Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

maxa asaboda
haka inabayanka lallai za,ashirya maka dakaru dubu dari
biyar katunkari Sarki Ramu bn Rammama kuma inamaka
Fatan Sa,a majalisa tawatse zance yabazu agarin Sinari
cewa Bilham zaitunkari Sarki Ramu bn Rammama aikoda
labari ya isa kunnin gimbiya Zailuba yar Sarkin Barkus
sarkin kasar Sinari sai mamaki yakamata domin tayi
imanin cewa akasar Sinari babu wani jarumi da zai iya
turewa yafuskanci azzalumin Sarki Ramu bn Rammama
domin shi bakin tsaunine hawansa saidai aljan aisai
Gimbiya Zaluiba tasa adaura mata Sirdi tahaudoki tanufi
gidan Su sadauki Bilham tasameshi akofar gida yana
gyarama Dokinsa kofato aikoda yaganta Saiyamike yanufi
gurinta yakamamata doki tasauka yakaita wani Rumfamai
Sanyi wanda akayita Shufci maikyau bayan Gimbiya
Zailuba taxauna sai Bilham yadurkusa agabanta yace
haba Shugabata inkinasonganina ai saiki aiko inxo fada
Gimbiya Zailuba taimurmushi gamida girgixakai tace aa
aikai gwarxan mazane kuma kaima shugabane
kokamance ahalin yanxu kaine Sarkin yakin Kasar Sinari
tonazone inkarama kwarin guiwa sannan injinjinamaka
tace yakai Bilham lallai karkakaraya kuma karkaji tsoro
dominmafi yawancin yake yake na duniya tarihi yanuna
kadanne suke rijayar masu yawa tabbas inaji ajikina
zakakafa tarihinda duniya sai tayarda da jarumtarka sai
Sadauki Bilham yamike yadubi Gimbiya Zailuba yace yake
Sarauniyata narantse da kima da darajar kasata mutukar
inaraye tobazan bari kaza takasar sinari tabautama sarkin
wata kasarba tabbas zantinkari Sarki Ramu da balbalin
bala,i saina zamema jama,arsa Dillalin mutuwa tabbas
Nasara cin galaba ataredasu nagirma saboda haka ni
bansan Faduwaba Ran gimbiya yai Fari tamike takuramai
idanu tace dakyau namijin fama sai tamikamar wata
takobi tace karbi wannan takobin mai dinbin tarihi
domin da itane Sarki Sinari nafarko yai yaki tabbas tarihi
yanuna cewa baita faduwa ayakiba Bilham yakarba kawai
satanufi dokinta saida takama Dokin zata hau saitace
yakai Sadauki Bilham inamaka fatan nasar kuma inama
albishir dacewa mutukar kainasara to zanbaka wata
kyauta wanda dagakai har abada bazam sakeba waniba
saita murmushi tadaka tsalle tahaye dokinta tatafi acikin
kasar Sinari kuwa yammajalisa dakuma sarkin yaki
murabus sunshiga sunfita inda dakarun kasar sukai
rantsuwa cewa baxasu futa wannan yakiba Hankalin Sarki
Barkux yatashi yaxauna afadarsa wanda bakidaya jama,ar
kasar sunkaracema Fadar shikadaine sai yarsa Gimbiya
Zailuba Gimbiya Zailuba tadurkusa agaban mahaifinta
tana xubdahawaye tace yababana lallai Jama,arka
sunjuya maka baya tabbas dakarun kasarnan bazasu Futa
yakiba lallai wannan makircine da makircin makiya
tabbas akwai Siyasa awannan lamari lallai ina zargin Sarki
Ramu yasaye mafiyawa daga cikin yammaja lisummu taci
gabada cewa yababana inaganin kahakura karaba
Kasarka biyu kaba Sarki Rumu Rabi axauna lfy dasauri
Sarki barkux yamike yace baxai yuwaba lallai daraina
inaji inagani bazan mika jama,ata ga wani sarkiba yadubi
yarsa yace ''yata lallai banida karfi ko zarra dazantunkari
Sarki Ramu da yaki yace to amma na yanke wani Hukunci
masi Sauki agareni dasauri Gimbiya Zailuba tamike takalle
mahaifinta tace wani irin hukunci kayanke babana sai yai
murmushi yaxare wata karamar wuka yadora
amakogoransa yace zankashe kainane 'yata kawai sai suji
wata dakakkiyar murya tanacewa lallai baxaka kashe
kankaba kuma ba xaka mikama wani sarki tsagin kasar
kaba yashugabana Sarki Barkur da yarsa Gimbiya Zailuba
sukai duba inda muryannan take futowa dankari ai sai
sukai arba da Sadauki Bilham yayi wani shigar yaki yai
juguf acikin damarar yaki kamar wani shaidani
yakariso gurinsu yai gaisuwa yakame kamar itace Sarki
Barkux yadubi Bilham yace kaico jarumin maza makiya
sunriga sunkewayemu maxajen Kasata sunyi rantsuwa
baxasui wannan yakiba kuma kaikadai bazaka iya
tunkarar Sarki Ramuba lallai ina mai umurtanka
dakajanye kudirinka Sadauki Bilham yaimurmushi yace
yashugaba lallai kasani banikadaine nakeda zuciya mai
kishin kasar Sinariba lallai akwai wasu Sai yatafa
hannuwansa kawai saiga wasu sadaukai su goma sha biyu
suma sunyi shigar yaki irinna sadauki Blham kaikace
wasu aljanune sukakariso gaban Sarki Barkux sukai
gaisuwa Sadauki Bilham yadubi Sarki yace yashugabana
wayannan abokainane guda goma shabiyu atare mutaso
munkasace masu buridaya ra,ayi daya lallai mudinnan
mu goma Sha uku zamu tunkari Sarki Ramu dajama,arsa
kuma Sai munzamemusu Dilllalan mutuwaSarki Barkuz
yabude baki xaiyi magana Sai Gimbiya Zailuba tatareshi
tace yababana mutukar baza kaba wayannan dakarun
faman kwarin guiwaba to kada kace komai Sannan nima
zanzama acikins mukasance dakaru goma sha hudu da
zasu kafa babban tarihi aDUNIYA tadubi susadauki
Bilham tace muje dakarun fama lallai daga yau cininkin
rayuka zai soma zamu fara Dillancin Mutuwa har sai
rayukan makiyasunkare NIMAFA DANI ZA AI DILLANCIN
MUTUWA
DILLALIN MUTUWA 0-13
Lokacinda su Sadauki Bilham suka sukwani dawakansu sukai kudanci kasar Sinari suka futa agari suka nutsa daji suka dauki hanyar Daular Rumawa domin Su isa birnin Rum sukafsa yakida babban Sarki Sarki Ramu bn Rammama sai suka rika tsaula gudu adokar daji kamar wasu Shaidanu domin tsananin gudun dadawakansu keyi tamkar walkiya haka suke wuce tarin jama,a garuruwa tsaunika koramu dakuma Duwatsu tabbas basuda wani buri acikin zukatansu face su isa DaularRumawa ayita takare saida Sukadauki tsawon kwanaki talatin suna keta haxo da Sahara tafiyace zalla bayada zango kwatsam sai hanya taratso dasu tawanikaton birni dakeShimfide adokar daji tabbas girman garin yakai girma domin akalla mutane miliya arba inne ke rayuwa acikinsa koda Sukazo kofar Shiga wannan birni Sai Sadauki Bilham yace lallai baxa mushiga wannan gariba harsai munsan al,adarsu gamida halayyarsu domin zasu iya kasancewa mutanen Kirkiko koma axxalumai kamar ana jiran yakare maganarsa Sai kawai sukaji ankwarara wani Sakaran ihu mairazanarwa Take su Sadauki Bilhamu suka jatunga gamida dora hannayansu akan takubbansu domin kasancewa acikin Shirin kota kwana kawai Saiwata tsohuwa tabayyana asararin Samaniya tana bisa wata katuwar kada maitashi sannu ahankali kadar tasaukaKasa tsohuwannan takariso gaban su Yarima Bilham takallesu takecedadariya saida taidariya ya isheta Saita daure Fuska tadubesu tace Barkanku da zuwa Birnin Zhukur nice ZAKUMA sarauniyar wannan birni kuma kunzo birnina alokacin daya dace Sai takara kyal kyalewa dadariya saida tagama Dariyarta Tai shiru Sai Sadauki Bilhamyadubeta yace yake Sarauniya Zakuma mumun kasance bakine kuma munxo kasarkida Salama munaso kibamu masauki mukwana daya muwuce Zuwa Daular rumawa Sarauniya Zakuma tai murmushi tace bakuda matsala kawai kushiga cikin Birnin Zhukur na amince muku saita juya tahaye kadarta kadan tatashi Sama talulaka tabace acikin Gajimare koda tatafi Sai wani jarumi mai Suna Kilzam yace yaku yan uwana hakika ni sam ban yarda dawannan Sarauniyaba domin akwai alamun Zalunci atattareda ita Gimbiya Zailuba tace gaskiyarka dan uwa Lallai matarnan ina tsoran makircinta Sadauki Bilham yaduba zuwaga abokantafiyarsa yafara magana yanacewa yaku abokaina kusani taswira tanuna cewa bamuda wata hanyaFace tacikin wannan birni Na Zhukur tokunga kodama Sarauniya Zakuma bataxonanba todoleSai munratsa tacikin birnin yadagamurya yace kawaidai kowannemmu yakasance cikin shiri yaki na ko,amutu koairai domin tarihi yanuna mazaje wannan birni sunada tsananin jamrumta da tsaurin rai Sannan Ita kanta Sarauniya Zakuma bakaramar Shaidaniya bace akarshe yace tokomadai Mutanen wannan Birni aljanune tomukuma mununamusu mune DILLALAN MUTUWA kawai Sai Sadauki Bilham yasaki Linxamin dokinsa yafada Birnin Zhukur abokansa Suka rufa masa bayadankari ai Suna gama Shiga cikin Birnin Sai sukaji anja kofar Birnin an Garkameta sai suka tsinci kansuawani makadede Fili yakai yadawobabu bishiyoyi bakwaxaxxabo barami Filine Fetal yakai yadawo Bilham yace yaku tawagar abokai lallai kowa yakasance cikin Shiri dominmun fada tarko makiya wohoho aiyanarufe bakinsa sai aka barka wani ihu gamida Kururuwa kawai saigayyar maxaje cikin shirin yaki sukarika Barkowa kota ina inda kasanFarin annoba cikin kankanin lokacitawagar mayaka kimanin miliyan arba in sukai sahu aguri guda SukaFuskanci tawagar abokai sai akara kwarara ihu saiga Sarauniya Zakuma tabayyana tana bisa kadanta mai tashi tatsaya agaban Susadauki Bilham takece dadariya tace yaku Dillalan mutuwa lallai kun fada tarkona kuma kunada damar tsira idan har kunbi Sharadina afusace Gimbiya Zailuba tace komenene Sharadinki Sarauniya Zakuma tace kusani munkasance awannan birni namu maxaune cikin koshin lafiya dawalwala kwatsam sai annoba tafado mana narashin ruwan sama yau shekarammu biyu kenan rabonmu da ruwa wannan yanayi yajefamu cikin rudani gamida tashin hankali tsiraisun bushe Shukoki sunatamutuwa jama,ata sunata mutuwa koramummu suna konewa dabbobinmu sunata hijara suna komawa wani yankin munyi roko gamida tuba awuri abeben bautanmu amma abin yaki daidaita shine mukai Zaman tuba gamida yanke yanke hadaya gaababen bautammu na tsawonna wata Shida toshine abin bauta Sita tabayya agaremu tatabbatar mana dacewa mutukar munason musami warakadaga annobar da ta afkamana komai yadawomana daidai Sai munkama Yar Sarki da samari uku munyaka mubada jinin garetata asannanne Zamu samiwaraka ruwa zai wadata yara da manyazasudaina mutuwa shukokizasu habakakoramu zasucika dabbobbi zasu hayayyafa Saita daga murya tace to mutukar ku bamu Gimbiya Zailuba damaxaje uku tolallai samari goma acikinku xasu rayu idanko kukai managarda todukkanku Mutuwa xakuyi awannan birni Aikodajin haka Sai Sadauki Bilham yakwarara ihu gamida dakama Sarauniya Zakuma tsawa yace karyane lallai kogashin dayammu bazaku samuba balle rayuwansa yadaga murya yace tokuma kunada Zabi kodai kubarmu muwuce cikin Salama daaminci kokuma bakidaya mukarkasheku muburneku akasarku RanSarauniya yabaci takwarma ihu tai umurni gadakarunta su afkama su Sadauki Bilham wohoho dakarun kasar Zhkur sukwarara ihu gamida Kuwwa sukai kansu sadauki Bilham dankari Sadauki Bilham yadaga murya yace kushirya tawagar abokaitake suka zare takubbansu gamidajininawa Bilham yace kutunkari makiya ku afkamusu da balbalin bala ii kuzamemusu annobar mutuwaatare suka karci kasa damakamansu suka futa agujee suka nufi makiya suna kururu gamida karaji tabbas ayanzune DILLANCIN MUTUWA ZAIFARA aboka GIRKI YA SAUKA TADAFU shinkafa tatsotseeeee Zanfara Kaftawa







##DILLALIN ##MUTUWA #0-#14
Lokacin da akai taho mugama tsakanin Dlillalan mutuwa
da dakarun kasar Zhukur sai kowani bangare yakasance
suna ihu gamida karaji tareda jijjiga makamai lokacin da
akarage baifi Saura taku uku ahaduba Sai saudaki
Bilhamu yakwara ihu yai wasu kalamai nasirri yaki
dankari ai Sai Dillalan mutuwa alokaci guda kuma atare
Suka taka tsalle tamar tsuntsaye Saida sukai tafiyar dakika
goma asaman mayakan birni Zhkur kwatsam saisudira
atsakiyar mayakan Birnin Zukur Dankari Fashi bannan
aiki kuma tabbas wuyar aiki ba,afaraba domin dadiransu
babu wanda bakai dakaru sama da dari biyar lahira ba
nanfa yaki yakullu masifa tawanxu ashiga asaran rayuka
Kamar wutar kara haka ##DILLALAN ##MUTUWA KE
tura maxaje kiyama duk inda suka ratsa duk inda suka
keta gawawwakine kexuba kamar 'yayan kanya wohoho
maxa suke maganin maza koda yaki yai zafi tsanani yayai
tsana Saraunin Zakuma taga Inda Dillan Mutuwa
kedaukan rayuka mutanenta sai ranta yabaci tahangula
gamida Hassala tatakar kare takwarara ihu
gamidakururuwa Tashiga ammbato wasu kalamai
tanama jama,arta tsawa wohoho aitamkar tama jama,ar
alkawarin aljanna bakidaya suka hada karfi da karfe Sukai
wani Ihu gamaida karajin maza dankari aisai suka taru su
yanyame Dillan mutuwa sutakurasu sukuntata Dillalan
mutuwa harsuka fara yankansu Gamida miya gunsara
hodijam aikoda SADAUKI BILHAM yaga ana neman cinga
labarsu Sai yakwada ihu ya ambaci wasu kalmomi guda
uku tabbas Sanin aiki rage wahalane ai Sai Dillan mutuwa
suka kasu gida biyar Umada Unad Tumad suka fuskanci
gabas suka rika kashe maje kamar bannar iska Kalkim
Kilxam Kanzil suka kalli yamma dankairi wani irin masifar
yaki suka fara wanda tuni suka razana maza gamida
tarwatsasu Zakum Zarur Zubur sukuma sukalli kudu suka
fara aiwatar dadillanci mutuwa kisar galla gamida kisan
kiyashi sukema makiya lallai wa yannan dillalan mutuwa
Sam basa kuskuren Sara mutukaar suka kai sara da suka
to sai sunkai mazaje dari bakwai kasa alokaci guda Benkat
Barat Badrut sukuma Suka Fuskanci arewa inda
sukazamema makiya tamkar wasu Shaidanu domin har
wani Shawagi suke asaman makiya sna Sadasu da,ajalinsu
landanan jini yawaita yakama kwarara kamar teku
tabarke Dankari Sadauki Bilham da Gimbiya Zailuba Suka
jadaga sukai tunga suka ture atsakiyar maxaje inda suka
raba kafa Surika antaya makiya kiyama ihun mazaje
gamida Kururuwar mutuwa yacika ko ina kasusuwan
mazaje suka rika Shawagi asama jini yarika Feshi yana
wanke Fukan maxaje mutuwa tarika kaikawa ciniki yana
Fadawa tarika wafce rayukan Maxaje tana watsasu
kushewarsu dankari aikoda aka daukitsawon Sa,a uku
Dillalan mutuwa na gabatarda Sana arsu Sai maxaje Kasar
Zhukur sukaraya gamida Jabaya nanfa aciga da kallon
juna SARUNIYA ZAKUMA TAdakama jama,artatsawa tana
cewa kai tsnannu lallai ku afkama makiyanku kokuma
abin bauta yai tsinuwa agareku jinhahaka dakarun kasar
Zhukur sutaru suka cure guri guda sukwarara ihuSuka
daki kasa suka bubbuga makamansu alamar Sunyi
rantsuwa ga abin bautansu cewa Sunbada rayukansu
awannan yaki suka kwarma ihu Suka nufi Dilllalan
mutuwa afusace suna kwarma ihu Ganin HakaSadauki
Bilham yai wani tsawa take Dillalan mutuwa suka jeru
reras awuri guda sannan yadaga murya yace yaku
Dillalan mutuwa lallai kusani akwai aiki agabanmu
sabodahaka baxamu bata lokacimmu anamba yadaga
murya yace lallai ayanxunnan muimusu wankan wuta
Dankari ai sai Dillalan mutuwa suka jada baya taku uku
alokaci guda kuma atare suka dauko Bakada kwari masu
kibaudin wuta suka dana gamida tabesu kawace baka an
zuba mata kibaune samada dari Dankarei aiki sai maishi
mazajen Kasar Zhukur sunadada tunkarosu Sadauki
Bilham yanadada umurnin Sutabe Bakansu saida yarage
saura Baifi taku gomaba tsakaninsu da makiya Sai yaba
umurnin aSaki wuta wohoho ai sai Dllalan mutuwa suka
Saki wuta tammkar farin annoba haka kibiyoyi masu cida
wuta sukai futan burgu suka nufi taron makiyaHodi jooni
aikafin kibyoyin su isa kam makiya Dillalam mutuwa sun
kara harba Kibiyoyi Sama da Sau hamsi wohoho kamar
yayyafi tamkar zuban ruwa haka kibiyoyinnan suka
Fatsama adandatson makiya tuni dakarunBirnin Zhukur
suka rude gamida futa ahaiyacinsu wuta yakama ko ina
babu wani mutum wanda bai sami rabonsaba take
Tawagar dakarunan takone kurmus mutum daya bai
tsiraba Sarauniya Zakuma ta furgita ta tsikari kadarta
kadar takara tashi Sama tananeman hanyar Gudu amma
tamakara tuni Dilalan Mutuwa sunhadu awuri gugu wani
yahau kan wani Suka hada tsanin dan,adan kamar tsanin
Karfe haka Bilham dillalin mutuwa ya jada baya ya falfalo
da gudu yadaka tsall e yakama tattaka sassan jikin Dillalan
Mutu tuni sai gashi asamansu yadaka wani tsalle gamida
alkafira Saubakwai asararin Samaniya Dankari ai Sai gashi
akan kadar Sarauniya Zakuma tsananin tsoro takasa
aikata komai tuni Sadauki Bilhamu Dillalin mutuwa yasa
takobi yasare kan Sarauniya Zakuma Yai tsalle yayo kasa
Kadarna a afusace tabiyo ba yansa tuni Sarauniya
Zakuma ta sakima Kadar kibiya Takama Dawuta takone
Kurmus Bil ham yadira akasa rike da kan Sarauniya
Zakuma ##DILLALAN ##MUTUWA suka sara masa
gamida jinjinawa bakidaya Jama,ar Binnin Zhuku suka
Durkushe bisa Guiwowinsu gamida mika wuya Sai
Sadauki Bilham yakallesu yace yaku jama,ar birnin Zukur
kuje kui Sha ,aninku Lallai kusani Dillalan mutuwa suna
gabatarda Kasuwancinsune na mutuwa alokacin da masu
kararr kwana suka taya SADAUKI BILHAM #DILLALIM
#MUTUWA KENAN nikam saidai Dillancin abinci Mas,ud
akwai gurasa Mufida karki cinye abincinki duka ina
gefenki
SANI (M) GINII
DILLALIN MUTUWA PART 0 -15
Bayan sadauki Bilhama Dillalin mutuwa dadakarunsa
Sunkwana biyu akasar Zhkur sai sukai harama suka haye
dawakansu sunausa Kudancin Duniya Domin suriski
Daular Rumawa acan Fadar Sarki Ramu bn Rammama
kuwa bo Yazul ya zainamai labarin Sadauki Bilhamu da
tawagarsa har yanunamai arangamarsu da Dakarun kasar
Zukur da irinbalbalin bala inda suka Saukema dakarun
kasar Zhukur tir kashi aisai Sarki Ramu yamike gamida
takarkarewa yakwarara ihu yakama Sambatu gamida
tsinuwa da la,ana akarshe yabusheda dariya yadubi Boka
Yaxul yace lallai wannan Sadauki da jama,arsa zasu
dandani azaba kala dubu kafin mutuwarsu Sannan bayan
nakashesu inyi hawa zuwakasarsu inbaje kasar bakidaya
inkone jama,arkasar bakidaya sai yace atura dansako
xuwaga Sarakuna Goma shabiyu dasuke karkashin
ikonmu cewa lallai dukkansu sui shiri gamida mugun
tanaji aduk lokacinda Sadauki Bilham ya iso garesu
tolallai sutabbatar sun hallakashi shida dakarunsu Kawai
sai yabushedadariya yaxauna akan kujerar mulkinsa
yanacewa lallai yaro baisanwutaba Sai yataka al,amarin
Sadauki Bilhamu da dakarunsa kuwa sukaci gaba daratsa
daji gamida keta koramu da haure Duwatsu saida suka
shafe wata guda cur suna ketakwari daTudu sai suka
hangi wani katogari agabansu dake alokacin dare yayi sai
Sadauki Bilhamu yace yakamata mutattauna akan
wannan gari domin yana daya daga cikingaruruwa
Shabiyu dayaxama dole Saimunratsa tacikinsu kuma lallai
Sunmana mugun tanaji domin cika umurnin babban
Sarki Ramu suka sami guri maikyau suka xauna domin
tattaunawa dankari ai zamansu keda wuya Sai sukajisu
atsakiyar dandaxon Mazaje yawan dakaru yahaura dubu
dadari tara sunritsa Su Sadauki Bilhamu damiyagunn
makamai tayadda basuda ikonmotsawa bisa tilas sudaga
hannayensu Sama take dakaru Suka samasu ankwa atasa
keyar Dillalan mutuwa Zuwa cikin Birni Zulmun
akaratsadasu tatsakiyar birninakaisu Fadar Sarki
Dukusuru kofutowa Sarki Dukusuru baiyiba sai aiko cewa
akai Dillalan mutuwa cikin kurkun Duhu sai gobe akasu
Filin kisa dake tsakiyar birni ai musu kisan Gilla agaban
jama,a take aka wuce dasu aka turasu acikin Kurkun
Duhu Dankari wani tsinannan kurkune wanda Saboda
tsanani duhu mutum baya iya ganin tafinhannunsa
ballema yaga dan uwansa aka watsasu aciki akulle tunda
akawatsasu Babu wanda yasamidamar magana dadan
uwansa saboda tsananin tashin hankali bakidaya sun futa
ahayyacinsu ahakagariya waye inda dubabe al,umma
suka taru afilin kisa dake tsakiyar kasar inda Sarki
dukusuru yasa akakafamar wata katuwar runfa yai
rantsuwa da ababen bautansa cewa sai andandana ma
Dillalan mutu axabobi kala dubu Sannan Zai sare
kawunansu da hannunsa bayan taruwan cincirundon
jama,a sarki Dukusuru da tawagar dakarun fama miliyan
Goma su iso inda suka kewaye RumfarsaSai aka gabatoda
DILLALAN MUTUWA aka jerasu reras atsakiyar Fili nanfa
Jama,argari sukama ihu Suna kururuwa gamida cewa
akashe makiyarmmu koda ajeresu Sarki Dukusuru yakare
musu Kallo gamida irgasu Sai yatakarkare yakwarmaihu
yadakama Sarkin yaki Kauxar yace kai Sakarai Shin
makiyammu mutum nawa kuka kamone Sarkinyaki
Kauzar yace sugoma Shahudene Sarki yadaka mai tsawa
yace tomaxa ka irgasu kafadamin yawansu koda Sarkin
yaki Kauxar ya irgaDillalan mutuwa sai yagasu goma Sha
ukune amaimako Shahudu dankari Sai yakwarma ihu
yace mutum daya yagudu acikinsu yallabai Sarki
Dukusuru yadakama Tawagar abokai Dillalan mutuwa
tsawa gamida tambayarsa Ina dayanku yashiga kuma
wayeshi Gimbiya Lubiya tace wannan Jarumin da
yaguduto baguduwa yayiba kanatambayar koshi wayeko
tadaga murya tacetoshine Mutuwakar lallai shine
Zaikasheka afusace Sarki Duksuru yakafta mata mari
Saida bakinta yazubadda jini amma Sai takalleshi
takyalkyale dadariya tace harka tsoratane dajin an
ambaci mutuwarka lallaifa dole saika mutu amma
kanada xabi biyu kodai kasakemu muitafiyarmu kokuma
kai arangama Da Dillalalin mutuwa Sarki Dukusuru
yadaka mata tsawa yace karyakikeyi yammata lallai Sarki
Dukusuru yawuce wanijarumi kwaradaya ko
tarindandaxom mayaka su furgitashi tabbas Nine ajalin
Jarumin naku Kwai Sai Sadauki Turmad yabusheda dariya
akarshe yace karya kake Sarki Dukusuru lallai kadade
kana karo damaza madauka rayukanmaxaje to amma
kasani sam baka taba karo da Janxakiba sadaukim maxa
Biham Dillalin mutuwa Sarki yafusata yaxare takobi
yanacewa kafin bayyanar Dillalin mutuwa tokai bari
insadaka da mutuwarka yadaga takobi iya karfinsa
yatakarkare zai kille kan Turma Kaico Ai sai aji ansaki
wani Sakaran ihu take mutane suka furgita gamida
rudewa sukamaguje guje Dakarun Sarki dukusuru Suka
gabato gamidajinjina makamai Afusace Sarki Dukusuru
yakaima Turmad bahagon Sara daniyyar sare kansa
Kamar kibiya kamar Walkiya Sadauki Biham Dillalin
mutuwa yadira agaban Sarki Dukusuru cikin zafinnama
yagabxama Sarki dukusuru naushi akirjii dankari Saida
Sarki yai sama yafadacikin Dakarunsa suka cafeshi jinai
nakwarara tabaki tahancinsa Tsananin mamaki sarki
Dukusuru yaxubama Bilham ido batare da yace uffanba
Sai gimbi Lubiyya takalleshi takyalkyale dadariya tace
yadai kaji dukan maxaba tadaga murya tace to wannan
shine Sadauki Bilham DILLALIN MUTUWA KUMA yau lallai
saika mutu kaida dakarunka wohoho ai sai Sarki
Dukusuru yakwarma ihu yai umurnidacewa afara yaki
bakidaya Dakaru miliyan Goma sukai kanDillalan
mutuwa,dankari Sadauki Bilhamu yasa takobi yasare
sarkanda akadaure dakarunsa take Sarkar taxube Dillalan
mutuwa suka fudda makamansu Bilhamu yadaga murya
yace yaku Dillalan mutuwa kushirya Shirin kasuwancinku
kusada makiyanku da ajalinsu atare sukwarma ihu
sunufimakiya ZA,AYITA
DILLALIN MUTUWA 0-16
Lokacinda sadauki Bilhamu Dillalinmutuwa yasa takobi
yaxabtare hannun sarki Dukusuru gamidasa kafa
yabankeshi saida Sarki Duksuru yai sama yafada acikin
dakarunsa hannusa na dikagar jini dakaru soyokansa
domin subashi tallafi saiyadaka musu tsawa yanacewa
ku,afkama tsinannance lallai kukasheshi shida dakarunsa
dankari dakaru miliyan goma sukai kururuwa gamida
gunji sukai kan,su Sadauki Bilham ,sadauki Bilham
yakwarara ihu yasa takobi yasare Sarkan da akadaure
abokan tafiyarsa yadaga murya yana cewa yaku Dillalan
Mutuwalallai kushirya shirin gabatar dakasuwancinku
kutunkari makiyanku da yaki maitaken kare dangi
dankari DILLALAN MUTUWA TALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA
.
Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc,
.
A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja,
.
Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi
.
TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA
.
1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31,
2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu,
Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu,
Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook,
.
Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar,
Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa
.
Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 0817320359 Shuraih Usman 99%
Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng
Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg
SUKWARARA IHU gamida
raruman makamansu sukai kan Dakarun Sarki Duksuru
nanfa akahadu atsaya akai kwaram kwatsam hoho tuni
mutuwa tasoma cinkasuwanta Dillalan mutuwa suka rika
datse kawunan mazaje gamida farke tunbinsu
tabdiijamaiki Sai maishi kowa ya,iya yahuta sadauki
Bilham ya afkama makiya dawani irin masifaffen yaki
yarikashe mazaje kamar barnan iska waniirin masifa
yakesaukema makiya duk inyakai sara sai yasare kan
mutum goma inko yakai Suka tosai yasoke mazaje goma
yaxamo tamkar wani shaidani duk inda yaratsa saidai
kaga maxaje na fadi Gimbiya Salbiya itama anata
bangaran bakyau badadi domin zoamo,mamazaje
alakakai tatarika tsalle gamida tashi sama tana Sare
kammakiya kayya yaki masifane duk inda takurda saidai
karika ganin kawuna natashi sama kamar tsuntsaye,saima
kiya sutaru akanta suyanyameta gamida rufeta dakai
migun sara amma datai gunji gamida kora sai fili
saudauki Umad da Turmad,kuwa sunjadagane agefe daya
suntasa maxaje sai ruwan sara dasukasuke sauke musu
suka xamo kamar wasu mahaukata kisa sukeyi bashara,a
bala iii sauran dakaru Dillalan mutuwa sutakwas sukuma
suka hadu surika saukema dakarun Sarki Duksuru masifa
yaki yai tsanani bala i yai bala i gawawwaki su yawaita jini
yarinka kwarara tamkar kogi taballe ihunmazaje
yayawaita mutuwa tari shawagi atsakani mazaje tana
wafce masu kararrun kwana tana watsasu kiyama tabbas
yammaxa Sunji badi domin DILLAN MUTUWA Sunakashe
fiye darabin dakarun Sarki Duksur sannan sun illata
maxaje dadama duk dasuma an yanyankesu asassan
jikkunansu jini naxuva ajikinsu amma saboda naci
daxujciya irinta maxajen fama sai sukature gamida
jandaga suka rikama makiya kisan kiyashi dankari aikoda
Sarki dukusuru yaga irin kisan kiyashi da Dillalan Mutuwa
kema jamar,asa sai yakwarma ihu gami da ambaton
wasu kalaman sirrin yaki take Dakarun Sarki duksuru
suka janye jikinsu afilin yaki suja dabaya daga mai hannu
daya sai mai ido daya sai wadanda akaima miyagun
raunika nanfa acigaba da Hararan juna gamida yunkurin
Sake kacamewa da yaki Sadauki Bilham yadaga murya
yadakama Dakarun Sarki tsawa yana maicewa kai
tsinannu malalata lallai kusani karodamu tamkar karo da
mutuwane yadubi Sarki Duksuru yace kai wawan Sarki
shin xakabarmu muwucene koko xamukarisa yakimmu
lallaifa kusani Mu Dillalan mutuwa muna maraba da yaki
aduk inda yake wohoho aiwadannan kalamai Sai suka
harxuka Sarki Duksuru yaji kamar yawatsamar
tafasasshen ruwan xafi yamike gami da kwara ihu yanuna
Sadauki Bilham yadakamar tsawa yace kai yaro bari
murna karanka yakama xaki lallai shine ajalinka kasani
inku Dillalan Mutuwane tomu kasawar mutuce lallai
baxaku tsiraba tabbas kaida abokanka awannan birni
xaku mutu kawai sai yatafa hannunsa Sau bakwai dankari
ai Sai wasu sababbin dakaru sushiga barkowa tako ina
suna dauke da miyagun makamai masu dauke da dafi
Dankari Dillalan Muwasu gyara tsayuwansu gamida rikom
makamansu Sarki duksuru yadubesu yatuntsure dadariya
akarshe yadaure fuska yadaga murya yace yaku
wadannan Dillalan mutuwa lallai kusani yau Dillancinku
xai kare tabbas kunada xabi aciki abu guda biyu kodai
kusare kawunanku dakanku kokuma muimuku kisan gilla
kisan daxai xamo abin tarihi ga yammbaya Kawai Sai
Sadauki Bilhamu yabushe dadariya akarsheyaceda Sarki
Bilham lallai kai mahaukacine muda mufuto yakar
azzalumin sarkinku Babban Sarki Ramu,bn Rammama
shine kake tunanin mutuwarmu ahannun kaskantattu
malalatan jarumai irin Sadaukan Kasarka sadauki Bilham
yadaga Murya yaceda Sarki Duksuru shin xakubarmu
mufita akasarku Salim,alimne kurayu koko zaku
fuskancemu da yaki mukuma muturaku kiyama Kawai
Sai dillalan mutuwa suka bushedadariya suna nuna Sarki
Duksuru da dakarunsu da tsinin takubba nuni irinna
wulakanci tabdii jamm ran Sarki yabaci yahassala
yakwarma ihu gamida badakarunsa umurni su afkama
Dillalan mutuwa wohoho dama ahassale suke sai sukai
kururuwa sukai kansu kamar Farin annoba tamkar
tururuwa suna gunji Sadauki Bilham yadaga murya yai
wadansu kalaman yaki na sirri akarshe yace yaku Dillalan
Mutuwa kusauya salom yaki lallai kununama makiya
cewa yaki sana arkune kisa dabi,arkuce lallai kununa
musu tunkuna yara kuka iya sarrafa takobi cabdijam ai
sai Dillalan mutuwa suka tarwatse suka watse kowa
yainasa guri aikoda Dakarun Sarki Dukssiru suga haka sai
suma suka watse sukasu kashi goma sha hudu kowani
koso yabi Dilllalin mutuwa daya,Dillalan mutuwa suci
gaba da gudu dakaru nabinsu abaya suna ihu Suna
jifansu da majajjawa da migun makamai saida suka nisa
da junahar wasu basa iya ganin wasu kawai Sai Sadauki
Bilhamu Dillalin mutuwa yatsaya cak dakarun dake binsa
aguje suka kewayeshi suna muxurai Sadauki Bilham
yadaga murya yace yaku Dillalan mutuwa kudaina gudu
kushirya shirin farmakan makiyanku lallai kukulla cinikin
tsakaninku damutuwa datataya kusiyarmata aisai
bakidaya suka jatunga suka tsaitsaya inda kowa dakarun
dake biyedashi sukake wayeshi AKWAI JARFA CDILLALIN MUTUWA 0-17
Dankari lokacin dadillalan mutuwu suka tarwatse gida
goma Shahudu kowa yai nasa guri agujee sai suma
miliyoyin Dakarun Sarki duksyru suma suka fashe sukasu
xuwa gida goma Shahudu kowanne kashi yabi Dillalin
Mutuwa daya Dillalan mutuwa sukaci gaba dasheka gudu
tamkar masu gudun mutuwa Saida sukai nisa da juna
hardayansu baya hango dan uwansa Sai Sadauki BILHAM
YAja yatsaya dakarun dake biyedashi aguje suka
kewayeshi suna muxurai gamida Shirin afkamar da yaki
Bilham yadubi Dakarun dake kewaye dashi yabushe
dadariya yace kai tsinannu shinkun dauka muna gudu
mukune yace aa to munjawokune kawai domin
muimuku kisan Gilla Sai yadaga murya muryansa
taxagaye ko ina tashiga ilahirin kunnuwan Dillalan
Mutuwa Bilham yanacewa yaku Dillalan mutuwa kudaina
gudu kutsaya kufuskanci makiyanku kusauke musu
kwando kwaodo nabala i lallai lokaci yayi daxuku Fara
Dillancin Mutuwa Dankari bakidaya Dillalan Mutuwa Suka
tsaya gamida jandaga nanfa akafara gwabxa yaki akowani
bangare akafara asaran rayuka Turma yarika kaftama
makiya sara kamar mai sassabe haka bakidaya Dillalan
Mutuwa Sukarika daukan ran makiya tamkar Barnan iska
jini yagaurayeko ina ihun maxaje yacika kunnuwa
mutuwa tarika Shawagi tana wafce rayuka maxaje hoho
Dakaru sukai Gunji gamida karaji Suka afkama Sadauki
Bilham dankari yaiwani Xarya ya afkama makiya yaixarya
acikisu sau uku take yakashe mazaje samada dubu goma
kamar barnan iska haka Sadauki Bilham yake feke kan
makiya tuni yai musu kurungus bakidaya dakarun dasuka
bishi yasadasu da ajalinsu kawai sai yanufi Gaban Sarki
Duksuru yace nakashe bakidaya dakarunka dasuka
bibayana saika saurari dawowar abokan tafiyata lallai
kamar yadda nai nasaran kashe mutanenka bakidaya
tohaka suma xai kasance agwabxawarsu dankari aikafin
Sarki Duk suru yasami damar Maida Martani ga Sadauki
Bilham Saiga Dilllalan

Please Login or Register in order to submit comment