Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

habib ya fada yana ji game da sultana kenan na kamu Da santa kenan? Ya fada a fili kwarai kuwa,kallan shi sultan yayi yakenan zanyi aboki? Dan Allah banda dariya kaba ba abun wasa bane, OK kasan yadda zakai kawai ka koya ma sanka ta hakene abun zaizo Ma da sauki, jijjaga kai sultan yayi zan gwada Da haka sukai sallama,.

Komawa dakin ajiyar sarki yayi dan daukan cemara din Da Ya sa saboda tun lokacin daya shigo jikinshi ya bashi akwai Wanda ya shiga hakan Yasa ya dauke su abbah ya fita dasu daga masarautar gaba daya sannan Yasa cemara Dan yaga wanda yake shigowa,cemaran kawai ya dauka ya fita da yake yau yasan ba abun Da zaa gani hakan yasa yaje Da yan fada Amman yace su tsaya a waje, yana fitowa yace su tafi yanasan zuwa bangarenshi zai hutane, har bangaren nashi suka rakashi kafin suka tafi,.

Yana zuwa ya dakko laptop yai joining Da laptop ya kunnan, sultan da sultana ya gani, haka ya zauna yai watching TV din sosai ya shiga rudani dama sultana ittace waccan sultana to taya hakan ya faru?amma yadda yaga abun sultan din bai gane me take nufiba,murmushi yayi finally nakawo karshen komai shikenan zan kawar Da komai Tashi daya ban damu Da insan taya ta zauna ba,turo kofan habib yayi Da sallama hakan yasa yai saurin rufe laptop din Dan ya lura Dan nashi ya canza kwana biyu ya rasa dalili, kallan shi Habib yayi me kake yi Dady? Ba komai lafiya?tabe baki yai Dady so nake aje a Sami mahaifan Zuwaira ayi maganar auren nan Baba duk canjinann Da kake gani wlh saboda in Sami martaba agun iyeyenta kuma wlh Santa nake, saboda ya matsu yace shikenan Zanyi magana Amman sai nan da sati daya, shikenan kawai yace sannan ya fita,.

Sultana kuwa bangaren mama taje,da sallama ta shiga,bayi suka amsa suna gaidata,dai dai lokacin mama taxo, gaida sultana tai ta amsa ba laifi sannan ta sanar mata gun Zuwaira tazo, mama ta sa aka kirata suka tafi baya danyin magana,.

By hajara Mami natty girl


[9/13, 9:57 PM] Hajaramami: πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ• πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘. * *MASARAUTAR MUCE 74*
πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```

ο»Ώο»ΏFita wajen sukai, kallanta sultana tai yanzu Zuwaira ya kuke ciki Da Hafiz naga duk ya canza? Tabe baki Zuwaira tai nima ban saniba bafa, OK Amman zuwaira me yasa ba zaki soshiba maybe ta wannan hanyar sai kiga Allah ya shirya shi, jijjaga kai Zuwaira tai zan duba inga, murmushin jin dadi sultana tai Amman zanfi kowa jin dadi kinga shahada zakiyi ta haka sai kiga Allah ya shirya shi, Hmmmm kawai Zuwaira tace,yauwa Zuwaira plz ki fadawa Zulai tazo gobe bangaren momy zatayi magana Da itta, me Zatai mata kuma? Aikin Da nakeyi zata dauka OK kawai sultana tace sannan suka ci gaba Da hira kafin sukai sallama,.

Sarki Da yan aikin shi zaune gabanshi, inasan a sami baiwar Da zata je bangeren matar sultan kotasan yadda zatai tasa ta fice ku kuma ku kamata sannan ku kaimun ittq gun dana ajjiye wannan sarkin a nawa San zanso hakan ta faru Dan in kashe mahaifinta a gabanta Amman kuma in hakan bazai faruba inasan tasan yadda zatai tasa mata poising a abinci taci kawai ta mutu, jijja kai dayan yayi ranka ya Dade angama Amman abun Da kake so na farko shi zaa bi za,a San yadda zaai ta fito a kamata kawai, murmurshi yayi zanso hakan kuwa ya kasance, mikewa sukai suka fice,.

Yau Sultana fushi take da sultan KO yaki KO yaso ba zata kwana adakinshiba, wanka tai bayan tayi sallar isha kafin ta saka kayan baccinta ta kwanta tare da kashe wuta,.
Da sallama sultan ya shigo parlour tare da kallan parlour komai tsafa Amman ba kowa, sama yayi zuwa dakinshi, yai wanka sannan ya fito Dan zuwa yaga KO sultana ta sauka kasa, saida Ya sauka yaga bata nan, dakinta Ya koma Ya leka yaga wutan a kashe, hakan yasa ya koma yaci abincin sannan ya koma sama dakin sultana yai zaije Ya tasheta tazo suje su kwanta, sultana najinshi Amman tai shiru kunna fitilar yayi,hakam yasa Ta rufe ido Da sauri kusa Da itta yauna yana kallanta, Shafa kanta yayi yana kiran sunanta, sultana sultana,juyi tai irin tana baccinnan, ka barni plz yaya sultan kamanta abun Da kamun kenan,tai tsaki tare da juya baya, murmushi yayi Ya mike yaje gun fridge din dake dakin Ya dakko ruwa a ruba, ya bude ta kasan ido Tana ganin Da gaske zuba mata zaiyi hakan yasa Ta mike Tana kallan shi, yaya sultan me zakai hakan, ajjiyewa yai aina dauka ba zaki tashiba, ki taso muje mu kwanta, Dan tsaki taja ba inda zanje Yau a Dakina zan kwana hakama kullun kowa yai kwaciyarshi a dakin shi kallan ta kawai yake kawai burgeshi take da Tana Mai rashin kunyarma, murmushi yai naji zo muje in baki hakuri tunda fushi kike dani, tsaki taja tare da kwanta ta juya Mai baya, OK Ya fada tare da mikewa yaje Ya kashe wutan dakin Ya kulle kofa sannan ya dawo Ya hau gadon Ya kwanta, Da sauri sultana ta mike Tana kallan inda yake, yaya sultan me zakai hakan? Kwanciya zanyi mana naga dakin Matata tace ko banda laifi kuma KO? Niban yadda ba kawai kaje kayi kwanciyarka a dakinka,wlh anam zan gwana aiban Da laifi dan nayi hakan? Aa baka Da laifi Amman ni bari in sauka inbar maka kan gadon ta fada Tana shirin sauka yai saurin riko hannunta ta fada kanshi, sosai sultana ta tsorata dashi a yanzun meke damunshi kuma ta fada a zuciya, yaya sultan maye hakan plz ka Bari ta fada Tana shirin kwace kanta, juyar Da itta yayi Ya mayar Da itta Kasan ,sosai gabanta Ya Fara dukan hamshin hamshin me Yaya sultan yake shirin yi matane? A hankali Ya yara magana nace kiyi hakuri sultana KO zan biyaki abunki ko, sosai ta tsorata dashi hakan yasa tai saurin cewa na hakura plz ka Tashi yaya sultan babu kyau fa, babu kyau Dan na zauna Da Matata za muyi magana Mai mahimman ci kenan? Yaushe kuma na zama matar taka plz ka Tashi Yaya sultan, baice mata komai illah bata kiss dayai goshi sannan ya bata to both kumatunta sannan ya bata a haba sosai gaban sultana ke faduwa duk ta rasa yadda zatai gashi Ya hanata wucewa, plz yaya sultan....tun kafin ta karasa Ya Fara bata wasu kiss a lip Nata da yasa ta kasa yin komai sai runtse ido yai tare da dunkule hannu,saidai yai kissing Nata sosai sannan ya saketa Ya kwanta genta Sannan ya rada mata sweet dreams matar sultan, ittadai batace komaiba illah juyamai baya datai dan har lokacin bata jin bakinta normal gashi Ta kasa natsuwa, haka har bacci Ya dauketa inda sultan ya rungumeta,.
Kwata kwata yau sultan KO tashin darenma baiyiba

By hajara Mami natty girl
πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ• πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘. * *MASARAUTAR MUCE 75*
πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Sarki zaune gaban su kawu sai dariya yake kamar wani mahaukaci, saida yai mai isarsa sannan ya Kalli abbahn sultana kasan wani abu?wlh na gano ta Na gano wacece yar taka kaga kuwa komai yazo karshe Ya fada yana dagamai gira, murmushin takaici Abbah yayi yanzu kan ka ganota yasa kake murna ka sani KO karshenkane yazo, hade rai yayi ai kawai karshen kune yazo badai nawaba Dan kuwa na da sati zan gama daku, ya fada Tare da mikewa Ya fice,.

Asubar fari sultana ta Fara Tashi kallan hannun sultan tai dake zagaye Da itta, kafin ta daga ido Tana kallan shi, jiya take tunowa tai saurin rufe ido me ya sami sultan kodai Ya Fara santa NE? Da sauri ta kawar Da zancen no kawai yana San yaudarata ne Da salanshi ta raya tare da shirin zare jikinta hakan Yasa sultan farkawa, Da sauri ta rufe ido dan yanzu kunyar shi kawai take yi inta tuna jiya tana zare Jikinta tai saurin ficewa daga dakin gaba daya Ma, murmushi sultan yayi kafin Ya fice daga dakin shima kasa sultana ta sauka, kallanta bayin sukai kamar batama haiyacinta, ganin suna kallan ta yasa ta koma dakinta, ganin baya nan yasa ta kulle kofan gaba daya ta shiga toilet ,.

Sultan kuwa wanka yayi kafin yai sallah,yahau shiri Dan yau Da safe zaije asibiti zaiyi wani aikine,. Yana gamawa Ya nufi dakin sultana, Da sallama Ya shiga, hakan yasa ta Mike da sauri daga gaban madubi duk ta baza kanta dan kuwa tajewa take zata gyara tayi wanka tasa kayanta kwalliyane kawai bataiba,.

Kallan yai kafin yai murmushi Ya ajjiye kayan hannunshi Ya nufi inda take,duk ta tsotara kawai dakewa take ta kasa matsawa daga gun, karbar comb din hannunta yayi kawo in tayaki ,Da sauri taja baya bana so Amman taki yadda su hada idoma, karbar comb yayi Ya Fara taje mata nifa ban ganeba naga sai wani sasanne kai kike KO lafiya, ya fada Tana kallan ta,batace mai komaiba illah juyar Da kai kawai Da tai ,ajjiye comb din yayi sannan ya dauki ribbon ya daure mata kai, An gama anya ba za,a rage wannan gashinba indai yana takurawa Matata, batace komaiba illah wucewa datai tare da fadin thanks sannan ta dauki dankwalinta tasa, daukan kayanshi yayi kafin Ya kalli agogan shi 6:30 Yau da safe zan wuce basai nayi break bama kinji ina Da wani aiki,a dawo lafiyq Allah ya bada Sa,a murmushi yayi Dan yaji dadin maganar na gode Ya fada tare da ficewa,.

Gun motocinshi Ya nufa Ya dauki wacce zai dauka sannan ya fita daga masarautar, abakin hanya Ya hadu Da wani abokinshi hakan yasa ya tsaya Dan su gaisa, suna tsaye yaga wata motar masarautar tazo ta wuce Da wani fuskarshi a rufe kallan motan yayi har ta wuce jikinshi bai kwanta maiba hakan yasa ya yayi sallama Da abokin nashi Ya shiga mota yabi Bayan waccan motan, sunyi tafiya kafin yaga motan tayi parking a wani uncompleted gida,gaba sultan yayi saboda kar a gane shi Yai parking sannan ya dawo Da kafa ,kallan gidan yayi babbane sosai sannan ya shiga,.

Tafiya yake baisan inda yake saka kafarshiba to ina mutumin yaje,.
Sarki kuwa abinci Ya kawo masu Dan yace yanzu shi zai dinga kawowa saboda suyi bankwana .

Sultan dake tafiya jin ana magana yasa yai labe sarki ke fadin ai kasheta zanyi Na aika asan yadda zaai a Sa Ta fito indai hakan yaki faruwa kawai asa mata poison a abinci, zaro ido sultan yayi to wa sarki yasa a kashe, kallan Da wanda yake magana yai idonshi Ya sauka kan abdulsalam, a dan razane yaja baya tare da fadin uncle abdulsalam, Da sauri Ya juya Ya fuce.


By hajara Mami natty girl
[9/14, 8:59 AM] Hajaramami: πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ• πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘. * *MASARAUTAR MUCE 76*
πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```

ο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»ΏMota ya koma zauna duk Ya shiga rudani wai dama uncle yana raye ku kuma aljanune suka bude Mai ido KO fatalwarshi Ya gani, no Amman gashi naga daddy agun har yana Mai magana wannan real ne to taya akai dama bai mutuba daddy Ya buyeshi kenan,gudun kar daddy Ya fito Ya ganshi yasa ya tada motan Ya tafi, haka yaje asibitin kowa kuwa yazo Dan meeting zasuyi, karasawa gunshi habib yai Ya bashi hannu suka gaisa, ya amarya, Hakan yasa sultan yin murmushi, aboki you look same how kodai amarya ta bata maka raine? No aboki wlh ba haka bane, aboki dama mutun yana iya mutuwa sannan ya dawo KO kuma wai Da gaske dama akwai fatalwa, zaro ido habib yayi subhanallah ba wani fatalwa a duniyar nan sai IN mutun Ya mutu kadinga mafarki dashi Amman there no something like ghost, ka gane batun mutun Ya mutu kuma dawo babau saidai indai dama can bai mutunba,ammma kai kuwa maye namun wadannan tambayoyin, hmmmm aboki Wanda nake tunanin Ya mutune yau na ganshi kuma a raye har yana magana da baban Hindu abun yaban mamaki fa aboki since wajen 19years kaga yadda ya koma Annman a hakan Kana iya ganin kamannin shi I am so shock aboki, to Allah mai iko, bari in mun fito zamuyi magana a kai,, Da haakan suka shiga meeting din KO was wajen meeting din Ma hankalinshi kwata kwata baya jikinshi kawai yana zaunene,.

Sultana kuwa Bayan Ta gama abun Da take ne ta fito parlour zataje bangaren momy, anan taga sabuwar baiwa, abayinta nada wata ta duka ta fara mata bayani, wannam daga wajen sarki take shiya kawota amatsayin baiwar Da zata dinga tayaki wasu aiyukan, kallan ta sultana tai waye Ya kawota baku fada inda bayiba kumama bana San da yawa zan iyayin komai Da kaina, Matar ce tai saurin karba, ranki ya Dade aiba ta haka bane dolene ake ba KO wannne bangare baiwa kuma dole suke karba saboda daga masarauta ne koda kina Da wani sakon Da kike San akai masarauta shine aikin mu, kallan ta sultana tai kwata kwata batasan bayi Da yawa gashi Matar Ma bata mataba, ganin irin kallan Da sultana ke mata yasa tai kasa Da kai tare da fadin innayi laifi tuba nake ranki Ya dade sunana marka, ganin matar tayi giving up ( sarrander )yasa sultana sakin fuska na gode marka Allah ya bamu zaman lafiya, Tana kaiwa nan Ta Fara tafiya Dan ficewa,baiwa daya ta biyu bayanta dan rakata bangaren momy din haka har suka isa,.

Da sallama ta shiga wannan lokacin momy na parlour farko,da murmushi ta karasa ta durkusa ta dauki gaisuwa sannan ta zauna kusa Da kafar momy din haka sukai ta hira daga karshe sultana ta shiga kitchen dan tace yau itta zatai mata girkin safe, Da taimakon bayin bangaren ta gama ta saka Tray sannan tai saman parlour dan lokacin momy ta koma sama,.

Ajjiye abincin a dining sultana tai sannan ta shiga ta fadawa mom Ta gama hakan yasa suka fito tare, zama momy tai Tana cin abinci sannan sultana take sanar Da itta zuwan Zulai, shikenan in tazo za muyi magana,.

Bayan sun fito daga meeting ne shi sultan duk Hankalinshi yayi gida, hakan yasa habib bai tsayar dashiba yaka Kama hanyar zuwa masarautar, yana parking bangaren momy ya nufa yai sama, ganin bata parlour yasa yai dakinta Da sallama Ya shiga, sultana na kwance akan duguwar kujeran dake dakin tana danne danne a phone dinta, zama yayi kusa Da momy, momy sannu Da gida,yauwa son Yau ban ganka Da safe ba, wlh mom meeting ne damu shi yasa banshigoba wlh har yanzu ban wani yi karyawar kirkiba, eyyya ga matar ka can saita maka girki, kallan sultana yai wacce ta juya mai baya bata San su hada ido murmushi yai, mom wai dama mutun yana mutuwa Ya dawo kuma ne? Ko kuma fatalwa gaskiyane, murmushi tai saidai indai dama bai mutunba kuma ba wata fatalwa,me Yasa kkake wannan tunanin, idonshi NE Ya kada mom uncle abdulsalam fa na gani kenan bai mutuba kenan? Mikewa mom tai son ban gane me kake nufi bafa wlh mom uncle abdulsalam naga ni shiya buyeshi kenan,.jijjiga kai Mon tai anya kuwa ba gamo kaiba sultan

By hajara Mami natty girl
πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ• πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘. * *MASARAUTAR MUCE 77*
πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Zauna kawai yayi baice komaiba, sultana ta mike ta kawo Mai abinci duk sai taje jin ba dadi Da taga baya walwala,haka yaci abincin sannan ya Tashi ya tafi bangaren su Dan akwai abun Da yake San zai duba, kallan sultana yai itta yake San yaiwa magana so yake tazo suje tare kuma baiga alamar tana San tashiba, kallan mom yayi kafin Ya kalli sultana kizo muje inasan zan nuna miki wani abune, kallan mom tai momy ma hankalinta baya kansu, mikewa tai tabi bayan shi suka wuce,.

Suna zuwa Da sallama marka dake tsaye bakin kofar kitchen ta karaso ta zube tana kwasar gaisuwa agun sultan, kallan sultana sultan yayi wace wannan kuma? Wai sabuwar baiwace daga masarauta aka aikota, ko ina aka kai KO iya nan ne Ya fada yana kallan marka din aa ai dama sudin suna dasu nan dinne dai babu, tsaki yaja kije masarautar kice bama bukatar wata baiwa indai ina San zan aika sako Da kaina zanje, afuwa nake nema ranka Ya dade Amman yace kar in sake inbar bangarennnan, hade rai yayi tare da fadin get out plz, ganin Yadda fuskarshi ta koma yasa ta Tashi ta tafice,. Sama yai sultana tabi bayanshi, kowa Ya shiga dakinshi,.

Sultan kuwa kwantawa yayi yana tunani kowa sarki yasa a kashe, sultana ta fado mai kodai su sultana ta gani a dakin ajiya, no basu bane wannan aljanune,.

Haka yaita ta tunani har wajen sallahn mariba sannan ya tashi Ya wuce masallaci,.

Sultana kuwa hakan yafi mata kowa yai zamanshi a nashi banganren haka itta taita tunani KO ina su abbah suke yanzu Allah masani,.

Bayan sallar isha sultan yana tafiya yaji muryar Dady na kiranshi hakan yasa ya juya yana kallan daddy din gabanshi Ya fadi, bayi yace subasu gu hakan yasa suka bar gun,kalllan sultan yayi Nice akawo baiwa ka kureta bansan daliliba? Gyara tsayuwa sultan yayi saboda tsaro ban yarda Da itta bane saboda inaji akwai abun Da ake kullawa, kallan shi daddy yai kardai yasan me yake aikatawa, ban gane me kake nufibafa sultan, karka damu daddy ina binciken masu San kawo karshenmune ba wani abun daga hankali bane, sai safe Ya fada tare dayin gaba, Da kallo daddy Ya bishi kafin Ya gaba,.

Da sallama sultan ya shiga parlour lokacin bayin Sun tafi sultana ke zaune a parlour tana kallo, amsawa tai Tana kallan shi Ya zauna kusa Da itta tare da fadin washhhh na gaji sosai, mikewa tai ta nufi dining ta debo mashi abinci a tray ta kawo Mai ta ajjiye sannan ta zuba Mai, murmushi yai tare da fadin thanks, tai murmushi kawai hakan Ya gama cin abinci sannan ya zauna ayi kallan dashi.

Film din India ne na soyayya mata Da mijine ke soyewa hakan yasa sultana kasa nutsuwa duk tabi ta takura bata San kallan film din soyayya a gaban wasu duk kunya take ji, kallanta yayi ganin kamar ba a nutse take ba ,mutsawa kusa Da itta yai wannan film din Da ake kallo soyayyar Da zaa mun ake koya, abun saiya bata kunya yanzu zaice mata yar iska mikewa tai zata bar gun yai saurin riko hannunta Ya dawo Da itta, yaya sultan bacci nake ji, OK kije inasan ganin ki inkin gama akwai abun Da zan nuna miki, OK Ta fada tare da Tashi tai sama shima kashe wutan yayi yai sama,.
Wanka yayi Ya shirya Ya zauna yan jiranta,.

Itta kuwa sultana Data gama kamar ba zataba sai kuma ta tashi tasa hijab dinta tayi dakin,.
Da salllama, Ya amsa tare da nuna mata kusa dashi, dan can gefe ta zauna hakan yasa ya matsa kusa Da itta, hutan hannunshi Ya nuna mata wannan kika ga a dakin ajiya KO? Karbar hutan tai hutan abbah ta shine Yaya sultan ka ganshine,?

By hajara Mami natty girl
[9/14, 3:49 PM] Hajaramami: [9/14, 3:47 PM] Hajaramami: πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ• πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘. * *MASARAUTAR MUCE 78*
πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
[9/14, 3:48 PM] Hajaramami: ο»Ώο»ΏDuk tabi ta dameshi a ina kasanshi plz ka ganshine, karban hutan yayi Ya ajjiye a gefe sultana a ina kika sanshi fada mum?shiru tai tana tunanin me zatace mai, uhmmm ranarne na shiga dakin ajiya dana ganshi shida wani shine namai alkawarin zan fitar dashi a gun shine Na maka karya Da wannan wasikan to da muka je bamu gansuba shirt. Gashi kuma akwai record danai nasan sarkin kune Ya kullesu ina Da shaida a Cikin record din Amman ka batar mun ya zanyi, kallan ta yake Yi karban hutan yayi Ya juyo Da ittta tare da rike hannunta sultana kinsan waye wancan,? Uncle dinane fa kanin babane Ya dade Da mutuwa yajen shekara 19 kenan Amman yau na ganshi Da idona sultana da idona na ganshi abun yaban mamaki bansan bai mutuba ashe dama shike aiko Da wasika ban saniba sultana, Yaya sultan yanzu yana raye ne ka ganshine? Yana raye sultana a wani gu daddy Ya kaishi unguwar gaba Da tunfure can karshen garine bama a fiya zuwa gun ba Ma kuma gida dayane a gun shima incomplete ne, rirrike hannunshi tai Dan Allah Yaya sultan muje in gansu plz plz Dan Allah, no sultana ba yau zan kijeba gobema ni kadai zanje bana San ki biyuni zanje in fito dasu Da kaina kinji, hawaye ta Fara Ta rungumushi Tana kuka Dan Allah Yaya sultan zanje in gansu kaji kasan yadda nake ji kuwa, jijjaga bayanta yayi haba sultana keda baki Da relationship

Please Login or Register in order to submit comment