Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Gurin kakanaina kuka dukda muna
Shiridashi Fiyeda kowa acikin ahlimmu Saida yadakamin
tsawa cik natsaya yacemin yaro lallai kasani Kukan
maxa,asarane Sannan Kukan maxa Bala,iine yadafa
kafadana yace daga yau mutukar kanaso kagajeni
Kaxama Dillalin Mutuwa tokar kasakema wani danamiji
kuka lallai aduk lokacin da wani yabatama rai tobakuka
xakayi dagewa xakayi kadau fansa kaima kacusamar
takaicin da yacusama ranka Ai,inagama wannan tunani
sai na mike natuno dan,uwa ZUHAIRU da yaisanadiyar
fadawata wannan hali naji tsana dakiyayyarsa tacikamin
xuciyata natakarkare na kwarma ihu sai nakalli al kibla
sannan nadaga hannayena sama nakamama Allah kirari
ina kiran sunayansa dari badaya ina tawassali da mayan
annabawansa da Salihan bayi narokeshi da yakawo
Sanadin daxan futa awannan rami Tabbas Allah shine
daya kuma abin bautan dabashida tamka kwatsam sainaji
ankwarara tsawa ramin yai bakinkirin sama takama
bugawa kawai sai akece da ruwan Sama ai ina ganin haka
saina sa wuka na yanke kan Xakinnan narike kan Gam
ruwa yafara kwararowa cikin raminnan kamar a,iya
ramin akeruwannan kankace haka ruwa yacika Ramin
dam narika yankayi harna kawo sama nahaura najini
aturban kasa take nai sujjada nagaida ubangijina namike
Nanufi gida Kan,bakin xaki narike ahannuna
natunkarigida acan gida kuwa bayan anyita naimana
natsawon Kwanaki biyu ba,aganniba Sai asaduda cewa
naikaro da ajalina adaji inda dan,uwana Zuhairu yarika
yadawa agari cewa aidani dashine mukai,arangama
dabakin Zaki shi yagudu nikuma zakin yakasheni saboda
haka aka fara xaman makokin cewa na mutu amma shi
Kakana Sadauki Bilham Bai yardaba yace indaini jininsane
to babu wani dabba daxai iya kasheni inda Jama,a
sukakemar kallon haukan tsufane ana xaxxaune jama,a
damkam anata karban gaisu cewa na mutu Kwatsam sai
aga tsoho yamike yace kai karya kukeyi lallai jikana
Muraisu bai mutuba domin inajin karan takun kafafunsa
jama,a sukace Haba kaka Babu wani mutum daxaiyi
Arangamada bakin Xaki batareda yamutuba lallai Muraisu
yahallaka to alokacinne na bullo Kakana Sadauki Bilham
yadakama Jama,atsawa yace kaimahaukata kuduba can
kugani ga jikana can rike kan bakin Zaki yana xuwa
aikoda jama,asukaiduba Sai suka tsorata gamida shiga
Furgici domin sun hangoni rike dakan bakin Xaki Kakana
yace yanxu kungane kuma kunyarda cewa jikana Muraisu
shine xai gajeni lallai nangaba shine xaixamo Dillalin
Mutuwa alokabin nakariso najefa kan bakin,Xaki agaba
Dan,una Xuhairu nace Kanemo wani tarko wannan na
kubuta daga Sharrinka Kaitsaye na wucecikin Gida
dankari tundaga wannan rana nasamu daukaka
abirnimmu ina dan shekara sha,uku amma arika bani
girman da ba,aba Dadtijo dan Shekara Dari adalilin kashe
bakin xaki Itakuma Masoyiyata Marsiya saitakara kamuwa
da tsananin soyayyata wannan al,ama yasanya wutargaba
tada ruruwa axuciyat Xuhairu inda yakara rantsuwa
saiyaga bayana komairintsi wataranaMasoyiyata Marsiya
tacemin tanaso indauketa inkaita Daji Darkib Muhau
Dutsen beguwa tatsinko Furenso nace an gama toshi
wannan Dutse yana kusada wasu arnan dajine masu
cinnaman mutane abaya tarihi yanuna kakannimu
sunsha Gwabxa yaki dasu amma sai aikare jini biri jini
tabbas samada shekara ashirin babu wani bangare da
yataba yin galaba akan abokin karawansa akoda yaushe
akajadaga to saidai airagas saboda haka manya suka
shata layi cewa babu ruwan wanida wani Kowa
yairayuwansa wannan yarjejiniya itace takawo xamalfy,
tolokacinda mukadauki hanya ashe,Xuhairu da abokansa
nabiyedamu abaya bamu saniba har mu isa Dutsen
beguwa nida masoyita muka hau shikkuma Xuhairu da
abkansa sai sukashiga cikin daji inda suka sami wata
budurwa na arnan Dajinnan da karaman kanwanta
sukama Budurwan Fyade sannan Sukasheta sugudu
sunufi Dutsennan ammabasu hauba Itako karamar
yarinyar taje tafadama iyayanta abinda yafaru tabdijam
aisai Arnan daji sukayo gayyar maxaje suka tunkaro
Dutsennan alokacin nikuma ina Saukowa nida
masoyiyata Sai mukai arangama suka kewayemu
nadubesu nace yakuwadannan mutane meke
tsakanimmu daku dakuka kewayemu SAI babbansu
yadakamin tsawa yace kunkarya alkawari
kunmayarinyarmu Fyade sannan kunkasheta nace aa
lallai nibansan wannanxanceba yakaradakamin tsawa
yace kokasani kobakasaniba mafita dayane inkanaso
karayu kabamu Budurwanka mu,aikata mata irin,abida
kukai ma yarinyarmu Dankari aisanaji kamar yasokamin
mashi axuciyata nakwarara ihu nace kaiwawa lallai kasani
daxaku taru maxanku damatanku manyanku
dakanananku tobaku,isa Kucutarda Masoyiyataba
Mutukar ina rayeRan shugaba yabaci yacimin tokuwa
Xaka Mutu SHAYI YA,ISO;;#DILLALIN MUTUWA @,,,,48;;;;; lokacinda shugaban
arnan dajinnan yafadi bakar magana akan Marsiya sai ran
Yarima Muraisu yabaci hankalinsa yatashi idanunsa suka
kada sukai Jawur jikinsa yakama kumbura yatakarkare
yakwarara ihu yadaga kafansa yadaki kirjin Shugabannan
tsananin karfin dukan saida Kixuwu yaibaya yabigi dakaru
samada dari uku suka baje akasa dankari arnan daji
sukwarara Ihu suka jijjiga makamai sukayo kan Muraisu
da Marsiya, Marsiya tatsoratatakama hannun Sadauki
Muraisu tace yakai masoyina lallai kaxo mugudu domin
kasan tarihin arnan dajinnan Kaifi da tsini baya tasiri
ajikisu lallai yakamata mugudu Sadauki Muraisu yadaka
mata tsawa yace ina aimaxa basa tsoran mutuwa lallai
kisani nine Magajin kakana Sadauki Bilham Dillalin
Mutuwa Yafuskanci arnan dajinnan dasuke tunkaroshi
yace kukaraso domin Karyewar tarihinku yaikumaji
yadakatsalle yadira atsakiyarsu kaiyasa yaki yakullu
masifa ta,auku nanfa karan haduwan takubba yacika
ko,ina nanfa arnan daji suka tasa Sadauki Muraisu da
kaisara dasuka gamida miyagun hare hare amma
saudaya baibasu damar sun sameshiba shikuma yasaresu
yasokesu akowani bangare na jikinsu amma kamaryana
Saran dutse dankari saida akadauki tsawon Sa,a ukucur
anadauki badadi amma yaki yakici yaki cinyewa guri
yahadu yadame, ihun maxa yayawaita can anacikin
wannan bakin artabune wani sadauki yadamki Marsiya
yasungumeta yasabata akafadarsa daniyyar yagududa,ita
Sai Mursiya takwarara ihu gamida Kiran Sunan masoyinta
Sadauki Muraisu dankari aikoda Yaji muryar Mursiya
akunnuwansa sai yaiduba ixuwa inda yaji Ihunta sai yaga
Katonarne yasaba Masoyiyarsa akafada yana falla gudu
wohoho Sadauki Muraisu yakwarara ihu yasa kafa
yabanke samada kato dari yaiwatsida samada Dubu
yafuta aguje yana ruri da kururuwa yanufikatonnan da
yadauki Masoyiyarsa Marsiya inda arnan Dajinnan
sukarika taran gabansa domin tareshi amma duk wanda
sukai arangama sai yasa kafa yabankeshi wasu
yadamkesu yaiwatsidasu kamar kara yakurema katon
gudu yasa tsinin mashi yaseta mahadar kashin gadan
bayan arnnan nan yasokamar tsinin mashi kaiya ai take
mashi yafasakashin bayan, katon yajefarda Marsiya
yakwarma ihu yakife akasa yamace dankari ai saida yaki
yatsaya cik hatta iska saida tadaina kadawa Arnan
dajinnan suka tsorata gamida furgita domin wannanne
karo na farko dasuka Fara ganin gawar dan uwansu afilin
yaki Nanfa afara kallon kallo tsakanin arnan daji Da
Sadauki Muraisu Sadauki Muraisu yadaka musu tsawa
yace kai tsinannu tanbadaddu lallai kusani daka
yau,arwanku takarye tsafinku yaruguje tarihinku yarushe
ababenbautanku sun kasa tabbas baxaku tabbatar
dacewa Allah dayabane Saikunyi kuskuren fadomin
yadaga murya yace to awannan lokacinnexakuga yadda
ake Dillancin Mutuwa afilin yaki, Dankari wadannan
kalamai na Sadauki Muraisu sai suxamoma arnan
dajinnan masifa suji kamar yatsumasu akogin wuta nanfa
suka hassala gamida Fusata sukwarma ihu sukarci kasa
da makamansu suka tunkaroshi afusace daniyyar mai
Kwafdaya Sadauki Muraisu yakama hannun Masoyiyarsa
Marsiya yaxaunadda ita akan wanidutse yace abar kauna
xauna kigayadda ake Dillancin mutuwa yaxare takubba
guda biya yarafka kabbara wanda tajefa Tsoro dakaraya
axuciyar kafurai yafada cikinsu dasara da suka kaiya lallai
tarihi yarushe tsafi yakarye domin kamar goji haka
sadauki Muraisu ke yanka wuyan arna gamida fedi
tunbinsu duk inda yaixarya saikaga gawawwaki naxuba
kamar xuban kago inko yai gunji yadaka tsalle yai
shawagi asaman kafurai saidai kaga kawunan natashi
sama kamar tsuntsaye yaki yatsananta mutuwa tarika
kaikawo tana diban rayukan masu karan kwana tana
turasu kiyama jini yarika kwarara karan takubba
yabaxu,ako,ina dankari lallai maganin wuya agudu
maganin maki gudu bankashi domin lokacin da arnannan
sukaji masifa dabala,i suka tabbatar Indai akaci gabada
wannan yaki bamakawa sai Sadauki Muraisuyakararr
adasu bakidaya aisai shugabansu yai yare take arnan
dajin sukaikan Marsiya Katti hudu suka sungumeta
sannan sufuta aguje bakidaya arnan daji suka runtuma
aguje burinsu sugudu da ita xuwa ainihin kauyansu koda
Sadauki Muraisu yaga haka sai yakwarma ihu yabi
bayansu aguje yana datse musu kawuna gamida sare
kafafun wasu nanfa arnan sukacigabada gudushikuma
yana biye dasu yanaturasu kiyama ahaka yarika kashesu
saida sukadawo saura su goma yaci gabada binsu
yakashe biyar suci gabada gudu yakashe hudu saura
shugabansu yana sabeda Marsiya tana kwarma ihu
Shikuma Muraisu nabinsa aguje ahaka suka Shiga
cikinkauyen inda mutan kauyen sukacika da mamaki
ganin karamin yarodanshekara shabiyar Yakoro Sadauki
Kixuwu aguje nanfa Jama,ar arnan Daji sukarika binsu
abaya domin Kixuwu Fada yanufa yanaxuwa yafada
Fadan Sarkin arnan daji Dakaru suka tare Sadauki
Muraisu wai xasu dakatardashi kaiya dasusan masifanda
xata samesu dasun barshiyawuce domin tuni yaimusu
wankan takubba yai yaga yaga danaman jikinsu kamar
xakuna nawawan nama Tsoro yakama Jama,ar arnanDaji
dakebiyedasu domin yaune karo nafarko dasuga Karfe
yaitasiri ajikin dakarunsu Muraisu yafada cikin Fadan
inda Sadauki Kixuwu nasauke Marshiya agaban Sarkin
arnan Daji Bangone Sadauki Muraisu nasare kansa jini
yaitartsatsi afadan yabata kowa afadan Kan
Kixuwuyaigare yatsaya agaban karagan Sarkin arnan Daji
Bakidaya da Sarkin da fadawansa Suka mike ahassale
cikin tashin hankali Marsiya tamike tarungume masoyinta
Sadauki Muraisu shikuma yaturata bayansayagyara rikon
takobinsa sai muxurai da kumbura yakeyi kamar wani
kumurcin maciji da,akashe Matarsa da yayansa agabansa
Tab ZAFA AYITA NIKUMA YUNWA NAKEJI BARI INDANSHA
KUNUN GYADA;;#DILLALIN;;;;;;;#MUTUWA 0;;;#49 Bakidaya fada tamike
dakaru sukaxare takobi gamida yunkurin afkama Sadauki
Muraisu sai Sarki Bagone yadaka musu tsawa suka tsaya
cak Sarki yakarema Sadauki Muraisu kallo yaganshi
karamin yarone da baiwuce shekara shabiyarba amma
yaruguza tarihin samada shekaru dubu sannan yakafa
tarihin damanyan jarumai maxa madauka rayukan
mutun da aljan sukasa Sarki bagon yadubi jama,arsa
yace yaku mutanena lallai kusani tarihimmu yarushe
sannan ababen bautammu sunkasa saboda haka daga
yau mundaina bautan ruwa da iska zamu shiga addinin
wannan yaro domin wannan jarumta da Muraisu yanuna
bakarfinsaba Karfin ikone na uban gijinsa sarki Bangone
yadaga murya yace kusani akwai alkawari da iyayammu
suka dauka cewa duk ranar da Musulmi sukai galaba
akammu to xamur addinimmu mukoma nasu saboda
haka yau xamu cika alkawari take Sarki bagon yakarbi
Musulunci shida jama,arsa bakidaya Shiku ZAHARU
lokacinda yakoma gida shida abokansa sai suka sanar
cewa Muraisu yafadatarkon arnan daji sunkamashi shida
Gimbiya Marsiya hankalin Jama,a yatashi inda Sarki
Kanxul yasa ashirya dakaru dubu Saba,in akarkashi
Jagorancin Sarkin yaki Gulam sarki yace yakai Sarkin yaki
Gulam lallai kaje Yankin arnan daji kanemi subaka
Muraisu cikin Salama inko sukaki to kushata layi
lallai,axubda jini ayi asaran rayuka Kakarbomin yarana
Sarkin yaki Gulam yaijinjina ga Sarki yahaudoki
shida,Dakarunsa Dankari aisai ahango wata bakar kura
taisama tatokare sararin Samaniya Dole sarkin yaki
Gulam dadakarunsu suka tsaya domin jiran wannan kura
sannu ahankali kuran takaraso tayaye Saiga arnan
dajinnan maxansu da matansu manyansu da kananansu
akan dawakai Sarki KANXUL yadubi Sarkin arnan daji
yace kai Bongone ina yarana daka kama lallai kasani taba
lafiyar yarannan nanufin yaki tsakanimmu daku baxai
tsayaba har sai wasu sunga bayan wasu Sarki Bongone
yaitafi sai jama,arsu suka rabu gida biyu saiga Yarima
Muraisu daGimbiya Mursiya abisa wani turan giwa an
caba musu ado na ban mamaki gwanin bansha,awa
mamakiyakama Sarki Kanxul da jama,arsa Sarki
Bongonee yace yaku jama,arMusulmi nasan kuna
mamakin ganin mundawo muku da yaranku lafiya cikin
amana tokusani Yaranku Sadaukin mazane kuma Shi
Dillalin mutuwane tabbas shi gagarabadaune kuma
xakine mai fasa garken Shanu kuma adalilin jarumtarsa
munbar addinimmu mun musulunta dankari ai
Saijama,ar musulmi sukadau Kabbara daga wannan
ranane akasa Ranar auren Yarima Muraisu da gimbiya
Marsiya Kuma akaimar Sarkin yaki musulmi dankari
wannam al,amari yatashi hankalin Dan,uwansa Zuhairu
yarasa abindakemar dadi bakin ciki ya isheshi yarasa
wani matakine yakamata yadauka yaje gida cikin bakin
ciki yana xubar hawaye inda sukai kicibis da mahaifinsa
Sadauki Kurxum wani sadaukin maxane shima abaya
koda Kurxum yaga yaronsa acikin damuwa sai yakirashi
yace yakai dana shin menene kedamunka harkake
xubarda hawaye lallai kasani Kukan maxa bala,iine
Zuhairu yace yababana nakasance ina mutukar son
Gimbiya Marsiya amma ita tatsaneni domin takamu
dason dan,uwana Muraisu, tsananin kishine yasa na
tsaneshi har nai alkawari gamida rantsuwan cewa saina
hallakashi Mahaifin Zuhairu yace wani mataki kadauka
akansa Zuhair yace nine nadanamai tarko yafada rami
maitsananin xurfi bayan natabbatar bakin xaki naciki
amma sai yakashe bakin Xakin yafoto adalilin haka
yasami daukaka a idon mutane wannan birni fiyeda baya
sannan yakara samun soyayyar Gimbiya Marsiya Sannan
nine natono arnandaji ta hanyar,yima yarsu Fyade kuma
nakasheta Sannan najefa Yarima Muraisu da Gimbiya
Marsiya acikin rigimar domin suhallaka ahannun arnan
dajin amma abin mamaki da takaici sai yaigalaba akansu
harma suka musulunta asanadiyarsa gashi har ammai
Sarki yakin Musulunci, Zuhair yakara Fashewa da kuka Kai
Babansa yadaka mai tsawa Zuhair yaishiru KULXUM
yamike yadafa kafadar dansa yace yaro tunda kajarraba
wasu sukasheshisunkasa to yanxu kaine xaka tunkareshi
da yaki ku goga hannu da hannu takobi da takobi kalma
dakalma Zuhair xaiyi magana babansa yadakatardashi
yace yaro samkakaji tsoro cewa shi jarumine kasani
kaima Jarumine domin dakai dashi duk abudayane
yayiku Kai dan kanuwar mahaifinsa Tabbas dakaidashi
duk kunyi gado tajarumta domin sadauki Bilham shine
mahaifin iyayanku Idai Muraisu yaxamo Dillalin Mutuwa
tokaima Dole kaxamo Dillalin Mutuwa, Koda Sadauki
Zuhair yaji kwarin guiwa da mahaifinshi yabashi sai
yakwarara ihu yaxare takobi yace narantse da Sarkinda
numfashina ke hannunsa saina tunkari Muraisu domin
mukece raini yadaga murya yace tabbas Konikoshi
dolene daya yamutu daya kuma yarayu Adaidai lokacinne
mahaifiyar Zuhair tafuto taceda danta lallai yaro xaka
mutu domin Muraisu yafi karfinka ina baka shawara kada
katunkareshi domin baxaka ,iya nasara akansaba Kulxum
yadaka mata tsawa yace ke annamimiya lallai kisani Da
Muraisu da Zuhair dukkansu jini dayane kuma
kowannensu Jarumine domin yaki gadonsune akamme
xakidinga Karayarda dammu kinaba Muraisu nasara Tace
akwai banbanci atsakaninsu Zuhairu yace menene
banbancin dake tsakanimmu tace shi Muraisu yana
tsayene akan gaskiya kaikumakana doronxaluncine da cin
amana saboda haka lallai baxakai nasaraba domin
gaskiya bata bunno xalunci kuwa yanada iyaka Sadauki
Zuhair yakwarara ihu yagirgixatakobi yace yake ummina
namiki alkawari nanda Sa,adaya xan kawomiki Kan
Yarima Muraisu Kulxum yace dakyau yarone lallai
inkakasheshi xaka samu abu biyu Zuhair yace medame
kenan babana Kulxumyacexaka auri Gimbiya Marsiya
sannan kaine xakaxamo Sarkin Yakin Kasarna dole, Sai
suka Bushedadariya kamar xararru XANDAN SHAKATADILLALIN MUTUWA 0 50
Tundaga rananda mahaifin Xuhairu yabashi kwarin
guiwar cewa yafuskace Muraisu gabada gaba domin
sukece raini sai Xuhairu yakasance cikin shiri ako yaushe
yana acikin horan tyaki tamkar wanda xaikara da
jaruman duniya tabbas yashirya kuma yayima Muraisu
mugun tanaji Watarana Yarima Muraisy yayi hawa shida
Dakaru arba in dakuma abar kaunarsa Marssiya sukafi
wani katon kogi domin suhuta acan lokacin da suka isa
sai Muraisu yaima dakarunsa ixini cewa kowannensu
yashiga daji yayi abinda yagadama tsawo sa,a uku
kodajin haka Sai shugaban dakaru yace ranka yadade mu
munshigo dajinnanne kawai domun tsaron lafiyarka
tayaya xamu barka kaidai Yarima Muraisu yace
karkadamu kasani duk abala,inda yafi karfina lallai ku
bakuda jarunta da karfin halin da xaku tunkareshi
kodajin haka sai dakaru sukaitafiyasu suka shiga daji
domi samun hutu suka warwatsu adaji to ashe Zuhai
Yaga futowan yari myrais dashirin yaki domin ayita
takare lokacin da yashigo dajin sai yarika bin dakarun
yarima Muraisu daya bayan daya saida Sadauki Xuhairu
yakashe dakarunnan sannan yatunkari inda Murasu da
abarkaunansa suke hutawa suna xaune sunaci yayan
itace kawai sai suga Sadauki Xuhairu akansu yana tsayeda
takobina digar jini cikin sauri Muraisu yamike yaduvi dan
uwansa yace meke faruwane dan uwana shin kayi
arangama da makiyane ko namundaji Zuhairu yadaka ma
Muraisu tsawa yace kai maci amana wannan bajini dabba
bane jinin masu tsarankane kuma bakidaya naturasu
kiyama Ran Muraisu yabaci yace me sukai maka da
kaimusu kisan gilla lallai ka,aikata babban xunubi kuma
xakakarbi Hukunci kawai Sai Xuhairu yakama babbaka
dariya kamar wani xararre akarshe yadaure fuska gamida
kwarara ihu yanuna Muraisy da tsinin rtakobi yace
kaiwawa lallai kasani dakarunkabama kaima baxaka
tsiraba domi yauce ranar mutuwarka kuma nine
xankasheka Kawai Sai Marsiya tadakamai tsawa tace kai
wawa bakin axxalumi mai mugun nufi lallai kasani kai
bakada xarra dakarfin da xaka iya gogawa da Gwarxon
maxa Muraisu Kuma kasani lallai kaine ayau xaka mutu
koda Muraisu yaji kalaman Gimbiya Marsiya tace aaa
marsiya lallai muduka yan uwan junane sambaikama mu
yaki junaba kawai Sai Xuhairu yakece dadariya yace ke
gimbiya kina cika baki akan jaruminki ammashi Tsorona
yakeji domin yasan ni batsaransabane Ran Muraisu
yabaci yakwarara ihu gamida xare takobi yanuna
Xuhauru da takobi yace kai wawa lallai kalamanka sunyi
yawa xakewarka tajanyo maka wahala yadaga murya
yace kai wawa to kashirya shiri gwabxawa kuma kasani
kaine akasa Domin Dillalin Mutuwa baxai fadi agaban
holoko mutun kamarkaba kaiya Xuhair yafusata
yakwarara ihu gamida xare takobi yajada baya yace lallai

TALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA
.
Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc,
.
A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja,
.
Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi
.
TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA
.
1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31,
2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu,
Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu,
Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook,
.
Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar,
Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa
.
Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99%
Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng
Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg
tsakanin nidakai Dole a asan WANENE DILLALIN
MUTUWA to abokai ayimin afuwa nayi baki

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment