Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da lafiyayyen mari tana fadin "Marin da
kika man ne ina cikin labour Saboda tsabar jahilci da rashi tausayi ……"

Baki nurse din ta bude zata yi magana ……Safeena ta sake sauke mata wani marin
tana fadin "Wannan kuma na zagin da kika man ne ……Rashin iya aiki kuma ki jira
karshen ki banza wawiya……"
Ta wuce ta barta sake da baki ……
Da hannu daya ya dinga driving yana rike da yaron da hannun daya sannan duk
bayan yan seconds zai juya ya kalli Safeena da wani irin fitinannen kallo……
Sae dae kawae ta mashi murmushi tare da kawar da kai……
Suna Isa Gida ya fara kiran mutane yana fada masu ……
Cikin yan mintina gida ya cika da yan uwa da abokan arziki……
Shi kanshi sae da yayi nadamar kiran mutanen domin gidan gagaran shi shiga yayi
daga baya Safeena ma gaisuwa kadae ke hadasu……

, Ita kanta ranar Suna sae da tayi mamakin kudin da aka kashe tare da tambayar
kanta ina Abdulmaleek ya samesu……

Cikin wani hadadden Less Coffee ta hade tayi masifar kyau ta nufi dakinshi jin
shigowarshi gidan don tun jiya da safe rabon da ganshi……kuma tana so ta gwado
mashi kudin Da Abba ya aiko ayi hidimar suna……
Tun kafin ta shigo yaji kamshin turarenta dan haka ya tsaya bakin kofa ……
Dasallama ta shiga yayi saurin janyota tare da rufe kofar yana kissing dinta ……
janye jikinta tayi tana hararanshi tare da fadin "Meye haka Abdulmaleek ……?
"Love ……"ya fada tare da kashe mata ido

Zama tayi bakin gefen gadon ya bita ya tsugunna tare da dafa guiwata yana
leken yaron "Kin bani abunda banyi tunani ba Safeena kin mayar da Abba Safeena…
kin kawo man wani sauyi na musamman a rayuwa Ina matukar Kaunarki ,Bana jin
zanyi amfani indae bana tare da ke safeena ……kece duk Silar wani farincika tunda
lokacin da fara ganinki na tabbatar da *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU DAKE*ZAN RAYU DAKE.. cikin salama…,bana da
bakin gode maki sae dae Na maki addu'a ……Ina karama Allah godiya da ya bani ke
Safeena samun mace kamarki ba abune mai sauki ba na maki alkawarin *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU
DAKE*ZAN RAYU DAKE.. Cikin ko wane hali don Allah duk runtsi karki barni Safeena……You brighten
my day Safeena with the sound of your voice, you bring so much laughter and
love, you are everything to me and I was so blessed when Allah sent you here for
me I Really Love you……."

Lumshe ido tayi tana fadin " Nima *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU DAKAI……*ZAN RAYU DAKE.. Komai wuya Abdulmaleek
kaine ka haska man rayuwata ka soni lokacin da kowa ke guduna ka Rayu dani duk
da cutar da nake dauke dani ……bana fatan na butulce maka Abdulmaleek kaine
Zuciyar Safeena ko bayan raina zan tafi da zuciya……"

Shiru yayi suna kallon juna sannan yace "Sunan dan mu *ZAN RAYU DAKE..ABDULMALEEK……*ZAN RAYU DAKE..
Waro ido tayi tana kallonshi dauke da murmushi sannan ta lumshe su a hakali……
"Kin yi farin ciki……"ya fada tare da kashe mata ido…
Gyada kai tayi a hankali tana lumshe idonta……
Mikewa yayi a gabanta tare da daukar yaron ya maidashi saman bed……
Dagota yayi tsaye ya rungumeta sossae jikinshi cikin kunnenta yace "Proove……"
Kallon fuskarshi tayi sannan ta saka tongue dinta a bakinshi tana juyawa a
hankali cikin salo da kwarewa……
A hankali ta dago idanun su duk sun canza tana kallonshi
Murmushi tayi tare da zagaye hannunta jikinshi tana fadin "Abdulmaleek ka
kashe kudi da yawa ina ka samoshi……"

"Allah ya bani……"
"Ba haka ba Dan Allah kar kayi abunda yafi kar……"

Katse tayayi "Bai fi karfina ba safeena karki damu ……"
ID card dinshi ya fito ya aje mata tare da mata bayani sossae a kanshi ……

Dukan wasa ta kai mashi ya kauce yana dariya tare da janyo kunnenta yana rada
mata kalamai masu dadin gaske ……

*ZAN RAYU DAKE..Alhamdulillah*ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..Alhamdulillah*ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Alhamdulillah*ZAN RAYU DAKE..
Nagode wa Allah da ya bani ikon kamalla wannan littafin kura kuren dake ciki
Allah ya yafe mana ……
Masoya nagode da dumbin soyayyarku Allah ya albarkaci Rayuwarku gaba daya ……💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*

Sai kun jini a sabon littafina *ZAN RAYU DAKE..ABUN DA KE BOYE……*ZAN RAYU DAKE..
Sadaukarwa ga mai rabo😹😹
08066598868

*ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE..
ZAN RAYU DAKE
Na Feedohm
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook Publish by www.hausaebooks.cf

Ga masu bukatar su sanya littatafansu cikin wepsite namu sai su turo mana da
littafin ta Emai namu hausaebooks@gmail.com

Domin samun sababbin ebooks namu sai ku ziyarci shafinmu akan adireshi

www.hausaebooks.cf


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment