Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

min ne hhh kunsan maiya faru? sauran mutanen ne suka ce a'a , Hajiya tacigaba da cewa sawa nayi shed'anin boka ya kasheta , a firgice momyn Suhailat ta kallete tace ”ina gaskiya bazan iya sawa a kashe mutum ba ,dariya sauran mutanen gurin suka sa suka fara kowa na fad'ar albarkacin bakinsa cewa sukeyi sukam sungama bata shawara tunda bazata yarda ba ,cikin kid'ima momyn Suhailat tace ”na yarda ,ko kefa suka fara tsara yadda abubuwan 'nasu zai kasance .



Yau 1 month da bikin su Khalil , yau da safe misalin karfe 10:am ya tafi gidansu ,tarar dasu yayi a dinning suna breakfast , bayan ya gaida momy da dady ya nemi guri ya zauna , k'are masa kallo momy tayi cikin zuciyarta ko tana tausayawa Khalil ,sbda rashin dacen mata da beyi ba , Khalil yanaga ka rame ?"momy ta jefo masa tambaya ,dady ne yakai dubansa ga Khalil d'in yace ”tabbas my son ka rame sosai , maiya faru , abinci Khalil ya zuba yafara lodawa cikinsa ,saida yaci ya k'oshi sanan yace ”alhamdulilh yana shirin tafiya dady 'ya haushi da fad'a 'akan cewar suna yimasa magana yayi musu banza , dawowa Khalil yayi ya zauna yace ”dady matsalata bata wuce Suhailat , kullum banida kwanciyar hankali abinci ma saidai naci na waje ,6acin rai ne ya baiyana a fuskar momy tafara kuka , hak'uri dady yashiga bashi yana cewa kayi hakuri zata gyaru insha Allah , sunkuyar da kai Khalil yayi yace ”dady ina neman aure what!!! dady yace ”da kakkausar murya ,walhi last kenan karna sake ji dududu yaushe kayi wanan auran , momy ce ta tashi tabar wajen idanunta cike da hawaye , kuka Khalil yasa yana cewa dady ka fahimceni ba zanyi yi ne dan na wula...wani mari da dady ya wanka masa saida yaga haske , mik'ewa yayi yana danasanin zuwa gidan dayayi....


Nancy ce kwance a gadon Umma tana kuka ,umma tayi rarrashi harta gaji ta k'yaleta , tafara danasanin had'uwarta da Khalil sbda yana neman tarwatsa zuciyarta , yace mata inyai aure itama zai aureta to haryanzu shiru babu labari ..



Bayan ya dawo gida yasami Suhailat a parlor taci kwaliya tasa wani matsa tsen wando iya cinya sai riga mai hannu d'aya iya k'irjinta saman a bud'e , tafiya takeyi cikin salo ta iso gabashi yana shirin zama tace ” sweetheart ,harka dawo ?" zama tayi a kan ciyarsa tana taunar cingam , tace ”wlhi I miss you my sweetheart , wani azababen mari ya wanketa dashi yakuma k'ara mata , yace ”kinyi missing d'in ubanki dan uwarki shegiya watsatsiya kingama zubar da budurcin ki a titi , zaro ido tayi tana mamakin zantukan Khalil , mai_mai tawa takeyi tace ”zubar da budurci fa kace ,eh kina musu ne ?ko kina tunanin kiyayyar da nake yimiki zatasa na gaya miki abinda ba shine ba ,zaro ido Suhailat tayi tace”wlhi wlhi Khalil tunda nazo duniya banta6a zina ba , ka yarda dani kodan kaga kana yimin wulak'anci ina zurewa yanzu kuma zakazo kana jifana da wanan mumunan kalamin ,ta k'arashe maganar tana kuka mai ban tausayi , wani mugun kallo Khalil yayi mata yace ”dama ace na sameki da darajarki wata k'ila na iya daraja ki , to akasin hakan nasamu , shiyasa kika mannemin ashe da 'abinda kike aikatawa , mazinaciya kawai , yayi gaba yana hararata , kuka Suhailat ta fashe dashi tana cewa tayi bedroom d'inta ,fad'awa gado tayi tana kuka nice mazinaciya nashiga uku , tunda na taso babu namijin da yata6a iskanci dani amma Khalil na jifana da wanan mugun sunan , wayo Allah na ..



Tunda Nussy ta sauka ta zarce gurin bokanta kud'i masu yawa a zuba masa tace ”tanason yayi mata wani aiki , dariya bokan yayi yafara zagaye gurin da wani bak'in ruwa yana dariya , Nussy da tariga ta saba ko d'arr batayi ba , zama bokan yayi yace ”akwai wani sirri da nakeson fad'a miki sirrin shine....
[31/01, 9:03 pm] Mom Islam ce💃: 💖🌷NANCY YAR KARYA💖🌷.

_Labari mai d'auke dasa nishad'i tare da fad'a karwa_



Story and writing

By

*ZAINAB HABIB*
{Mom Islam}.

_MARUBUCIYAR_

*ZAINABU ABU*
*ZAZZAFAR KISHI*
*LADIDIN KAUYE*


_AND NOW_

*NANCY YAR KARYA*.

Special gifts to my fan's ana tare🤙.


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


Page 55_56


,,,,,,, Akwai wata yarinya da saurayin da kikeso yake sonta kuma burinsa ya aureta , muddun kika bari ya aureta to babuke babu samunshi har abada , kan uba Nussy tace ”cike da razana , bokane ya k'ara da cewa a halin yanzu wata mata tanada burin tasa 'a kasheki , Nussy ce tace ”to wace matace kenan? boka ne ya had'e fuska yace ”munyi ,iya yinmu amma bamusan matar ba , gyara zama ,Nussy tayi tace ”yanzu dai boka 'abinda nakeso kayimin shine sona keyi ka cire masa son yarinyar ita kuma matar karka bata damar samuna , wani ganye boka ya d'aga sama yana yare , dubanshi yakai ga Nussy yace ”ywwa ansamo na matar amma wanan budurwa bazata bar saurayin ba kuma bazamu iya yimata komai ba , kuka tafara tana me kankat ka temakeni please wata uwar tsawa ya daka mata saida ta tsorata yace ” yarinyar nan babu gurinda aljaninmu zai zauna a jikinta , sbda jikinta duk k'arfe ne....

****************

Kwance take zazza6i ya rifeta ga amai da yasata a gaba inbazata manta ba rabonta da ganin Khalil zatakai sati d'aya , momynta ta kira 'a waya , momy na d'auka tace ” daughter ,meyafaru naji muryarki kamar kina cikin damuwa ? kuka ta fashe dashi tace ”momy banida lafiya amai ga zazza6i ,cikin farinciki momy tace ”alhamdulilh , kice ansamu rabo Suhailat da bata gane inda zancen momy ya dosa ba tace ”bangane ba momy, dariya momy tayi tace ”cikine dake daughter , amma kice mijinki ya kaiki hospital mana , to kawai Suhailat ta iya cewa sbda batason tayarwa da momynta hankali , bayan suna gama waya da momy ta mik'e jiri na d'ibarta taje ta d'auko hijab , dinta fitowa harabar gidan tayi tana k'walawa driver kira , da gudu ya k'araso ya durk'usa a gabanta , zaka kaini hospital yanzu cewar Suhailat dake cije le6e , driver jiki na rawa yace ”to to wane zamuje ?" ko kallonshi batayi ba ta koma ciki , y'an kud'a d'enta ta d'iba ta d'auki hand bag d'inta da wayarta ta fito , ganin murfin motar a bud'e yasata shigewa ,suka fice daga gidan , suhailat ce tafara tambayar drivern wanne hospital Khalil yake zuwa ?"driven nne yace ”na can cikin gari ne , to kaini can cewar Suhailat , da zuwansu driver ya shiga da motar yayi parking a gurinda aka tanadar ,Suhailat ta fito ta shige cikin hospital d'in ,hango wani d'aki tayi da kuneru da tebur da alamu nanne office d'in likitan , shigewa tayi da sallama , wani matashine kya kyawa ya 'amsa yayi mata nuni da tazauna ,zama tayi tace ”banida lafiya ne shine nazo ni matar Khalil ce ,matashin likitanne ya k'are mata kallo yace ”wane Khalil d'in ?"kwatance tayi masa k'warai ya gane Khalil d'in amma ai kusan kullum suna tare kuma baita6a cemasa yayi aure ba , matashinne yace ”a iya sanina Khalil baiyi aure ba ,Suhailat da zazza6i ya addabeta tafara fitar da hawaye tana cewa wlhi Allah ni matarsa ce , number Khalil likitan ya dannawa kira ,ring d'aya Khalil ya d'aga bayan sun gaisa saurayin yace ” Khalil dama kayi aure ne ? a zabure Khalil ya amsa da cewa aure kuma sainayi aure ink'i fad'a muku , matashinne yace ”to ga wata tazo batada lpy wai matarka ce , matashin ya kalli Suhailat yace ”baiwar Allah ya sunanki ?" cikin muryar kuka tace ”Suhailat , matashinne ya cewa Khalil to kaji sunanta suhailat what!!! to niban ma san wata Suhailat ba , katse waya matashin yayi ya kalli Suhailat yace ”yiwa mutum sharri bashida kyau to menene ribarki in temakon magani kikeso basai kinyi masa sharri ba , jikin Suhailat na karkarwa ta mik'e tana nuna matashin da yatsa .....



Yau kwanan Nancy 7 a kwance babu lafiya Umma tayi kuka harta gaji gashi basuda kud'in siyan magani kayan abincin su sunkusa k'arewa ,damuwa ta taru tayi musu yawa tunda sauran kud'in Umma tacewa ”Nancy karta siyo indomie da katan din 5aliv amma ina tace ”wai komai lokaci ne , a fili Umma tace ”ga lokacinan ai, jin k'arar bubuga get yasa Umma sanya hijab ta mik'e ,taje ta bud'e ganin Khalil ne yasata washe baki tace ”masa ya shigo ciki shiga yayi cike da farinciki ya nemi guri a kujerun dak'in ya zauna , ganin sunata hira da Umma baiga Nancy ba yasashi ,inda inda yana cewa um am tana ciki ne?" ganin fuskar Umma tayi alamun damuwa yasa Khalil tsorata yace ”umma lafiya dai ko ? eh lafiya ba lafiya ba batada lafiya ne, a razane Khalil ya dubi Umma kunje hospital ne eh Umma tace ”jiya muka dawo , Umma ce ta shiga d'akin da Nancy take ,ta kirata Nancy ce tace ”umma dan Allah ki kyaleni , Umma ce tace ”k'ok'arta ki mik'e Khalil ne yazo , dasauri ta tashi ta zura hijab d'inta tafito ,dago kanda zaiyi yagata.....✍️.



Kuyi hakuri najina tun safe shiru banida lafiya ne 😓.
[31/01, 9:03 pm] Mom Islam ce💃: 💖🌷NANCY YAR KARYA💖🌷.

_Labari mai d'auke dasa nishad'i tare da fad'a karwa_



Story and writing

By

*ZAINAB HABIB*
{Mom Islam}.

_MARUBUCIYAR_

*ZAINABU ABU*
*ZAZZAFAR KISHI*
*LADIDIN KAUYE*


_AND NOW_

*NANCY YAR KARYA*.

Special gifts to my fan's ana tare🤙.


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


Page 57_58


,,,,,,,,,,Suhailat 'tace karka sake cemin nayiwa wani sharri idanunta na fitarda hawaye zata juya , doctor yace ” muje inyi miki test d'in , wucewa tayi jiki babu k'wari , doctor ne yabata wata roba tayi fitsari aka d'ibi jini yace ”tajira a waje , bayan wasu mintuna doctor ya fito da result , Suhailat ce ta kar6a tafara karantawa ...


D'ago kanda yayi karaf suka had'a ido ,gani yayi ta rame sosai takoma kamar ba ita ba , ficewa momy tayi tabarsu a gurin , nesa dashi Nancy tasamu ta zauna kana ta gaisheshi , amsawa yayi cike da kulawa ,yace ”Nancy bafa ke kad'ai ce maijin zafin zuciya ba nasani so yanada abubuwa da dama wanda idan kaga kamar zaka rasa wanda kakeso zakashiga damuwa ,danme zaki d'orawa kanki wani ciwo na daban , furzar da iska mai zafi yayi idanunshi sunyi zazur yace ”kinkasa fahimtata meyasa bazaki amince da zancen da nake yimiki ba yanzu rabona da gidanmu nakai kwana goma harda gidana ma to duk akan wa ?akan mu nefa dan Allah kirage tunani insha Allah kinzamo matar Khalil angama , share zafafan hawayen da suka kwaranyo mata tayi tace ”kayi hak'uri Khalil nasan tun farko nice ban fahimce ka ba 'amma maiyasa ka gujewa gidanku meyasa ? ta k'arashe maganar tana kuka mai cin rai , shima Khalil d'in hawayene suke kwaranya a fuskarshi yace ”bazan iya jurar zuwaba muddin dady bazai amince da kudirina ba ,yabani za6i nabi to meyasa meyasa ,yana kuka ya kifa kansa cikin cinyoyinsa , zuciyar Nancy ce takuma karaya , tace ”idan iyayenka basason auranmu Khalil bafa dole bane banason fushin iyayenka ya shafeka , dakatar da ita Khalil yayi yace ”momyna nason auranmu tun farko dadyne yak'i fahimtata ,durk'usawa Nancy tayi ta kamo hannunsa biyu ta had'a da nata tace ”dan Allah dan darajar fiyayyen halitta ka koma ga iyayenka kasan halinda momy take ciki kuwa? jikin Khalil ne yayi zanyi yace ”insha Allah yanzu can zan wuce godiya Nancy tayi masa, mik'e zai fita jiki babu k'wari shima yayi rama sosai , rakiya Nancy tayimasa har zuwa gurin motarshi ,hannu yasa cikin aljihu ya ciro kud'i masu yawa ya mik'a mata , juyawa tayi tana cewa ba kud'inka nake buk'ata ba Khalil.

Niko nace wlhi ki kar6a sbda umma karya 🤐tayiwa Khalil wai ankaiki hospital , gashi bakuda kayan abinci 🤣.


Suhailat ce ta bud'e result d'in karantawa tafarayi , abinda tagani yayi matuk'ar girgiza ta mahaifarta tasami matsala gashi kuma gabanta ma sai tanemi maganin hospital , komawa office d'in doctor tayi cike da tsoro nocking takeyi saida tayi sau uku doctor yace ”come in ,da shigarta tace ” doctor ba mistake kayi ba kuwa , zare farin glass d'in fuskarsa yayi yana k'are mata kallo , bangane mistake ba ya jefo mata tambaya , to abinda kika gani shine a jiki kuma nayi iya bincikena bansan kowane kalar ciwone a tare dake ba , ficewa Suhailat tayi tana kuka kamar ranta zai fita.



Bayan yayi parking d'in motar tasa ne ya shige cikin gidannansu , zaune ya tarar da momy da dady suna kallo a tashar MBC action ,da sallama ya shiga kanshi a sunkuye , momy ce ta 'amsa cike da kulawa tana cewa ”Khalil ina kashiga kwana biyu ?kafin yayi magana dady ya ce ” meya dawo dakai baka canza iyaye bane to kaje , wasu hawayene suka zubo daga ,fuskar Khalil ya durk'usa fuskarsa na kallon k'asa yace ”dady dan Allah ku yafemin ,wani mugun kallo dady ya watsa masa yace ”ni har zanyima umarni ka iya fushi dani , Khalil ne yakuma fashewa da kuka ,yazo ya kama k'afar dady yana bashi hak'uri ,share hawen fuskarta momy tayi tace ”haba d'anka na cikinka kake yiwa haka shikad'ai Allah yabamu ,to inbezo ya rok'i gafarar muba gurin wa kakeso yazo ?”shiru dady yayi cankuma yace ”tashi Khalil Allah yayimaka albarka , cikin jin dad'i Khalil ya rungume dady ,a zuciyarshi yana cewa daba dan kar'in karo wani lefinba ai danace ya maganar auran 🤣. amen Khalil yace ”yana yiwa dady da momy godiya....



Nussy ce tazo gaban boka tace ”inhar burina zai cika kuma zan mallaki Khalil to komai nawa zan iya rasawa saboda shid'in na dabanne , bokane yace ”kinsan dai koma waye bazai gagareni ba to yanzu za6i ya rage gareki , aljani yace ”ba kud'inki yake buk'ata ba , cikin kulawa nussy tace ”boka nacemaka koma menene zanyi , dariya boka ya shek'e da ita yace ”hak'ik'a buk'atunki zasu biya nan bada jimawa ba amma munason ,ki fad'o mana sunayen wanda kikeso su kauce daga gurinsa , Nussy jiki na rawa tace ”.

Suhailat
Nancy
Mahaifiyar Suhailat
Mahaifiyar Khalil

To kaga wa inan musaman uwar Khalil bana sonta ko kad'an , dariya boka yayi yace to mekikeso ayi musu , matsowa takumayi tace ” inason ka sa Suhailat ta koma gun mahaifiyarta , ita kuma Nancy ka shafeta a k'wak'walwar Khalil, mahaifiyar Khalil kuma kasa ta mance dashi kokuma karta kawai nida kaina zand'au mataki , shikuma Khalil d'in yazamo bashida kowa inba niba , bokane yace ”angama makira yanzu zanshiga ciki nayi rubutu a ,alk'alamina kekuma zan kiraki inna gama kishigo inbaki mallakar wani tsalle Nussy ta buga tace ”angama nake bawa wasu ma ballantana wanan akan burina dakuma cigaban rayuwata ..



Tafiya sukeyi su biyar cikin wani jeji mai yawaitar tsuntsaye ga furanni gakuma gurnanin wasu halittu , Hajiya zinat ce a gaba yayinda kowace hajiya tana bite dash harda momyn Suhailat , wata kuwwa sukaji wacce tasa kowaccensu razana , hajiya zinat ce tace ”kowa ya juya kuma ba'a sallama , hakan ko sukayi , wata rumfa suka hango mai adon k'ok'una da ludaya , anan bokan yake , da shigarsu ,hajiya Zinat tafara yimasa kirari tana cewa ”angai sheda mugu hatsabibi fitinanne shed'ani mayen ganin bayan y'an iskan ,dariya yasa yana tafi alamun jin dad'i ,mutumin farine sosai da 'alamu bature ne amma yaji hausa ,Hajiya Zinat ce ta rik'o hannun Momyn Suhailat suka k'arasa gaban boka , bokane ya k'ark'ad'a wasu ludaya masu layoyi a jiki yace ”nasan matsalarki yarki tana cikin tashin hankali ba cikine da itaba k'wa ce tayi mata kema ana neman kasheki ita kuma y'arki a rabata da mijinta mijinta kuma 'a rabashi da iyayenshi ,to yanzu mekikeso ayi momyn Suhailat da hawaye kebin kumatunta tace ”meyasami daughter na bokane ya daka mata tsawa yace ”yanzu nagama fadamiki komai ba cikine da itaba lalata mata mahaifa akayi , innalilahi ,keeee!!!!!boka ya daka mata tsawa ki iya bakinki , shiru tayi tace ” da fari dai inason yarinyata ta koma mai lafiya shikuma mijin asa karyaso ita waccan d'in boka ka temaka , bokane yace ”akwai maganar kud'i ,momyn Suhailat ce tace ”nazo dasu bani matsalarsu gashi inma kana buk'atar wani zanbaka ,indai har buk'atata zata biya......✍️.


Sharhinku yasa nayimuku typing da yawa 🥰 my fan's ina yinku nagode da adu'a sosai 🤝.


Yanzu wasan ya fara zamuga waye mai nasara kuma waye bokanshi yafi aiki muje zuwa Allah yak'ara shiryamu 🤙.
[31/01, 9:03 pm] Mom Islam ce💃: 💖🌷NANCY YAR KARYA💖🌷.

_Labari mai d'auke dasa nishad'i tare da fad'a karwa_



Story and writing

By

*ZAINAB HABIB*
{Mom Islam}.

_MARUBUCIYAR_

*ZAINABU ABU*
*ZAZZAFAR KISHI*
*LADIDIN KAUYE*


_AND NOW_

*NANCY YAR KARYA*.

Special gifts to my fan's ana tare🤙.


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


Page 59_60


,,,,,,, Khalil ne ya hango wani matashin yaro kiransa yayi yace ”dan Allah ka mik'amin ledar nan gidanan , to yaron yace ”ya kar6a ya shige , da shigarsa ya tarar da mutan gidan a tsakar gida , mik'awa Nancy ledar yayi ,yace ”inji wani a waje , kar6a tayi tana yimasa godiya , d'ari biyu taciro ta mik'awa yaron , k'in kar6a yayi ya fice lokacin Khalil harya tafi. "



Bokane ya cewa ”momyn Suhailat , bakida matsala amma munada sharud'a dole zakibar sallah harna tsawon wata biyu , a razane ta kalleshi tana tunanin anya ya dace kuwa? hajiya Zinat ce ta kalli Momyn suhailat tace ”kiyarda mana daga baya saikiyi sadaka , hmm kaji 6atattu , jikin rawar jiki , Momyn suhailat ta yarda da wanan sharad'i na boka , cigaba boka yayi da magana yace ”sharad'i na biyu zakibar tarraiya da mijinki sbda zaki 6ata mana aiki , zufa ce tafara keto mata tace ”....



Bayan Nussy ta shige rumfar boka sungama sa6onsu ta fito tana gyara mayafinta , rik'e da maguguna a hannu , tasoma tafiya da baya da baya har tafice daga gurin , da isarta bakin titi ta bud'e motarta ta shige , gidanta ta nufa dan iyayenta ma bata ta tasu a yanzu ...


Sallama yakeyi amma shiru babu alamun da mutum a cikin gidan , lek'awa d'akin suhailat yayi , ganinta a kwance duk ta sauya kamanni yasashi cewa ”Suhailat dama bakida lpy ne , jikinta na rawar sanyi tace ”eh nafi sati ma ,tausayinta ne ya kamashi ya temaka mata ya mik'ar da ita yace ”suje hospital , Suhailat ce tace ”naje wanda kake zuwa anyimin test har result aka bani , Khalil ne yakai dubansa gun result d'in ya d'auko shi , dubawa yayi ganin abinda ke rubuce ne yasashi tashin hankali ....


Momyn suhailat ce tace ” boka bazan iya dena kula mijina ba dariya boka ya shek'e da ita kana yace ”kutashi kubani guri matsiyata , hak'uri suka Shiga bashi amma inna yaki yarda ,tafiya sukeyi suna yiwa mom suhailat masifa akan k'in yarda da aikin boka datayi Hajiya Zinat ce tace ”baki damu da y'ar taki bane shiyasa , momyn Suhailat na kuka haka sukabar wajen zuciyoyinsu babu dad'i ....


Cikin yanayin damuwa , Khalil yace ” Suhailat garin yaya maiya sameki , kuka takeyi amma tarasa mai ya jawo mata wanan ciwon , Allah ya kayauta Khalil yace ya wuce d'akinshi ...


Washe gari Nancy ce ta k'irga kud'in dubu ishirin , cikin murna Umma tace ”ayi mana cefane kinsan ni ba ko ina nasani ba , kuma dan Allah mu iya talaucinmu kisiyo mana garin tuwo da gero da citta da barkono mudinga shan koko da safe tabb Nancy tace ”tana kallon Umma walhi bazanci tuwo ba kuma nikam bazansha koko ba haka kawai ga kud'in ina gani da class d'ina chab ,ta koma ta shafa powder da janbaki ta zura madai_daicin hijab d'inta ta yiwa Umma sallama ."


Tunda momyn Suhailat ta koma gida da k'awayenta suka fara zazzaga mata masifa , kowa na fad'ar albarkacin bakinsa ,kuka tafara tanace musu ”toya kukeso nayi da raina sokukeyi mijin da nake alfahari dashi in rasashi , yaushene za'ace in k'auracewa mijina ?" Wata Hajiya ce ta tako ta dafa kafad'ar Momyn suhailat tace ”kiyi shiru sister yanzu ba lokacin kuka bane ,yanzu shawara yakamata muyi dan walhi daughter na cikin hatsari , Hajiya Zinat ce ta amshe da cewa ”wanan ma ai ba yibane keda mijinki yake tafiye tafiye ai 'ina ganin babu matsala yin hakan ,tunda rayuwar Daughter zaki ceto...



Tunda Nancy ta shiga kasuwa tafara siyo kwalin indomie da macaroni da taliya , juyawa tayi gurin masu manja da mangyd'a ta siya tasi magi kala² ,hango mai dankalin turawa tayi taje tace ”nawa kwando fad'a mata kud'in yayi ba musu tace ”juyemin kwando biyu , bayan tagama da kayan abinci ta koma gun masu kayan make-up ragowar kud'in hannunta ma bashida yawa , haka taje ta siyo wata powder me tsada dubu d'aya da d'ari biyar...



Kwance Suhailat a d'akinta tana fama da ciwon ciki jitayi gidan nayi mata wani girgiza kamar yana shirin rushewa , k'ank'ame bargon da ta lulu6a dashi tayi tanajin wani tsoro na shigarta abinda tagani ne ya tsorata ta tana jada baya ...



Nussy ce kwance tana tunanin Khalil ,inta tuno rayuwar da zasuyi saita rungume pilo tana dariya .

Dan Allah kuyi hakuri da wanan👏.

[31/01, 9:04 pm] Mom Islam ce💃: 💖🌷NANCY YAR KARYA🌷💖.



*STORY AND WRITING*
_BY_

*ZAINAB HABIB*
_(Mom Islam)_



*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


Page 61_62


,,,,,,,,,Nancy na dawowa gida ta haye kan cinyar Unma , tana cewa umma wlhi na gaji ,tashi tayi ta d'auko kayan ta shige dasu ciki tana cewa Umma zomuje kiga kayan da nasiyo , Umma dake zaune a tsakar gida kan tabarma ta mik'e tana cewa "to muje ganina , da shigarsu Nancy tafara fito da kaya ,zaro ido Umma tayi ganin macaroni kwali taliya kwali indomie kwali gakuma k'wai ga madara da dankalin turawa da su maggi , tagumi Umma ta zuba tafara da cewa ”mekika d'auki duniya ne ?" ba cemiki nayi ki siyo mana dawa ko gero da garin tuwo ba , Nancy da ta kunna TV tana kallo tace ”umma in lokacin dad'i yazo to aci kawai , kinci gidanku 'Umma tace cikin 6acin rai wlhi kiyi a hankali da duniya DUDUWA ki guji k'arya zaro ido Nancy tayi tace ”wai Umma sau nawa zan gaya miki ni ba sunanana DUDUWA ba ni gaskiya banason kalan Khalil yaji yahau tsokanata , Umma da takeyin fad'an da gaske tace ”to yaji mana ina ruwana nidai ina jiye miki ranar da Khalil zaisan gaskiya dan wlhi sewani 'ikon Allah , Nancy cikin 6acin rai tace ”Umma dan Allah kibar maganar nan haka ,yanzu me za'a dafa , oho Umma tace ranta a 6ace ,cikin yanga Nancy ta mik'e tace ”indomie da k'wai zan yi yess yess tana rawa ,Umma ko kallonta batayi ba ,tagama rawarta ta fice da kayan."



Wani girgiza gidan yakeyi kamar zaki cire gashi Khalil baya nan ihu takeyi amma inna babu mai temakonta sai Allah , ganin wani abu da bata ta6a gani ba yana yawo a saman d'akin yana kuwwa kamar na dodo yasata komawa bedroom takuma rufo k'ofa , da shigarta takuma cin karo da wasu abubuwa jikinsu duk jini abin tsoro wani sabon ihun takuma sawa saboda babu wata kalma ko adu'a da zata iya ambata ,subhanallh, ganin abubuwan masu kamada y'ay'an 6era suna nufota kuma jikinsu duk jini ,yasata hayewa gado tana kuka tana yarfe hannu , k'ok'arin haurowa gadon sukeyi amma sun kasa gashi batada damar sauka daga gadon ,kasamcewar sun bai baye gefen gadon jini na zuba a jikinsu ,gani tayi k'ofar d'akinta ya bud'e da kansa ta maida idanunta ga k'ofar halittunne suka fice bazata iya k'irga yawansu ba ,sbda

Please Login or Register in order to submit comment