Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta share hawayen fuskarta tana mai jin haushin Goggo Nandou da Deeni. Kusanta ya zauna yace“Ummana nayi kewarki sosai, barka da gida.” Ladee tace“Uhmmm wai kewa amman ka zarce can? Baki ya turo kamar yaron goye yace“Toh meye aciki? Yanzu dai ya gida na sameku lafiya? D'azu nazo ai bakwana ni kuma da nayi wanka zanje gidan Aunty Zuhura na niya wajan Ummuh kawai sai na wuce yanzu fa daga masallaci nake.” Ladee ta shafi kansa tace“Toh yayi ango ya karatun?” “Alhmdllh. Ya amsa mata su ka tab'a hira, har aka Kira sallar isha ya tafi masallaci. K'arfe takwas da rabi Nandou ta gama shirya Mamy tsaf ta direta gaban Yaro ya mata nasiha mai ratsa zuciya tana kuka kamar wata yarinya. Ta kaita gidansu mai unguwa da Ummih su ka sake mata nasiha mai ratsa zuciya. Kaf kowane gida cikin gidaje biyar d'in sai da Goggo Nandou takai Mamy k'anni babanta su ka mata nasiha da fatan zaman lafiya mai d'orewa, ta kamata su ka fice. Taxi Goggo Nandou ta tsayar musu su ka shiga ta fad'a masa sunan unguwar. Unguwar Plateau gidan Mamy yake had'add'an gida mai kyaun gaske. Goggo Nandou ta yi mamakin yadda AUTA ya iya mallakawa Deeni kantafareran gida haka kyauta. Falon kawai abin kallo ne. Bedroom d'inta ma ya tsaru matuk'a wani lafiyayyan royal bed ne Wanda yaji lafiyayyan zanin gado irin na zamani, sai wani lallausan carpet wanda kana saka k'afa zakaji tana lumewa, malale tsakiyar d'akin sai babbar wardrobe d'inta wacce ta kusa cin Rabin bamgo gefenta seat d'in akwatinanta ne ajere kai komai na d'akin atsare gefen hagu bathroom ce babba. Goggo Nandou har kuka tayi tana sakawa AUTA albarka da addu'ar Allah ya k'ara masa arzik'i. Har kusan goma Deeni bai shigo ba Mamy ta k'ank'ame Goggo Nandou ta hanata tafiya. Goggo Nandou tace“Kiyiwa Allah da manzon sa ki sakeni na tafi wai me zai cinyeki agidan?” Mamy tace“Ni dai karki barmu mu biyu.” Daga can Nandou taji sallamar Deeni afalo. Tace“Alhmdllh! Sakeni toh, ta shi muje.” Mamy tace“Wlh bazan jeba bai isaba....” Goggo Nandou ta buge mata baki ta ce“Wlh yau za ki sani iskancinki baki yaune kuma na fita harakarki tinda kin maidani ba kowaba.” Ta k'arasa maganar tana k'wace jikinta Mamy ta Rik'eta tace“Toh kiyi hkr na daina.” Ta fad'a ba wai har zuciyarta ba sai dan kar Nandou ta tafi da fushinta. Hannunta ta Kama tace“Muje toh idan kuma iya baki kika fad'a ke kika sani wlh” Falon su ka fito Jamaluddin yace“Ai kuwa da na barki yau kin kwana anan.” hannunta ta janye daga na Mamy tace“Tashi muje dare yayi Deeni gata nan na gama mata duk nasiha da zan iya haka kaima na maka agida, Jamalu muje.” Mamy ta rik'e Nandou tana matsalar k'walla jikinta har rawa yake. Goggo tace“Dallah kamata muje mu dare ya mana.” Deeni wanda yake cikin wata dakekiyar shadda blue d'inkin zamani ya zaune ajikinsa sai baza k'amshi yake. Mik'ewa yay tsaye yana wani ciccin magani ya sanya hannayensa ya kamo k'ugunta ta baya ya janyota jikinsa yace“Goggo kuje zanzo na rufe k'ofar.” Goggo Nandou da Jamaluddin su ka fice. Cikin kuka tace“Sakeni tin ban aikatama b'arna ba.” Sake rik'o k'ugunta yay ya zagaye hannayensa ya d'ora hab'arsa saman kafad'arta bakinsa, kusan kunnenta har labb'ansa su na gugar fatar kunnenta, can k'asa yace. “Shiiiiii!! My love ba zaki iyaba daga ke har zakaria naki nafi k'arfinku ni fa ba ruwana dake.” Ya k'arashe maganar yana shafar k'ugunta ya kamo fatar kunnenta yana ciccizawa yana hura mata iskar bakinsa. Dukan hannunsa ta fara tana mutsu² cikin kuka tace“Ka sakeni na tsaneka bana sonka bana k'aunarka,sai na illataka...” Juyowa yay da ita cikin zafin nama ya mannata k'irjinsa ya d'ago kanta ya tsura mata idanunsa masu kyawu da haske yace“Ni kuma ina sonki bazan sakeki ba muna tare abadan.” ya manna mata kiss akumatunta yana lashe hawayen fuskarta har majainar bai bariba ya d'auketa cad'ak ya zaunar da ita saman kujera ya rusuna gabanta ya kamo hannunta yana murza zara-zaran fararen yatsunta, yakai bakinsa ya sumbata ya sanya tsarta d'aya baki yana taotsa hannunsa saman kyakkyawar fuskarta, still idanunsa cikin najuna. Duka ta kai masa ta fizge hannunta kamanninta suka fara canzawa idanunta suka zama blue sun fara zazzagowa bakin ya fara zubar da yawo muryarta ba dad'i tana fitar da wani irin amo tace“Maye kawai, wlh cikin dare zaga abinda zan mu maka dan ubanka yau zaka gane kai shegene.” Mik'ewa Deeni yay yana murmushi ya zuba hannayensa cikin aljihu, cike da iskancinsa ya kwaikwayi maganar tasu yace“Ah! Anzo kenan? Kace kaima kazo mu raya sunnar tare dakai? Toh ai hikenan barka da zuwa malam Zakaria, kasan yadda Dr Sardauna yayi da aljanin Zeey baby haka zan muku yau na raya suna tabbas alkadarinka sai ya karye. Bari na rufe gida nazo dan ubanka sai agabza, na suburbud'eka da ayar Allah.” ya k'arashe maganar ya nufi k'ofa domin zuwa rufo gate. Yana isowa tsakiyar gidan yaji an kwashe da wata irin mahaukaciyar dariya mara muryoyi daban-daban. Tsaki yay ya rufe gate d'in ya nufo ciki, aka kwashi tafi raf-raf-raf. Ana shek'a dariya, aka kashe dukkan fitilun gidan na farfajira gidan zuwa cikin falo, duhu ya bayyana ana wasu irin surutai. Daga can ciki yaji ihun Mamy cikin wani irin k'araji. Deeni ya ruga aguje ya nufi falon, duk addu'ar da tazo bakinsa karantawa yake. Yana tab'a k'ofar falon yaji anyi sama da shi an bugasa da k'asa...........*🙆🏻‍♀️MIJIN MAMY😭*

_GARKUWA WRT ASS..._

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

*ςհɑԹԵҽɾ2️⃣5️⃣&2️⃣6️⃣*


Deeni wani irin zafi yaji har tsakiyar kansa. Yana k'ok'arin tasha aka sake kifa masa maruka masu azabar zafi ana shek'ewa da dariya, aka damk'i wuyansa, ana fad'in. “Dan babanka mu sa'anninka ne? Yanzu ina k'arfin yake? K'waci kanka mugani.” Deeni cikin dauriya yace“Inada k'arfin da bakuda shi, wlh ko zaku kasheni ayau sai na kwana da matata, na raya sunnar manzo S.A.W....” Mak'ureshi akayi ana zuba masa mari, aka kece masa riga aka cireta aka kece wandon. Nan fa Deeni ya fara karanto Ayatul kursiyyu, yana idarwa ya fara karanto Yasin, ya idar ya fara karanto suratul baqarah. Tin su na iya azabtar da shi har su ka kasa su ka barsa, su ka gudu sunata ihuuuun azaba. Deeni ya azabtu sosai dan dakyar yaja jikinsa ya shiga falon ya rufe, ya isa wajan Mamy wace take sheme ak'asa saman carpet tsirara haihuwar uwarta, wata irin kumfa take fito mata cikin bakinta idanunta duk sun k'akk'afe. Deeni ba k'aramin razana yay ba. Samanta ya zube yana girgizata, ya d'agota ya rungumeta ya janyo rigarta da aka ciccirata ya rufa mata ajikinta. Karatu ya shiga mata bakinsa saman kunnenta, da d'an sauran k'arfinsa yake d'aga murya. Firgiggita ta zabura, tana bud'e manyan idanunta wad'anda su ka rikid'e, sukayi jajir. Wani irin sanyi takeji yana ratsa gabobin jikinta, jinta kamar tsirara ta d'ora hannunta saman jikinta tana tab'awa, tajita daga ita sai bra da pant. Da sauri ta kalli Deeni wanda bakinsa yake manne akunnenta, ta, ta kai masa duka tana fad'in. “Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!! Me kamin? Meye hakan kakeyi? Sakeni, mayaudari me kamin naji ni tsirara?” Ta fad'a tana yak'ushinsa awuya ta kama sumar kansa tana ja da k'arfi, ta saki kuka. Deeni jin Mamy ce ya saka ya janye bakinsa daga kunnenta,ya mata wani shegen rik'o, ya rik'e kafad'unta ya zuba mata kaifafan idanunsa cikin b'acin rai ya fara magana,“Dallah malama kimin shiru da masifarki zanji ko da masifar aljanunki? Idan nayi niyyar kusantarki ke kin isa ki hanani ne? Komai naki mallakin Zaharaddin ne, ba sai nabi wata hanya ba. Wlh idan kika sake magana ayanzu ahakan anan zan turmusheki saman carpet nayi miki abinda baki tab'a zata ba, sai naga idan kasheni zakiyi, ko zaki dafani kicinye, haba don Allah ina miki kawaici amman bakya gani girma-girma-girman banza, shekaru kawai kika fini ba wani abunba, shin idan mun fita wa zai yarda kin fini, shin wai so haukane Allah karki yarda na juya miki baya, zan danne son naki na watsar naga me zai sameni? Kuma bazan sake ki ba na aure mai sona sai kije kici girman kan tinda bazaki ba zuciyarki abinda take so ba Mamy kin fiye kafiya da taurin kai meye laifin mai sonka tin baisan kansa ba? Zan barki har ki shirya zama dani.” Ya k'arashe maganar yana shigar da idanunsa sosai cikin nata, ya tallafo kanta ya manna bakinsa saman kakkauran jajayen labb'anta masu taushi, ya sumbata, ya sumbaci idanunta ya tsotse mata hawayen fuskarta tas ya tunkud'eta daga jikinsa sai da ta kwanta ya mik'e yana tangad'i ya nufi bedroom. Mamy ta game jikinta wanda yay wani irin sanyi, ta bisa da ido har ya shige. Lafayarta ta d'auka ta mik'e dakyar ta lullub'e jikinta, ta nufi bedroom d'inta tana matsar k'walla. Deeni yana lab'e yana kallonta ta 'yar k'ofar da bai rufe dukaba, har ta shige bedroom d'inta. D'an guntin murmushi yay ya had'a yatsunsa biyu, yace“Nasan lagonki tinda bakyason nayi fushi ta wannan hanyar kawai zan gyara zaman auren mu.” Wandon jikinsa ya cire ya d'aura towel yana k'arema bedroom d'in nasa kallo, da mamakin halin kirki irin na AUTA, mallakawa masoyin matar da yake so irin wannan daula. Bathroom ya shiga yay wanka da ruwan d'umi, sabida yadda jikinsa yake masa azabar ciwo dan ba k'aramar azaba yasha hannun aljanun Mamy ba. Sallah yay rak'a 4 ya mik'a godiyarsa wajan Allah da addu'ar Allah ya basu zaman lafiya da fahimtar juna. Yama AUTA addu'a Allah ya k'ara bud'a masa arzik'insa ya biyasa da gidan aljanna akan wannan jahad'in da ya yi, mallaka masa abinda yakeso da k'erraran gidan da kaf zuri'arsu ba wanda ya tab'a mallakar ko makamancinsa, amman shi yau ya mallakeshi, ko amafarki bai tab'a saka ransaba, sabida Deeni mutum ne shi da bai da dogon buri arayuwarshi. Cikin wasu had'add'un kayan bacci brown colour, sun masa kyau matuk'a, yana baza k'amshi ya fito falon. Yaje kitchen ya d'auko babban plate da cups glass biyu, yazo ya bud'e ledojin kajin ya juyesu ya zauna yana dannawa cikinsa. 'Bangaran Mamy haka taja jikinta ta shige bedroom d'inta, duk jikinta ya yi sanyi, bata San me yasa tak'i jinin Deeni ya mata fushi ba, ita zata masa har fin sati ko wata, amman ta tsani shi ya mata. Ruwan d'umi ta had'a tai wanka sosai, ta fito, d'aure da towel ta goge jikinta ta shafa mai, ta saka kayan bacci riga da wando masu kyau tanada tsayi har kusan guiwa, wandon har k'asa kayan sun amshe pink colour, ta d'aure gashinta wanda baida wani tsayi amman kad'an ya wuce wuyanta, akwai laushi sosai. Bakin gado ta zauna tayi tagumi, cikinta na murd'a mata yunwa takeji matuk'a sam ayau bata wani ci abinci ba, sai magugun nan da Goggo Nandou ta banka mata. Tsaye ta mik'e tuunawa lokacin da sukaje falon da Goggo Nandou ta hango bak'ar lede biyu ajiye saman center table. Ba tare da tunanin komai ba ta bud'e k'ofar ta fito. Zaune ta hangoshi yana kai cup bakinsa remote ahannunsa yana danne² ya k'urama Tv idanu yana girgiza k'afafunsa, wad'anda suke masa rad'ad'i sabida dukan da yaci. Tsaki taja ahankli take takowa ta zuba masa idanu. Tin fitowarta Deeni ya ganta amman ya waske ko da wasa bai yarda ya kalli gefen da take ba, yaci gaba da kurb'ar fresh milk d'insa, ya had'e gira sama da ta k'asa. Ahakanli ta iso taja ta tsaya tana kallon yadda ya nuna kamar baisan Allah yayi ruwanta ba. Zama tai tana turo baki gaba, tana matsa yatsun hannunta so take ya mata magana ko ta sauke masa masifa yak'i kallonta. Ashgwab'e tace“Deeni yunwa nakeji.” Deeni ya danne dariyasa ya sake had'e face, yace“Ga abinci nan.” Ya d'auke kansa yana kallon Tv ya canza tasha zuwa tashar Africa magic, ana haska wani film mai suna Riona, kamar na ibu ne, na sarauta, sosai film d'in ya d'auki hankalinsa, akwai abin tsoro aciki. Mamy ta shak'u sosai ta warce remote d'in cikin masifa tace“Malam yunwa nakeji ko bakaji ne?” Deeni bai kalletaba ya janyo plate d'in yace“Ok zo na rungumeki na baki abaki, tinda haka kikeso.” Mamy ba kunya ta matso kusansa tana kallonsa tace“Ni bani yunwa nakeji.” Ta k'arashe maganar cikin kuka. Idanunsa ya zaro waje yace“Toh ikon Allah! Ni me na miki? Wai don Allah bakyajin kunya kinama k'aramin k'aninki shagwab'a da rikicin da babu gaira babu dalili um?” Baki ta kuma b'arewa zata sanya masa kukan, ya yago cinyar kaza ya tura mata abakinta“Oya ci da kanki kinga na tafi na kwanta dan wlh bazan aikin baza ba, tinda kin maisheni 'dan iska wai ni zakima wayo na allab'aki na cika miki ciki ki dawo da rashin mutuncin ko? Na tafi.” Ya fad'a yana zazzage rigar baccinsa ya kama hanyar bedroom d'in. Mamy bata tankasa ba ta shiga cin kazarta tana d'ora drink sai da ta k'oshi dam, ta d'auki kwalin fresh milk ta nufi bedroom d'inta. K'ofar ta rufe da key bata kashe wutar d'akinba ta kwanta tana karanto addu'o'in bacci. Tsabar gajiya bata jimaba baccin ya d'auketa. Deeni kwance yake yana kashe kunne ko zaiji Mamy taji tsoron film d'in dan sabida ita ya kunna amman shiru, bai jita ba. Tin yana kwance har ya mik'e ya fara kai komo tsakiyar d'akin ganin da gaske Mamy take, ya zata fushin da yay zata biyoshi, amman shiru ba labari. Hud'ubar goggo Nandou ta fad'o masa, tabbas ayau idan bai nunawa Mamy ikartaba rainin zai k'aru gwara kawai yaje baje kulinsa ya nuna mata da kai da kaya duk mallakar wuyane. Fitowa yay yaga falon wayam ba kowa, sai Tv, tabar plate d'in da komai anan ta tafiyarta. Baki ya ciza ya kwashe kayan yakai kitchen ya saka kazar d'aya wacce ba ci ba fridge ya fito ya kashe Tv ya nufi bedroom d'inta. Yana zuwa ya murd'a yaji arufe, baki ya ciza sabida baida key'n d'akin. Juyawa yay ya kashe k'wan falon, ya koma d'akinsa ya rufe ya kwanta, ransa amugun b'ace, da k'udirin turmusheta da safe, yafi son ya mata komai tana gsnin k'wayar idanunsa da kyau. ★★★ Washegari da zaije masallaci ya k'wank'wasa mata k'ofa ya wuce. Mamy kuwa baccinta take bugun k'ofar yasa ta tashi ta kalli agogon da yake manne ajikin bangon d'akin, ta ga 5 da 'yan mintina. Ta sauka ta d'auro alwala. Bayan tayi sallah ta zauna tana azkhar tana idarwa ta koma bacci batayi karatun Qur'ani ba, dan agidama sai Ummuh tayi da gaske kafin ta tsaya tayi karatun. Deeni yana dawowa daga masallaci ya sake buga k'ofar. K'in b'ud'ewa tai cikin baccin da ya fara fizgarta tace“Malam nayi sallah k'ara gaba.” Deeni yace“Ayyah! Ni banda lokacin ki daman Goggo Nandou ce tace abaki waya an manta ta ki agida tanason kuyi magana.” Jin Nandou ce ta bugo waya ya saka Mamy saukowa tana mik'a tace “Okay bari na amsa da nace kayi ruwa danine?” Key ta saka ta bud'e k'ofar tana hamma da mik'a. Wata irin damk'a ya mata azafafe ya had'eta da bango ya matseta wajan danna mata faffad'an k'irjinsa, ya rik'o k'ugunta sosai ya d'ago hab'arta da hanunsa d'ayan, ya saka idanunsa cikin nata, fuskarshi babu alamar wasa yace“Wa na Kama? Ni sa'an kine? Wa kikema rashin mutunci?” Mamy mugun tsoronsa ya shige, jikinta ya d'auki rawa, tace“Don Allah Deeni kayi hkr bazan sake shiga sabgarka ba kaji...” “No! My love mu cire raini kawai yanzun nan wallahi.”*🙆🏻‍♀️MIJIN MAMY😭*

_GARKUWA WRT ASS..._

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

*ςհɑԹԵҽɾ2️⃣7️⃣&2️⃣8️⃣*

Mamy cike da tsoro ta ce“ Don Allah Deeni, kayi hak'uri wlh na maka alk'awalin bazan sake shiga sabgarka ba!” “No! My love Wallahi idan nace zanyi hak'uri yaudara ki zanyi, dan haka kawai yi shiru da bakin ki, bazan saurara miki ba.” Ya k'arashe maganar yana sunkutarta, ya rufe k'ofar ya nufi saman bed da ita. Kwantar da ita yay tana k'ok'arin tashi, ya hanye samanta ya zuba mata idanunsa, ya tallafo kanta yace. “Yau fa my love bakida wata hanyar kub'uta kawai kiyi hkr ki bani had'in kai...” Cikin mugun tsoro tace“Had'in kan me? Me kake nufi? Ai dai kasan bazan tab'a had'a shimfid'a da kai ba? Me zan ji ajikin ka? Kar ka manta ni nayi jinyarka lokacin da aka maka kaciya? Wlh bazan yarda guntin abinka ba, da bai taka kara ya karyaba, ya shiga jikina kayi kad'an...” Danneta yayi sosai ya kame hannayenta dukkan biyun ya mik'ar dasu ya d'ora nasa yana murzawa, sai da ta saki k'ara ya kame bakinta, ya lalubo harshenta ya shiga shansa, kafin ya shiga bata wani irin kisses mai rai da lafiya ya maida hannunsa d'aya k'irjinta, wanda numfashinsa ya kusa d'aukewa, agigice ya shiga murzasu ahankali, still bakinsa cikin nata. Mamy banda kuka da yagonsa babu abinda take. Amman cikin 20 minutes Deeni ya shiga sauyama Mamy tunani da hatsabibin romantic d'in da ya fara mata hanya d'aya bayan d'aya ya dinga bi ajikinta yana tand'a da tsotsa yana watso mata wasu shegun kalamai masu tsuma ruhi. Sai ga Mamy tana mik'a jikinta ya saki. Ba zato ba tsammani taji ya fara neman hanyarsa, bayan yayi addu'a saduwa da iyali. Abinda taji wanda baida misali ya saka Mamy sakin kuka tana rok'onsa, yayin da Deeni yayi nisa baijin Kira, hanyarsa kawai yake nema wanda yaje aguje amman yaji k'ofa gam akulle da makulli. Amman dake jarumine kawai ya kutsa aguje.Wani irin gigitaccan ihun azaba Mamy ta saki.🥲🙆🏻‍♀️🏃🏻‍♂️ Malam Deeni afito lafiya. After 2 hours. Mamy ce rumgume ajikin Deeni ya lullub'esu da lallausan bargo, ya na aikin lallashinta, ya na mata massaging, adukkan jikinta, bakinsa saman kunnenta, yana ta zuba mata kalaman soyayya, da sanya mata albarka. Kuka kawai take jikinta yayi zafi rau sai rawar sanyi take duk yadda ya lullub'eta ya mata k'awanya da jikinsa. Hannunsa ya d'ora saman k'irjinta, yana shafawa asannu, yana mata rad'a. “My love kiyi hkr don Allah kusan awa d'aya ina rarrashinki kin k'i, ji jikinki ya d'auki zafi sosai. Yanzu fad'amin ina yake miki ciwo?” Ya k'arashe tambayar ya d'ago kanta ya zuba mata kyawawan idanunsa. Cikin walaha tace“Zazzab'i da can zafi sosai nakeji, wlh ka cuceni ai da gangan ka saka min wannan k'aton abin sabida rashin imani, don Allah kaini wajan Goggo Nandou.” “Ayyah! Sorry Ruhina bari muga wajan sai na kaiki.” jin zai kaita bata hanasa ba, ya janye yaluluwar rigar da ya saka mata d'azu. Ya lek'a ya zura kansa yana hura mata iska, yana shafa wajan. Ajiyar zuciya Mamy ta sauke tanajin zafin na raguwa, ta rufe idanunta bacci na k'ok'arin fizgarta. Sanya harshe yay yana lasa ahankali, jin tana sauke numfashi ya sakashi tsotsar wajan ahankali, yana fitar numfashi. Zabura tayi ta sanya masa kuka, jikinta na dad'a d'aukar zafi. Tace“Na shiga uku ni Bilkisu Deeni kasheni zakayi? Wayyo Allah Nandou kin gama dani.” Ta fad'a cikin shashek'ar kuka. Deeni zare bakinsa yay ya K'ank'ameta ya kamo lips d'inta idanunsu cikin najuna yake shan ilps d'inta yana mammatsa mata gabb'an jikinta. Cizonsa tayi ya zare bakinsa yace“Ngd sosai Allah ya miki albarka, bazan gaji da saka miki albarka ba. Yanzu Goggo Nandou kikeso na kira miki tasan me mukayi my love?” Kai ta girgiza ta bugi k'irjinsa tace“Ai ni ina gudun abin kunya.” Deeni ya zame jikinsa ya sauko yace“Wlh ni bana gudu akanki, wannan tafiyar da kike sai Nandou tazo ta lek'aki, ko muje asibiti pls muje ki ci kazar dana d'umama miki na soya k'wai na dafa tea, ki d'aure kinji Ruhina.” Mamy tace“Sanyi nakeji sakamin riga mai kauri.” Ta k'arashe maganar abin tausayi. Deeni tausayinta yaji sosai, ya d'auko riga mai kauri ya sanya mata ya sauketa k'asa ya kama hannunta tana cije baki take takawa, tanajin rad'd'i ak'asanta kamar an yankata da reza. Taku uku tayi taja ta tsaya tana shashek'ar kuka“Wlh Deeni ka gama da rayuwata, ka barmin abin kunya, ya zanyi da jama'ar da za su zo ganin amarya?” Deeni ya rungumeta ta baya, ya zagaye hannunsa saman shafaffan cikinta, ya shafo sai ya maida hannunsa saman k'irjinta, inda kaf yafi burgeshi, yana wani irin shafasu, ya lumshe “Uhmm My love kinga abinda zai haukatani.” Kukan ta k'ara sauti tana k'ok'arin janye hannunsa“Don Allah kayi hkr na tuba ka rabu dani,bazan Iya wannan jarabar ba, ka fita asabgata, kaji Deeni.” murmushi mai k'ayatarwa ya Saki, hannunsa na wajan yana shafarsu had'i da tafiyar tsutsa atsakiyarsu. Ya d'ora hab'arshi saman kafad'arta, yana goga mata sajan fuskarshi k'ark'ashin wuyanta, ahankali cikin taushi murya yake rad'a mata“Allah ya baki hkr Ruhina, zumarki ta janyo haka bansan me na aikataba wannan ababan bazan iya barinsu ba, nima kiyi hkr kinji.” Ya k'arashe maganar ya ciccib'arta sama, ya fice da ita, tana dukansa. Zaunar da itabya yi saman kujera. Yaje ya had'o musu kayan breakfast d'in da ya yi. Tea ya bata dakyar take Sha, ya na lallashinta har ta sha cup d'aya, ya bata kazar taci sosai duk da bakinta baya mata dad'i haka taci. Bayan ta k'oshi shima ya karya, ya na idarwa ya tattare kayan, yazo ya zauna ya rungumeta yace“Muje asibitin ko?” Cikin k'arfin hali ta ce“Allah ya kiyaye a kalleka ace kaine kamin haka? Wlh bazan jeba, ni ban gaji abin kunya ba.” Ta k'arashe maganar cikin kuka. “Ya ilahi! My love wai ya kikeso na miki ne? Sai na zauna dake bakida lfy? “Eh ina ruwanka ko mutuwa zanyi kai dai ba kagama abinda kakeso dani ba? Toh shi kenan, amman ka sani wlh sai na barmaka gidanka....” Deeni ya ce “Okay... Ok ashe baki ladabtu ba ko? Toh wlh sai na tisa idan yaso ayi jinya mai dalili, tinda kin maida ni d'an iska.” Ya k'arashe maganar ya na k'ok'arin d'aukarta. Mamy tsananin tsoron Deeni ne ya shigeta, gabanta yana wani irin fad'uwa, zuciyarta sai tsalle take tamkar zata fasa k'irjinta ta fito, tana tuna azabar da ta sha. Cikin rawar murya ta ce“Kayi hkr wallahi Allah bazan sake magana ba, idan ka tisa ai bazan anfana ba, na sakawa bakina linzami.” Deeni ya danne dariya yace“Ok amman da sharad'i? Cikin sauri ta ce“Naji fad'i wlh zan kiyaye.” Deeni ya ce“Duk randa kika sake bud'e bakinki kika ce na rabu dake ko zaki barmin gidana, ko na miki yaro bayan kinsan ni d'in ba yaro bane tinda an gwada kin gani harda suma, wlh idan na turmusheki sai kin raina kanki. Sharad'i na gaba shine duk lokacin da na kama abubuwana ina shafawa kika fad'a min magana ko kika cemin jarababbe hummm. Sannan yanzu kece zaki janye min riga da kanki na d'an Sha kina shafa kaina kina fad'in Babyna Sha manman d'inka, Allah idan bakiyi ba, sai na sake hayeki, na kwashi ganimar hantsi.” Mamy ta d'ora hannun akanta tace“Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Hasbunallahi Wa ni'imal wakil! Deeni kasheni zakayi?” Ta tambaya cikin kuka. “Ayyah! Kinga har kin karya doka wajan yin kuka da kirana Deeni Baby ne asharad'in, ok bari muje tinda bazaki bi dokaba.” Ganin yayi sama da ita yasaka ta had'iye kukan tace“Ok naji zanbi duk umarninka kayi hkr.” Ta idar da maganar zuciyarta na mata k'una. Deeni ya zaunar da ita ya shige jikinta yace“Alhmdllh naji zazzab'in ya fara sauka. Ok maza yi aikinki.” Mamy ta rufe idanunta ta sanya hannu ta ciro breast d'inta d'aya wanda yake da girma cur atsaye sai shek'i yake jajir. Deeni ya k'ank'ameta yace“Karki matan abinda zakina fad'i idan ina Sha.” Ya fad'a yana fito da harshensa ya shigaa zagaya kan yana hura mata isakar bakinsa yana karkad'awa, ahankali ya fara tsotsa yana k'ank'ameta kamar zai tsagata, idanunsa k'ur saman fuskarta yana shafawa. Mamy jin yadda yake shan nasu babu zafi ya saka ta sauke ajiyar zuciya ta shiga aiwatar da umarninsa ta d'ora hannunta saman yalwatacciyar sumar kansa tana shafawa muryata na rawa tace“Babyna...” Ta kasa k'arasa abinda zatace ta danne kukan da yake taso mata ta bud'e idanunta su na kallon juna. Sai da ya gaji da kansa ya zare bakinsa, ya maida mata Riga, asaman kujera su ka kwanta sun matse sosai haka Deeni ya addabeta da jarabarsa tana kukan zuci baccin wahala ya d'auketa. Ganin tayi bacci ya zare jikinsa ya gayara mata kwanciya yana dariya yace“Sai

Please Login or Register in order to submit comment