Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

n black yan'matan amarya, amarya kuma na sanye da black lace mai ratsin white sosai sun fito sunyi kyau musanman da suka sha make up, cikin hadadi motaci akazo kwasarsu. fatuha ko motar sadiq ta shige wani irin lalausan murmushi ya sakarma tare da taba hannu ta yana murzawa a hankali cikin salo, yace "My wife kin sha kyau?" smile fatuha tayi tace na gode, shima yasha kyau har ya gaji yana sanye da shada milk tasha aikin hannu, ga kamshi turaran shi dake wani fisgarta, murmushi ta sakar mai me cike da sakwanni Sannan ya ja motar hannu sa daya na maqale dana fatuha.



Hall ya cika maqil anata gudanar da biki, inda abun ya zama abin sha'awa tare da birgewa musanman fatuha da Sadiq dan sadiq baya iya boye irin San da yake ma fatuha koma a inane nuna mata so yake. h'aka aka gudanar da biki inda Dr yakub yasha kyau shida amaryar shi suka gaji sai dai mu ce Allah ya bad'a zaman lafiya.


Da misalin karfe 10:00pm taro ya watse sadiq ya wuce da fatuha gida, maqale qafa tayi ita baza ta koma gida ba ya maida ta gidan mami? cikin yan'mata amarya fir sadiq yaki saurarata haka ta cika tap kamar ta fashe, yana kunna hancin motar shi mai gadi ya bude masu geta Sannan sadiq ya shiga tare da yin parking a parking space. kashe motar yayi tare da bude murfin motar fatuha ko zaune tayi tana qoqarin fara rai ra mai kuka daukar ta yayi kamar baby ya shiga da ita gida sai rigima tak'e zuba mai.


*Washe gari*

H'aka aka daura auran Dr yakub da hannu akan sadaki naira dubu dari, sai washe bak'i yake da ka ganshi kasan yana farin cikin, ana kamala daura auran Dr yakub yaji alat account din shi kallaan sadiq yayi tare da sakar mai murmushi sannan ya mai godiya, bayan an kamala biki ango ya dau amaryar sa sai airport inda hanan ke ta zuba kuka.

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya cikin jin dad'i inda sadiq ke bama fatuha kulawa sosai ga exam suna tayi, alhamdulillah exam din ta zo mata da sauki sai dai har cikin ta ya dan fito.



Murna suke sosai na ganin cewa yau sun gama paper. sosai fatuha ke jin dad'i a gaskiya bata da abinda zata ce ma mai kyau ya gama mata komai a rayuwa, ko da ta fito sadiq ne ya zo daukar ta, kasancewar Saturday ne ya zo weekend gida cike da farin ciki ta qarasa gaban motar tare da bale murfin motar ta shiga. su Zara ko d'aga mata hannu su kayi tare da yimata alqawarin sai sun zo ranar suna,

Kallan ta sadiq yak'e cike da so a hankali yak'e driver din ciki'n natsuwa har suka Isa gida, shi da kanshi ya bude mata murfin mota wata hadadiyar mota ta hango Lexus Toyota parke a harabar tsakar gidan su, kallan sadiq tayi tace "Habibina munyi baqine?" d'aga mata kai yayi tare da janta suka shige tana shiga gida ya dai ihu wasu kyalkyali suka fara zubowa a jikin ta. da flowers kallan sadiq take da mamaki pack ya mata tare da cewa happy birthday my wife🎂, janta yayi gaban cake shida angel dan kusan ita ta h'ada komai ,sai smile fatuha tak'e tare suka hada hannu suka yanka cake din parlour ya dau tafi, gutsuro cake din sadiq yayi ya bata a baki itama ta amsa ta bashi Sannan angel ta bata itama ta ba angel, pics sukayi sosai yan'uwa da abokan arziqi suka bata gift da yawa daukarta sadiq yayi tare da maido ta harabar gida a je ta qasa yayi tare da rungume ta, ta baya tana facing din motar yace "Rufe idanuwan ki ga wani abu?" lumshe ido tayi sadiq yace ta bude tana budewa taga car key wani irin sakewa tayi tana kallan shi juyowa tayi tare da rungume shi tasa kukan farin cikin. shafa ta yake ta baya a hankali tare da zame jikin shi yasa hannu ya goge mata hawayan dariya ta saki tare da yimai pack ta ko ina. dariya su majeed suka saki shi da fatima, murfi motar ta bude sai farin ciki tak'e Sannan suka dawo gida sadiq ya mata alqawarin kafi ta tafi university zai koya mata driven.


*Bayan kwana* 2


Shirya kaya fatuha tak'e cikin trolley yanzu ciki'n ta ze kai 4 month, sadiq ne ya janyo ta tare da zaunar da ita shi ya cigaba da had'a kayan, sai murna take kasancewar wudil zasu d'aga nan su wuce abuja, bayan ya gama kamala h'ada kayan cikin trolley Sannan ya janyo trolley din parlour tare da kiran Sunday amsar kayan yayi ya kai boot Sannan sadiq ya leqa bedroom din angel itama ta gama hada na ta kayan. smile tayi tare da yima sadiq pack ta miqa mai trolley din, amsa sadiq yayi yace "Angel kin sa komai ko? Dan karki manta wani abu" d'aga kai tayi tace "Yes daddy good girl in zaki fito ki kashe AC da komai na bedroom din" ok tace tare da nufar AC zata kashe sadiq ya fita tare da ba Sunday ya kai boot komai sun gama hadawa fatuha na sanye da atamfa an mata dinkin bubu mai kyau sai dauri da tasha tayi kyau har ta gaji ga wani haske da ta qara , angel rike da wayar ta fita iPhone 6 tana video call da Jamal tana sanye lace Riga da sket dan yanzu ta fara zama yan'mata kashe wayar tayi tare da biyo su mom suka fita a tare. sadiq yaja mota sai da suka fara zuwa wajan, mom haka ta hada masu tsaraba sosai tare da yi masu Allah ya kiyaye hanya ita da abba sanna suka fito tare da daukar hayar wudil,

Da misalin karfe 2:00pm suka Isa ciki'n murna fatuha ta shige gida ita da angel, da gudu angel ta fada jiki'n inna dariya inna ta saki tace "Yan'mata?" kwabe fuska fatuha tayi tace "Angel dan kin ga kin fini sauri ko shine kika rigani?" dariya sukayi a tare Sannan suka shige parlour haka inna ta rinqa nan da su sadiq ko tunda ya sauke su ya wuce gona wajan baffa ya taya shi aiki sai hana shi yake amma ya qiji bari sai yama liqis suka dawo. gaishe da inna sadiq yayi sai zuba mai albarka take Sannan ya wuce masaukin shi waka kawai yayi yana tsane jikin shi fatuha ta shigo da kulolin abinci ta aje mai Sannan ta amshi towel din tana gogemai jiki, janyo jikin shi sadiq yayi yana facing nata cike da so a hankali ya kai hannu kan cikinta yace "Ya babyna?" smile fatuha tayi tace "Yana lafiya lau" da gaske? d'aga mai kai tayi rage tsawan shi yayi tare da kasa kunne sai tin cikin yana murmushi saboda baby sai motsi yake pack yama cikin tare da miqewa fatuha ta taimaka mai ya shirya Sannan tayi feeding nashi tuwo shinkafa miyar kuka tasha manshanu da naman rago sosai yaji d'adi abincin.


Angel ko sai zuba ma inna surutu tak'e tana biye mata, jin tak'e kamar jikar ta h'aka itama angel saki'n jiki take da inna.

Qoqarin fita fatuha tak'e Sadiq ya riqe ta tare da langwabe kai my love, shafa gefan face nashi tayi tace "Na'am" shagwabe fuska sadiq yayi ce "Please ki kwana anan?" zaro ido waje fatuha tayi tace "Tap ba ruwana nama ji da wannan kunyar ta nuna cikin ta" dariya sadiq yayi tare da hade face nasu guru guda yace "Ai na halal ne ko kin mata?" lumshe ido tayi a hankali sadiq ya lalubu baki'n ta ya fara mata France kiss sun Dade a haka Sannan ya sake ta yana maida numfashi ,smile fatuha tayi tace I love u, Sannan ta fita da sauri , barbaza gashin kanshi sadiq yayi tare da furzar da iska bakin shi yace always loving u fatuha Sannan ya kwanta.


Kwanan su fatuha biyu a wudil hada kayan su suke zasu wuce, fatuha ji take kamar karsu tafi h'aka dai ta gama hada kayan inna sai samu albarka take tare da yi masu addu'a samun zaman lafiya mai daurewa, sadiq ko albishir ya masu daya biya masu kujera makka murna wajan fatuha ba'a magana haka ta rinqa zuba ma sadiq godiya haka su baffa da inna sannan ya fido kudi masu yawa ya aje masu da kyar ya samu baffa ya amsa, Sannan itama fatuha ta baje masu tsaraba Lace's da atamfa da shada da ta siya masu sosai su inna sun ji dadi Sannan suka dau hanyar abuja fatuha har da har kwallata ita da angel,


Sai wurin dare suka iso abuja gidan ya hadu fadin tsaruwar gidan ma bata lokaci ne, dan yafi na kano ko ina na gidan yaran sadiq ne sojoji da yawa kamar a barak h'aka suka shigo da kayan su kasancewar sunci abinci a hanya sallah kawai su kayi angel ta shige dakin da sadiq ya gwada mata a matsayin nata daki'n ya hadu dan yafi nata na kano kyau,

Haka suma daki'n su fatuha ya hadu iya kar haduwa, har kauyanci sai da fatuha tayima sadiq dariya kawai yake mata saboda komai tayi birgeshi take.

*Washe gari*

Bayan sun kamala komai sadiq yaje da su yawo sosai sun sha yawo inda sadiq keta kulla da fatuha yana bata kayan Gina jik,i wanda zasu taimaka mata ta haihu lafiya.


3 *month letters*


Sosai ciki'n fatuha ya girma dan har mom ta ce sadiq ya maido ta kano saboda cikin yanzu wata na takwas,da yake ba yadda sadiq ya iya dan baya so tayi nisa da shi.

Shi da kanshi ya h'ada masu kaya Sannan ya kai masu boot itama fatuha ji take za tayi missing nashi Sannan suka dau hanyar kano, suna Isa kano gidan mom ya wuce da su lokacin itama fatima ta dawo gida ita da basma saboda mom ta ce baza su je gida ba a wajan ta zasu haihu har suyi arba'in. dadi ta ji ganin su sai damuwar ta ta ragu kwana sadiq daya ya juya abuja cike da kewar fatuha.


Akwana a tashi ba wuya wajan Allah, su fatuha yau da naquda suka tashi majeed mom ta kira tare da driver ya wuce da su asibiti, labour aka wuce da su su uku sun Dade suna naquda, ko da sadiq ya iso gari d'aga airport asibiti kawai ya wuce yana Isa lokacin yayi dai dai da haihuwa fatuha ta silibo baby boy din ta Fatima ma boy ta Haifa, basma baby girl masha Allah yaran masu kyau, musanman fatuha gaba ki daya baby sadiq ya d'ako h'aka suka rinqa murna kankace mi asibiti ya cika,


A hankali sadiq ya qaraso tare da daukar baby yana kalla smile yayi tare da kallan fatuha kiss din hannu ta Sadiq yayi yace "Thank u my wife da kika bani wannan farin cikin". Angel ma murna ba'a magana kwana su d'aya aka sallame su family house aka wuce da su,


Sosai suke samu kulawa tare da wanka da shan abubuwa masu gina jiki, ranar suna anyi shagali ba dan k'adan ba, inda dan fatuha yaci sunan abba Ibrahim ana kiranshi da aslam ,
Dan majeed yaci su baba khabir ana kiran shi da Walid, diyar Khaleed taci suna Khadija ana kiranta da Nana,


Suna yayi suna inda aka dinga narka kudi kamar ba'a so, anyi ciye ciye da lashe lashe Sannan taro ya watse kowa ya tafi gida cike da farin ciki aka bar masu jego,


Mom sosai ta zage tana gyaran ya'yan nata inda suke ta shan gyara jikin da tsimi wani irin kyau sukayi ga wani sheqi da suke ta zubawa. baby's kuwa sunyi wayau gasu yan duma duma saboda suna samun ruwan nono sosai kullan angel na maqale da aslam sai fatuha zata bashi mama Sannan angel ke bata shi ,dan wani irin Son duniya ta daura mashi, bata da lokaci kowa sai na aslam.


Sanye da qaramin towel ta fita d'aga bathroom tana goge gashin ta da qaramin towel ,gaban dressing mirror ta tsaya tare da janyo lotion , sadiq ta hango ta cikin mirror wani irin lalausan murmushi ta sakar mai a hankali ya qaraso tare da rungume ta tabaya yana shinshi na kamshi jikin ta lumshe ido fatuha tayi tana amsar sakwanin sadiq, qoqarin cire towel di'n yake ta riqe tana kallan shi ,lumshe ido yayi yace, "Please" shiru tayi bata ce komai ba, daukar ta kawai yayi ya daura saman bed ya fara aika mata sakwani da zafi zafi gani zasu Lola yasa na silalewa na fice.



Shiryawa tak'e cikin atamfa riga da sket cike da shagwaba tace "Habibina gaskiya ka tashi ka fita bana so mom ta zo ta gan ka? tana ganin ka zata gane ta ida zancan tana parking din gashinta" smile sadiq yayi tare da rungume ta ta baya yace "Um my love baza ta gane komai ba kinji?" da gaske daga mata kai sadiq yayi alamar eh tare da Ciro wasu takadu gada aljihu shi ya miqamata ,wani irin tsale fatuha tayi tare da qara qaqame shi ba ko mai bane sai admission na north west university,

Da sauri fatuha ta fita tana kwalawa mom kira, fitowa tayi d'aga kitchen ta ce na'am fatuha fadawa tayi jikin mom tare da nuna mata admission murna mom ta tayata tare da yima sadiq godiya sosa keya yayi angel itama fitowa tayi riqe da aslam amsarsa sadiq yayi yana mashi wasa, haka su fatima suka rinqa taya fatuha murna.


3 *years letters*


Sosai fatuha ke maida hankali a karatun ta tana karanta law yanzu haka tana level 2, aslam yayi wayau sosai dan har tafiya yana yi ba ida baya zuwa zai kai year 2 ga surutu tsiya komai ya gani sai ya tanka angel kuma na SS2 an fara zama yan'mata.

Yauma kamar kullun a gajiye ta dawo d'aga makaranta tun safe taje school sai 5:00pm suka gama lectures ,ga wani irin kasala da take ji aslam ne ya rugo da gudu d'aga jikin baba asabe ya fada jikin fatuha, daga shi sama tayi tana chabe shi yana dariya zaunawa tayi Saman three star tare da gaida baba asabe amsawa tayi tare da shigewa kitchen aslam zama yayi saman cinyar ta yana zuba mata surutu, cakulkuli ta shiga yimai yana dariya tsagaitawa tayi tace "Ina yaya ?", daga kai yayi cikin tsamin murya yace yaya na bacci ok fatuha tace tare da tasha ta shige bedroom bata zame ko ina ba sai toilet ta sheqa wanka ta fita tare da gabatar da salolin da ake bin ta. turo kofar da akayi ne ya sata smile angel ce tsaye bakin kofar sanye da jean n t-shirt tace mom sannu da dawowa, yauwa fatuha tace qarasowa tayi tace mom ki zo muyi lunch tun dazu na dawo d'aga school naqi cin komai sai kin dawo, murmushi fatuha tayi tace " Karki qara barin kanki da yunwa kinji angel?" d'aga kai tayi tare da cewa ai nasha fresh milk ok muje dining area suka wuce lafiyayan doya ce da miya tasha Kaji da naman rago sai kamshi ke tashi sosai fatuha taci abinci dan wani irin San doya take kwanan kusan kullu sai ta ci ga wani ci da take yanzu kamar runbu da san bacci har mamaki kanta take, bayan su kamal suka dawo parlour suna kallo aslam sai wasa yake da kayan parlour komai ya gani abin wasa ne da an hana shi sai kuka yace zai fada ma daddy , yanzu ma haka bana yake fatuha ta janyo shi tana mai fada kuka ya sa mata kamar ta daura mai wuka sadiq da shigowar shi yanzu kenan harara ya aika ma fatuha tare da daukar aslam ya wuce da shi, tabe baki fatuha tayi tare da bin bayan shi ko kallan ta beyi ba sai wasa da yake ma aslam yana dariya miqa hannu tayi ya bata aslam din harara ya kuma aika mata yace "Baki shi zanyi ki ida kasheshi ko?" mi ya ida zancan yana qara rungume aslam dariya fatuha tayi tace "Dama ka bani shi saboda yanzu zai fara daura ma headache" hmm kya Mayi baya ni na kama ki kina dukar min da janyo ta Sadiq yayi yana kai mata naushin wasa shi da aslam dariya take sosai rungume sadiq tayi a hankali yake shafa bayan ta yace I miss u zame jikin ta tayi tare da kashe mai ido ta dauki Islam ta maida shi parlour tare da dawowa taimaka ma sadiq tayi ya cire kayan shi suka shige toilet maqale da jun,a suka fito suna ta zuba soyayya.


4 *Years letter*

Wata kyayakwar yarinya ce wadda baza ta wuce 4 years ba ta shigo parlour tana kuka ta fada jikin sadiq manne yake da farin glass a face nashi yana sanye da English wears ga wani kyau ya qara da girma. cikin shasheqar kuka tace "Daddy kaga yaya aslam ya amshe min baby wasa na? daukar ta yayi yana lalashi sorry little mom" fatuha ce ta fita sanye da green lace taci kyau har ta gaji tace "Wai me yasa aslam be jin magana ne? zai shigo gidan ya same ni ai ?"sorry dear, yar yarin yar da ke jiki sadiq sunan ta kausar amma ana kiran ta da little mom saboda sunan margayiya kausar aka saka mata sosai fatuha ke ji da ita saboda ita da kanta tasa sadiq yasa sunan. Yanzu haka sun koma abuja da zama fatuha ta gama karatun ta aiki take angel kuma na university .

Kasancewar lokacin lunch yayi kowa ya halara a dining area suna lunch suna dariya sadiq ne ya curo wayar shi dake aljihu yace selfy su duka suka matso tare da saki murmushi happy family life.


*Tamatubihamdulillah*

*_A nan na kawo karshan wannan littafi nawa captain sadiq, ina mai miqa godiya ga dinbin masoyan wannan littafi._*

*Abinda muka fada dai-dai da wanda bamu fada dai-dai Allah ka yafe mana.*

*_Ina godiya irin sosai din nan ga Anuty Raheenat da ta bani goyan baya wajan rubuta wannan labarin tare, Damin good editing dan ya qayatar da masoya wannan novel, ina miqo godiya ta irin sosai din nan muna mugun tare._*


*_Gamai buqatar littafi na ga number ta kamar h'aka_* 07063683025

*Gargadi: Ni Salma Nadabo ban amince kowa yayi anfani da littafina Captain SadiQ tako wacce Si ga, duk wadda tayi\Kayi na bar mutum da rabill izati dan haka a kiyaye.*


*Taku har kullun salma mas'ud nadabo*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment