Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mahaifinsa sarauniya Nurul,amati
tadubi Bilham da abokansa tace tokunji hakikanin
labarimmu Sadauki bilham yace tabbas labarinku
labarine mai ban,al,ajabi kuma na,amince xamui wannan
yaki tare koda sarauniya Nurul amati Sarauniya
nurul,makati suji cewa sadauki Bilham ya amince xaiyi
yaki taredasu saifariniki yakamasu suka rungume
junasannan sadauki Bilham yadaga murya yaceda
dakarun aljannu da mutane miliyan uku dasu sarauniya
Nurul makati sutanaza yace kaimaxaje lallai kowa
yashirya domin gobe xamudauki hanyar birni nashida
lallai kowa yashirya shirin Dillancinmutuwa domin sai
maitsawon raine xai isa birni nabakwai gari yawaye
hasken rana yakarade ko,ina maxaje sunyi sahusahu
kawai anajiran futowar Dillalan mutuwane dankari
aikoda abusa wankaho sai kofar fada tabude dakaru
sukara gyaratsayuwa saiga Sadauki Bilham da abokan
tafiyarsa sunfuto cikin wanigagarumin shigar yaki kai
inkagansu saikarantse Shaidanune,adamar sadauki
Bilham Da sarauniya Nurul amati hagu kuma sarauniya
Nurumakati akasaki gangunan yaki Dillalan mutuwa suka
haye daakansu sukadauki hanyar Birni na Shida inda
sukarika tafiya maitaken yadakaninka kaita kanka saida
sukai kwanaki iku suna tsulagudu adokardajisuna haure
tudu dakari gamida ratsa koramu da tsaunika kwatsam
suna cikin tafiya sai akarangada wata guda mai
ratsakwanya gudan takarade ilahirin daji tuni Sadauki
Bilham yai umurni da,atsaya cik dakaru suka tsaya shiru
bawani motsi cansai akafarajin wani kara kamar kudan
xuma Sadauki Bilham yadaga murya yace maxaje
kufudda baka da kwarinku kuishirin turamakiya kiyama
cikin wani irin hanxari dakaru suka fudda baka gamida
dana kibau tabbas sanin aiki rage wahalane domin
sunadana kibaudinsai wasu bakaken aljannu masu suffan
batoyi sukabayyana asararin samaniya tsananin yawansu
yafi karfin dan,adam ya irgasu nanfa suka fara feshin
wuta suna kone maxaje suma dakaru na,ammfani da
kibau suna harbosu amma dayake aljannunnan asama
suke sai barnansu yayi muni sukarika babbake dakarun
sadauki Bilham tamkar barnan iska koda Bilham yaga irin
barnan da,akema jama,arsa sai yakwarara ihu
ya,ambaciwasu kalmomi take abokan tafiyarsa suka
kewayeshikamar tsuntsayehaka sukatashi sama sutunkari
aljanunnan domin,ayita takare asararinsamaniya ai suma
sarauniya Nurul makati sukai sama TOFA NIDABANIDA
FIFFIKE,;;;;#DILLALIN;;;;;#MUTUWA 0;;;;;;;35
Lokacinda Sadauki Bilhan da abokansa sukai sama domin
suhadu da Aljannunnan masu suffar batoyi sai Sarauniya
Nurul amata da Sarauniya Nurul makat suma,susabi
wasu zantuttuka dagakalaman surkulle tuni suma
sukatashi Sama subi bayan Dillalan mutuwa kwaram
Kwatsam tabbas aiki sai masanin aiki domin Dillalan
mutuwa suntunkariBatoyinnanne dawasu bakaken
Garkuwa wanda akasarrafasu da duwatsun wuta sukarika
amfanidasu gurinkare wutar daBatoyin ke fesomusu
Suktsa cikinsu dankari nanfaakulla cinikin mutuwa domin
tuni Dillalan mutuwa sukama ragargaxan,aljannunnan
asararin samaniya suna musu fillafilla suna kadosu kasa
sama tahadu tayamutse ihu kururuwa gamida karajin
kutuwa yarikita tsuntsaya masushawagi asamasukarika
fadowa kasa matattu haka Suma Sarauniya Nurul amati
dayar uwanta sufasa taron batoyinnansuka datsarsu suna
watsosu kasa aikoda adauki lokaci anawannan gumurx
sai akanemi aljannu masu Suffar batoyi daya akarasa
domin kaf Dillalan mutuwa sunturasu kiyama atare Suka
sauko kasa suka riski Jama,arsu akabinnne wadanda
akarasa aima juna Jaje sannan akadauki Hanya acigabada
dafiya domin riskan birni nashida acan Fadar Sarki Ramu
bn Rammama kuwa duk abindake faruwa yanakallo
aikoda yaga Dillalan mutuwa sunyi nasaraakan Aljannu
masu suffar Batoyi sannan sunci gabada Tunkaran birni
nashida sai hankalinshi yatashi xuciyarsa tahassala
yakama cika yana batsewa yakumbura yana Saccewa
yaxagi rana yaxagi wata yatakarkare yakwarara ihu wada
daukacin Daular Rumawa saida aji ihunnan yadunkule
hannu yadaki wani Sashi naginin fadar take gini
yadagargaje yakwarara ihu take manyan mashawartansa
suka kewayeshi Saidai anrasa wanda xaimar maga domin
TALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA
.
Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc,
.
A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja,
.
Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi
.
TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA
.
1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31,
2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu,
Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu,
Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook,
.
Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar,
Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa
.
Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99%
Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng
Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg

xai,iyasa takobi yasare kammutum Sarki Ramu yadakama
mashawartansa tsawa yace kaitsinannu lallai mulkimmu
nashirin kubucemana daularmu nashiri rugujewa shin
hakaxamuva ido kanana yara sucimu da yaki harcikin
virnimmu Sai babban bokansa maisuna Salbara yai ajiyar
Zuciya yace tabbas yarannan sunci sunansu Dilallan
mutuwa domin sushararrune afannin yakisa
anhorardasune abisa kisa gamida daukan Fansa sannan
basuda tso kuma basa shakkan dukkkan wani da,namiji
tirarrune kuma kuma maxajen famane afannin yaki
Sarkyadakama Boka Salbara tsawa yanacewa kaisakarai
shi xaka fadama na,hanyarda xamukashesune
bayababansuba Boka yace kagafarceni Sarkina lallai
kasani Zaka iyacin galaba akan makiyinkane kawai
idankasan iyakar karfinsa saboda haka xamu tura musu
aljannu guda biyu kuma dukkansu ba,atare xasujeba aa
daya bayan daya xasuje wanda yainasara shikenan Sarki
Ramu yace wasu irni aljannune masu karfin dantse
dakuma tsananin taurinrai Boka yace sudin masiface
daga masifun duniya Nafarko ana kiransa DARGAXA shi
uwarsa tayi aikin bauta afadar sarki Nu,umanu naciki
littafin kundin tsatsuba takasancene maikula tarkacen
tsafin sarki nu,uman tasamu yancinkantane alokacin da
Sadauki Hubairuru yaigalaba akansa asakamakon
xamandatayine awannan fada tasami sirrikan tsafi guda
dubu daritaradacasa in,daidai tolokacinda cutar aja,i
yariketa saita zazzagema Danta aljaniDargaxa sirrikan
tsafinta kaf sannan tamutu wannan daliline yasa aljani
Dargaxa yaxama gagarabau domin tunda yake
arayuwansa baitaba gava da gaba dawani jarumi ko wata
tawagar mayakana al,jannu kona mutane sunyi galaba
akasaba inyatunkari gari komai girman gari sai yashafeta
shiyasa akemar kirari dasuna Annoba saikuma aljani
nabiyu maisuna Gaidar shikumayakasamce haifaffene
daga kaddara domin tarihi yanuna cewa,anhaifishine
alkacin yakin Duniya yayin akai arangama tsakanin Sarki
Kurungu maiduniya da samarin ASkandariya karkashi
jagorancin axifatul axifa uwar maxa saboda haka masifar
yakin akansa yakare shiyasa yakasance hatsabibi kamar
Sarki Kurungu shiyasama akemar lakabida Wutar daji
Sarki Ramu yace to yanwakatura yatunkaresu Boka yace
natura musu aljan Dargaxa annoba kuma tabbas sai yayi
nasara akan Dillalan mutuwa ,acan dokar daji kuwa
Dillalan mutuwa natatsula gudu sunaketa sahara da
koramu suna ratsa Sarkakiya gamida haure tsaunika
daduwatsu kwatsam sai sukahangi watabakar guguwa
agabansu guguwace maitafe da iyayikai macixai kunamu
miyagun namundawa kai harda takubba sunakaikawo
acikin guguwan sannan akwai wata koriyar wuta itama
saitoroko take acikin guguwarnan tabbas basai wannan
itace akema kikari dacewa Guguwar annoba domin duk
inda taratsa saitakone koma meyedata riska ruwa ko
dutse itatuwa kotsauni indai tabitakai to yaxama tarihu
wani ihu dakaraji ketashi acin wutar tatunkari Dillalan
mutuwa daniyyan yimusu Kurmus tashin hankali domin
lokacinda DakarunNnan Masu rufama DILLALAN
MUTUWA BAYA suka hango wannan masifa sai sukaja
suka tsayacak batareda antsaidasuba fuslkokinsu cike da
tsoran,mutuwa kiris suke jira sushiga daji tuni dawakai
sunkama xarya sunaneman shiga daji domin sungama
furgita daganin masifarda take tunkarosu koda
SadaukiBilhamu yaga haka sai yakwarara ihu yace
kaikanana jarumai lallaikusani wancan annobar dake
tunkaromu yawuce saninku kuma yaxarce tunaninku
saboda haka tunkaransa sai Dillalin mutuwa yakara
dagamurya yace kujadabaya take maxajesukajabaya
Sadauki Bilhamu yace ina Dillalan mutuwa take sukayo
gaba sugoma Shahudu sai Sarauniya Nurul makati da
Nurul amati suma suka shiga sahun Dillalan mutuwa Sai

Sadauki Bilham yaganta sai yakwarma ihu yasa
hannayansa biyu yakama gawawwaki makamakan
aljannunnan kamar jarirai haka yaiwatsidasu yasunkuci
Gimbiya Salbiya yana kwarara ihu yakaita gurin Su
sarauniniya Nurul Makati sukarbeta yajuya aguje yakoma
domin acigaba daneman Umad da Amad kaiya ai yana isa
gurin sai yatadda abokan tafiyarsa sundurkushe bisa
Guiwowinsu sunkewaye gawawwakin Umadda Amad
suna rusa ihu aikoda Sadauki Bilham Dillalin Mutuwa yai
toxali da gawawawwaki abokansa biyu sai yakame kam
atsaye tamkar yamutu saida yaidakika goma atsaye kuma
akame ko numfashi bayayi can yasaki numfashinsa
yaruga aguje yaje yarungumi gawawwakin yafasheda
kuka yana ruri yafara tuna lokacinda suka taso tun asali
sugoma shahudene kuma anguwansu daya suntasone
datsananin kaunan juna sam basa taba yarda sutafi wani
guri batareda dayansuba inko wani yaxalunci dayansu
alokacin basa gurin tokomai girmansa indai sudawo tosai
sundaukama dan,uwansu Fansa kotahalin kaka ganin,irin
wannan shakuwane da nunama juna amana da yaran
keyi sai,iyayansu suhadakai sukai yaransu Makarantar
horan yakidake birnin Sadaukai acanne suka sami
gagarumin horon yaki saida malaminsu yajarraba
jarumtarsu sau goma shahudu yana turasu gurare masu
tsananin hadari gamida Saidarai amma babu wanda
sukafadi koda yaga haka sai yasallamesu yasadasu da
iyayansu sannan yacemusu lallai kada suyarda subar
yaransu sununa jarumtarsu akasar Yamen
dominnangaba jarumtarsu xata bayyana kuma saita xaga
Duniya tofa shinesuna xaune saiga Sarkin Rumawa RAMU
bn Rammama yai baraxanar rushe Kasar yamen kokuma
sumika wuya sukoma karkashin mulkinsa bakidaya
yammajalisa da dakarun kasar yamen sunkaraya
sunsallama sun amince xasu mika wuya gaSarki Ramu
inda tsananin Bakinciki Sarkin Kasar Yamen yakebe acikin
masarautansa Zaikashe kansa to alokacinne Dillalan
mutuwa subayyana agabansa suka hanashi kashekansa
sannan sukaimar rantsuwar cewa sugoma Shahudunnan
xasutunkari daular Rumawa su yaketa surusa mulkin
Xaluncin Sarki Ramu sukafa tutar adalci to ananne yar
sarki Yamen Ginbiya Salbiya tashiga cikin Dillalan mutuwa
suka tunkari birane Bakwai sunketare biyar saura biyu
adaidai,nanne Sadauki Bilham yadawo daga tunaninsa sai
yamike suma abokansa sukamike yakallesu yace yaku
Dillalan Mutuwa hakika yau munfadi akasuwancimmu
kasuwa tabaci munrasa abikammu biyu wanda mutaso
tare munsamu tare kuma munrasa tare yaxare takobi
Yace Radadin Mutuwa yasamu xubar dahawaye yadaga
murya yace tabbas xamununama makiya cewa KUKAN
MAXA BALA,INE yace zamuimagani na Sa,adaya Sannan
zamu tunkari Birni nashida Murusheta a SA,ANNI SHIDA
Tabdi Bari in NEMI TOWO DOMIN XA,AYITA
;;;;;#DILLALI MUTUWA 0;;;;;36;;;;37 Bayan an binne Umad
da Amad sannan akaima wadanda sukaji rauni magani
akadaura wadanda sukarye,take Sadauki Bilham yabasu
wani bakin ruwa sukasha dankari aisai komainasu
yadawo daidai masu raunuka suka warke wadanda suka
karye take suka warke Sadauki Bilham yai tsawa dakaru
suka mike suka haye dawansu Dillalan mutuwa suka shiga
gaba suna muxurai kamar mayunwatan xakuna Sadauki
Bilham yace yaku Dillalan mutuwakusani zamutunkari
birni nashida kuma babu wata halitta mutun ko,aljan
daxata iyada dakatardamu lallaiduk masifar daxata
tunkaromu muma mutunkareta da balbalin bala i
mukauda ita yadaga murya yace kai tawagar aljanu da
mutane dakuke rabe abayan Dillalan Mutuwa lallaikusani
zamui tafiyace tabasbasani basabo saboda haka kushirya
shirin yakin Mutuwa kodai kukashe kokuma,akasheku
Yadaga murya yace muje amutu ko airai Kasuwancin
mutuwa dolene, Dillalan Mutuwa sukaxaburi dawakai
sukai kudu suma Dakarun sarauniya Nurul amati da
Sarauniya Nurul makati daga tawagar aljanu da mutane
sukabi bayan Dillalan mutuwa suna cikin sheka gudu
tamkar xasu tashi sama sai sukaji ankwarara ihu sannan
sama takama cida ashiga sakin tsawa da walkiya Sadauki
Bilham yace kada wanda yatsaya lallai mucigaba da
kwarara gudu domin riskan birni nashida kuma duk wata
tawaga tashagabanmu dan tatsaidamu tomu afkamata da
yaki mai suna tafida gidaka baxama kuma babu tsayawa
dankari Sukaci gaba dama dawakai kaimi tsananin gudu
har sama dawakai sukarika tashi dan masifa wohoho
kamar farin dango tamkar Farin annoba haka dakarun
aljannu kesaukowa daga sararin Samaniya tako,ina suna
tunkaran Dillalan mutuwa batare da ix,niba kuma
batareda sun tsayaba acikin massifan gudun
dadawakansu sukeyi Dillalan mutuwa dakuma dakarun
su Sarauniya Nurul amati suka fudda baka da kwari atare
suka dana kibau marasa adadadi suka harba kayya kibau
suka watsu asama kama kdan xuma tadii fashi bannan
aiki aituni guri yayamutse wuta takama ko,ina tamkar
karmami haka Dillalan mutuwa sukarika ragargaxan
makiya batareda suntsayaba haka suke Fillewa da farke
tunbin makiya kaiya lallai maza suke maganin maxa
domin Sadauki Bilham wani irin kisa yakema makiya
maitada hankali domin sai yasare kawunan maxaje
hamsin sittin alokaci guda inko yaisuka damashi take
yake soke mutum arba,in inyasa kafa yadaki doki tosai
dokin yabangaji dawakai sama da goma duk suxube
matattu dadawakai da mahayansu akarika masayan
takubba sarawa tare da karewa gawawwaki suyawaita jini
yarika feshi yana malala akasa kamar teku tabarke
kawunan aljannu da mutane suka rika tashi sama
gawawwaki surika xuba kamar ruwan sama duk wannan
masifa da ake saukema juna anayinsane aguje babu
tsayawa,yaki yai yaki masifa taimasifa Dillalan Mutuwa
sucigaba da kulla kasuwacinsu sauna bigewa farkewa
sokewa gamida fillewa itakuma mutuwa tanabin bayansu
tana dakama masu karan kwana wawa tana turasu
kiyama saida adauki tsawan sa,aguda anawannan bakin
gumurxu sannan akanemi makiya akarasa bakidaya
sunmutu dukda cewa anrasa dayawa daga cikin dakarun
aljanu da mutane sannan wasu daga cikin Dillalan
mutuwa sunsami munanan raunuka awannan yaki
jinkinsu naxubarda jini amma sai Sadauki bilham yace
kada atsaya lallai acigada sheka gudu har sai anshiga Birni
nashida KAI YUNWA AKAWO SHAYIMANADILLALIN MUTUWA ;;;;;;0;;;;;;38
Dillan Mutuwa sukacigaba daketa kiraxan maxaje suna
banke jarumai gamida datse kawunan makiya kayya
komai yaciga da yamutsawaharsaida akanemi dakare
daya acikin makiya akarasa akacigaba da surfafa gudu
Har suka isa KatangarBirnina shida Katuwar katangane da
akai gininta da bakin dutse tsaYinta yafi karfin dan,adam
yakama yahaura kota halinkaka sannan an sa wani
Katuwar kofa wacce akasana,antata da tsallar bakin karfe
nanfa akai cirkocirko abakin kofar domin aNgarkame
kofar take nanfa akafara gwadama Kofar karfi dan
akaryata amma kofar ko motsi batayi sai akoma fannin
tsafi namma yaxamo abanxa aka jarraba dabara namma
bariba Sai sarauniya Nurul makati ta umurci aljannu
dasu jarraba tashi sama sukure tsawon katangar sufada
cikin birnim,take tawagar aljannu sukatashi sama
daniyyar haura katangar kayya lallai rashin sani yafidare
duhu domindasunsan masifan daxasu tarar dabasui
kuskuren jarraba haura katagar namba domin
alokacinda aljannu sukure tsayin katangar nan sufara
kokarin haurawa aisai wata koriyar wuta tai feshi take
takone aljanun bakidaya suka fado kasamatattu dankari
hankalin Dillalan mutuwa yatashi Sadauki Bilham
yakwarara ihu yamatsa gaba ya,ambaci wasu kalamain
surkulle irinna sirrin yaki take abokansa Dillalan Mutuwa
suka jeru dashi sukalli juna sai sukajada baya taku bakwai
sannansubarka ihu gamida kururuwa sannan suka futa
aguje kamar an harba kifiya sutunkari kofannan
damasifar gudu tsananin gudu harsuna tada kura suka isa
gindin Kofa atare kuma alokaci guda suka barka Ihu
sudaga kafafunsu sudaki kofarnan kayya wani mutum
wane alja tabbas yaki saida makami domin suna
bangaxar kofarnan take kofan ta jijjige taisa sama ta,fada
cikin Birnin tadanne wani yanki nadakarun birnin tarushe
gidaje bila adadadin kofar nagama xama akasa Dillalan
Mutuwa Sukai tsalle sudiraakanta sannan Sarauniya
Nurul amati da Sarauniya Nurul makati dadakarunsu
suka fado cikin birnin sukaiSahu abayan Dillalan Mutuwa
tofananfa Dakaru daka cikin sassan birni nashida lunguda
sako sushiga barkowa suna jera sahu kai inkagansu saika
rantse mutanen duniya aka tarosu saida akadauki tsawon
sa,aguda dakaru nahaduwa bakidayansu suna sanye
dabakaken kayan yaki wasuna bisa manyan dawakai
wasuna xababbun dakarun kuma suna bisa giwaye nanfa
afara kallonkallo can sadauki Bilham Dillalin Mutuwa
yamatsa tsakiyar Filindaga yadaga murya yace kai
tarontsinannu gantalallu lallai kusani ayaune birni
nashida xaibar hannunku zaikuma dawo hannummu
saboda haka kunada xabi kodai kuxubar da makamanku
kokuma kumutu xabi yarage naku Ran abokan gaba
yabaci atare kuma alokaci guda sukwarara ihu suka saki
linxamin,dawakai suka tunkaroshi aishima sai yakwarma
ihu yaxare takubba guda biyu yafalfala aguje
yanacewalallai yaune xa,abuude babbar kasuwan
mutuwa saura kiris suhadu saikawai yarabu sama dagida
dubu goma ya,afkama makiya dasara dasuka kuma
asannanne Saura DillalanMutuwa sukarasu dasauran
dakarusukariso yaki yasarki masifa takullu futuna tatashi
kayya lallai futuna akwance take kuma bamai tasota sai
tsinanne domin wani irin masifar yakine Dillalan mutuwa
kesaukema makiya atare suke kaisara kuma atake suke
kaisuka aduk lokacinda sukai Sara tosuna kashe makiya
samada dubu goma sannan idan sukai Suka sukan soke
maxaje sama dadubu goma tamkar barnan iska kamar
gonara daga kogi haka Dillalan Mutuwwa suke fatalida
rayukammakiya sarauniya Nurul amati tafara tashi sama
tana feshin wuta tana babbake makiya tuni hayaki
yaturnuke birnin wuta takama ilahirin birnin Sarauniya
Nurul makati kuwa gaturane biyun ahannayanta haguda
dama duk dakarendayai arangamada itatofaxai kwana
kiyama taiface faceda jini tamkar wanda akatsamo
atekun jini tabdiijam itakuwa Gimbiya Salbiya
wasukananan takubba tarike inda tarika shawagi tana
tura maxaje lahira yaki yaiyaki gumu yaigumu
masifataimasifa inda Xababbun dakarun Sarki Rama bn
Rammama mahaya toran giwa sukarika kashe jama,ar Su
sarauniya Nurul domin susambasa tabo sukarika barna
tamkar bakar guguwa anawanna yakinne Dakaru Mahaya
Giwa sukai nasaran kashe Dakaru biyu acikin Dillalan
mutuwa bayan bakin gumurxu kaiyya ai faruwan hakan
saida yai sanadiyar yaki yatsaya cik nadakiku talatin
kamar anbusa a usuR Dillalan mutuwa sukwarara ihu
sukai wani xarya suka afkama makiya aiwannan karon
amakance suke yaki domin hadawa suke da doki dakuma
maidoki sukashe Sadauki Bilhamu Dillalin mutuwa
yagama fusata da hassala domin yawatsar damakamansa
saidai yasunkuci doki da mahayinsa yai watsidashi yaki
yakaxanta dukkuwa inda Sadauki Bilham yaikaroda
mahayin giwa todunkule hannu yake yagabxama giwar
duktake giwar take birkicewa akasa tadanne mahayinta
haka suma abokansa suka rika aikatawa aikoda akai wani
turxa akai akomo kura tahadu taisama talullube ko,ina
adainaganin komai sai jinkaran takubba da,ihun maxaje
sai feshin jini gamidakugin futanrai adauki tsawan sa,a
uku ana uwarwatsi sai guri yaitsit akadaina jin karan
takubba adainajin ihun maxaje can kura tayayekomai
yabayyana kayya abin bakyangani domin bakidaya
ilahirin dakarun Sarki Rama bn Rammama aljanu da
mutane dasuka taru abirninashida kaf babu mai rai haka
bakidaya dakarun Su sarauniya nurul amati da Nurul
makati aljannu da mutane bakodaya bakidaya summace
awannan yaki sai yarage sauraSadauki Bilham da Gimbiya
Salbiya dakuma Dillalan Mutuwa guda bakwai dakuma
Sarauniya Nurul amati da yar uwanta sukarage suma
dukkansu sungalabaita domin babu tabbacimma xasu
rayu domin miyagun sara dasuka ajikinsu tsiyayar jini
kawai sukeyi kaikace antsamosune agogin jinine TAB
;;;;;;;#DILLALIN MUTUWA;;;;;0;;;;;;;39
Sadauki Bilham yakwarara ihu yace yaku abokan tafiya
lallai kusani ahalin yanxu Birni nashida
yashigohannummumu tabbas munyi nasara kuma mun
fadi domin munrasaDillalan mutuwa har mutum biyar
domin mugoma shahudu muka Futo amma yanxun
sauran mugoma sannan daukacin dakarun aljannu daga
rundunan sarauniya Nurul amati dakuma Sarauniya
Nurul makati babu kodaya Munrasasu yadaga murya
yace yaku Dillalan Mutuwa kushirya domin baxamu
xaunaba kawai xamu tunkari Birni nabakwaine domin
ayita takare tuni Dillalan mutuwa sukahaye dawakansu
Sai Sarauniya Nurul Amati taje gaban Sadauki Bilham
tace yakai wannan Dillalalin mutuwa tabbas nasan ranka
yabaci hankalinka yatashi domin karasa abokanka har
mutum biyar sannan muma munrasa dakarummu to
amma kayi tunani yakai Dillalin mutuwa kai mutum nawa
kakashe abokanka mutum nawa suka kashe Nida yar
uwata nawa mukashe lallai tulin gawawwakine dabazasu
irguba Sadauki Bilham yace yanxu mekike nufi yake
Sarauniya tace ina bukatan muxaunatsawon kwana biyu
abirni nashida muima junanmmu magani muhuta
musamu natsuwa kakaramana huron yaki sannan
mutunkari Birni nabakwai domin gabatarda
kasuwancimmu na mutuwa koda sadauki Bilham yaji
kalaman Sarauniya sai yakalli abokan tafiyarsa Sai
Gimbiya salviya tace maganarta gaskiyane lallai muna
bukatan karashiri domin xamu fuskanci Babban Sarkine
Sarki Rama bn Rammama nan akayada xango jama,ar
birni nashida sukai mubaya,aga Sadauki Bilham take
akakarya bakar tuta tutanxalunci mai hoton kan kura
inda akafa Koriyartuta da hoton takobi t tutar adalci
jama,ar birni nashidasukaita murna gamida Fatan nasara
ga Dillalan mutuwa bayan kwanaki biyu Sai akai harama
tawagan Dillan Mutuwa tadauki hanyar Bininabakwai
birnin karshe domin su fuskanci sarki Rama da Jama,arsa
ayita takare tawagace tamutum goma shadaya sai cikon
nashabiyun aljana Nurul amati gudu suke tsulawa kamar
xasukure duniyar dankari sunacikin wannan gudune sai
yanayi gari yafara canxawa daga daidai xuwa rashin
daidai domin wani masifaffen xafine yagauraye ko ina
sama tarikide taijawur kamar xaai ruwan wuta tsananin
xafi kamarnumfashinsu xaidauke dawakansu sukama
sassarfa akarshe suka Durkushe kasa Dillalan Mutuwa
sukaitsalle sudira akasa inda take dawakan suka sheka
lahira Dillalan mutuwa sukai sahu Sadauki Bilham yace
yaku abokaina lallamukasance cikin shirin yaki domin
da,alama xamui arangama dawani Shaidani dankari
kamar anajira yarufe bakinsa sai akwatsatsa tsawa da
walkiya mairaxanarwa take Dakaru masu jajayen damara
sukarika dirowa daga sararin Samaniya tamkar yayyafi
haka maxaje kesauka saida tarinjarumai yakai kimanin
miliyan ukusannan akara kwarara ihu saiga Shugaban
wannan tawaga yadiro shima daga sama yakalli Dillalan
mutuwa yakece dadariya akarke yakwarara ihu yanunaSu
da tsinin takobi yace kaitsinannu ganta lallaikusani yauce
karke kasuwancinku,yadaga murya yace hakika kundade
kuna dinllanci rauyukam maxajeYagirgixa kai yace to
ammfa yau Ni Sadauki Namruxu nine xanyi Dillancin
rayikanku sadauki Bilham yadakamai tsawo yace kai
wawa lallai kasani maxa basuda lokacin ja,injakawai idan
kacika jarumi kataho muhadu mugwabxa domin asan
suwaye xasu mutu kuma suwayexasurayu Ran aljani
Namruxu yabaci yakwarara ihu yadakama
dakarunsatsawa yace kaimaxaje lallai kununama Dillalan
mutuwa sukananan Jarumaine dakaru sukwarara ihu
sukayo kan Dillalan mutuwa sunakaraji gamida ruri
sadauki Bilham yace yaku abokan tafiya kugyara
damaranku kurike makamanku da karfi kutunkari
makiyanku domin gudanar da kasuwancinku Sukwarara
ihu suka futa aguje kamar Futan kibiya suna ihu
dakururuwa sunufi Dakarun sadauki Namru suka hadu
atsakiya akahadu akaikwaram yakiyakacame maitada
hankali masifa takullu sukarika musayan takubba karan
takobba yakarade ko,ina kura tahadu taisama kai wannan
yaki yakai yaki kuma masifa taimasifa saidai kaga Maxaje
sunkewaye Dillalin mutuwa amma da yaigunji yakaikora
saikaga maxaje naxuba akasa amma saboda masifa da
jarraba saikaga sunmike sdakarun sadauki Namru basa
yanko kuma basa soko tabbas kaifida tsini baya tasiri
ajikinsu babu wata gaba da Dillalan mutuwa basu sara
ajikin dakarunnanba amma kogexau sukuma sukasa
daura takobinsu ajikin Dillalan mutuwa kaikoda aka dauki
tsawom sa,a uku anadambarwa amma ko dakare daya
babu wanda akaima kwarxane sai Sadauki Bilham
yaiwasu sarkakkun maganganu takeDillalan mutuwa suka
janye jikinsuafilin daga sukoma gefe guda suna maida
numfashi,Sadauki Namruxu yakeceda dariya sannan
yadaka musu tsawa yana cewa kaikanana jarumai
shinkun dauka mu,irin maxaje dakusaba karodasune
yadaga murya yace kai tsinannu lallai kusani idanku
Dillalan mutuwane tomumune masu sayan mutuwa
danhaka kunada xabi guda biyu kodai kuxubar
damakamanku kudurkushe bisa guiwowinku kusallama
gamida mikawuya kokuma kufuskancemu da yaki nida
Jama,ata muturaku kiyama ran Sadauki Bilham yatashi
xuciyarsa takama tafasa yakama cika yana batsewa
yakwarara ihu yace yaku abokan tafiya lallai kada wanda
yashiga wannan yakidominwannan lokacinane yadakama
Sadauki Namru tsawa yanacewa kai tsinanne kaida
jama,arka lallaikushirbarin duniya domin yanxu
xanturaku kiyama yakara kwarara ihu yaxaro wasu
takubba guda biyu yakarci kasa yafuta aguje yatunkari
sadauki Namru da tawagarsa yanacewa kai tsinannu
maxa bisa kanku domin mutuwarku ayau dolene kutaho
kukarbi mutuwa kyauta dankari bakidaya dakarun
sadauki Namruxu sukwarara ihu sukai dauki kan Sadauki
Bilham DILLALIN MUTUWA,kai inkagansu saikace
dakarun duniya ataro domin gabatar YAKIDUUNIYA
sHaYiYa iSo,ga soyayyan dankali;;;;;;#DILLALIN #MUTUWA 40;;;;;;40
Lokacinda Sadauki Bilham yaxare takubba yakwarara ihu
yafalfala aguje yatunkari shaidanun aljannunnan sai
suma sukwarara isu sukayo kansa yawa kamar farin
annoba saida yarage saura kiris suhadu sai Sadauki
Bilham Dillalin mutuwa yadaka tsalle yadira atsakiyar
aljannunnan wohoho tabbas wani aikin sai dangado
kuma maza suke maganin maxa domin wani sabon salon
yakine Sadauki Bilhamu yaxodashi tsalle yakedakawa
kamar biri yana taka kafadun aljannunnan yana soka
musu wuka atsakiyar kai adaidai mudigarsu take surika
sulalekasa suna fadi matattu kamar wani aljani haka
yaritasu yarudasu suka tashi hankulansu shiko yacigaba
dasaukemu ruwan bala i akawunansu yaki yai yaki masifa
tai masifa guri yahadu yai bakin kura tarufe ko ina
bakajin karan komai sai ihun aljannu da karan haduwar
takubba kaiyya masifa bakyau ai tsananin bala i dake
wanxuwa awannan yaki sai guri yadaukauri xafi
yakiyatsananta iska taikaranci hatta Abokan tafiyan
Sadauki Bilham saida sutakura suji Kamar nunfashinsu
xaidauke can sai wuta takama afilin yaki kamar karmami
haka jama,ar aljannu suke babbakewa suna konewa
kurmus amma tsananin masifa yaki baitsayaba shikuma
Dillali mutuwa baidana sana,arsaba kisa yakeyi bashara,a
fasa kokon kan aljannu yake kurdawa cikin wutar yakeyi
kaikace meyankayine aruwa wuta tahadu tai ganga ganga
tairimi tai sama tarufe ko,aina da,ina adaina ganin komai
bakajin komai saidai ihun maxaje karan haduwanda
takubba can wuta talafa hayaki yagushe aisai da Sadauki
Bilham Dillali mutuwa yabaiyana atsakiyar Gawawwaki
yana rike da takubbansa jini natsiyaya ajikinsa
saikarantse antsamoshine atekun jini ttsananin gajiya
damasifar wahala dayasha sai yakife akasa Dillalan
mutuwa sufuta aguje akadaukoshi take akama yimar
magani dankari aikoda adau tsawon rabin Sa,a ana masa
magani Sai yafar fado yatashi yaxauna yadamki tulun
ruwa yakafa kai saida yashanye kaf sai yamike suma
abokan tafiya suka mike yace maxaje mushir shirin
tunkarar birni nabakwai Sarauniya Nurul amati tace haba
Dillalin Mutu ashe bayanxu kafarfadoba aikabari
mukwana anan kasamu kwarinjiki domin kasani xafa
muikarone da uban hatsabibai Sadauki Bilham yakwarara
ihu yace ina yaki sana,ataci kisa dabi,atace inxubda jinin
makiyana shine alfaharine ganin tarin gawawwakin
makiyana agabana shinr nishadina yadaga murya yace
kai nifa kwatakwata bansan komaiba sai yaki yakara
kwarara ihu yadaka tsalle yahaye dokinsa yace indan
kunshirya shirin yakin karshe kubiyoni inko kuna tsoran
mutuwa tokukoma gida yasaki Linxamin dokinsa yafuta
aguje yanacewa ammadai kusani ita mutuwa dolene
kokana gadan barcinka inda lokaci yayi to mutuwa
taxame maka Dole yanufi birni nabakwai suma suka haye
dawakansu suka bibayansa harsaida sukadangana dabirni
nabakwai suka riski Kofar abude sannan babu yan gadi
cik Dillan mutuwa suka tsaya kwatsam akwarara ihu
gamida kururuwa dankari aisai dakaru mutane da
aljannu sukarika futowa dagacikin birni na Bakwai
tamkaR tururuwa yawa kamar kiyashi tsanananin yawan
mayakandasuke futowa saida akwana uku suna futowa
wani sabon aiki har takasa tasama jamar aljannuneke
futowa kaiya sukansu Dillalan mutuwea aransu
suntabbatar baxasu tabayin nasaraba domin yawan
makiya yawuce misali tabbas duk,iya jaruntar mutu
yasan tunkarar wannan tawaga shine mutuwa dole bayan
an kwanaki bakwai Dakaru na hada sahu sai akaji bushin
algaita dakuma tashin ganguna natashi asararin Samaniya
aikoda aka dagakai sama sai aka toxali Da babban sarki
Rama bn Rammama shugaban Daulan rumawa bakidaya
yana xaune abisa wata katuwar karaga ga yammajalisar
sanan matada maxa gadakarunan daga jinsin mutane da
aljannu sunfi mutun miliyan dari suna sauka daga Sararin
Samaniya Dankakari ahankali suke saukowa sannu
ahankali suka iso doron kasa sunadira wata farfajiyar
masarauta tawanxu Dakaru suka kewaye farfajiya
akacigaba da sakinganguna mata da maxa suka rika tikar
rawa ana watsi dagiya tsiratsirara Sadauki Bilham yace
yaku Dillalan Mutuwa lallai kusani Tabbas xa,amutu kuma
xa,ai bada bada tabbas wannan yakine da sai anrubutashi
akundin tarihin Yakin Duniya domin itakantaMutuwa
ayau saita gaji dadibarr rayukan Mutum da aljan yadaga
murya yace kai maxaje kushirya shirin tunkarar mutuwa
gabada gaba domin yau tabba sai sunkoka wukake sai
sunkare kasusuwa saisunkareraye akarke yace tabbas yau
sai mun hada tekun jini kasuwan gawawwaki adaidai
wannan lokacine Sarki Rama bn Rammama yafuto daga
tantinsa yana rungume da tulun giya yakwarara ihu sau
uku bakwai yace yaku jama,ata lallai kusani ayau nashirya
shirin shirin mulkanwannan nahiya bakidaya
inamarantsuwa da girma da daraja dagirmanadaular
Rumawa domin ayau sainakashe duk wani makiyina
tabbas masoyanane kawai xasu wanxu awannan yanki Sai
yadubi Dillala mutuwa yace kai kananan Jarumai lallai
nabaku kwana bakwai kui shiri iya shiri kunemo taimako
aduk inda xakunemo amma kusani sam baxaku rayuba
kawai sai yakoma cikin tantinsa aci gaba da holewa
Sukuwa Dillalan mutuwa Sai suka hadakai awuri guda
domin sudaura shirin tunkarar kasuwancinsu NA
DILLANCIN MUTUWA shayi maixafi ya iso zanfara
Dillancin girkiabokai
TALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA
.
Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc,
.
A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja,
.
Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi
.
TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA
.
1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31,
2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu,
Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke

Please Login or Register in order to submit comment