Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dashima nifa ina Da relationship dashi Amman ban damu kamar hakan ba hana addua kawai zakiyi kinji, daga kai Tayi alamar taji, good Ya fada tare da dagota ki kwanta Bari IN mayar Da hutunab na, zare joints tai ta koma ta kwanta Amman hawaye kawai take,har Ya ajjiye yazo Ya kwanta tare da kallan bayanta jin kamar kuka take hakan yasa ya matsa kusa Da itta tare da juyo Da itta, ai bazaki dena kukan ba? Nifa ban ganeba KO akwai abun Da kike buyemun ne?, Da sauri ta jijjaga kai alamar aa, murmushi yayi I will find it by myself ai, kokarin juyawa take Dan bata San abun Da ya faru jiya yauma Ya kara faruwa, Da sauri Ya rikota Maye hakan kuma ana zaune lafiya zaki Fara, yaya sultan ka sakeni kaida ba sona kake ba ka dinga mun haka niba Bana so, ka manta nidin baiwace? Wayece miki bana sanki inma ke baiwace ai Matata tace KO, uhmmm naji Amman plz ka sakeni,matso Da itta yayi sosai hakan yasa tai saurin rufe ido gabanta Na dukan hamshin hamshin, kiss Ya bata a goshi kafin Ya ce good night ayi bacci lafiya tare da mafarkina, plz yaya sultan ka bazan iya bacci a hakaba ai, no bazan sakiba wlh ya rage rikon dayai mata nasan Da adddare ina bacci zaki iya ficewa ban saniba ai, murmushi kawai tai Tana tunanin me Ya canza sultan a wannan lokacin kwata kwata bata gane kanshi yanzu, a haka kuwa suka kwana Tana ta tunanin ta yadda zatai gobe taje taga abbahn ta,.

Sarki ke jeka ka dawo adakinshi Ya zaiyi Ya Sa sultana ta fito gobe, gobe kawai yake San ya kasheta Ya huta, murmushin jin Dadi yai sannan ya dakko wayarshi Ya kira marka, gobe inasan Da zarar kinga sultan ya fita kije kice sultan ya aiko a dauki sultana akaita asibita zan aiko mai daukan Nata kinji, sannan a wannan lokacin nake San ki kira police Bayan an shigar Da itta Da minti goma kafin nan Na gama dasu kina ji, eh Na gane yadda kace haka zaai ta fada with due respect, sannan ta kashe wayan,.

Washe gari Da asuban fari sultan ya tashi Ya tafi masallaci sannan ya dawo saida Ya biya bagaren momy acan Ya zauna har wajen 8:00, mikewa Sultan yayi mom zan wuce, yauwa mom ina wannan sarkan dana taba siyowa nace ki ajjiye lokacinta zaiso itta nake San ki dakko, murmushi tai lokacin sultana NE yazo kenan? Murmushi kawai yayi,ta sannan ta Tashi ta dakko Mai ta mika Mai, sarka ce ta gold sai walwali take,.

Karba yayi Ya fice,.

Sultana kuwa Bayan Ta yi sallah ta koma ta kwanta sai wajen 9:00 ta Ta Tashi, wanka ta shiga Tana wanka ta fito daure Da towel, tana gaban madubi sultan ya shigo Da sallama' mikewa tai Tana kallan shi, murmushi yai mata tare da ajjiye kayan hannun shi Ya karasa gunta kasa tai da kai tana wasa Da zoben hannunta, uhmmm kan naki a jike? Ya fada yana gyara gashin kan nata, sultana zan tafi aiki daga nan zan biya wani gun karki sake ki fita kinji, daga kai tayi sarkar dake hannun shi Ya dakko a kwalinta gift zan baki sultana, kallan kwalin tai shima kanshi kwalin abun kallone balleh abun dake ciki kallanshi tai kallan irin Tana mamaki dinnan,.

By hajara Mami natty girl
πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ• πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘. * *MASARAUTAR MUCE 79*
πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Daga mata gira yai alamar Da gaske, sannan ya bude idonta Ya sauka kan sarkar dake sheki, dasauri ta kalleshi, ciro sarkar bari insa miki, matsawa yai kusa Da itta Ya tattara gashin kan Nata baya, har hancinsu Na haduwa sultana kuwa mutuwar tsaye kawai tayi lallai sultan ya canza kodai Santa yake ne? Saka mata yayi sannan ya dago yana kallan ta kinga yadda ta zauna a wuyanki ki kuwa? Itta dai batace komaiba juyar da itta yayi tana kallan madubi tare da rungumeta ta baya kalli kiga matar sultan, daga ido tai Tana kallan sarkan sarkan tayi mata kyau sosai, murmushi tai tare da Sa hannu tana Shafa sarkan, a hankali ta furta Na gode Yaya sultan, dai dai kunnenta Ya rada mata no need my wife, runtse ido tai dan itta daya tasan yadda take ji, IN fada miki wani abu sultana, daga kai tayi alamar eh, a hankali Ya furta a I LOVE YOU SULTANA my wife inasa sanki sosai,da sauri ta bude ido Tana kallan shi ta Cikin madubi idonta Ya kada hawaye kawai take San Yi ta kuma rasa Na maye ne,no my wife banda kuka fa inna dawo zan miki magana sannan karfa ki fita juyo Da itta Yayi yana goge mata hawayen dukda bansan Na maye bane Amman Allah yasa na murnar Na furtane, murmushi tai hade Da dan kuka tai kasa dakai, shima murmushin yayi Ya dago Da fuskarta Ya Fara bata wani kiss bata hanashiba kuma ta rasa dalilin dayasa bata hanashinba (nidai nace kodaisultana nanma ta kamune? ) .


Dagowa yayi Yana kallan yadda ta rufe ido, murmushi yayi tare da fadin zan tafi, bata kalleshiba illah daga kai datai, kayanshi Ya dauka Ya fice kawai,.

Da kallo tabi bayanshi kafin ta Saki murmushi tare da juyawa Tana kallan sarkar daya Sa mata, wardrobe taje ta dakko kayan Da zata saka tasa sannan ta sakko kasa,.

Bayin ta gani suna aikinsu GA breakfast nan a kan dinning, zama tai taci sannan ta koma ta dauki Hijab dinta ta nufi bangaren momy a hanya suka hadu Da Zulai tare suka shiga tai introducing nata GA momy sannan sukai ta hira har wajen 11:00 itta Da momy, sannna tace zataje bangarenta sukai sallama Da momy ,.

Shigarta bangaren su keda wuya saiga marka ta shigo, nan take sanar mata wai sultan ya aiko a dauketa za,a kaita gun aikinshi abun Ya bata mamaki Amman saita hada hakan kan wani surprise zai mata, fuskarta kawai ta gyra ta sakko tabi Bayan marka ta nuna mata motan sannan ta tafi, saida ta tabbatar su sultana Sun tafi sannan ta shiga a daidaita tabi bayansu,.

Sultan kuwa yana fita wanna be gun ya nufa Dan yace yau zai dakko su abbah din, kuma yana fatan Ya hadu Da daddy dan inya nunamai wani abun Ya hadashi Da yan sanda in kuma yabi a hankali Ya bishi shima a hankali,.

Haka Ya shiga gun,

A wannan lokacin kuma su sultana sun karaso,.
Sarki Ya kira marka yace Da zarar 11:40 tayi ta kira police, Da haka sukai sallama,.
Marka Da taga wayanta agogan baya tafiyq dai dai ta tambayi mai a dai daita yace mata 11:30 abun Ya bata mamaki kodai sarki Ya rage Time dinne, tabe baki kawai tai,.

Sultana kuwa shiga take bata San inda take sa kafa ba,.
Sultan yana shiga yaga Da Daddy, kallan shi Da mamaki sarki yayi Ashe masu nutuwar nada yawa Ya fada yana murmushi, ba wannan bane a gabana ba kawai kaban uncle in tafi ta hakan zan iya rufa maka asiri, tsaki sarki yaja tare da jan gun din hannunshi ni gara in gama Da kai kawai in huta,.
Sultana dake bayanshi tai wani zuro zuro tai saurin daukan karfen kusa Da itta Da kwala Mai nan take Ya fadi yana rike Da kanshi, Da sauri ta karasa gun abbahn ta tana fadin abbah shi kuma sultan yai gun kawu Dan kunce shi dai dai lokacin kuma suka fara jin jiniya Na motan yan sanda, mikewa Daddy yai dukda yana jin jiki Ya dauki bindigar takan sultana zai Fara, bai jira wata wataba, ya saki alburushin bindigarshi wannan lokacin kuma yayi dai dai Da juyowar sultana, hakan kuma yayi dai dai Da fara shigowar police hakan yasa sarki harbin hannun shi shima, yai kasa irin dashi aka harba dinnan,.
Ku biyuni

By hajara Mami natty girl

ο»Ώο»ΏDuk tabi ta dameshi a ina kasanshi plz ka ganshine, karban hutan yayi Ya ajjiye a gefe sultana a ina kika sanshi fada mum?shiru tai tana tunanin me zatace mai, uhmmm ranarne na shiga dakin ajiya dana ganshi shida wani shine namai alkawarin zan fitar dashi a gun shine Na maka karya Da wannan wasikan to da muka je bamu gansuba shirt. Gashi kuma akwai record danai nasan sarkin kune Ya kullesu ina Da shaida a Cikin record din Amman ka batar mun ya zanyi, kallan ta yake Yi karban hutan yayi Ya juyo Da ittta tare da rike hannunta sultana kinsan waye wancan,? Uncle dinane fa kanin babane Ya dade Da mutuwa yajen shekara 19 kenan Amman yau na ganshi Da idona sultana da idona na ganshi abun yaban mamaki bansan bai mutuba ashe dama shike aiko Da wasika ban saniba sultana, Yaya sultan yanzu yana raye ne ka ganshine? Yana raye sultana a wani gu daddy Ya kaishi unguwar gaba Da tunfure can karshen garine bama a fiya zuwa gun ba Ma kuma gida dayane a gun shima incomplete ne, rirrike hannunshi tai Dan Allah Yaya sultan muje in gansu plz plz Dan Allah, no sultana ba yau zan kijeba gobema ni kadai zanje bana San ki biyuni zanje in fito dasu Da kaina kinji, hawaye ta Fara Ta rungumushi Tana kuka Dan Allah Yaya sultan zanje in gansu kaji kasan yadda nake ji kuwa, jijjaga bayanta yayi haba sultana keda baki Da relationship dashima nifa ina Da relationship dashi Amman ban damu kamar hakan ba hana addua kawai zakiyi kinji, daga kai Tayi alamar taji, good Ya fada tare da dagota ki kwanta Bari IN mayar Da hutunab na, zare joints tai ta koma ta kwanta Amman hawaye kawai take,har Ya ajjiye yazo Ya kwanta tare da kallan bayanta jin kamar kuka take hakan yasa ya matsa kusa Da itta tare da juyo Da itta, ai bazaki dena kukan ba? Nifa ban ganeba KO akwai abun Da kike buyemun ne?, Da sauri ta jijjaga kai alamar aa, murmushi yayi I will find it by myself ai, kokarin juyawa take Dan bata San abun Da ya faru jiya yauma Ya kara faruwa, Da sauri Ya rikota Maye hakan kuma ana zaune lafiya zaki Fara, yaya sultan ka sakeni kaida ba sona kake ba ka dinga mun haka niba Bana so, ka manta nidin baiwace? Wayece miki bana sanki inma ke baiwace ai Matata tace KO, uhmmm naji Amman plz ka sakeni,matso Da itta yayi sosai hakan yasa tai saurin rufe ido gabanta Na dukan hamshin hamshin, kiss Ya bata a goshi kafin Ya ce good night ayi bacci lafiya tare da mafarkina, plz yaya sultan ka bazan iya bacci a hakaba ai, no bazan sakiba wlh ya rage rikon dayai mata nasan Da adddare ina bacci zaki iya ficewa ban saniba ai, murmushi kawai tai Tana tunanin me Ya canza sultan a wannan lokacin kwata kwata bata gane kanshi yanzu, a haka kuwa suka kwana Tana ta tunanin ta yadda zatai gobe taje taga abbahn ta,.

Sarki ke jeka ka dawo adakinshi Ya zaiyi Ya Sa sultana ta fito gobe, gobe kawai yake San ya kasheta Ya huta, murmushin jin Dadi yai sannan ya dakko wayarshi Ya kira marka, gobe inasan Da zarar kinga sultan ya fita kije kice sultan ya aiko a dauki sultana akaita asibita zan aiko mai daukan Nata kinji, sannan a wannan lokacin nake San ki kira police Bayan an shigar Da itta Da minti goma kafin nan Na gama dasu kina ji, eh Na gane yadda kace haka zaai ta fada with due respect, sannan ta kashe wayan,.

Washe gari Da asuban fari sultan ya tashi Ya tafi masallaci sannan ya dawo saida Ya biya bagaren momy acan Ya zauna har wajen 8:00, mikewa Sultan yayi mom zan wuce, yauwa mom ina wannan sarkan dana taba siyowa nace ki ajjiye lokacinta zaiso itta nake San ki dakko, murmushi tai lokacin sultana NE yazo kenan? Murmushi kawai yayi,ta sannan ta Tashi ta dakko Mai ta mika Mai, sarka ce ta gold sai walwali take,.

Karba yayi Ya fice,.

Sultana kuwa Bayan Ta yi sallah ta koma ta kwanta sai wajen 9:00 ta Ta Tashi, wanka ta shiga Tana wanka ta fito daure Da towel, tana gaban madubi sultan ya shigo Da sallama' mikewa tai Tana kallan shi, murmushi yai mata tare da ajjiye kayan hannun shi Ya karasa gunta kasa tai da kai tana wasa Da zoben hannunta, uhmmm kan naki a jike? Ya fada yana gyara gashin kan nata, sultana zan tafi aiki daga nan zan biya wani gun karki sake ki fita kinji, daga kai tayi sarkar dake hannun shi Ya dakko a kwalinta gift zan baki sultana, kallan kwalin tai shima kanshi kwalin abun kallone balleh abun dake ciki kallanshi tai kallan irin Tana mamaki dinnan,.

By hajara Mami natty girl
πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ• πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘. * *MASARAUTAR MUCE 79*
πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Daga mata gira yai alamar Da gaske, sannan ya bude idonta Ya sauka kan sarkar dake sheki, dasauri ta kalleshi, ciro sarkar bari insa miki, matsawa yai kusa Da itta Ya tattara gashin kan Nata baya, har hancinsu Na haduwa sultana kuwa mutuwar tsaye kawai tayi lallai sultan ya canza kodai Santa yake ne? Saka mata yayi sannan ya dago yana kallan ta kinga yadda ta zauna a wuyanki ki kuwa? Itta dai batace komaiba juyar da itta yayi tana kallan madubi tare da rungumeta ta baya kalli kiga matar sultan, daga ido tai Tana kallan sarkan sarkan tayi mata kyau sosai, murmushi tai tare da Sa hannu tana Shafa sarkan, a hankali ta furta Na gode Yaya sultan, dai dai kunnenta Ya rada mata no need my wife, runtse ido tai dan itta daya tasan yadda take ji, IN fada miki wani abu sultana, daga kai tayi alamar eh, a hankali Ya furta a I LOVE YOU SULTANA my wife inasa sanki sosai,da sauri ta bude ido Tana kallan shi ta Cikin madubi idonta Ya kada hawaye kawai take San Yi ta kuma rasa Na maye ne,no my wife banda kuka fa inna dawo zan miki magana sannan karfa ki fita juyo Da itta Yayi yana goge mata hawayen dukda bansan Na maye bane Amman Allah yasa na murnar Na furtane, murmushi tai hade Da dan kuka tai kasa dakai, shima murmushin yayi Ya dago Da fuskarta Ya Fara bata wani kiss bata hanashiba kuma ta rasa dalilin dayasa bata hanashinba (nidai nace kodaisultana nanma ta kamune? ) .


Dagowa yayi Yana kallan yadda ta rufe ido, murmushi yayi tare da fadin zan tafi, bata kalleshiba illah daga kai datai, kayanshi Ya dauka Ya fice kawai,.

Da kallo tabi bayanshi kafin ta Saki murmushi tare da juyawa Tana kallan sarkar daya Sa mata, wardrobe taje ta dakko kayan Da zata saka tasa sannan ta sakko kasa,.

Bayin ta gani suna aikinsu GA breakfast nan a kan dinning, zama tai taci sannan ta koma ta dauki Hijab dinta ta nufi bangaren momy a hanya suka hadu Da Zulai tare suka shiga tai introducing nata GA momy sannan sukai ta hira har wajen 11:00 itta Da momy, sannna tace zataje bangarenta sukai sallama Da momy ,.

Shigarta bangaren su keda wuya saiga marka ta shigo, nan take sanar mata wai sultan ya aiko a dauketa za,a kaita gun aikinshi abun Ya bata mamaki Amman saita hada hakan kan wani surprise zai mata, fuskarta kawai ta gyra ta sakko tabi Bayan marka ta nuna mata motan sannan ta tafi, saida ta tabbatar su sultana Sun tafi sannan ta shiga a daidaita tabi bayansu,.

Sultan kuwa yana fita wanna be gun ya nufa Dan yace yau zai dakko su abbah din, kuma yana fatan Ya hadu Da daddy dan inya nunamai wani abun Ya hadashi Da yan sanda in kuma yabi a hankali Ya bishi shima a hankali,.

Haka Ya shiga gun,

A wannan lokacin kuma su sultana sun karaso,.
Sarki Ya kira marka yace Da zarar 11:40 tayi ta kira police, Da haka sukai sallama,.
Marka Da taga wayanta agogan baya tafiyq dai dai ta tambayi mai a dai daita yace mata 11:30 abun Ya bata mamaki kodai sarki Ya rage Time dinne, tabe baki kawai tai,.

Sultana kuwa shiga take bata San inda take sa kafa ba,.
Sultan yana shiga yaga Da Daddy, kallan shi Da mamaki sarki yayi Ashe masu nutuwar nada yawa Ya fada yana murmushi, ba wannan bane a gabana ba kawai kaban uncle in tafi ta hakan zan iya rufa maka asiri, tsaki sarki yaja tare da jan gun din hannunshi ni gara in gama Da kai kawai in huta,.
Sultana dake bayanshi tai wani zuro zuro tai saurin daukan karfen kusa Da itta Da kwala Mai nan take Ya fadi yana rike Da kanshi, Da sauri ta karasa gun abbahn ta tana fadin abbah shi kuma sultan yai gun kawu Dan kunce shi dai dai lokacin kuma suka fara jin jiniya Na motan yan sanda, mikewa Daddy yai dukda yana jin jiki Ya dauki bindigar takan sultana zai Fara, bai jira wata wataba, ya saki alburushin bindigarshi wannan lokacin kuma yayi dai dai Da juyowar sultana, hakan kuma yayi dai dai Da fara shigowar police hakan yasa sarki harbin hannun shi shima, yai kasa irin dashi aka harba dinnan,.
Ku biyuni

By hajara Mami natty girl

[9/15, 8:18 AM] Hajaramami: πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ• πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘. * *MASARAUTAR MUCE 80*
πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```
Still sultana tai a tsaye saida nerves nata suka kaiwa brain Nata sannan brain Ta bata response na harbin Da akai mata nan take taji wani zafi ta taba gun jini ta gani, abbahn ta dake bayanta yai saurin rikota ganin layi Na Neman daukarta, shikuwa sultan ya kasa ta buka komai yama rasa wannne brain dinshi zata bashi, Da sauri Ya karasa gun Nata yai saurin rikota ganin tana yin kasa,idonta Ya kada yayi jajur sai lumshe su take, jijjaga sultan yake yi yana kiran sunanta, Da sauri Ya dakko wayarshi Ya kira habib ka aiko min da ambulance yanzu Yana kaiwa nan ya kashe wayan .

Police da suka shigo sudai basuga Wanda yai harbin ba Amman sunji kara kuma baici ace har Wanda yai harbin Ya gudu ba sannan GA gun din a can wani gun da ban, Da sauri daddy Ya mike Ya nufi police din sai marka dake bayan su, wlh ya gudu Wanda yai harbin Ya gudu tacan Ya nuna musu window dake dauke Da Jimi tacan yabi kuma naso in harbeshi Amman inajin Na sameshi shiyasa Ya zubar Da jininshi a can din, kallan shi kawai abbahn yake yama kasa magana lallai yayan nashi babban mayaudarine, sultan kuwa bai San abun Da ake ba, karasawa gun su sultan police din yayi,ittama Ya harbeta ne?budar bakin Da abbah zaiyi dan yayi magana yaji muryarshi taki fitowa abun Ya bashi mamaki, yana San yai magana Amman taki fitowa, kallan gun da daddy yake yai yaga yana Mai wani murmushi, juyar Da kai kawai abbah yayi yai shiru, xukunnawa police din yayi kusa Da sultan dake hawaye yana kiran sultana,dafa kafadarshi police din yayi karka damu koma waye zamu gano shi, kallan police din yayi wannne ganoshi zakuyi banda ku tafi dashi kawai, wa zamu tafi dashi? Gashi can yai nuni Da daddy, Da sauri Daddy Ya karba karka damu office yana cikin shock ne saboda yaga nai harbi dole Ya dauka nina harbeta karka damu komai zaiyi normal,.

Jin karan ambulance yasa sultan baibi ta kanshiba Ya dauki sultana a hannu suka fito inda daddy yabi bayansu, kusa Da marka yaje taya zaai ki kiramun police a cikin 5min haba keda sai 30 kafin ki kira, ranka Ya Dade kaifa kace Da 40 zan kira, OK dakko wayarki karfe nawaa yanzu?data duba 12:00 har tayi shi kuma a tashi wayan a lokacinma 11:40 din tayi, nan Ta gane agoganta ne baya tafiya dai dai,.

A ambulance din Sultan ya sata, ganin daddy nasan shigowa yasa Ya sha kwalarshi wlh ba inda zaka shiga kuma wlh sai ma shiga court da kai mugu azzalumi, Da kyar police din suka kwace Da daddy sannan aka dauki daddy a motanshi aka tafi dashi hospital,.

Ana zuwa akai emergency da sultana, su abbah kuwa akai wani gun dasu Dan duba lafiyar su gashi kuma Sun kasa magana . Tare da sultan suka shiga emergency Dan cecu rayuwar sultana,.

A masarauta kuwa marka taje ta sanar hankalin su hafix Ya tashi Da ce musu akai garin sarki yai taimako An harbeshi,..

Momy haka aka ce musu an harbi sultana, a gigice momy ta shirya itta Da Zuwaira Da Zulai dan cewa sukai sai sunje haka suka Kama hanya,.
Da aka cirewa sultana bullet din numfa shinta yaki tsaya duk sultan yabi Ya daga musu hankali hakan yasa suka fita dashi a baki kofa Ya ga momy Ya rumgunmeta tare da fashe mata Da kuka

By hajara Mami natty girl
[9/15, 6:40 PM] Hajaramami: πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ• πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ‘‘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘. * *MASARAUTAR MUCE 81*
πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ•πŸ•πŸ•
FANTASTICS START WRITERS (F S W)

```INDICATED TO MAMAN SHUKRAH AUNTY UMMI```

ο»ΏRumgume momy yai yana kuka sosai kamar wani yaro, momy sultana mutuwa zatai ta barni wlh nunfashinta yaki tsayawa mom ya zanyi, dagoshi mom tai ba zata mutuba kaita mata addua kaji ka daina kira mata mutuwa kaji son, daga kai yayi yana hawaye su Zuwaira kuwa tsayawa suka suna kallan yadda sultan ke kuka kamar wani yaro, zama tai ta zaunar dashi, Ya akai abun Ya faru kuma sultan?mom duk laifin sultana nane dana fada mata cewa ga

Please Login or Register in order to submit comment