Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

k'addarar da Allah ya rubuto miki ba?" bafa sai abinda kikeso Allah zai yimiki ba ,share hawayenta tayi tace ”Umma na hakura ,Allah yayi miki albarka ,kuma "banason ki nuna masa da wata matsala , Nancy tace ”to Umma insha Allah .


A kasalance ya k'arasa d'akin shi yana jan jiki ,toilet ya wuce saida yayi wanka ya kammala komai sanan ya dawo ya ciro kayansa ,farar jalla biya ya sa sai turarukan sa daya feshe jikinsa dasu ,kwanciya yake shirin yi saikuma ya tuna da kazar da ya siyo, parlor ya koma ya d'auko ledar ya wuce bedroom d'in Suhailat ,zaune ya sameta tana shirin sa kayan bacci, barka da zuwa annurin zuciyata farincikin princes Suhailat ,ta matso kusa dashi tana kashe masa ido, k'amshin turaren ta ne ke fusgrasa yana jin bak'o yanayi , samun guri yayi a d'aya daga cikin kujeru biyun da ,suka k'awata bedroom d'in ,ya zauna, cikin kasalaliyar murya yace ”ga abinciki nan , takowa tayi zuwa gurin daya zauna ta had'o da hannunshi da ledar tana....



Kiran Khalil ne yashigo wayarta k'ok'arin saita zuciyarta takeyi sbda wani kishi datakeji yana taso mata ,Mijina tace ”da sasanyar muryarta ,na'am beauty yakike ,zanzo anjima ,Nancy ce tace ”Allah ya kaimu.


*LONDON*

Tunda Nussy ta sa ido a kan kya_kyawar fuskar Khalil takejin wani bak'on yanayi , burinta kwai ta sake ganinshi ko zuciyarta zata gimata dad'i ,rashin samun number shi da batayi ba 'a gurin Suhailat shiyafi bata haushi, amma ta kudurce a ranta zasu had'e.


Momyn Suhailat ce ke waya da k'awayenta suna yimata bangajiyar biki , wata babbar k'awarta mai suna Hajiya Zulaihat 'tace ” yakama nanda one month akuma gyra daughter fa ,momy ce tace ”karki damu akwai money bamuda matsala.


Bayan ta had'e hanunsu da ledar ta mik'ar dashi ,baiyi mata musu ba ya tashi suka koma parlor ,dining ta zaunar dashi kamar wani k'aramin yaro ,bud'e ledar tayi , 5alive ne da Nutrimilk a ciki sai lafiyayyun kaji manya sai k'amshi suke zubawa ,bashi tayi a baki ,babu musu ya k'ar6a ,ganin haka Suhailat tafara cewa yazo hannu a cikin zuciyarta .


Nancy ce ke waya dasu Jamila da Karima ,Jamila ce tace ”Nancy kinje gida lpy ,ya momy ,lafiya Lou Nancy tace ”kana ta gyara zama ,sisters kunsan me ? no saikin fad'a cewar Karima ,nisawa Nancy tayi tace ”Khalil fa yayi aure what?? "suka ce cikin mamaki , Jamila ce tace ”to yanzu shawarar da zamu baki...



Nanan zuwa 🥰 gaskiya yau ku dage ku cika paper da shar'hi👍.

[31/01, 9:01 pm] Mom Islam ce💃: 💖🌷NANCY YAR KARYA💖🌷.

_Labari mai d'auke dasa nishad'i tare da fad'a karwa_



Story and writing

By

*ZAINAB HABIB*
{Mom Islam}.

_MARUBUCIYAR_

*ZAINABU ABU*
*ZAZZAFAR KISHI*
*LADIDIN KAUYE*


_AND NOW_

*NANCY YAR KARYA*.

Special gifts to my fan's ana tare🤝.



*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 47_48

,,,,,,,,, Lumshe idanunsa yakeyi yana bud'ewa ,Suhailat ce ta mik'e tare da kamo hannun Khalil ,bedroom d'inta suka nufa ta kulle k'ofar , fara cire sleeping dress d'inta tayi tafara zuwa kan gajeran wandon zata cire ,oh baby duk wanan rawar jikin ni ake yiwa , mak'ale murya Suhailat tayi kana tace ”ai kaidin na musaman ne, saida tayi zindir da ita Khalil yana k'arewa halitarta kallo kafin yakai kan bobs d'inta ,dariyar gefen baki yayi kana ya girgiza kai ,tsinkayo muryar Suhailat yayi tana cewa sweetheart zomu kwanta ,OK yace ”mata to shid'in kayan da kika cire na miye?" farr da ido tayi tace ”wanan dare mafi daraja a rayuwarmu ,sonakeyi mu rayashi cikin farinciki ta kashe masa ido."


Gyad'a kai Khalil yayi yana kumafa kinyi gaskiya , farinciki ne ya lulubeta ,ta taho cikin tafiyar yanga ta ruqo hannunsa ,mik'ewa yai yabita gadon suka kwanta ,Khalil ne yace ”banason haske yakamata a rage , Suhailat ce ta mik'e tana murmishi taje ta rage hasken tabar kad'an ,hawowa tayi ta rungumo shi 🙈 tana bashi hot kiss ,🤣abinma dariya , kasancewar hasken babu sosai yasa Khalil shekewa da dariya tare da rufe bakinsa , takai bakinta tana neman na Khalil taji an rufe da hannu , cikin wata irin murya Suhailat tace ”maiya faru ne my sweetheart? ba komai ,ya cire hannun , saida yabari Suhailat ta gama rikita kanta tukun ya mik'e yana shirin tafiya tana janyoshi ,please kadawo sweetheart , cikin could voice d'insa yace ”komai nawa nayiwa Nancy tanadi ba keba da har jira kikeyi a daren farko ,daren da kowace budurwa gabanta na fad'uwa tana tunanin halin dazata shiga , amma ke rawar kai kikeyi ,lol to inkin gama nishad'in kiyi niyar wankan janaba inbaki iyaba in koya miki .*


ALLAHUMA INNI NAWAITU GUSULIL JANABATI ...ya isheni haka cin mutuncin da zakayimin kenan to walhi ka d'auko hanyar da bazata 6ille maka ba menayi maka dahar kake k'ok'arin cimin fuska ,kana tunanin iyayen nawa basu yimin tarbiya bane? kokuma kana tunanin islamiya ce babu , tunda Suhailat tafara masifa Khalil ke dariya yana mata gwalo tare da kirari ,Khalil na Nancy komai dozin babu abinda ba ma Nancy ba komai natane ,ita zata .....


Fitowarta kenan daga wanka saiga kiran Khalil nan ya shigo ,amsawa tayi tana cewa "Aslamu Alaikum mijina farincikin a 'abin alfaharina to ya garin? idanunsa a rufe yace ” please kifito dan Allah, OK ganinan zuwa mijina ,cikin sauri tayi simple make-up ta fito cikin riga da skirt y'an kanti masu tsada ,tunda ta taho idanunsa ke kanta ,ya d'aga hannu sama yana cewa”Allah ka mallakamin wanan baiwar taka Allah kasa tazamo uwar y'a'yana amen y Allah, ganin ta iso yasashi kallon gefe , sallam tayi ta shiga gaba ta zauna ,gai sheshi tayi , cikin fara'a ya 'amsa , Nancy ce tace ”to gani nayi sauri da matsala ne ,a'a Khalil yace ”inason nanda 3 months ayi maganar auran mu ,farinciki ne ya lulu6e Nancy can kuma tana tuno kishiyarta wato Suhailat, ruk'o hannun 'Nancy yayi yana cewa nakusa zama ango , dariyar yak'e Nancy tayi tace ”kama zama ,amma dan Allah kadena rik'e min hannu ,dan Allah , murmishi yai yace ”shiyasa nake alfahari da za6in da nayiwa kaina ,daganan sukayi sallama .


Ficewa yayi ya bar mata d'akin yana dariya .

Kuka tafara tana cewa a daren farko ,daren da naci burinsa iri_iri amma ya ruguza komai ,hamm yanzu wasan yafara wallahi sai kadawo tafin hannuna ,itama munafukar uwar taka saina kawar da ita tunda na lura ba son auranmu takeyi ba intana raye zata iya bari kayimin kishiya toilet ta shige tayi wankan tsarki sanan tayi na sabulu ,sauri takeyi ta kira Nussy dan tabata labarin abinda ya faru , tana fitowa ta lalubo number Nussy ,sai da tayi kira sau biyar sanan ta d'aga hello yar gari ya akayi ne ya amarci komai na tafiya dai_dai ,saida Suhailat tajira Nussy tagama tambaye _tambayen ta sannan tace ”Nussy help me please ,Nussy da kejinta kamar kishiyar Suhailat tace ”maiya faru ,kuka Suhailat tafara tana ”cewa ,menene ma bai faruba?" Nussy ce tace ”come down kwantar da hankalinki ,yanzu dai shawarar dazan baki shine karki raga masa walhi , ko yanaso ko bayaso kisan inda zakiyi ki kar6i hak'ink'i ,kaji munafiki cewar Nussy ,bakiyi amfani da turaren nnan bane ? Suhailat ce tace ”nasa amma shiru ,OK to kibari zuwa gobe mayi magana yanzu bacci nakeji, wani wawan tsalle Nussy ta doka yes yes ,tarkona zai kama wata ohhii.



Washe gari antashi da sanyi tunda sukayi sallahr asbha kowa ya koma d'akinshi ya kwanta ,Suhailat ce takuma sanya turaren Nussy a jikinta sai k'amshi take zubawa , direct d'akin Khalil ta nufa ,kwance ta sameshi ya lulu6a cikin bargo yana bacci , a hankali ta koma gefenshi ta yaye bargon ta kwanta , takai hannu ta rungumo shi ,yawo take da hannayenta a jikinshi ,wai adole yatashi yaji kamshin turaren ."
Kama daga shigowarta har kwanciyarta duk yaganta sedai bazai lamunci wanan iskancin ba , yana cikin zancen zuci ne yaji Suhailat takoma yimasa wasu abubuwa daban ,kasa hanata yayi, ya biye mata ,amma shi a zafaffe yake, tofa mom Islam gurin nason fin k'arfinta .....
Gari yayi haske sosai tun misalin karfe 7am sai karfe 9am ya sarara mata wani wahalalen nunfashi take fitarwa mai ban tausayi , shiko Khalil bin nema ya samu yaje yai wanka adawo ya zura jallabiyar sa ya koma d'akinshi ,kuka Suhailat tafara ana cewa ,wanan wace irin rayuwa ce kabani wuya kuma ka fice ko kazo ka temaka min ,mik'ewa tayi tana shirin takawa ta k'wala ihu ,Khalil na jinta yai shiru yana dariya ,yana cewa”bakince abinda kikeso kenan ba gobe ma kikuma walhi zakisha mamaki yakuma shekewa da dariya.



*BAYAN KWANA UKU*

Suhailat ce ta kira momynta ,cikin tashin hankali momy tace ”maiya faru ne my daughter? "cikin kuka tace ”khalil ne momy ,yabani wuya🙈yanzu ko tafiya ma saina dafa bango ,gashi yau har kwana uku, kwantar da hankalinki inji momy karki damu shid'in uban wa hmm zansan yaza'ayi karki damu ki yawaita kama ruwan d'umi
[31/01, 9:01 pm] Mom Islam ce💃: 💖🌷NANCY YAR KARYA💖🌷.

_Labari mai d'auke dasa nishad'i tare da fad'a karwa_



Story and writing

By

*ZAINAB HABIB*
{Mom Islam}.

_MARUBUCIYAR_

*ZAINABU ABU*
*ZAZZAFAR KISHI*
*LADIDIN KAUYE*


_AND NOW_

*NANCY YAR KARYA*.

Special gifts to my fan's ana tare🤝.

🥰 *amfanin karatu kayi aiki da alkairin cikinsa ,shikuma sharrin dake ciki yazamo izna , karya zamo kana karatu baka aiki da alkairin ciki yi kokari kayi aiki da alkairan daka karanta*



*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


Page 49_50


,,,,,,,,Suhailat tace ”to momy , momyn ce tace ”kiyi hakuri harzuwa lokacin da zansa mu ayimin aikin ,to momy bye. "



Nussy ce ta kira Suhailt cewar yau zata shigo Nigeria , kuma ta had'o mata fitinannun magunguna , murna Suhailat takeyi tana farincikin Allah yakawo Nussy lafiya.


Yau sati d'aya da bikin Khalil , zaune yake a gaban momy tana yimasa nasiha ,tana cewa ”Khalil bazan gaji da gayamaka ba kasani karik'e yarinyar nan amana kayi hakuri , Khalil da kanshi yake sunkuye yace ”momy yarinyar batada tarbiyar wlhi kuma watsatsi....momy ta dakatar dashi ,da cewa koma mecece ai jininka ce dole kayi hak'uri ka farantawa mahaifinka , to momy amma ya maganar ,Nancy Khalil daga yin aure saika fara maganar k'ari kabari sai zuwa gaba ,babu mai hanaka ,cewar momy ,albarka momy tasa masa dagan an yayi mata sallama.



Zaune suke gaban wani hamshak'in boka kaida ka ganshi zakasan babu imani a tare dashi , dariya yakeyi mai firgitarwa , momyn Suhailat ce tafara magana tana cewa” boka munzo ne akan maganar ,yarinyata wacce kayiwa aiki kafin bikinta ,to yanzu ma munkuma dawowa ,somukeyi ta mallake mijin ,yazamo bayajin maganar kowa sai tata ,wanan tsohuwar uwar tashi munason a kawar mana da ita hhhhh boka yasa dariya yana tafawa.....



Tunda Nussy ta iso Abuja wani saurayin ta datayi lokacin bikin Suhailat yazo airport d'aukarta ,gidan shi ya wuce da ita ,daga ganin tsari da kyan gidan zakasan nera ta zauna ,gidan guest house d'inshi kenan , bayan taci abinci sosai tasha drinks , suka nufi bed iskancin su sukayi san ransu daganan tafito tashiga toilet yin wanka tana fitowa tasa kaya kamar ba itaba , bayan saurayin yayi wanka shima ya kintsa ,ta d'auki d'an madai daicin akwatinta suka nufi mota , tafiya sukeyi suna wata irin hira wacce ni alk'alamina bazai iya rubutawa ba , kwatancen gidan Suhailat tayi masa basusha wuyaba kasancewar Nussy tasan gidan ,sauketa yayi shikuma ya juya bayan ya cika mata jaka da money...


Manyan bak'i Nancy tayi , Jamila da Karima ne suka kawo mata ziyara ,hannu bib biyu Umma ta k'ar6esu , girki Nancy tayi musu mai kyau tasiyo musu maltina dasu minerals , Umma ce ta koma d'aki ta barsu a parlor sunata hira ,duk rabin hirar tasu duk ta Khalil ce ,Nancy ce tace ”yanzu ma kunsan meke damuna ,su Jamila ne sukace a'a muna jinki Nancy tace ”toma wai yaushene bikin namu ta fashe da kuka , hakuri suka shiga ba amma inna kuka kwai takeyi , meyasa Khalil zakayimin haka meyasa???" Jamila ce tace ”kifa dena d'orawa Khalil lefi sbda bashi yayiwa kansa aure ba ,mahaifinsa ne yayimasa ,kuma kince momynshi na sonki? Eh mana wlhi tana sona sossi , cewar Nancy , Karima ce tace ”yanzu dai adawo maganar Khalil kunsan ya za'ayi ..



Kwance yake a kan bed d'insa wani mafarki yakeyi mai dad'i wai gashi ga Nancy ,ta haifa masa y'an biyu , a zahiri kuwa fuskarshi cike da farinciki , shigowa tayi babu sallama ,durk'usawa tayi tana shafa masa fuska ,a hankali ya mik'e yana cewa menene ina cikin bacci na zakizo ki tasheni , marai raice fuska tayi tace ”haba sweetheart , sister nace tazo fa ,watso mata harara yayi yace ”to se me in ita tazo kificemin a d'aki ,fita tayi fuskarta babu fara'a gurin Nussy da ta zube a parlor tayi, itako Nussy dalilinta na zaman parlor shine koda Khalil ya fito zataga kyakyawar fuskar sa ,Suhailat ce tace ”Nussy zomuje bedroom yana bacci bai tashi ba ,yatsina fuska Nussy tayi tace ”ok muje ,suna shiga Nussy ta fad'a cinyar ,Suhailat , a tsorace Suhailat tace ”menene haka Nussy ,kashe mata ido tayi daganan ta mike ta murd'a key a kofar ,umarni tabawa Suhailat ,ko musu batayi take aikatawa ."


*A'UZUBILLAHI MINASHAID'ANIR RAJIM INNALILAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN*


_Y'AMMATA KUYI HANKALI DA MUGAYEN K'AWAYE DAKUMA MUGAYEN SAMARI, KUYAWAITA NEMAN ZABIN ALLAH A CIKIN LAMURAN KU ALLAH KA SHIGE MANA GABA_.



Bayan sun gama ne Suhailat tace ”gaskiya kin d'ebemin kewa , sukayi wanka suka nufi kitchen dan yin girki , bayan sun kammala gidan sai k'amshi yake zubawa gashi sun gyara ko 'ina, magungunan da takawowa Suhailat ta mik'a mata ,rungumeta Suhailat tayi tana murna , Nussy ce tace ”wanan shafawa zakiyi a fuska daga ya kalleki zai mak'ale miki ,tafawa sukayi , Nussy tasata yin shigar k'ananan kaya ,wando iya cinya sai riga dai dai k'irjinta ,jin alamun tahowar Khalil yasa Nussy datasha kwaliya ta koma gurin kayanta ta shafo wani turare a jikinta , da fitowar shi yaci karo da Nussy ,kasancewar Suhailat taje kitchen d'auko ruwa , wani shock yakeji a jikinshi , k'ara kallonta yayi yana murmishi , Nussy ce ta kashe masa ido daya itama tana murmishin ....



Boka ne yayi dariya yace ”yanzu bakusan meke faruwa ba Uwar mijinta batada lefi , wata hatsabibiyar k'awarta ce keson farra k'asu , to boka yanzu a fasa wancan aikin a adawo na ita k'awar tata ,cewar momy , Boka ne ya 6ata rai yafara wasu shirmen magan ganu can kuma yace ”wanan yarinyar da kuke gani babu mai iya mata niko nace ”sai Allah😃 momy cikin firgici tace ”boka to yanzu ya zamuyi , bokane ya mik'a mata wani k'ulli yace ”taje ta aikawa da yarinyar ta ....✍️.
[31/01, 9:02 pm] Mom Islam ce💃: 💖🌷NANCY YAR KARYA💖🌷.

_Labari mai d'auke dasa nishad'i tare da fad'a karwa_



Story and writing

By

*ZAINAB HABIB*
{Mom Islam}.

_MARUBUCIYAR_

*ZAINABU ABU*
*ZAZZAFAR KISHI*
*LADIDIN KAUYE*


_AND NOW_

*NANCY YAR KARYA*.

Special gifts to my fan's ana tare🤝.

*My fans wanan Page d'in nakune kuyi yadda kukeso dashi, kuna faranta min sosai🥰 kuma karku damu ana tare🤝🤙.*




*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


Page 51_52


,,,,,,,, Nussy ce tace ”barka da safiya Prince Khalil ,lumshe kyawawan idanunsa yayi tare da cewa wow special name , tahowar Suhailat ne yasa su wucewa dinning cin abinci ,Suhailat 'tace ”Nussy abincin Nigeria? karki damu Suhailat ko a canma ina siya da kud'i na , Suhailat ta maida hankali ga abincin ta Nussy sai aikawa Khalil da sak'o takeyi ,shikuma yakasa dena kallon ta , bayan sun gama cin abinci ne , kowa yaje yin sallah."


"Jamila ce ta dubi Nancy tace ”lokaci ya k'ure amma shawara d'aya karki sake ki nunawa Khalil kishi sosai sanan kuma ki iya kalaman sanyaya zuciya ,Nancy godiya tayi musu ta rakasu bakin titi sbda hawa mashin ."


Momy Suhailat hankalin ta yayi mutuk'ar tashi jin labarin da boka yabata , zirga _zirga take tana kaiwa da komo wa , tanaji tana gani wata shegiyar k'awa zata raba y'arta da mijinta ,ina!!! walhi bazan yarda ba , momy ce ta nemi guri ta zauna tana tunani kala kala ."


Washe gari bayan sunyi breakfast kowa ya koma nashi d'akin sbda Nussy tace ” d'akin baki zata koma Suhailat takasa yimata musu haka ta biye mata, tunda Nussy tazo Khalil ya mance da Nancy , kasancewar in baku manta ba Nussy nada kwarjini kuma duk wanda tabawa umarni to babu musu a lamarin , Nussy ce kwance a gado tana chat ita da k'war watsewar ta iskancin su sukeyi son ransu ,kashe wayar tayi tanajin kewar kallon fuskar Khalil, mik'ewa tayi ta nufi d'akin Suhailat , ganin Suhailat na bacci yasata ,tashinta Suhailat na tashi Nussy tace ”zani kasuwa ,yanzu zan dawo , OK bye Suhailat tace ”taci gaba da baccin ta , wani shu'umin murmishi Nussy tayi , tafice bata zarce ko ina ba sai d'akin Khalil , kwance yake cikin blanket yana bacci , fuskarshi ta k'arewa kallo , wani rikicewa takuma yi , cikin ranta tana cewa koda tsiya koda 'arzik'i saina mallaki wanan gwarzon , k'arasowa tayi tana tafiya tana girgiza jikinta , gefen gado tasamu ta zauna kusa dashi , shafar kuskarshi takeyi cikin wani salo , hakan yasa Khalil bud'e fuska har zeyi masifa saiya tsinci kansa da yin shiru , kamo hanunshi tayi tana murzawa a hankali...


Yau kwana biyu kenan rabon Nancy da Khalil suyi waya , gashi tana kewar muryarshi shi kanshi ma tayi kewar kyakyawar fuskar shi , a fili kuwa cewa tayi dama akwai ranar da Khalil zai kwana har biyu bai kirani ba ,tunda muka had'u dashi a rana mayi waya sau biyar ko matsala muka samu baya fushi , kuka ne ya kufce mata tahau rerawa tana data sanin haduwar ta da Khalil ,dahar soyayyarshi tayi zurfi a zuciyar ta , Umma ce ta shigo ta sami Nancy a haka , gurin zama umma ta samu ,ta zauna ,Nancy ce ta dubi 'umma tana kuka tace ”Umma Khalil ya dena sona umma yaushe rabon da muyi waya dashi ?" kwantar mata da hankali Umma tashiga yi tana tausayin y'ar tata ,da soyayya da d'an masu kud'i."


"Cewa tayi Prince Khalil inason zuwa kasuwa , lokacin da tayi magana bai kalli k'wayar idon ta ba yace ”ficemin a d'aki uban wa yabaki izinin shigomin d'aki get out!!!! a razane ta dubeshi tana nunashi da yatsa kai tace ”walhi ka kiyayi Nussy kuma last wornin ba'a yiwa Nussy tsawa , duk maganar da takeyi Khalil ba ita yake kallo ba dan yasan muddin ya had'a ido da ita to tabbas zata sami galaba a kansa, wayar charger ya d'auko yana shirin zabga mata ta fice da gudu tayi d'akin da ta sauka, Suhailat ce ta fito jin hayaniya tayi yawa ,ganin Khalil tayi da wayar charger tace ” sweetheart meyafaru , bulalar ya shiga saukewa a kanta saida yayi mata lilis yace ”wlhi inhar wanan shegiyar k'awar taki bata koma inda ta fito ba to walhi nabaku kwana biyu ,indai nadawo yau na ganta a gidanan to jibi tare zaku koma , zaro ido Suhailat tayi tana tunanin mai ya had'a Nussy da Khalil?" batada mai bata 'amsa yasata jan tsats 'tsaman jikinta zuwa bedroom d'inta tana kuka....


Momy Suhailat ce ke waya da k'awayen ta tana basu labarin halinta y'arta take ciki , wata mai suna hajiya Zinat tace ”gobe zamuzo gidanki ,kowacce ta kawo shawara gaskiya daughter na cikin tashin hankali ..


Horn takeyi da mota amma babu wanda ya lek'o number ta tashiga gwadawa cikin sa'a tashiga jin ba'a d'agaba yasashi k'ara gwadawa ,saida yayi kira sau biyar sanan ta d'aga , murya a dashe tace ” Aslamu Alaikum ,wlkslm yace ”dan Allah kizo ,to kawai tace ”ta sanya hijab ta fice , tun daga hangota yayi.ta rame sosai girgiza kai yayi yana mamakin ya 'akayi ko kiranta bayayi ,bugu da k'ari har ya iya mancewa da ita , bud'e motar da tayi ne ya dawo dashi daga duniyar tunani , gasheshi tayi ,amsawa yai yana k'are mata kallo , Nancy ce ta tuno shawarar da su Jamila suka bata data basu labarin Khalil baya kiranta , d'aure fuska Nancy tayi tace ”khalil dan Allah ka fita rayuwata dan Allah kadena wahalar dani nagaji nagaji ta k'arashe maganar tana kuka ....




Washe gari k'awayen momyn Suhailat sun zo suntaru a gidan zasukai su goma , girki akayi musu mai rai da lafiya ga lafiyayyun kaji da akayi musu farfesu ga drinks da aka 'ajiye a gaban ko wacce , Hajiya Zinat ce tafara da cewa”kowa dai yasan mai ya taramu a nan ko ?amsawa sukayi da eh , to yanzu ko wacce ta kawo shawara 'ya za'ayi a kawar da wata fitinanniyar k'awar da takeson matsawa daughternmu ,wato Suhailat , wata farar mata kya_kyawa ta mik'e kai da ganinta kasan babu talauci ,bama ita ba dukkansu babu talakawa ko a jikinsu zaka gane hakan , kowa ya maida hankalinshi gurinta yayinda tafara magana tana cewa " to nidai shawarata ita ce muje gurin wani shed'anin boka kwanaki shine yayimin wani 'aikin dana ji dad'insa kuma har yanzu nake alfahari dashi ,momyn Suhailat tace ”dan Allah Hajiya kigayamin a ina yake , dariya hajiyan tayi tace ”ban gama baku labarin ba' ai , cigaba tayi da cewa ...✍️.


Kuyi hakuri da jina shiru jiya 🥰kuna raina👍.
[31/01, 9:02 pm] Mom Islam ce💃: 💖🌷NANCY YAR KARYA💖🌷.

_Labari mai d'auke dasa nishad'i tare da fad'a karwa_



Story and writing

By

*ZAINAB HABIB*
{Mom Islam}.

_MARUBUCIYAR_

*ZAINABU ABU*
*ZAZZAFAR KISHI*
*LADIDIN KAUYE*


_AND NOW_

*NANCY YAR KARYA*.

Special gifts to my fan's ana tare🤙.


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


Page 53_54


,,,,,,,, Tunda tafara magana Khalil ke kallon ta harta k'arashe maganar da cewa ”wanan shine had'uwarmu ta k'arshe , ta bud'e motar ta fice da gudu tana kuka...


Zuwa tayi gurin Nussy tace ”Nussy nasan bazakiji dad'in abinda zance miki ba , cikin fusata Nussy tace ”Suhailat kifita a harkata nasan maganar bata wuce Khalil yace ”in barmai gida ko , to wlhi sai yayi nadamar korata , tak'ara da cewa , dama ana fushi da bak'o ne ? "Suhailt ce ta zauna gefenta tana shafa mata jiki nandanan labarin nasu ya sauya innalilahi wa inna ilaihirraji'un , Allah ka rabamu da mugayen kawaye , bayan sungama masha'arsu kowa yai wanka, itako Nussy ranta fess sbda wanan sex d'in da sukeyi , bokanta ne yabata damar yin hakan yace ”mata ta mallaki Khalil angama ,sbda Khalil na sx da Suhailat zaiji ya tsaneta kuma bazata aihuba , Nussy tasa boka ya juya mahaifar Suhailat tun kafin ta iso Nigeria , tatrara kayanta tafa ra yi tana kukan munafurci , washe gari misalin 11am ta fito tana cewa Suhailat yakamata kibani Allah ya kiyaye hanya , shigewa suka kumayi , suna gamawa suka fito ,Suhailat na cewa kibari Khalil ya kaiki airport mana , no Nussy tace ”nasa anyimin ajiyar komai jirgi kwai zan shiga ,nan sukayi sallama , napep Nussy ta shiga , kiran saurayin ta tashiga yi ring daya ya d'aga tare da cewa ”baby ya kike kin fito ne , Nussy ce tace ”gani a k'ofar gidan nayita nocking naji shiru , surayin da suke waya ne yace ”am sorry yanzu bazaki sami ganina ba ,Nussy ce tace ”sbda me ?" ina club yabata amsa , guwai ron nunfashi taja tace ”kai iskancin naka bai tsaya a mutum d'aya ba ,yess yabata amsa ”kamar keda nakeda tabbacin ba da nikad'ai kikeyi ba ,zaro ido Nussy tayi tace ”ok nagode ,amma ina kud'in da kace zaka turamin , saurayinne yace "kiduba account d'inki bakiji alert bane ?" Nussy ce tace ”eh ,jin wayarta na alamar sak'o ya shigo yasata dubawa dubu biyu ne tace ”nagani ta katse wayar .


Hajiyan 'taci gaba da cewa , lokacin da mahaifiyar mijina ta matsamin kome mijina yayi min sekiga tana yimai fad'a 'akan cewar wai yayi yawa nikuma mijina maison ganin ya faranta

Please Login or Register in order to submit comment