Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dauki hanyar kano dan zuwa jana'idarshi, ko a mota kuka nike dan sai yanzun nikejin mutuwar Noor sannan kuma nikejin soyayyarshi a zuciyata, sai dai mai rai yayi halinshi ya tafi ya barni.



Bamu san gidan su Nurandeen ba, location mukabi ta waya sannan muka isa, ban sake yarda da Nurandeen ya rasu ba sai da muka shigo unguwarsu mukaga mutane a unguwar zau zaune take na fara salati ina kuka haka mukayi parking muka fito cikin motocinmu mu mata mukayi cikin gida mukabar su Aminu da Yaya a kofar gida, bamu san kowa ba amman muna shiga wata budurwa age mate dinta tazo ta kama hannuna tana kuka tana cewa. "Allah sarki Yaya Noor haka Allah ya kaddara ba rabon muga abunda zaka haifa a duniya sannun da zuwa Aunty Khadija." ɗaga mata kai kawai nayi dan ni kuka kawai nike ko magana na kasa haka take riƙe da hannuna har ta kai ni wajen Hajiyarsu, ina shiga kuka ya zama sabo dan kowa ni yake kallo yana kuka ko yana fadin yanda Noor yake gaya masu yanda yake sona idan yaje gidansu zuminci har wanda basu san da labarina ba a ranar aka kama nuna masu ni ana cewa maganar ta karshe kenan da Hajiyarshi yace idan Dad dinshi ya dawo ta gaya mashi ance ya turo iyaye gidanmu, wai ashe aikanshi tayi taje kasuwa yayi masu provision din gida a hanya suka haɗa da mota Allah yayi mashi rasuwa, a ranar munyi kuka kamar ba gobe sai kunsan mangariba sannan muka dawo gida, ɗaga bikin Yaya Jamilu akayi saboda da mutuwar aka barshi next week , haka muka kama zuwa kano duk rana a gidan su Noor har akayi sakarakar uku sannan muka daina zuwa, duk sai nayi sanyi banjin dadin komai, dan komai na duniya yayi man fadi ashe yaudarar kaina nike da nike cewa zan kashe Nurandeen? Bansan har yanzun ina sonshi ba sai da bar duniya, ina zaune Aminu ya kirani waya yace ina fito yana parlour, tashi nayi nayi wanka sannan na shirya nasa hijab naje wajenshi zaune na tadda shi samun wajen nayi na zauna na gaidashi ansawa yayi sannan yace. "Dan Allah Khadija kiyi hakuri ki fidda wannan damuwar a rainki wallahi banjin dadi ina ganinki haka, a yanzun Nurandeen addu'a yake bukata tabbas anyi rashi amman hakuri za'ayi a cigaba da addu'a please."



Murmushi nayi sannan nace. "Insha Allah zanyi kokari, kaima dan Allah kayi hakuri akan abunda nayi maka da yarda ba zan sake yin abunda zai ɓata maka rai ba." tashi yayi yace. "Har abada Khadija baki taɓa yi man laifi ba, kije ki shirya kizo ki rakani wani waje yanzun ina bakin mota zan jiraki."
"To."nace mashi sannan naje nayi sake kayana na shafa poder da janbaki nace naje na gaya ma Mama sannan na tafi dan ko Dejja ban gayyata ba bata gidan ma suna kumshi ita da Aunty da yake sauran kwana biyu bikinsu, haka na fito muka tafi yayi yawo dani sosai tun abun bai burgeni har ya burgeni ina dariya sosai sai dai ya tabbatar da ban cikin damuwa sannan ya kaini wurin salon aka gyaraman kaina akayi kunshi sannan muka dawo gida shima ya wuce gida.



Koda na shigo gida gaida yan'biki nayi sannan na shige room dinmu tadda su Dejja nayi sun dawo zaunawa nayi na nuna masu abunda Aminu ya saya mana da kuma kunshi na nima, bamu kwanta ba sai da muka gama duk abunda zamuyi bukata a biki sannan muka kwanta washe gari mukaje muka haɗa gown din da zamu sanya ga biki sannan muka dawo munyi shirin biki yanda ya dace dan Aunty cewa tayi ba bidi'ar zamuyi mata a biki mu bari sai namu yazo sannan muyi amman ba anata ba, anyi mata lefe akwati biyar haka ma Mamar Dejja ita kuma akwati uku Yaya ya sake yi mata, komai nasu yana birgeni dan sun hada kansu tun yanzun suna shawara akan yanda bikin zai kasance dan ina iya cewa Maman Dejja ita babbar kawar a bikin.



Washe gari aka daura auren Yaya Jamilu da Aunty Asiya akan sadaki naira dubu hamsin, haka muka sha bikinmu aka kai Amarya dakin mijinta, sai dare muka barosu muka dawo muda Dejja muna masu fatan zaman lafiya, bayan bikin da sati ɗaya Yaya yasa Dejja tasa Registra ya turo iyayenshi aiko ya turo akayi maganar komai nima yasa Aminu ya turo iyayenshi duk akayi maganar sannan akasa baikon bikinmu wata biyu.



Tunda akasa bikinmu Aminu yake ƙara kokari yana nunaman so, nima hankali na fara cire soyayar Noor a zuciyata ina saka soyayyar Aminu, cikin wata ɗaya sai gani inajin soyayyar Aminu har cikin raina dan har jinike bani iya rayuwa ba tare dashi ba, dan sosai muke nunama junanmu soyayya a bangare guda kuma muna ta shirin bikinmu dan Aunty Asiya itace uwarbiki dan da ita muke yi komai, komai zamuyi sai mun tambayeta shawara da yanda ya dace ayishi, Haka muka cigaba da yin shirin bikinmu, dan ba wata ƙawa da muka gaiyata daman bamu da ita balle har mu gaiyaceta ƙawarmu ɗayace Aunty Asiya muma bamuyi wata bidi'a ba tunda tace karda muyi haka ko akayi wa'azi kawai mukace ayi sai kuma walima.


Yau aka kawo lefen Dejja da yake bikin sauran sati ɗaya, anyi ma lefe masha Allah dan akwati bakwai kayi mata abun dai yayi kyau, bayan ankawo nata da kwana biyu aka kawo nawa nima akwati shabiyu akayi man munyi murna sosai, an kawo lefena da kwana ɗaya akayi wa'azi sannan kuma washe gari akayi walima, next tomorrow kuma cikin ikon Allah da kuma yarda shi aka daura auren *AMINU IBIRAHIM* da Amaryashi *KHADIJA BELLO* akan sadaki naira dubu hamsin sai kuma aka daura auren *MUHAMMAD SAGIR* da Amaryashi *KHADIJA JAMILU BELLO* duk akan sadaki naira dubu hamsin haka aka daura aurenmu cikin aminci da mutunta juna, bayan daurin auren angwaye sukazo akayi hotona, anan ne naga Dr Umar yazo yayi man fatan alkhari sannan mukayi picture dashi da Aminu da yake shine baban abokin mijin Dejja, bayan an gama shagali aka tafi damu Yaya yayi mana wa'azi aka kaimu wajen Mama itama tayi ma sannan Maman Dejja duk sukayi mana sannna aka wuce da ko wace gidan mijinta muyi kuka sosai inaji Inagani aka rabani da Dejja ita aka tafi da ita kano ni kuma aka tafi dani gidan nawa mijin anan katsina.


Bayan an kaini angama ganin gida kowa yayi mana addu'a aka barni ni ɗaya dan banda ƙawa balle ta tsaya sai anrako ango sai ta tafi, kwanciya nayi na cigaba da kukana inaji aka rakoshi ban daina kukana ba koda ya shigo naje kin fita nayi sai dai yaje sukayi maganarsu sannan ya rakasu ya kulle gida, ya shigo ya tadani yace. "Myluv ayi hakuri ki bar kukan nan hakan nan pls."ɗaga mashi kai nayi ina share hawaye, cireman hijab din yayi sannan yace. "Maza kije kiyi wanka nima bari naje nayo sai muzo muyi sallah ko."? Again banyi magana ba shiga toilet kawai nayi inaji shima ya fita, wanka nayi na fito na shirya nasa hijab, sannan shima ya shigo mukayi sallah yayi mana addu'a, ya dauko kaza ya zuba mana yace muci haka mukaci bayan mun gama ya maida kayan kitchen, wanko bakina nayi sannan na dawo na kwanta, bayan ya dawo ya hau bisa gadon ya fara yiman cakulkuli yana cewa. "Shine sai ki kwanta ko ki jirani nazo muyi hira."? Dariya na fashe da ita haka ya kama yi man cakulkuli yana magana, a haka ya fara chanza mana salon wasa, dan kafin na ankare har yayi nasarar rabani da kayan jikina, kuka na fara yi mashi, nan ya fara girgiza man kai yana cigaba da aika man wasu zafafan kissing wanda kesa ka manta da idan kake haka ya kama juyani yanda yake so yaya shafata har ya fara neman hanyar shiga.
*nidai ba ruwana asuba ta gari Aunty Auta da Aminu🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️*

*wash Allah na, wallahi gaji tun safe nike typing har yanzun ban gama ba🥴, dan haka a gurguje🌚*


Tunda na auri Aminu muke soyayar mu abun gwanin ban sha'awa dan duk abunda nike so shi yake man, shiyasa nima bani son ɓacin raishi, dan soyayya muke ba kama hannun yaro.


Itama ba bangaren Dejja hankalinta kwance a gidan mijinta dan kusan kullun sai munyi waya, muna jin lafiyar juna, bayan munyi aure da wata guda na hada kayana na koma makaranta dan cigaba da karatuna, idan na samu time nazo weekend shima idan ya samu time yazo man weekend haka muketa rayuwarmu cikin aminci da jindadi.


*After somes years*

Abubuwa da dama sun faru harda gama karatunmu da kuma haihuwarmu dan na riga Dejja haihuwa sai da na haihuwa da wata biyu sannan itama na haihu ni namiji na haifa yaro yaci sunan NURANDEEN muna kiranshi da Noor, ita kuma Dejja ta haifi JAMILA muna kiranta da Meelat, itama Aunty Asiya ta haifi mace ansa mata gudu biyu ta farko sunanta HAFSAT sai ta biyun sunan AZIZA aka samata dan taje sun sasanta da yan'gidansu yanzun zuminci sukeyi sosai abun gwanin burgewa.



Bayan wasu shekarun na sake haihuwar IBIRAHIM, haka muka cigaba da rayuwa da yaranmu dan bani aikin gwananti saboda mijina baya yarda.


Sis Jameey abunda yasa kikaga nayi maki magana akan ki rabuta labarin rayuwata saboda wasu yan'matan su gyara idan kuma suna da niyar yi su daina, maganar gaskiya nasha wuya kafin mijina na yarda na bada wannan labarin sai da na nuna mashi mahimmancin abun sannan ya yarda sai kuma akayi sa'a na karanta wani novel dinki mai suna A SANADIN LINk na tsorata sosai na karanta anan na samu numberki har muke chating, a hankali na fahimci hankalinki baki da wulakanta jama'a ke macece mai saukin kai har mamaki nike watarana nace anya ke marubuciyatace saboda saukin kanki yayiwa baki da shariya harda wannan dalilin yasa na zaɓaki da ki rubuta, har yanzun ina garin parthcourt da zama nida yarana dan can akamaida mijina da aiki, kuma tunda nike dashi bai taɓa yi man gorin rashin kawo mashi budurcina da banyi ba gashi har muna da yara biyu ina dauke da cikin ta uku insha Allah.



Dan Allah jama'a idan wannan labarin yazo gareku ku ringa sa Aziza da Noor a cikin addu'arku😭, Allah ya jikansu da rahama yasa aljana ce makoma a gareku dan kuwa har yanzun idan na tuna da mutuwar mutanan nan guda biyu na kanyi kuka 😭, saboda munyi rayuwa dasu duk da bamai kyau bace, Allah ya anshi tuban mu Amin ya Allah😭🙏.




*Alhmdulillahi ala'kuli hailin, jama'a anan na kawo maku karshen wannan labarin mai cike da ban tausayi ban haushi al'ajabi dai dai abubuwa da yawa, kunga yanda rayuwa take, ita rayuwa ba komai bace da har wasu mutane zasu kama yi ma junanan su hassada ga yanda tayi da su Nurandeen, tabbas nayi kuka a mutuwar Aziza da Nurandeen naji mutuwar bayin Allahnan kamar nasansu ban sansu ba amman nayi kuka balle dani aka turoma labarin na rubuta maku tabbas lokacin da Khadija ta turomn naso nace ban amsa sai da na zauna na karanta labarin duka naga ya dace ayi dan mu gyara Allah yasa mu cika da imani,kuma Allah ya bamu ladar abunda ke ciki nagode.*




*Sai kunjini a new book dina mai suna BAYIMA ƳA'ƳANE zai zo maku 1/1/2021 insha Allah, fatana ya samu karbuwa yanda wannan shima ya karbu hakan zaiyi man dadi sosai, inayinku son fissabilillah ngd💜*

Share
Comment
And
Vote

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment