Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

idan kin saba snatching din guys to ki
daina don Maleek sae Safeena 馃槝馃槝馃槝_Haske Writer's Association_*

6 鈨�

Tambayar da ya fara kanshi shin ashe Safeena na da hali mai kyau irin
haka ....Baiyi tunanin zaa samu digon tausayi ba haka aranta .....

Hangota da yayi ta fito daga lungun ya sashi kafe ta ido dauke da murmushi a
fuskarshi .....tafiya take cikin natsuwa kamar tana jin tausayin taka
kasa ....har ta iso kusa dashi bai sani ba .....

Dan karamin tsoki ta ja tare da shigewa motar ba tare da ya sani ba ....ji
yayi ta fizgi motar kamar zata bankeshi ........

Kallo ya bita dashi kafin ya tsayar da okada ya bi bayanta baiyi tunanin zata
tafi ta barshi ba ....duk da tana ganinshi ta cikin mirrow din motar hakan bai
sa ta tsaya ba har sae da takae AlQalam sannan ta shige abunta .....bata gama
parking din motar ba ya iso cikin sauri ya sallami mai akodar sannan ya matsa
kusa da ita yana fadin ...

"Sorry Madam wallahi ban san kin iso ba !!

Wani kallo ta watsa mashi lokacin da take kokarin rufe motar .....

"Kana aikin me har na wuce ta gabanka? ....ta fada tare da kafeshi da ido ...

""Hankalina baya gurin ne Madam !!..ya fada kamar me rada ....

"Huh ....fada man gaskia ...kana kalleni ko ? ...to fada man ya kaga yanayin
tafiyata ...ta burgeka ne ko yaya !!! ....ta karashe maganar tare da wurga mashi
keys din ....

Shiru ya mata ba tare da ya kalleta ba ...sae ma lumshe ido da yayi a

hankali ...

"Runtun Zunubi ne Maleek...4:00pm zan fito ...." ..ta juya a hankali ta shige
hall din .....

Bayanta yabi da kallo tare da jingina da motar a hankali ...lumshe ido yayi
jin har lokacin yana jin kamshin turarenta .....

Cikin motar ya koma ya tada tare da barin makarantar ....



Aunty bilky ta kalla lokaci guda ta daure fuska tana kurbar lemunta a
hankali. ....

Aunty bilky tace "Wae Fatee haka kike zaune da wannan marar kunyar yarinyar
tana kallon mutane a dage .....!!

Aunty fatee ta juyar da kai tare da kallom Safeena sannan tace "To ya zanyi
Bilkisu sam Alhaji baya ganin laifinta ...kwanaki fa har cewa tayi zata mareni a
gabanshi amma ya kasa daukar mataki ",...

Aunty bilki tace "Ke Safeena zo !!

Babu musu ta taso daga kujeran da take ta dawo kasan carpet a gabansu ta zauna
tare da harde kafafu tana kallonsu ....

"Ke Safeena ashe baki da mutunci ...dan Ubanki Fateen zaki mara don kina mara
kunya ....duka yaushe kika girma ..anan dan ubanki ta gama wahala dake wadda ko
uwarki bata maki kalarta ba ...amma!!

Cikin sauri tace "Aunty bilki ki bar saka Ummata a cikin tsiyarku gaskia ...!!

"An sakata din dan Ubanki ..ke kenan babu wanda ya isa dake ..bakyajin maganar
kowa sae ta ubanki ...to wallahi mun gama maki komae tunda har muka hada uba da
uwarki ..ko kiki ko kiso Mu uwayenki ne shegiya mara mutunci ....!!

Tashi tayi ta shige daki ....drawer ta bude ta fito da turmin zani da rigunan

jarirai guda uku da ta saya zata kaiwa Kanwarta ...ta fito dasu falon .....

Bisa kujeran da Aunty bilkin take ta aje sannan ta koma ta zauna tana
fadin ...

"Aunty bilki inji da ummana ta haiheni baki wuce ki bata turmin zani da rigar
jarirai ba ....??

Daga Aunty bilkin har Aunty fatee bude baki sukayi suna kallonta tare da
sauraren abunda zatayi ....

"To ga kayanki nan na biyaki karki kuma zuwa kice zaki man rashin
kirki !! ...tana gama fadin haka ta mike tare da barin falon .....

Tana ji Aunty bilkin na zaginta amma ko ta nuna ta san da ita suke batayi
ba.....

Gado ta fada tare da sakin kuka a hankali ita kadae ....kamar an tsikareta ta
mike tare da daukar Hijab har kasa ta fita da gudu ta wucesu a zaune....har
lokacin maganarta suke .....

*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM 馃挒_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
[11:03PM, 10/21/2017] Feedohm 馃挒: [8/28, 9:16 PM] Yar Lukuta 馃挒: 馃挧馃挧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN
RAYI DAKE 馃尮*ZAN RAYU DAKE..

馃尮馃尮馃尮
馃尮馃尮
馃尮

漏 *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association 馃挕_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* )

*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM 馃挒_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha 馃憣馃徎*ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..Dear,Sweetheart You're such a lovely,amzing and caring Sister's..we're more
than friend's you're sisters frm another mavellous mother ..It's undistpn to
have sisters like you ..i gss am the luckiest person in e- world more grease to
your hutrs elbow ...UMMIEY XEEY & EXCLUSIVE QUEEN 馃挒馃挒馃挒馃挒馃挒 ..*ZAN RAYU DAKE..

7 鈨�

Fita tayi daga gidan ko mota bata tsaya dauka ba ta fara tafiya kasa har bakin
titi sannan ta tsayar da napep ta shiga ....Dutsin safe low cost ta ce ya
kaita ...tafiyar minti 10 ta isa gaban wani ma daidaicin gida ta sauka ta bashi
kudinshi sannan ta fada gidan. ....

Wata yar dattijuwa ta iske tana gurza danyar kubewa a jikinta ta fada tare da
sakin wahalallen kuka mai fitar da sauti ...

Aje kubewar tayi tana bubbuga bayanta a hankali har tsawon yan mintina kafin ta
dago fuskarta tana fadin ...

"Menene matsalar Hussainah ?....

"Ummata kaka ...ina missing nata sossae dan Allah ki barni na kashe Aunty
fatee ko zuciyata tayi sanyi kaka ....." ta fada cikin kuka ..

"Kul Husainah kar na kuma jin kin kira kalmar kisa a bakinki ...ke kika

halicceta? ..bana so kinji ko ki barsu da Allah da sannu duniya zata basu
kashi ....."

Maida kanta tayi jikin kakar tana jujjuya kai a hankali ....

"Tashi kije ki zubo cous cous na nan cikin foodflask ki ci kinji ko !!

"Na koshi " ...ta fada a hankali

"Tashi nace maki ko ...me kika ci ? Kalli cikinki kamar babu yan hanji a ciki
!!

Sanin gaskia Kaka ta fada ya sata mikewa a hankali tare da cire hijab dinta ta
debo abincin dan kadan ta zauna tana ci ....

Sae kusan Magrib sannan ta fito da wayarta ta kira Maleek ....ringing daya ya
dauka ....

Cikin sanyin muryarshi ya mata sallama ....

Bata amsa ba tace "Maleek ka zo dutsin safe ka daukeni yanzu"

A hankali yace "Madam ina asibiti wani friend dina baya lafiya ..."

"Matsalarka ce Maleek ...within 20mints ina jiranka !! ...ta fada tare da
yanke wayarta

A hankali ya lumshe idonshi don yanzu sam ba ta bata mashi rai ...sannan ya
kalli Fahad dake bawa Ahmed abinci yace

"Fahad idan ya tashi kace masa na tafi dauko madam amma zan dawo insha Allah "

"Ina zaka Maleek ita Madam din barata dubi uzurin da ka fada mata ba ta hawo
machine ta koma gida ...!! ...ya karashe maganar tare da jan dan karamin tsoki

Fuska Maleek ya bata tare da fadin "to meye naka a ciki? ..kai tace kazo ka
dauketa ?

"Allah ya baka hakuri " ...ya fada tare da aje bowl din hannunshi ...

"Ameen " ..kawae yace ya fice da sauri yana duba watch din hannunshi ....

Ko da ya shiga dutsin safen sae da ya kirata yafi 6times sannan ta dauka tace
ya jirata kusa da primary din tana zuwa ......

Fitowa yayi ya zauna saman motar yana jiran ta inda zata bullo .....da yake
Hijab ta saka sam bai ganeta ba sae da wata mota ta haskata sannan ya gane ita
ce ....

Sumar kanshi ya shafa don ba karamin kyau Hijab din ya mata ba ...sam baiyi
tunanin Madam na saka hijab ba ...ganin motar da ta haskata tayo baya ta tsaya
dai dai ita ya sashi saukowa daga saman motar ya isa gurin ....

Na cikin motar ne ya fito wani irin kato dashi sae uban ciki bakikkirin sae
washe baki yake tare da fadin "Yan mata ina zuwa cikin wannan daren !!

Duk da cikin duhu ne hakan bai hanata zabga mashi harara ba tare da zagayeshi
zata wuceshi ....

Mutumin ne yayi saurin kai hannu zai rikota ....Maleek yayi saurin rike hannun
yana mashi wani irin mugun kallon..

Bata fuska yayi yana fadin "Bismillah Madam "....

*ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM 馃挒*ZAN RAYU DAKE..
[11:03PM, 10/21/2017] Feedohm 馃挒: 馃挧馃挧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU

DAKE 馃尮*ZAN RAYU DAKE..

馃尮馃尮馃尮
馃尮馃尮
馃尮

漏 *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* )

*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM 馃挒_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha 馃憣馃徎*ZAN RAYU DAKE..

8 鈨�

Dan kallonshi tayi tare da hade fuska tace ''meye haka Maleek……�

Bai kalleta ba sae dae wani mugun kallo da ya watsa mata sannan ya juyo yana
kallon mutumin da ya fizge hannunshi yana fadin

"How dare are you zaka riken hannu"...

"Please madam lets go" ya fada yana kallon fuskar safeena har lokacin
fuskarshi na daure

Dan karamin tsoki taja tare da kallon mutumin na yan mintina lokaci guda ta
gama fahimtarshi alhaji SALLAU ne makwabcin su kaka sannan tsohon saurayin aunty
fati kafin ta auri Abbanta sannan lokacin da mamanta ke raye tana yawan ganinshi
gurinta

Muryar Abdul malek taji cikin tsawa yana fadin"Wallahi ko kabar nan gurin ko na
maka rashin kirki babu abunda ya shafeni da ko waye kai "

mutumin ta kalla sanna ta dauke kai tana murumushi tare da fadin "sorry bai
san ka bane shi yasa, Abdul Maleek muje "
motar ta fada ba tare da ta jira abunda zasu ce ba

Sai da ya ajeta gida sannan ya tafi

A bakin kofar shiga falo ta jiyo muryar uncle ABBA KANIN aunty fati yana
fadin "aunty na samu aiki a school dinsu feenat duk wani,bakin,cikinki zan
fanshe maki soon ,kinsan jiya na hadu da abbanta shegen ko sisi bai bani
ba ,baya da guri sae na diyarshi "

Yar dariya ta sake tana fadin "kai dama har wani abun kike tunanin samu
gurinshi to koni da kake gani,indae ba wannan shegiyar diyar ta saka baki ba
bana cin kudinsa yanzu -"

"Barsu zata ci uban tane ko makarantar sae ta gagareta zuwa "

Yaye labulen falon tayi a hankali ta shigo tare da zama bisa doguwar kujeran
tana kallonsu � dan kallon aunty fati yayi ya mata alama da ido sanna itama ta
kalli,safeena tana fadin "Feena daga ina haka�

BA tare da ta kalleta ba tace "club "

Uncle ABBA yayi saurin fadin "safeena yar gidan dad ni bansan me na maki ba ko
magana bakyason yi man, tun da nazo nake nemanki dauko abunci muci atare dama ke
nake jira daughter nah "

A banzace ta kalleshi tace "ko ni baran iya cin abinci da kai ba Uncle Abba"

Dan,waro ido yayi yana fadin "kyamata kike daughter ……�

"Bana jin zan iya cin abinci da christian kai kuma bana tunanin kana wankan
tsarki ……" ta fada ba tare da ta kalleshi ba

"KE..

"UNCLE
mana falo da
wane sakarai
fada tare da

tashi ka fita dallah barata yiyu ba har cikin dare ma kuzo ku cika
warin katti, taya zaku mayar mana da gida kamar wata college ko
yazo ya shiga ba tare da ID card ba ,please find your way ……"ta
mikewa tsaye tana nuna mashi kofa

Aunty fati tace "safeena uncle abba ne fa �

"ko granny ne ina ruwana……"ta fada tare da balla mata harara

Dan kallonshi tayi tana fadin "Abba kayi hakuri Safeena bata bason mutane
ka tafi kawae zamuyi,mag ana ta waya ke kuma Allah ya shirya ki"

Dan murmushi takaici ta sake tace "ameen nagode da addu'a AUNTY fati sanna
kiyi addu'ar ALLAH ya ganar da barewa uwarta ta fari ko ba komae taji kamshin
cutar dake makale da babarta……�

Kallon uncle abban tayi da yayi mutuwar tsaye…… ko kadan baiyi tunanin
rashin kunyar Safeena ta kai haka ba ,zaiyi magana aunty fati ta nuna mashi kofa
tana girgiza kai

Safeena kam ko da ta shiga daki bakin gado ta zauna tare da rumtse ido sam
duniyar gaba daya ta isheta hoton yar uwarta ke yawo cikin KWAKWALWRTA dafe kai
tayi lokacin da ta hango aunty fati tana sako hasanar daga saman benen falon
babu imani bare tausayi lokaci kadan hawaye suka wanke mata fuska tana buga
kanta a hankali jikin gadon

Maleek ko da ya isa gida a bakin kofar dakin baffa ya iske nana lullube da buhu
gurinta ya karasa tare da dagata ya zauna sannan ya zaunar da ita saman kafarshi

"Badde yau baka zo ka daukeni ba " ta fada a hankali

"kiyi hakuri nana kinji wallahi aiki ya man yawa yau ,wa ya maidoki ……�

Dan girgiza kai tayi tana washe baki alamun jin dadin tambayarshi sannan tace
"baddee sabuwar auntyta ka ganta badde ga kyau ga mutunci cewa fa tayi kullun
zata dinga daukoni indae baka zo ba ,baddee ni dae ina sonta wata rana zaka
kaini gurinta kaji baddee na "

A hankali ya lumshe ido yana kallon fuskarta duk lokacin da zata mashi masifa
sannan yace "anya tana da mutuncin nana ……�

Bata fuska tayi tana fadin "eh man baddee tana da tausayi sannan tace tana sona
kaima badde dole ka sota indae ka ganta "

Dan murumshi ya saki a hankali tare da shafa sajenshi idan yace baya son
safeena yayi babban sabo duk da ya san ba ajinshi bace amma baya jin zai iya
rayu babu ita ,wani irin so yake mata wanda bai san irinshi ba

muryar nana ta katseshi lokacin da take fadin "kai baddee muna sonta ko?kuma
gobe ko,kazo daukata baran bika ba "

Zancen ya katse ta hanyar tambayarta ko ta ci abinci ,girgiza kai tayi tana fito
da hakoranta biyu na gaba tana lotsa gefen kumatunta ,Murmushi yayi don ya gane
salon murmushi Safeena ne ta kwaikwaya ko baa fada mashi ba yau yasan,nana na
cikin farinciki

_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM 馃挒*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*
[11:03PM, 10/21/2017] Feedohm 馃挒: 馃挧馃挧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU

馃尮馃尮馃尮
馃尮馃尮
馃尮

漏 *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* )

DAKE 馃尮*ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM 馃挒_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha 馃憣馃徎*ZAN RAYU DAKE..

9 鈨�

Da yake ta bashi timetable dinshi tun karfe bakwae ya iso gidan , inda ya saba
jiranta nan ya zauna ,yauma daga gym din ta fito sanye da blue din jeans sae
bodysnk fara fuskarta fayau natural beauty da ka ganta kasan bata da matsalar
rayuwa a fuska har ta iso kusa dashi bai sani ba ido ta xuba mashi sannan ta
saka kafarta ta take mashi yatsun kafarshi tana kallonshi , kafarta ya kalla
tare da kallon fuskarta sannan ya kawar da kai

Dan murmushi ta sake mai fitar da sauti sannan ta dan duka tana kallon
fuskarshi duk tunaninshi bara ta magana ba sae ji yayi tace "ya dae Maleek me
kake kallo haka ……�

kura mata ido yayi ya kasa magana sae murmushin da ya sjbuce mashi "Maleek ka
daina kallona da mayun idonka please! ya ciwon kan……�

Lumshe ido yayi sannan yace "Allhmd madam "

"ok muje " ta fada tare da nuna mashi motar tayi gaba ,tsaye yayi yana
kallonta ya kasa koda motsi tun daga sama har kasa ya kare mata kallo ,bara ya
iya jin zai fita da ita a haka ba......

Saurin shan gabanta yayi ya kwantar da kai yana fadin "Dan girman Allah madam
ki canzo tufafi ba dan ni ba ba kuma dan na isa ba wallahi baran iya fita dake
a haka ba dan ALLAH madam " ya karashe maganar murya na rawa

Kallonshi tayi na yan lokutta kafin ta juya a hankali ta koma cikin gidan ,
mintina kadan ta fito sanye da doguwar riga maroon daga samanta ta dan matse sae
kasan a bude sae karamar hijab baka , bai san lokacin da murmushi ya subuce
mashi ba tare da girgiza kai sannan ya bude mata motar ta shiga ya rufe ,shima
ya zagaya ya shiga har ya fita da motar harabar gidan bai kuma magana ba sae dae
satar kallonta da yake ta mirrow dake gaban motar

Wayarta tayi ringing ta dauka tare da langwabe kai cikin shagawaba ta fara
magana

" baby Allah ban san ka kira ba ,na shiga gym kuma ko da na fito ban duba
wayar ba sae da na shigo mota "

Gaba daya ya maida hankalinshi gurin wayar da take ji yayitace "da MALEEK
mana "

Shiru tayi na dan wani lokaci kafin tace " na manta na fada maka Abbah yace
ka turo iyayenka zasuyi magana fa ……"

Wani wawan birki ya taka wanda har sae da ta buge da kujeran dake kallonta ,
gaba daya ya juyo yana kallonta a rude

Ta dade kafin ta dago tana watsa mashi harara
"Maleek neke faruwa ……"ta fada tana dafe kirji don har ga Allah

ta tsorata

Shiru yayi ya kasa magana sae uwar zufa dake bi mashi fuska maganar tata tayi
balain sokar zuciyarshi ............"wae ya turo " abunda kawae yake maimatawa a
ranshi kenan

Daure fuska tayi ganin yana neman bata mata lokaci "common dallah meye haka?
kaka ganin time na kurewa zaka wani tsaya ka juyo kana kallona � ni dince baka
taba gani ba ko mai � dallah mallan juya kayi,abunda ke gabanka bombastic
villager……"

Bai juya ba sae dae ya dan seconds sannan,ya juya a hankali ya tada motar
suka ci gaba da tafiya amma sam baya cikin natsuwarshi .........

Yana a jeta makarantarsu ya nufa yana shiga aka fada madhi result dinsu ya fito
suka tafi suka duba luckily da first class ya fita sae abokinshi ishak ya fita
da snd sae Abbas da ya fita da thrd class .........wani dan notice da aka lika
gefe dasu ne suka duba sunanshine a ka rubuta in bolc ABDULMALEEK AHMED ana
nemanshi senate ............

Senate din suka nufa sae da ms din yayi interview dinshi sannan ya shiga office
din VC din

VC din mutumin kirki ya nuna mashi kujera yace ya zauna ,sae da kyar
sannan ya zauna cikin dari dari ......

"Meye sunanka�......"ya tambayeshi,cikin harshen hausa

"ABDULMALEEK AHMED sir "......ya fada cikin natsuwa

"Waye mahaifinka wane gari kake Abdul maleek �

"Sir ni dan jahar katsina ne cikin kofar marusa ina zaune da kawunane "

"to ina mahaifinka Abdul maleek……�

*ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM 馃挒*ZAN RAYU DAKE..
[11:03PM, 10/21/2017] Feedohm 馃挒: 馃挧馃挧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU

馃尮馃尮馃尮

DAKE 馃尮*ZAN RAYU DAKE..

馃尮馃尮
馃尮

漏 *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* )

*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM 馃挒_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha 馃憣馃徎*ZAN RAYU DAKE..

_Haske Writer's Association_*Duniya baka gane kana cike da mosaya sae baka nan ......ALLHMD dan lokacjn
da na dauka bana nan na fahimci abubuwa da yawan gaske banda bakin da zan gode
maku sae dae na roki ALLAH da ya saka maku da mafificin ALKHAIRINSA ......aunty
SIS wallahi ke ta dabance ta ko'ina mutunci da kimarki su suke kara maki daraja
da daukaka ...UMMI A'ISHA banda bakin maki godiya sae dae ALLAH yabaki abunda
kike nema duniya da lahira ...HAJJA CE ,PHERTY ,MAMAN HUDA,FAREEDA
NABEEL,MAIJIDDA ,...ALLAH YA KAREKU DA DUKKA KARIYARSHI ,馃挒_Haske Writer's Association_*

馃敓

VC yace "to ina mahaifinka yake"......

"Mahaifina ya rasu ,mahaifiyata kuma tun muna kanana ta rasu ina zaune da
baffana tare da karamar kanwata ,sannan nike daukar duk wani,abunda ya danganshi
karatuna sir"

VC din ya masa taaziyya tare da fatan rahama ga dukka iyayen nashi ,sannan ya
fada mashi cewa result dinshi tunda suka bude makarantar baa taba samun irin
nashi ba don haka makaranta ta dauki nauyin karatunshi duk kasar da yake bukatar

yayo masters dinshi tare da offer ta aiki a highcourt dake GRA a matsayin
barister , sannan makarantar zata nema mashi alfarmar shigaba da karatunshi duk
da yana aiki ..."

Nana ta fara fado mashi idan ya tafi wata kasa gurin wa zata ji,dadi � sannan
safeena da baya fatan yayi koda one day ba tare da ya ganta ba ya gwammace
yayi,ta zama a drivernta ba tare da tasan waye shi,ba...

Cikin sanyin jiki yace ya ya gode amma,shi yafison yayi masters dinshi anan
zaria idan,da hali , VC din ya amsa mashi tare da bashi wasu files da zai kai
high court din yanzu...

wajen karfe sha biyu da rabi yaje daukota lokacin ta gama cika fam dae dae
ita yayi parking sannan ya fito ya tsaya gabanta tare da harde hannaye a kirji
cikin natsuwa yace "am sorry madam ...

A tsawance tace " shut up duntolic nonsense , yaushe nace na ka dawo "

Duk da yaji zafin zagin amma sae bai nuna ba illa iyaka dsn murmushin da ya
sake iya lebe ...

Dan wrist dinta ta duba tana fadin "1hour kenan ka kara then i shud minus ten
k a salary dinka ............

Cikin salon tsokana yace "Madam t10k tayi yawa please ki ragen mana ......"

Harara ta watsa mashi "lets go bullshit ka tsaya kana kallona da mayun
idanunka ...wallahi maleek idan kai mayene ka kama mutun bara kai ko ina
ba .........

Dariya ya sake a hankali tare da bude mata motar ... komae na safeena
burgeshi yake masifarta,salonta,rayuwarta ,da komae nata daban yake a mutane ...

銆娿€嬨€娿€嬨€娿€�

JB kam tunda safeena ta fada mashi sakon Abbanta ya kasa rufe baki company dad
dinshi ya nufa , yana zuwa ya iske suna meeting a octgon ... zaya shiga
messenger din ya yace Alhaji ya hana a bar kowa a ya shiga har sae sun

fito ......

Awulakance ya kalli dattijon yace" don kana dakiki sae kuma yace maka har JB
idan yazo ka hanashi shiga ko �

Dukar da kanshi yayi yana fadin "kayi hakuri Alhaji ya ce kada a bar
kowa ......

Bai rufe baki ba yaji saukar maruka har biyu "Wawa daga yau idan na sake zuwa
gurin mahaifina ka saka jakin bakinka ka man magana villager ............

Meeting room din ya fada ba tare da wani shamaki ba ...dadad
ganinshi ya mike tare da bada umarnin a katse meeting ...

MG yace "oga meeting
wannan,company please

din

na

dinnan ba is very imprt ka sani ,yana barazana ne ga
ka tsaya a ida ......

"JB ya fiye man komae a yanzu ,muje ..." ya fada kai tsaye tare da barin
gurin sae da suka je office dinshi sannan suka zauna ya fada mashi komae ......

"wow my son ya kusa zama ango ...mg zan zama grandpa soon am very
happy ..."ya fada tare da hugging din JB din

銆娿€娿€娿€娿€嬨€嬨€嬨€�

Auwal abbas ne ya shigo yana fadin wae an canza masu sabon lecturer da zai
daukesu anatomy sannan ya aiko by 10 zai shigo idan ya shiga kuma babu wanda zai
sake shiga ko fita ...

A hankali ta kalli maryam dake danna wayarta tace " tashi muje zan siyo PP
nawa ya kare "

Ido ta waro tana fadin "safeena 9:45 Fa idan ya shigo ya hanamu shiga fa……�

"Ajannah zai raba? ta fada tana bata fuska ...

"a'a amma ...

"look idan bara kije ba ,bani key dinki na tafi,.....

*ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM 馃挒*ZAN RAYU DAKE..
[11:03PM, 10/21/2017] Feedohm 馃挒: 馃挧馃挧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU

馃尮馃尮馃尮
馃尮馃尮
馃尮

漏 *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* )

*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM 馃挒_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha 馃憣馃徎*ZAN RAYU DAKE..

1 鈨�1 鈨�

DAKE 馃尮*ZAN RAYU DAKE..

Cikin sanyin jiki ta mika mata keys din sam barata ta iya iskancin safeena
ba ...karamin tsoki ta ja sannan ta karfi keys din da karfi tana watsa mata
harara ......

A zahiranci ba PP zata sawo ba haka kawae tayi ta yawo cikin gari ba tare da
sanin inda zata ba bakin round din dandagoro taga Maleek yayi parking ya tsaya
kusa da mai recharge card ...I tama parking din tayi bayanshi ta fito ta jingina
tare da harde hannu tana kallonshi ...Sam bai san da zuwanta ba sae da ya juyo
da niyyar tafiya sannan ya ganta da sauri ya matso kusa da ita tare da sake mata
lallausan murmushi "Maimakon ki kirana ni daukoki sae ki fito madam bayan
kinsan aikina kenan " ...ya karashe maganar cikin salon soyayyar da bata
boyiwa ...

Itama murmushi

ta sake tare da mika hannu "bani keys din "

Da mamaki ya mika mata duk da bai san abunda zatayi dashi ba ...karba tayi
tare da balla mashi harara ta juya tana fadin "iskancin da ya kawoka nan ya
maidaka bisa okada idan kuma baka da ko sisi ka dabi sayyada akoma gida ......"

Sajenshi ya shafa tare da sake lallausan murmushi ya rakata da ido ...yana
ganin ta koma a motar da tazo da ita ta bar wannan din a rufe ...sam bata bashi
haushi ba din duk abunda zatayi barata taba kona mashi rai ba sae ma kara
burgeshi da take .........

Sai kusan 11 ta koma makarantar tun kafin ta shiga hall din ta jiyo muryar
Uncle Abba yana fadin "fibroids are most common growth in a woman reproductive
system many woman with fibroids have no symptom at ...............

To me ya hadashi da fibroids ta fada a ranta tare da kutsa kai cikin hall
din ...shigarta ya datse mashi sauran maganarshi wani ja irin murmushi tare da
daka mata tsawa

"ke ............

"Sir Safeena khaleed dae...... " itama ta fada a tsawance

"get out idiot ,ni zaki fadawa sunanki safeena ……�

"Mendotic idiots dae sir ...ni dae kai ,kai a tunani lecture din na zo na yi
mtsee kai kasan safeena ta wuce nan ,Maryam karbi keys dinki nan gaba menstrual
ko menopausal zai maku ........." ka karshe maganar tare da wurga mata keys din

A harzuke yace "dan ubanki safeena ni kike fadawa haka ……�

Yar dariya ta sake "ashe ma kasan sunana ,good kar ka kuma zagar man uba ,ka
duba da kyau a lecture hall muke ,baa falon dad ba da aka saba zuwa maula ,nan
baka da hurumin zagina kai ko a,gidan ma ka zageni nima har gida

Please Login or Register in order to submit comment