'a krfa ana takura mun ita dole ma in tafi dake yau da ta tashi tafia kuwa tare suka tafi hr wajen mota suka musu rakiya Rahima ta juyo taga Fadeela na hawaye daria ta fara mata tace oh ni Rahima wannan ma fa hutu zataje zanga ya zata kare ranan da za a ce zata gidan miji Fadeela tace br tuna mun Ummi wlhy ko kadan banason yarinyan nan tayi nisa dani suna tsaye motar malik ya shigo ya karaso inda suke yace me kuma ake kullawa daria sukayi suka mai sannu da zuwa Rahima tace kai muke jira dama yace toh ai sai mu shiga
~~~~
Wajen cike yake makil da mutane wata bakar motane ya shigo harabar filin Malik ne ya fito daga cikin motan ya zagaya tareda bude dayan side in hannunta ya riko ya fito da ita tareda cire mata abunda ke fuskanta a hankali ta bude idonta Rahima hospital shine abunda tagani rubuce jikin building in juyowa tayi tana kallonsa idonta fal hawaye ta aje knta akan kafadarsa tana kuka happy birthday habibty n happy anniversary dagowa tayi ta mai murmushi miko mata hannu yayi suka karasa inda mutane ke jiransu a ciki hrda mutan sudan an fara da bude asibitin sannan aka wuce kan item 7,wata reporter ce ta karaso inda Rahima da Malik ke tsaye da sauran mutane suka danyi excusing nasu reportn ta dubi Rahima tace Dr Rahima meh zakice game da wannan cigaba da kika samu,ta danyi gyaran murya tace dukkan yabo da godia ya tabbata ga Allah gskia baxan iya misalta farin cikin da nake ciki a yau ba ds has olways bn ma drim n am so happy dt it cm real today,reportn ta kara da cewa to whom do u owe ds ta juya ta kalli Malik tareda mai murmushi sannan ta juya tace Well i am wat i am today bcs of two amazing ppl one of which is standing here nxt to me n d oda who isnt here wt us n also to ma family who hv always bn there for me,reportn tace u made mention of two ppl in d first place one bn ur husband we wl lyk to know d oda person well d oda person is no one bt ma late husband reportn tace sorry for ur loss ma'am i think dt wl b ol ta juyo ta kalli Malik yace shld we gt out of here kai kawai ta daga mai ya jata zuwa cikin asibitin office nata suka shiga suna shiga ta juyo ta rungumesa tace bn san ya zn fara gode maka ba ds is d best birthday eva ya dago fuskarta yana mata wani kallo yace abt not knowing hw to tnk me i hv alot of suggestions ya fada tareda kinne mata ido daria tayi ta maida kanta ta kwanta akan kirjinsa
Bayan wasu shekaru Rahima ta sake haifan yn biyu maza bayansu kuma bata sake haihuwa ba,zaman lafia suke a gidan sosai ba a jin kansu in ka gansu bazaka taba zata kishiyoyi bane kaman yanda bazaka taba banbance yaransu

ALHAMDULILLAH
.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment