Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

in buga akeyi kowani
bngare asaran rayuka jini yarika kwarara mutuwa tarika
zarya tana wafce masu kararkwana KAI BAKYAUBADADI
BARI INDAU TAKOBINA Xa,ayitaDILLALIN MUTUWA 0-23YAki maitsanani gamida tada
hankali yasarke atsakanin bakaken aljannu kuratahadu
taisama karan haduwan takubba da ihun mazaje yacika
ko,ina saida aka kwashe tsawon Sa,auku cur ana wannan
yaki mutuwa taita kaikawo tana sarfan masu karan kwana
tana watsasu kiyama tabbas awannan karan jama,ar
bakaken,aljannu sunji ajikinsu domin anragargajesu fiye
dakima tayadda Saida sukarude sukasakare kawunansu
balle maida Martani sarauniyar Bakaken aljannu Ramliya
takwarara ihu taitsawa ga jama,arta tanacewa kai jama,ar
bakaken aljannu lallai kusani tsinuwa tananeman tabbata
akannku tayaya zakubari wasukananan halittu sui galaba
akanku Jama,ar bakaken aljannu suka hassala gamida
tunxira amma sai yaxamo abanxa dimin har yanzu shu
ake kashewa tamkar barnan Iska Sarauniyar Fararen
aljannu amkayatul badariyya tadagamurya tana cewa
yaku Jama,ar Fararen ajannu kudaufadan datsinanniyar
can taima Dakarunta amatsayin kutama kukuntata
jama,arta kutakurasu akarshe kuturasu kiyama wohoho
aisai Fararan aljannu sukara kaimi sushiga ragargaxan
makiyansu tayada tsoro yakama Bakaken aljannu
Sukajada baya Dankari ran Sarauniya Marliya yabaci
takwarara ihu tadubi Dakarunta dasuka nuna karaya
taitsawa gamida nunasu dahannu take wata koriyar wuta
takonesu takara kwarara ihu mai tsoratarwa takalli
Sarauniyar Fararan aljannu tace lallai jama,arki
Sunyikokari dasukai galaba akan jama,ata kashin Farko
tokisani bakiga komaiba domin yaki yanxune za,asomashi
mutuwa yanxunne xata diba tadaga murya tace tabbas
yanxune xa,abude kasuwar mutuwa tasabi karanto wasu
maganganu nayaki akarshe tace Tawagar bakaken
aljannu kashi nabiyu dankari ai Sai wani kaso dagacikin
tawagar Bakaken aljannu yayanke yafuto gaba sarauniyar
bakaken aljannu tadubesu tace yan uwanku sunxama
tsinannu sunnuna karayarsu ga makiya don haka nasa
wuta,nakonesu danhaka kufuskanci makiyanku
kukashesu bakidaya lallai bana bukatankoda kaxa
nawannan yanki yaci gabada rayuwa aduniya aljanu
sukwarara ihu suka fuskanci rundunarfararen aljannu
cikin bacinrai tabbas sukansu Fararan aljannu
sunshajinin jikinsu domin sunsa za,ayitatakare Bakaken
aljannu subarka ihu sufuta aguje sutukari abokan
karawansu suma Fararan aljanu suka taho akahadu
atsakiya akai kwaram nanfa yaki yadawo danye tabbas
awannan shafi al,amarin yaxarce tunanin jama,ar fararan
aljannu domin kisan kiyashi akemusu tamkar kaji Haka
ake kille kawunansu tuni atashi Hankalisu gamida Rikitasu
wani babban rikicin shine Ko sunsari bakaken,aljannu
tosun sari banxa domin kaifi da tsini baya tasiri ajikinsu
masifa tai masifa tsananin kisan da akema Fararan
aljannu farkewa tsargewa gamida Sokesu Sai
Sarauniyarsu amkayatul badariyya tafasheda kuka Itako
Sarauniyar Bakaken aljannu sai tabushedadariya
tanacewa yaku jama,ata kuxagaye makiyarku lallai kada
kubardanyansu yarayu wohoho ai kamar wutar daji Haka
bakaken aljannuke surfe fararan aljannu anacikin
wannan haline sai wani Sadaukin bakin aljani yashafama
Sarauniya amkayatul badariyya mari tsananin zafin mari
saida yafudda wani kara kamar anfasa dutse sarauniya
takwara ihu saboda xafi wanda Saida yaki yatsa cik
Sarauniya Marliya takece dadariya taceda aljanin da
yamari sarauniya amkaya Dakyau duna daga gatarinka
karaba tsinanniya biyu ingani Aljani yakwarara ihu
yadaga wani Sangwamin gatariZai faskara Sarauniyar
Fararan aljannu inda Jama,arta Suka watsar damakamai
Sukama kuka FAUU!!!Watakibiya tafasa kirjin Duna
tahuda gadan bayansa tafuta taje tasoke bakaken aljanu
har guda goma dankari ai saikowa yakama wur wurga
idanu kowa naso yaga wanene mamallakin wannan kibiya
mai abin banmamaki shiru babu wani motsi ko,alama
kwatsam sai akwararawani Sarakaran Ihu maitada
hankalinmaxaje ihun yakarade dajin dankari aisai ga
tawagar Dillalan mutuwa su goma shahudu sunnufo Filin
yaki asukwane suna kwarara ihu gamida kururuwa
bakidaya aka xubamusu idanu har suka kariso mamaki
yakama Sarauniyar fararan aljannu Sadauki Bilham
Dillalin Mutuwa yakalli Sarauniya amkayatul badariyya
yace yake sarauniya kiyi hakuri kinnemi taimakona naki
ammsawa lallai kisani awancan lokacin hankalina
yanakan abokainane dake tsare abirni na Hudu karkashin
Kulawar Aljana dakila amma ahalin yanxu xantaimakeki
keda jama,arki sannan yajuya yakalli Sarauniyar bakaken
aljannu wanda takekumbura tanacika tana batsewa
tamkar xata fashe Yadaka mata tsawa yace ke bakar
axxaluma lallai kisani kimfada tarkon mutuwa shin xakibi
umuninane kikwashi tarkacen dakarunki kiyi gaba koko
kinasha,awar ganin jama,arki nafaduwa jinisu
nakwwarara kawunansu natashi Sama hoho Sarauniya
takwwarara ihu tadakama Bilham tsawa tana maicewa kai
mahaukaci lallai bakasan wacece marliyaba manya
manya bakaken aljannu matsafa hatsabibai jaruman
gaske sunbuga danisun barni saikaine zaka
tsoratanitanunashida tsinin mashi tace lallaikaida abokan
tafiyarka sainai muku kisa mafi muni daga cikin kisanda
akayi aduniya Sadauki Bilham yadaka matatsawa yaceke
Sakarya lallai yayiwu kindade kinakaro da maxa to
ammaba tabakiba karo da DILLAN MUTUWABA
yaimurmushiyace Lallaifa kada kikuskuren shirya
Kasuwanci damu domin mu inmu kulla ciniki tofa Saita
kaya Sarauniya tafusata takwarara ihu gamida Kururuwa
tadakama jama,arta tsawa tace kai tsinannu kubatarmin
da yan ,adam,dinnan aduniya lalla inaso kununa musu
bambanci tsakanin Mutum da aljan tabdiii afusace
Jama,ar bakaken aljannu sukwarma ihu sukai kan Dillalan
MutuwaKayyasa Sai Sadauki Bilham yace Dillalalan
mutuwa kushirya Shirin kulla kasuwancinku kununama
Jama,ar aljannu cewa akowani irin Hali KUNE DILLALAN
MUTUWA
DILLALIN MUTUWA PART 24 Lokacin dakarun bakaken
aljannu sukwarma,ihu suka girgixa takubba sutunkari
DILLALAN MUTUWA SUNA wani ruri gamida karaji
bakunansuna fudda wuta sadauki Bilham yadaga murya
yace yaku Abokan tafiya lallai kushirya shirin
kashemakiyanku kununama Jama,ar aljannu cewa ku
kasuwancinku akowani hali mutum ko ,aljan kuna
masaDillancin Mutuwa wohoho aisai sukwarara ihu
sufuta aguje sutunkarimakiya suka hadu atsakiya
akahadu akai Kwaram akai karambatar karfe jini
yakwaranye datsoka nanfakasuwar mutuwwa tabude jini
yafara kwarara mutuwa tarika zarya tana wafce jama,ar
aljannu tabdii masu abuda abinsu waikura dakallabin
kitse Sadauki Bilham yariki takubba guda biyu yashiga
girbe kawunan aljannu yakekaikace manomine ke
gibindawa harawanitsalle yake yanashawagi atsakiyar
aljannu Su sadauki Umad da turma Unad Armad Urwad
da kiswan suka fuskaici Jama,ar aljannu da balbalin bala i
suka rika kisa bashara,a basabarin wani kai face sun
killeshi basabarin wani ciki face sufarke suwanzu suna
sara dasuka tamkar masuyaki daukan Fansa wutatai wuta
masifa taimasifa bala iyai bala ii alamarin yamunana
yakin kaxanta sha,anin yata axxara Dillalanmutuwaciniki
yainisa tuni hargowar maxa yacika gurin karan takubba
yagauraye ko,ina wohoho Gimbiya Salbiya da sadauki
Marwan margan kiswan sukawatsu afilin yaki suxamo
tamkar Wasu Zakuna agarken awaki saidakama jama,ar
bakaken aljannu Wawa sukeyi sukasa wasu gaturan karfe
sukarika faskara kawunan aljannu kamar suna faskaran
ice ko kai yaki bakyau futuna bakyau aikoda tsiya tai tsiya
sai wuta tatashi gobara tammaye ko,ina amma tsananin
masifa irinna DILLAN MUTUWA BASU FAsa aikinsu itama
mutuwa bata janyeba yayubar jama,ar aljannu take tana
watsasu kiyama wuta tahadu gagga gagga tai Sama wani
bakinkirin din hayaki yagauraye ko,ina hoho Sanin aiki
Rage wahala ai sai Sadauki Bilham yadebo wanin bakin
garin magani yaambaci wasukamai nasirri take daukacin
Dillalan Mutu suka janye jikinsu afilin Daga sukoma gefe
su coge Aisuna gama Futa Sai SadaukiBilham yawatsa
garimma,ganinnan acikin Wutarnan shima yai baya
dankari aisai wuta takara cika tai toroko taibalbal tarika
fudda wasumigun harshe wani hayaki maidauke da guba
yagauraye ilahirin wuriTurkashi ai bakidaya bakaken
aljannu sai suka shaki gubarnan take sukama kumbura
suna Fashewa tamkar karan aradu take kararrakin
fashewar aljannu yacika ko inacan akaji shiru wuta talafa
hayaki yakore dankari aikoda haske yagauraye ko,ina sai
akanemi Jama,ar Bakaken aljannu akarasa bakidayasu
sunmace anturasu kiyama tabdijam aiko Sarauniyar
Bakaken aljannu taga abinda yafaruda Jama,arta sata
kama cikatana batsewa taidam taiham akarke takwarara
ihu sannan tafasheda kuka can tai shiru tadago kai takalli
Dillalan Mutuwa tace kai tsinannu la,anannu lallai
kubamutaneban Tabbas ku shaidanune aciki jinsi mutane
tanunasu da tsinin Takobi tace kai tsinannu lallaiSaina
hukuntaku abisa zunubanku saina muku kisan gillla
takara kwarara ihu tafalfalo aguje tana kugi gamida ruri
harwani rabuwa take taxama kashi barkatai ta,afkama
SuSadauki Bilham da yaki mai take Daukan Fansa suma
sukarufarmata dasara da suka amma saita gallabesu
taxamemusu alakakai bakidayansu saida yankesu hatta
sadauki Bilham Saida Sarauniya Marliya takaftamar Sara
akfada tasoki Gimbiya Salbiya agadan baya tayanki umad
turmad armat Barat kishan duk alokaci Guda sukwarara
ihu sujada baya suna tsiyayar Jini Ita kuma aljana Marliya
takasance atsakiyar Dillalan Mutuwa tai murmushi tace
gwarafa kumika wuya inkasheku kuhuta domin
baxakutaba tsira daga kaifin takubbanaba,Sadauki Yadaka
matatsawa yace lallai idankina Tunanin xaki iya kashe
daya daga cikin dillalan Mutuwa,tokin haukace sannan
inamiki albishir da mutuwarka Yanxunnan yadaga murya
ya ammbaci wasu kalmomi guda uku dake dakarunsa
suka maida takubbansu sukaciro majajjawasukai kuwwa
gamida watsoma sarauniya Marliya aisai suka
Sassarketatako ina samada kasa Marliya takwarma ihu
suma Dillalan mutuwa sukabarka ihu tareda jan
majajjawan datsananin karfi wohoho ai Falle fale
sukaimata sukai daidai da namanta nan,nata yaxo karshe
aikoda Jama,ar Fararen aljannu suga anyi fata fata
daSarauniyar,bakakenaljannu sai subarke da ihun
murnasuka daga Dillan mutuwa sunufi Cikin birninsu
saida akadauki kwanaki bakwai ana bikin murna bayan
ansami natsuwa Fadar Sarauniyar Fararan aljannu yacikil
ga Dillalan mutuwa Jere Sugoma sha HahuduSuna xaune
awasu kujeru na alfarma Sai sarauniya amkayatul,Badar
iyya takalli Sadauki Bilham tace yakai wannan dillalin
mutuwa,llallai bayan godiya abisa taimakonda kumana
kushiga tsakanimmu da axxalumai bakaken,aljannu
mashaya jinin mutum da aljani ina rokonka daka bamu
labarin yadda kafuskanci Birni na Hudu kagwabxa,yakida
itada dakarunta kakwaci abokantafiyarka Sadauki Bilham
yaimurmushi yace yanxu xakisha labari sadauki Bilham
yafarada cewa alokacinda nabar Fadarki sai na tunkari
Birni na Hudu tabbas banida wani buri face iganni acikin
Birni na Nahudu to,ammada na isa katangar Birnin saina
sameta tsawonta baxai hawuba sannan kofar baxata
karyuba saida nadau tsawon sa,a uku ina xagaye Birni na
Hudu amma ban samu kofa daya da xan samudashiga
Birni na Huduba raina yabaci nafusata gamida kwarara
ihu idanuna sukai jajur naigirgixa tareda ambatan wasu
kalaman tsafi sainarikida naxama wanikaton tsuntsu
natashi nai sama Saida na kure tsawon katangar Birni na
Hudu inashirinketa birnin sai wani gagarimin Bakin
Hadari yatasa akakwarara wani tsawa mai rikitarwa sama
taibakinkirin bana iya ganin komai sai duhu TOFA SHayi
maixafi
[DILLALIN MUTUWA PART 25] lokacinda Sadauki Bilhamu
yarikidayazama tsuntsu yatashi sama yanakokarin shiga
birni na hudu domin ceton abokan tafiyarsa sai yaga
wani bakin hadari yaxagaye ilahirin birni tsanananin Baki
Harba ya,iya ganin gabansa koda ganin hakasai yabace
bat take Bakin hadarin shima yabace Sadauki Bilham
yabayyaba atsakiyar Birni na Hudu kamar farin dango
tamkar Farin annoba haka Bilham yaga dakarun aljannu
suna ketowa tako ,ina saida akadauki tsawan dakika
ashirin miyagun aljannu nahada tawagar yaki dakarun
aljannu fiyeda miliya biyarne sukahada runduna suka
Fuskanci Sadauki Bilha #DILLALIN MUTUWA,shima
yafuskancesu shugaban dakarun aljannu yafuto
yadakama Sadauki Bilham tsawa yanacewa kaikarami
Dantsako lallai kasani yauce ranan mutuwarka Sadauki
Biham yai murmushi yace kayya yaro yarolalla kasani
nine ajalin MaxaDilllalin Mutuwa tabbas ku aljannune
nikuma dan,adamne amma dukdahaka nine xan,zamo
sanadiyar tafiyarku lahira bakidayanku aljan yafusata
yakwarma ihu gamida kururuwa yabada umurnida
aikaca kacada Sadauki Bilham aljannu subarka ihu
gamida kururuwa sukaikan Sadauki Bilham suna ruri
dakaraji kodayaga haka Sai yajadabaya yatada kwanji
yamotsa kasusuwansa jijiyoyinsa sukai
Burdumburdusaida yarage Saura kiris tawagar aljannu
suriskeshi Sai sadauki Bilhamuyadaki kasa iyakarfinsa
dankari indai tsafi yahadu dakarfi to abin bakyau aitake
kasa takama girgixa kamar xatakife yakara takarkarewa
yakara dukan Kasa take tarika ruftawa tana daddarewa
nanfa jama,ar,aljanu suka rika hallaka kasa naruftawa
dasu kamar annobar Girgixan kasa haka sukarika hallaka
aikoda asami dakika talatin anawannan bala i girgixan
kasa ai akanemi dakaren aljani gudu daya akarasa domin
bakidayansu sunhallaka kasa tahadiyesu kuma takoma
yadda take tamkar babu abinda yafaru agurin kaitsaye
sadauki Bilham yadannakai cikinBirni na Hudu wani abin
mamaki Shineduk inda yagilma Sai yarika ganin jama,ar
aljannu nakallonsa dakuma yauce sai subiyoshi abayansa
kafin kace haka ilarin jama,ar aljannu dake rayuwa abirni
na Hudu sun rufama Sadauki Bilhamu baya duu suke
binsa abinka da namijin duni kodamuwa dasu baiyiba
kawai abinda yasani koda xa,airuwa kibau lallai tunda
TALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA
.
Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc,
.
A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja,
.
Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi
.
TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA
.
1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31,
2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu,
Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu,
Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook,
.
Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar,
Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa
.
Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99%
Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng
Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg
yashigoWannan Birni Sai yakwaci abokan tafiyarsa ahaka
ya isa babban Kurkuku yataraddashi akulle gawasu maka
makan aljannunan nakaiwa dakomowa suna rikeda
miyagun makamai domin bada tsaro aikoda sukai ido
biyu da Sadauki Bilhamu Saisuka jadaga gamida Shirin
gumurxu Sadauki bilhamu yadaka musutsawa yace kai
tsinannu lallai kubude kofarnan kokuma inturaku garinda
baxaku taba dawowaba Shugaban aljannu masu tsaran
kofa sai yakalli Sadauki Bilham yakece dadari,akarshe
yakwarara ihu yanuna Sadauki Bilham da tsinin takobi
yace kai bil,adama lallai kasani kaida ganin yan uwanka
har,abada domin baxamu taba bude kofannanba Sadauki
Bilham yace to abisa adalci,irinawa lallai xanbaku xabi
biyu kodai kubudemin kofa ku tsirada rayuwanku
kokuma ingabatarda Sana,ata akanku afusace
aljannunnan sukai kan Sadauki Bilham daniyar sumai
kwafdaya yazare takubba guda biyu yaikururuwa ya
afkamusu dasara da Suka kaiya wuyar aikiba,afaraba
domin tuni Kawunan aljannu sukarika gare akasa
sukataru suka yamyame Sadauki Bilham daniyar suimasa
rufdugu amma dayaikara gamida gungi tuni yai
watsidasu yakashe fiyedarabinsu Sauran suka tsorata
suka fashe wasu subace wasu suka tashiSama duk
wannan dambarwa da akayi Jama,aljannun dake biye da
Sadauki BilhamSuna tsaye suna kallo afusace Sadauki
Biham yasakafa yabanke Katuwar kofan wanda aljannu
dubuneke iya budeta amma saida tajijjigeta bakidayanta
taisama tadanne masu gadinta tabaya suna yunkuri
dagawa Sadauki Bilham yadaka tsalle yadira aSaman
kofar kayya ai sai aljannu Suka rika fashewa suna
kamawada mutuwa dankari Yarika wanikumbura yana
saccewa yakwarara ihu yadaga murya yana cewa
yakumasu gadin wannan gida abi umurnin Dillalin
mutuwa lalla abude kowace kofa sannan abar kowani
dan Fursuna yaitafiyarsa dole kanwannaki tuni akabi
umurninsa abude kofofinda aka kukkulle jama,atake
jama,asukai yo waje aisai saduki Bilham yashamamaki
domin sai yarika ganin yan fursunannan suna nufan
Jama,ar aljannun da suka biyoshi abaya kowa yana
rungumar dan uwansa cikin murna da Farin ciki wasu
harsuna xubarda hawaye Abokan tafiyarsa Suka Futo
koda sadauki Bilham yaga abokansa Sai Farinciki ya
lullubeshi yaruga aguje Suma suka rugu suhadu
surungume Juna bayan sunsaki junane sai sukaga abin
mamaki bakidaya jama,ar aljannun Birni n Hudu
Sunkewasu Sadauki Bilham yadakamusu tsawa yanacewa
kai jama,ar aljannu lallaifa kusani mubama nufin yakarku
kawai abokaina naxo ceta kuma nacecesu saboda haka
kubarmu mufuta abirninku lafiya kawai Sai yaga
basuda,alaman basuhanya Bilham yafusata yace wato
kunxabi mutuwa amaimakon,kurayu kunxabi kukulla
kasuwancin mutuwa damu yadaga Murya yace yaku
Dillalan mutuwa kuxare takubbanku kufara gabatarda
Sana,arkutuni Sukaxare makamai atare sukwarma ihu
xasu afkama Jama,ar aljannu Sai akaji wata zazxakan
Murya nacewa yaku Dillan mutuwa kudakata domin
kunashin aikata Babban kuskure Sadauki bilham yatsaida
Dakarunsa cik suka tsaya Saiwata kyakkyawar aljana
tabayyana tana sannye da fararr riga doguwa harkasa
wanda aka dinkata da xaren dinare tafuskanci Dillalan
Mutuwa Sadauki Bilham yace yakewa wannan al,jana
ma,abociyar kyan sura waceceke kuma daga ina kike
sannan inadalilin xuwanki Wannan guri kitsaidamu,alok
acinda mukekokarin kulla kasuwancimmu na mutuwa
Aljana taimurmushi tace sunana Nurul Fataya kuma nice
sarauniyar na Hudu TOFA GASASSHIYARMASA
,AIBAXANBARIBADILLALIN MUTUWA 0-26
sarauniya Nurul fataya tace kasani yakai wannan Dillalin
mutua nice Sarauniyar birni Nahudu kuma bama biyayya
ga Sarki Ramu bn Rammama domun bama kaunar
xalunci Sarki Rama yashiryamana masifu kalakala yana
turomana amma muna tsallakewa yasha turo mana
tawwagar mayaka daga aljannuda mutane inda mukarika
gwabxa,kaxamin yaki kuma sunkasa nasara akammu
shine yaturo mana tsinanniyar aljana Durgu tafado
birnimmu dadakarunta sukai mana dirar mikiya muma
muka dibi makamai domin kare kammu saida mukai
kwanaki tara muna fafata yaki akwana na gomane Aljana
Durgu da Jama,arta sukai gala akammu sukarya
rundunata dakarfin tsiya jama,ata sukamika wuya koda
naga aci birnina da yaki Saina bace nasulale nafuta
abirnin domin nai imani indai aljana Durgul takamani
toba makawa saita rabani daduniya koda tanemeni tarasa
saita kame mashawartana samada dari hudu taimusu
yankan rago abainan jama,a domin cusama jama,ata
tsoronta tundaga wannan ranane tahaye karagan
mulkina tarika mulkin kama karya tana gallaxama
jama,ata nikuwa tunda nasamidama nasilale banxame
ko,inaba sai Birni Nabiyar inda yar uwata Sarauniya nurul
mukati kemulki naxauna tareda ita inajin labarin bala,i da
musiban da jama,ata keciki kuma kullum in neman
hanyardaxanbi inkarbi Birnina tosai bayanai,sugabata
gareni cewa mutukar inaso kasata tadawo mallakina
saida insaurari xuwan Dillalan mutuwa domin sukadaine
xasu iya ceton al,ummata daga hannun aljana
Durgu,Takare magananta dacewa bakidaya Jama,ar
aljanunnan dakaga Sunkewayeku tosuna sone suimuku
godiya bisa cetons dakuyi to adaidai lokacinne wani
jarumi daga masu tsaran kofa yafado tsakiyae taro
ahagitse yaxube agaban Sarauniya Nurul Fatayea yace
ranki yadade ga aljana Durgu ita da jama,arta suntunkaro
wannan Birni aikafin sarauniya taimagana sai Sadauki
Bilham yace lallai yauce ranan mutuwarta ita da
jama,artatabbas yaune karken kasuwancimmu da ita sai
yanufi kofar futa birni na Hudu domin haduwa da aljana
Durgu ayita takare Abokanta fiyarsa suka rufamasa baya
suna isa kofar sai aka bude kofar birnin aisuna Futa
saisukai alaragab da aljana DurGu itada tawagar aljannu
milyan biyu nanfa,akafara kallon kallo gamida hararan
juna aljana takwarara ihu akarshe tabushedadariya takalli
Sadauki Bilham tace nina baxama nemanka,acikin
daxuxxuka dakoramu domin inkama inhadaka da yan
uwanka indatse kawunanku domin inkaima babban Sarki
Ramu bn Rammama ashekai kaxo ceton abokan tafiyaka
tanunashi da yaryatsa tace to lallai yauce ranan
mutuwarku sadauki Bilham yadaka matatsawa yace ke
bakar aljana lallai,kisani kidan yau yasha banban
dakidanjiya tabbas abaya kinyi galaba,akammu to
yanxufa lissafine xaisauya domin keda jama,arki daya
baxai kubutaba dagakaifin takobimmuba Aljana takece
dadariya tai tsawaga dakarunta tace kai yawan
maganganu rashin artabu rashin jini rashin tsagawa ku
afkama tsinannunan kusaromin kawunansu jama,ar
aljannu sukai ruri sutunkari Dillalam mutuwa domin cika
umurnin shuga bansu kaiya yaki bakyau aisai Sadauki
Bilham yai tsawa yace yaku dillalan mutuwa
kukunnamusu wutar bala,i wutarda baxasu iya kashetaba
lallai wannan wuta taxomo itace ajalinsu Take DILLAN
MUTUWA suka fudda wasu kananu bakada dakwari
sukadana wasu kananan kibau atare sushiga sakima
jama,ar aljannu aikoda kibiyoyinnan suka fasa kiraxan
aljannu sai wata bakar wuta tatashi tai TORoko gamida
rimi tamamaye ko,ina tai sama take,aljannu suka rika
konewa suna bindiga tabbas wannan wuta
wutar,annobace domin cikin kannkanin lokaci takone
aljanun bakidaya sukone kurmus koda aljana taga tarasa
dakarunta bakidaya saita hangame baki takwarara ihu
aikafin tarufe baki Sai DILLALAN MUTUWA SUka kewayeta
kafintai wani yunkuri tuni sunxaba mata kibau
marasa,adadadi asassan jkinta kawai saita kamakumbura
tanacika tana batsewa Sadauki bilham yace maxaje
muwatse tuni kowa yaitakansa kamar karan,aradu
tamkar fashewar Dutse haka aljana Durgu taibindiga
namanta yai daidai anemeta arasa Dillalan Mutuwa
subayyana inda al,umman Birnina Hudu suka barke
damurna makada suka saki kida mawaka suka sa wakokin
yabo sarauniya Nurul Fataya tanemi Dillalan mutuwa
dasukwwana abirni na Hudu sadauki Bilham yace ai
akwai aiki agabammu domin akwai bakar aljana tanashiri
kifarda Birni Sarauniyar Fararen aljannu sarauniya
amkayatul Badariyya sadauki Bilham yakalli Sarauniya
amkayatul badariyya yace tokinji yadda naceto abokan
tafiyatahar musami daman kawomuku dauki muku
butardaku daga sharrin sarauniya bakaken aljannu kuma
yanxu haka xamuwuce Birni nabiyar take sukai Sallamada
Ita sukadauki hanya domin riskan Birni nabiyar inda
Sarauniya Nurul Makati ke mulki yar uwaga Sarauniya
nurul Fataya TO WACCE WAINAN XA,ATOYA ABIRNI
NABIYAR NIDAI YANXU WAINAR WAKENE
AGABANAXANDAN SHAKATA ATAIMAKENIDA KWALBAN
LEMO ABOKAI
DILLALIN MUTUWA 0-27-28
Lokacinda sadauki Bilham da abokan tafiyarsa suka
isakofan Birnina Biyar saisuka dakata Bilham
yaceyaku,abokan tafiya lallaikusani muniso birnina Biyar
zamufuskanci sarauniya Nuril Makati yar uwan
sauraniya,Nurul fataye lallaicikin biyu xa,aidaya kodai
takarbemu da salama kokuma tafuskancemuda yaki
tokusani kodametaxo mumadashixamu tunkareta lallai
kowannemmu yakasance cikinshiri domunmuntunkaran
mutuwa dan ahalin yanxutsakanimmu da Babban Sarki
Ramu bin Ramma Birni Biyune kawai saboda haka
munadabbada haduwada mutuwa gabadagaba yana
gama fadin haka sai yasaki linxamin dokinsa ya afka Birni
na biyar,abokan tafiyarsa Sukarufa masa baya asukwane
sufada birnin sunashiga sai sukaga bakidaya Jama,ar Birni
sunsha ado sai watsama Dillalan mutuwa Furanni sukeyi
mmaki yakamasu shin memutanen wannanBirni
Kenufi,Sadauki bilham yace kai abokan tafiya lallai kada
muyarda da jama,ar Birninnan domin ba,aba abokin
gaba amana Gimbiya Salbiya tace yakai Dillalin mutuwa
tayaya wadannan mutane zasuxamamakiyammu alhali
bamuyi mu,amula dasuba Sadauki Bilham yace wannan
tsarin yakine magabata sunacewa afage naneman
cikaburi tokar kayarda dakowa domin masoyikanxama
makiyi kuma Farmaki Masoyi gudadaya toyafi harin
dubunmakiya adaidai wannan lokacinne Suka isa tsakiyar
Birni nabiyar sai suka hango curin cuncirundon mayaka
marasa adadadi cikin mummunanshiga nayaki sunyi
sahuSahu gasunan reras sunkasace atsaitsaye tamkar
gumaka Sadauki Bilham yadaga murya yace to Dillalan
mutuwa kushirya Shirin Kasuwancinku lallai dayuwan
xamui musayan takubba gamida Dillancin Rayukan
mutum da aljan,lokacinda Suka,isaga tarin maxajennan
sai suka jadaga runduna tafuskanci Runduna,mazaje
sufara hararan jun xuciyoyi surika lissafi yadda yakin xai
kasace Can saiga sarauniya Nurul Makati tare Da yar
uwanta sarauniya Nurul Fataya subayyana cikin
kyakkwan shiga irinna mayan Sarakuna,duk da anafagen
kasuwancin Mutuwa ake saida kyan suransu da
kyanshigansu yadauki hankalin maxaje wani abukuma da
yasa DILLALAN MUTUWA acikin rudani ShineSarauniya
Nurul Fataye aljanace amma yar uwanta Sarauniya Nurul
Makati bil,adamace amma kamanninsudaya bawani
Banbanci saboda haka Dillalan mutuwa suka shiga
mamaki lokacin dasu nurul Fataya suka iso gaban Su
Sadauki Bilham saisuka fuskancesu suce barkanku
Daxuwa Birni nabiyar lallai muna muku barka daxuwa
Sadauki Bilham yace muna amsawa Yace kunce
kuntarbemu da Salama tomenene natara wa yannan
Dakaru namutunm da aljan Sarauniya Nurul Fataya
tacekasani yakai Dillalin Mutuwatafiyarku tayinisa sannan
kuna fuskanta mutuwace lallai ku jarumaine kuma
maxajemasu dakama mutum da aljan kashi to ammafa
kusani Shi birni Nashida yasha bambam da sauran
Biranen da kushige domin shine Birninakarshe wanda
indai kuwuceshi tozaku isaBirni nabakwai wato asalin
Daular Rumawa inada xakui arangama dababban Sarki
Ramu bini Rammama saboda haka sarki Ramu
yatanajimusifu da bala,i yajefge abirnina Shida tabbas
akwai Xun xurutun maxaje masu jida jarumta gamida
taurin kai da Sallama rayuwansu domin Farin cikin Sarki
Ramu kimanin Miliyan dari Bakwai sannan
ankasaRundunan gidabakwai kowace runduna tanadauke
dadakaru miliyan dari Sannan kowace runduna tana
karkashin jagorancin Wasu shaidanun Jarumai biyu Mace
dana Miji wadanda susunkasancene shahararrun
matsafane kuma jarumaine sunada karfin dantse na inna
naha tsafaffune basajin sara kuma basajin suka tabbas su
ansarrafasune daga,Halwar tsafi subaxa,a aiya kiransu
yan,adamba kuma baxa ace musu ajannuba xaifi kyau
akisu iblisai domin suna rikida kowace irin
Halittasarauniya Nurul Fataya tace kuma mutukar kuna
so kukarya rundunan dakaru miliyan dari Bakwai
todolene saikun hallaka,wadannan jagororin runduna
bakwai takowani hali tadaga murya tace tabbas idan
harku iya cin Bini na shidada yaki to kunkarya ixxar Sarki
Ramu bn Rammama kuma dayuwan kui nasara akansa
Sai Sarauniya Nurulfataya tai shiru sannan Saruniya
Nurul Makati taciga daxance tace saboda hakane nida
yar,uwata mukatanaji Dakarun aljanu da mutane
wadanda suke suma maxajen famane masutaken
amatudu su Miliyan dari biyu domin sutaimakeku
awannan yaki lallai kuna bukartasu kumaSumaSuna
bukatarku domin xuciyoyinsu abushe suke basuda wani
buri Sai yaki sunada xuciyace irinta daukar Fansa tabbas
marabansu da dabba maicin naman mutane dankadanne
Sannan muma da mu xa,aiwannan yaki domin
munabukatan fansar Mahaifimmu SADAUKI Bilham yace
tokukuma meke tsakanin kuda Sarki Ramu bn Rammama
dakukebukatan Fansa akansa SARAUNIYA Nurul makati
takalli yar uwanta Nurul fataya saikawai Suka Fashe
dakuka maitsanani kumada ban tausayi can sukadaina
kuka sannan sukasharema junansu hawaye sai Sarauniya
Nurul Fatayatace shin bakui,mamakiba kasancewata
aljana itakuma yar uwata takasance mutum Gimbiya
Salbiyya tace wannan,abin mamakine Nurul fataya
taimurmushi tace tokuma uwammu daya Ubammu daya
Sadauki Bilham yabude baki yace to taya haka takasance
Nurul makati tace mahaifimmu mutumne Mahaifiyar
aljanace kuma shi kanine ga Sarki Ramu bn Rammama
sunansa Raama bn Rammama shi yakasance Mafaraucine
samyatsani xaman gida saiyai watashida acikin daji
sannan yadawo gida yaiwata guda dakyar amma wani
abin mamaki duklokacinda Mahaifimmu yadawo tofa
tsakaninsa da dan,uwansa basa Shiri domin shi Ramu
yakasance axxalumine amma shi Mahaifimmu
yatsanixalunci shiyasa mutanen kasarmu sukeson
xamansa agari amma yaki watarana mahaifimmu yayi
nisa acikin daji sai yariski wani bakin tsauni maitsawo
ajikin tsaunin anyi rubutuda,da Jini cewa YAKAI JARUMI
INANEMAN CETONKA shayi ya,iso
ΞΞDILLALIN MUTUWA 0ΞΞ29
"Sarauni Nurul Makati taci gaba daba sadauki Bilham DA
abokan tafiyar labarin mahaifinsu tanacewa Lokacinda
Mahaifimmu yarima Rama yakaranta wannan rubutu da
akayi Da Jini cewa Metafiya kataimaki Rayuwwata inacikin
ukuba Sai yaji cewa lallaiyana bukatan yataimaki
komawaye dake saman wannan bakintsauni yadaga kai
yakalle tsowan tsaunin wanda kebaraxanar tabo gajimare
yagacewa babu hanya dama xai iya hawa saman tsaunin
sai yakama kewaya tsaunin tsammanin koxai Sami wata
hanya saboda girman tsaunin Saida yarima Rama ya uni
guda sannan yakammala kewaya tsaunin ammabai sami
hanyaba hankalinsa yatashi xuciyarsa tadugunxuma kai
sai yadika kasa daga kan dokinsa yatsuguna agaban dokin
yashakan dokin yace yakai RUKUBA abokin tafiya wata rai
abinsan tsauninnan tana neman taimakommu sannan
nasara hanyar hawa shin xakaimin wani taimako Doki
yakadakai gamida haniniya Alaman ya,amince
Mahaifimmu yai murmushi yace dakyau abokina to
sonake kai kundumbala katunkari bakin tsauninnan
muhaushi kota halin kaka doki yaitsalle gamida gyara
tsayuwa mahaifimmuyamike yadakatsalle yahaye Bisa
dokinsa yakarya kwana tamkar xaikoma gida saida yai
tafiya Mainisa sai yajuyo yafuskanci bakin Tsauni
yakwarara ihu yaimadokinsa kaimidankari aisai dokinnan
yaiwani Kara gamida haniniya yafuta aguje yatunkari
bakin Tsauni tsananin gudu har yanabacewa yana zuwa
dabda tsaunin sai yadakatsalle tamkartsuntsu haka
Dokinnan yatashi Sama yadira awani yanki na tsaunin
yaci gabada hawa tsaunintamkar Biri wohoho abin gunin
bansha,awa gamida birgewa kwatsam sai wasu
makamakan halittu masukama da kadangaru amma
girmansu yaninka girman bishiya rimi suna tafiyane
amike tamkar yan,adam subayyana suna rike da migun
makamaisuna saukowa dagasaman tsauninnan suna ihu
sunufi Maifimmu dokinsa yatsorata yatakure aguri daya
yana kokarin komawa dabaya RanMahaifimmu yabaci
yakarara ihu yadakama Dokinsa tsawa yace kai Rukuba
menene naka natsorata bayan kanadauke da Dillalin
mutuwa lallai kabar tsoro katunkari dodanninnan domin
ingabatar da sana,atakawai Saidokin yakara gaba shiko
mahaifimmu sai yakwarma ihu yaxaro wasu gatura guda
biyu ya,afkama dodannin nan dasara tamkar mai
faskaran rubabben itace haka mahaifimmu ke faskara
kawunansu gamida girbe kafafuwansu nanfayaki yakaure
Rama yarika watsarda gawawwakin dodannin nan kasan
tsaunin kamar barnan iska tsananin kwarewa afagen daga
har wani tashi Sama yakeyi yana Saukema halittunnan
axabar yaki ahaka yakarar dasu kuma alokacinne ya
isaSaman tsaunin abin mamaki saman tsauni Filine yatafi
iya ganinka ama babu alaman akwai wata halitta awurin
mahaifimmu yasauka akan dokinsa dankari ai yana Sauka
akandokin sai akwarara wata tsawa mai Furgitarwa
takewata koriyar wuta tasauko daga sama takone dokin
yakone kurmus Hankalin Mahaifimmu Yatashi dokinsa da
sugirma tare yau daya ankoneshi agabansa yatakarkare
yakwarara ihu sannan yatsuguna agaban tokar Dokin
yafasheda kuka maitsanani to alokacinne wata bakar
tawaga daga bakaken aljannu tabayyana agaban
Mahaifimmu Mahaifimmu yadaga kai yaga tarin jama,ar
aljannu akalla zasukai dubu sittin karkashi jagoranci wata
bakar aljana maikamada Dorinar ruwa aljana takalli
mahaifimmu tafasheda dariya tanuna Mahaifina da tsinin
mashi tace kai Yarima Rama lallai kayi Kuskure dakahawo
bakintsauni domin cetor ma,abociya axava lallai kasani
wanda kakeso kaceta tohar,avada acikin,axaba xata
dauwama domin tabujirima yariman Kauxar dan
Sarkinbakaken aljannu Mahaifimmu yamike yakarema
jama,ar aljannu kallo yace to lallai Kusani abisa
kisanDokina da kukayi har kukasani Xubda hawaye tosai
kunsan Kukan maxa Bala iine aljannu suka fashedadariya
wannan dariya tabatama mahaifimmu rai kawai sai
yakwarmaihu yajefa wata majajjawa take majajjawar
taje tatsinke kan shugabar dakarun bakaken aljannu
dankari aljannu suka fasheda kuka gamida xare makamai
sunufi Mahaifimmu afusace mahaifimmu yaxare takubba
guda biyu yace yanxune xakusan kukan maxa bala ine
yarafka,ihu yadakatsalle saigashi atsakiyarsu dankari fashi
barnan aki kuma wuyar aiki ba,afaraba domin tunkafin
yakai kasa yakai aljannu samada dari lahira aljanu suka
yanyameshi suna kaimar Sarada Suka shikuma yawanxu
yana karewa gamida maida martani tamkar gobaradaga
kogi haka yake ragargaxansu tuni yai fata fatadasu
yaturasu lahirayadaga takubbansa Sama yakwarma ihu
yadaga kafa yadaki kasa take wani yanki nakasa
yayankegamida xabtarewa taikasa aisai wani

Please Login or Register in order to submit comment