Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kotun.

Nan yake shaida masa ai alhajin ma yana hannunsa.

Nan muka yanke zae zo dashi ranar da zaa shiga kotu..

Kasancewar baeyi recoverin memory nasa a farkon zama ba, shisa basu zo ba sae yau.

Suna cikin hirar har suka karaso kofar gidan.. Kirjin sadeeq sae dukan uku uku yake..

Baya so ya shiga nurr ta nuna wani expression da zae making safwan suspicious..

Sae da safwan yadan taba shi sannan ya fto daga motar jiki a sanyaye..


☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

Lokacin dasu nurr suka karasa gida sae da abba ya zubar da hawaye ganin irin gidan da iyalinda suke ciki..


Nan umma ta vashi labarin komae har zuwa tafiyar kabeer karatu..

Yayi farin ciki kwarai da tafiyar tasa..


Nurr kuwa tana daki, farin ciki take mara misaltuwa, sae kuma sadeeq ya fado mata..

Ras ras taji gabanta ya fadi, sadeeq shine lawyern daya tsaya musu..

Shine ya dawo musu da farin cikinsu wanda suka dade da rasawa..

Lalle ya taka muhimmiyar rawa a rayuwarsu.. Ita kuwa dame zata saka masa??

Tana son safwan sosae amma kuma wani bangaren zuciyar ta na son sadeeq.

Tana jinsu sosae a rayuwarta.. Bata ankara ba taji hawaye..

Sallamar su ce ta dawo da ita daga kogin tunanin da ta fada..

Bayan umma sun gaisa da safwan ,Muryar sadeeq taji ta doki kunnenta..

Bazata taba mantawa da muryarsa ba..

Da sauri ta fito don gasgata abinda taji, turus ta tsaya tana kallonsu..

Suma din ita suke kallo.. Kowa da irin kallon da yake mata.. Shi sadeeq ma baesan ya kafe ta da ido ba...

Tsawon lokacin daya dauka be sata a idonsa ba, duk sae yaji ta kara sauya masa.. Tayi fresh da ita amma kuma ta dan rame..

Shiko safwan kallonta yake da son gano damuwar da take a kwance a fuskarta..

Bae kamata yaganta haka va ganin cewa yau ranar farin cikinta ne..

Sadeeq ne ya fara dauke idonsa a wayance yace a ah kanwarmu..

Karaso mana kika tsaya daga nan.. Ko bakiyi murna da ganinmu ba?? Ya fada cikin dakewar murya..

A hankali ta jawo kafarta zuwa kusa da su ta zauna

Da kyar ta iya bude baki ta gaishesu.. Tambayoyi ne fall cikin zuciyarta. Mene ne alakar safwan da sadeeq??..

Bata da amsar tambayrta, mutum daya ne zae amsa mata tambayarta.. Sadeeq shine amma kuma ganin alamar daya nuna kamar ma yau ya fara ganinta..

Tsokanar ta sadeeq yake tayi wae amaryarsu.. Shi kuma safwan sae dariya yake.

Gaba daya kanta ya kulle, kasa zama tayi a wajen bayan umma ta tafi wurin abba..

Umma ce tayi musu iso xuwa wajen abba.. Yana zaune akan wheel chair dinsa.

Godiya ya shiga yi musu mara iyaka,.. Akan irin taimakon da sukayi masa shida iyalansa..

Ba shida abunda zae saka musu amma yana rokon Allah ya saka musu da gidan Aljanna..

Sun dade a gidan suna hira da abba, Anan safwan ya kira kabeer ya bashi labarin duk abunda ya faru..

Murna ya shiga yi, bashi abba suka yi yana jin muryar abba ya fashe da kuka.

Daya kafe shi dawowa zaeyi ya fasa karatun..
Dak kyar abban ya lallashe shi sannan ya hakura..

Lokacin da zasu tafi nurr tayi wuff ta bi bayansu.. So take tayi magana da sadeeq..

Shiko Yana ganinta ta fto yayi saurin fadawa mota ya barta da safwan..

Safwan ne ya kalle ta ya rausayar dakai gefe kamar karamin yaro..

Me ya sami sarauniyar matan duniya?? Naga damuwa fal a kan fuskarta...

Rau rau tayi da ido, common karki mun asarar hawayen ki..

Lallashinta ya shiga yi, Waya ya zaro a aljihunsa yace ki rike wannan zan kiraki.. Kinga yanzu sadeeq na jirana ko??..

Daga masa kai tayi, yauwa cutie yimun murmushi tom..

Sae daya tabbatr tayi daria sannan ya juya ya shiga mota..

Zuciyar sadeeq kamar zata tsaga girjinsa ta fto.. Bakin glass ya jawo ya saka don baya son safwan ya fuskanci komae..

Duk kokarin sa na ganin safwan bae dago komae ba sae daya gane yana cikin damuwa..

Sae daya kaishi gida sannan shi kuma ya wuce yana mamakin sudden change din daya gani wajen sadeeq..

Lalle ba karamin abu ne zae chanzawa sadeeq mood ta farat daya haka ba..

Dole zae bincika yaji koma menene.. Sadeeq abokine na gari..

Yana shiga falo ya tarar da mommy, gefenta ya samu ya zauna..

Kallonsa take tana mamaki a ranta.. Nurr ta chanza mata yaronta.. Abinda take ganin bazae iya ba dah yanzu in ance yayi ba zatayii musu ba..

Ganin mommy ta tafi tunani yasa yayi gyaran murya..

Duka ta kai masa a wasance, daria ya kyalkyale ya dukar da kansa kasa..

Sorry mommyn khaleel da twins.. Ohh kai ka zama ba nawa ba ko??
Nurr ta kwachen kai kenan tun yanzu.

Anya kuwa zan yarda da zuwan nurr din nan kuwa ta fada bayan ta gimtse fuska..

Tuni ya rikece ya soma bata hakuri, wlh mommy ba haka bane pls karki rabani da nurr🙏🏿

Daria ce ta kwache mata, lalle yarona ya kamu da son nurr, kunya ce kuma ta rufesa..

Tashi ka bani wuri ni, in daddyn ku ya dawo yau zan sanar masa da komae..

Yawwa mommy tah ya fada sae kuma yaji kunya.. Da sauri ya bar falon..

Yana shiga daki ya fada kan gado.. komae da komae ya shiga tunowa daki~daki..

Wani irin sonta yaji yana kara shigarsa..

Ba abinda yake tunowa irin zaman da tayi tare dasu.. Kunyarta, tsoronta shi yafi komae burgeshi da ita...

He lurvs everytin about her

Samun kansa yayi cikin farin ciki mara misaltuwa..

Sadeeq na ya fado masa, yayi masa taimako mara iyaka. Bae san da wanni abu zae saka masa ba..

Alamun da ya nuna kamar akwae damuwa atare dashi..

Dole nae finding out koma mene yake damun abokinah..

In ma akan maganar yarinyar da yake so ne,
Zanje ko ina take na nemo masa ita..

Haka yayita ayyanawa a ransa har akae kiran sallar magriba..

Bayan yayi sallah ya dawo falo suka dasa hira da yan kannesa.. Haka daddy ya shigo ya tarar dasu..

Zama yayi shima aka cigaba da hirar dashi.. Mommy ce ta sauko ta tarar da familynta suna hirarsu gwanin sha'awa..

Gefen daddy ta samu da zauna sannan tae masa sannu da zuwa..

Hirar aka dora inda daka karshe yaran sukayi barci..

Kwalawa talatu kira tayi sabuwar yar aikin mommy tazo ta gyara musu makwancinsu..

A nutse mommy ta shiga karantowa daddy maganar nurr.. Safwan najin sun fara maganar ya mike yayi daki..

Har yakae bakin kofa daddy ya kira sunansa..


Dawo ka zauna.. Tambayoyi ya shiga yi masa yana bashi amsa.. Kwarai daddy ya gamsu da amsoshin daya bashi.

Shikenan zaka iya tafia.. Duk yanda ake ciki zan neme ka..

Da farin ciki ya shiga daki. Waya ya jawo ya kira nurr..

Lokacin ya tabbatar duk wata hira da zasuyi da abbanta sun gama ta..

Ita ko dama tana kwance a daki ta kurawa wayar daya bata ido.. Hotonta ne akan screen din wanda bata san ya dauketa ba sam...

Kira taga ya shigo, my number taga anyi saving din number..

Da kyar ta iya daga wa ta kara a kunneta.. Muryarsa chan ciki taji ya ambaci sunanta..

Kasa amsawa tayi, Sae daya kara kiranta akaro na biyu.. Naam ta furta.

A hankali ya shga tambayarta mutanen gida tana bashi amsa..

Sun dade suna hirar, maganarsa bata wuce irin son da yake mta..

Kamar tayi masa magana akan sadeeq sae kuma ta kasa.. Tana son jin wani abu akansa..

♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡

Sadeeq kwance zuciyarsa na masa radadi, bae kara tabbatar da irin son dayake ma maryam ba sae yau daya gansu tare da abokinsa..

Kishi fal zuciyarsa, bazae iya cigaba da ganinsu tare ba..

Gobe gobe zae tafi kibiya.. Haka yayi ta juyi, sallah ce kawae take tashinsa. Abinci kuwa baa maganar sa..

Ranar kwata kwata bae runtsa ba har aka kira sallar asubah..

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

Ban garen abba kuwa da sassafe audu yazo, sunyi magana akan gida. Yana son ya nema musu gida mai kyau ya siya..

Haka kuwa akayi da yamma audu ya dawo, an sami gida mai kyau na miliyan arba'en. Baa dade da gama gininsa ba.. Kawae furnitures zaa zuba..

A take abba ya rubuta masa check, maganar furnitures kuwa umma ya bawa kudin...

Afnan furnitures suka je ita da nurr, komae da suke bukata sun same shi.. Biyan kudin sukayi sannan suka juyo gida.. (Allah sarki rayuwa).

Kwanan safwan uku rabonsa da gidan amma kullum suna makale a waya.. Yaje gidan sadeeq yafi sau hudu amma kwata kwata baya samunsa. Wayarsa ma akashe take.

Damuwa sosae ya shiga da tunanin lalle laifin da yayi wa sadeeq mai grma ne..

Haka ya hakura yaga iya gudun ruwansa..

Sati daya da siyan gidan suka koma, gida ne dankarere na gani na fada..

An kashe kudi sosae wajen ginin gidan..

Kayan da aka zuba a gidan kadae abun kallo ne..Kasancewar afnan furnitures ba baya ba wajen sayar da hadaddun kaya...

Bayan sun koma gidan da kwana uku suka shirya tafiya sumaila.. Haka suka kama hanya a sabuwar motar abba wacca ya saya bata fi kwana biyu ba..

Driver audu ya samo masa, tafiya ce sukayi ta cike da farin ciki..

Sun isa garin sumaila da azahar, kowa sae dayayi farin cikin ganinsu.

Baba sulaimanu yafi kowa farin cikin ganinsu. Dama shi chan yasan sharrin da yan uwansa suka shirya..

Kuka yake wiwi yana bawa abba hakuri..
Shi dama chan bae kullaci yan uwansa ba.. Sae daya tabbatar ya basu makudan kudi, na gyaran family house dinsu..

Basu kwana ba a ranar suka juyo...

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

Su daddy sun gama shirye shiryen zuwa gidansu nurr, safwan ne yayi musu jagora,..

A mutunce abba ya karbe su shida baba sulaimanu sae audu wanda ya zama baban na hannun daman abba..

Sun amince dukka bangarem inda suka kawo kudin aure dubu 100 suka bayar..

Haka aka tashi cikin farin ciki..

Ina sadeeq kuwa?? Ku biyoni a last episode din...



M sorry for d late post.. Was kind of busy ne wlh.. Ina fara typing sae barci ya dauke ni..




Harphsart khabeer
[9/13, 3:23 PM] Fati Novel: 📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿

🎀Guguwar So🎀
1⃣0⃣6⃣➡1⃣1⃣0⃣

By _Harphsart Rano_

Mamaki safwan ya shiga yi?? Mesa nurr zataxo kuma ta tafi ba tare da ta jira sa ba, Gashi kuma da dukkan alamu ba a hankalinta take ba..

Parking space ya karasa, ya dau motarsa ya bi bayanta..

Lokacin daya karasa har ta tsaida keke napep zata shiga..

Bude mata gaban mota yayi ta zauna.. Kifa kanta tayi a kan kafarta ta cigaba da kuka kasa kasa..

Buga steering motar yayi da karfi, tsaida kukan tayi ta dago jajayen idonta tana binsa da kallo..

Shima din ita yake kallo duk yayi wani iri, juyowa tayi sosae tana fuskantarsa..

Murmushi tayi masa, sannan ta shiga goge hawayen da bayan hannunta..

Shidae kawae kallonta ya keyi..
Cikin asibitin ya koma ya samu waje yae parking..

Office dinsa suka wuce kai tsaye, gaba daya nurses din wajen sae kallonsu suke..

Key ya sa sannan ya nuna mata kujera.. Fridge ya bude ya ciro maltina mai sanyi ya ajiye mata da glass cup..

Zauna ina zuwa ya fada ya juya ya shiga toilet din cikin office ..

Mikewa tayi taje gaban table dinsa ta tsaya, hotonta ta gani a ajiye akan table din..

Tausayinsa ya kamata hade da sonsa mai karfi a zuciyarta..

Tasani sarai safwan shine zabin zuciyarta..
Amma dayar zuciyarta ta tana jin tausayin sadeeq sosae...

Jin alamun zae fito yasa tae saurin komawa ta zauna..

Fitowa yayi bayan ya sauya kaya daga kayan operation din sannan yazo gabanta ya zauna a kasa ya
Tankwashe kafarsa..

Sunkuyar da kanta tayi tana wasa da gefen mayafinta..

Kinga yanda idonki ya kumbura nurr?? Mene ne wannan abun da yake damunki?? Duk ya hana ki sukuni..

Fada min dan Allah, wallahi hankalina bazae taba kwanciya ba in baki fadan ba kinji??

Kinsan yanayin aiki na, ina bukatar nutsuwa, bazan iya cigaba da walwala ba in har kina cikin damuwa..

Please ki fada min koma mene nayi miki alkawari zan yi miki shi..

Shiru tayi bata ce komae ba, please Ki fada min ya marairaice murya..

Nifa ba komae kawae barrister ne ya bani tausayi.. Shine kike kuka?? Naji wannan tom.. Amma kwana biyu baki da walwala.. Shi kuma mene ya sa??

Ba kaine ba baka zuwa wajena sosae yanzu, sae ka dinga shareni ta fada tana turo baki..
Kuma ni yanxu baka cewa kana sona..

Kyau tayi masa sosae, murmushi yayi sannan yace am sorry my heart kinsan yanayi aikinmu ko?? Amma ba share ki nake ba, kina nan a raina.

So nake kawae kiyi waec dinki da jamb, na sama maki addmission sae muyi aurenmu ko?? Ko baki so kiyi karatu??

Inaso sosae ma.. Amma Toh mesa yanzu baka cewa kana sona??..

Ina sonki sosae nurr, Son da nake miki bazan iya expressing nasa ba.. No words to express ma lurv for U.. I Jst lurv U alot..

Kunya ce ta kamata, tafin hannunta tasa ta rufe fuskarta..

Ni baki ce min kina sona ba, daria tayi sannan ta sunne kanta kasa.. Yasan baxata iya fada masa ba..

Ta fiya kunya da yawa, anyway yasan dole zae koya mata yanda zata sake dashi..

Girgiza kansa yayi yana dariya,
Shikenan yanzu mun shirya ko?? No more fushi ryt?,.
Daga masa kai tayi alamun Eh..

Tashi muje na duba sadeeq sae nae droppin dinki a gida ko??

Um um ni ka barni anan kaje ka dawo.. Toh shikenan ina zuwa ya juya ya fice...


☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

Lokacin da nurr ta fita, zuciar sadeeq tayi zafi, ya zama dole na bar kasar nan gaba daya..

I cant bear it, kuka ya shiga yi kamar karamin yazo, sae da yayi mae isarsa sannan ya lallaba ya fada toilet ya dauro sannan ya dawo dakin...
Sallaya ya shimfida ya shiga gaya wa Allah.. Allah ya cire masa son nurr ya zaba masa mafi alkhairi..

Ya dade yana rokon Allah sannan ya dawo ya kwanta.. Alhamdulillah sam sae ya nemi kunshin da yake fama dashi ya rasa.. Lalle ba abunda yafi karfin addu'a..

Jin an murdo kofar yasa sadeeq saurin rufe idonsa ya juya bayansa a tunaninsa safwan ne.. Shi kuma baya son ya sameshi da tambayoyi akan zuwan nurr..


Wata kyayyawar yarinya ce ta budo kofar, da sauri ta karaso bakin gadon, brooo m here wake up plsssss..

Juyo wa yayi don ganin wace wannan? Shidae yaji ba muryar sumy bace..

Yana juyowa ta ja da baya da sauri, m so sorry wlh i tot dakin da bro na ke ciki ne..

M sorry na tashe ka abarci hope u r feeling much better ta fada, bata jira amsar sa ba ta juya da sauri zata bar dakin..

Hey you! Ya fada.. Chak ta tsaya amma bata juyo ba..

U r so naughty i guess, da sauri ta juyo tana zare ido..

Yess of course U r.. Kin shigo min daki wit out sallama en zaki fita witout ma permission??..

C dis gentleman ta fada a zuciyarta.. Murguda masa baki tayi sannan ta juya tae ficewarta..

Dariya ta bashi, lalle wannan yarinyar yar rigima ce..

Amma kuma kamar zatayi dadin hira.. Allah yasa ta sake shigowa na kuma tsokanota..

Haka kawae yaji gaba daya yarintarta ta burge shi..

♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡

Safwan ne ya shigo yana am so sorry barrister, na barka kai daya, amin afwa kar naji sammaci daka koto..

Dariya sukayi gaba dayansu.. Ya jikin naka?? Akwae wani abu da yake damunka??

No babu abunda yake damuna, ni nafiso ma ai discharging dina..

Owk ba komae sae na sallame ka gobe da safe in sha Allah..

Allah ya kara lafia.. Bari naje nae dropping nurr a gida nasan kila by then tsohuwa sun dawo.. If U need anything ka kira dae number dana baka..

Tom shikenan sae ka dawo..

Bayan fitar safwan ya dan mike ya fito wajen asibitin, yau yana kin karfin jikinsa..

Tafiya yake a hankali yana dan kallon mutane.. Hango ta yayi ta dauko wani katoton yaro kamar zata fadi..

Jikin wani karfe yaja ya tsaya yana dubansu..

Tiki tiki tazo wucewa ta kusa dashi, sam bata lura da shi ba, sae masifa take ma yaron wanda bae masan tanayi ba..

Tana zuwa gefensa zata wuce yace *Naughty gal* da sauri ta waigo, aikuwa tana ganinsa ta karaso da sauri..

Yawwa my friend dan taimaka min da wannan big boy din kaji.. harda wani daga masa gira..

Shi dariya ma abun ya bashi, pls mana help me.. Ta fada hadda bubbuga kafa..

Ikon Allah, wannan wacce irin yarinya ce??.

Mika hannu yayi ya dauki yaron, _lazy gal_ ya furta a hankali..
Ta jishi sarai amma sae ta share don kar yaki daukar Boy..

Next room dake kusa da nasa shine room din da aka kwantar da bro din nata..

Maimakon ta tsaya ta karbi yaron kawae sae tayi shige warta..

Ba yanda ya iya dole shima yabi bayanta..

Wata mata fara sanye da medicated glasses,Akalla zatayi 55year...
gefenta wata matashiya ce bazata wuce 30years ba daga gani itace maman boy..
Sae kuma wani a kwance akan gadon marasa lafia..

Gaishesu yayi sannan ya mika musu yaron.. Babbar matar ce tace hala ganinka tayi ta baka boy ko?? Dariya yayi...
Ganinta nayi zata yar da yaron a kasa shisa nayi saurin karbarsa..

ohh ni bansan yaushe *Farha* zaki bar shiririta ba.. pls kayi hakuri fa..

Laaa ba komae ya fada sannan kalli farha..
Harararsa ma take ta turo bakin nan gaba..

Ba shiri ya juya ya fice yana dariya kasa kasa...

Yana dawowa daki ya tarar da su tsohuwa, harda hajiyansa.. Dadi ne ya kamasa ganin hajiyarsa..

Lalle abubakar sadeeq jiki yayi sauki harda fita yawo??

Dariya yayi ya samu waje ya zauna.. Hira suka shiga yi.. Jinsa yake cikin farin ciki sosae..

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

Washe gari aka sallami sadeeq, wanda a daren ranar sae da ya tabbatar sunyi exchanging number da *lazy farha* sunan daya sa mata kenan..

direct kibiya suka wuce bayan sunyi sallama da mommy.. Da alkawarin in sha Allah zumuncin su ya kullu kenan..

Nurr zaune tana yiwa umma tsifa, Nasiha umma take mata sosae tana nuna mata irin hallacin da safwan yayi musu.. Toh umma sadeeq dinfa?? Karki manta sadeeq ya taimaka mana ne ba don ke ba.. Safwan shi ya samo sadeeq ya kawo shi don ya taimaka mana..

Haka dae umma tayi ta fahimtar da ita..

sabuwar mai aikin umma ce tazo ta ajiye musu drinks akan center table.. (Lalle kawata nurr duniya sabuwa harda su mai aiki..Lol)

Umma amma zaa tafi dani egypt din ko?? Sae dae kiyi wa abbanki magana ni ba ruana..

Aikuwa tana tambayar abba yace ai dole ma aje dake..

Da daddare safwan yazo ta fada masa, murna sosae ya taya ta.. Kinga kina dawowa sae ki fara examz..

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

Sadeeq ya warware sosae har ya dawo kano ma.. kullum suna wya da farha tana zuba masa shiririta.. Bata kasar ma

Ranar da suka hadu da safwan yake masa zancen ta.. Bro kace ni taimakon ka nayi ma ashe dana kwantar dakae, gashi har new catch kayi..

Mu muna chan muna damuwa our honarable barrister ba lafia ashe kai nan wani lurv garden ka maida hospital din..

Duka sadeeq ya kai masa yana dariya.. Look bro bawae fa soyayya muke ba.. We are jst friends, by d way ma yarinya ce karama..

Look dude, wallahi sonta kake, i c it in ur eyes.. Suka kyalkale da dariya..

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Toh watan su umma uku a egypyt anyi ma abba aiki har ya fara takawa..

Ganin an kusa fara examz yasa dole nurr ta dawo bayan ta biya ta cyprust wajen yaya kabeer..

Zaune take a cikin jirgi tana jiran tashin su.. Hi sis, am ur seat mate ta fada tana yarfa hannunta..
Sunana farha en U??

Murmushi nurr tayi mata, Nurr sunana..Nice name

Bayan ta zauna ta fara zuba wa nurr surutu.. Tana zaune cyprust ne wajen sis dinta ta take aure a chan..

Sae da suka zo sauka sannan sukayi exchanging contacts..

Safwan ne yazo pikin dinta shida khaleel, sae da yaje suka gaida mommy sannan ya kaita gida..

Bayan fara exams din su nurr da sati daya su su umma suka dawo bayan sun biya ta cyprust..

Sosae abba ya samu sauki yana taka kafarsa ko ina sae dan dingishi kadan..

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

In sha Allah zanxo muka da final episode din guguwar so gobe in sha Allah...

Urs: harphsart khabeer

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment