Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

domin Sarkin yaki Marwan
yaxamema maxaje dodan maxa yarika kisa bashara,a
yana ballawagamida tsike kanmakiya Asifu yana goyeda
Zinariya yarika tattake mazaje yana aikasu lahira yaki
yaitsanani masifa tai masifa awannan yaki akashe yan
uwan Zinariya guda Shida sukamutu haka awannan
yakine akashe uwar Zinarya Sai yarage daga Asifu sai
Masifu dakuma Kashifu Sai Sarkin yaki Marwan sune suka
jadaga suka ture akaita kairuwa rana gamida dauki
badadi hardare yashiga bisa tilas akajanye dayaki sukuwa
Su Sarkin yaki marwan sai suka bidundare suka kara gaba
ahanyane anacikin tafiya Sai Sarkin yaki Marwan
yagungurodaga kandokinsa yafado kasa koda asifu suka
tsaya suduba Saikawai suga Sarkin yaki Marwan
yarigayamutu ashe tun afilin yaki ammasa miyagun sara
da sukawanda sukaimar illa koda su asifu sugahakaSai
sukafasheda kuka maitsanani akarshe suhakarami
sukabinneshi tashin hankali ahalin yanxu saura su uku
dakuma ita Zinariya suka rasa abinyi sai Masifu yace ni
inagganin kawai mutsaya mumika wuya musallama
domin lallai baxamu tsiraba tabbas sai makiya
suncimmanakuma zamu mutune kamar yadda yan
uwammu suka mutu adokardaji suka zama abincin
kuraye Asifu yamike yana rungumeda Zinariya yace ina
dan,uwana abaxaiyuba tunda muka fara wannan yaki
lallai sai munga karshensa Kashifu yace mekake fadane
dan,uwa amfimu karfi tsafi yawa tayaya zamu iya wannan
yaki Asifu yace yaku yan uwana lalllai kada ku zaku mika
wuyanku gamakiya toni inamai rantsuwada wannan
'yatawa lallai baxan tabamikata ga kowaba Face DILLALIN
MUTUWA atare yan uwansa sukace wanene kuma Dillali
mutuwa Asif yace musu shi annobane,kuma balbalin bala
ine kararkwanane na mazaje wutardajine sannanshi
aradune tsawane maitadana kwance Shine akekiransa
gobara dagakogi SADAUKINMAXA BARDIL sukace kai,ina
kasanshi Asifu yace nasanshine ayayi fataucinaDILLALIN MUTUWA 0__7 Lokacida yarage saura Asifu da
Masifu dakuma Kashifu Sai kuma Jaririya Zinariya sauran
kaf sunhallaka Sai kashifu yafasheda kuka yanacewa
tabbas bamuda karfi ko zarranda zamu,iya kare wannan
yarinya tabbas komun gudu sam bazamu tsiraba domin
ahalin yanxu idanun Sarakunan duniya suna kammune
tabbas manya manya sarakunan duniya sunbaza dakarun
aljanu da mutane akan duk inda mushiga akamomu
amace kamarayene abinda dai kowani Sarki yake bukata
shine Zinariya tarayu afadarsa domin yasami daukaka
aidan duniya yakuma zama gagarabada agun mazaje
yatunbatsa yashara akarshe yaxamo Sarkin Sarakunan
wannan DUNIYA yabude baki zaici gabada magana aisai
ga kansa akasa wata wukace maimasifan kaifi taratsa
wuyansa wohoho aikafin su Asifu su ankare tuni dubaben
dakaru sunkewaye ilahirin gurin kowannensu rike
damiyagun makamai Masifu yadubi asifu wanda tuni
yasunkuci Zinariya yagoyata yadaureta tamau yaxare
takobi yaceda dan uwansa lallai mubiyune kawai murage
sai yarmu ZANARIYA kada muyarda mumutu awannan
yaki kawai sai sukwarma kururuwa sukai kundun bala su
afkama makiya wohoho nanfa wutar yaki taruru gobarar
rayuka takama Asifu yarika Saukema makiya azabar yaki
kisan gilla gamida kisakiyashi tattake mzaje yake yana
wufce rayukansu Haka shima Masifu yajadaga gamida yin
runfa yashiga aika mazaje lahira guri yadu yamutse jini
yadinga kwarara gawawwaki su yawaita dankari tabbas
mazasuke maganin maza domin duk inda Asifu da Masifu
suka sa gaba saidai kaga fili kankce haka sunyi raga raga
da makiya wani abu da Asifu yalura shine yanajin karan
takundawakai marasa adadi tabbas yasan karin makiyane
suke zuwa sai yadubi dan uwansa yace lallai muimaza
mubude makanmmu hanya mu silale kawai sai suhada
karfida karfe sudur fafi makiya abangare guda nanfa suka
rika ajalin mazaje kawuna suka rika tashi sama jikkuna
suka rika zubewa kasa tuni suka bude hanya sauka saki
linxamin dawakansu sufuta atsiyace makiya suka rufa
musu baya nanfa suka kasa tsere ai koda akajima ana
casawa sai Asifu da Masifu sukaima makiya fintinkau
sukai musu nisa bammamaki akarshe anemesu akarasa
Sunbace bat saida Asifu da Masifu sukai kwanaki goma
suna tsula gudu adokardaji batareda sun tsayaba saida
suji alaman zasu tagayyara sai sukadakata sufara neman
gurin buya ahaka sukalaci abinda zasuci bayansunci sun
koshi duk wannan ruwan masifa dabala ii da akasauke
Zinariya tana Sharar barci abayan ASIFU kwatsam sai
hadari yagangamo samatai bakin kirin nanfa hankalin
Asifu da Masifu yatashi sufara neman gurinfakewa can
afara kada iska maikarfin tsiya wanda tafara fatalida
manyan duwatsu tana karya itatuwa nanfa suka rika dube
dube har sukai ga wani katon dutse wanda itatuwa
sunrufeshi koda suka duba kasan dutsen sai sukada wani
wawukeken kogo wanda mutukar mutumbai luraba
bazaitaba ganin kogonba kai tsaye suka dannakai ciki nan
sukasha mamaki domin yanada mutukar zurfida fadi
tamkar wani dakine namusamman saida sukai karshen
kogon ta ananne sukai mugun gamo wata hargegiyar
damusace me yaya tana kwance tana shararbarci ga
kananan yayanta sunata wasa Asifu da Masifu sukai turus
sukalli juna sai kawai sujuya domin sufuta awannan kogo
kafin Damusannan taji motsinsu tatashi tasaukemusu
balbalin bala i tokuma adaidai lokacinne Zinariya tafarka
daga dogon barcin datakeyi cik Asifu yatsaya Masifu
yadubeshi yace yazaka tsaya bayan kasan muna tsakamai
wuya kamata yayi mugaggauta futa kafin kukan Zinariya
yatashiDamusar can Asifu yace Zinariya tafarka kuma
ahalin yanzu tana neman nonone Masifu yace to ai
immufuta sai munemi wata barewa koko gada mai
shayarwa mukamata mushayarda Zinariya nono Sai Asifu
yai murmushi yace tabbas samun wayannan hallittu
masu shayarwa xai wahala saboda haka kawai mui
amfanida wanda yake ahannu Afurgice Masifu yakalli
Asifu yace mekake nufine dan uwana Asifu yace inanufin
Mushayarda ZINARIYA NONONAN DAMUSARCAN MAI
'YA'YA Masifu yadubi Asifu yace kai mahaukacine shin
kanka yakwancene tokasani mutukar katunkari
damisarcen tolallai zaka mutukaida Burinka nagani
girman ZinariyaKaiwai Sai asifu yaidariya yakwanto
Zinariya abayansa yamikama Masifu yace mutukar yata
najin yunwa toko mutuwa baxata hanani bata abinciba
kawai sai yatunkari damisarnan yana xuwa yasa kafa
yataka bindinta Damisar taiwani Zambarma tatashi
aikoda taga Asifu saita daka tsalle tayo kansa caraf
yariketa dakarfin tsiya yadagata yamakadakasa yabita
yadane gamida birkiceta yaceda dan,uwansa mazakazo
kashayar da Sarauniyar zamani take Masifu yazo yakafa
bakin Zinariya anonon Damusa saida tasha takoshi
dakanta takauda kai Sannan Asifu yasaki Damusannan
taiwani gunji gami da Zambarma takama kai komo tana
Shiri afkama Asifu nanfa Sukama Kallon juna da Hararan
juna DANKARI MEZAI FARU SAINAGA ABIDA KECIKIN
KULANDA AAJE AGABANA[DILLALIN MUTUWA 0-8] Zakanyarnan tashiga kaikomo
tai kumaji gamida daka tsalle tarungumi Asifu shima
yarumbaceta sushiga kwatsa kokawa tadanneshi shima
yadanneta zakanyarnan takafa kumbunanta akirjin Asifu
tai gunji tana kokarin raba kirjinsa biyu tsanani zafida
[DILLALIN MUTUWA 0-8] Zakanyarnan tashiga kaikomo tai kumaji gamida daka tsalle tarungumi Asifu shima yarumbaceta sushiga kwatsa kokawa tadanneshi shima yadanneta zakanyarnan takafa kumbunanta akirjin Asifu tai gunji tana kokarin raba kirjinsa biyu tsanani zafida Zugi sai Asifu yakwarara ihu yadunkule hannunsa yadaki kan Zakanyarnan dukan yaratsa kwakwalwarta aitake taxube kasa Sumanmiya Asifu yakoma gefe guda yabaje akasa jini naxuba ajikinsaDasauri Masifu yakarasa gurin Asifu yatallabeshi yaungumeshi yana mai magani yatsaida jinin to adaidai wannan lokacinne Zakanyarnan tafarfado koda tai idobiyu da Asifu tayi tariyar gumurzun dasukayi dashi abaya sai kawai tanufi gurin yayanta Asifu yai murmushi Masifu yace magganin wuya agudu tabbas dole kanwan naki Asifu da Masifu suka sami wani bangare akogonnan sukazauna adaidai wannan lokacinne sukajikaran tafiyardawakai dakuma hayaniyar maxaje tabbas dandaxon makiyane masu farauta Zinariya sune abakin wannan kogo hankali Asifu da Masifu yatashi domin suntabbar mutukan makiya suka taresu awannan wuri to saidai gawarsu kawai sai suga Zakanyarnan takallesu duba nasosai sai kawai takada yayanta tanufi kofar futa daga kogonnan koda ganin haka sai Asifu yamike zaibita Sai masifu yarikoshi yace aa dan uwana kada kabatamata aikinta Asifu yadubi dan,uwansa zaiyi magana Sai dan,uwan yacemasa idan zakanyarnan taje bakinkogonnan taigurnani gamida gunji masu farautammu suka ganta tobazasu shigo wannan kogonba domin sunyi imani babu yadda zamu zauna lafiya da ita aramidaya kawai Sai Asifu yaimurmushi yarungume dan,uwansa haka kuwa akayi lokacinda Zakanyarnan ta isa bakin kogonnan sai takicibis dadakaru suna kokarin shigowa kogon koda sukaiarbada juna Sai kawaidakarun suka juya suka fada cikindaji aguje sai kawai Zakanyar takoma cikin kogon itada yayanta Asifu yaimata jinjina alamar godiya taiwani yakare baki gamida daga kai alamar ta amsa Bayan sunsami natsuwa masifu yakwance Jakarsa yadaukomusu guxiri gasassan namane gakuma Salkan ruwansu cikeda ruwa akusa dasu kodasuka fara cin abinci sai Masisifu yadubi dan uwansa Asifu yace yakai dan,uwana abaya kayirantsuwa gamida shan,alwashi cewa lallai duk wuya komai rintsi baxa mika Zinariya gakowaba Sai DILLALIN MUTUWA shin wanene Dillalin mutuwa kuma,awace kasa yake Sannan tayaya kaikasanshi Koda asiffu yaji wadannan tambayoyi sai yai murmushi yadubi dan,uwansa yace hakika dan uwana katambayeni a,inda yadace domin munsamidamarda zamu zauna awannan kogo tsawon kwanaki bakwai batareda muntagayyaraba kokuma wani yakawo mana hari Asifu yacigaba dacewa nahadu MURAIS wato Dillalin mutuwane akasar Turim shekaru bakwaidasuka Shude Sarki Musluhu wato sirikimmu mahaifin ZINARIYA yaturani kasar Turim domin inkarbo dukiyar haraji wajan Sarki Malhas lokacindana isa kasar bayan ammi kyakkyawan tarba naxauna akai zaman fada dani har akatashi akaini masauki sai Sarki Malhas gayyacene Turakansa domin muci abinci lokacin damukai nisa cikin cin abinci muna hira irinna nishada sai Sarki Malhas yakecemin shin yaushe zankoma nacema mutukar gobe kun hadamin harajin danazo karba tokuwa gobe zandauki hanya sai Salki Malhas yace aa lallai katsaya kai kallo domin gobe zamui rage agida kurkun kasata Sai naidariya nacemasa tomenene zankalla kawaidan xakaima yan fursuna afuwa lallaigobe zandauki hanya Sarki Malhas yaidariya yace aiba afuwa zan musuba aduk karshen shekara mukan ware dadaddun yan fursuna saimuhadasu yakida wasu zabbabun sadaukai namu namasamman matsafanesu mashaya jinin dan,adam tabbas wadannan dakaru namu bama futuwa dasu sai guri yai guri saimunga ananema acimmuda yaki to awannan lokacinne muke futowa dasu su tamamana yaki adadinsu sudarishidane amma zasu iya yakinda Sadaukai miliyan sittin zasuyi sunada tsananin karfida juriya matsafane nakarshe tunsuna yara kanana akarainesuda rashin imani dakuma rashin tausayi aciyardasune daga naman miyagun dabbobin daji mamugunta sannan anashayardasu jinin dan,adam kuma anaciyardasu naman dan,adam domin sugagari duk wata halitta dasukai karoda ita tabbas sundabi antu da miyagun dabi,u dangin mugunta keta rashin imani darashin tausayi shinema yasa mukewayesu awani gida namansamman kuma muka zabi hanya guda nakara musu rashin tausayi gamida rashin imani tahanyar zaban mutanen gida kurku jarumai Sai murika hadasu yaki sukuma suna kashesu suna cinyewa domin duk wanda yakashe kawai zaija kayansane yakoma ciki zama abincinsa kodanaji wannan batu sai nagirgixa kuma nai sha,awar ganin wannan dambarwa amma saina tambayi Sarki Malhas shin baku taba arangamada wani jarumi daga cikin yan kurkunnan ya addabi dakarunku na musammanba Sarki Malhas yabusheda dariya yace aiko Aljanne yaigaba dagabadasu tokuwa kwanansa yakare Sai nai murmushi nace amma tabbas watarana zakui kicibiss mugun gamo tabba akwai rananda dakarunku zasui arangamada ajalinsu to awannan ranan zakuga maxa masana sirrin yakin Duniya tabbas wataran Zakui karo da Balbalin bala iii DILLALIN MUTUWA sarki Malhass yadada bushewa dadariya yadubeni yace kaida kashirya gani kisan gilla gobe daganan mukai sallama nakoma masaukina nakwanta duk nakosa gari yawaye domin INGA GASAR MUTUWA To Abokai Muhadu awannan Fili amma INKASAN BAKADA DAKAKKIYAR ZUCIYA KADAFA KAXO MAS,UD YAHAYA FATAN ZAKAXO MIN DA GURASA<<>> Asifu yacigaba daba dan,uwansa labari yanacew lokacinda gari yawaye bayan nai wanka nacaba ado irinna yayan sarakai sai nanufi gidansarki Malhas acan nakarya bayan munkammala sai muka haudawakai munufi Filin gasa tun ahanyarmu naxuwa wannan fili nasancewa bakaramin jama,ketaru awannan guriba lokacainda muka isa sainasha mamaki domin yawan jama,ardake wannnan fili sunwuce Sanin dan,adam tabbas ba,iya jama arkasambane kawaI aa harda namakota nanisa koda muka isa fili sai jama,asukadare subamu hanya koda sarki yashiga fili sai kowa yamike bayan sarki ya isa gurinda aka tanazai maidanxama shida jama,arsa sarki yaxauna muma mukazauna sai mai sanarwa yanacewa yajama,a sarki Malhas yazauna yanzuza afara gasa hoho nan jama,a sukasa ihu da shewa gamida tafi can afutoda dakarun gidan kurkuku tabbas suma furda furdan mazajene sunkai kimanin dubu uku aka sanyasu sahu sahu agaban kejin gasa sannan akabudae murfin gidan dakaru na musamman sai guda goma sukafuta dankari aisafili yadauki ihu kaida ganin mutanennan kasan sunraba hanya da imani akawari dakarun gidan kurku guda dari uku akawatsasu acikin kejinnan turkashi aikamar an watsama kajitsaba haka dakarunan musamman suka dakama dakarun gidan kurkuku wawa sukai kaca kacadasu tun afilin sukama yagannaman gawawwakin sunaci sukwashe gawawwakin sukoma muhallinsu akara bude guda goma Sannan akadibi Kamar dari uku daga dakarun kurkuku aturasu zuwa ga ajalinsu mutanen gari da Sarakuna sunata ihu gamida tafida shewa Dakarun namusamman sukayokan dakarun kurkuku to anannefa al,amarinyafaru wanda yafurgita ilahiri jama,ar kasar sarki Malhas domin kaf ankasheda karun gidan kurku amma sai wani jangwarzo yazamemadakarun mutuwa alakakai yagallabesu yafutunesu ai sai suka fusata sukai kansa sugoman suka rufeshida sarada suka bakidaya sukaimar runfa dankar aikoda jarumin mazannan yai wani kora dama dahagu yakai gaba yakai baya tamkar karya kawai saiganin Dakarun mutuwa akai sunxube kasa matattu jarumin yakwarara ihu wanda saida hankalin kowa yatashi dankari aisai akasako dakarun mutuwa su ashirinafusace kuma ahaukace suka afkamar wani aiki sai maishi kuma lallai sanin aiki tabbas yakan rage wahala tamkar barin iska hakajarumin nan yai fata fatada dakarunnan sarki Malhas yamike yakwarara ihu yai tsawa yai umurni da abude dakarun mutuwa gabadayansu aka budesu sukayo kansa yakwarma ihu yaikansu suna haduwa kamar kan rake haka ya fille kawunan katti goma alokaci guda yasa kafa yabanke dakaru biyar bakiyansu mutuwa sukayi yaki yasarke atsakaninsu tabbas wannan yacancanci akirarinshi da DILLALIN MUTUWA domin duk wani sara duk wani harinasa tokuwa sai yakashe mutane biyar zuwa goma harwani tashi sama yakeyi yana tsinke kawunan dakarun mutuwa kaiyya lallai yau maiyi shiake yima bakidaya acikin sa,a guda tuni sadaukinnan yagamada daukacin dakarun mutuwa bakiya yakashesu ran sarki Malhas yabaci yakwarma ihu yacedaSarkin yakinsa lallai bazamubar wannan tsinannan yarayuba tabbas awannan kasar zaimutu yadda yakashemana manyan jarumanmu toshima Sai yamutu Sarkin yaki yai umurni dawani yanki nada karu dasu afkama Jaruminnan sukai kansa suna ihu gamida kururuwa ai suna zuwa bakin kejinnan Sai jaruminnan yakwarma ihuyasa kafa yadakikejinnan take kejin yajijjige yai sama yadanne dakaru samada dari bakwai Jaruminnan yadaka tsalle yadira akan kejin dakuru sushiga ihu Sadaukinnan yatakarkare yakwarara ihu sauran dakaru suka tsorata sukasa shigan Jaruminnan sai yanuna Sarki Malhas datsinin takobinsa yace yakai wannan sarki kasani bawata gaba ko kiyayya atsakaninadakai kasanya gasa kuma naci gasa saboda haka lallai kada kaikuskuren yakata domin samdarunka bazasu iya yaka taba maslaha kawai tunda nacinye gasato kabarni inyi tafiyata Afusace Sarki Malhas yamike yace kaiwaneneda zakaxo masarautammu kakarkashemana jama,a sannan kaimana baraxana da mutuwa Sadauki yadaga murya yace Muraisu nine Sadauki Muraisu DIllalin mutuwa tabbas ina mai rantsuwada kanwata hadi da kyakkyawan suranta mutanenka dakarunka maxanku da matayenku daxuku dauki makamai tobakidayanku sainakasheku natsallakegawwawakiku naitafiyata Afusace sarki yai umurnida adakaru su afkama jaruminnan dankari kamar wutan daji tamkar barnan iska hakajaruminnan kekakkabe mazaje tamkar mekakkabe kwari tuni tulin gawawwaki fiye dafin kirga sunya waita jini yadinga kwarara kamar datsi yabarke kawunan mazaje gamida sasssan jikin dan,adam sukarika tashi sama kamar tsuntsaye Kaikoda naga barnan wannan sadaukiMuraisu tayi yawaSaina mike gamida kwarara ihu hadeda tsawa cak yaki yatsaya inda Sadauki Muraisuyai watsida wasumazaje guda tamanin dayashake yatsaya atsakiyar gawawwaki jini sai kwarara yake atakobinsa yajike dajin tamkar yatsunduma akogin jinii sai wani huci yakeyi gami da zare idananu Sai nadubi Sarki Malhas nace lallai wannan jarumi bashida laifi kasa gasa yacinye gasa tomenene laifinsa lallaikabarshi yaitafiyarsa Nadubi Sadauki Muraisu wanda nikaina ina masa kallon aljanine nace yakai dillalin mutuwa kaitafiyara babu wani abudake tsakanimudakai Sai yadubeni samadakasa yazo gabana yadurkusa yace inagodiya yashugabana tunfarko dabaku saba alkawariba lallaida banyi Dillancin rayukan mutanenkuba hakadai yaitafiyarsanima kwanadaya nakara nadibi bayi dadukiya gamida dakaru masu bamu tsaro nakama hanya kasanmudankari Munacikin tafiya sai muka tarada ayarin yanfashi na Shugaba Marjun gagarabadau danfashinda yagagaru Sarakunan nahiyammu bakidaya sunta jama,a bisatilas nida jama,ata mukazube aguiwowinmu domin munfada tarkon shugana Marjun[DILLALIN MUTUWA 0-10] Asifu yadubi dan uwansa yace kasani yakai dan uwana lokacinda yam fashinnan suka taremu suntare tawagar Fatakene masu mutukar yawa domin suntare mutane xasukai sama da dubu biyar sukuma dakarun yamfashinnan sunkai kimanin mazaje dubu ashirin abinda yadaure minkai shine ganin sadaukin maza muraisu DillalIn mutuwa adurkushe bisa gui wowinsa shima yana cikin mutanen da yamfashinnan sutare agabana aka cajeshi akwashe duk wani abida yashafidukiya nasa har wani daya daga cikin yam fashinnan yana kwadamai mari amma abin mamaki sainaga yana basu hakuri nakalleshi yakalleni saikawai yakauda kai inda yan fashinnan sukaci gabada cinkaransu bababbaka sukarika cimmutuncin mata agaban idanunmu sai suima mace tsirara su aikata alfasha agabannmu insugama Sai sukasheta amma jarumin mzannan komotsawa baiyiba inda nafara tunanin bashi bane maikamada shine tabbas nasan inshine da wahala yakyale yanfashinnan kawai sai akadauko wata kyakkwan yarinya wanda tundanake bantaba ganin kyakkyawan mace arayuwata kamartaba adaidai wannan lokacinne Jarumin yadago kansa sai yai arbada wannan budurwa shugaban yan fashin yasata agaba yana kyakyata dariya itakuma saikuka take famamyi to awannan lokacinne natabbatarma kaina lallai Sadauki muraisu Dillalin mutuwa shine agabana domin tunda yaga yarinyarnan naga yaxaxxaro idanu yakama kumbura yana saccewa tuni jijiyoyi jikinsa sun motsa alokacin Shugaban yanfashi yafara kokarin cafkan wani sashi najikin wannan Budurwan inda Sadauki Muraisu kecewa aa aaa aa amma ina tuni sarkin yamfashi yadamki kafadar budurwan kaico tabbas da dan fashinnan da yasan masifa da bala in dazai tsokano dabai kusanci wannan budurwaba domin tabanta keda wuya Sai Muraisu yakwatsatsa wata tsawa gamida ihu wanda saida tafurgita duk wani mairai dake wannan yanki saida yaraxana gamida furgita naxaune yamike namike yafadi akasa jama,asufaraguje guje saboda rudewa shugaban yanfashi yai tsawa take jama,a suka tsaya cik suna kyarma to alokacinne yam fashi sufuskanci Muraisu inda tuni Budurwannan tarugoda guda tarungumeshe tafasheda kukan murna shugaban yamfashi yadakama muraisu tsawa yace kai baban soyayya lallai kazake kuma kakafa tarihi inda katada hankalin SARKIN yanfashi Kuddaru Gagarabadau yadaga murya yaceda Muraisu wayekai me katakamadashi Sai muraisu yamaida budurwan bayansa yadubi yamfashinnan yace nine Sadauki Muraisu DILLALIN MUTU lallaiku kama gabanku kokuma bakidayanku inkasheku abanxa Sarki kuddaru yabushedadarya alokaci guda yadaure fuska yai nuni dawami sadauki yace maxa kasa wuka kafarke tunbinsa kadaukomin Budurwan jarumin yaxura aguje yana karaji yanufi Muraisu komotsawa Muraisu bayyiba haryakariso yakawomai suka caraf muraisu yarike hannu kamar ana matse shanya haka muraisu yamatse hannun jarumin yafuxga tuni yatsinke hannun jarumin yakwarara ihukamar rama haka muraisu yasa takobi yatsargeshi dankari ai sai yamfashinnan sukai kuwwa gamida karajinfusata sukaikan Sadauki murai shima yakwarma ihu yai kansu suka hadu atsakiya akai kwaran kwatsam take jini yatartsatsi haduwan farko tashin Farko Sadauki muraisu yakashe mutun dari sunmace kamar kwari nanfa yaki yadau zafi yamfashin suka fusata suka kewayeshi sukamai rumfa sukataru zasumai rufdugu amma da yai wani gumji yai wawan kora dankari bakyau badadi maza suke maganinmaza ai saiga mazaje tamkar yayan kanya suna zubewa matattu akasa Sadauki Muraisu yarika sassara mazaje mutuwa tanabin bayansa tana wafce rayukansu tuni yajike da jin yaimakasa adoda jini yazame musu kamar shaidani tamkar wani aljani duk inda yagilma saikaga gawawwaki naxuba irin kisan gillarda muraisu kema yanfashinnan shine yatsoratasu suka fara tunanin da aljani suke yaki aisai suka xubarda makamansu suka jadabaya tabbas sunanufi sarki Kuddaru yatunkari Muraisune tuni Kuddaru yakwarara ihu yazare takobi yaikan Sadauki Muraisu afusace yana ihudakururuwa shima Muraisu yaikansa suna haduwa Kuddaru yakawoma Muraisu wani sara muraisu yakauce dankari aiki saimaishi tabbas sanin aiki rage wahalane tuni Sadauki Muraisu Dillalin Mutuwa yasa takobi yaima kuddaru wankan wuta yaikaca kacadashi tsananin yanka har yanki yanki na nama ke zabtarewa yanafadi kasa daga jikin Sarki Kuddaro aiko damar ihu bai Samuba sai yakefe kasa matacce tuni yaransa sushiga dawa adaidai lokacinne Zinariya ta farka takama kuku Zumbur Asifu da masifu sumike sunufi inda take kwance NIKUMANAYI KICIN ABA SANYA AKAN DAFA TAB RANGYALFATALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA
.
Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc,
.
A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja,
.
Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi
.
TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA
.
1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31,
2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu,
Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu,
Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook,
.
Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar,
Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa
.
Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99%
Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng
Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg

DILLALIN MUTUWA
Littafi na biyu 2
Na Ibni Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com
DILLALIN MUTUWA 0-11
Lokacinda Zinariya tasa kuka sai Asifu yai shiruda labarin
Dillalin Mutuwa dayakeba Dan uwansa Masifu atare
sukatashi sunufi inda Zinariya ke kwance Asifu yadauketa
tacigaba rurakuka Asifu yarika jijjigata kotayi Shiru Sai
Masifu yace yakai dan,uwana Asifulallai kasani Yarmu
Zinariya nono take nema jin haka Sai Asifu yakalli inda
Damusarnan meyaya kekwance suka hada ido da
itatamike shikuma yatunkareta babu alamar tsoro aikoda
damusar tatuna masifar da Asifu yasaukemata akaron
farko saikawai takwanta takarkace kawai sai Asifu yakafa
Zinariya akarkashinta tasha mamar Damusa takoshi
kawai sai takoma barcinta Farinciki yakama Asifi
yasunbaci Zinarya yaje yakwantarda ita amakwancita sai
shida dan uwansa Masifu Sukoma gurin
xamansulokacinda suka samina natsuwa saiMasifu
yadubi Asifu yace yakai dan uwana mekuma yafaru
bayan Sadauki Muraisu yatarwatsa gayyar
yammfashinnan sannan wacece wannan Budurwan dayai
fada dominta Asifu yai aciyar zuciya saiyaci gabada
labarin Sadauki Muraisu DILLALIN MUTUWA yace lokacin
da Muraisu yatarwatsa yan fashinnan sai Budurwannan
tarugu da gudu tarungumeshi sukadade amanne dajuna
tamkarbazasu rabuba cansuka rabuda juna Sai Muraisu
yakamaHannun Budurwannan zasu fada cikinJeji dasauri
namike nabi bayansu nace yakai Dillalin mutuwa
shinSaurin mekake dabaza katsaya ka amshi
godiyarmuba bisa taimakonmu dakayi Sai yawaigo
yacedani Sam bana bukatar Godiyarku domin nayi
wannan fadane dan yar uwata Reham dama saboda itace
nabaro duniyata to nasameta yanzu zankoma duniyar da
nafuto sai yajuyaZaitafi sai nadaga murya nace yakai
Dillalin mutuwa lallai munasomuji labari awata duniya
kake sannan kuma munaso musan Wacece Rehan Sai
yakara waigowayacemin Mu mutanen jejine ajeji aka
haifemu kuma ajeji muka girma sannan ajeji zamumutu
itakuwa Rehan ruhinace wanda baxam iya rayuwaba
Saida ita yakara juyawa zasu tafi sainakara daga murya
nace yakai Muraisu Kana tsoron bamu labaringarinkune
dankar wani yakwo muku hari koko rowane kake gwada
mana dasauri Muraisu yajuyo yace kai mutumin gari
kasani mumutanen daji bamu santsoroba kuma rowa ba
halimmubane yaci gabadacewa mumutanen jeji mungaji
karrama bakimmune dakuma girmamawa sabani ku
muta alkarya da kuka gaji cin amana gamida tsananin
yaudara wandatsananin cin amanarku gamida
yaudararku itace taraboni da dangina dakuma Duniyata
nashigo wannangwubatacciyar duniyar taku maicike da
xalunci yace muje inbaka labarinasalina dangina dakuma
Duniyata landanan nasa akakafa tantuna Bayi suka
shiryamana abinci kalakalabayan munci munkoshi mun
sami natsuwa sai nadubeshi nace yakai Dillalin mutuwa
muna sauraronka Sadauki Muraisu yace mu yan kabilar
Yadofne muna zaune awani kungurmin daji nesa da
mutane mai suna Raukib tabbas wannan daji dajine dake
cike damiyagun namundaji da bakaken aljanu da
shaidanu tomu atsakiyarsu muke zaune kuma basuda
ikon cutardamu asalinwannan kauyan namu wani
jangwarxon sadaukine maisuna Bilham yakafashi
shikuma yafutone daga kasar Sinari nahiyar Rumawa
Sadauki Bilham yakafa tarihinda harxanxu ba,asami wani
jarumi da yayi irinsaba awannan duniya domin alokacin
yana dan Shekara talatin yakasance daya daga cikin
dakarun kasar Sinari watarana ana fadanci afadar Sarki
Barkam sarki Sinari Saiga takarda daga azzalumin Sarki
Sarki Ramu ibn Ramamma sarki Barkam yakarbi wasika
yaba maga takarda yakaranta kowa yaji afili maga
takarda yafara karantawa Wasika daga Babban Sarki
Ramu bn Rammama zuwaga Sarkin Sinari Sarki Barkam
inamai Sanarkai cewa nayi niyyar karafadin kasata da
kuma yawan mutane saboda haka inamai umurtanka
dakaraba kasarka biyu kabani rabi kokuma inyi gagarimin
hawa in yakeku inkarkashe maxajenku inmaida kasar
Sinari karkashi ikonabakidaya wohoho aikoda jama,a
sukaji abinda wannan wasika takunsa saihankalin jama,a
yatashi inda tuni wasuma sun fasheda kuka shikansa
Sarki Barkam hankalinsa yatashi bakomai yatadahankalin
jama,ar kasan Sinariba facesanin wanene Sarki Rumu bn
Rammama yakasance bakin axxalumine gashida
taDakaru mai tsananinyawa tabbas yawan dakarunsa
kawai sun ninka jama,ar kasan Sinari maxansu
damatansu tsofaffinsu da yaransu cikinrudu darudewa
SarkiBarkam yashirya tattaunawada yammajalisarsa
domin neman mafuta koda akafaratattaunawa sai
kashitara dagacikingoma na yammajalisa sukabada
Shawaran cewa abi umurnin Sarki Ramu akasa kasar
Sinari biyu abashidaya wannan shawara na yammajalisu
yatashi hankalin sarkin Sinari domin shi bashida ra,ayin
bin umurnin Sarki Ramu sai yadubi Sarkin yakinsa yace
yakai dirkan Sinari shin menene ra,ayinka gameda
wannan lamari kawaisai Sarkin yaki Marzuk yace
lallaifabaxamu iya yakida Sarki Ramuba domin yafimu
yawandakaru tarin makamai sannan shi shahararrem
maxafine lallai ashawarata mumika wuya gamida
Sallamawa muraba kasarmu biyu mubashidaya dankari
awannan lokaci Bilham yakasace karamindakarene maiba
yammajalisa kariya kuma yakasance mai tsananin
kishinkasarsa aikoda yaji furucin sarkin yaki sai
yakwarara ihu yace baxai yuwaba lallai baxa mumikama
Sarki Ramu koda kaxa takasarnanba mamaki yakama
yammajalisu sukazurama Bilham idanu afusace Sarkin
yaki yacedashi wayekai mekatabayi atarin jarutarka
dakake kokari jawomana bala i Bilham yace balallai
natabakafa tarihi abayaba amma awannan karan bani
kadaiba dakarun sinarine zasukafa Sarkin yaki
yacedakyau to daga yaunasauka amukamina nabaka
kaine zaka jagoranci dakarun Sinari kugwabza yakida
SarkiRamu kuma mutukar kainasara kazamaSarki
yakinKasar Sinari Har,abada Bilham y ce mutakar sarkina
YA AMINCE ZANXAME MAMAKIYAMMU
DILLALINMUTUWA GINII
DILLALIN MUTUWA 0-12
Koda Sarki Barkux yaji furuci dakuma alwashi na sadauki
Bihamu sai yamike yadafa kafadan Bilham yace dakyau
jarumin maza dama maxa suke maganin

Please Login or Register in order to submit comment