Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

life is in danger he

needed our help and my hand is enough kai dai do what is asked u to...
*2HOURS LATER*
Bayan sun isa direct hospital 'din sa suka wuce nan aka fara duba BILAL
dake jin jiki sam bai san ma abinda ke faruwa ba.
Bayan an gama y farfa'do nan ya ro'ka Dr kar ya fa'da 'a gida sabida bayya
son hankalin su y tashi nan Dr. yyi masa al'kawarin bare fa'da ba har sai y
warke.....Dr yna kula da shi sosai fiye da tunani.
e'A gurguje👯
*6MONTH LATER*
BILAL Alhamdulillah jiki yyi sau'ki, Dr ne ya shigo fuskar sa 'dauke da murmushi
y zaune gefen BILAL 'BILAL y jikin??hope babu wurin da ke yi maka ciwo dai??
murmushi BILAL yyi yce Abbu yanzu Alhamdulillah sai dai ciwon da ba 'a rasa wa'
gyara zaman da Dr yyi yce yanzu kam BILAL kana ga in muka sanar wa mahaifin ka
bbu komai??amma am sure sai sunji haushi sabida an jima fa sosai almost 5month
son 'din basshi da lfy amma bamu fa'da masa ba murmushin 'karfin hali Bilal yyi
yce Abba worry not favor da nake son kayi man kawai when ever you discharged me
i wanted us to go together kaga zasu jin da'di, dafa sa Dr yyi yce babu komai
son dama tare zamu tafi in sha Allah nan da 3days zamu tafi , tashi Bilal yyi
yce Abba pls ina son na zaga garin murmushi yyi yce kaga da akwai abubuwan da
zana yi attempting yanzu amma zuwa anjima sai mu tafi ko, ko nasa driver na ya
kai ka ko??nodding kai yyi yce eh Abba drivern ma y kai ni.
Zaune yake yana shan iska wani mutumi yayi masa sallama ya zauna beside
him yna murmushi yce BILAL ina ka shiga haka??ana ta drama 'a gidan ku baka sa
ni ba kasan yanzu 'kanin shi yake 'adawa da kai addu'ar sa kawai ache ka mutu ya
zama sarki ya kuma aura matar ka ita ma yanzu addu'ar ta kenan in baka gamsu ba
ga wasu hotuna da suka yi sun rungume juna ga kuma wasu hotuna, kar'ba yyi y
gani da sauri ya tashi 'a fusa ce ya bar wurin tun daga ranar ya nema farinciki
ya rasa har ranar tafiyar su....
*Bara mu le'ka ASMEEY*
Husna ki futo mu tafi bare yuwu ache wata biyu da tafiyar mijin ki ba babu ko
labarin sa mai damu da halin da kike ciki ba amma ke kina nan kin mutu 'a kan sa
toh ki tattara kayan ki mu tafi gida kalle ki fa ciki ne dake amma sam baki damu
da kan ki ba kina chan kina tunanin wadda bai damu ma dake ba kalla yadda kika
yi 'baki kika rame, kuka sosai Asmeey ta fara 'akan ita bara ta bita ba ciki
Anty Fatima ta shiga ta ha'da mata kaya ta futo jan Asmeey tayi har suka fita ta
saka ta cikin mota suka tafi Airport har suka shiga Kano bata bar yin kuka
ba...suna shiga cikin gidan ta zube tana kuka tun Anty na rarashin ta har tayi
ban za da ita.
Asmau tashi kici abinci, idanun ta 'a rufe tace Anty na 'koshi gefen ta
Anty ta zauna tace haba Asmeey wai wannan wane kalar rayuwa ne addu'a ya kama ta
kiyi in 'bata yyi Allah bayya na aa in kuma tafiya yayi ya bar ki Allah ya saka
maki in kuma mutu wa yyi Allah rahamshe sa da sauri Asmeey ta rufe bakin Anty
'ni kibar fa'dan haka am sure yana nan he 'll soon come back to me😭 tausayin 'dan ta taji tace Son kaddara ne so no, 'bata rai
Anty tayi tace wai ke mai ke damun ki kina ganin mahaifan sa baki 'daya sun yi
fushi da shi sai ke sarkin soyyaya ba toh wallahi put this at the back of ur
mind in har kika haihu bai dawo ba that's the end kuka Asmeey ta cigaba da
yi.....kullum tana cikin damuwa bata wani cin anincin kirki sai Anty ta ma'tsa
mata kullum Asmau tana cikin damu wa.
Bayan ta haihu da Moh y shigo sai taga kmr BILAL 'din ta tayi hogging 'din
sa tana kuka munafukai suka kyalla masu 'oto😰, ,
*1MONTH later*
Asmeey dear ai kinyi waya da Momi ko ta fa'da man tare dake zana tafi, Anty dake
gefe tace bakkya ji ana maki magana, hawaye suka fara zuba mata Anty am not
going koda naje i won't see *BILAL* for now babu wanda idanu na suke son su gani
kamar sa just go alone😭 tausayin 'dan ta taji tace Son kaddara ne so no Asmau u have to know that *BILAL* x no more let's keep
on praying for him pls ki shirya mu tafi mi'ka masa Babbyn tayi ta juya masa
baya tana kuka kamar tashi Anty tayi ta shiga ciki bata jima ba ta futo da kaya

ta sa aka kai mota tace Asmau tashi ku tafi zaman ki 'a nan ba mai yuwwa bane da
'kyar suka yi consoling nata ta tashi suka tafi yna ri'ke da Babbyn....
Zuwan su BAMAKO ta 'dan sama relief sabida Moh yna 'dibe mata kewar mijin
ta at times ma sukan fita yawo tare 'a yan kwanakin nan sun 'da'da sha'kuwa
sosai yna kula da Babyn y dauke ta kmr shi y haife ta....
______________________
*Cigaban Labari*
BILAL let's go so that we won't missed the flight shiru yji y 'daga blanket 'din
wayam babu kowa wani short note ya gani ```Assalamu Alaikum Abba hope yah coping
well am sorry na koma aiki na amma pls here is my address i want u to tell my
parent that am alive da akwai reason da yasa am not going back da yawa firstly i
heard brother na da matana suna love sun ji 'da'din rashin ganina da aka yi ni
kuma seriously baran iya jure wa ba thank u very much papa i really appreciate
yah luv if i arrive safely i'll give u a call, here is My card pls check beside
the bed i kept something good for you thanks back``` Dr. bai ji da'di ba diba
Card 'din yyi dafe kan sa yyi yce dama wannan son 'din Former King ne eyya lemme
go& meet his parent...gefen drawer ya diba yaga chk ne murmushi yyi y 'dauka y
fita....
*☆☆☆*
*☆☆BAMAKO☆☆*
*☆☆☆*
Bayan ya shiga garin Hotel ya sauka sai da ya kammala shirin sa ysa aka kawo
masa mota y tafi gida.....koda ya shiga bai tanka wa kowa ba PALACE ya shiga Moh
ne 'a zaune Asmeey da Islaha suna beside him suna fira yna ri'ke da Baby 'a
fusace ya shiga da sauri suka tashi suna nuna sa harara ya wa'tsa masu su duka
Babyn dake hannun Moh ya kar'ba 'a 'tsirace Moh yce dama baka mutu ba
Alhamdulillah am happy my brother is back, Asmeey zata yi hogging 'din sa yaja
bata nuna su da ya'tsa yyi yce had it been ba mutu y'all felt happy toh as from
today i want u to remove me from yah heart u guys u think i don't know what
between yah, kun zata ba'a fa'da man ba watau kai har kana claiming i don't
deserved to be the King kai ne ka dace to u Husna thank u for hurting me ashe
dama duk love da kike nuna man bana gaskiya bane kinyi amfani da chance 'din ne
kawai for me to believe I ranar da aka fa'da maku ja mutu y'all felt happy to
ina son ku sa ni babu ni babu ku yana 'karashe maganar y fita motar sa yaja 'a
guje ya fita with his Baby da sauri Asmeey&Islaha suka futo part 'din Momi suka
nufa...Moh da mutanen sa suna zaune kowa yyi shirun
Bayan sun fa'da wa su Daddy da sauri Daddy ya 'dauko wayar sa yna shirin
kiran jami'an 'tsaro waya ta shigo masa...
Dr ne ya kira sa ya fa'da masa komai bayan sun gama, Daddy y fa'da ma Momi komai
hankali 'a tashe tace to yanzu what do we do??am sure wani ne ya ha'da sa da su
yanzu wurin ma da zamu ganmn sa ne problem but lemme try his number am sure in
ya shiga he 'll never reject the call da sauri Abba yace ywwa call him wayarta
ta 'dauka ta kira taji bayya shiga dafe kan ta tayi 'kasa Asmeey ta zube tana
kuka......
*Washoe Gari*
Anty Hanan tana ri'ke da Babyn *BILAL* tace *CAPT* wai bara ka ha'kura ba kasan
Allah na tare da mai ha'kuri am sure mutane ke son raba ku pls kayi ha'kuri kaji
my son na baka nan da 3day's u should make a research kaga in ka tabbata da
abinda ya faru is true i promise i'll join my hands with your murmushin takaici
yyi yce ok Ant i''ll in sha Allah buh don't tell them that am here yna 'karashe
maganar yyi wa bbynsa p*c*k kana y fita......

*⭕Ummi Hambali⭕*UMMI⭕Ummi Hambali⭕**

*👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**
By.Ummi Hambali💄
Dedicated to MAMAN SHAKUR😘```
*____________________________________*
```Special Thanks to:-```
*Ummalkhairi Muhammad,*
*Aneesa A.Rimi,*
*Aysha Ilaisu,*
*Miemie,*
*Autar Hajiya,*
*Granny Zarah Bukar,*
*Munayshat,*
*Aysha Bawa,*
*Zeenart,*
*Pherty,*
*Faxyfashion,*
*Rabiatou Sk Mashi,*
*LEEMCY- MTN😂,*
*Princess Halima,*
*Dotar Ubee,*
*Mrs Umar,*
*Melody,*
*Fiddy Sodangi ,*
*Hauwau Sodangi ,*
*Maram Hambal ,*
*BILLY GALADANCHI*
e.t.c...*
*___________________________________*
```PERFECT WRITER'S```
```EXCELLENT WRITER'S```
```PRECIOUS WRITERS FORUM```
```BEST WRITER'S```
1⃣0⃣7⃣

*FINAL PAGE*
*LAST PAGE*
*LAST EPISODE*

```2DAY'S LATER```
BILAL ne ya shigo da cup 'a hannun sa yce Anty kin san wani abun mamaki nodding
kai tayi tace no kai nake jira, murmushi yyi y zauna yce Ant kin san Dr dana
baki labarin sa ba??toh wanda ya fa'da man wannan maganar ashe son 'din sa ne
kin san abinda ya fi bani haushi??abinda na fa'da wa Mouhammad am sure dan yanzu
he 'll never forgive me kinga the day before yesterday dana je har ce masa nayi
bai dace da sarauta ta magana dai maras da'di na fa'da masa shi da Husna ni i
don't know from where to start amma i promised sai na kai yaron nan prison am
sure haka ne kawai zai sa na sama relief, dafa sa Antyn sa tayi tace haba BILAL

ban san ka da haka ba kaga in mahaifin sa yaji bare ta'ba jin da'di ba 'tsakanin
'da da mahaifi sai Allah babu wanda zai so yayi wa mutum dare 'ayi masa rana pls
ka rage wannan zuciyar zai iya sa mutum yyi dana sa ni 'a ko wane time ka zama
mutum mai yafiya kar ka damu i'll explain to them amma ina so kayi man promise
bara ka ta'ba fa'da wa kowa wanda yyi hakan ba kawai ka nuna baka san sa ba shi
kuma ka kira sa secretly kayi masa nasiha yanzu tashi mu tafi ko....lumshe
idanun sa yyi yce 'a'a ki dai fara zuwa in komai yyi dai dai then i'll meet u
Babyn ya mi'ka mata tace toh shikenan yanzu tashi shirya murmushi yyi har mota
ee raka ta kana y dawo ciki ee fara shiri.
*30Mins Later*
Bayan ya kammala shiri futo wa yyi wayar sa ya 'dauka wata zuciyar tace ya kira
Asmeey wata kuma tace ka bari dai ku ha'du may be har yanzu bata ha'kura ba da
wannan tunanin ya futa yyi gida🚘.....koda ya kai gidan bai futo cikin motar ba,.....koda ya kai gidan bai futo cikin motar ba,
wayar sa ne yyi ringing ganin sunan Anty ne bai 'daga ba futo wa yyi y shiga
ciki kan sa 'a 'kasa bayan sun gaisa ya basu ha'kuri ...... yce Moh pls kayi
ha'ku.....da sauri Moh y rufe masa baki yce haba Bro ni wlhy dama ban ri'ke ka
da komai dama am sure wasu ne suka ha'da mu ...nan dai suka cigaba da firar
su😊 Allah yodiveder❤- murmushi Mami tayi 'wallah minfu tashi yyi yce 2mins Momi da Daddy 'a tare suka ce fa'da gaskiya dai 😉..... Moh
yyi murmushi yce yawwa kun gane ashe mu yake son shigar wa mun dai gane
😂...min'tsinan Moh BILAL yyi y futa yna dariya part 'din Momi y shiga 'a zaune
ya same ta tana yi wa Babyn ta wasa gefen ta y zauna bata ma san da shigowar sa
ba *'Quieener'* da sauri ta juya murmushi suka sakar wa juna yce am sor...da
sauri da ha'da bakin sa da nata, kana tace no need babu komai nasan ba yin kan
ka bane murmushin jin da'di yyi kar'ban Babyn yyi yna mata wasa Asmeey ta
kwantar 'a jikin sa tace promise bara ka kuma tafiya ka bar mu ba murmushi yyi
yce in sha Allah i'll always be wid you from now till eternity.........
*2days later*
Tafe suke yna ri'ke da Baby Yasmin 'dayan hannun sa kuma y sa'kala 'a 'kugun
Asmeey suna tafiya cike da nu'tsuwa fuskokin su dauke da murmushi suna soye war
su, mutane sai kallon su suke dan sun burge mutane sosai har suka shiga jirgi
bayan sun zauna Babyn sa 'a cinyar sa Asmeey kuma ta 'dora kanta 'a kafa'dar sa
tana ri'ke da 'dayan hannun sa❤___*
*THEY LIVE HAPPIL Y😍 bayan sun
😘 Asmeey ta daban ne wlhy Aarif 'a yanzu ji nake duk duniya
❤❣ 💞
💝
💖
💕*

*

Alhamdulillah 'a nan na kawo maku 'karshen labarin nan wurin da nayi ba dai dai
ba Allah yafen amin.......
Thank you for cooperating wid me really appreciate your love e.g Ummalkhairi
Muhammad i have nothing no say morethan jazakillah b khairan❣


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment