Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a week baka koma gida ba,ta'be baki BILAL
yyi y lumshe idanun sa yce i do have a choice kafi kowa sanin problem da nake
facing with my wife Aarif wlhy bana son wannan auren da aka yi mana da ina da
right tuni dana sake ta ri'ke masa hannu Aarif yyi yce haba Friend yanzu duk
gatan da iyayen ka suka yi maka bai maka ba haba yanzu ache sun 'dora ka akan
sunnar Mazon Allah s.a.w amma kayi wa'tsi ka za'ba duniya akan lahira haba my
friend think twice tab
wonder's shall never end nidai kaga tafiya na yna 'karashe maganar y fita da
sauri BILAL y tashi y ri'ke masa hannu yace Aarif amma kasan is impossible kaso
abinda kafi 'tsana 'a zuciyar ka ba??murmushi Aarif yyi yce Mr MAN this is
possible with time zaka fara son ta tsuki BILAL yyi, y dafe kan sa wayar sa y
'dauko bayan y answer wani call y rubuta ma Asmeey message ```Do what ever yo
feel like yah in free mode i'll b happy if you go back home``` wayar na hannunta
y shigo data ga number sa har tayi ignoring sai kuma ta bu'da 'tsalle tayi tace
Alhamdulillah ya Allah na gode maka da ka kawo man wannan ranar farinciki, waya
ne ta shigo da sauri ta 'da ga ganin number mahaifin ta ne murmushi tayi tay
sallama kanwar mahaifin ta tace kizo gida Allah yayi wa mahaifin ki da
mahaifiyar ki rasuwa tare da yayyanki su uku sakamakon ha'tsarin mota 'kara
Asmeey tayi wayar ta fa'di mayafinta ta 'dauka da sauri ta shiga mota tayi
booking flight tana ta kuka mutane duk ta basu tausayi ba'a jima sosai ba jirgin
su yyi landing 2 Kano, tana ta kuka.

*⭕Ummi Hambali⭕*UMMI⭕Ummi Hambali⭕**

*👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**

By.Ummi Hambali💄
Dedicated to MAMAN SHAKUR😘```
{__CAPTAIN:-A Chief or a Leader,Pilot or a person in command of Ship or other
Vessel__}

¤¤Note BILAL he's a Pilot¤¤

1⃣0⃣1⃣

Room da take ciki y mur'da y shiga ganin tana bacci y zauna yna kallon 'karafan
dake jikin ta, 'a hankula ta bu'da idanunta ta sauke su 'a kan BILAL shima haka
murmushi suka sakar wa juna yce y jikin naki murmushi tayi tace alhamdulillah y
naka fa amsa wa yyi da alhamdulillah tashi yyi y ma'tsa kusa da ita yce thank u
very much ALLAH y saka maki da gidan aljanna 'a hankula ta ri'ke hannun sa tace
Amin tare da kai murmushi yyi y ri'ke 'dayan hannun ta yce ki fa'da man duk
abinda kike so i promise in dai abun is not against our religion i'll get it for
u 'ko'karin tashi tayi y taimaka mata ta zauna tace abun bai sa'ba wa Islam ba
amma 'a wurin ka it 'll be hard ka iya bani, gyara zaman sa yyi yce i promise u
ko mene, murmushi tayi tace i'll inform u nan bada jima wa ba, murmushi yyi yce
Allah kai mu lafiya suka amsa da amin su Momi da Dad suka shigo da saurin mutane
ta shi BILAL yyi y fita 'a cikin mota yaga Aarif ware ido yyi yce kai banza yau
she ka shigo murmushi Aarif yyi yce toh dama yaushe zaka san da ni kana chan
kuna soyayya shiga motar BILAL yyi yce uhum Aarif wlhy baka da dama, gyara zama
Aarif yyi yce uhumm duk 'a cikin soyayya ne kasa rufe baki BILAL yyi dan yna jin
da'din word 'din lumshe idanun sa yyi, Aarif y ta'bo sa yce ahhh *CAP* yane jan
motar BILAL yyi ba tare da yce komai ba har suka kai gida bai ce komai ba fito
wa yyi y shiga part 'din sa kan kujera y fa'da idanun sa 'a rufe babu fuskar da
yake gani face na Asmeey tsintar kan sa yayi cikin farin ciki da bai ta'ba
kasancewa ba kmr yau,
BILAL magana fa nake yi maka kana fa ji Aarif pls ka tafi ina wani tunani
ne kar ka ka'tse ni yna 'karashe magana y juya masa baya, haushi Aarif yji yyi
tafiyar sa.
*Washe Gari*
Da wuri *BILAL* y shirya yna saye da ba'kar shadda irin 'din kin zamani sai
kamshi yake zuba wa key y 'dauka y fito tunda nake ban ta'ba ganin fara'ar sa
kamar na yau ba dan daka gan sa ka san yna cikin farin ciki,har ya wuce yji
muryar Daddy dawo wa yayi yayi masu sannu Daddy yce ohhh wannan farin cikin haka
fa??murmushi *BILAL* yyi y sosa 'keyar sa yce Dad sai dai na dawo kar nayi late
murmushi Daddy yyi yce toh 'a dawo lafiya 'a 'da'da gaida man da ita murmushi
yyi yce tana amsawa sosai da sauri y tashi y fita mota y shiga yja yyi tafiya
sosai kana yyi parking gefen titi wayar sa y 'dauko y kira suka yi magana da
yaren su kana yaja motar sa 20Mins ya kai sa hospital space 'din sa ya saka y
fito yna takawa cike da 'kasaita y shiga ciki, room da take ciki y nufa 'a
hankula y bu'da 'kofar y shiga ganin batta ciki y fara kiran sunan ta da sauri
ta fito murmushi suka sakar wa juna tako wa suka fara yi suna zuwa daf suka yi
hogging juna
sun jima 'a haka kana y sakala hannun sa y ri'ko ta haka ita ma
tayi masa murmushi tayi tace yanzu Dr y bani takardar Discharging hancin ta yja
yce Alhamdulillah mu tafi ko, fito wa suka yi nan yayi wa Dr godiya suka fita
bu'da mata motar yyi ta shiga kana y zaga y shiga yja yna driving yna satar
kallon ta ita ma haka 'a hankula tace ma sha Allah wai dama haka yake da kyau
murmushi yyi yce tare dake da sauri ta toshe bakin tayi murmushi wani irin
shu'umin kallon yabi ta da shi hura masa iska tayi 'a ido tace kar fa ka manta u
're driving murmushi yyi y cigaba da driving still yna yi yna kallonta ta gefen
ido ita ma haka tafiyar 5mins yyi wani 'kayataccen wuri y paka yce muje ko kashe
motar yyi suka fito tabi bayan sa suka shiga cikin wani park sit yaja mata ta
zauna shi ma y zauna suna fuskan tar juna space dake idon sa y cire yce Asmeey
kin manta promise da kika 'dauka akan zaki fa'da man wani abu ko kin manta??
nodding kai tayi tace ban manta ba amma ai jiyan na fa'da maka ba lalle bane ka
bani abin da nake so ba ko??murmushi yyi yce wlhy ko mai ne just tell me zana
baki kwantar da kan ta tayi 'a kan kafa'dar sa yace ASMEEY kin man halacci kin

taimaka rayuwa na ban san da wane irin kalamai zana yi amfani na gode maki ba
murmushi tayi wayar sa ne ya ka'tse su yna gama wayar ya tashi tace ina zuwa
kuma??kan kafa'dar ta y ijiye hannun sa yce Momi ne take neman mu muje ko tashi
tayi suka fita, Kin san time da ake maki operation kin bani tausayi sosai 'kifta
ido tayi tace taya ka gani ba wani ai na fika juriya parking yyi yce Ahhhh
haba??the whole CAPTAIN ache mace ta fisa juriya ai da kin sa na chaka wa kai na
wu'ka, juyo ido tayi tace uhumm na gane ka duk burga kake yi man dan nace wai
kai jarumi ne ba toh na dai gane, tayar da motar yyi yce uhumm ba wani nan kedai
fa'da gaskiya i'll give u 1kobo😂 murmushi tayi taga chewing gum kata 'dauka yyi
saurin 'dauke wa yce ba'a son za'ki fa ko wannan is it Fura kike kiran sa ko shi
zaki sha u won't add sugar anche jikin sa ma da akwai sugar bara ki sha ba, juya
ido tayi tace tabbb ai kam banga ciwon da zai hanani na sha Fura ba murmushi yyi
yce ai kam ni zanna gadin ki, ma sha ALLAH ashe dai zana sama kulawa na musamman
wohhh am glad to heard this....murmushi yyi yce kin ji labarin upcoming election
na US?? gira 'daya ta 'daga tace ehh nifa am supporting DONALD TRUMP hannun ta
BILAL yja yce ni kuma am supporting Hillary Clinton dole kiyi suporting abin da
nake so.....murmushi tayi tace that's nay a problem yah wish is my command da'di
sosai yaji suka cigaba da fira sama sama har suka kai gida 'a tare suka fito sai
da y fakaici idon ta gefen gyalen ta y ha'da da rigar sa ya 'kulle, y dafa ta
suka shiga ciki bayan sun zauna ta 'dan ja baya kunen ta yja 'a hankula yce ina
kuma zuwa ko kina da wani da yafi mijin ki, 'dago ido tayi ta kalle sa kifta
mata ido yyi Momi tace ahhh mai kuma ake fa'da murmushi Daddy yyi yce soyayya
mana baki kula tun da suka shigo suke manne da juna ba ko ba haka ba Husna😜
rufe fuskar ta tayi BILAL yaja mayafin yce kaji wai ita kunya ba gaskiya aka
fa'da ba, kunnen BILAL Abba yaja yce *CAP* lallai yau na tabbatar ka kamu da
yawa sosai kace Asmeey ta sace maka zuciya, sosa 'keya yayi yce sosai ma Dad da
sauri BILAL y tashi y 'dago Asmeey....dariya suka yi Momi tace ina kuma zaka da
ita daga dawo wa for goodness-sake bara ka bari ta huta ba , murmushi yyi yce
zana rakata ta kwanta tashi Momi tayi ta ri'ke Asmeey dariya sosai Momi tayi
tace wannan kuma knot 'din fa😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon ,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon
suka saka dariya ita kam Asmeey kunya ta rufe ta ma😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon , kana y kunce 'kullin,
Momi tace pls ka barta ta huta Islaha ku tafi ta huta, hannun ta BILAL yaja suka
fita Islaha na gefe tana dariya tace Bro ka bar ta mu tafi pls ta huta kai ma ka
tafi ka huta 'tsuki yyi yce na tafi ina 'a tunanin ki ina zaki da ita??tab ai
part 'dina zamu tafi kar ku takura ta kinga chan tafi samun kulawa Momi dake
bayan su tace sannu mara kunya, sosa keya yyi...

*⭕Ummi Hambali⭕*UMMI⭕Ummi Hambali⭕**
[11/17, 1:41 PM] +234 703 384 2155: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**
By:-Ummi Hambali💄
Dedicated to MAMAN SHAKUR😘```
{__CAPTAIN:-A Chief or a Leader, Pilot or a person in Command of Ship or other
Vessel__}

1⃣0⃣2⃣

*☆☆☆*
*☆☆MALI☆☆*
*☆☆☆*
¤¤¤```BAMAKO```¤¤¤

Murmushi yyi y cika ta y shiga part 'din sa, su kuma suka shiga part 'din Momi
suna dariya, suna shiga Momi ta sa Asmeey 'a gaba wai sai tayi bacci😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon bata jima
ba tayi bacci dan allurar da aka yi mata ha'de da bacci ne.
Wai ina zuwa haka??ba na fa'da maka bacci take yi ba magana fa nake yi
maka ka dawo ka zauna BILAL am talking to u 're u deaf??ohh u won't answer me,
gefen kujera y zauna yce har yanzu bata tashi ba??hope she's coping well, cikin
sigar wasa Momi ta harare sa tace ban sa ni ba murmushi yyi yce Allah bama Momi
ha'kuri😂,ma'taowa BILAL yyi yce ni nayi sa duka palon bacci wlhy nake ji, kwanta wa yyi 'a kan cinyar ta, sumar sa ta sha fa
tace ohhh nida y kama ta ache Junior BILAL ne y kwanta akan cinya na amma ache
senoir BILAL yna kwanta wa👹, lumshe ido yyi yce Momi na ke nan, kana y tashi y , lumshe ido yyi yce Momi na ke nan, kana y tashi y
tafi part 'din sa Moh na zau ne yyi crossing leg yna kallo, 'tsuki BILAL yyi y
warce remote 'din yce kai baka ga muna da patient ba tana bacci pls kar ka tashe
ta, 'tsuki Moh yyi yce dan Allah Mallam ka tafi ka kwanta ka bar ni na huta
infact ma wane patient 'din 'a haka kana yawo kake kiran kan ka wani pateint,
sumar Moh BILAL yja y shiga ciki y rufe 'kofar, magungunan sa y sha y kwanta bai
jima ba yyi bacci bayan y ta shi key 'din sa y 'dauka y fita sun jima da Aarif.
*9:00PM*
Parking yyi y fito wurin mahaifin sa yaje kana da suka gama y fito part
'din Momi y shiga, Momi tace mai kake kallo naga tunda ka shigo kake cilla ido,
dariya Moh yyi yce nima Momi haka na gani ko yunwa kake ji?? harara y wa'tsa
masa yce nima ban sa ni ba Momi Husna ta sha magani??murmushi Momi tayi tace ban
sa ni ba ai da yake kafi ni 'kaunar ta, murmushi BILAL yyi, dariya dukan su suka
yi Anty Fatima tace BILAL ya jiki fa, sai 'a lokacin ya kula da ita yce Anty
Fatima jiki Alhamdulillah amma dai yanzu kika shigo, murmushi tayi tace 'a'ah
dama ina nan...nan suka ta'ba fira, tashi Moh yyi hanyar 'dakin da Asmeey ke
ciki ta shi BILAL yyi ya bi bayan sa, gefen gado dukan su suka zauna Asmeey tayi
masu sannu, Moh yyi ta jan ta da labari, 'tsuki BILAL yyi yce Moh pls ka barta
ta huta mana kana cika mutane da surutu ko dan lafiyat ka lau, ta'be baki Moh
yyi yce da'din ma dai abun wadda nake wa labarin tana jin da'din story 'din koya
kika ce??Asmau?? murmushi Asmeey tayi tace ina enjoying story 'din mana ta
'karashe maganar tana murmushi, ta'be baki BILAL yyi y fita Palo y dawo y kwanta
yna danna wayar sa......
*10MINS LTR*
Wayar sa BILAL y ijiye room da take ciki y shiga, yce Moh Dad na kira waya Moh y
ciro y kira Dad y tambaye sa kiran sa yake, Dad yce 'a'ah amma dama yna son
ganin sa shi da BILAL, ashe dama ba kira yake yi ba amma yace muje dama he
wanted to see us ni da kai Asmeey sai na dawo mu cigaba da labarin murmushi
tayi, BILAL yce ai daga chan kuma i won't allow u to come back ai daga chan
wurin wife 'din ka straight ka nufa, hannun sa BILAL yja suka fita suna
'tsokanar juna.
*PALACE*
Daddy y kira sunan su, suka amsa da na'am Daddy yace BILAL 'a ma'tsayina na
mahaifinka na yi wani tunani nida Abba Fahad mun tattautauna sabida yana yin
ciwon ka bai kamata ache kana yawo ba kaga kuma yana yin aikin ka babu hutu shi
ne nake son ka ijiye aikin amma y ka gani, shiru BILAL yyi ba tare da y 'dago
kan sa ba Daddy yce to shikenan tunda kayi shiru amma ina son ka sa ni aiki ka
sa 'a ran ka kamar ka ijiye sa ne nayi maka al'kawarin wannan kujerar nawa,
shiru BILAL yyi bai ce komai ba, Abba Fahad yce haba y za'a yi ka bama wannan
'karamin yaron sarauta ai yayi yarin ta da yawa, ta shi BILAL yyi y fita Part
'din sa y shiga kan kujera y zauna dafe kan sa yyi y rasa abinda ke masa da'di
da tashi yyi ya shiga ciki y kwanta yna ji Moh na masa magana amma sam ya'ki
amsa sa fushi Moh yyi y fita....
*WASHE GARI*
```2:15PM```
Zaune suke suna fira Momi tace nifa anya lafiya rabo na da BILAL tun jiya ko
jiya ma bai yi man sai da safe ba,Islaha tace dazu ma Fahil ya fa'da man y kai

masa abinci korar sa ma yyi, Momi tace tashi kije ki gani kinga wannan flask
'din babu wanda ya ta'ba sa tafin masa da shi, Asmeey ta tashi ta kar'ba tace
bara na kai masa bata jira jin abinda zasu fa'da ba ta fita zuwa part 'din sa
'kofar palon ta bu'da ta shiga gefen sa ta zauna sam bai ma san da shigowar ta
ba iska ta hura masa 'a kunne firgit y juyo murmushi tayi tace masa ka tashi
lafiya y jikin fa, murmusa wa yyi yce Alhamdulillah y naki fa??tace da
alhamdulillah,lafiya yau baka fito ba??juyo wa yyi suna fuskantar juna yce
lafiya lau,nodding kai tayi tace buh yah not looking well kular abincin ta bu'da
tayi serving 'din sa mi'ka masa tayi tace am sure kana jin yunwa pls take
this,murmushi yyi y kar'ba...
*2Mins Ltr*
Ka'dan yaci tace haba kana fa jin yunwa sai da tayi consoling nasa yaci, tashi
tayi yce ina zuwa??murmushi tayi tace ina son na zaga gidan am fed-up with
sitting, i wanted to have an exercise, tashi yyi yce let's go together hannun sa
y sa'kala 'a kafa'dar ta suka fito kallon ta yayi yce wane hanya zamu fara bi??
kallon sa tayi ta nuna masa right hand tace let's go this way ko murmushi yy yce
ok suka bi sun 'dan yi nisa ta zauna yce hope all is well' , ido 'daya ta rufe
tace wlhy har na gaji squatting yyi yce ba dai cikin ba?? nodding kai tayi tace
'a'ah let's go had it been u are ready we would av go out, dafa sa tayi tace in
ka shirya ni am ready buh before that you have to go and see MOM tashi yyi yce
toh muje har ya fara tafiya tace masa i forgot to tell u something juyo wa yyi
fuskar sa 'dauke da murmushi yce am all ear's takawa tayi wurin da yake ta
'dauko wayar ta camera ta shiga ta ha'da kan ta da kan sa tayi masu selfie
murmushi yyi y 'dauko wayar sa shi ma yyi masu nan suka yi ta snapping picture's
kamar ba gobe muryar Momi ta ka'tse su tace ohhhh ashe kuna nan murmushi Asmeey
tayi, Momi da BILAL suka gaisa Momi tace jiya na jika shiru hope lafiya dai,
yace i was late ne that's why na gaji da yawa Momi dama yanzu fita zamu yi amma
in sha Allah bara mu jima ba, Momi tace ni dai BILAL kana takura man Dota tace
zata bika??in har bara ta bika ba gaskiya bara ka takura mata ba kaga bata gama
warke wa ba Husna zaki bisa??murmushi Asmeey tayi tace ehhh rigar Bilal taja ta
rufe fuskar ta, Momi ta ri'ke baki tana dariya tace to 'a dawo lafiya, suka amsa
da Amin suka tafi har suka kai mota bata sakar masa riga ba jikin motar ya
jingina y 'dora hannun sa 'a kafa'dar ta yce mu je ko, murmushi tayi kana ta
sake sa bu'da mata yyi ta shiga kana y zaga y shiga yja suka fita 'a hankula yke
driving juyowa tayi tana kallon sa tace meaning yanzu ka bar rough driving
kenan,
yce wlhy yau i don't feel like driving yau kawai komai cool nake bin
sa to wai ina ma zamu??murmushi yyi yce yawo kinga na manta phone 'dina ko, ka
fara tsufa kenan😂 dariya duka suka yi dama basu yi nisa ba juya wa yyi suka
koma bayan yyi parking y fito bu'da mata yyi ta fito suka nufa wurin daya ijiye
wayar y 'dauka zama Asmeey tayi yce mu tafi ko lumshe idanun ta tayi ta ri'ke
hannun tace wlhy iskar wurin nan yna yi man da'di kusa da ita ya zauna yce
Asmau-Husna kin manta kin ce zaki fa'da man wani abu but before that zana sanar
maki da wani abu Asmeey Baki ke furta so Zuciya kuma fa??bu'da idanunta tayi
tana kallon sa tace zuciya ke bayya so, murmushi yyi y shafa fuskar ta yce
Asmeey koda na fa'da maki to u is ov no use murmushi tayi tace ai duk abinda
zaka fa'da man koya yake zana 'dauke sa very important murmushi yyi y tashi yce
Husna 'a kowa ne time na tuna halaccin da kika yi man sai naji kamar na mutu
sabida murna Husna tun lokacin da jinin ki ya shiga jiki na nake jin wani nice
feeling 4 u sincerly speaking am in love wid u av fallen for u very deeply❤___* i
have a great zest for u😘, fa'da wa jikin sa tayi tana kuka, cike da tashi , fa'da wa jikin sa tayi tana kuka, cike da tashi
hankali yce Husna hope ban 'bata maki rai ba, murmushi tayi tace Thank u very
much ina son ka bani zuciyar ka baki 'daya promise me cike da jin da'di yce
Husna na baki the whole me.......

*⭕Ummi Hambali⭕*UMMI⭕Ummi Hambali⭕**
[11/17, 1:42 PM] +234 703 384 2155: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**
By.Ummi Hambali💄

Dedicated to MAMAN SHAKUR😘```
{R.I.J.F 👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*COL.ABU AL I😭 tausayin 'dan ta taji tace Son kaddara ne so no}

1⃣0⃣3⃣

*☆☆☆☆*
*☆☆MALI☆☆*
*☆☆☆☆*
```¤¤¤BAMAKO¤¤¤```

Murmushi yyi y dafa ta hanky y 'dauko y share mata hawaye yce my Queen zuciya
na cike take da 'kaunar ki kalamai bara su iya nuna how much i love u ba wlhy
HUSNA ni kai ba ban san iya son da nake maki murmushi tayi tana wasa da ya'tsun
sa y cigaba da cewa gaskiya Auren ha'di ko nace na dole ni dai yayi man fa'ida y
zama alkhairi 'a gare ni Alhamdulillah tashi muje ki huta naga kamar kina jin
bacci ko, tashi tayi ta ri'ke hannun sa suna tafiya suna kallon juna 'kara
ma'tsawa yyi kusa da kunnen ta yna ta fa'da mata *I LOVE U* ita kam murmushi
take ta yi, ita kawai ta San farinciki da take ciki 'a haka suka shiga part 'din
kana y 'dan nu'tsu kujera 'daya suka zauna very close to each other...Momi tace
har kun dawo ne murmushi *CAPT* yyi yce ai mun fasa ma fita muna waje muna shan
iska, murmushin jin da'di Momi tayi tace Aarif yazo ya ma kira ka kamar yce baka
yi picking ba, 'mike kafafun sa yyi yce uhumm Momi 'kyale sa, kallon Asmeey yyi
yce Husna muje na raka ki ki kwanta am sure kin gaji it seems like u 're sleepy
murmushi tayi dan bacci yaci 'karfin ta kan kafa'dar sa ta 'dora kan t....pillow
BILAL y cilla ma Moh yce wa kake kallo??dariya Moh yyi yce yau naga ikon Allah
kallon ma chaiii kace nan gaba in aka zo gidan naku bara kana bari ana shiga
ba 😂, dariya dukan su suka yi, Islaha ta shigo 'a gajiya gefen Asmeey ta zauna
tana sauke numfashi, kallon ta BILAL yyi yce Madam tashi kin shigo kina yi wa
mutane 'kara ko bakkya ganin muna bacci😠, Moh y dafe cikin sa yace ahhh sai fa
muna bacci, 'tsuki BILAL yyi yce kaji da shi 'daukar Asmeey yyi y kai ta 'daki y
kwantar da ita y rufe ta gefen ta y zauna yna murmushi y jima kana y tashi y
fita...Moh da Islaha suka kalle sa suka yi murmushi, ta'be baki BILAL yyi yce
kwaji da shi, ! ta shi Moh yyi yce kai ba lafiya ba amma har ka 'dauka Asmeey
sai kaje kun sha 'kasa, harara BILAL y wa'tsa masa yce kwaji da shi in ma
fa'duwa nayi ai ba ma'tsala bane in har Husna bata fa'di ba ai bani da ma'tsala,
dariya Moh yyi yce nima na tafi wurin sweery na bye yana 'karashe maganar y
fita....zama Bilal yyi y lumshe idanun sa yna murmushi yna tuna kalaman da
Asmeey ta fa'da masa tashi yyi y tafi part 'din sa room y wuce direct y side
drawer y bu'da wani babban hoto y 'dauko shida Asmeey ne duka su biyun sun saka
uniform sun yi kyau sosai murmushi yyi y ijiye saman drawer kwanta wa yyi fuskar
sa na kan hoton y jima kana yyi bacci...
Zau ne take 'a kan kujera tayi crossing leg hannun ta ri'ke da cup tana
karka'da sa, ta saka peach gown tayi rolling da 'karamin veil ta saka flat shoe
fuskar ta dauke da murmushi tana kallon hoton BILAL dake manne 'a jikin bango
yayi kyau sosai kamar wani balarabe, ganin batta palo yyi hanyar 'daki 'a
hankula y bu'da 'kofar cikin taushin muryar yayi sallama ta amsa masa cikin
siririyar muryar ta, murmushi suka sakar wa juna gefen ta y zauna tace masa
Morning murmushi yyi yce Morning hope kin ci abinci dai, nodding kai tayi tace
ganin ka ma kawai y sa naji am okay murmushin jin da'di yayi yce haka nima flask
y bu'da y zuba abinci 'a plate 'a center table y ijiye spoon ya 'dauka y fara

bata ba musu ta kar'ba bayan ta gama ci drawer y bu'da y 'dauko magani yace ungo
sha rufe ido tayi tace wlhy babu da'di murmushi yyi yce ragu wa kawai yanzu to
ya kike so ayi kona ji'ka maki??shiru tayi bata ce komai ba cup y 'dauka y zuba
maganin spoon y 'dauka y juya kana y mi'ka mata, 'kin kar'ba tayi, ganin batta
da niyar kar'ba da kan sa y bata tana gama sha ta fara kakarin amai 'a hankula y
fara shafa wuyan ta ikon Allah bata yi amai ba bacci ta fara yi 'a hankula y
kwantar da ita kana ya fita part 'din sa y nufa suka ha'du da Aarif murmushi yyi
yce BILAL yanzu dai kayi man nisa sam ko waya ma bakka amsa wa shi ne nazo naji
dalili, murmushi BILAL yyi yce kai dai mu shiga, Bayan sun zauna Aarif ya kalle
sa yace BILAL kaga kam yadda ka da'da kyau wohhhh what's the secret naga kwanan
nan kana cikin farin ciki, murmushi BILAL yyi y dauka fruit y ci ka'dan kana yce
Aarif duk time da na tuna halaccin da Husna tayi man sai naji wani irin son ta
yana da'da shiga na😘 Asmeey ta daban ne wlhy Aarif 'a yanzu ji nake duk duniya Asmeey ta daban ne wlhy Aarif 'a yanzu ji nake duk duniya
babu macen da nake so kamar ta kai na ta'kaice maka nafi son ta 'a kan kai na❤___*,
murmushi Aarif yayi yce Alhamdulillah na jima ina son naga wannan rana sai gashi
Allah y kawo gaskiya

Please Login or Register in order to submit comment