Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

am very happy for u kasan nifa dama chan na san kuna son
juna kawai baku gane bane sai yanzu sabida na kula tun fa da kana kishin Asmau
haka ita ma tana kishin ka kawai dai abinda yake ha'da ku shi ne kai bakka da
ha'kuri haka ita ma ! amma kaga yanzu both of u kun rage wannan hot tempered
'din, murmushi BILAL yyi yce nima sai yanzu duk nayi wannan tunanin 'basa hannu
yyi suka tafa' Aarif yce amma dai hope yah going back to US dan am sure zaku fi
jin da'din cin amarcin ku😉..........
*8:28PM*
BILAL wai tunanin mai kake tun dazu ina yi maka magana buh u ignored me it seems
like yah mind wasn't here, murmushi BILAL yyi yce am sorry i didn't notice u i
tout ka fita ma, mi'ke 'kafa Aarif yyi yce to yayi y cigaba da kallon sa,
'daukar wayar sa BILAL yyi y kira HUSNA
*BILAL:-*Assalamu Alaikum Ajlal(Beautiful young Princess),
*ASMEEY:-* murmushi tayi ta amsa da wa'alaika salam Aahil (Prince),
*BILAL:-* lumshe idanun sa yyi yce Ajlal mai kike yi yanzu??
*ASMEEY:-*

am doing nothing, hope all is well?

*BILAL:-*Alhamdulillah, Pls i wanted to see yah......
*____________________*
Tashi tayi ta futo still suna waya har ta shiga 'a bakin 'kofa ta same sa
murmushi suka sakar wa juna, dafa ta yyi suka shiga ciki kan kujera ta zauna shi
kuma 'a center table suna facing juna tace ina ka shiga yau wlhy i really
missed u gefen fuskar ta y shafa yce missed u more, Aarif yce good day Husna sai
'a time 'din ta kula da shi tace masa Aarif am sorry wlhy i didn't notice u^ it
has been a while' how have u been..?? murmushi yyi yace Asmeey am coping well
how about u y jiki kuma?? am doing well jiki Alhamdulillah, kusa da ita *BILAL*
y kuma ma'tsa wa hannu wan sa yasa y juyo mata da fuska yce have u forgotten
that am by ur side?? look at me not him dariya dukan su suka yi, tashi Aarif yyi
yce ni dai na ware good night yna 'karashe maganar y fita, Ajlal wlhy i really
missed u kin dai ci abinci ko??da medicine kin sha?? nodding kai tayi meaning
yes Husna duk time dana nake dake sai naji kamar nafi kowa farin ciki❤___*, murmushi
tayi tace ba kai 'daya ba haka nima ko 'a cikin ba'kin ciki nake once na tuna da
u 're mine sai na manta da duk wani ba'kin ciki da na ke ciki❤___*,....sun jima suna
soye war su ganin alamar bacci 'a idanun ta, suka tashi yna ri'ke da ita suka
fita part 'din Momi suka shiga har 'daki y kai ta sai da tayi bacci kana y tafi
part 'din mahaifin sa.
Daddy dan Allah kayi man afuwa in dai har soyayyar da kake man na gaske ne
ka bar ni na koma aiki na Abba Fahad dake gefe yce kana hauka ne baka san bakka
da lafiya ba ai ko sarauta da mahaifin ka yake 'ikira rin zai baka sarauta it
can't be zama ne kawai y dace da kai wannan banzar matar naka tana neman juya
maka lissafi ta asirce ka, rai 'a 'bace *BILAL* yce Abba Fahad ni dama banna son
sarauta dan am sure Allah zai kamani da laifi sabida baran kula da aiki dake
gaba na ba mata tane kawai 'a gaba na kuma Husna ko kalmar asiri bata ma sa ni

ba kawai jinin mu ne y ha'du dan 'a yanzu nafi son ta akan kai na 'Daddy pls ka
man afuwa kasan ina mutuwar son aiki na pls Daddy say something' tashi Daddy yyi
yce shikenan BILAL ur happiness is mine na san kai yaro ne mai bin umarnin iyaye
Allah yyi maka albarka BILAL y amsa da amin suka fita tare da Moh.
Bro mai ya sa kayi rejecting??murmushin ta'kaici BILAL yyi yce dalili
na farko na fa'da sabida matana na biyu kuma am sure Abba Fahad yna son y shirya
man set-up kasan shi mutum ne marar imani, Moh yce toh lover man kuma fa duka
point 'din ka haka ne....

May ur soul rest in perfect peace our COURAGEOUS number one Deligent Army
COL.ABU ALI Nigeria 'll never stop missing u😭😭....Allah y ha'da fuskokin mu 'a
ALJANNA🙏🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*

*⭕Ummi Hambali⭕*Ummi⭕Ummi Hambali⭕**
[11/17, 1:43 PM] +234 703 384 2155: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**
By.UMMI HAMBALI💄
‫شوه‬
‫سودن‬
‫نيجر‬
‫نيجري‬
Dedicated to MAMAN SHAKUR😘```

1⃣0⃣4⃣

Wayar sa y 'dauko y kira Aarif yce masa yyi masu booking Afternoon flight, zama
yyi yce Moh pls in ka fita ka turo man Hisham ya ha'da man kaya na murmushi Moh
yyi yce to mai amfanina bara na ha'da maka murmushi dukan su suka yi Moh y fara
ha'da masa kayan sa shi kam BILAL yna kan gado y kwanta 'karar wayar sa ne ya
ka'tse sa daga tunanin da yake yi ganin sunan Husnar sa ne yyi murmushi y 'daga
'Amincin Allah y tabbata 'a gareki' murmushi tayi tace tare da kai, kan pillow y
'dora kan sa yce baki yi bacci ba??murmushi tayi ta lumshe idanun ta tace na
tashi ne am sure baka yi bacci ba ina son naji sweet voice 'din ka
murmushi yyi yce glad to hear this from u kamar kin san ina nan ina missing
'din ki gobe in sha Allah zamu tafi US muci amarcin mu koya kika ce dariya sosai
tayi tace Allah kai mu lfy y amsa da amin...good night...night my Quieener dream
at me... suna gama wayar suka yi kissing phone 'din su at same time, Bro na wuce
it's getting late sai Allah y kai mu, Thanks Bro Allah kai mu lafiya...
Sai juyi take yi kan gado ta kasa baci ta shi tayi ta je wurin da hoton
BILAL yke ta ciro 'a side drawer ta ijiye very close to her bed, kana ta samu
tayi bacci, *BILAL:-*Kwan ce yake yna kallon sama sam ya kasa bacci sai yyi
kamar zai kira ta sai y tuna by now tayi bacci tashi yayi y zauna chan kuma sai
y tashi takalmin sa y saka y fito zuwa part 'din Momi 'kofar shiga y 'mur'da yci
sa'a 'a bu'de silently y shiga 'dakin da Asmeey take y bu'da y shiga gefen ta ya
zauna 'a cikin silent voice ta kira sunan sa mamaki y cika sa yce how do u know
am here?? 'a hankula ta bu'da idanunta ta sauke su kan sa murmushi tayi tace ai
tun ina 'karama nasan nice sml 'din bale kuma yanzu da u 're totally mine for
ever❣❣❣❣.....sun ji ma suna soye wa kana suka yi exchanging word of NIGHT ta shi

ta raka sa bakin 'kofa nan ma sun ji ma suna soyewar su kana y tafi ta koma ta
kwanta.
```WASHE GARI```
```12:01PM```
Shiri yyi yau sosai yayi kyau ba 'karya kamar yau za'a 'daura mar aure bayan ya
kammala shirin sa Moh ya kai masa trolley 'din sa cikin mota, ta shi Bilal yyi y
fito yna waya da Aarif sai da y shiga part 'din Momi kana y ka'tse wayar bayan
sun kuma gaisa wa, Momi tace y naga kana kallon 'kofah(room da Husna take ciki)
murmushi yyi yce is a big deal😉 tashi yyi y shiga 'dakin kwance y same ta ta tashi yyi y shiga 'dakin kwance y same ta ta
rufa tana ta bacci hankalin ta kwance 'a hankula y 'karasa gefen ta y zauna 'a
hankula y shafa fuskar ta, 'a hankula ta bu'da idanun ta murmushin so da 'kauna
suka sakar ma juna ganin tana 'ko'karin tashi y 'dago ta yce ashe duk wayar da
muka yi da Subh baki shirya ba ko😉, murmushi tayi tana 'ko'karin tashi mi'kar , murmushi tayi tana 'ko'karin tashi mi'kar
da ita yyi ganin bacci bai sake ta ba y kama ta Toilet y kai ta kana y tara mata
ruwan wanka y fito wardrobe y bu'da y ga bata ha'da kayan ta ba trolley y 'dauko
y fara ha'da mata......
```30Mins Later```
Bayan ta gama wankan ta 'daura 'karamin towel ta fito gefen gado ta zauna ta
fara shafa mai bata jima ba ta gama shafa kaya ta ga an ijiye mata 'a side
drawer da short note ```Pls wear this``` murmushi tayi t 'dauka kata saka kenan
BILAL y shigo da sauri ta juya murmushi yyi yce toh mey kuma na boye wa kusa da
ita yaje, ganin batta da niyar juyo wa y juyo da ita dukan su mutuwar 'tsaye
suka yi ganin ta'ki mo'tsa wa gashi tana masu wasting time jawo ta yyi ya saka
mata rigar😂 duk kunya ta rufe ta tama kasa ha'da ido da shi murmushi yyi yce
kya yi ki gama ai nan ba komai bane babban is yet to come, rufe idanun ta tayi🙈
tana dariya ta ya fa mayafin ta suka fito part 'din Daddy suka shiga kusa da
juna suka zauna bayan sun gaisa Abba Fahad yace na yanke wani hukunci 'a nan
zaka bar matar taka tunda dama chan bawai son junan ku kuke yi ba, hankalin
BILAL da ASMEEY y tashi sosai squatting BILAL yyi yce Abba Fahad pls do me a
rfavor🙏🏻CAPTAIN BILAL👮🏻* kar ka ce na bar mata na nan wlhy i really love's her i wanted to see
her always aht my sight the possibility of not having her someday would frighten
me if not terrify me infact i can't live without her pls Abba Fahad ka taimake
ni, juya fuska Abba Fahad yayi yce u know once i said something no one can make
me to change my word am on my own, ta ke hawaye suka fara zubo wa 'a fuskar
masoyan biyu Asmeey ta man ta ma da akwai mutane 'a palon ta fa'da jikin BILAL
tana hawaye hannun sa ya sa y ri'ke ta dariya sosai Abba Fahad da Daddy suka yi,
Abba Fahad yce to alhamdulillah abu yayi kyau dama set-up muka shirya maku duk
wani abu da kake ji ina fa'da i wanted to know kuna son juna da gaske kamar
yadda Senoir Asmau (Momi) ta fa'da sai gashi yau nida Abban ka muka tabbatar da
ehhh is true to Allah yyi maku albarka, da'di sosai suka ji suka amsa da amin
nan dai aka da'da yi masu nasiha akan zaman aure kana suka fito duka mutanen
gidan suka raka su mota gidan baya masoyan suka shiga driver yja, sai da suka
tafi kana mutanen gidan suka koma
```15MINS LATER```
*AIRPORT*
Bayan sun futo daga motar aka 'daukar masu kayan su, suna zuwa basu fi 2mins ba
suka shiga jirgi tun suna fira har ta fara bacci kan ta na kan kafa'dar sa wani
irin farinciki yke ji marar misaltuwa👯........sai da suka isa kana ta tashi ........sai da suka isa kana ta tashi
murmushi yyi yce to sarkin bacci sai yanzu murmushi ta mayar masa tace eh mana
tunda kai bakka yi kaga ni ai sai na rage mana, 😉, murmushi tayi tana 'ko'karin tashi mi'kar ai kin san bacci bai halatta
'a gareni ba tunda u 're by my sight kinga dole nayi gadin ki koya kika ce❣
😉, murmushi tayi tana 'ko'karin tashi mi'kar .....suna isa gida suka futo daga cikin motar hanyar 'kofar shiga palon suka
yi har ya saka key ta ri'ke hannun sa tace bamu yi addu'a ba😉 tashi yyi y shiga 'dakin kwance y same ta ta , murmushi yyi
suka yi addu'a 'a tare kana suka shiga ko ina very neat😻,,
kan kujera ya zube Asmeey ta fa'da jikin sa tana dariya murmushi yyi yce my
Queen karya ni kike son yi, uhumm bacci nake ji wallahi, ewoo😳😳duk baccin da
kika yi nima shi nake ji, murmushi tayi tace amma let's eat first ko tashi tayi
ta zuba masu abinci 'a center table ta ijiye plate 'din tana kallon sa tace pls
tashi kaci, lumshe ido yyi yce nifa am okay naci abinci kene dama baki ci ba,ka
sha maganin ka??nodding kai yyi i won't take it now till night wlhy the journey
has exhausted me kedai ci ke ka'dai ki sha ke ka'dai, 'bata rai tay ta tashi

'dayar kujerar ta zauna, sunan ta y kira yaji shiru 'a hankula y bu'da idanun sa
tashi yayi y taka zuwa wurin da take gefen ta ya zauna yce my Quieener y aka yi
hope yah alright tashi kici abinci kinji ki sha magani, turo baki tayi tace nima
am okay tunda u said u 're okay u can't take anything, dafa ta yyi yce haba
Quieener kin san fa kina da maganin da u are supposed to take it now kin san
rashin shan magani is very risky, ta'be baki tayi tace whatever ma i am not
going to take anything time daka shirya sha nima sai na sha, gefen fuskar ta y
shafa yce am sorry Quieener muje to muci sai mu sha murmushi tayi suka tashi
suka ci kana y bata maganin ta sha bayan sun kammala kwanta wa yyi, 'a kujerar
da yake kwance ta hau ta kwanta kusa da shi tun suna fira har bacci yyi gaba
dasu.Data farka taga bata gan sa ba duk sai taji bata ji da'di ba wanka ta shiga
data futo ta saka night gown palo ta fito ta zauna bai ji ma ba ya shigo
murmushi suka sakar wa juna kana y 'karaso y zauna yna murmushi leda y ijiye yce
Quieener da mijin ta sarakan 'kwa'dayi na saya mana snacks bismillah dariya
dukan su suka yi😀, bu'da ledar suka yi suna ci suna wasan nin su 😍 bayan sun , bu'da ledar suka yi suna ci suna wasan nin su 😍 bayan sun bayan sun
kammala Husna ta kai ledar kitchen kana ta dawo ta zauna kusa da shi dama da
akwai ta da son jiki ta kwanta kan cinyar sa suna facing juna, yce Quieener
tashi muje muyi sallah mu gode wa Allah daya kawo mu wannan ranar farinciki ita
kam ta shagala da kallon sa ganin batta da niyar tashi y 'dauke ta suka shiga
ciki yna dariya kan gado y ijiye ta yce tashi muje muyi alwala sai da ta bari ya
kusa shiga ta tashi ta haye bayan sa😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon dariya dukan su suka yi da 'kyar y samu
ta sauka ruwa ta kunna ta fakaici idon sa ta wa'tsa masa😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon dariya yyi shi ma y
biye mata suka yi ta ji'ke ji'ke sai da suka jika kayan jikin su kana suka nutsu
suka yi alwala ta riga sa futo wa dama tana da kaya 'a nan dauko wa tayi ta
zauna shi ma y futo kaya y 'dauka kusa da ita y zauna yce pls tayani saka wa,
rufe idanun ta tayi, yace kina jina fa toh shikenan ni bara na saka maki banza
tayi dashi ta fara saka wa, warce towel 'din yyi yce ai sai naga karshen abun
da 'kyar ta samu y bar ta, ta saka kayan ta kana ta saka hijab tace kai fa nake
jira wani irin kallo yake yi mata😍 bayan sun sai da tayi repeating kan ta kana yce Allah
mai halitta gaskiya Allah yyi halitta 'a nan shiru tayi ta 'kyale sa dariya yyi
kana y saka jallabiyar sa suka yi sallah raka'a biyu bayan sun idar ya kama
kanta yyi mata addu'a kana y tashi y saka key yyi locking room 'din, tashi tayi
tace masa pls open the door seriously am sleepy, kokoyan maganar da tayi yyi
ha'de da da'ge gira yce 'a nan to kaki kwan ganin tana shirin yin
magana yce
don't argue with me
ganin batta da niyar ma'tsawa daga wurin da take y cire jallabiyar sa fitilar y
kashe y kwanta, Pls ka bu'da 'kofar😫...,haba Quieener didn't i told u to sleep ...,haba Quieener didn't i told u to sleep
here??shuru tayi ganin da gaske yake basshi da niyar bu'da wa ga duhu sosai, ta
hau gadon kusa da shi ta kwanta tayi pillow da hannun sa tun suna fira sama sama
har tayi bacci 'a hankula ya janye hannun sa y fara aika mata kisses nan y fara
licking lips 'din ta, firgit ta tashi tana 'ko'karin yin magana y ha'da halshen
sa da nata❣cikin zafin nama y zuge mata riga cif duk y cire yyi wulli da su 👙
nan y shiga aika ma ta kisses , ture sa take amma ina yyi fallen into massive
river, 'a hankula y fara shigar ta tana mu'tsu mu'tsu tana kuka kamar ran ta zai
fita da 'kyar ya sama damar shiga shi kan sa y sha wuya😿..... y jima sosai sai ..... y jima sosai sai
da lokacin sallahr Subh yyi kana y dawo hayyacin sa y ta shi toilet y shiga yyi
wanka kana y dawo yadda y bar ta haka take daukar ta yayi chak ya shigar daita
toilet ruwan zafi y ha'da ganin batta da stress y saka ta cikin ruwan zafi ta
jima kana yyi mata wanka towel ya 'dauko y 'daura mata 'daukar ta yyi suka fito
y chanja bedsheet doguwar riga y 'dauko tare da inners y saka mata ita kam tama
kasa ha'da ido da shi kwantar da ita yyi y rufe ta kayan da suka 'baci y saka su
cikin washing machine gefen ta y zauna y jima kana y tashi y fita.
```10:00AM```
Zau ne take 'a 'dakin ta tayi shiru batta ma san y dawo yanzu dan bata san da
wane ido zata kalle sa ba, jikin ta yyi zafi rau kan gado ta hau ta kwanta ta
rufa tana bacci.
Shigowa yyi fuskar sa 'dauke da murmushi room 'din sa y shiga ganin batta
ciki y shiga room 'dinta da sauri y 'kara sa 'dago ta yyi yji jikin ta da 'dumi
yce tashi muje kici abinci kinji sai na baki maganin zazzabi kin ji ganin batta
da niyar tashi y fita bai jima ba y dawo ri'ke da plate tashin ta yyi da 'kyar y
samu taci ka'dan kana y bata duka magungunan ganin ta'ki ha'da ido da shi yce
Quieener pls talk to me rashin maganar ki na man ciwo... Quieener plss look at
me.. 'dago ta yyi suka ha'da ido da sauri tayi 'kasa da idon ta, murmushi yyi
yce haba Mummy to be ya kike fushi da Daddy to be ko yyi laifi shikenan nayi

fushi bara na tafi ya wo har y tashi, tayi saurin ri'ke masa hannu...
⭕Ummi Hambali⭕*‫⭕سودن‬Ummi Hambali⭕*

[11/17, 1:42 PM] +234 703 384 2155: [11/14, 10:25] Ummi Hambali💄: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN
BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**
By.Ummi Hambali💄
Dedicated to MAMAN SHAKUR😘```

1⃣0⃣5⃣

Ri'ke masa hannu tayi tace am sorry but don't go murmushi yyi y zauna beside her
'ta shi muci abinci ko' hannun y kama mata suka fito ta zauna shi kuma yna kan
center table plate y 'dauka y fara bata har ta 'koshi da suka kammala kusa da
ita y zauna suka cigaba da fira,
Quieener bara na le'ka Daniel am sure by now he's back har ya tashi ta
jawo sa kugun sa ta ri'ke tace ai tunda yau babu aiki bara ka bar ni ni 'daya 'a
gida ba 'tsoro nake ji dariya yyi y 'dage gira 'daya yce like serious 'ko'karin
tashi yyi ta kuma jawo sa Allah am serious sa'kala hannun sa yyi 'a kan kafa'dar
ta yna mirmushi Quieener black beauty, hancin sa ta shafa tace Aahil 'dan India
murmushi yyi y tashi yce ke kuma yar China ba😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon , 'chab wlhy i won't agree ka
cuceni da yawa pillow ta jefa masa nan suka fara jefe wa juna pillow suna
dariya, zama yayi yna gyara mata gira ta kwanta kan cinyar sa, Daniel ne y shigo
har y zauna basu yi noticing nasu ba Daniel ne yce Mr.Arab am talking to u,
firgit BILAL y juyo 'ohhh my Friend sorry i didn't notice yah' dariya Daniel yyi
yce uhummm see the way you hold her as if i said am going to carry her away😂,
BILAL gyara zaman sa yyi yce come on keep quite😂 what brought you here??
murmushi Daniel yyi 🤔 yce am here to see yah wife, hannu biyu BILAL y ha'da yce yce am here to see yah wife, hannu biyu BILAL y ha'da yce
thanks, Daniel yce mh pleasure Asmau how are how murmushi tayi ta amsa masa da
fine zai 'kara magana BILAL y nuna masa 'kofa Daniel pls follow this way it's
enough i don't want you to keep talking to my wife we shall meet arh the office
ya 'kara she maganar yna dariya murmushi Daniel yyi yce even thou u didn't say i
should go out am going i just came to greet my cute sister y 'karashe maganar da
dariya pillow Bilal y cilla masa Daniel y fita yna dariya😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon Aahil mai sa ka kore
sa the whole Daniel 'din ka😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon he came to greet us fa, murmushi yyi yna jan
gashin ta yce don't mind him bana son yna kallan man ke, 'ohhh😂😂😂'.
```Soyayyar da suke nuna wa juna ba'a cewa komai sunyi nisa bassa jin
kira,kullum in har zai fita aiki sai tayi masa kuka ita batta son y tafi at tyms
shi ma biye mata yake yi suyi ta yi```
*5Month Later*
kwnace take 'a jikin sa suna fira yce 'daga ni na fita nayi jogging shiru tayi
ta rufe idon ta kamar tana bacci, 'kin san yanzu dai kin fini nauyi ba zaki iya
karya man 'kafa😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon 😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon , fuskar sa ya kai daf da fuskar ta Quieener kina jina fa

tunda haka ne nima bara na kwanta kan cinyar naki da sauri ta tura sa tana
dariya tace da wa zana ji da kai ko Babyn ka?? kashe mata ido yyi yce both of
us😉 tashi yyi y shiga 'dakin kwance y same ta ta , uhumm pls kar ka tashi ina jin 'dumin ka 🤗, '😅😅 toh bari if am back zaki
,
' 😅😅 toh bari if am back zaki
kwanta har ki gaji kinga am almost late bara na rufe ki da 2blanket am sure zaki
bar jin sanyin 'karashe maganar yyi yna 'ko'karin tashi ' jawo sa tayi tace u
're not going anywhere yau raino na zaka yi ko 10blanket ka rufe ni da Allah
still sai naji sanyi amma kaga once am with you sanyin tafiya yake murmushi yyi
y shafa cikin ta yce Allah y bamu mai albarka suka amsa da amin, yauwa kinga yau
bamu yi karatu ba fa tashi mu karanta Adabul Mufrad 'dauko littafin yyi y 'dago
ta suka cigaba da karatun su half karatu half soyayyar su suke sha😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon , em dear i
forgot to tell u gobe zamu shiga Ghana i think zamu kwana 'bata rai tayi tace
wlhy nifa na gaji da wannan tafiyar kana tafiya kana bari na so lonely rungume
ta yyi yce kar ki damu in sha Allah very soon zana rage murmushi tayi tay
hogging 'din sa back.
```Washe Gari```
Bayan ya kammala shirin sa suka futo yana ri'ke da ita, ita kuma tana ri'ke da
brief case 'din sa harabar gidan suka futo ya bu'da motar ta zaga 'dayan sit
'din ta ijiye masa brief case 'din ta zauna suna facing juna tace wlhy ni dai
banna son ka tafi ka bar ni murmushi yyi y ri'ke ta yce worry not my wife in sha
Allah zana dawo very soon keep on praying for me 💋, ganin ya tayar da motar ta , ganin ya tayar da motar ta
fara kuka yyi juyin duniya tayi shiru ta'ki hogging juna suka yi shi ma hawaye y
fara yi ganin yna hawaye ta tashi ta fita ta shiga ciki sai da ta shiga kana ta
ya ja motar y fita....yna shiga Airport y shiga wani office yyi wani research
kana ya futo y shiga jirgin sauran ma'aikatan suna ta firar su amma BILAL yyi
shiru bayan passenger's sun gama shiga tashi yyi yce Ahmad pls ka tu'ka bana da
strength zama yayi gefe y 'dora kan sa jikin kujera yyi shiru.
*Some Hour's Later*
Bayan sun sauka Accra Ghana futo wa *BILAL* yyi da 'kafa Taxi ya tare ya
shiga wani restaurant y sauka y ci abinci sama sama kana y futo ya tafi hotel
yyi wanka y shirya kana y futo da niyar y saya sim, Taxi ya tare y shiga sun yi
nisa sosai suka yi accident ikon Alah babu abin da ya sama driver sai BILAL da
jini keta zuba da gudu mutane suka zo suka futo dashi aka yi asibiti da shi
Dr.Hisham ya kar'be sa
yayi masa 'dinki bayan an kammala Dr.Hisham ya futo yce
kamar tana da ma'tsala 'a hantar sa fa dole sai an yi masa wankin ciki i think
zana tafi da shi Hospital 'dina Khartoum, Driver yce to SIR amma kudin fa danni
ban san ko ina yake ba, murmushi Dr.Hisham yyi yce kar ka damu ni zana yi komai
in sha Allah in aka gama komai then i'll look for his Family you can go...nan Dr
y fara shirin tafiyar su.....

*⭕Ummi Hambali⭕*Ummi⭕Ummi Hambali⭕**
[11/17, 1:43 PM] +234 703 384 2155: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**
By.Ummi Hambali💄
Dedicated to MAMAN SHAKUR😘```

1⃣0⃣6⃣

Dr i don't think this could be possible is good for us to tell his family,
'Ashraf worry not i'll inform them buh later you see his

Please Login or Register in order to submit comment