Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sun Sha ruwa Alhj Haruna yace“D'ana sai ka bamu labarin abinda yake faruwa? Ina ka tsinto Farhat?”
Deeni ya gyara zama yace“Abba abinda na sani shine yau da kwana 2 Allah ya had'amu da ita, cikin mota daga Niamey, zauwa nan dosso, har mukazo mgna bata had'amuba da ita.....”
Ya kwashe komai ya fad'a musu, amman banda cewar ta Ce tana sonsa, ya dai yi k'arya tana bibiyarsa akan ya temaka matane, da labarin matarsa wanda sanadiyar jin ta saka amata fayd'e ne yasa ta gudo da tugun da take had'awa wanda zataci dukiya.
Alhj Haruna ya mik'e tsaye yace.
“Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!! Hajiya Abida taci amanata? Daman bata tab'a k'aunata ba? 'Yar tawa d'aya-d'aya taso kashewa? Anya Farhat kin fad'i gaskiya Abida kikaji tana wannan bayanan? Matar da b'atanki ta fini shiga tashin hankali?”
Farhat cikin kuka tace“Na rantse da Allah Papa da bakinta take fad'in wannan munanan kalaman.”
Mahaifin Halima yace“Wannan duniyar indai kanada kud'i karkayi mamaki akan abinda akace mace tayi akanka, bare baku haihuba.“
Alhj Haruna ya zauna ya dafe kansa yace“Hakane ba damuwa taiwa kanta. Kai kuma d'ana nagode sosai. Kuma iyayan k'awarta na gode sosai da rik'on da kuka mata.”
address d'insa yaba Deeni yace“Don Allah cikin satin nan kayi k'ok'arin zuwa. Wannan number itace number ka?”
Deeni yace“A'a wayartace.
“Ok toh bani number ka.”
Deeni ba dan yasoba ya basa.
Ya sakema iyayan Halima godiya, sukayi musayar number, da mahaifin Halima, ya d'auki Farhat, suka tafi, Halima harda kukanta.
Har k'ofar gida suka kawo Deeni, yana k'ara jinjina masa yazo zasuyi mgna. Deeni ya amsa da toh kawai,amman baijin zaije yo mai zai masa? Shi ya temaketa ne don Allah ba wai don abin duniya ba.
Hanyar Niamye Alhj Haruna suka d'auka, da k'udirin yau Abida bazata kwana da igiyar aurensa ba.

Deeni bai nufi hanyar gidaba sai da yay sallar isha, agidansu.
Takeaway ya biya ya siya musu.

Mamy hankalinta mugun tashe jin har anyi sallar isha Deeni baizo ba.
Zaune take, tana sanye da riga da skirt kalar sararin samaniya, irin masu samtsin nan, sun kame k'aramin jikinta, sosai surarta mai kyau ta bayyana komai nata a bayyane yake, hatta nipples d'inta shatinsu ana ganinsu kamar awaje.
Ta saki d'an madedecin gashin kanta ya sauka wucin wuyanta kad'an, yasha gyara sai baza k'amshi yake.
Idanuwa Mamy take rabawa duk ta fara tsorata da lamarin Deeni, ya tafi ko waiwayenta bayayi.
Cup d'in glass d'in hannunta da take kurb'ar ruwan sanyi, domin zuciyarta tai sanyi, ta d'auki d'ayan ta gamasu da d'an uwansa ta fasa, duk suka tarwatse agabanta saman carpet, ta saki kuka.
K'aran bud'e k'ofa taji.
Sai tai saurin tattaro glass d'in saitin inda zata kwanta, kwanciya tai saman doguwar kujeran.
Idanunta ta saita kamar mai bacci, sai ta yi kamar zata fad'o irin baccinta yay Nisan nan, ga glass saitin wajan, afarfashe azube.
Deeni k'ofar ya rufe ya fara takowa cike da nutsuwa bakinsa d'auke da sallama.
Tozali yay da Mamy kwance tana bacci, cikin shigar da yake mugun so komai Nata bayyane, yakeson ganin matarsa.
Miyau ya had'iye yana k'arewa surata kallo, yanajin wata irin matsaneciyar k'aunarta, na ratsa dukkan illahirin sassan jikinsa, tana bin ruwa da jininsa da b'argon jikinsa.
Wani irin juyi ta yi wanda yaba cinyoyinta damar bayyana har pant d'inta, sbd ta d'age k'afafunta, irin zata fad'o, cikin bacci.
Deeni yace“Wayyo Allah na!! My love...”
Ledar takeaway d'in ya saki ganin tana shirin fad'owa ga glass nan daga k'asanta afarfashe.
Aguje cikin zafin nama ya nufi wajanta.
Nagaji😸😹
_Rahmerh ladingo_🙄*🙆🏻‍♀️MIJIN MAMY😭*

_GARKUWA WRT ASS..._

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

*ςհɑԹԵҽɾ3️⃣5️⃣&3️⃣6️⃣*
Cikin yarda Allah k'arfe 7:40 pm cif su Farhat suka shigo cikin garin Niamey.
Tinda su ka shigo Farhat gabanta yake fad'uwa.
Direba na cinna hancin motarsa cikin gidan, Farhat ta rumgume Alhj Haruna ta fashe da kuka, tana fad'in.
“Papa wallahi ni tsoron shiga ciki nake, dan Allah karka bari ta cutar dani. ”
Alhj Haruna ya na buga bayanta, yace“Haba! Farhat d'in Papanta, ajinki zan zauna da macan da bata sonki ne? Ki kwantar da hankalinki, insha Allahu babu abinda zai sameki, sai alkhairi.”
Farhat ta jinjina kanta tace“Ngd Mon papa.”
Direba na gama parking arumfar ajiye motocin, ya fito ya bud'e musu.
Fitowa sukayi, yana rik'e da hannun suka nufi ciki.

Hajiya Abida zaune cikin falon ta hakimce, wata matashiyar mata kusa da ita zaune, su na magana matar naci soyayen naman rago, gefe ga kankana, da apple, and drink a gefe. Hajiya Abida ta ce.
“Hummm bari k'awata tawajena ba haka akaso ba, k'anan miji yafi miji kyau amman insha Allahu idan komai ya lafa, zakiga yadda zanyi dasu 'yan buro uba shegu.”
Kwashewa sukayi da dariya, Hajiya Nana ta tura tsokar nama bakinta ta ce“Uhmm! Ai wlh kiyi sauri ki aiwatar da komai da zaran ta bayyana.”
Abida ta ce“An gama in kuma tafi yawon duniya toh.”
Dariyar suka sakeyi.
K'ofar falon akayi knocking.
Ta mik'e tana yauk'i ta nufi k'ofar.
Tana bud'ewa tai tozali da Alhj Haruna yana rik'e da hannun Farhat.
Gabanta yay mummunan fad'uwa, ganin kallon da yake mata.
Cike da bariki ta fashe da kukan farin ciki ta sanya hannunta zata kamo Farhat ta rungume, yak'i, ya janyeta, ya sanya kai ya shigo falon.
Hajiya lubah ta mik'e cike da borin kunya, kamata da Haruna yay tana cin naman.
Agigice ta gaishe da shi.
Zama yayi yana kallon Abida yace“Hajiya Abida kinga Farhat, Allah ya kareta daga sharrinki, ashe baki tab'a k'aunata ba? Amman kanki kika yiwa bani ba. Dan haka ni bazan zauna da macan datake neman kasheni ni da 'yata d'aya tak da Allah ya bani ba! Kije na....”
Wani irin ihu ta yi ta dire gabansa ta zube ta kame bakinsa tace“Wlh wlh wlh na rantse da Allah ba laifi nabane ba, ga wacce take zugani, hajiya Lubah ita ce ta d'orani akan wannan mummunar hanyar, na tuba bazan sakeba, don Allah karka sakeni, ke Lubah tashi ki tafi dan ubanki azaluma kawai, ta Allah ba takiba...”
Haruna yace“A'a azalumai dai nasakeki Saki d'aya tashi tafi bani waje.”
Ihuuuu ta saki tana kuka, tana rok'onsa yak'i k'arshema ya kamar 'yarsa sukabar falon, yana kiran mai gadi akan yazo ya fitar dasu.
Hajiya Lubah najin haka ta mik'e ranta fass ta tafiyarta sab'anin Abida da sai da mai gadin yazo ya tisa k'eyarta ko kayanta bai bari ta daukaba.
Bayan sun fice Alhj Haruna yaje ya rufo k'ofar, ya sanya Farhat tai wanka taco abincin da ya musu take away ahanya, ya rakata har d'akinta ta kwanta. Ya ce“Gobe zamuyi mgna ki tayani baran wani Abu kinji d'iyar papanta.”
Farhat ta d'aga kanta“Allah ya kaimu Papana.”
Ya amsa da “Ameen.”
Ya mata addu'a ya fito yana nazarin ina zai samu macan da zata so shi domin Allah? Tuna gamon da yay yaji kuma ta masa ya sanyashi sakin murmushi.

Dab da fasashen glass d'in Deeni ya ajiye k'afafunsa, ya sunkuyo ya sanya tattausan hannayensa biyu ya taro Mamy.
Mamy kuwa da gangan ta gangaro hannayensa, tana sakin numfashi, anutse tamkar mai yin baccin gaskiya,ta nutsa fuskarshi damtsen hnnunsa. Wanda da ace Deeni zai ajiye hankalinsa, zai lura ba bacci take ba.
Cad'ak ya d'auketa sama ya rungumeta tsam jikinshi.
Kyawawan idanunsa ya zuba mata, cike da dumbin k'aunarta, ya nufi d'ayar kujeran da ita.
Mamy harda wani zagaye bayansa, ta tura kanta tsakiyar k'irjinshi.
Kwantar da ita yay, ya gyara wajan ya kwashe glass d'in da kansa, yaje ya zubar, ya d'auko plates kowa da nashi ya jujjuye musu abincin, ya rufe yaje yay wanka ya shirya tsaf cikin kayan bacci, yana baza k'amshi, ya fito falon.
Hannunsa ya sanya saman 'yan matasan mazaunanta, yana bubbugawa zuwa cinyoyinta, yana shafawa, ya rankwafo da kansa, ya d'ora bakinsa, dab da kunnenta, ya kirata.
“My love tashi kici abinci kinji.”
Ya k'arashe maganar yana shafa mazauna nata, zuwa cinyoyinta yana lasar fatar kunnenta, yana sauke mata numfashi cikin kunnenta.
Deeni duk yadda yaso ya share Mamy ya kasa sabida shigarta tai mugun rud'ashi.
Ahankali ta bud'e idanunta, tana wani lumlumshe idanun nata, ta ture kansa tana kwakwab'e fuska.
Deeni ya sanya idanunsa cikin nata, ya had'e rai yana janye jikinsa daga nata, ya zauna nesa da ita, fuskarshi ba alamar wasa, ya tsura mata kyawawan idanunsa yace“Malama tashi kici abinci. Garin ya glass suka fashe kina kallo kika kwanta, baki kwashe ba? Inda kin fad'o k'asa ya jimiki ciwo fa?”
Ashagwab'e ta mik'e zaune, tana kallonsa, ba k'aramin kwarjini yay mataba, ga mayataccan k'amshinsa mai kashe mata jiki.
Ta zube jikinsa tana zagaye bayansa da hannayenta, bakinta k'asan wuyanta acike da shagwab'a cikin siririyar murya ta ce.
“Deeni! Ka barmin fuska kana wani hararena, bayan kai kamin laifi. Dan Allah ina kaje tin yamma sai yanzu k'arfe 9 ka shigo gida kamar ka ajiye dabba? ai ko dabba zaka waiwayeta kaji lafiyarta. Wlh sai na had'aka da Papi.”
Ta k'arashe maganar tana shashek'ar kukan zallar shagwab'a, tana tura kanta tsakiyar k'irjinsa.
Deeni ya buga bayanta, yace“Humm! Kin maidani sakare ko? Harma bakisan me nakewa fushi ba? Ai na barki ba ruwana dake kije kiyi ta kwana ke d'ayan, tinda bakya k'aunata. Oya muyi dinner naje na kwanta,gobe zan tafiyata ma.”
Mamy ta d'ago kanta ta rik'e fuskarshi da hannayenta biyu ta ce“Deeni karka tafi kayi hkr bazan k'ara kumawaba, wlh yauma zan kwana d'akin ka kaji. Kuma kaima karka sake waye da shegiyar mayyar nan, wlh na tsaneta.”
Ta sake fashe masa da kuka.
Deeni cikin sigar lallashi yace“Ok naji yi shiru kici abincin, amman kowa ya kwana d'akinsa.”
Kafad'a ta mak'ale, tana turo baki tace“Ni dai bazan sake barin mijina ba.”
Ta k'arashe maganar tana shafa sajan fuskarshi.
Deeni wani mugun dad'ine ya kamasa kamar ya zubar da ruwa ak'asa yasha yakeji, amman ya waske yana wani ciccin magani yana tab'e baki, ya janyeta jikinsa ya mik'e ya kama hannunta ta mik'e tsaya.
K'asa saman carpet su ka zauna ya ajiye mata plate gabanta, shima ya fara cin nasa.
Mamy ta matso kusansa tana kwab'e fuska,ta ce“Deeni ka bani abaki hanayena ciwo suke d'azu glass ya yankeni.”
Deeni ya kamo hannayenta baiga komai ba, kissing d'insu yay, ya shiga bata jalof d'in shinkafar wacce taji kayan lambu da isashan nama da kifi.
Ta amsa tana ci tana narkewa jikinsa, tana zuba masa shagwab'a.
Ahaka sukaci su ka k'oshi dam.
Bayan sun kammala ya kalleta yace“Wai ni bawanki ne idan anci abinci ni zan d'auke miki kayan da akayi anfani dasu?”
Mamy ta turo baki gaba ta marerece ta langwab'ar da kanta gefe d'aya, ta ce“Deeni toh bakai bane k'arami pls ka d'auke.”
Kyawawan idanunsa ya zuba mata, cike da mamkinta, yadda ta fad'i maganar tsakaninta da Allah.
Mik'ewa ya yi tsaye, ya ce“Ba maganar shekaru akeba, ayanzu nake mgna waye ak'asan wani tsakanin ni dake?”
Narai² tai da ido ta mik'e tana turo baki tace“Ni ban saniba.”
Ta shiga tattare kayan da sukayi anfani da shi, ta nufi kitchen.
Deeni murmushi yay ya nufi bedroom d'insa.
Bruch ya yi, yay shirin kwanciya, bayan yay b'arin turare ya kashe k'wan fitilar mai haske yabar na gefen gado mai duhu ya kwanta.
Mamy tana tattare kayan,ta nufi bedroom d'inta, ta sake wanka tai shirin bacci, bayan tabi dukkan jikinta da lotion mai k'amshi da taushi, ta shafa humrah mai shegen dad'i, ta sanya wata gantalalliyar rigar bacci, iya cinyarta batada hannaye, wuyanta kawai ake sakawa, komai nata abayyane yake.
Tamata mugun kyau.
D'akin Deenin ta nufi cike da fargaba.
Ahankali ta murd'a k'ofar taji ta bud'e ta shigo ta maida k'ofar ta rufe.
Ahankali take bin d'an hasken fitilar gefen bed d'in.
Deeni yana kallonta yay shiru.
Ahankali ta sad'ad'a ta haye saman bed d'in, can ne tai kwanciyarta tana karanto addu'ar bacci. Kukan mage taji.
Da sauri ta matsa jikin Deeni, ta haye saman k'irjinsa ta k'ank'ameshi, bakinta kusan kunnensa, har fatar bakinta na gogar fatar kunnensa, ashagwab'e take kiransa“Deeni naji kukan mage, ka tashi kaji.”
Deeni yace“Me ya kawoki d'akina? kinga kin tasheni abacci toh bani abuna nasha.”
Ya k'arashe maganar yana mirginata k'asa ya dawo samanta, ya d'ora hannunsa saman k'irjinta ya sauke numfashi, ya na shafawa ahankali, ya had'e face d'insu yana lasar dukkan fuskarta, yana hura mata iskar bakinsa, ashgwab'e yace“Mamy love ban sweet yawu nasha da wannan.”
Ya k'arashe mgnar yana murza nipples d'inta.
Mamy taji wani yamm ta zabura ta rik'e damtsen hannunsa, sabida yadda yake lailaya mata abin ba'a magana. Cikin fizgo numfashi ta ce“Deeni ka barni bacci zanyi...”
Deeni yace“No! My love ni kibani kinji.”
Ya k'arashe mgnar yana mata shashek'ar kukan iskancin nashi.
Mamy tace“Toh Deeni ka daina kukan kaji na yarda....”
Bai barta ta k'are maganar ba ya had'e bakinsu, ya shiga bata wani irin kisses mai gigitarwa, yana zuk'e yawun bakinta, yana tsotsar harshenta da labb'anta, cikin k'warewa. Still yana shafar k'irjinta cikin wani irin salo.
Mamy idanunta alumshe ta shiga maida masa martani wajan shan bakinsa cikin iyawarta da koya wajan Lawan azaman satin da tai da shi, sbd mayen kiss ne.
Deeni jin dad'in yadda Mamy take tsotsar bakinsa yake kamar zai k'urma ihu yakeji.
Sun jima sosai kafin Deeni ya zare bakinsa ya maida saman dukiyar fulaninta.
“Aushhhhhhh! Deeni” ta furta lokacin da taji d'umin bakinsa saman k'irjinta yana zagaya harshensa yana hura mata iskar bakinsa, yana shafar d'ayan d'ayan hannunsa yana rud'a mata jikinta, wanda ya fara d'aukan mazari.
Deeni ahankali yace“My love nasha um?”
Kai ta d'aga tana shafa sumar kansa.
Wata irin zuk'a ya mata ta saki k'ara tana k'ank'ameshi.
Fad'in yadda ya Deeni ya jiyar da Mamy dad'in romantic, zan wuce gona da iri, amman tabbas yau Deeni yakai Mamy duniyar dad'i ya tand'eta ya lashe ya tsotse tass ya gigita mata tunaninta ya sanyata sakin layi, ya fitar da ita haiyacinta banda tsiyaya da maida numfashi babu abinda take.
Bata tantanceba taji Deeni ya tura mata jarumar baiwarsa mai firma da k'auri ga lafiga, cikin jikinta.
Ihuuuun zafi ta saki tana rik'eshi.
“Pls Deeni na tuba wlh akwai zafi kamar farko, ba banbanci nabi Allah na bika Ya Deeni ka d'agani bazan sake shigoma d'akin ka ba tinda bakaso kaji Deeni, don Allah karka b'arkani.”
Deeni ya k'ank'ameta cikin fitar haiyacin dad'in da ya ratsashi, ya kamo bakinta yana tsotsa ya saki idanunsa lumshe yana bata wuta cikin wata irin murya da dad'i ya mata yawa yake mata rad'a akunneta yana shafa gashinta yace“My love my Rabin raina Mamy kiyi hkr zan biki ahankali don Allah ki jure matata ina sonki ke d'aya zan rayu dake, I love you my dad'ita, pls ki barni wlh bakisan me nakeji ba.”
Haka Deeni yaci gaba da rud'a Mamy da kalamansa yana bi da ita ahankali.
Mamy dai shiru tai amman zafi sosai takeji, sai da yadda yake mata maganganun masu dad'i da salonsa yasa kawai ta barsa yana ta turmusarta. Tin Deeni nabin Mamy asannu har dad'in ya rinjayeshi ya fara sarrafata cikin saurinsa da kuzari da k'warewarsa, yana zubamata sambatu da sanya mata albarka, yana sharb'ar hawaye, tin tana gane komai har ta daina ganewa.

Washegari misalin k'arfe 10 am.
Goggo Nandou tsaye k'ofar d'akin Ummuh tana surfa masifa. Fad'a take kamar zata ari baki.
“Maryama wai mekike ne acikin? Don Allah ki bani na wuce sauri nake.”
Zahira Ce ta shigo da sallama tace“Goggo Allah ya yanke mana wahalar shigar keke napep, ga AUTAH ya iso zai kaimu....”

_Rahmerh ladingo_🙄*🙆🏻‍♀️MIJIN MAMY😭*

_GARKUWA WRT ASS..._

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

*ςհɑԹԵҽɾ3️⃣7️⃣&3️⃣8️⃣*

Goggo Nandou tace“Kai haba! Zahira ayi hakan? Amman tinda mijine shi kenan sai muje d'in.”
Zahira tai dariya tace“Ni daga can gidan Yah Deeni zai kaini fa!”
Goggo Nandou tace“Ai sai mudawo da Hajara tinda tana can tin safe.”
Ummuh ta fito da bak'ar leda ahannunta, tace“Umma ga shi sai ku zuba mata cikin ruwan wanka ta dinga wanka da shi, tana d'an jimawa cikin ruwan d'umi, har bayan suna wannan kuwa acikin abincinta zata dinga cinsa, insha Allahu bazatayi fason ciki ko na wajeba, irin haihuwar su Raudat. A gaisheta zanzo da rana idan na kammala girki.”
Goggo Nandou ta ce“Sannu Maryama Allah ya yi albarka, mun tafi.”
“Tom adawo lafiya, Zahira sai kun dawo.”
“A'a Ummuh ni zan wuce godan Aunty Mamy ne.”
Ta fad'a su na ficewa.
Ummuh tai murmushi ta ce“Gidan mashirmaciya sai kin dawo.”

AUTA zaune cikin had'ad'iyar motarsa ya na waya. Sanye yake da wani lafiyayyan, yadi mai tsadar gaske, milk colour, ya yi kyau mutuk'a.
Ya na hangosu ya fito ya bud'ewa Goggo side d'in baya, ya na gaisheta.
Goggo ta amsa cikin sakin fuska, ta shiga.
Zahira ta shiga gaba ya rufe ya zagaya ya zauna yama motar key.
“Goggo sannunmu da arzik'i ashe Aunty Zuhura ta haihu?”
Goggo Nandou ta ce“Sannu fa, Allah ya sauketa lfy, yau da asubah.”
“Masha Allah.”
Ya fad'a yana driving d'insa cikin k'warewa.
Ak'ofar gidan Zahira yay parking.
Ya bud'e ya fito ya bud'ewa Goggo Nandou, ta fito ta nufi cikin gidan.
Zahira ta ce“ Zan wuce gidan Aunty Mamy anjima kaji?”
AUTA yay murmushi ya ce“Ok anjima zanzo na kaiki karki fa hau adedeta sahu.”
Zahira ta amsa da “Toh Oga an gama.”
Dariya sukayi, ya shiga mota ya tafi itama ta shige ciki.
Ladee na zaune tana hutawa, yanzu ta gama ma Zuhura wanki, Nandou ta shigo, da sallama. Zuhura nashan kunnun kanwa wanda ya ji citta da kanafari. Zama ta yi tana kallon autar ta. Zuhura ta ce“Umma ina kwana? Lallai wannan maigidan, ya janyo Goggonsa da tsakar rana.” Ladee tai dariya, tana bek'awa Goggo yaron, wanda yake sanye cikin kayan sanyi.
“Masha Allah yaron k'ato kyakkyawa, Allah ya raya.”
Zahira ta shigo d'akin tana fad'in“K'anina kyakkyawa, Aunty Zuhura sannu.”
Ladee ta ce“Kenan biyo Umma kikayi?”
Zuhura ta ce“Ganin k'aninta tazo, kina gani su Raudat dakyar suka tafi school.”
Goggo Nandou ta bata sak'on Ummuh ta fad'a duk yadda zatayi. Sun at a hirasu, gwanin Sha'awa, mak'otana na shigowa barka.

Kwance take saman makeken bed d'in Deeni. Bacci take tana fitar da numfashi cikin nutsuwa. Tana sanye da riga da skirt, na shaddah coffee brown, sun amsheta sun mata cif masha Allah, gashinta d'an madedeci an masa d'auri gida biyu, da ribbons, sai kace wata 'yar baby ta yi kyau sosai.
Zaune Deeni yake a falo ya na kallon Tv, tashar Novelas. Sanye yake da k'ananun kaya, wanda suka masa mugun kyau, suka amshi kyakkyawan murd'add'an jikinsa, sai wani irin sansanyan k'amshi yake tashi ajikinsa. Fuskarshi asake kallo d'aya zakai masa kasan tana cikin yanayin farin ciki.
Sajan fuskarshi ya shafa, yana tuna daren jiya yadda Mamy ta jiyar da shi dad'i, duk da taci wahala matuk'a dan kusan suma tai sbd azaba.
Ahankali ya furta“Sorry My love Aunty.”
Tuna irin rigimar da tafka masa adaran jiya zuwa yau da safe kafin ya samu ya gasata sosai ya mata wanka, idanunta har kumbura sukayi tsabar kukan tab'ara da titseshi gaba da kuka.
'Yar dariya yay, yace“My Mamy ta Babandi.”
Agogon da yake manne ajikin bangon d'akin ya kalla 11 am.
Kansa ya shafa ya mik'e ya nufi bedroom d'insa.
Baccinta take cikin nutsuwa, har yanzu ajiyar zuciya take saukewa.
Bed d'in ya haye, zama yay yana kallon kyakkyawar fuskarta. Hannunsa ya sanya ya shafi fuskarta, ya shige jikinta ya rungumeta tsam, jikinsa ya tallafo kanta yana shafa fuskarta. Ya zuro harshensa yana lasar fuskarta, ya fara tsotsar fatar idanunta zuwa saman hancinta. Motsi ta fara ahankali, tana k'ok'arin bud'e idanunta.
Bakinsa ya d'ora saman nata, dai-dai lokacin ta bud'e idanunta, ta sauke saman kyakkyawar fuskarshi, ya mata k'urrr da kyawawan idanunsa, yana shan labb'anta, ya wani mak'aleta kamar zai maidata cikinsa.
Narai-narai tai da manyan fararen idanunta, wad'anda suka rikid'e sukayi jajir,sabida kukan da taci da safe na zallar sangarta, ta fara tureshi.
Sake danna bakinsa yay cikin nata, ya tura mata harshensa ya tallafe gefen fuskarta, ya tsareta da kyawawan idanunsa, ya shagwab'e mata fuska yana yawo da harshensa cikin bakinta yana mata alamun ta tsotsar masa harshensa.
Sai ya zura hannunsa cikin rigarta ya kamo nipples d'inta yana murzawa ahankali cikin sigar da yasan zai tab'o mata sha'awar da bata shiryaba.
Idanunta ta lumshe ta sauke k'atuwar ajiyar zuciya, ta sanya hanayenta dukkan biyun ta rik'e k'ugunsa tana girgiza masa kanta, hawaye yana saukowa kan fuskarta, ta gintse bakinta cikin nashi, batada niyar shan bakinsa.
Deeni ya sake kame nipples d'inta, yana mulmulawa, ya zura hannunsa d'ayan tsakanin cinyoyinta yana mata tafiyar tsutsa yana shafawa asannu².
Ya kamo harshenta yana tsotsa ahankali yana hura mata iska tsakiyar bakinta.
Maamy dukkan jikinta ya d'auki rawa lamarin Deeni ya fara bata tsoro sosai baya barinta ta huta duk yadda ya turmusheta jiya, bai isa ba sai ya cikata da kalar iskancinsa, yana saka mata kasala da jin wani irin Abu.
Cizonshi tai atsakiyar harshensa, ta sakin masa kuka tana dukansa.
Deeni ya zare bakinsa anata, yana fad'in.“Aushhhhh! Auntyn love kin ciremin harshe wlh ni bazan yardaba sai na Rama.”
Ya fad'a cikin zallar shagwab'a yana mata shegen kukan iskancin nasa, had'i da shashek'a, ya manna bakinsa kunnenta yana mata.
Mamy tace“Na shiga uku Deeni ka barni don Allah wlh banda lfy ko ina na ciwo yake kayi hkr kaji ka barni na huta, bari naje d'akina.”
Ta fad'a tana shashek'ar kuka.
Deeni ya d'ago ya rungumeta gam yana tura fuskarshi tsakanin wuyanta, yana sunsunawa yana lasar fatar wuyanta.
Ahankali ya mata rad'a akunnenta,“My lovely wlh kece kika zautani da dad'inki bazan iya jure zamanki nesa daniba, hutunki idan ina Niamey ne wajan karatu kafin nazo. Muga ina yake miki ciwon pls hura miki wajan zanyi?”
Ashagwab'e tace“A'a ni dai bana so kamin irin na safe...”
No! My love sugar bazan miki ba pls mugani.”
Ya k'arashe maganar yana manna mata kiss saman idanunta ya tsotse hawayen fuskarta tas yana hura mata iskar bakinsa.
Mamy ta kalleshi tana lumshe idanunta.
Deeni yace“Na duba Mamy lovely nah?”
Mamy ta zumb'uro baki gaba ta d'aga kanta.
Cikin murna Deeni ya dawo daidai wajan da zaiji dad'in kallon kayan duniyar ya janye skirt d'in ya D'an ware cinyoyinta ya sanya kansa ya sanya hannunsa ya bud'e wajan yayi jajir sabida azabar da ya Sha jiya.🙈😉🤤🤫
Wasu irin ruwa masu maik'o ya gani suna walk'iya. Yawu Deeni ya had'iye mai kauri.
Shafawa yake anutse yana wasa da ruwan wajan da yatsunsa. Still yana hura mata iskar bakinsa.
Mamy ta Saki nishi can k'asan mak'oshi ta ce“Deeni kajimin ciwo ko?”
Deeni ya manna bakinsa wajan yana zagaya harshensa.
Ihu Mamy ta saki tana rik'e kansa.
“Pls ka daina ni zafi nakeji kaji Deeni.”
Wani irin fitinannan kiss yake watsawa wajan yana tsotsa sannu ahankali, sai ga Mamy ta yi muk'us tana sauke ajiyar zuciya had'i da sauke numfashi, sbd yadda yake matan dole ko akwai ciwon taji dad'i.
Deeni ganin yanayinsa ya fara canzawa ya sanya ya zare bakinsa ya d'ago kansa yaga Mamy idanunta rufe amman hawaye na zubowa.
Murmushi yay ya haye samanta ya k'ank'ameta, yana lashe hawayen, bakinsa ya manna saman kunnenta, ahankali yace“Sorry My love Mon coeur mon jolie bébé. Muahhhh ina sonki ina k'aunarki wallahi k'aunata gareki abadan babu ragewa sai dai k'aruwa. Mah chouchou albishirinki?
Mamy tai bazan da shi tana turo baki ta bugi bayansa tace“Ni d'agani kamin nauyi sosai.”
Deeni yay dariya yace“Ai kuwa haka kika d'auke abinki tsaf duk sirintakar nan take cif kike d'auke abinki.”
Fuska ta k'wak'wab'e tana dukansa.
Yace“Aunty Zuhura ta haihu yau, ta sami baby boy, har kukan jaririn ta sanyamin ta waya.”
Mamy cikin murna ta mak'alaeshi tace“Don Allah fa!? Wayyo toh Deeni ka d'agani nayi wanka sai mutafi ko?”
Fuska ya had'e yana zagaye labb'anta da yatsunsa yace“A'a bakida lafiya gaskiya sai ran uku ko zan barki.”
Kukan sangarta ta saka masa.
“Okay... OK naji zamuje pls bari kukan amman sai kin bani maama nasha?”
Mamy ba tare da b'ata lokaci ta ce“Eh naji zan baka amshi.”
Ta nuna masa.
Kafad'a ya mak'ale yace“Ni ke zaki bani da kanki.”
Fuska ta k'wak'wab'e tana mak'ale kafad'a.
“Ok shi kenan kiyi ta zaman.”
Ya k'arashe maganar yana d'agata zai sauka daga saman bed d'in.
Da sauri ta rik'o hannunsa, tana marerecewa, ta ce“Haba! Deeni me yasa kakemin wulak'anci? Nace zan baka fa kawai salon ka hanani ne ba komai ba.”
Kyawawan idanunsa ya zuba mata, yana kallon jajayen labb'anta,masu fad'i yace“Uhmmm! Toh bani Allah bazan kaiki ba idan baki bani ba.”
Cike da jin haushinsa ta zube ajikinsa tana janye rigarta.
Kyawawan breast d'inta, suka bayyana atsaye jajir dasu, ta d'ago fuskarta ba fara'a tace“Tinda sukake ka maidani jarababbiya ai shi kenan ga shi toh.”
Ta k'arashe maganar ta manna masa abakinsa.
Wuff ya cafke yana tsotsa sannu ahankali, yana shafa fuskarta idanunsa ya mata k'urrr cikin nata idanun, yana d'aga mata gira, had'i da kashe mata ido.
Mamy baki ta zumb'uro gaba ta rufe idanunta ruff tanajin yadda yake shan breast d'inta, har cikin ranta dad'i takeji, ta waskene sbd sanin iskancinsa tsaf zai ganota.
Bayan ta samu ya saketa wanda sai da ta sanya masa kuka, ta gudu bedroom d'inta, ta had'a ruwan gumi ta zuzzuba magungunan da Goggo Nandou ta kawo mata shige ciki ta gasa kanta sosai, tai wanka tsarki sabida zubar da Deeni ya sakata.
Shirya kanta tai cikin wani rantsatsan lace green d'inki Riga da zani ta yi kyau sosai Masha Allah ta sanya hijab green komai green ta saka jaka takalmi sarka agogo komai, sai baza k'amshi take, tana rik'e da handbag d'inta ta

Please Login or Register in order to submit comment