Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

CAPTAIN BILAL
UMMI HAMBALI
Ebook creator:- Shuraih Usman
From:- www.hausaebooks.cf

[11/3, 4:24 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**

By.Ummi Hambali💄

```Dedicated to Maman Shakur😘``````

1⃣➖5⃣

*U.S AIRPORT*
Airport ne kowa harkar gaban sa yake yi komai ana yin sa 'a cikin tsari ko ina
building 'din extraordinary komai neatly wani matashi ne saye da uniform Red an
rubuta CAPTAIN BILAL 'a jikin card din uniform din sun kar'ba jikin sa sosai
abinka da farin mutum BILAL fari ne sosai giant yana da broad minded daka gan sa
kaga cikakken namiji kwarjinin sa da haibarsa ka'dai sun isa su ru'de ka bale
kuma ka kai ga siffar sa hancin sa irin pointed noise ne bakin sa light pink
sosai idanun sa 'a lumshe kamar mai jin bacci sumar kan sa 'a kwance take luff
ga wani lallausan saje 'a daya kwanta luff 'a gefen fuskar sa gashin bakin sa
'dan siriri tsakiyar hakwaran sa na sama sun bayar da gap ma'ana yana da
wushirya (gap teeth) kumatun sa koya yayi magana sai sun loma dimple din ba
'karamin kyau suka 'kara masa ba fuskar sa doguwa ne irin na kyawawa don ita ne
tafi ko wane shape kyau (long face) BILAL ba 'karamin ha'duwa yayi ba sai dai
kawai matsalar sa 'daya bai murmushi bale dariya 'a salin sa 'dan *MALI* ne,
taku yake cike da kasaita da nuna isa wata mace tana bayan sa ri'ke da jakar sa
ita ma ma'aikaciyar ne tana saye da yellow kaya skirt iya gwiwa ta saka long
stocks ta rufe mata 'kafa ita ma tana da kyan ta sai dai ita she's black beauty
yar Naija ne Bilal ne ya juya yace da ita can't you walk fast wa zaki yi wa
yanga mtswww motar data faka Captain Asmeey da sauri ta bu'da masa baya ya shiga
ta rufe kofar ta shiga gaba driver yaja suka tafi *HILTON HOTEL* driver ya faka
da sauri Asmeey ta fito ta bu'd masa ya fito harara ya watsa mata order me light
food ta amsa masa da ok sir sai da ya shiga 'dakin kana ta wuce ta masa ordering
bayan an kammala ta kar'ba an zuba komai 'a tray dauka tayi ta nufa 'dakin tayi
knocking sai da ya jima yace da ita come in kana ta shiga 'a center table ta
ijiye masa har ta juya ya kira sunan ta Asmeey juyo wa tayi Sir wayar sa ya
cigaba da latsa wa sai da tayi kamar 15mins 'a tsaye gashi ta gaji 'dukawa tayi
hararar ta yayi who asked you to squat?? cikin sanyin muryar ta tace am sorry
sir naji kayi shiru ne kallon rainin hankalin daya saba yayi mata ohhhh ke ga
mai baki ko do what you want since you are on your own da sauri tace masa am
sorry sir har yanzu bai dai na mata wannan kallon ba tsuki yayi serve me da
sauri ta fara masa serving mistakenly hannunta ya ta'ba cikin plate 'din bai ce
da ita komai ba daukar plate 'din yayi zuba mata yayi 'a jiki nuna mata kofa
yayi alama she should ger out tashi tayi tay tsuki ka'dan har takai bakin kofa
yace Husna come jiki na 'bari ta koma tashi yayi hannun sa ya sa yaja lips din
ta waya kika raina??why silent?? alright you not going any where till yo tell
me kasa magana tayi ka'da kan sa yayi kofa ya nufa ya saka key dawo wa yayi ya
kwanta 'a kan gado kamar zata yi kuka tace am sorry kai na nayi wa dariyar
mugunta yayi okay meaning bakkya da hankali kenan tashi yayi ya shiga toilet
yana ji tana masa magana amma sam ko juyowa bai yi ba zama tayi 'a 'kasa ohh ni
Asmau wlhy mutumin nan basshi da mutunci ko ka'dan bayan 5mins shiru ga yunwa
tana ji gashi ya shiga da key dama shi mayen chocolate ne kamar mace gasu 'a
saman drawer da yawa KIT KAT uku ta dauka taci biyu ta bu'da na ukun har ta kai
baki Bilal ya fito suka yi four eye's da sauri ta tashi a.. a...am so..ry yadda
take magana sosai ya basa dariya amma 'a fili 'bata rai yayi sata kika man ko??
ka'da kai tayi pls kayi hakuri am feeling hungry ne, harara ya watsa mata nina
hana ki cin abincin???key ya cilla mata expecting you back in the next 20mins
da'di sosai taji ta buda ta fita kaf ta manta rufe kofar tayi ta waje ta shiga
next room.
Sha fa yayi y saka kayan kakin sa sai kamshi yake zuba wa shi kan sa

ya san yayi kyau 'kofar ya mur'da yaji 'a rufe tsuki yayi rai 'a bace yayi waya
aka kawo wani key aka bu'da masa rai 'a 'bace ya fito room da take yayi knocking
yaji shiru kofar 'a rufe key aka kawo masa ya 'buda babu kowa clock dake hannun
sa ya diba rai 'a bace ya fita zuwa wurin da zasu yi taron.....
Cikin sauri ta shirya ta saka kakin ta tayi kyau abin ta da sauri ta giro
'dakin sa ta mur'da taji 'a rufe tambaya tayi aka fa'da mata ya fita tun dazu da
sauri ta sauka down stairs babu shi waje ma haka babu shi phone dinta ta dauko
sai 'a lokacin ta tuna bata san number sa na nan ba wayar ta ne yayi 'kara ganin
bata san number ba ta'ki dauka sai da ta kusa katse wa ta dauka tayi tsuki yayi
ohhhh yo too big to answer the call da sauri tace am sorry Sir i don't know yo
the one tsukin ya kuma yi mtswww blacky no need for you to come cox this place
is not your type nan wurin wise people ne not like yo kiyi man Iron duka kaya na
saura na dawo naga akasin haka wlhy sai na goga maki baki 'a 'kasa i mean it ya
katse wayar tsuki tayi tace kaji da tsiyar ka wicked man kawai ga kyawun fuska
amma babu na zuciya mtswww kawai it's just because i love my job da tuni na bari
bu'da room din tayi kamshin turaren sa ya bugi hancin ta 'a rayuwar ta tana son
kamshin turaren sosai bu'da turaren tayi ta shafa ka'dan ta mayar ta rufe.

*Ummi_Hambali@Intsagram*
[11/3, 4:24 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**

By.Ummi Hambali💄

```Dedicated to Maman Shakur😘``````

6⃣
➖🔟

Zama tayi gefen gado tana latsa waya chocolate 'daya ta dauka ta ci ta window ta
cillar da ledar IPad din sa ta gani 'a kunne 'dauka tayi ta fara game *SUBWAY
SURF* sam ta man ta da aikin da ya saka ta ta shagala da game da take yi tana yi
tana cin Chocolate koda Bilal ya shigo sam bata san ya shigo ba har yazo gaban
ta bata san yazo ba kunnen ta yaja sai 'a lokacin ta gan sa archh pls am sorry
zama yayi saman drawer still bai sakar mata kunne ba jan kunnen yayi what did i
told you last??kin manta ko mai what's wrong with yo mtswww har yanzu kina nan
da childish behaviour naki hannun sa ya kai zai kar'ba IPad 'din yaji kamshin
turaren sa gashin ta yaja yace mai sa kika rainani??am talking to you mai sa
kika rainani good battery na yayi low good ina kayan?? wi'ki wi'ki tayi tana
zaro ido, am talking to u fa cikin rawar murya tace banga iron din ba hararar ta

yayi ma'karyaciyar banza kawai ban san ranar da zaki yi hankali ba doubling zana
maki pls I'll give you chance to correct your self yanzu ko ki man massage mi'ke
kafafun sa yayi tashi tayi ta manta da IPad dake 'kafar ta fa'duwa tayi ta fashe
gashi da akwai document's nasa 'a ciki take fuskar sa ta chanja yace Husna i
can't take your nonsense anymore am feed up with this word sorry let me have
your phone the one yo using tunawa yayi ashe ma 'a 'dayan IPad dinne ba wannan
ba amma bai nuna mata ba zare mata ido yayi am talking to u kuma duk yadda zaki
yi ki gyara man in the next 1hour this is the only favour that i can doh to yah
mazewa tayi tace am sorry kawo bara na kai 'a gyara maka hararar ta yayi i asked
you to give me yah phone , ido ta fara murzawa ta 'ba... bata karashe maganar ba
ya rankwashe ta i gave yo only two minute to bring the phone tashi tayi tana
turo baki ta shiga 'dayan room 'din phone 'din ta dauko ta 'tsaya 'a 'kofar room
'din da captain Bilal ke ciki ta'ki shiga ta kusa 1hour 'a nan ganin babu sarki
sai Allah ta tura kofar shi ma zai bu'da yaja luuuu ta tafi zata fa'di da sauri
ya ri'keta ta fa'da jikin sa tana ko'kari kufce wa daga ri'kon da yayi mata suka
tafi louuuu kan kujera suka fa'da sun kai 2mins 'a haka hannun ta ya ri'ke komai
ya tuna ya cillar da hannun nata ture ta yayi ya tashi yana hararar ta mtswww
banza kawai tashi yayi ya fita abin ya bata haushi sosai juya wa tayi taga
*FAMILY CARD* din sa da'di sosai taji 'dauka tayi ta saka 'a wani 'karamin zip
na jakar kayan sa murmushi tayi kana ta tashi ta fita friend's din ta na nan U.S
ta gani zama tayi suka fara labari.....after 10mins CAPTAIN BILAL y dawo lafiya
lau suka gai sa da wayanda Asmeey take fira da harara ya watsa mata nuna wa tayi
kamar bata san yana yi ba murmushi tayi tace well-done Brother sabida mutanen
dake wurin yayi murmushi 'kafar ta ya taka yaja mata kunne well-done Husna juya
wa yayi ya shiga ciki.
Bayan sun tafi Asmeey ta dawo daga raki ya suka yi clashing da CAPTAIN
harara ya watsa mata where is my CARD?? kallon sa tayi da mamaki ta nuna kan ta
ni? ? tsuki ya 'da'da yi yace ahh ni kin ji mtswww stubborn lady kawai ..am
talking to u give me my CARD if not sai mu kwan 'a nan....marairai cewa tayi am
serious Sir i didn't saw it ran sa ya 'baci sosai marin ta yayi u stupid you
think am ur mate u alway's take everything as a play mtswww wawawa rai 'a 'bace
ya shiga 'dakin shiga 'dakin tayi ta du'ka tana rera kuka harara ya bita da get
out bana son hayaniya 'kara sautin kukan tayi ran sa ya 'baci fiye da tunani 'a
zuciye ya tashi 'dago ta yayi sha'ke ta yayi yana huci i said u should keep
quite don't let me repeat my self if you dere sorry for yah self jin ta'ki shiru
marin ta ya kuma yi wani sabon kuka ta fara tana fito da harshe dariyar mugunta
yayi hakwaran sa ya saka ya tamna halshen ta sosai taji zafi ture sa tayi ta
sulale 'kasa tana 'ajiyar zuciya dariyar mugunta ya kuma yi kona 'kara ne??
hararar sa tayi shi ma hararrar nata yayi uban wa kike hararar look at yah eye
like Oal's eye turo baki tayi tace ai Allah ne ya bani ba wani 'katon banza ba
yadda take maganar ma dariya ta basa hannu yasa ya 'dago ha'bar ta yace Husna av
never meet or lemme even say that av never live with a cheeky girl like you!!!
why are you so rude?? Had it been you don't know how to work i would av fished
you out......
Jin tayi shiru ya kalle ta ganin kamar bata numfashi ya kai hannun sa kan
fuskar ta yaji batta numfashi da sauri ya dauko ruwa 'a fridge yayyafa mata yayi
ajiyar zuciya tayi ta bu'da idanun ta tashi tayi yace da ita where u going to ba
tare data kalle sa ba tace room bai ce da ita komai ba ta fita haushin kan sa
yaji da yayi mata magana thsarkkx yyi ta cewa kwanta wa yayi tare da fa'dan
Allah ya kai mu gobe you will regret with you did i don't know what's wrong with
her May be she's having black spirit what ever i don't care i have to teach her
what respect is.
Wanka yayi kana ya kwanta ya jima bai yi bacci ba shi kan sa he don't
know what is wrong with him and also he don't even know what he was thinking of
tsuki yayi yace Asmau Husna yarinyar nan batta da hankali i have to teach her
manner's turawa kan su suna nan nan dani sai ita who is she she's under me fa da
wannan mugun tunanin ya kwanta.....

*Ummi_Hambali@Instagram*

[11/3, 4:25 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**

By.Miss Ummi Hambali💄

```Dedicated to Maman Shakur😘``````

1⃣1⃣➖1⃣5⃣

Tunda Asmeey ta shiga 'daki kasa bacci tayi ciwon kai ya dame ta bag dinta ta
zuge ta 'dauko magani ta sha kana ta sama relief ta shirya ita ma abinda zata
masa phone 'din ta ne yayi ringing diba wa tayi ganin mai kiran tayi smilling ta
'dago Assalamu Alaikum habibi murmushi yayi wa'alaiki salam habibati hope kun
isa lafiya ya garin murmushi tayi Alhamdulillah very nice i think we going to
Baghdad or Bamako tomorrow in sha Allah by next week zana I'll be in Naija in
sha Allah da'di sosai yaji Allah ya kai mu lafiya and also am wishing yah
success murmushi tayi Amin Muh'd yce gaskiya Husna aikin ki is not that good for
a lady ache kullum ba zama kuna cikin jirgi ko holiday ne they ain't gv it that
long always very short wlhy na ka'gu muyi aure lumshe idanun ta tayi tace worry
not in sha Allah very soon komai zai tafi normal ...tho Allah ysa ...bye.... ok
bye.
Da misalin karfe uku ta tashi tayi wanka tayi nafila tana ta yi har aka
kira sallah tayi data idar tayi Azkhar kana ta ha'da kayan ta Uniform ta saka
Maroon yau ma skirt 'din iya kar sa gwiwa ta saka tight ha'de da socks shima
maroon takalminta ta saka ta 'dora hular ta tayi kyau sosai ta sha makeup yau
tayi kyau sosai ga bakin yasha maroon lip stick tayi kyau sosai dama tana yana
yi da irin ba'ka'ken larabawan nan hanci har baka gashi liya liya girar ta da
gashin idom ta 'a cike suke ma sha Allah bag dinta ta 'dauka 'dayan hannun ta
ri'ke da latest IPhone7 din ta kunne 'daya ta ma'kala ear phones tana jin wa'kar
Gatan Arewa Morell fito wa tayi ta mi'ka masu key ganin 'dakin da CAPTAIN yake
ciki 'a bu'de ta shiga shi ma ya gama shirya wa zai fito kallo ya bita da 'a
zuciyar sa yace ma sha Allah 'a fili kam ha'de rai yayi yace don't you know how
to say salam ya musta fuska tayi ohhh i thought baka iya amsawa ba dan naga koda
na nema maka aminchi baka amsa ni bata jira abin da zai fa'da ba ta dauka jakar
sa ta fita koda ya fito 'a bakin 'kofa ya same ta bai ce da ita komai ba sai
harara shi ma yayi kyau sosai uniform same color suka saka bayan sun fito juyawa
ya kalleta ki cire wannan banzan ear phone's our work start from here ji tayi
kamar bata ji sa ba ga journal 'a bakin motar phone din ya warce tsuki yayi
ganin screen 'din pic din Barbie ne ohhh mutum ya girma buh still acting like a
kid an dai ji kunya shashasha kawai big for nothing sam bata tan ka sa ba yana
ta yi sam bata kula sa ba koda suka kai nan aka fara snapping nasu ana masu
question's after 5mins driver ya bu'da baya cox gaba ba space someone was
sitting there babu yadda suka iya haka suka zauna kowa chan gefe tunda suka
shiga babu wanda ya tanka wani BILAL shi phone din sa ma yake 'danna wa Asmeey
kam waya take yi tunda suka shiga har suka fito abin haushi ya bama BILAL warce
phone 'din yayi yace malama kin cika mutane da surutu haba mutum yayi ta surutu

like mad person or parrot sorry Sir tace masa tsuki yayi yace sorry for your
self dai not me haushin kan ta taji data basa ha'kuri bata kuma magana ba har
suka shiga wani biulding wanda daga shi sai hawa jirgi wani room suka tattaru
kasancewar he's there master suna shigowa aka sara masu zauna wa CAPTAIN BILAL
yayi Captain Shaheeda ta zauna kusa dashi tana kw ankwa'dar Syrup ta 'mika masa
dear take this it may help you is better than the one you taking before try it i
swear u 'll enjoy it bu'da bakin sa yayi alamar ta zuba masa Asmeey ta rasa
yadda zata yi ta hana sa shan magani amma ina pretending tayi kamar wani abu ya
cije ta ihu ta saki ta fa'da tsakiyar su kwalbar ta fa'di kasa abin da ke ciki
ya zube tass da'di sosai taji shi kam dan takaici kasa magana yayi Captain
Shaheeda cike da masifa da takaici tace ke wata kala ne wai when zaki yi
hankali??am talking to you fa na rantse sai kin biya ni abu na CAPTAIN talk to
her look at the way she's gazing her stupid black EYE'S at me wannan duk yadda
aka yi tayi gadon mai ta CAPTAIN BILAL cike da 'bacin rai yace Shaheeda don't
mind her she's out of control that's why Captain Aanwar yace haba Captain this
is unfair wlhy ni dama am tired of being with Saheeda pls ka man exchange ka
bani Asmeey she's very nice not as you ya nuna Shaheeda tsuki tayi and so dama
who wanted to be with you pls your Highness ka 'dauke ni CAPTAIN BILAL ya mutsa
fuska yayi i'll think about it kallon Asmeey yayi in kin gadama sai ki zo mu
tafi do as you wish tashi tayi tabi bayan sa don kar ta basa kunya in public
gefen sa ta tsaya suma sauran suka tashi suka bi bayan su Shaheeda kam sai
shishigi take masa sama sama yake kula ta dan shi 'a ko ina sai ya nuna sarautar
sa (mahaifin sa sarki ne 'a garin Bamako-Mali)
Dai dai zasu shiga Shaheeda ta mara Asmeey nuna ta da ya'tsa tayi ke
wata kalar mahaukaciya ne kina ganin zana shiga can't you wait na shiga mtswww
CAPTAIN BILAL ya wanke Shaheeda da mari this is the first and last da zaki
mareta as from today ko kallon banza ban amince ki mata ba yadda kike ganin aiki
kike to ita ma aiki take ya dawo da kallon sa kan Asmeey ke kuma tunda bakkya da
wayo ki 'tsaya kowa na dukan ki kinji gafara stop looking at me and do what is
right for u yana karashe maganar ya shiga ciki ya zauna Asmeey ta zauna by his
side sauran suna 'a baya BILAL ya kalla Asmeey yace da ita kin san ai ke zaki
fara ba nuna wa tayi bata damu ba tace amma ai naga u 're incharge tsoki yayi ya
harare ta ohhh kin fara iskancin naki ba dama i wanted to warn you kar ki kuma
saka color na kayan dana saka hope am clear as from today maroon ne kawai naki
nayi cancelling yellow and blue okay?? na bar ki for now i'll drive haushi ma
yake bata in yana magana she feel like beating him yana magana kamar bai son
magana in baka saurara ba you won't hear his saying shiru suka yi kusan na
10mins tsuki yayi yace ke wata kalar yar kauye ne 'a Naija ma am sure yah from
village fira ma bara ki iya yi wa mutum ba sai dai ki sa mutum gaba kina kallo
mtsww kwayencin naki har yau bai bar ki ba maganar sa ta 'kular da ita sosai
haka nan ta maze tace ai mace she's priceless namiji kam who ever he is bai kai
class 'din mace ba sabida haka nake saving magana na tsuki yayi mtswww what do
you know?? fuck u do you know what you said??ina class 'din hahhh ina class 'a
haka look at u what do u even know nonsense kawai hararar sa tayi ta gefen ido
bata san yana kallon ta ba hular dake kanta ya cire ya ran'kwasheta gashin kanta
yaja......

*Ummi Hambali Fashion lady*
[11/3, 4:25 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**

By.Ummi Hambal💄

```Dedicated to Maman Shakur😘``````

1⃣6⃣➖2⃣0⃣

Hannu ta mi'ka masa pls bani hula na ka bar kallon gashi na kuma tsuki yayi am
not gonna give you till you give me my CARD i mean it wi'ki wi'ki tayi da ido
amma kasan kallon gashin wata is not permissible right 'kara ha'de rai yayi yace
toh sannu yar malam kin ji yi man wa'azi hannun sa ya fara saka wa cikin gashin
ta jaye kan ta tayi mai haka kuma hararar ta yayi don't forget you u 'a hankula
tace masa am sorry the card is inside your bag at the front zip buga mata hular
yayi 'a kai shasha kawai ya akai ya kai wurin ta it's all your fault what ever i
did to you blame your self back to work zata yi magana yasa hannu y daki bakin
nata ita kam ta ciza da sauri ya cire hannun sa yana murzawa hararar ta yayi
yaja mata kunne wai ke are you an animal mtswww ni wlhy am tired of being with
this bush bad girl very soon zana maki transfer so that i may have peace of mind
i hate your childish behaviour ke in fact ma lemme tell you something that you
don't know i hate you tsuki tayi 'kadan ciki ciki tace i hate you more sam bata
san yaji ba marin ta yayi iya 'karfin sa shatin hannun sa sai da ya fito hanya
ya nuna mata meaning ta fita rai 'a 'bace ta koma chan passenger's sit tayi
crossing leg tana ganin kiran Bilal tayi ignoring Yousef ne yazo yace da ita
BOSS wanted to see you ya mutsa fuska tayi am not feeling okay he should can
Shaheeda i think she's not busy zai 'kara magana tashi tayi ta bar masa wurin
koma wa yayi yace sir she's not coping well she asked me to call Shaheeda for
you tsuki BILAL yayi yace go nd call her again if she came you will be
compensated with much you know war i mean koda Yousef ya koma bai ganta 'a wurin
ba chan nesa ya hango ta ita da wani suna magana harda tafa wa koma wa yayi ya
fa'dawa BILAL 'bata rai BILAL yayi ya tashi Yousef ya cigaba da aiki har BILAL
ya isa wurin amma bata 'daga kai ba kuma ta gan sa

Please Login or Register in order to submit comment