Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

al'adar namu daya da su....zaratun Yusuf,Hurairah Zayd,abin da MC ke nanata fadi kenan duk munyi shar da mu farin ciki awajenmu baya misaltuwa.washe gari juma'a akayi wushe wushe,cikin shagulgula muke,da daddare duk munbaje a babban parlor dad da kawayenmu dawowar kenan a wajen wushe wushen,babu abin da ke tashi sai haniyar jama'a kawayen kuwa saura, sun kunna ganga kura sai rawa suke,nikam duk a gajiye nake kasan daukan kiran da Yusuf ke yi nayi ina gani har wayar ta tsinke,shima kuwa bai kuma kira ba na kwanta daga gunda nake a takure.

yau Asabar ranar daurin aure kenan...
da misalin karfe goma daidai aka sanar da za'a daura auren,matar jack da Auntie maryam ne suka shiga shiryamu da kayan culture gambara kajiye auntie kuwa sai farin ciki take na sanya kaya aure bazai yiwu ba abin da bokanta ya ce kenan yanzu dai jira take karfe goma da aka sanya na daurin auren su cika.
Munyi matukar kyau bai yiwuwa na baiyana maku irin kyawun da mukayi abin dai sai wanda ya gani.komai yayi farko to dolene yayi karshe,buture ya ce what ever has beginning most have an end balarabe kuwa cewa, yayi kullu atin akarabun"
Da hankali awowi suka fara tafiya daga karfe takwas ya gangara yazo karfe tara tafiya yake kamar bazai gangaro kan goman, amma da yake alkawarin Allaah gaskiya ne goman ta cika cib cib limamin dan asalin Ahlul sunnah ya rangada mana daurin aurenmu bisa sadaki da kowane bangaren angowayen suka bada sisin gold guda ishirin da hudu,hudu.


daidai lokacin mata suka fara rangada guda.yayin da wayata tayi kara number Nigeria na gani ba suna,duk da ni bana daukar number da ba suna yanayin farin cikin da nake ciki ya sanyani dauka saboda ko ba komai muna da dangi ba'a rasa wanda bani da numbarsu ba.
Cikin farin ciki na amsa wayar muryar da naji ne ya sanya zuciyata bugun da bata shirya ba.bangane muryar mutumin ba amma cikin farin sani ya kira sunana zaratun daga jin muryarshi yana cikin mawuyacin tashin hankali...

Har haki yake da ya kira sunana sannan ya ce don Allaah zaratun ki fadamun wani irin sirri ne ke tattare da ke? Ina cikin tashin hankali yanzu haka muna gab da barin duniyar nan idan har baki yafe mana ba.

Nima na shiga cikin tsoro sosai har muryata tana sarkewa na ce wayene kai bangane ka ba?


Cikin tashin hankali mutumin ya ce bazan boye maki ba ni malami ne amma gaskiya irin Wanda ya kauce hanya na hada malanman nawa da bokanci yau shekarata irshirn da biyar ina dulmiyar da mutane hanyar shedanci aiki kuwa kowane mafi muni ina aikatashi wannan karon Allaah ya nunamun shi ishesshene akanki don Allaah inason ganinki ko da sau daya ne a rayuwa.ya danyi shiru sannan yaci gaba da cewa na yi aiki mummuna akanki wallahi,wannan abin da nayi akanki bantaba yiwa wani mahaluki bai kamashi ba.
Amma ta sanadiyarki aljanin da yadade yana Mani aiki yakone kurmus yanzu sa sanya mukarbansa sunzo wajena suna son su kasheni saboda ke idan har ban bar hanyarki ba saboda duk sun sha wahala akanki da zasu cutar da sai su ga kina lullube da kariya ta kowane hanya suka bi....

Na ce maganar kanason ganina bazai yiwu ba dalili na daya ni matar aure ce sannan bana kasa daya da kai.abu na farko da kakeson kasani ,shine ni asalina bani da mugun nufi a kan kuwa bana cutar da kowa.kariyar da kake magana kuwa bana manta yin azkar dina a kowani irin halin da nake ciki kuma ina yinsu ne bisa yakin wa tawakkal,kuma na tsayu akan hakan.bantaba zuwa wajen malami don neman taimakon komai ba.idan na tashi roko da kaina nake mika kukana ga mahaliccina,nafilfili da azumi,sai Uwa uba ina yin sadaka daidai gwargodona,amma bazan tambayeka Wanda ke son bayana ba kai kuma idan mai shiriya ne Allaa ya shirya ka.

Cikin Sauri ya ce in sha Allaah daga yau nabar wannan mummunar aiki koda bakiso na ambata maki sunanta ba ya zama dole na fada maki ko waye duk da itama bata da karfin da zata kuma yi maki wani abu yanzu haka aljanu sun shirya tsab dan daukar fansar dan uwansu da ta sanya aka kashe nima daman yin magana suka bani ba lallai su kyaleni ba.ba kowa ba ce Wanda nake magana akanta illa Wanda dake zaune kusa da ke ,maryam!

Dif ya kashe wayar.

Tashin hankali goma da ishirin juyawar da zanyi abin da nagani ne ya kuma sanyani tashin hankalin da yafi wanda nake ciki.....








_wannan kenan_






*vote teemacool2020@Wattpad*


⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐


*WACECE NI*




✍🏼by

*Fateema Muhammad Suleiman*

Wattpad teemacool2020



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is ton entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*page* 6⃣6⃣&6⃣7⃣



| _Do not take Knowledge except from one who is known to be upon the Sunnah_

_Imaam Muhammad bin Sireen رحمه الله said:_

_“Verily, this knowledge is Religion. So look into (i.e. investigate) whom you take your Religion from.”_

_And he said: “They (the Sahaabah) did not used to ask concerning the isnaad (chain of narration), but when the fitnah occurred, they began saying: ‘Name your men for us.’ So the People of the Sunnah would be looked to and so their hadeeth would be accepted. And the People of Innovation would be looked to and so their hadeeth would not be accepted.”_

_Source: Reported by Imaam Muslim رحمه الله in the introduction of his Sahih_




Juyowar da zanyi sai ganin Aunty maryam kwance tana fizge fisge,jikinta kuma kamar Wanda aka zuba ruwan zafi tafasheshsha,buba Wanda ya Lura da yaushe abin yafaru sai ganin wannan fizge fizge da take matar jack kuwa tahiga kololuwar tsoro sai tambayata take what happen to her what is this in her body?
Kasa bata amsa nayi sai ga sauran jama'a ma sun shigo cikin sauri aka daga ta,sai sumbatu take yi daga jin muryar ba nata ba.ganin za'a fita da ita tayi wani irin ihu mai tsoratarwa sai ga muryar namiji ya baiyana sa cewa kada Ku baiwa kanku wahala kadan ta gani bisa abubuwa da ta aikata,yanzu wannan somin tabi ne tunda ta santa dan uwanmu cikin bala'i ta sanya aka konashi ita dole mu konata taji abin da dan uwanmu yaji.daga haka sai mukaji tsit tayi shiru kowa abin ya daure mashi kai tunda babu wanda yasan musabbabin abin.sum sum na ratsa tsakiyar mutanen da ka tsaye na shiga part din mummy direct na wuce bedroom babu kowa sunfita jiyo abinda ke faruwa kiran Yusuf da yake ta yi na daga,daga wancen bangare Yusuf cikin tashin hankali yake tambaya ta ko lafiya yana ta kira bana dagawa?

Gaba daya ina cikin tsoro da fargabar abin da yafaru saboda bantaba ganin haka aikin aljanu yake ba duk da muke kusa da aunty maryam da matar jack babu abin da ya samemu sai ita,na shiga bashi labari tun daga wayar da mukayi da wancen mutumin da abin da ya samu aunty maryam yanzu haka na ce mashi tana unconscious,jikinta kuma kamar an babbake da wuta,wannan maganar da nake mashi gaba daya cikin tsoro nake mashi..


Cikin taushin murya kamar yana gabana yake rarrarashina shish shish calm down my wify kinga abin da nake hangowa kenan tun farko,yanda ta dage da cewa kin yaudare ta duk abubuwan da tayi ace cikin kankanin lokaci ta dawo ta ce ta huce bayan bata cika burinta ba.any way yanzu Allaah ya maida mata da aniyarta.

My wify na tsarota da naga baki daga Kira na ba kamar na tashi nazo gidan,ki nutsu ki cire tsoro a ranki komai ya wuce kina tare da kariyar mahaliccinki matukar baki da nufin cutar da wani to addu'o'in hisunul Muslim sun isar maki azkar sabah wa masaa!
Sai dan sako murmushi ya ce toh my wify me aka shirya mana na tsaraba saboda gaskiya tabarmar da na simfida girma gareshi?


Nima ina murmushi cikin taushin murya na ce uhm my hobby tsarabar meye ya wuce kaina da zasu kawo maka?

Wow my wify ke sukutum toh na hakura da duk abin da zai biyo baya,can't wait to see you my wify before then snap yourself right now let me have glance at you in bridal dress.

Na sanyi murmushin da nasan yana tafiya da imaninshi na ce okay my hobby.....

Ya ce am waiting I love you.

Nima nace I love you too!


Sai da muka gama wayar na turo mashi hoton da Humaira ta daukeni lokacin da aka shirya ni.....

Wow wow wow abin da ya mayar reply kenan bayan yagama ganin pic din.

Nima sign na imoji mai dauke da dariya na aikama mashi sannan na fito na samu mutanen sun zazzauna cikin jimami ashe har an wuce da aunty maryam asibiti...babu Wanda nafadawa asalin abin da ya faru,sai da Humaira tabar cikin kawayenmu ta zo ta zauna kusa da ni na labarta mata a hankali ta girgiza kai ta ce Allaah ya kyauta,dear keep it to yourself.

Na ce yes my dear I won't disclose,kin san mutane ba'a iya masu yanzu zakiga sun canja zance...
Duk muka mike muka shiga cikin walwala da farin ciki.har zuwa karfe hudu aka kuma shiryamu domin zuwa dinner.acikin compound na gidanmu aka gudanar sai ga angwayen namu a cikin shiga na alfarma Masha Allaah tsayawa yi maku kwatancen irin kyawun da mukayi ba abin misaltawa bane komai tsab tsab cikin sari kundai gane abu da Wanda yayi ishashshen karatu daban ne classy daga friends zaka gane lallai ansan abin da ake....


Home sweet,home duk dadin gidanku wata rana sai ka wayi gari za'a dauke ka cak a damka hannun wani yau sai gashi mun wayi gari ana shirin ciremu daga wannan gida kusoshin jikina duk sun kunce tunda aka ce a kuma shirya amare ga motar kaisu gidajen sunzo,na shiga fargaba,yanzu shikenan zan bar daddy na kenan!

Haka muna ji muna gani su Ammi suka gama shiryamu cikin wani irin farin gyale mai fasifar kyau da tsada,su Ammi ba dama wankan turaren humra suka dinga yi mana,ko ina idan mun gifta sai kamshin turare Kala kala muke ga turaren wuta da ke tashi ta ko ina....nasiha mai ratsa zuciya daddy yashiga yimana babu abin da kake ji sai shashshikar kukanmu,bayan ya gama itama mummy ta daura nata,cikin raunin murya take magana daga ji ta daure ne......

Dadday ya ce toh bismillah Ammi Ku fito da su Allaah yayi maku Albarka ya zaunar da Ku a gidan mazajenku.

Motoci kusan ishirin ne suke jiran kai amaren, mutanen da za su yi mana rakiya duk hannunsu dauke da kaskon turaren wuta sai tashi yake,motar da aka tanadar musamman saboda amare aka shigar da kowanenmu.nidai bansan lokacin da muka iso gidan ba sai da naji ance ku fito da ita sai wata 'yar uwar mummy da ta rakomu ta ce amarya bazata taka kasa ba sai an shimfida darduma,al'adar kanuri kenan hakan kuwa akayi dai da suka shimfida nabi takai muka shi cikin gidan daga kaina har jikina a lullube da laffaya sai kamshin turare ke tashi,mata babu abin da suke sai guda da waka.

*Barakallahu laki wabarakun alaina wajama'a bainakuma bikhairin bikhair!*

su Latifa manyan kawaye sai amshi suke cikin farin ciki...ji nayi sun dangantani akan wani makeken gado ko da banganshi ba nasan girman gadon yacika rabin dakin....kaina a lullube sai ga dangin yusuf sun fara zuwa cikin wadanda suka kawoni inajin dayarsu na cewa amaryarmu ki bude wannan laffaya muganki mana yanzu kunya kuma ya kare ai tun da ambamu ke halak malak.

Niko sai sake sunne kai nake naki na bude su gani saboda wannan kwalliyar basu ya dace su fara gani ba sai Yusuf dina,domin kwalliya ne na musamman...

Yusuf kuwa suna tare da abokananshi.cikin tsadadden shiga mai kayatarwa.sai walkiya yake fuskar nan sai Fara'a,farin cikin da yake ciki ba'a magana.Allaah Allaah yake su tafo da kayan sayen bakin amarya da suka je kawowa su shigo da shi dakin amaryarshi.




Nima kaina marubuciyar taku na kagu ashigo mana da Yusuf dinmu.lallai wannan rana ,bari dai nayi shiru! Wannan night🙊😜







_wannan kenan_








*vote @Wattpad teemacool2020*


⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐


*WACECE NI*




✍🏼by

*Fateema Muhammad Suleiman*

Wattpad teemacool2020



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is ton entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*page* 6⃣8⃣&6⃣9⃣




*DAILY DAHWA*
[8, JUMUDA-L- AWAL 1441]

```Allaah is sufficient for us, Truth are the words Allaah ﷻ`

*QURAN*
*Think not that those who exult in what they have given, and love to be praised for what they have not done - Think not, they are in safety from the doom. A painful doom is theirs* (2:188)

*HADITH*
Narrated Abdullah ibn Amr ibn al-As (رضي الله عنه): The Messenger of Allah ( صلی ‌اللہ ‌علیہ ‌وسلم) said: *Command your children to pray when they become seven years old, and beat them for it (prayer) when they become ten years old; and arrange their beds (to sleep) separately* (Abu Dawwood)

*DUA*
Oh Allah (جل جلاله) *Grant us a renewed confidence in our ability to journey through life*

*AAMIIN*




Sai kusan karfe goma,wadanda suka yi rakiyar amarya suka watse daga ni sai Adde suka bari,sai yanzu kuma na bude fuskata na karewa dakin kwallo hakika iyayena sun nuna mana gata wajen kawata dakin da kayan alatu na zamani,bedsheets din da ke shamfide akan wannan makeken gadon kawai abin kallo ne,Adde tana kuma kimtsani da sanya turaren wuta a dakin Wanda duk ya gama turare dakin babu abin da kake ji sai kamshin hawi da furami ke tashi haka ni Kai na da na gifta kadan kamshin turaruka Kala Kala ke tashi.ta kawo Kayan da ta hada wato milk,kankana,kwakwa da dabino sai da tayi blending dinsu sannan ta zuba milk akai,da kyar nake sha sai da ta tursasani na shanye duka.jikina har wani yirr yake da nasha wannan hadin.

muna cikin haka sai ga hayaniyar tawagar ango da abokanshi sunyi mashi rakiya ,da sallama suka shigo bayan sun danyi karamar nasiha,sannan suka shiga barkwanci ina jin shakiyanci da wani abokinshi ke yi amma naki nude fuskata sai da duk suka mike tare da toh amarya mu zamu wuce,Allaah ya kawo kazantar daki ga ango munkawo maki sai da safenku.Adde ne ta ce toh Allaah ya kaimu tare suka fita ta wuce dakin da aka tanada musamman saboda baki.

Kai na a luklube bana ganin komai sai kamshin turaren Yusuf da ya fita daban da na dakin yabuge hancina daidai yana zama ya ce Alhamdulillah ala hazihin ni'ima.sannan ya zauna my wify wannan duk kunya ce haka kin lullube fuska bude na kalli wannan fuska mai annuri ko na samu nutsuwa,ban motsaba kuma banbude ba,da kanshi ya sanya hannu ya bude,sai yayi karo da fuskata, da yasha ado aiko baisan lokacin da ya ce tabarakallahu ahsanalkhalikin ba.

Sai da yagama sumbatu da yaba kwalliya,sannan ya umarceni da nayo alwala,bayan na dauro alwala na fito ya ja mu muka gabatar da sallah raka'a biyu ,tsawon lokaci ya dauka yana kwarara addu'a da godewa Allaah,sannan ya kama Kai na yayi addu'ar neman albarkar aure.....

Ya cire jallabiyar da ke sanye ajikinsa ya zauna daga shi sai singlet da boxers,ya dauko ledojin da suka shigo da shi,bayan ya zauna daf da ni har ina jiyo hucin numfashinshi,ya ce my wify nifa bana son kama jikin nan da kike fa feel at home mana ki sake mu fuskanci juna,matso kusa inji wannan turaren naki kamar nasan irinshi yana magana cikin seduce voice,ganin bani da niyar matsowa ya sanya jan laffaya da na nannade jikina da shi,Masha Allaah sai karo da dan fikil din rigar da ke jikina da shi da babu duk daya ne,ya yi daga haka komai ya fara canjawa.cikin mintuna komai nawa ya zama mallakar yusuf,sai yanda ya ga dama yake sarrafashi.

Nayi kukan azaba ranar,tun ina ihun kiran sunan daddy har makogorona yadishe,na koma kiran mummy,duk da haka Yusuf bai sauraramun ba na shiga sharbe,ga zatona Yusuf baisan ni budurwa bace,ganin irin abubuwan da yake mani,sai da ya soma sumbatun magana yana cewa gaskiya zaratun ke budurwa ce,na gode maki da ki kai ta tsare budurcinki tsawon shekarunki,ba zan taba manta cewar ni na karbeshi ba.

Sai wajen karfe ukun dare Yusuf ya sauraramun, ya shiga bathroom ya yi wanka yazo ya tsaya yin sallah.idanuna dishi dishi nake kallo,bansan lokacin da baccin gajiya yayi awon gaba da ni ba..

Kamar karfe hudu da rabi sai gashi yazo kan goden a hankali ya shiga tadani daga baccin sai da na bude idanuna daidai ya sungumeni bai zame ko ina ba sai cikin bathroom ruwan da ya hada mai dumi ya sanyani sai da ya tabbatar ya gasa ni sannan ya umarci ni da nayi wankan tsarki.ya taimakamun muka fito ganin da kyar nake daga kafata yashiga yimun sannu my wify nasan wannan duk laifina ne kiyi hakuri sonki ne yayimun yawa har na kasa controlling kaina.sai da ya kaini kan rug na sallah,bayan munyi raka'tanil fajr,sannan ya ja mu muka gabatar da sallar asubah.

muna gama azkar,cak ya daukeni bai zame ko ina ba sai kan gado,aiko jikina ya shiga makyarkyata,na dauka zai kuma yin wani abun ne.amma sai naga ya zubamun lunsassasun idanunshi,ya sanya hannu ya fara shafa fuskata har ya sauko zuwa wuyana ,ya yashiga magana a hankali cikin salonshi mai sanya dukkan gabobin jikina mutuwa ya ce,matar yusuf,yau ne ranar farko da na wayi gari ina tsoron mutuwa,ba Wai jarunyakata ta kare ba.a'a sai don ina matukar son zama in rayu tare da ke.zaratun ina tabbatar maki cewa ke ce nafi na ga ni kusa da ni,,na hana kaina jin tausayinki ne na gamsar da Kai na saboda na rage radadin ciyon da kirjina ke yi na tsawon lokaci da ta dauka takeson ta kasance tare da ke,nagode nagode nagode.Allaah ya yi maki Albarka.ya kuma sunkuyowa daidai kunnuwana kamar rada ya ce,Every day with you feels like a dream. No matter where I go or what I do, you are the last thought that puts me to sleep each night and the first thought that wakes me up every morning. I love my life because, it has you.
Sai da ya kamo hannuna ya sanyamun sarka da dankunne na white gold masu matukar kyau ya ce wannan kyautarki na musamman ne duk da bani da abin da zan biya ki.you wort more than this ya yimun kiss a goshi sannan tafin hannuna da ya rike.


Ya jawoni jikinshi sosai kamar zai tsagashi ya sanyani ciki,sannan ya lukkubemu da bargo muka koma bacci..
Sai kusan karfe tara na safe ya farka har lokacin ban farka ba ya janye jikinshi a hankali ya sauko kasa.ya shiga bathroom ya yi wanka ya shirya cikin kananan kaya,long sleeve shirt ne da wandon jens,yana kan gyara sumanshi da comb.

Ahankali na bude idanuna naga garin har yayi haske cikin waro ido na ce la shine baka tasheni ba na shirya maka kayan karin kumollo ba har gari yayi haske?

Sai da ya dade yanamun kallon sha'awa sannan cikin Shu'umin murmushi ya ce a'a my wify naki na tasheki saboda nasan baccin gajiyan abin jiyan nan ne.Adde ta gama yi mana komai ke nake jira...

Nayi sauri na rufe fuskata jin maganar da ya ce,a hankali na yi yunkurin saukowa daga kan gadon na ji wani irin bala'in ciwo a kasa na ai bansan lokacin da na ce wayyo Allaah na ba.

Da sauri Yusuf ya zo kusa da ni ya ce kai!my wify har yanzu ciwon ne?

Na gyada kaina alamar eeh.

Ya ce toh sannu zauna ina zuwa,ko minti biyu baiyi ba sai gashi da first Aid box,sai da ya kwantar da ni yashiga bude kafafuna,cikin jin kunya na shiga hardesu a hankali ya ce, sorry ki bude kafanki kada kisa na wahalar da ke may be daga haka ban kuma yunkura ba yagama duk abin da zaiyi sannan ya zaunar da ni,ya shiga ratrashina sosai ya ce sorry my wify gaskiya na baki wahala ungo kisha wannan ya mikamun magunguna,sai da ya ga na sha sannan ya taimakamun muka je kan dinning tablet komai na breakfast Adde ta shirya shi tsab.kadan muka ci, ya mike ya je wajen Adde ya gaishe ta sannan ya wuce dayan part domin jiran abokanshi da za su kawo ziyara...tun da asubah yusuf ya gyara kayayyakin da suke bukatan gyara amma b
Farin bedsheets da ya baci bai wanke ba,saboda al'adar da duka fannin suka tsira na ganin wannan jini na first night da ba lallai a ganshi ba sai ga Adde cikin guda ta fito da shi sai sanya Mani albarka take cikin shirin tafiya da shi gidansu yusuf.nikam duk kunya ta rufeni na kasa hada ido da ita.
Bayan tafiyar ta sai ga daidaikun kawaye sun fara zuwa,ciki kuwa har da latifa ta shiga yimun shakiyanci ganin irin tafiyar da nake.

Na harare ta na ce yanzu lokacin ki ne kiyi duk abin da kike so, wata rana e warhaka kema kamar ni ce...duk suka shiga yin dariya..wakar Celine Dion suka sanya cikin wakar ta na every night in my dreams I see you I feel you...a hankali wakar ke tashi......

Sai kusan azahar sai ga abinci kala kala da aka kawo daga gidan mummy...anci an tande sai kunun madara da yafi komai farin jini acikin abubuwa da aka kawo. kowa shi yafi sha.....




_kuyi hakuri da wannan_







*vote @Wattpad teemacool2020*

⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐


*WACECE NI*




✍🏼by

*Fateema Muhammad Suleiman*

Wattpad teemacool2020



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is ton entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*page* 7⃣0⃣&7⃣1⃣





*Dedicated this page to my real fans wherever you are I love you💞*



*DAILY DAHWA*
[9, JUMUDA-L- AWAL 1441]

```Allaah is sufficient for us, Truth are the words Allaah ﷻ`

*QURAN*
*O mankind! Verily, the Promise of Allah is true. So let not this present life deceive you, and let not the chief deceiver (Satan) deceive you about Allah* (35:5).

*HADITH*
Anas (رضي الله عنه) reported: Messenger of Allah (صلى الله عليه وسلام) said: *Three (things) follow a dead person: Members of his family, his property and his deeds. Two of them return; and one remains with him. The people and his wealth return; his deeds remain with him*
[Al-Bukhari and Muslim].

*DUA*
Oh Allah (جل جلاله) *Remove Your punishment and anger away from us*

*AAMIIN*






Ta bangaren aunty maryam kuwa ana zuwa da ita asibiti likitoci kusan uku ne suka tsaya akanta saboda sun samu labarin daga gidan Dr Hammed ne patient din take.a iya buncikensu basu gano komai ba wannan kuna da suke gani visible ne but ta ciki babu abunda ya nuna cewa wuta ne,duk data dawo haiyacinta amma ba za ka gane yaya yanayin fuskarta ba saboda kunar wutar.su kansu sunyi mamakin irin wannan ciwon haka suka sallamota gida tunda basu da maganin da za su bata ta warke,sai dai sun hado ta irin magungunan da ake baiwa mai kunar wuta ko za ta dace.

sai ga aunty maryam ta shiga cikin dimbin da nasani kuka take babu kakkautawa,Lil Yusuf kuwa sai bata baki yake,sauran dangi da sukayo rakiya kuwa suka shiga tofa albarkacin bakinsu,suna cewa asiri ne a'a wannan,wancen ita dai da tasan hakikanin abinda ke damunta bata cewa komai sai kukanta takeyi na nadaman abubuwan da ta aikata.a haka har suka dawo gida da ita duk ilahirin 'yan bukin suka taru akanta suna bata hakuri da ta rungumi kaddara idan ma asiri ne aka mata Wanda ya yi mata asirin ko badade ko bajima zai ga sakamakon aikinshi.

girgiza musu kai tashiga yi cikin fadin cewa ko kadan kada Ku zargi kowa akan abunda ya sameni,nine nayiwa kaina sakamakon son zuciya da rashin yarda da kaddara.ta kwashe duk abubuwan da ta aikata ra fada musu wadansu abubuwa da tayi bazaka taba yarda musulumin kwarai zai aikatasu ba amma yau gashi da kanta ta tonawa kanta asiri.kowa ya fara salallami da tafa hannu da irin wannan aikin son rai da ashsha!

Sauran dangi da zuciyarsu ke kusa suka fara diba mata albarka mummy dake zaune jikin duk a mace yake bata taba zaton auntie maryam zata iya aikata irin wannan abun ba.ta shiga basu hakuri da cewa bana son kowa ya ce wani abu mu dinda tayiwa laifi ta nemi yafiyar mu kuma amadadi na da yaran da na haifa duka mun yafe mata yanzu kawai tsananin ta da mahaliccin zata nemi gafara da taubatunnasuha saboda ta aikata zunubi mafi girma a wajen Allaah shine hada shida wani cikin bauta abin mamaki to gashi maryam ta aikatashi duk

Please Login or Register in order to submit comment