Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

rami
yabayyana Koda mahaifimmu yaleka sai yaga ramine
xururu amma akwai matattakala acikinsa yaikasa tuni
yakama bin matattakalannan yaikasa har ya isa wata
katuwar masarauta wanda akawatatadakayan alatu
amma wani abin mamaki babu kowa acikin masarautan
Kaitsaye Mahaifimmu yadanna kai cikin Masarautan yari
xaxxaga yawa tako,ina yananeman inda xaiga wani mairai
sai yabiyo wani lungu mai xurfi gaduhu kuma sai yarika
jin Sautin duka gamida ihunneman taimako koda
Maihaifimmu,yanatsu sosai yafahimmce
muryan,maineman taimakon macece kuma lallai tana
cikin wani hali mawuyacicikin hanxari yatunkari inda
sautinmuryan kefutowa sai ya iski wata katuwar bakar
Kofa maigirma da tsawo kuma,a bayanta ihunnan
kefutowa Mahaifimmu yatura kofannan amma sai yajita
gamgam yasa karfinsa amma sai yaji kofar komotsi
batayi balle tabude gashi yajin karan duka gamida ihu
maitada hankali gamida dararraku naketa Hankalin
mahafimmu yatashi Jijiyoyin jikinsa suka kumbura
yafusata yakwarma ihu yatakarkare yasa kafarsa yabanke
kofar kofar taisama tafadi to alokacinne YAI IDO
BIYUDAMUTUWA TSIRARA tab,natsorata AMIKOMIN
SHAYI KONADAWODILLALIN#;;;;;;;;;;;# MUTUWA 30
Lokaci da Mahaifimmu yarima Rama yasa kafa yabanke
Kofa kofa yaican yafadi Sai mahaifimmu yasha jinin
jikinsa yatsaya cak gamida wuwwurga idanu tabbas
mahaifimmu Jarumine amma ganin masifa dabala in
dake cikin katon dakinnan Saida yasha jinin jikinsa
bakomai yafurgita Mahaifimmuba face ganin wasu kafta
kaftan aljannu masu kama da Tarin duwatsu
bakidayaaljannun aljani biyune adaya domin kowani
aljani yanada kai biyunegangan jiki biyu hannaye hudu
kafafu hudu kaikomai nasu Biyuneamma kuma suna
manne da junasunarike damakamakan gatura
saimuxurai sukeyi kamar saci babu sannan ga wani
rusheshen aljani yana xaune awata katuwar bakar karaga
kaida ganinsa kasan maciyin naman dan,adamne da aljan
sannan agefe Kuma gawata kyakkyawan aljana andaureta
awata kujeran karfe jikinta duk jini wasu kafta kaftan
aljannu suna dukantada Bulalan Karfe duk inda suka daka
sai gurin yatsage jini yai feshi katon aljaninnan wandake
xaune akatuwan kujera yamike yaceda mahaifina kai
bakin Shaidani lallai kasani yaushekara arba,in kenan nida
jama,ata muna wannan guri muna ganama tsinanniyar
aljanannan axaba domin kawai tafurta kalma daya amma
mungana mata axaba tafi kala dubu Saudubu ama taki
magana sannan a iya xamanda mukayi awannan guri
babu wani mahaluki mutum ko,aljan da yataba xuwa
wannan guri amma kai saboda Sharafarmutuwa tadibeka
karan kwana yasa kakawo kanka makabartanka
Mahaifimmu yabushe dadariya akarshe yakwarara ihu
gamida dakama aljani tsawa yacekai iblishi lallai kanajin
labari makashin maxa Dillalin mutuwa to yau gashi
agabanka yadaga murya yace nine yarima Rama bn
Rammama dan uwan Yarima Ramu bn Rammama yaxare
takobiyace domin innuna muku karfina da jarumtata
dakuma isata sai na karkasheku bakidaya Sannan intafida
yarinyar Ran katon aljaninnan yabaci yakwarma Ihu
yaceda jama,arsa kukamomin karamin Shaidaninan
daransa inciyeshi danye afusace Aljannu sukai kansa
shikuma Mahaifimmu sai yafara jada baya inda
Dakarun,aljannu sukaci gabadatunkaransa suna binsa
yana jada baya har suka isa Farfajiyar Masarautan
wadataccen filine inda xa,agudanar da Dillancin mutuwa
koda aka isa wannan Fili Sai Mahaifimmuyajadaga
yatsaya yaxare wasu kanan gatura masu tsananin kaifi
yadubi aljanunnan yadaka musu tsawa yace kai tsinannu
kundauka ina tsoronkune nake jadabaya tokusaniJada
baya ga rago batsorobane Shirin fadabe kuma
xantabbatar muku da hakan domin dukkanku
Saikunmuta ahannuna, aljanu sufusatasuka rafka ihu
gamida gunji sunufeshi atsiyace Mahaifimmu yakwarma
ihu yasaki Gaturannan dake hannunsa dankari Tsafi
gaskiyan maishi aisai kananan Gaturannan sukatafi
su,afkama dakarun aljanunnandasara kamar barnan iska
haka gaturannan ke sare kawunan aljannunnan suna
kuma kakkarya kafafunsu take aljanu sukarude gamida
daburcewa saida Gaturannan sukaima jama,ar aljannu
barba dayawa sannan sukoma hannun mahaifimmu
sunadigar jini mahaifimmu yakwarara ihu yafuta aguje
yadaka tsalle yadira atsakiyar kafta kaftan,aljanunnan
yashiga sauke musu masifar yaki kayya maxa gumbar
dutse kuma aiki Saidan gado domin wani irin kisa Yarima
Rama kema aljannunan yaxame musu masifa yaxame
musu annoba baya barin wanikai face yasareshi sannan
baya barin wata kafa face yakaryata yarinka raba
aljannunnan gida biyu yanamusu gunduwa gunduwa
masifa tai masifa bala,i yai bala i aljanu sukaji axava
bashiri suka juya dabaya suruntuma aguje domin tsira da
rayuwansu amma Sai Mahaifimmuyabisu abaya suna
gudu yana gabxa musu sara dakyar kalilan su iya komawa
dakinnan na farko koda katon,aljaninnan yaga dakarunsa
sunshigo da gudu sai yai tsammanin dakarunsa Sunkamo
Mahaifimmune amma hankalisa yatashi lokacinda yaga
Mahaifimmu tsaye abakin kofa jini na tsiyaya ajikinsa
kamar yai wanka da jini aljani yaxurama mahaifimmi ido
cikin mamaki da tsora Mahaifimmu yadakamai tsawa
yace kai wawa shinkana mamakine tona karkashe
jama,arka masu yawa gasauranan sunxo gareka domin
samun tsira yadaga Murya yace kuma baxasu tsira lallai
yauce ranan mutuwarsu kuma kaima yauce ranar
mutuwarka ran,aljan yabaci yakama cika yana batsewa
yanawanidamdam yana hamham yabuso wata koriyayar
wuta bakidaya yakone ragowar dakarunsa sannan yadubi
mahaifimmu yace kafin kakashesu nina kashesu sannan
yanxu xaka mutu yakwarma ihu yasungumi wani katon
Mashi yafadama mahaifimmu nanfa Suka ruguntsume da
axabebbe yaki sukarika kaima kansu miyagun sara da
sukasuna Farautan rayukansu ana wannan bala,ine
aljaninnan yasokama Mahaifimmu bakin masi agadan
baya jini yaitartsatsi tsananin azaba saida yakwarma ihu
yasa hannu tabaya yamake aljanin aljan yai baya
mahaifinmu yaxare mashin tsananin xafi saida yakwarara
ihu aljani yakawomai duka mahaifimmu yasa kafa
yabankeshi aljani yabaje akasa yai yunkurin mikewa
amma ya makara domin tuni Mahaifinmu yasa gatari
yasare kan,aljanin daya aljani yakama ihu yana bige bige
ahaukace yakawoma Mahaifimmu Sara yagoce
yasokama,aljanin Bakin mashinnan akirji mashin yafasa
kasusuwan aljani yahuda gadan bayansa tuni aljani
yasheka lahira MAhaifimmu yanuna kujeran da akadaure
aljanarnan take sarkokin da akadaureta suka tsitstsinke
aljana tamike tanufo mahaifimmu aguje tsammaninsa
xata rungumeshine amma tana xuwa saita sunkuceshi
taisama dashi tabar kantsauni take tsaunin yakama
girgixa yana tangal tangal yarugurguje yanutse a akasa
yakoma yashafe tamkar ba,ataba halittan wani tsainiba
awurinba TO INA KUMA WANNAN,ALJANA XATA KAI
YARIMA RAMA BN RAMMAMA KWAJI LBR BAYAN NA
SUBURBUDI TUWON MASARA MIYAR KUBEWA DAYA KAI
MADALLA DAWANNAN JARMIYA XANRAKASHE ABOKAI
AMIRA AHMAD BIMILLAH+DILLALIN MUTUWA 0;;;;;;;; TALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA
.
Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc,
.
A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja,
.
Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi
.
TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA
.
1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31,
2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu,
Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu,
Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook,
.
Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar,
Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa
.
Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99%
Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng
Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg

DILLALIN MUTUWA
Littafi na hudu 4
Na Ibni Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng

Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com
31-
Lokacinda Yarima Rama ya hallakaBakin aljani yaisurkulle
sai sarkanda akadaure kyakkyawan,aljanannan takwance
aljana tanufu mahaifimmu aguje tsammaninsa xata
rungumeshine dan murnan amma saita rungumeshi
taisama dashi suna barin saman tsaunin take tsaunin yai
bindoga wanikara maradadin ji yagauraye dajin bakidaya
take tsaunin yarugurguje yanutse kasa tamkar
ba,atayinsaba itako aljana bata saukaba sai acikin wani
katon birni na,aljannu tadira atsakiyan Birnin tabdijam
aikoda jama,ar aljannun garinnan suka ganta
bakidayansu saisukayo kanta cikin murna dadoki sukai
samada ita nanfa akama kadekade da wakewake shima
Mahaifimmu haka aljannu sukai dagashi sama suna
jefashi suna cafewa ahaka Har suka isa wata katuwar
masarauta akatsaya abakin gidan sarautan can wani
tsohon aljani kyakyawa yafoto aikoda yaga aljanannan sai
yakama xubarda hawaye farinciki yataho dasauri
jama,araljannu suka sukasauke aljanannan da
mahaifimmu Yarima Rama bn Rammama koda
tsohonnan yaxo maimakon yarumgume aljanannan sai
yarungume mahaifimmu yana cewa godiya mukema
yakai sadaukin Sadaukai jarumin jarumai Yarima Ramu
bn Rammama dan, uwa ga Sarki Ramu bn Rammmama
mamaki yakama Mahaifimmu jin an ambaci dan uwansa
amatsayin Sarki yabude baki Zaiyi magana sai aljani yace
karka tambayi komai yakai Yarima Rama lallai kasani
abubuwa da yawa sun faru bayan barinka Daular
rumawa amma xakaji komai abakin Yata Nurul Haya
aljani yakama hannun mahaifina dana yarsa suka shige
gidan sarauta bayan kowannensu yayi wanka sunci abinci
sai Mahaifina yadubi aljana yace yake wannan aljana shin
meke Faruwa anihiyata aljana taja numfashi tace kafin
inbaka labarin Nahiyarka saina gayama kowaceceni
dakumadalilin dayasa tsinannen bakin,aljanincan
yakamani yake ganamin,axaba narashin mutunci
Mahaifimmu yace ina jinki aljana tace sunana gimbiya
Nurul Haya suna wannan birni namu Bannar mahaifina
shine sarkin wannan birni kafin haihuwata wannan birni
yana xaune lafiya amma tunda akahaifeni saikomai
yadagule domin tsananin kyauna sai yajawo hankali
sarakunan aljannun duniya xuwa birnimmu sukasa
kulafacin saceni tun ina jaririya amma sai yayana mai
suna AbNUR Yaxame mini garkuwa yashiga tsakanina
damasu farautata yaxamo Dillalin Mutuwa akan duk
wanda yai yunkurin daukata watarana ana xaune ana
Fadanci afadar mahaifimmu sarki Munnir sai gawani
badakare yashigo fada yafadi gaban Sarki yaigaisuwa
sannan yamika takarda koda magatakarda yakarba yafara
karantawa kamar Haka sako daga Sadaukin aljani
Dumduma mai mulkin bakin tsauni lallai natahone
domin intafi da Gimbiya Nurul Haya shin xaku mikomin
itabe cikin ruwan Sanyi koko sai nabitakan maxajenku
nasauke muku balbalin bala,i nakarkashe maxajenku
inkame matayenku gamida kone Garinku dankari aikoda
dan,uwana Yarima Abnur yaji abinda wasikar takunsa sai
yatakarkare yakwarara ihu yaxare takobi danufin Sarekan
dansako Sarki yadakamai tsawa yace kai mahaukaci wani
xunubi kake kokarin aikatawa lallai kasani Shidan Sakone
kuma dansako bashida laifi akowace kasa
akowacemasarauta yarima Abnur yamaida takobi yadubi
dan,aike yace maxa tashikaje kagayama Ubangidanka
yashirya shirin cinkasuar mutuwa koda dansako yakoma
yagayama aljani Dumduma sai yafusata yakwarara ihu
yai umurni dabakida dakarunsa sushirya su afka
kasarmuda yaki domin shi ba yaxo wasabane dakarunsa
suka Kwarma Ihu gamida xare takobi sunufi kofar shiga
Birnimmu suna KuwwaRagaxa kenan suna dabda shiga
birnimmu sai sukai kicibis da Dan,una Yarima Abnur
yaketo shikadai batareda wasu dakaruba cak rundunar
aljannun suka tsaya Dan,uwana yadaka musu tsawa yace
kai gayyar tsinannu tambadaddu lallai kusani dayanku
baxai tsira daga kaifin takobinaba yadaga murya yace
lallai kunada xabi daya acikin biyu kodai kujuya kukoma
kantsauninku domin kurayu kokuma kuyi kokarin shiga
kasata nikuma inturaku Kiyama ran aljani damdamu
yabaci yahassala gamida tunxira yabarka ihu gamida
dakama Jama,arsa tsawacewa sukashe Dan,uwana
dakarunnan sukai ihu sutunkari Yarima Abnur shima
yakwarara ihu gamida Kuwwa suka hadu atsakiya
haduwa irina hatsabibai nanfa yaki yasarkekayya masifa
akwance take maita sota kuwa tabbas tsinannene domin
wani irin masifaffen yaki yarima Abnur kesaukema
makiya yarika musu kisan kiyashi gamida kisan gilla
tamkar barnar iska haka danmu,uwana ke kakkabe
rayukam,makiya yaki yai yaki masifa taimasifa dan,uwana
yarika xarya acikin bakaken aljannu yaxamo tauraruwa
maiwutsiya ganinki ba,alheriba domin duk inda yagilma
saidaikaga gawawwakin aljannu naxuba kamar xubar
ruwan sama gawawaki su yawaita jini yarika kwarara ihu
gamidakururuwan aljannu yacika ko,ina aikoda akadau
lokaci anawannan yaki Sai jama,ar bakaken aljannu suka
kara jikinsu yafara Sanyi sufara jada baya sunashirin
guduwa to adaidai wannan lokacinnekuma dakarummu
suka Futo cikinshirin yaki aikoda Jama,ar
bakaken,aljannu sukaga jama,armu saisuka tsorata suka
tarwatse sukabar Sarkinsu aljaniDumduma rundunan
jama,armu suka fuskanceshi shima yafuskancesu Dan
una yarima Abnur yakalli aljani Dandanu yace
kaitsinanne shin xakabi sahun jama,arkane koko saikanka
yai gare akasa ,kawai sai aljani Dandanu yabusheda
dariya akarke yakwarara ihu yanuna yarima Abnur yace
kai yaro bari murna karanka yakama ZAKI lallai wannan
Xakin shine ajalinka lallai kusani ni,idan naxo guri domin
cikar burina tofa Ruwa da Iska Mutum da alja tsananida
Runtsi basu isa sushiga tsakanina daburinaba KAI
MENENE ALJANI DANDANU KJI DASHI HAR YAKE
WANNANKURARI kujirani INDIBI GIRKI XAXXAFAN
SAKWARA MIYA GANYE TABDIIIIIJAM XANRAKASHE;;;;;;;;;;DILLALIN MUTUWA 0;;;32,,,,,
Lokacinda gayyar bakaken,aljannu,sukawatse sukabar
sarkinsu aljani Dunduf domin ganin rundan jama,armu
takaraso sai Dan,una yarima Abnur yadubi aljani Dunduf
yadakamar tsawa yace kaitsinanne shin xakabi sahun
jama,arkane kagudu koko kaxabi mutuwa daka Rayu
aljani Dunduf yabusheda dariya akarke yakwwarara ihu
yadaki Kirjinsayanuna Dan,uwaNA yacekai karamin
hatsabibi lallai kasani ni indainasanya buri araina ruwa da
iska mutun da aljan duk shaidancinsu,basuisa sushiga
tsakanina daburinaba yakara kwarara ihu yace kai
jama,arfararen aljannu lallai kunhalaka dukiyarkuma
tahala yadaki kasada kafarsa yakama karanto wasu
kalamai iri,na surkulle yahimmatu wajen biyawa
datsananin sauri yarufe idanunsa can yabude idansa
tareda kwarma ihu kayya tabbas tsinanne tsinanne
domin tuni kasa takama girgixa tana wani rawa
kamarxata kife kwatsam sai wasu makamakan aljannu
suka bayyana girmanaljanun yawuce misali kuma
yawuce tuninin mutum da,aljan komai na aljanu biyune
kai biyu gangar jiki biyu kafafu hudu hannaye hudu
ammakuma suna manneda juna suna rike dawusu
kaftakaftan makamai girman makamin kawai yafi
girmam bishiyar rimi tsananin yawan,aljannunnan
baxasu irguba bawwani bata lokaci suka hauragargaxan
jama,armu tabbas babban goro sai magogin karfe domin
aljannunnan sunfi karfim jama,armu kisangilla kawai
sukemana tamkar barnan iska hakasuke fatali da
rayukanjama,armu duk datsanani girma aljannunnan
dakuma kwarjininsu toshi dan,uwana yarima Abnur saida
yaxamemusu alakakai yarika sare sassan jikinsu daya
bayan daya amma dasutaru masa sukaimar da,ira
sukewayeshi suka hadu sukamar Rufdugu take suturashi
kiyama alokacinne jama,armu suka sare suka xubarda
makamansu domin mutukar sukaci gabada wannan yaki
tokuwa sai makamakan aljanunnan sunmaida kasarmu
kufayi aljani Dunduf yadubi mahaifina yace kai sarikina
shin xakabani Nurul haya intafida,ita koko inkone
jama,arka bakidaya mahaifina yatabbatar wannan
tsinannen aljani xai,iya aikata abinda yafima haka domin
basu hada hanya da tausayi ko,imaniba kawai sai
mahaifina yaduveni yace yake yata nurul haya domin
ceton rayuwwar dubeben ,al,ummamaxa da mata yara
damanya harda tsofaffi kibi tsinannan,aljan
innan,kokallom mahaifina banyiba sainatashi nanufi
axxalumin bakin,aljani Dundufa inaxubda hawaye inda
bakidaya jama,ar birnimmu suka fasheda kuka
shikuma,aljani Dunduf yabusheda dariya yadaukeni cak
yadora akafadarsa yakalli mahaifina,yace nagode Surikina
yafara tafiya yana babbaka dariya mamakan,aljannunnan
nabinsa abaya har munfara nisa sannan tunda aljaninnan
yadorani akafadarsa bankara waigowanaga Jama,armuba
sainaji mahaifina yakwala min kira to alokacinnenawaiga
sai mahaifina yace yake yata lallai kisani keba,axxalumar
aljanabace danhaka baxakitaba xamamda axxalumi
amatsayin mijinkiba kawaidai xaki rayuda wannan bakin
tsinannane nadanwani lokaci amma tabbas akwai wani
Jarumi maitaken DILLALIN MUTUWA toshine xaiceci
rayuwanki yakashe wannan axxalumin agaba idanunki
totundaga wanna rana yakaini bakintsauni yaikuma
alkawarin baxaikusanceniba harsai nafurta inasonshi
nikuma nairantsu baxanta ambatamar kalmarsoba
harkarke rayuwata toshine suke ganamin axaba harka,iso
garemu kasauke musu balbalinbala,i takalli yarima Rama
tace tokaji labarina dakuma dalilin ganamin
wannan,axaba sarauniya Nurul amati tace kasani yakai
Dillalin mutuwa lokacin damahaifimmu yaji labarin
aljana nurul haya sai yaimatukar tausayamata sannan
yadubeta yace tomeke Faruwa akasata harnaji mahaifinki
yakira dan,uwana Yarima Ramu amatsayin Sarki alhali
Mahaifimmu naraye aljana Tace kayi Hakuri yakai Yarima
Rama lallai kasani dan,uwanka yadade yana kokarin yaga
yahallakaka domin bokayansa suntabbatarmai cewa
mutukar kanaraye tobaxaiyi sarautan daular Romawaba
asaboda hakane yaita turomaka da masifu kalakala
katsallakewa,wanda kaibakasan sakon dan uwankabane
tokoda yaga baxaiyi naraba tahanyar toromaka
Jarumanmayaka daga aljannu da mutane sai yakoma
wajen bokayensa yanemi taimakonsu akan,al,amarin
toshine sukabashi bakar guba yasanyama mahaifinku
acikin abinshansa kuma mahaifinkuSarki
Rammama,yasha gubar sai yakwanta rashin lfiya kwanaki
uku yayi akwance cutarsa tatsananta sai yasa akiramai
dan,uwanka yarima Ramu bayan yashigo turakan
mahaifinku sai kowa yafuta hatta mahaifiyarku bata
tsayaba Sarki Rammama yatashi yaxauna dakyar yakalli
dan,uwanka yace nasan kaine kasamin guba abinshana
dan kawai kagaji mulkina mamaki yakama yarima Ramu
mahaifinku yacelallai xammutu kamar yadda kakeso
kuma xaka mulki daular Rumawa amma banda birane
Biyu mahaifinku yaci gaba dacewatabbas xakai nasaran
mulkan birane biyar amma Birni na hudu da birni na
biyarbaxaka taba mulkansuba har,abada afusace Dan
uwanka yamike yamatsa kusa damahaifinku yasa hannu
kamar xai gyaramaar xamansa aisai yadamki wuyan
mahaifinku yashake iyakarfinsa harsaida yaji mahaifinku
yadaina numfashi aikoda Mahaifimmu yaji cewa
dan,uwansa yakashe mahaifinsu sai yatakarkare yakarara
ihu wanda bakidaya saida gidan sarautan yakama girgixa
Mahaifimmu yamike gamida xare takubba yace
narantseda darajarmahaifina ransa baxaitafi abanxaba
tabbas xa,aigagarumin yaki wanda sai yaxamo abin
karantawa alittafan tarihi Aljana Nururl Haya tace kada
kasoma tunkaran dan,uwanka da yaki domin shibaxaiyi
nasaraakankaba hakakaima baxakai nasara kansaba
saidai kuita asaran rayukan al,ummanku,ran
Mahaifimmu yabaci yakara kwarara ihu yashaki wuyan
aljana Yace meye xaihanani Galaba akan Dan,uwana
LALLAI XAN TUNKARESHI KODA XAISHAYARDANI
GIDAUNIYAR MUTUWWA Shayi ya,iso;;;;;;;;;;DILLALIN MUTUWA 0;;;32,,,,,

GIDAUNIYAR MUTUWWA Shayi ya,iso;;;;;DILLALIN MUTUWA 0;;;;;;;;;;;33 Lokacinda mahaifimmu
yaji kalaman aljana cewa baxaitaba yin galaba akan dan
uwansaba sai yakwarara,ihu yashaki wuyan,aljana
yacekaryane akamme xakice baxanyi nasara akan
dan,uwanaba bayanshi axxalumine lallai duk duniya
babuwanda ya,isa yadakatardani daga daukan Fansa sai
yaji wata murya tana cewa kayi hakuri yakai yarima
Rama bn Rammama lallai wannan kaddararkuce kaida
dan,uwanka cewa kodazaku shekara dubu kuna gwabza
yaki tosaidai kuita asaran rayukan jama,arku gamida
xubarda jini, Mahaifimmu yasaki aljana yajuyo domin
yaga mamallakin wannan murya aisai yaitoxali da Sarki
KAUXAR mahaifim aljana Nurul haya kunya takamashi
yasunkuyarda kansa kasa yacije baki yatakarkare
yakwarara ihu yace wannan wata,irin kaddarace daxata
hanani daukan fansar mahaifina Sarki Kauxar yadafa
kafadar yarima Rama,yace kasani yakai yarima lallai kaida
dan,uwanka baxaku taba nasara akan junankuba kawai
kadaukimatarka kutunkari Birni na biyar
domindan,uwanka Sarki Ramu yaturo dakaru dubudari
bakwai karkashin jagorancin sarkin yakinsa Suduf domin
sura birnin kafin ka,isa Yadagamurya yace maxa kadauki
matarka kanufi Birninka domin kaceci al,ummarka
Mahaifimmu yadubi Mahaifim aljana Nurul Huda yace
kanacewa indauki matata intafi Tayaya nasami mata
alhalini ko soyayya bantaba yiba Mahaifin aljana Nurul
huya yace aitunranar da mugun aljani Dumdum yadauke
Nurul Haya muka yanke hukunci cewa lallai
mutumko,aljan duk wanda yaceceta yakwaceta daga
wannan axxalumin aljani toshine mijinta mahaifimmu
yakalli Sarki Kauxar yace tayaya mutum xai auri
aljan,aibaxaiyuwuba Sai aljana Nuru Haya tace tabbas
xaiyuwu shin baka taba karanta littafin GUGAN KARFE
SHAKWARANNIYA BANE labarin,Muktar dan malam Shitu
wanda ya,auri Gimbiyar aljannu Dubiyya har suka haifi
dansu Rabo makashinmaxa Mahaifimmu yaishiru
dominyasan dawannan labari, sai MahaifiAljana Nurul
haya yadafa kafadar mahaifimmu yace yakai Yarima
Ramalallai kasani auran Yata itace hanya mafi sauki
daxaka dauki Fansa akan Dan,uwanka tabbas inka,aureta
wataran xakai gala akansa Mahaifimmu yace tayaya xanyi
nasara akansa bayan an Haramta yaki atsakanimmu
har,abada Mahaifin aljana yace tabbas kaidashi
anharamta muku yaki ammakasani kaida 'yata xaku haifi
yara biyu tagwayeduk mata daya xata kasance mutumce
kamarkai dayar kuwa xata kasancene aljana kamar
mahaifiyarta towadannan yara naku xasudauki fansar
kakansu xasu kashe dan,uwannka Sarki Ramu sukauda
Mulkin xaluncinsa sukafa tutar adalci adaular Rumawa
kuma zasu sami wannan nasarane bisahada karfi da karfe
da wani Sadaukin Jarumi maidakama maxa kashi wanda
xa,amai lakabi da DILLALIN MUTUWA aikoda
mahaifimmu yaji wannan lbari sai xuciyarsa taifari
murmushi yabaiyyana afuskansa yadubi aljana Nurul
huya yaimata murmushi yabude hannayensa itakuma
tarugo aguje tarungumeshi tana kukan murna
sukankame juna kamar baxasurabuba Sai Mahaifin
aljanaNurul Haya yace kusani bakuda lokaci domin
dakarun Sarki Ramu sunadaf da isa birni nabiyar Da
mugun nufi yadaga murya yace yake yata maxa kidauki
mijinki domin ku,isa akan lokaci kuceci jama,arku daga
gabar MutuWa Tuni Nurul tasunkuci yarima Rama
taisadashi talulakatabace acikin gajimare Acan kumabirni
nabiyar dakarun sunyi cuncirondo akofar birnin suna
shirin afkama Birni surusheshi Kwatsam sai suji
ankwarara ihu dagasararin Samaniya kamar diran damisa
lokacin da dakaru suka daga kawunansu sama sai sukaji
Diran wani abu akasa Jeff wanda saida kasataigirgixa
dawakai sutsota sukama xarya gamida haniniya aikoda
dakaru suka maida hankalinsu awajen da abinnan yadira
saisukai,arangama da Yarima Rama da aljana NURUL
nanfa afara Kallan kallo tsakanin dakarunnan da yarima
Rama bn Rammama sai Sarkin yaki Suduf yaketo tsakiyar
maxaje yaxo kusada Mahaifimmu yace kasani yakai
yarima Naxo wannan birnine dadakaru dubu dari bakwai
domin murusa birane biyu domin sunxama yantawaye
yakarisa maganarsa dacewa kuma kadakai kokarin
tsaidamu domin baxamu tsayaba idankuma Kamatsa tofa
xaka mutu Ran yarima yabaciyakwarara ihu yace karyane
nine mamallakin birni na hudu dana biyar sannan Inamai
rantsuwa da Fansar mahaifimmu duk mutumin
dayaikokarin cutarda jama,ata tonine ajalinsa yadaga
murya yace domin xanxame mushi Dillalin mutuwa Ran
Sarkin yaki yabaci yajuya gurin dakarunsa yacekai
maxaje kukashemin wancan dantawaye dakaru sufasa
kururuwa gamida xare takubba sukai Kansa shima
Yakwarma ihu yajadabaya taku bakwai yakwarara ihu
yasheka aguje yatunkari makiya saidayarage Saura kiris
suhadu sai Yarima Rama yadaka tsalle kamar tsuntsu
haka mahaifimmu yatashi sama yadira atsakiyar maxaje
kayya fashi barnan aiki koyagaji bai sababa tabbas futuna
akwance take kuma maitasota tsinannene domin
wani,irin masifaffen yakine yakullu yammaxa suka
tarusuka kewaye mahaifimmu sunaniyyar suimasa
Rurufdugu ammada mahaifimmu yaikururuwa gamida
kukan kura yaiwani,wawan kora aisaiga Kawunan mazaje
natashi sama sassan jikin dan,adam yaruka xuba kamar
xubar kago tamkar barnan iska haka yakema maxaje
kisankiyashi gamida kisan gilla dankari mahaifimmu
yaxamema makiya annoba yarika dandatsar kashin
dan,adam kamar mahauci amahauta duk inda yagilma
saikaga gawawwaki naxuba akasa kaikoda Sarkin yaki
yaga irinkisan kiyashida Mahaifimmu kema jama,arsa sai
yarafka ihu ya,auno kibiya kibiyar tasoki
mahaifimmu,abaya tsananin axaba saida mahaifimmu
yarafka ihu yakife akasa dakaru sukai kansa Giwa tafadi
koda Nurul taga mijinta yafadi makiya naneman
dakamai,wawa Saitakwarara wani sakaran ihu take kasa
takarawa dakaru,sukyale yarima sujuyo KANTA TAB;;;#DILLALIN MUTUWA ;0;;;;;;34;;; Lokacinda aljana Nurul
haya taga mijinta yafadi kasa makiya sunyi kansa
daniyyae dakamasa wawa saitatakarkare takwarara wani
sakaran ihu mai furgitarwa tsananin karasaida dakarun
sarkin yaki Suduf sufurgita sufasa yakar mahaifimmu
saikawai sukatunkari Nurul Haya afusace suna kwarara
ihu kayya lallai rashin sani yafidare Duhu domin
dasunsan balbalin bala,in da Aljana nurul xata
saukemusu toda basuikuskuren tunkarantaba domin
saida sukusa isa gareta saita hangamebaki nantafara
yimusu aman wuta tako,ina tarika konesu kamar
wutatakama karmami cikin kankanin lokaci taimusu
kurmus mutum daya bai raguba face sarkin yaki suduf
yakwarara ihu yaceda Aljana Nurul haya kebakar
takadaralallai kinwuce iyaka kuma kin,aikata babban
xunubinda baxan kyalekiba tabbas yanxunnan
xankasheki kisa mafi muni aljana taidariya tacetahomana
domin kaimakabi yaranka yafusata yahassala yaxare
takobi yafalfalo aguje yana wanikugi da rugugiNurul haya
tabusomai wuta dankari wanishigen shike maganin wani
shege domin tacikin wutar sarkin yaki Suduf yaratsa
kamar,aljani saigashi agaban aljana Nurul haya yasakafa
yabanketa saida taisama yabita saman yasa takobi
yaimata kyawawan saraguda uku daya akirji biyu agadan
baya agalabaice aljana Nurul tafado kasa jikinta sai
tsiyayar jin yakeyi sarkin yaki yadira agabanta yadaga
takobi daniyyar datse kanta aikamar annharba kibiya sai
yaji anyi samadashi anmakashida kasa yayunkura xaitashi
tuni ansa kafa antake kirjinsa tsananin xafisaida
yajikamar kasusuwansa sunkareraye yakwarara ihu
yaitamaza dakyar yadagakai domin yaga wani
mahalukinne yake sarrafashi aisaiyai toxalida
Mahaifimmu mamaki yakama,sadauki Karkib
mahaifimmu yai murmushi yace kana mamakine
kadauka na mutune tokaine xaka mutu sarki yaki Karkib
yaiyunkurin yinwani abu amma ina yamakara tuni
mahaifimmu yasa takobi yadatse kansa jini yabatamar
Fuska mahaifimmu yakwarara ihu to alokacinne mai
shela yaiyekuwa yanacewa yaku jama,ar birni nabiyar
kuimurna domin Sarkimmu SarkiRama bn Rammama
yainasara akan mayammu yaturasu kiyama yadaga
murya yace kubude kofa domin taren sarkinku tamatarsa
dankari aituni gari yarude dahayaniya mata suka saki
guda makada suka saki ganguna mawaka sukarika rera
wakokin yabo akabude kofa dandaxon jama, sukayo waje
akatarbi mahafinmu akai fada take akaimar rawani
sarauta ajaddada bikin aurenshi da Aljana nurul Haya
haka garuruwannan biyu sukasance cikin karkashin
ikonsa har mahaifiyammu aljana Nurul tahaifemu
saininakasance aljana akasamin sunanurul makati
itakuma yar uwata takasance mutun sai asanya mata
Suna Nurul amati mahaifimmu yaimurna sosai akaciga
darainanmu harmugirma tun muna yanshekara bakwai
mahaifimmu yafara koyamana yaki dakuma mulki
alokacinda mukai shekara goma saicutar ajali takama
mahaifimmu yamutu mutuwar mahaifimmu yasanya
mahaifiyarmu takamu da ciwon xuciya ita shekaradaya
tsakaninta da mahaifimmu itama tamutu koda
akabinneta aranan akaimana sarauta ni abarni abirni
nabiyar ita kuma yar,uwata abata birni na hudu sannan
mahaifimmu yacusa mana akidar daukan fansa
yatabbatar mana daxuwanka yakai DILLALIN MUTUWA
lallai mahaifimmu yace mumaraba baya dari bisadari
muyaki Danuwansa Sarki Ramu bn Rammama domin
mudaukamar fansar

Please Login or Register in order to submit comment