Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a hankali ……

"Ki shiga kiyi alwala ……"ya fada ido a lumshe ……

Bata san lokacin da tace "Bana sal……"
Da sauri ya bude idonshi yana kallonta tare da janyota ta fado jikinshi……
Hannu yake niyyar sakawa a pant dinta tayi saurin rike hannun……
"Cire man hannunki daga jikina……"ya fada ido a lumshe

……

Turo baki tayi kamar tayi kuka tace "Zan fa yi alwalan dan Allah karka saka ……"
"Uhum ……"Ya fada tare da hade hannunta guri guda ……

Kukan da ta sakine ya sashi yin dariya tare da sakinta ta mike……

Mintina kadan ta fito Sannan shima ya mike yayo wanka tare da alwalan ……
Prayer mat ya shinfida sannan ya mika mata sabuwar hijab har kasa ya jasu Isha'i
Daga nan sukayi raka'a biyu ……
Sannan ya juyo ya dafa kanta tare da jero,mata addu'o'i……
Ita kam sai zare idanu take kamar mage har ya gama ya dauko wani katon tray ya
aje gabanta……

Kajine ciki masu rai da lafiya sae kamshi suke sae Fresh milk gefe guda tare
da dabino da inibi……

Ganin babu wasa ya sata karban abunda yake bata tana yatsina fuska ……kadan
taci ta kauda kai shima dabinon kawae yaci ya mike ya kauda komae ya dawo ya
mikar da ita yana fadin "Good ……naga yau bara ki iya komae ba sae na maki ……"
Shiru tayi har lokacin tana zare idanuwa ……
Toilet ya kaita tayo brush sannan suka dawo…

Takurewa tayi sossae tana raba idanu
Sai da ya canza kaya sannan ya miko,mata wani Glom night Pink riga da wando ……
bata dauki kayan ba sae kara takurewa da tayi tana kallonshi……

Kwanciya yayi tare da janyota yana fadin "Haba Twee ki saki jikinki mana ba
abunda zan maki fa……"…

*ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE..
[9:26AM, 11/19/2017] Feedohm💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU

🌹*🌹*🌹*
🌹*🌹*
🌹*

© *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* )

DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha👌🏻**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Bestowed to Aunty Sis💕**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..58*ZAN RAYU DAKE..

A sanyaye ta dago tana fadin "Da gaske……"
Hararan wasa ya sakar mata yana fadin "Da da muke tare na taba maki wani abu
……?

Girgiza mashi kai tayi da sauri tana murmushi sannan ta mike ……
"To kin gani ……tashi ki sa kayanki ki taho muyi baccin mu ko?ya karashe
maganar yana kashe mata ido……

Murmushi tayi ta mike ta koma toilet zata canzo kayan ……dariya yayi a hankali
yana mamakin Safeena……Ta canza kamar ba ita ba ta koma wata yarinya ……
Tabe baki yayi yana fadin "Dama yarinyarce tunda yaune ta cike 20years dan dai
Allah ya mata bakine……"

"Me ka ce……?ta fada lokacin da ta fito
Murmushi yayi yana fadin "Cewa nayi bacci zanyi tunda kinki fitowa hakanan ……"

Yatsina fuska tayi sannan ta hawo gadon tare da kwanciya saman jikinshi ……

Kashe hasken yayi ya mayar da ita kasanshi yana kallon yarda take wurga idanu
cikin duhu ……
"Ba fa haka muke kwanciya ba……"ta fada kamar zatayi kuka
A Wahale yace "Ya mu ke to?yana shafa skin dinta

"Ni ce ke kwanciya a sama……"ta fada a hankali
Dariya ta bashi amma ya danne ya hade bakinsu guri guda yana tsotsa a hankali
cikin kwarewa ta yarda bara ta ji zafi ba ……
Tun tana mutsu mutsu har tayi lagwas tana karbar sakonshi ……
Ba tare da ta sani ba ya rabata da duk wata sutura dake jikinta……hannunshi kam
kyarma suke sun kasa tsayawa guri guda……

【】

Duk yarda Dad din JB ke tunanin abun ya wuce haka dole ya tattaroshi ya
maidoshi gida …
Babban malami ya saka aka nemo mashi yazo ……
Rukiyya ya fara mashi cikin Saa Raliyar tayi magana da kakkausar murya tana
fadin irin yan matan da ya yaudara yana lalata masu rayuwa har ya kawo kanta ……

Hakuri malamin ya bata,……
amma sae cewa tayi barata hakura ba ta riga ta aureshi……
Da kyar da addu'o'i aka samu ta fita daga jikinshi ……
Sae dae alluran da aka dinga mashi sun taba mashi kwalwa ta yarda ya koma kamar
wani Dolo…
Saboda har miyau yake fita daga bakinshi……

【】

Sae da asuba sannan Abdulmaleek ya dawo hayyacinshi ……Safeena ya kallah dake
gefe tana baccin wahala da kananan hawayen kwance a fuskarta sannan lokaci
lokaci takan saki ajiyar zuciya……
Janyota yayi ya rungume yana kwarara mata albarka ,don har ga Allah baiyi
tunanin zai sameta budurwa ba idan yayi la'akari da jinyar da tayi ……
Sai dae masha Allah cikakkiyar budurwa ya sameta,mai dumbin ni'ima……Godiya

yayiwa Allah sannan ya kwantar da ita gefe guda zaya tashi ……
Kankameshi tayi sosae tana kuka cikin bacci tana fadin "Bana So Ka Daena dan
Allah ……"

Lumshe ido yayi tare da hura mata iska a fuskarta ,ai kuwa tayi shiru kamar
ruwa ya cita……
A hankali ya zame jikinshi daga rikon da ta mashi ya shiga wanka sannan yayo
alwala yazo yayi sallah tare da komawa ya hada mata ruwan wanka ya dawo……

Kunnenta ya dinga tsotsa a hankali har ta bude idanunta ……ganinshi da tayi ya
sata saurin mayar da idon ta kulle tare da juya baya ……
"Sorry na amshi laifina……"ya fada a hankalin
Banza ta mashi kuma dama yasan barata kulashi ba ……
Daukarta yayi ya kaita toilet din ya sakata cikin ruwan dumi …… hannunshi ta
rike da sauri zata mike ya mayar da ita yana fadin "Sorry……"
Tun tana jin Zafin har ta koma jin dadin ruwan……
Sannan ya fita ya barta ……kusan minti talatin ta gasa kanta sannan tayi wankan
tsarki tare da alwala da brush ta fito ……
Ko kallon inda yake batayi ba……
Murmushi yayi mai sauti yana fadin "Morning Twee ya jiki ……"

"Oho……"ta fada a takaice tare da canza kaya tayi sallah…… anan ta kwanta bacci
ya kwashe ……
Zuwa yayi ya mayar da ita saman gado sannan ya rufeta ya fita ya nema masu abun
kalaci……

Ko da ta tashi da kuka ta tashi kamar yarinya haka dinga mashi shagwaba yinin
ranar ,gashi duk inda zata sae dae ya goyata…… sannan taki yarda su koma upstair
din tunda suka sauko ………
Ya koma kamar wani yaronta nan da can ma bai isa yaje ba sae lallabata yake
kamar kwae ……
Ranar ya sake tabbatar da wacece Safeena gurin rigima ……

Da daddare ma cewa tayi barata kwana a daki ba a falo zata kwanta saman one
siter ……
"To ……"ya ce mata yana murmushi
Sae da tayi bacci sannan ya mayar da ita daki suka kwanta

A haka suka cigaba da rayuwarsu gwanin ban sha'awa lallaba yake kamar kwae ya
katange mata duk wani bakin ciki ya maye mata da Haske……
sae dae har lokacin bai fada mata aikinshi ba sae dae da safe idan zaije office
yaje ya tafi wani guri

【】

Hajiya kam ana can ana renon cikin da ko yaushe take sa ran haihuwarshi ……
Aunty Zuby ma an koma ga Allah kullun ana rike da carbi haka Uncle Abbah
tunda Aunty Fatee ta rasu ya tattara duk wani iskanci ya aje gefe……
Fadila ma ba laifi tana kokarin kwatantawa sae dae matsalan bata da damar ta
rabi mutane sae su dinga kyamarta tare da hatararta wae wari take ……
Sae ma ta daina shiga cikin mutanen kwata kwata

OGA JB ma an samu lafiya sae dae har lokacin kamar wani dolo zaka ganshi saboda
aluran da aka dinga mashi a india ……
Duk da an mayar dashi amma a banza saboda kwalwar ta rigaya ta tabu da yawa
saboda alluran da aka mashi babu cutar a kwalwarshi……

*ZAN RAYU DAKE..8 MONTH……*ZAN RAYU DAKE..

Girgiza kai yayi kamar ya mata kuka yana fadin "Idan haka masu ciki suke da
bala'i ko wallahi mu bani maza……"

Kwace wayarshi tayi daga hannunshi tana hararanshi tare da tura mashi abinci
tana fadin "Allah sae ka cinyeshi tunda ban aikeka ka ciyo abinci gidan granny
ba……"

Langwabe kai yayi tare da kwantar da murya yana fadin "Haba Twee dan Allah ki
rufa man asiri in ba so kike cikina ya fashe ba……"

Karar wayarta ya katse mata maganar da tayi niyar yi ta dauka tana fadin
"Besty jiya fa nan kika bar IV din zaki bawa su Hauwa'u da Aisha Sada Raddah
ba……"

Tabe baki maryam din tayi tana fadin "Ke dallah share wadannan tsamayen me
suka iya inba suzo su cinyewa mutane abinci ba……wallahi ko jiya naji ana gulmar
zainab din gidansu wae ta kusa takaita Abbansu da shegen ci……"

Dariya Safeena tayi tana kallom Abdulmaleek daya aje spoon din ya tallabe kai
yana kallonta ta ta watsa mashi harara ……Zatayi magana maryam tace"Kinga kin
cikani da magana ban fada maki dalilin kiranki ba ……"

"To fada man Bestie……"
Kai tsaye tace "Kinyi Sabuwar Uwa ……"
"Ban gane ba……"
Dariya maryam tayi tana fadin "To hajiya ta haihu gobe ma suna babu wanda suka
fada mawa nima makwabtansu na jiyo……"

Abdul maleek ta kalla taga har lokacin ita yake kallo ta sakar mashi murmushi
tana fadin "Zan kiraki anjima bestie……"
Katse wayar tayi sannan ta tallabe kumatunta tana kashe mashi ido ……Shima idon
ya kashe mata tare da kanne daya ……
Tasowa tayi ta dawo saman cinyarshi tare da sagalo hannayenta a kafadarshi

……

"Kace na rufa maka asiri ka koshi ko?ta fada cikin kunnenshi

"a'a bara na cinye kawae……"ya fada tare da janyo plate din don ya fahimci
akwae abunda suke shiryawa da Maryam din ……

Janye plate din tayi tana fadin "Tunda ka koshi kuma ai shikenan tashi mu tafi
na baka labari……"ta fada tare da mikewa ta kama hannunshi ……
Daki ta ja shi ta kwantar dashi saman gado sannan ta daura kanta saman
cikinshi ta kwanta ……
"Kasan me ke faruwa?ta fada a shagwabe
"Uhumm"shima ya fada yana wasa da kalabarta data sauko……
"Dazu maryam ta kirani wae Hajiya ta haihu……"ta karashe maganar tana dariya
"Allah ya raya……"ya fada a hankali
"Kuma har gobe suna ……sae ka kaini goben ko?
"Uhumm"ya fada
Turo baki tayi tana fadin "Bangane Uhumm ba……"
"Allah ya baki hakuri me kike so ayi……"ya fada yana fitar da lumfashi a
hankali
"Ka fada man da yaushe zamu je ……"
"Wae Gidan hajiyar……?
"Eh mana……"

"Daga nan ma kina iya mata addu'a Allah ya raya……"
Turo baki tayi kafin tayi magana ya mirginota tare da hade bakinsu guri daya ……
Bata ja lokaci ba ta cigaba da mayar mashi da martani cikin kankanin lokaci
suka lula duniyar masoya……

*ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE..
[8:59PM, 11/19/2017] Feedohm💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU

🌹*🌹*🌹*
🌹*🌹*
🌹*

© *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* )

*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha👌🏻**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Bestowed to Aunty Sis💕**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..59*ZAN RAYU DAKE..

DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE..

Sanye take da doguwar riga blue ta shadda wadda taji aikin hannu na pink din
zare,rigar ta karbeta sosae ta yarda sai kayi tunanin a jikinta aka dinka ……
Cikinta ya fito tsam dashi sae ya kara mata wani kyau na musamman……Wayarta ta
dauki ringing a hankali ta kalli gurin ,ganin number Maryam ya sata saurin
dagawa tare da sallama

"Haba bestie ya tun dazu nake jira naga kin kirani mu tafi suna amma har
yanzu shiru ko bara kiyiwa su Aunty Zuby kara bane ……"ta fada tana dariya

Dafe kai tayi tana dariya "Oh Bestie bara naje na sameshi naga yana falo kila
ya barni don jiya cewa yayi wai gulma zai kaini……"

"Ya dai kamata gaskia don ku ya dace ace tun safe kuna gidan ……"ta fada tana
dariyar mugunta

"Bana son iskanci maryam……"

"Allah ya baki hakuri Bestie amma naga matsayinku na jikoki ya akai ace tun safe
kuka je……"

Dariya ta kwashe tare da yanke wayar ,sannan ta dauki dankwalinta tare da zura
plat shoes dinta pink ta fita ,Zaune ta sameshi sanye da jallabiyya fara yana
duba wani karamin littafi da taga zane abun shari'a a jiki ……

Tabe baki tayi ta isa gurin tana fadin "Mutun sae janye janye……,Ni gaskia na
gaji……"ta karashe maganar hade da turo baki……

Dagowa yayi ya na sakar mata wani fitannanen kallo bai taba sanin ciki yana wa
mata kyau ba sae a kan Safeenarshi… mika hannu ya janyota ya zaunar da ita bisa
cinyarshi ,Hannu ya kai yana shafa gefen wuyanta a hankali sannan ya fara goga
hancinshi a bisa wuyanta a hankali yana shakar sanyayyan kamshim dake fitowa
daga dukka gabobin jikinta ……Hannun nashi ta rike idonta a lumshe "Yaune fa ake
sunan hajiya ……"ta fada kamar an fizgo maganar daga bakinta ,ita kanta dariya ta
saki bayan ta fadi maganar ……

Manyan idanuwanshi ya zuba mata ba tare da ya kyafta ba kafin ya lumshesu a

hankali ……

"Kayi shiru ,Dan Allah ka kaini……" ta fadi maganar a shagwabe……

Bude idon yayi tare da sakin murmushi mai sauti "Yeah hakane,kinga ni na manta
wallahi kara da kika tuna man amma idan kinje me zakiyo……? Ya karasa maganar
tare da kissing wuyanta

Dan murmushi tayi wanda iyakarshi a lips dinta ,amma a zuciyarta ba haka
bane……

"Zan gano baby……"ta fada tare da kare lafewa jikinshi

"To kiyi hakuri idan naki yazo ba sae ki gani ba Twee……?ya fada cikin sigar
lallashi

"Dan Allah……"ta fada kamar zatayi kuka

"Nima dan Allah kiyi hakuri Twee ki zauna gida kin ji ko ……"ya fada cikin sigar
lallashi

Harara ta balla mashi tare da sakin kukan shagwaba lokaci guda ta mike
jikinshi tana fadin "Wallahi nima baran sake zuwa asibiti ba………"

daga

Hannuwanshi ya hade guri guda ya zuba mata ido tun lokacin da ta fara
maganarta har ta kai aya sannan ya saki ja'irin murmushi yana fadin "Allah ya
baki hakuri Madam……"

Banza ta mashi ta koma ta zauna saman rug tana kallonshi tare da hade kai da
guiwa tana kuka a hankali ……
Murmushi yayi ya mike ya shiga dakinta ya dauko mata hijab sannan ya dawo ya
tsugunna gabanta tare da dago habbarta "Sorry tashi mu je……"ya fada cikin
kunnenta……

Juyar da kai tayi tana turo baki tace "Na fasa……"

Dariya yayi yana fadin "Yauwa Twee Allah ya maki albarka kinga sae muyi
zamammu gida na goyaki ko……"

Duka ta kai mashi tana goge hawayenta sannan ta mike ta fizgi hijab din ta saka
taje bakin kofa ta tsaya tana hararanshi ……

"Kuma kin ce kin fasa Twee……"ya fada cike da zolaya

Murguda mashi baki tayi tana fadin "Zan je fa……"

Dariya yayi mai sauti tare da dagata sama yana juyawa ……bai ajeta ko ina ba
sae cikin mota ……Sannan ya zagaya shima ya shiga ya zauna suka fita……

Maryam ta kira tana fadin "Na fito ki shirya yanzu mu biyo mu daukeki ……amma
wallahi bara ki bini hannu biyu ba dole ki nemi Rigar da atampha ki baiwa
Kakata……"
Kwashewa da dariya sukayi sannan ta kashe wayar tare da kallonshi ta marairaice
tana kafta ido tana fadin "Dan Allah muje a sayar wa Mamata riga……"

Dariya ta bashi sossae ya tabbata ba hakanan zata gidan ba ……
Juyawa sukayi suka siyo kayan yarinya masu kyau set 5 sae atampha Exclusive
guda daya tare da swiss shima daya……

Gidansu maryam sukaje ya daukota ……a mota yana jin sai iya shege suke amma
yayi banza dasu ……sae dae idan yaji abun nasu yayi yawa ya dago ya sakewa
Safeenar harara ……
Kuma hakan bara ya sa tayi shiru ba sae dae ta dan turo baki tana hararanshi ta
kasa kasa sannan ta cigaba da maganarta……

Yana parking kofar gidan ta juyo tana washe baki tare da pecking kutamunshi
tace "Sae dare zaka zo ka daukemu ko ……ko kuma kayi zamanka idan mun tashi ga
maryam nan sae mu samu napep ya kaimu ko ……"

"Ki shiga ku fito ina jiranku……"Ya fada yana kallon wayarshi……

Zaro ido tayi tana kallonshi sannan tace "Amma ai……"
Kallon da ya mata ne ya sata yin shiru tare da saddar da kai kasa……

"Ki je ku gaisa ki fito nace……"ya fada a hankali tare da kallonta……

Idonta ya ciko da kwallah tace "Dan Allah ka barni sae anjima……"
Dauke kai yayi daga fuskarta ganin hawayen ya gangaro sannan ya bude baki a
hankali yana fadin "Tana jiranki Safeena……"

Juyawa tayi ta fita ba tare da ta dauki kayan ba ta fita ……
Ta iske maryam har ta shige gidan ta barta ……
Wani kululu ya tsaya mata wuya duk shirin da sukayi da maryam ya rushe kenan
hawaye taji sun kwace mata ta sa hannu ta share tare da juyowa ta kalleshi tayi
gaba ……

Kwala mata kira yayi amma ko ta juyo,dauko kayan yayi ya biyota dasu ……
Kafin ta shiga gidan ya tareta tare da janyota jikinshi ……Kuka ta saki da karfi
tana kokarin janye jikinta……Lallashinta ya fara amma ta ki yin shirun ……
Zuciyarshi ta karya ya dubeta a sanyaye yace
"Sae daren zaki tafi Safeena……?

Gyada mashi kai tayi tana kukan……
"To kiyi hakuri kinji ko……Zuwa daren zan dawo na daukeki amma dan Allah ki kula
Safeena bana son wani abu ya taba lafiyarki……"
Wani yaro ya kira ya bashi kayan yace ya shiga dasu ……
"Take care Twee……"ya fada a hankali tare da pecking goshinta sannan ya juya ……

Hakanan ta ji ya bata tausayi ……tayi saurin kamo hannunshi tare da zagayeshi
da hannunta ……
"Sorry yanzu zan fito mu tafi kaji ko……"ta fada a hankali

Dan murmushi yayi yana kallon fadila da ta fito ta tsaya tana kallonsu ……
Kusa da kunnenta ya fada mata "Kiyi zamanki kinji ko……babu komae amma ki
kula……"ya karashe maganar tare da janyewa daga rikon da ta mashi ……

Kallonshi tayi tare da kallon inda taga ya kalla sannan ta juyo tana dan
murmushi ……
"Mu shiga sae mu fito tare ka ji ……wallahi na fasa zaman tunda bakka so……"ta
fada cike da shagwaba tare da zare takalmata ta dage kafar da sauri ta daura
saman tashi ……

Da sauri ya kalli kafar yana fadin "Menene?me ya samu kafar……?

Jujjuyar da kai tayi tana fadin "Kamar an tsireni naji fa……"
Dukawa yayi ya daura kafar saman cinyarshi yana dubawa sannan ya dago cike da
tausayawa yace "Sorry twee nayi maki addu'a amma banga komae ba……"

*ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE..
[12:32AM, 11/20/2017] Feedohm💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*: : 💧💧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU

🌹*🌹*🌹*
🌹*🌹*
🌹*

© *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* )

*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha👌🏻**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Bestowed to Aunty Sis💕**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..END……*ZAN RAYU DAKE..

DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE..

GODIYA TA MUSAMMAN
*ZAN RAYU DAKE..Haske writer's Asso💡**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Feedohm novella*ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Taskar billy galadanci*ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Zauren biebie isa*ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Duniyar makaranta*ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Home of novels*ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Pherty novels*ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Hajjace novel group*ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Ladies worlds*ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Exclusive angels*ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Novels lgdes*ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Asy khaleel novels*ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Khadija candy novels*ZAN RAYU DAKE..
🤝🤝🤝🤝

*ZAN RAYU DAKE..The page is Whisticall to*ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE..Aunty Ummi A'isha😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Aunty Sis😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha My Swt Mum Mizz Zozo😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Bestie Firdaws😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Aisha
u򖁁😘Asiya Usman😘 Meela Adeel😘 Sada 😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Hauwa'u Sada😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Salima Sada😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Jeeddah Aliyu򖁁😘Asiya Usman😘 Meela Adeel😘 u򖁁😘Asiya Usman😘 Meela Adeel😘 😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha
Asiya Usman😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Meela Adeel😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha
Meenarh parrot😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Hajja ce😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Pherty😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Nucy luv😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Faxy fashion😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Safiya huguma😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Billy
Ladan😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Queen mermue😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Muneera😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Sawwama😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Hafsat mai sherrif😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Slendid😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Maman khady😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha
Aunty maijiddah😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Billy galadanci😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha Sofie Galadanci💧Wadanda ban ambata ba
matsayinku na dabanne😘 Aunty Sis😘My Swt Mum Mizz Zozo😘 Bestie Firdaws😘 Aisha *ZAN RAYU DAKE..

Murmushi ta masa tare da janye kafar tata daga saman jikinshi "Yanzu zan
fito……"ta fada a hankali

"Allah ya maki albarka to……"shima ya fada yana murmushi

Da Ameen ta amsa sannan ta juya gurin Fadeela da har lokacin ta kasa wucewa ……

Kallo daya ta mata ta tausaya mata barema da taje kusa da ita taji kalar warin
da take fitarwa ……
"Ki Sameni gida ki karbi magani ……"ta fada Hankali

Bayanta fadilan ta juya taga ko da wata take amma taga ba kowa…… ,sam batayi
tunanin Safeenar zata kalleta da idon rahama ba bare har ta mata magana……
A Sanyaye tace "Nagode Safeena dan Allah kuyi hakuri abun……"

Katseta tayi tana fadin "Ya rigaya ya wuce……"Sannan tayi gaba abunta ……

A Tsakiyar gadon hajiya ta hango Maryam dauke da jaririyar tana ta dariya
wadda su biyu suka san fassaranta ……
Kallon Aunty Zuby tayi tana fadin "Ya jikin?
Aunty Zubyn ta sunkuyar da kai cike da nadama ta kasa amsa gaisuwar Safeena ……

Tabe baki tayi tana fadin "Allah ya kawo sauki……"sannan ta juya tana fadin
"Meye sunan babyn ?

" *ZAN RAYU DAKE..Fateema*ZAN RAYU DAKE.. ……"Maryam ta fada tana dariya ……

Itama dariyar Safeena tayi cike da shakiyanci sannan tace"Duba man da wa take
kama……"

"Wannan Aunty Zubaida ce ……"cewar Maryam tare da daure fuska ……

Haka suka karaci shakiyancinsu babu wanda ya kulasu a ciki ko wane kunya da
tsoro ya hanashi tankawa Hajiya ma sadda kai tayi tana kuka sannan suka mike
suka fita suka iske Abdulmaleek din……

【】

Tun da daddare take jin ciwon amma bata fadawa kowa ba har sun fara bacci ta
mike zumbur tana kuka ……
Maida ita yayi ya danne ya dauka rigima ce kawae ……Sae da yaga abun nata nayine
sannan ya mike yana lallashinta ……

Ganin kamar zata mutune ya sashi kiran Dr bala wanda ke duba ta ya tambayeshi

ko yana asibitinshi ……
Dr Balan yace wallahi yana nan General hospital wani aiki yake amma su zo nan
sae a dubata ……

Ba dan yaso ba ya kaita General din saboda ko kadan bai taba zuwa asibitin ba
kuma yana ji, yarda mutane ke kukan ana wulakanta mutane acan don tana ta
government ……

Suna zuwa Dr Balan yace a shigar da ita labour Room sannan yaja Abdulmaleek
din saboda maza basa shiga cikin ……

A rude Abdulmaleek din ke tambayarshi ko za'a kula da ita sosaae ……
Ce mashi yayi wallahi ba matsala za'a kula da ita bara ya kira Sister Aisha zata
fi kula da ita sosaae tunda tana da sauki kai ……
Number Sister Aisha a rufe ……Sae yace mashi kar ya damu ……

Labour Room……
Tunda aka kai Safeena aka jibe babu wanda ya tabata sae ma nurses din komawa da
sukayi suka zauna suna firansu ……

Macen dake kusa da gadon Safeenar ce ta zabura ta fado tana ihun neman taimako……
Cikin Sisters din wata ta taso a harzuke tana fadim "Ke dallah jakar banxa zaki
dingawa mutane ihu kamar diyar arna baki kije islamiyya ba kike son gwada mana
……!
Matar cikin magagin nakuda tace "Dan Allah ki taimaka man Sister……"
Tsawa ta daka mata "In taimaka makin ubanki kin san baki iya jure azabar
haihuwar wane shege ya kaiki ga mijin…Ka gane man yan iskan mata marasa da'a
kauyawa dasu zasu ishemu da ihu kamar mu muka masu cikin,Wallahi na fara gajiya
da iskancin masu haihuwar na Sister meelah…"

Sister meela ta tabe bakinta tana fadin "Keni
wace shegiya idan ta haihu don kanta idan ma ta
akwaso maka kazanta kazo kana saka hannunka?ko
sae ya kwaso jiki yazo nan don sunga ba'a kashe

wallahi shiyasa bana taba ko
rasu ita ta sani……Haka kawae
wane shege da ya tashi haihuwa
kudi……"

Wani ihu Safeena tayi jin yaron na fitowa tare da silalowa daga saman gadon ta
fado kasa …
Ai kuwa nurse din ta iso a fusace tare da kifa mata, mari tana fadin "Ji beki
banza zaki kashe yaronki a banza a wuhi ……"

Yaron ne ya fado kasa tare da mahaifa amma sae da nurse dinnan tayi kusan

minti talatin tana zaginta sannan ta yanke mata cibin aka gyara yaron ……
Wae kuma saboda masifar rainin wayau sae zuzuta kyawun yaron suke……
Safeena na jinsu har ta samu ta dawo dae dae ……sannan ta kalli ta kusa da ita da
har yanzu take yashe a kasan tiles tana birgima babu wanda ya kulata cikin nurse
din……

Abdulmaleek aka mikawa yaron bayan an gyara shi……
Huduba ya mashi tare da rungumeshi kamar wani zai kwace mashi yana tambayar
Safeena ……

Har ta kawo bakin kofa ta wa Nurse din magana ……matsowa Sister tayi tana fadin
"Yaronki mai kyau gaskia da alama ke ya biyo……"

Dariyar takaici safeenar tayi tana fadin "Ko……?
Kafin nurse din ta bata amsa ta dauketa

Please Login or Register in order to submit comment