Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

it's just a
name to me that's how it is kai har kasan mene aure har kasan hakkin aure mtsww

dallah cika ni kasa magana yayi sai ido daya bita da matse ta yayi gam haka suka
shiga ciki kan kujera suka zauna tana 'ko'karin tashi y ri'ke mata hannu pls
don't go i love to feel de touch of yah strong buh affectionate hand's tsuki
tayi tana 'ko'karin tashi ya ri'ke ta tam yana mata wani irin kallo da ni kai na
i don't know how to explain, wayar sa ne yayi 'kara tashi yayi yace mata pls
don't go kafin ya 'karashe maganar har ta shiga room 'dinta ta rufe , fita
yayi......
Early in de morning ta shirya cikin 'kananan kaya u 'll never said she's
married tayi light makeup tayi kyau sosai 'kofar ta bu'da ta tana jan trolley
'din ta SHE'S sure yana office Tea ta ha'da tayi rushing ta fita babu wanda ma
yaga fitar ta mota ta shiga ta tafi Airport bayan an gama screening ta tana kan
step na jirgi Bilal ta window 'din sa y hango ta da sauri ya tashi before he
could get to that place jirgin har ya fara tafiya sabida daga wurin zuwa nan it
may take yah to 10Mins haushi sosai yaji waya ya kira one of the security ya
tambaye sa ko Asmau ta fita Security ya fa'da masa throughout today bata ma fito
ba ajiyar zuciya yayi y koma office 'din sa ya rasa abinda ke masa da'di.
Closing time nayi ya tafi koda ya shiga palo babu kowa 'a tunanin sa tana
room 'din ta room 'din sa y shiga....da misalin 'karfe shida ya fito palo y
zauna kan kujera har dare yayi yana nan sallah kawai ke tashin sa shi kan sa ya
rasa what's wrong.
```Tuesday```
Zau ne yake kan sit 'din sa sai juya kujerar yake yana buga Biro 'a kan sa,
Aarif ne ya shigo har y zau na BILAL bai san y shigo ba table 'din ya 'dan daka
yace CAP hope all is well nodding kai yayi my friend am doing well , winking eye
Aarif yayi yace since yesterday you seem like nay coping well or yah wanted yah
wife close to yah if yes just go back home and keep looking at her cute face
tsuki yayi yace donno pls don't upset me why should i think about her who is she
to me? Mtsww she's nothing to me buh just a picture murmushi Aarif yayi yace say
what ever you feel like saying wlhy am sure yah missing her yhv fallen for her
deeply kana son abu buh kana 'danne zuciyar sa ko kana so ko baka so u really
love's yah wife dan ga shi nan 'a cikin idanun ka i can see it clearly ta shi
Bilal yayi ya fita sai gida door 'din ta ya mur'da 'a rufe knocking yayi yace
pls My Mom open de door kina jina fa pls ki bu'da ya kai 3mins jin ta'ki buda wa
y koma palo sai round yake ya kasa zama maganganun Aarif suna masa yawo 'a kai
zama yayi y dafe kan sa lumshe idanun sa yayi babu fuskar da yake gani sai na
Asmeey tashi yayi ya kuma knocking door 'din 'a fusa ce ya tura ganin babu kowa
ya diba toi let chan ma batta nan sai da ya diba ko ina 'a gidan bai gan ta ba
hankalin sa ya tashi sosai palo y dawo next chair to him ya zauna kamar an che
ya diba y ga wata 'karamar paper bu'dawa yayi
```Hea wicked Husband am off to LOS ANGELES``` cillar da paper yayi 'a fusa ce
ya fita ma'aikatan gidan ya tara yayi masu fa'da sosai palo ya koma ee kwanta
wata zuciyar tace ya kira ta wata kuma tace zubar da class din sa zai yi tsuki
yyi.
Zau ne take ta sha 'kananan kaya hair stylix na gyara mata gashi ana gama
wa mai Makeup ta fara yi mata phone 'din ta ne yyi ringing tsoki tayi tace who's
this disturbing mai Makeup ta sake mata fuska tace Cutie answer the call
murmushi Asmeey tayi tace ok ta 'daga ba tare data ce komai ba daga 'dayan
bangaren yace Asmeey where u??who permitted yah to go?? tsoki tayi tace who's on
the line go straight to the point, who ever u are for now am busy i can't answer
yah call buh if you wanna talk to me u can call my P.A tana 'karashe maganar ta
'katse kashe wayar tayi baki 'daya aka cigaba da yi mata makeup tayi kyau sosai
su kan su sun yaba ana gamawa suka tafi wurin da za'a yi programme anyi
welcoming nasu sosai har da ita 'a cikin dramatic work da suka yi har award sai
da ta kar'ba.
Kwan ce yake ya rufa da blanket jikin sa zafi rau da 'kyar yayi turning on
T.V channel ya chanja wa zai gani Asmeey 'a cikin comedians ga wani shegen shiga
da tayi sai dai tayi kyau sosai da sauri ya tashi.

Http://www.hambalismakeover.facebook.com

[11/3, 4:29 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**

____By.Ummi Hambal💄____

```___Dedicated to Beloved Maman Shakur___```

🔛🔛🔛🔛🔛

9⃣8⃣

Wayar sa ya 'dauko ya kuma kira 'a kashe ran sa ya 'baci sosai yce wannan wata
kalar hauka ne kana matar aure zaka fita wani comedy hmm sorry for yah self ai
zaki dawo ne.
Washe gari throughout ya kasa fita babu hoton dake masa yawo sai na Husna,
zau ne yake 'a dining sai juya cup yake wayar sa ne yayi 'kara ignoring yayi sai
dai ya kusa ending ya jawo wayar yayi mamaki sosai ganin Asmeey ke kiran sa
kamar bare 'dauka ba sai kuma y 'daga miskenly Coffe dake cikin cup ya zubar
masa wayar ta fa'di 'kasa 'kara yayi y yar fe hannun sa....gaban ta sosai ya
fa'di take tambayar kan ta what's wrong kuma hala yana chan tare da matan banza
mtsww wayar ta ne yayi 'kara ganin number ranar nan ne yasa ta 'daga 'a fusa ce
tace Hello daga 'dayan bangaren aka yi dariya tace calm down cute berry i just
call to give yah a piece of advice last week i called you and i told yah that am
from *Brighton* and i told yah my name is Ninda buh my real name is Mariam
hello pls don't end the call na fa'da maki ni girl 'din CAP ne am lying kawai i
just wanted to play yah naga at all baki damu da mijin ki ba kuna reacting as if
yah enemies Husna 'a ma'tsayin ki na mace ke zaki jawo hankalin sa duo da bashi
da enough time amma in har kina kula da shi wlhy shi da kan sa zai rage wasu
abubuwan kinga mata da yawa suna kawo masa hari in har baki yi sannu ba wallahi
they will take him away think twice bye ta kashe wayar Asmeey bin wayar tayi da
kallo chan kuma sai hawaye Salma dake beside her already taji komai ri'ke mata
hannu tayi tace *Asmaul-Husna* why all this??why all this hatred?? so all the
piece of advice av been giving yah bur yah fall in deep ear's 😁 why??wlhy in why??wlhy in
har baki chanja bad habit's 'din ki ba very soon zaki rasa *BILAL* ai da ache ni
ke auren *CAP.BILAL* i swear ko rijiya zai ce na shiga I'll ki diba yadda mata
ke son sa sanin kan ki har tura wa son sa suke wlhy ko yanzu zai ce yana sona
amma zai aure ni just as in house help from that nothing else wlhy da gudu zana
yadda harara Asmeey ta wa'tsa mata tace sai kuma ma bare ta'ba auren naki ba
tana 'karashe maganar ta shiga wani room dariya sosai Salma tayi tace it seem
like av played the card Asmeey ne ta futo ri'ke da trolley Salma tace ba dai
tafiya ba Asmeey bata amsa ta ba ta fita Bus ta shiga da misalin 'karfe hudu
suka sauka ta jima 'a waje kana ta shiga cikin gidan har ta wuce yace da ita
keeeee ko kallon sa bata yi ba ta wuce sai da ta shiga ciki kana ya bi ta
finciko ta yayi yce mata daga gidan uban wa kike??ko yawan karunwanci kika fara
ban sa ni ba??tsuki tayi tace wassani in ka damu ai kana iya tambaya, ta wuce
ciki dafe kan sa yayi yce wlhy ancu ce ni wlhy ancu ce ni ina amfanin auren dole
lallai yarinya zaki yi regrtin wannan auren y fita fuuuu.
Bayan tayi wanka ta kammala fito wa tayi waje....wata rumfa dake gefen

gidan tayi fuskar ta 'dauke da murmushi wani matashi ne ya taso shima fuskar sa
'dauke da murmushi koda na 'kare masa kallo sai naga Mouhammad ne
jakar dake hannun ta ya kar'ba suka zauna lumshe idanu tayi tace wlhy i really
missed yah ina ji ina gani an raba ni da love of my life sanin kan ka ne duk
duniya bani da kamar ka amma it seems like baka ma damu dani ba, nodding kai yyi
yce haba Asmeey kin san duk duniya bani da kamar ki har 'a bada nothing
'llchange bu'da idanun ta tayi tace ok can you prove it??murmushi tayi tace u
first hannu yasa 'a aljihun sa ya fitar da ring ya saka mata murmushi tayi ita
ma ta saka masa ring, murmushi suka yi suka cigaba da firar soyayyar su.
BILAL har yayi nisa ya manta da wani pilot Disc tsuki yayi y juya 'a bakin
get yyi parking y fito kamar anche y juya y hango mutanen sa suna zauna very
close rai 'a 'bace y nufa wurin daka mata 'tsawa yyi yce keee kina hauka ne kai
kuma what brought you here wani sabon iskanci kuka kulla ba nace ki shiga gida
ba ko, kata yi magana y finciko ta suka shiga ciki sai da suka shiga palo y cika
ta nuna ta yyi da ya'tsa wlhy in baki shiga hankalin ki ba sai na yi maganin ki
kina abu kamar wata animal ko baki san kina da aure 'a kan ki ba ta'be baki tayi
tace nima ban sani ba amma naga kai ma kana da auren kake neman matan banza ba
ran sa y 'baci sosai 'a kan kujera y 'dauka disc 'din yyi hanyar fita sai da
yaje 'kofa y nuna ta da ya'tsa ki bari na dawo key y cire y fita rufe 'kofar yyi
ta waje.
Wayarta ta 'dauka ta kira sa bugu 'daya y 'dauka tare da tambayar mai
magana tsuki tayi tace nima ban sa ni ba amma i want you to put this at the back
of yah mind wlhy in har baka dawo ka bu'da 'kofar nan ba zaka yi asarar abubuwa
da dama tsuki yyi yce mahaukaciya duk abinda zaki yi u can do amma ki sa ni sai
kinyi dana sa ni sakara kawai don't dere call this line again in kuma kika kuma
kira i swear sai na sa anyi disconnecting yah line yna 'karashe maganar y kashe
wayar....dariyar mugunta tayi ta shiga room 'din sa wardrobe 'din sa ta bu'da ta
fara kwasar kaya tana kai wa palo sai da ta kwasa almost half kana ta bar su
haka kwasa tayi ta 'kofar kitchen tayi ta watsa su 'kasa ta fara dirza su sai da
ta dirza su 'a 'kasa sosai kana ta koma cikin palo kallo ta kunna ta hau kujera
tayi crossing leg 'din ta beside her fruit ne tana ci ka'dan ka'dan.
'A kasalance y shigo ganin tana kallo y ha'de rai fruit da take ci y zubar
'a 'kasa remote dake hannun ta y warce koma yayi ya zauna channel y chanja tsuki
tayi tace haba Mallam mutum na kallo kawai zaka chanja harara y watsa mata yce
ke ni kike fa'da wa haka mtswww to baran chanja ba in daga gidan ku aka kawo sai
ki chanja baki da right akan kaya na , tsuki tayi tace that's yah problem not
mine wa'azin ma bara ka bari 'a kalla ba koda yke u don't know yah religion
that's y had it been yah religious zaka san mene darjar na gaba amma kaga da yke
u don't know yah religion jahilci ya maka katutu kana zagin manyan ka tana
'karashe maganar ta tashi room 'dinta ta shiga ta rufe, kan sa y 'daure he don't
even know what to say 'a fusace y tashi room 'din sa ya shiga yna huci direct
toilet y shiga yyi wanka yau ko jima wa bai yi ba y fito wardrobe y bu'da y ga
almost de cloth aren't there kallon mamaki y bi wurin da shi yna mamaki how this
happened 'a fili yce tou who took the cloth??am sure this stubborn girl bara ta
wanke su ba buh lemme call one of the security to ask ohhh av forgotten they 're
not there 'a fusa ce y fita😟 ta kitchen y bi 'tsaya wa yyi yna kallon kayan ta kitchen y bi 'tsaya wa yyi yna kallon kayan
cije le'ben sa yyi y koma ciki tura 'kofar yyi da 'karfi 'a firgice ta tashi
finciko hannun ta yyi y fara zuba mata belt duka sosai yyi mata sai da yyi mata
lis kana y 'kyale ta yce ki tashi kije ki wanke wayannan kayan use yah hand's if
you dere use machine wlhy mai raba ni dake sai Allah wlhy i mean war i said zata
yi mgn y nuna ta da ya'tsa yce don't be cheeky to me y fita rufo 'kofar
bummmmmmmmm...'dora hannu tayi 'a kai tana kuka tace ya rabb she me through ya
Allah save me from de evil of this wicked man hmm this is an incredible story
fito wa tayi 'a palo ta same sa fuskar nan babu annuri cikin muryar kuka tace
masa can you justify what u did??why silent?i need a definite answer jin yayi
banza da ita ta 'daga kai ta kalle sa taga he's glazing at her tsoro taji tayi
shiru tayi hanyar kitchen kayan ta kwasa ta shiga ciki 'a jikin sa ta wa'tsa
masa da gudu ta shiga 'daki ta rufe tana ajiyar zuciya.
Wa'tsar da kayan yyi 'kofar 'dakin ta ya fara duka da 'karfi ganin ta'ki
buduwa yce wlhy ki bu'da 'kofar in har kika bari na 'dauko de other key wlhy
I'll surprise u😡 room 'din sa y shiga wurin da key suke ya diba bbu ko 'daya room 'din sa y shiga wurin da key suke ya diba bbu ko 'daya
dafe kan sa yyi y zauna gefen gado yna huci ya rasa abinda ke masa da'di ya rasa
ma abin da zai mata.........

*___UMMI___*
[11/3, 4:29 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**
By.Ummi Hambali💄

Dedicated to Maman Shakur😘```

9⃣9⃣

Waya y kira aka kwashe kayan ba'a jima ba aka dawo dasu an wanke tas sun sha
guga sai kamshi suke zubawa da kan sa y mayar da kayan wurin da suke kana ya
kwanta.
'A hankula ta fito ganin babu kowa tayi murmushi silently ta fita waje ta
juya gaba da baya babu kowa wurin Fav car 'din sa ta nufa 'a gaban motar da nail
ta rubuta *HUSNA BILAL* sosai ya fito 'a hankula ta koma ciki da sauri ta shiga
room 'dinta ta rufe tana ajiyar zuciya dan tasan haduwar su bare yi kyau ba da
wannan tunanin ta kwan haka shi ma kasa komai yyi da 'kyar ya dauko laptop 'din
sa yyi attempting only two question yyi omitting 10 kasa bacci yyi key 'din
motar sa y 'dauka y fita motar sa na fita wuta tayi dif tsuki Asmeey tayi tashe
wannan kuma sabon iskancin fa tashi tayi ta fito MAIGADI ta kira 'a waya ta
tambaye sa nan y fa'da mata ai BILAL ne yasa ana kashe wutar tsuki tayi ta fito
palo ta kai hour 'a nan kana y dawo yna shigo wa ana dawo da wutar sai da ta
bari y shigo tace masa tsiyar naka har y kai da kashe wuta jin yyi shiru tace i
need a definite answer tsuki yyi yce in har kina son wuta zaki na biya dan once
na fita zata 'dauke tsuki tayi tace this is an incredible story,Mr MAN can u
justify what u did?? Uhh u declare this is ur house right??pls kindly send me
away harara y wa'tsa mata y shiga 'dakin sa, haka kullum yake in har zai fita
kashe wutar yake sai y dawo yake kunna wa gashi in y fita da safe sai dare yake
dawo wa.
*1WEEK LATER*
Da sauri ya sauko dan he's almost late yna ri'ke da brief case 'din sa ya saka
Indian Male outfit Lemon green riga ta sha ado sai white pencil trouser kallon
wrist watch 'din sa yyi yaga time da sauri y fita wurin fav car 'din sa ya nufa
kamar anche ya juya idanun sa suka gane masa rubutu ran sa y 'baci sosai yce am
surely it's Husna that did this 'a fusace y shiga ciki door 'din ta yyi knocking
yce Husna in kina son kan ki da arzi'ki ki bu'da 'kofar nan dan wlhy if you
there let me open by my self wlhy sai na maki illa am talking to you fa dukan
'kofar yyi da 'karfi duk da ta 'tsorata tsuki tayi tace hmmm say what ever yah
feel like saying buh baran bu'da in har kai ba jaki bane ka sake ni kuma ka biya
ni mota na banza yyi da ita ya shiga 'dakin sa tana jin 'karar 'kofa she tout ya
fita tana fito wa shi ma yna fito wa kasa mo'tsawa tayi cafko hannun ta yyi yce
kin mai she ni mahaukaci ryt??who gave you de ryt da zaki man rubutu 'a mota??
ta'be baki tayi tace that's yah problem if yo really wanna know yo can go to
station to ask ma'tse mata baki yyi yce keeeeee uban wa kika yi wa rubutu 'a
mota??winking eye tayi tace ohoo maka all i know ka biyani mota na nace kuma ka
sake ni harara y wa'tsa mata yce had it been ina da right wlhy da tun time da
aka yi auren dana sake ki infact i hate you wlhy duk duniya bani da ma'kiyi
kamar ki for now i'll avouch yah but don't think that I'll never let yah go free

zana dawo yna 'karashe maganar y fita 'dayar motar yyi rushing to Office tsuki
tayi tace chan ta matse maka ni dama kayi accident i'll lve peacefully yau zaka
ga karyar iskanci wlhy in har baka sake ni ba bara ka ta'ba hutawa ba wayarta ta
'dauka tayi dialing wasu number's
☆☆Husna:-Hello Hakim how yah??
☆☆Hakim:-Am fine swerie how about yah?..hope ya doing wel
☆☆Husna:-Mtsww am not doing well pls dear if yah free i wanted to see yah.
☆☆Hakim:-Ok sister i'll be there in the next 3hours...how about yah wicked
husband is he at home??
Husna:-Okay...nay buh i think he 'll be back soon bur am not certain for his
arrival bye.
Hakim:-Ok bye dear
Call end
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Ta shi tayi ta shiga cikin 'dakin ta toilet ta shiga tayi wanka data fito
ta shafe jikin ta da turare blue juns ta saka y ma'tse ta sosai sai pink riga
'karama dai dai jikin ta hannun rigar da ka'dan yfi na vest simple makeup tayi,
ta shafa coconut oil 'a gashin ta sosai ta gyara ta zubo sa flat shoe ta saka ta
fi 1hour tana shiri kana ta fito palo ta zauna tana cin chewing gum yana 'karas
'karas wayar ta ne yyi 'kara 'daga wa tayi tace Hakim kana iya shigo wa de door
is open ta ka'tse wayar Hakim na shigo wa ta tashi ta tare sa tana murmushi haka
shi ma, zama suka yi 'a kujera 'daya juyawa tayi tana kallon sa tace Hakim Hakim
ka guje ni hmm dama haka zumunchi yake murmushi yyi yce dear kenan wane ni kawai
aiki ne kinga yanzu ma haka hutun only 3days na samu nodding kai tayi tace
anyways yanzu kasan what i want you to do...am sure anjima da yamma zai dawo
kaga tunda he don't know u ina son y gan mu 'a tare am sure he 'll divorce me
and i'll share my divorce dairies all over so that I'll put black paint on him
murmushi BILAL yyi yce worry not I'll wait buh get me Cool fresh milk tashi tayi
ta shiga 'dakin sa fridge ta 'buda taga Fresh milk 'dauko wa tayi da cup ta fito
kusa dashi ta zauna jawo center table tayi ta ijiye kana ta zuba masa tace in
har y sake ni i promise yah 200k murmushi yyi yce i pray let it be so that i
could get de money murmushi tayi ta ri'ke cup 'din tace gist me mana my man.....
Wasu file's ne ake nema emergency fito wa yyi cikin sauri yaja motar sa
zuwa gida gudu yyi sosai dan bai jima ba y isa yana yin parking y fito ko kashe
motar bai yi ba yayi hanyar shiga ciki yna bu'da 'kofar yaga Asmeey da Hakim
suna 'a zaune zata basa Fresh Milk 'a baki gaban sa ne yyi mummunan fa'duwa da
sauri ya shiga y finciko Hakim 'a fusace BILAL yce masa get out or else I'll
take yah out by my self tsuki Asmeey tayi tace ahh what concern yah with him??
wuri na fa ya zo muna fira ba wurin ka ba 'a fusa ce y nufo su kafin kace mea
Hakim ya gudu duka y fara kai mata ta ko ina ita ma biye masa tayi suka fara
dambe duk glasses dake 'a palon ta fara fasa su abin da ya basa haushi wani
glass ya cilla mata 'a take ta zube 'kasa tana kuka ganin ta'ki yin shiru y
cilla mata wani take numfashin ta ya soma 'dauke wa ga jini na zuba ko ta ina
hankalin sa sosai y tashi ya rasa File zai 'dauka ko ita ganin jinin ya'ki
'tsayawa da sauri y 'dauke ta bai direta 'a ko ina ba sai 'dakin sa First Aid
box y dauko yyi treating 'din ta ya kai 5mins kana y fita share palon yyi
mopping jinin sai da ya tabbatar ko ina yyi neatly yna kamshi kana ya shiga
'dakin sa ya 'dauko File 'din y fita Maigadi ya bar wa 'dayar motar 'a wanke
masa wata ya shiga y tafi wurin aikin sa.
Ta shi tayi ta fita zuwa room 'din ta toilet ta shiga ta gasa jikin ta
tayi wanka kana ta sha magani bata jima ba tayi bacci da misalin 'karfe sha'daya
na dare ta fito wajen gate wani bature zai wuce suka gaisa tayi ta jan sa da
fira.
Koda aka tashi Office sai da ya biya Club 30mins yyi y dawo koda ya gan su
bai kula su ba ciki ya shiga bata jima ba ta hau mota ta tafi gidan wata friend
'din ta wrist watch dake hannun sa ya diba yaga to twelve tashi yyi y rufe
'kofar palon y wuce 'dakin sa.
Bayan y kammala shirin sa y fito palo zama yayi gefen kujera ya rasa
abinda ke masa da'di ya jima kana ya fita, sai da yamma kana ta dawo gidan 'a
'kofar palo ta zauna ta kashe 'dauri tana cin chewing gum bata tashi ba har y
dawo koda y dawo bai tanka ta ba ta gefen ta ya wuce da sauri ta tashi ta ri'ke
rigar da harara ta wa'tsa masa tace ka sake ni nace ko warce rigar sa yayi y
shiga 'daki suit 'din sa y cire yana tunanin how can a woman toss him like this,
cikin palon ta dawo tana ta rera kuka chan kuma ta kunna MP ta kai volume

'karshe tasan koya 'kara yake he can't sleep, ran sa y 'baci sosai tashi yayi ya
fito looking so haggard finciko ta yayi ya cillar da MP 'din yace i need yah
attention cox i wanna have a word with u wlhy duk time da kika kuma 'tsaya wa da
wani i swear sai na zama ajalinki kee mai sa bakkya da hankali u don't know what
is right and wrong tsuki tayi tace really!!! hmm that's good for yah in har kana
son na bari just divorce me zama da mutum jahilin addini ai babban asara ne
mutum shi 'a rayuwar sa ku'di kawai yasa 'a gaba sallah ma in ana business ba'a
yi sai an gadama addini kan sa ba'a damu dashi ba ran sa y 'baci sosai da har
zai yi magana sai y tuna duk abinda ta fa'da haka ne room 'din sa y shiga
trolley y bu'da y zuba kaya koda y fito ko kallon ta bai yi ba tsuki tayi tace
Allah yasa daga chan ka gangara lahira bai ce da ita komai ba y fita.
*1week ltr*
Yau satin sa 'daya tun fitar da yyi bai dawo ba, Zau ne take tana hutawa abinci
kala daban daban da su fruit 'a gaban ta hankalin ta 'a kwance dan tun ranar da
yayi stepping leg 'din sa out she's lucky bai dawo ba kullum addu'a take Allah
yasa kar y dawo lafiya in y mutu shikenan ta aura heartrob 'din ta kullum sai ta
fita dan tayi joining Fashion Entity abin nata ma is getting worst dan yanzu
wayewar ta ma yayi yawa.
*CAP*.what's wrong with yah??i noticed yah aren't look alright,
murmushi BILAL yayi yce my friend all is well kawai it's change of weather,
murmushi Aarif yyi yce buh naga almost

Please Login or Register in order to submit comment