Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yamai shari,a Amman inasan wnannan koton tai duba sosai babu wani sarki daya taba ficewa shi daya sannan koda zaiyi baddakamane yana yafiya Da bayine suma suyi badda kama din Amman shi yace shi daya yaje hakan yana nufin abun dayai a sirrine baya San a kamashi, na gode ya mai sharia,.ta koma ta zauna,.
Alkali yai rubuce rubucen shi sannan Ya ya tambayi Hafiz ko yana Da tambaya yace bashi Da dashi,.
Nan alkali Ya shaida ya daga karar zuwa gobe,. Daga haka aka fice, ruwan sanyi Da lemon sultan Ya siyawa zarah ya kai mata, nagode ta fada sannan zamuyi magana a jida Ta shiga motar ta suma suka bi bayanta,.

Sarki Na fita Hindu ta rungumeshi Tana kuka Tana bashi hakuri shima Yana lallashinta,.
Kallan Hafiz sarki yai wai wace wannan zarah din ta fiya kwakwa gashi na fada mata gaskiya Amman tana San raina mun hankali,?karka damu za muyi winning, Allah yasa kawai yace sannan suka shiga mota,.

Bayan sunje gida sun huta ne zarah ke tambayar sultan Wanda ya kira police, yace bai saniba Amman yana tunanin sarkinne yasa, daga kai kawai tai, .

Bayan sun gama ya kira mom ya fada mata yadda sukai sannan tayi musu addua,.
Washe gari a court .
Hafiz ne a gaban sultan, ko zaka fadawa court Yadda abun yake nan ya sanaf Da gaskiyar abun Amman Hafiz Ya nuna krkirane kawai sultan yayi,.
Amman malam sultan ko zaka iya fadawa court dalilin Da yasa ka tura sultana waje alhalin itta zata bada shaida KO kuna tsoran zata tunama asirine saboda tasan sharri zakaiwa Wanda yke tamkar uba agunka? Zarah ce ta Mike yamai sharia abokin aikina yana kawo wani abun daban basaida lafiya zamu samu itta taba Da shaidarba, barrister Hafiz koto nasan Na gyara bakinka, nagode yace sannan Ya kalli sultan ko zaka iya nunawa court halin da matarka take itta Da mahaifinta, eh kawai yace yaje ya dakko laptop dinshi ya kunna ya nunawa,aka karba sannan aka juna sultana na kwance gatanan dai rai a hannun Allah sai su Abbah Da akeba magani Da haka aka kashe ,.sannan Hafiz yace ya gama ya koma ya zauna zarah ta mike ta shaidawa court tana San ganin dpo din Da aka kira sosai gaban sarki ya fadi Dan ya manta baisa Da marka a zancen shiba

By hajara Mami natty girl

[9/18, 11:55 AM] Hajaramami: πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ• πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘. * *MASARAUTAR MUCE 87*
πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```

ο»Ώο»Ώο»Ώο»ΏNan DPO ya Tashi yaje ya tsaya, ko zaka iya fada mana w ya kiraka Wannan lokacin? Eh wata matace sanda muka jema tana gun,kallan alkali tai yamai girma mai sha,ria inasan court ta kira wannan matar IN kuma ba bazata fitoba aba DPO dama ya nemomin itta saboda akwai tambayoyin Da zan mata, court Tana neman wacce tai kiran police a wannan lokacin, mikewa marka tai sannan DPO ya koma ya zauna itta kuma ta maye gurbin shi,.
Kallan ta Zarah tai ko zaki iya fadawa court wacece ke? Eh ni baiwace a wannan masarautar, OK zaki iya fadawa court abun Da yasa kika fita a wannan ranar? Eh dama kamar yadda na fada miki cewa nima baiwace,to a wannan ranar naga lokacin Da shi mai martaba ya fice ganin shi daya ya fice hakan yasa nabi bayan shi Dan kare lafiyar shi,to danabi bayanshi ne naga yaje wannan gun, har zan bishi shine naga wasu mutane sun shiga sannan Sun fito Amman ba mutun daya bayan sun fice ba dadaewa ba Na Fara jin harbi hakan yasa na kira police sanda nukaje naga sarki Da itta matar sultan a kwance, kinji yadda abun ya kasance, OK na gane Amman meyasa Da kikaga fitarshi baki kira wani namijinba kika tafi ke daya,? Hafiz ne ya mike yamai girma a jawa abokiyar aikina kunne Mace nada power din Da ittama zata iya kare uban gidanta, barrister Zarah ki gyara zancen ki, na gode yamaisl shari,a shikenan abun Da zan tambayeta sannan inasan court ta kira doctor dayai bincike game da bindigar Dan muga hannun waye ,.
bayan doctor din yazo ya sanar cewa hannun Da yaga guda biyune daya Na sarki daya kuma baisan Na wayeba, daga haka ya koma ya zauna, alkali yai rubuce rubucenshi sannan Ya shaida ya daga kara zuwa kwana uku Wanda a wannan lokacin zai yanke hukunci ,sannan Ya Mike ya fice hakama mutane,.

Bayan sun fito, Hafiz Ya nufi gun zarah dake tsaye ittada su sultan kallan ta yayi shawara zan baki tun kafin kiji kunya garama ki kama gabanki ki daina biyewa wannan banzan ya nuna sultan saboda babu wata shaida Da kuka taba munawa nacewa sarki shine yai wannan abun, gyara tsayuwa Zarah tai kasan wace zarah kuwa? Zarah bata Gudu a sha, ria sannan bata fuduwa daga yadda naga mahaifinka yana magana Na tabbatar Da cewa bashi Da gaskiya ina fahimtar haka sannan zan baka shawara yafi maka kawai kai ka Kama hanya Dan wlh ina Mai tabbatar maka a wannan ranar zan nunawa mutane kan cewa waye sarki kuma mu zuba n,ida kai ,sosai ranshi ya baci har yana San Ya mareta sultan yai saurin rike hannunshi yai wulli Da hannun sannan suka shiga Mota suka bada mai kura sukai gaba, sosai ran Hafiz Ya baci dole Ya dauki nataki,hakaa ya wuce suka tafi,.

Bayan Zarah ta gama abun Da take ne ta yi parlour inda su sultan ke zauna, zama tai, sultan kasan bamu Da shaida KO dayaba ko sannan anzo karshen karar saboda haka musan abun Yi, barrister wlh sultana itta kadaice shaida Amman akwai wani Memory dayaba bata a dakinta inajin shi zanje In duba, OK gobe za muje tare, insha Allah zamu ganshi ,Da haka suka yanke decision,.

Sarkine shi Daya a dakin shi kamar Wanda aka ciza yai saurin daukan wayar shi marka ya kira yai mata godiya sannan yace gobe tazo ta karbi wani key Na bangaren su sultan tamai bincike Dan yasan yanzu akan wannan memory din zasu dukufa,.

Sultan yana kwance a daki abun duniya ya dameshi,kallam shi habib yai aboki ka daina wannan tunanin zai iya saka ka cikin wani hali fa, ba doleba aboki inaji ina gani zaa bawa Sarki gaskiya alhalin Bashine Da gaskiya ba ya zanyi gashi sultana bata farka ba, kafadar shi habib ya rike karka wani damu komai zaiyi Normal wayar sultan ce ta hau ruri, ganin mom Yasa Ya dauka yasa juna a laptop sannan Ya kunna fara,ar daya gani fuskar mom tasa jin sanyi mom me Ya farau naga kina fara,a ,son saika ban goran albishir tukun, marai raicewa yayi plz mom mana, juyar Da laptop din tayi zuwa GA sultana dake zaune ana bata tea wata doctor Na gyara drip din dake hannunta, dariya ya saki tare da rungume habib

By hajara Mami natty girl
πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ• πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘. * *MASARAUTAR MUCE 88*
πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Wallahi ta Tashi ya fada yana kara rungume habib, kallan shi sultana Tai duk sai taji kunya ganin yadda yake ta murna, murmushi tai kawai,. Tare da kallan wacce ke bata tea din am OK, OK nurse din ta fada sannan Ta mike, juyo Da laptop din mom tai Tana tambayar sultan yadda abun ya kasance yau, nan ya sanar mata sannan yace gobe zaije su duba memory din sannan gashi sultana Taiwan tashi itta zata bada shaida koda ta laptop ne tunda yasan ba zaa sallameta yanzu ba,da haka sukai sallama sannan yace ta mikawa sultana wayan saida ta zare sannan Ta mika mata karba sultan tai ta kara a kunne,.
Shiru yai ittama tai shiru shi dindai ya Fara magana, sultana ya jikin naki? Da sauki, hmmm to na gode Allah Matata ta samu lafiya jibi zamu koma court zaki bada shaida a wannabe ranar kuma ina jin zanzo gun Matata in kuma banzo ranarba sammako zan biga saboda inasan ganin fuskar Matata, murmushi kawai tai, kinsan me? Aa Ta fada so nake ki koyamun wannan harbin naki Da kika yi ranar so nake in kuya,ok saidai Na dawo no basai kin dawoba nan zanzo muyi honnymoon dinmu anan,uhmmmm kawai tace, sannan kimun addua gobe zanje duba wannan memory din naki, haba Allah yasa Ka ganshi Dan nasan ba zaka rasa shaida acikiba Ta iya yuyuwa Ma inna bayar nida kaina ace hada baki mukai Amman inka nuna wannan bamai maka musu saboda video ne,ok Allah yasa in gani my wife all I need is your prayer,murnushi kawai tai haka yaita mata fira har saida Ta gaji Da tace bacci take ji sannan Ya barta ,.

Washe gari
Da safe bayan sun gama shirya suka nufi dining,sukaci abinci sannan sultan yace Zarah tazo suje, habib tare suka tafi a mota daya sukaje,.

Parking sultan yayi a harabar masarautar, bayi sukazo kwasar gaisuwa yana amsa musu, Hafiz daya zo wucewa ya gansu hakan yasa Ya karasa gun da suke yaba habib hannu suka gaisa sannan Ya kalli sultan me kuma aka zoyi anan,zanzo gidanmu sai ana tambayata dalilin zuwana,aa ai gani nai Da anbar mana gidan mu kasan wannan MASARAUTAR MUCE shine nake tunanin Ko ka tafine gaba daya, tsaki kawai sultan yaja a ina ta zama masarautar ku koka manta Mai kujera ya dawo kuma dole a bashi gunshi mutanema sunfi sanshi maye nakama Na zakewa Bayan mahaifin naka cell zai tafi, kanshi Hafiz yai habib yai saurin shiga tsakiya, sannan yaja Hafiz baya plz mai yasa kuke hakane babu kyaufa, tsaki Hafiz yaja sannan Ya Kama gabanshi. Kallan Zarah yai muje barrister karki damu,murmushi kawai tai tabi bayanshi,.

Abun ya bashi mamaki daya tura kofan yaga Ta bude alhalin yasan a kulletake, kallan habib yai duk yadda akai akwai wani acikin gidan nan kuma koma waye yana Da hannu a wannan harkar saboda haka zamu kamashi shima zai zama shaida,.
Daga kai kawai habib yai suka shiga ciki, marka dake daki Tana bincike jin an shigo yasa gabanta faduwa Ta rasa ya zatayi, gabanta Na dukan hamshin hamshin, dasauri Ta shiga toilet har ta manta wayarta akan gado, sultan kuwa yana shiga yaga alamar an shiga dakin,jijjaga kai yayi kawai sannan Ya kalli habib aboki mufa Fara duba abunnan plz inaji a jikina akwai Wanda ya shigo wannan gun,gun wardrobe Zarah ta nufa shi kuma habib ya Fara duban kasan carfet, dubawa suke sosai Amman bashi babu dalilinshi,.
Mikewa Sultan yayi ya nufi bedside drower din daya ajjiye mata ranar ya jawo Amman babu komai zama yai akan gadon kamar yayi kuka dan bakin ciki, kamar an mintsileshi kuma ya dakko drower din ya juyar Da itta akan gado idonshi ya sauka kan memory din daya makale a jikin drower din ya shiga sosai kadanne ya rage bai gama shiga ba.,

Ga number gamasu San mun magana for correction KO comment
08032464246

By hajara Mami natty girl
[9/19, 9:43 AM] Hajaramami: πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ• πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘. * *MASARAUTAR MUCE 89*
πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Dedicated to Miss Salsabila ml naruwa gumel (my partne)

ο»ΏThis page Is indicated to you AISHA JAFAR UMAR LADY &FA,IZA IBRAHIM


Dasauri ya zauna a kan gadon,gashinana ina jin, dasauri suka karaso gunshi suna kallan, ahanlali ya zaro memory din, tsabar dadi har wata dariya ya saki, zarah Ma murmushi tai, bari Musa muga ni, wardrobe Ya bude ya dakko modern dinshi sannan yasa Ya juna ajikin TV din dake dakin, Zarah taja kujeran madubi Ta zauna sukuma suka zauna akan gado, video biyu ya gani a video da yake wayar sabuwace ba komai a ciki sai wannan video din, Na farko yasa, nan sukaga video din Da sultana Tai lokacin Da yasa aka kamo kawu,kallan sultan Zarah tai kaga wannan Ma zamu iya bada shi a shida tunda gashi Ya fada akaishi gun uncle dinka, sana gaba muga, ba musu kuwa yasa, .

Record din dataine a dakin a jiya yau sultan Ya shiga tashin hankali, hawaye kawai yake tare da rike hannun habib ganin hakan yasa zarah cirewa Ta rike shikenan komai yazo karshe,dama daddy ne ya kashe mun mahaifina dama duk sharrrin shine akan wani banza mulki abun Da zaka tsaya agaban Allah kayi bayani Maye abun kisa a ciki ya karasa tare da fashewa Da kuka, sosai Zarah taji tausayin shi hakama habib duk jikinshi yayi sanyi, wayar dake gefensu Ta marka itta Ta katse musu komai suka maida kansu gun wayar, dakkowa habib yayi ya kalli wayar Mai martaba ya ga an rubuta, kallan sultan yayi ya nuna mai karba sultan yayi ya kuna tare dasawa record kuma yasa a handfree, sarki naji an daga baima jira Mai zatace ya Fara haba marka wai har yanzu baki fito ba gashi Hafiz yace mun yaga Sun shigo KO so kike asirina ya tunu, Amman wlh in aka kamaki Karma ki ambato sunana,kuma ki fito yanxu, baima jira Mai zatace ya kashe yana tsaki sai jeka ka dawo yake adakin,.

Kallan wayar sultan yayi,kafin ya mike Ya nufi toilet direct Dan yasan iya nanne gun maboya a dakin, jin ana shirin bude toilet din yasa marka tsurewa Ta ina zatabi inane hanyar Da zatabi Tafice gashi babu gun buya,gara kawai tayi giving up hakan yasa Ta tsaya Bata motsa KO ina ba, sultan Na budewa ya ganta, ranshi a hade ya kalleta fito kawai yace tare da komawa ya zauna, a hankali Ta fito duk hankalinta ya Tashi yanzu ya zatai Amman duk runtsi ba zata fadi gaskiya ba,kallanta habib yai kafin ya kalli kalli Sultan wace itta? Itta zataba Da shida ittama muguwa ce ai, kallan ta Zarah tai ai ittace wacce naiwa tambaya a court, eh ittace karya Ta fada miki, jijjaga kai kawai zarah tai kafin suka mike we have to go, kallan Marka yayi wuce muje, haka suka sakata a tsakiya sannan suka fito, sarki dake fitowa zaije fada dashi da wajiri idonshi ya sauka kan marka Da ke Ta wutsi wutsi Da ido, sosai gabanshi ya fadi Yana gani suka sakata mota sannan suka shiga suka ja ta suka Kama hanya, wayarshi sarki ya dakko Ta turawa mutanen shi Text kan cewa su tare hanya susan yadda zasuyi su kashe marka yasan ba abun Da zai hanat fadan gaskiya (Dan adam bulune wlh ).

Tafiya suke a mota ba Wanda yake cewa kala,kawai sukaji motan su na kara Irin na faci hakan yasa habib dake tuki tsayawa suka fito motan yayi faci ya fada tare da dafe kai, gashi gun ba wasu mutane sosai, fitowa sukai shida Sultan inda aka bar Zarah da marka amota, Bayan motan ya zaga ya dakko wata tayan suka Fara cire waccan,.
Mutanen sarki dake can nesa suna zaune Sun saida bindigarsu kawai fitowar marka sukw jira su gama Da itta Amman bata fitoba, saida su habib suka saka dayan tayar suna daurewa Zarah ta cewa marka su fito saboda zafi hakan kuwa akai,.aikuwa nan danan suka kara saita bindigar, sultan daya dago idonshi ya sauka kansu Da suke shirin sakin bullet din Da, sauri Ya karasa gun su yai kasadasu saijin karar bindiga sukai, ahakan ya bude musu mota suka shige sannan suma suka shiga, duk yadda motanen sukai basu samesu ba Amman suka yanke hukuncin zasu cewa sarki sun gama Da itta haka kuwa akai suka fadamai sannan hankalin shi ya kwanta

By hajara Mami natty girl
πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ• πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘. * *MASARAUTAR MUCE 90*
πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

Dedicated to Miss Salsabila ml naruwa gumel (my partne)


This page is for you,FATIMA MUHAMMAD MIKA,IL& FATIMA MUHAMMAD SANI HADEJIA

Haka suka karasa gidan sosai hankalin marka ya tashi Dan itta bata taba jin karar bindiga ba, wani daki Sultan Ya sata tare da kallan ta ko kifadi gaskiya gobe KO karki fada ya rage miki dan dole gobe asirinku zai tunu sannan kuma gashi nan nasan shi zaisa a kasheki saboda kar ki fadi gaskiya ki zauna kiyi tunani ya kaiwa nan ya rufe kofan Da key sannan Ya fice, sosai ranta ya baci dama shine yasa a kasheta, shikena su kasa zata gani,.
Yau sakoko Sultan yake, haka yai komai, kallan shi habib yai aboki you look Some how kayi hakuri komai yazo karshe ai kayi Ta addau zamuyi winning by the name of Allah, kasawa ranka ruwan sanyi kodan lafiyar ka, hmmm habib dama daddy ne ya kashe mun abbah me yasa banyi tunaniba amma gaskiya ni banzane badan sultana tazo wannan masarautar ba kenan haka zan zauna yaci bulus kenen, Ya fada tare da hawaye a face dinshi,da kyar habib ya lallabashi yai shiru, sannan Ya kwanta yau kwata kwata bayajin zai iya wayama Da sultana din,. Ittama kuma acan Tana xaune tana jiran kiranshi Amman shiru hakan yasa tai addua Allah yasa lafiya Dan har yanzu bata Fara tashiba,.

Sarki kuwa jinshi yake on top tunda ance mai an kashe marka aiba komai hakanma yayi, Da haka ya kwanta babu KO dar a tare dashi (eyya daddy yazo karshe )
*washe gari*
Yau da sassafe Sultan Ya Tashi yai wanka yama riga habib Tashi, sanda habib ya tashi lokacin harya fito daga toilet, kallan shi habib yai aa kaga yau wani dadi akeji kenan har an rigani shiryawa kenan? Murmushi yai ka tashi karma shirya plz, mikewa habib yai yaje ya yai wanka Tare suka fito, dinning kamar kullun har Zarah tayi break su kawai take jira
Haka suka gama suka kama hanya ba tare da bata lokaciba suka shiga karar,.
Bayan anyi bayane bayane ne, alkali Ya kalli, Zarah KO mai kare Wanda ake kara tana Da abun Da zata fada KO kuma Wanda yake Kare wanka ake kara, nan Hafiz yace baida shi,zarah Ta Mike tare da ficewa,. Ta kalli alkali,inasan koto taban dama IN nuna shaidata Ta farko, aka bata dama, nan ta kira marka sosai hakalin sarki ya tashi, kallan marka tai zaki iya fada mana abun Da kika Sani, nan Ta fadi abun Data sani sannan, ta koma Ta zauna, kallan alkali Zarah, nasan court zata iya cewa mun siyi wannabe matarne tunda Da farko ga abun Da tace Amman shaidar tawa bata tsaya anan ba, Ta karbi laptop ta bayar ka juna a TV sannan aka nuno sultana Data Sa Hijab nan Zarah tai Mata tambaya sultana Ta fadi komai Da yadda akai Ta fice sanda Marka Ta kirata, kallan alkali Zarah tai nasan abokin aikina zai iya cewa hada baki mukai Da itta sultana Amman ina Da wata shidar nan taba Da record din Da sultan yai jiya ga marka,wani murmshi Zarah tai saki ta Kalli sarki nasan Mai martaba zai iya cewa muryarshi muka kwaikwaya amma ina Da wata shidar nan Ta bada video din aka,juna kowa ya gani sarki gabnshi yahau rawa inda Yan sanda suka zagaye gunda yake zaune saboda tsaro

by hajara Mami natty girl

[9/20, 8:40 AM] Hajaramami: πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ• πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘. * *MASARAUTAR MUCE 91*
πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```

ο»ΏSarki yai tsuru tsuru kamar ba sarkin Da aka saniba, kallan shi mutane suke suna kus kus inda alkali yai kasa dakai yana rubuce rubuce, Sannan Ya buga Dest alamar ai shiru nan kuwa gun yai tsif daga Hindu har Hafiz sunyi shiru jikinsu yayi sanyi kamar basuba abun yazo musu a un expected,nan alkali Ya bukaci ganin sarki a stage haka yahau abun duniya yamai yawa duk kunya Ta kamashi, kallan shi alkali yai kaga abun aka nuna shaida kuma a iya bincike mun gano gaskiyane, saboda haka mu yanke maka hukunci, kallan court yayi court ta yanmai hukun ci dai dai abun dayai a tsarin wannan court din duk Wanda yai kisa hukuncinshi kisa to Amman shi yayi kisa sannan Ya rufe mutun Na shekaru saboda haka court ta yanke mai hukuncin kisa wani sati sannan kafin satin Yazo za,a hukuntashi Da hukunci mafi tsauri yana fadan haka ya Mike inda police suka wa sarki ankwa sannan suka tsaya abayanshi,alkali yana ficewa aka Fara surutai inda police suka saka sarki gaba, Hindu kawai ficewa tai bata San ganin daddy Nata, gun Motansu Ta tsaya kuka kawai take bata San haka mahaifin Nata yakeba, Hafiz ne ya karasa kusa Da daddy din yana kallan shi, daddy Da gaske hakane abun Da na gani kuma naji? Shiru yai kansa kasa hakan ya tabbatarwa Da Hafiz gaskiyane, da sauri ya fice saboda hawayen Da yaji yana San zubuwa, gun Hindu yaje ya tsaya wadda take tsaye itta daya Hashim kuwa har ya tafi ranshi ya baci ashe haka surukinshi yake bai saniba duk sai yaji yana daya sanin aurenta dayai,kallan Hafiz tai Yaya kagafa Hashim fushi yake dani yama tafiyarshi wlh yaki kulani, rumgumeta yai yana lallashinta, haka sunaji suna gani aka wuce Da daddy dinsu, Hafiz ganin Zarah ta fito yasashi saka Hindu a mota ya nufi gun,.

Da murmushin yake yake kallanta, congrats gaskiya na gingina miki Na

Please Login or Register in order to submit comment