Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

already an gyara wurin da
za'a yi Arab Night anyi royal decoration wurin looking very good Momma ne taje
tayi knocking door 'din shiru shiru koma wa tayi ta dauko key ta bu'da kwance ta
gan sa 'a 'kan carpet tausayin son 'din ta ya kama ta zama tayi kusa da shi ta
tashe sa da 'kyar ya tashi kan sa ta 'dora kan cinyar ta tace son tashi ka
shirya kaji za'a yi Arab Night pls don't say no u hear pls murmushi yayi yace
Mom stop pleading me you are my Mom you have the ryt to ask me to do and stop me
, mai sa Dad zai ma auren dole😭 tausayin 'dan ta taji tace Son kaddara ne so no tausayin 'dan ta taji tace Son kaddara ne so no
one can stop this tashi yayi jiki ba 'kwari 'rike masa hannu tayi har suka kai
bakin toilet kana ta fita.

*30MINS LTR*
*Saye yake da BLCK SUIT WID WHITE LONG SLEEVE&BLCK TIE&BLACK SHINNY SHOE*
yayi kyau sosai sai zuba kamshi yake sai dai fuskar nan nasa babu annuri sai
wani feeling kan sa yake 'a palo yayi zaman sa sai dai Momin sa ta kira sa kana
y tashi y fito da sauri aka bu'da masa motar zai yi magana Momi ta masa alamar
pls ya shiga ba musu y shiga Asmeey tana 'dayan side 'din ta sha gayu tay kyau

ita ma sosai ta sha white Swiss less tay kyau .kamar wata black Arabian kallo
'daya yayi mata y kawar da idanun sa har suka isa babu wanda y tanka wa kowa
wayar sa ne yayi 'kara ganin Mom ne yayi saurin 'dagawa ta ro'ke sa da kar yayi
misbehaving pls ya mata al'kawarin hakan bare faru ba da'di sosai
taji.......tafiyar 5mins suka yi duk cikin gidan ne bayan an faka suka fito
hannu ya mi'ka mata ita ma ta 'mika mar wayar sa ya 'dauko ya kira har suka
shiga wurin yana waya har suka zauna duk yana waya 'a haka dai akay ta snapping
nasu bai fi 10mins ba ya tashi ya fita Dad 'din sa ya kira Hello Dad we 're
having meeting so am going in the next ten minutes cox de meeting is very
important Dad yace ok well-to-do man it's okay av already book flight for yah
bride so yah all going together hope am clear expecting yah in the next 20mins
haushi sosai yaji babu yadda ya iya haka ya koma ciki koda aka kira amarya da
ango su fito cewa yayi ths is not English night so no need tashi yayi yace da
Asmeey in kin gadama zaki iya tashi koda suka fita yace da driver ya tafi
tracking zai yi 'a 'kafa suka shiga palace Dad da Mom suka yi masu nasiha sosai
daga bisani suka tafi koda suka shiga flight BILAL bai zauna ba bama ta san ko
ina yayi ba har suka isa bata saka sa 'a ido ba.

'A hankula take sauko wa ji tayi an ka'de ta cike da masifa ta juya ganin BILAL
ne fuskar nan nasa 'a tamke jikin ta yayi sanyi sosai tace masa sorry ko kallon
ta bai yi ba ya wuce ganin yayi wata hanya ta tambaye sa ina zasu harara y watsa
mata yace ta wuce ta basa wuri yana da muhimman abu yayi tafiyar sa wuri ta samu
ta zauna tana matsar yar kwallar tun 'karfe biyar na yamma take wurin har zuwa
'karfe tara na dare ga yunwa tana ji takaici ya hana ta zuwa ta ci.......
Da misalin 'karfe sha 'daya y fito ko kallon ta bai yi ba ya wuce da sauri
ta tashi tabi bayan sa wata mota ne ta paka aka bu'da ya shiga 'kafafun sa na 'a
waje yana karka'da su yana latsa waya sai da ya gaji kana yace mata in kin
gadama sai ki shiga bata ce masa komai ba ta shiga 'dayan side 'din wayar ta ne
yayi 'kara zata 'dauka y warce wayar
buga mata warning duk time da yake nan
kar ta kuskura ta amsa waya turo baki tayi , 😡 'kara ha'de rai tsuki yayi y jefar da wayar 'a
'kasa tuni ta tararra'tse nuna ta yayi da ya'tsa yace it is essential for yah to
obey my rule's so never try to exchange word with me har suka isa babu wanda ya
kuma magana bayan sun fito ya bu'da 'kofar palon yace make me coconut
drink&Indian balls expecting yah in the next 15Mins try me and see yana 'karashe
maganar y shiga 'dakin sa......

*⭕Ummi Hambali⭕*UMMI HAMBALI⭕Ummi Hambali⭕**
[11/3, 4:28 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**
By.Ummi Hambali💄

```Dedicated 2 MAMAN SHAKUR😘``````

{Thank u so much my Munayshat for de support❤___*}

```I care alot,think alot,smile alot,pray alot,cherish alot all because of u
ANEELURV😘``````

9⃣1⃣➖9⃣5⃣

Sai da ta tabbatar ya shiga tayi tsuki room ta shiga wani room da alama nata ne
key ta saka ta rufe huh tsatin gidan da komai na ciki sak na turawa, kayan dake
jikinta ta fara rage wa towel ta 'daura ta shiga toilet ta jima kana ta fito ta
saka riga da hijab ta rama sallolin da ake bin ta data idar gado ta fa'da ta
kwanta tana hawaye har bacci yayi gaba da ita.
*Zaune* yake yyi crossing leg yana operating laptop wrist watch y diba yaga
tayi wasting almost an hour still bata kawo masa ba tashi yayi ya fita zuwa
kitchen yayi mamakin ganin yadda ya bar kitchen 'din haka ya gan sa room da take
ciki y mur'da yaji 'a rufe knocking yayi shiru ran sa 'a 'bace ya koma room 'din
sa remote control ya danna duka Air.Condition dake gidan ta 'dauka yayi haka sbd
yasan batta san sanyi sosai murmushin mugunta yayi ya cigaba da aikin sa yana
sipping Arab Coffe wid his other hand.
Sanyi ne ya dame ta gashi ta rufa amma ina kamar ma bata rufa ba sanyi ta
ko ina tashi tayi tana rawar sanyi tayi ko'karin turning off A.C 'din amma suka
'ki mutu wa key tasa ta fita still palo shi ma hakan ne amma gwara nan kwanta wa
tayi saman kujera.
*20Mins ltr*
Saye yake
ma'kale da earphones
fito wa yyi murmushi
fita ita dai bata ce

da 3qtr da golden shirt an rubuta sunan sa kunnen sa
'dayan hannun kuma ri'ke da Laptop sai kamshi yake zuba wa
yayi ganin ta 'a palo rufe 'kofar sa yayi da kitchen ya
masa komai ba tayi tsuki ta rufa.

Motar sa ya bu'da ya saka abinda ke hannun sa kana ya zaga y bu'da y shiga
'a 360¤ ya fita yana sauraran cool music har ya shiga *CHICAGO* parking yayi ya
fito wani building ya shiga sai gaisa wa suke da mutane fuska 'a sake bara ka
ta'ba cewa shi ne mai ji da kan nan ba nan dai suka yi ta shiriritar su......
Bata yi mamakin fitar sa ba dan ta san dama halin sa ne ko 'a jikin bata
damu ba sabida ita ta tsane sa ko ganin sa ma batta son yi baccin ta tayi
hankali kwance bata tashi ba sai da time 'din sallah yayi kana ta koma 'daki tay
sallsh data idar bacci ta koma 9:01AM ta tashi ta gyara room 'din bayan ta
kammala tayi wanka ta shirya cikin Lemon English Gown mai quater hand dama ita
bata fiya son rufe kan ta ba gashin ta daya sha gyara tayi parking 'a tsakiyar
kai Diamond Classy Powder&Mascara&Pink lip gloss ta shafa, taje girar ta tayi ta
barta 'a haka sbd tana da yawa ta shafe jikin ta da perfume kitchen ta nufa koda
ta mur'da 'kofar 'a rufe tsuki tayi 'kofar fita shi ma 'a rufe zama tayi kamar
wata marainiya tay shiru tana 'kara 'tsanar poor BILAL mtswww what 'd he mean by
locking de kitchen i think hev gone crazy lemme call de gate man so that he
could get me something nice to eat,ohhh i don't even know his contact i have to
wait for this stupid wicked guy to come back tana ta magana ita 'daya har wani
baccin yayi gaba da ita.
*30mins ltr*
CAP.BILAL ne ya shigo da alama he's tired da 'kyar yake tafiyar idanun sa sunyi
jajur da alama throughout bai yi bacci ba kan kujera ya fa'da jin ihun Asmeey
yayi saurin kallon ta fuskar 'a murtuke hannun sa ya 'dora kan lips 'din ta yaja
ganin basshi da niyar tashi ta matsa kana ta tashi ido yabi ta dashi dan sam
basshi da 'karfi tsuki yayi yce hey you how dere stupid yah wlhy don't upset me
i wanted to give yo some work pack all my dirty cloth and wash them after
washing then iron them if yah didn't hmmm sorry for yah dirty life ya 'karashe
maganar da naushin hannun ta ganin babu wasa 'a fuskar sa ta tashi ta shiga room

'din toilet ta wuce direct ta ha'da kayan ta wanke tayi drying nasu 'a machine
'dakin ta fito ta 'dauko iron ta goge 2hour's tayi kana ta gama ta rasa yanzu
mai sa take jin tsoron sa she can't argue with him sai dai duk time data gan sa
'kara tsanar sa take fitowa tayi yana kwance da alama ya fara bacci 'kofar
'dakin ta tayi 'kafa yasa mata ta fa'di ko 'a jikin sa tashi yayi ya 'dauka
laptop da wayoyinsa da wasu file nuna ta yayi da key ina so na fa'da maki
something ke zaki na wanke man kaya da iron 'din su then kinga kitchen ban
aminta ki ta'ba man komai na store na ba Gas ne kawai zaki iya using so what
ever u want u have to use yah money and buy cilla mata key yyi y shige 'dakin sa
purse ta dauka ta fita ta bama gate man sa'ko ba'a jima ba ya dawo ta 'karba ta
mayar da 'kofar ta rufe kitchen ta shiga ta 'dora light abinci yana dafuwa ta
zuba 'a plate taci tana gama wa ta wanke plate&pot ta mayar wurin da suke ijiye
palo ta dawo ta kunna kallo ta kwanta tana yi sama sama amma still mind dinta
wasn't there she's thinking v her beloved Moh.
Palon babba ne sosai yasha decoration kujerun irin royal golden Arab ne
paint 'din kan sa abin kallo ne huh ba sai na fa'da maku komai ba than it will
take us to 3page's komai so😘``` 'a jikin wall 'din babban hoton sa ne saye da
uniform 'din sa yayi kyau sosai ga Air Condition da ta ha'de da kamshi ta bayar
da nice result, two steps za'a taka 'a kai dining area da wurin ya 'kawatu ta
nan 'kofar kitchen take komai na kitchen red&white ya sha decoration gidan ya
ha'du sosai fiye da tunanin mai karatu CAP.BILAL ya jima yana gina gidan sai
last month Allah ya basa ikon kammala wa duo abin da ke ciki designer ne dan shi
mutum ne mai son gayu da neman na kai dan kau har Ball yake bugawa da Tennis
wannan ma yana daga cikin sanadiyar da Allah yayi masa arzi'ki.
Fito wa yayi fuska babu annuri ya watsa mata harara ke nan gidan kune da zaki
kunna wa mutane kallo??this should b de first and last da zaki kunna man kallo
komai i bought it by my self babu wanda ya bani ko five naira 'daga man kujera
tunda ba daga gidan ku aka kawo ba sbd haka u have no ryt da zaki na ta'ba man
kaya shashasha kawai bata ce masa komai ba ta kashe kallon 'kasan carpet ta
zauna tayi tagumi tsuki yayi yace hala ke ba musulma bane ana sallah u busy
watching film's mtsww sakara kawai kuma nan gidan musulmi ne sbd haka u have to
cover yah hair jan gashin yayi da 'karfi yayi ball da 'kafarta ya fita ita da
bata ce masa komai ba 'daki ta shiga ta 'fada kan gado tana rera kuka tana
tambayar kan ta yanzu haka zata 'kare rayuwar ta cikin 'kunci da 'bakin ciki😭😭
ts tabbata da Moh ta aura da suna chan suna shan amarcin su...

e(Onfu onweti jam na berkenteee🙋🏼))

⭕Ummi Hambali⭕*ALHAMDULILLAH ALA-KUL HALIN⭕Ummi Hambali⭕*

www.free.dollar.for.supporters.com = 😂
[11/3, 4:28 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**

```By.Ummi Hambali💄```

Dedicated to Maman Shakur😘```

{I know you might be seeing my Hausa differ from urz most especially wurin da
nace saye i mean wearing}

9⃣6⃣

Sai 'a yau ta tabbatar da ku'di basu ne nutsuwa ba, ba sune kwanciyar hankali ba
duk irin gatan dake cikin gidan amma sam bai saka ta kwanciyar hankali ba sai 'a
yau ta tabbatar kudi suna halaka matasa da dama su fa'da rayuwar banza sai 'a
yau tayi regrtn wulakancin da ta 'taba yi wa wani ustaz she's sure had it been
shi ne he would have treat her like a kid she's sure he love's her for de sake
of Allah she's sure he would have shower her with true love zai nuna irin na
manzon Allah s.w.a tsanar BILAL take 'kara yi when ever she set her eye's on him
ji take tamkar tree ne aka shuka yake growing up.....
Wanke face 'din ta tayi ta fito 'a kan kujera taga waya 'dauka tayi tay
searching name 'din sa gaban ta na dukan 3:3 har ta katse bai 'daga bai sai 'a
karo na biyu 'a fusace ya dauka yace uban wane??abin ya mata ciwo sosai hade
damuwar ta tayi tace Asmau ne dama i call to ask yah that i wanna go out to buy
something tsuki yayi yace shi ne dan kin rai na ni zaki kira ni i don't care
where ever yah feel like going you can go yah in free mode ina so ki sa 'a ranki
you are nothing to me aure da aka yi mana kawai it's de name ni ban 'dauke ki 'a
mata ba , zata yi magana ya katse wayar yana huci, abin da ya fa'da yayi mata
ciwo sosai har hawaye sai da tayi mayafin rigarta tayi rolling ta fita 'a bakin
'kofa ta tarar da wani security yce well done Madam here is a message De King
sent for u just few minute left wehv been trying yah no buh it couldn't go so de
delivery man has all ready gone envelope ya 'mika mata ha'de da key kallon sa
tayi tace Key for whar?? murmushi yayi yace Ma have a look at yah right hand
side that car itx urz sent by de King nodding kai tayi tace ok well-done ta
kar'ba motar ta buda ta tayar taja ta fita motar sosai ta burge ta dan ta
ha'du , MUH'D ALI RESTAURANT ta faka ta shiga ta biya kudin da za'a na kawo mata
abinci har gida once in a day every Afternoon dama da safe bata iya cin abin ci
mai nauyi haka night time ma she can't take heavy food da rana ne kawai tana
kammalawa da nan ta shiga Bank ta cire kudi ta nufa Homeric Phone Cell ta saya
new phone and SIM ta kira Dad ta masa godiya da Mom suka tambaye ta hope
everything is going normal bo'ye masu tayi tace ehh bayan sun gama ta kira
parent's 'din ta Mami ta da'da bata ha'kuri akan auren da suka yi mata murmushin
'karfin hali tayi tace Mami don't bother yah self we 're all coping well this is
our destiny we can't skip or omit this page just keep on praying .....suna gama
wayar ta 'dora kan ta 'a jikin kujera tana kuka mai tsuma zuciya 'a daddafe ta
isa gida ko parking 'din kirki bata yi ba ta fito ta shiga ciki direct room
'dinta ta shiga 'kasa ta zube tana kuka...
Shigowar sa kenan har ya zauna sai kuma ya tashi room da take ciki ya
shiga kwance y same ta tana kuka har ya juya sai kuma ya dawo tsuki yayi yce
yarinya in dai kuka ne yanzu kika fara sa this is just de bgnin u haven't see
any-thing file's dake hannun sa y watsa mata yce in kin gadama ki man signing
ina jiran su nan da 5mins delay and see 'kafar ta y taka y fita ko kallon file
'din bata yi ba tashi tayi ta shiga toilet data kammala gado ta haye ta kwanta.
Bayan y gama shirin sa fito wa yayi da niyar tafiya da file 'din , room
'din ta ya shiga ware idanun sa yayi blanket data rufa ya fincike bottle na
ruwa dake hannun sa y bu'da y fara zuba mata da sauri ta tashi harara suka watsa
wa juna key na motar da aka kawo mata ya 'dauka kamar zata yi kuka tace masa pls
bani key ...bata 'karashe maganar ba ya wanke ta da mari da sauri taja baya tana
masa kallon 'tsana tace Allah y isa na mugu kawai da sauri ta shiga toilet ta
rufe buga 'kofar ya shiga yi ya kai 10mins yana buga 'kofar ganin bata da niyar

bu'de wa kuma she's wasting his time file 'din sa ya 'dauka ya fita yna huci
motar da aka kawo mata y shiga yaja 'a tsiyace ya fita 45Mins ya kai sa Airport
amma bai fito cikin motar ba ya rasa mai zai mata da she 'll never 4get tsuki
yayi ya fito Security dake beside him ya masa sannu key 'din motar Cap.Bilal ya
'mika masa y shaida masa ya basa motar godiya sosai ya shiga yi masa abin ma
haushi ya bama charming Prince tsuki yayi yce Man keep yah talk , take away de
car and don't ever let me heard from someone about the car i swear if you tell
some one thar i gave yah a car sorry for yah self yana 'karashe maganar ya shige
ciki Aarif ya washe baki yace ango ango tsuki BILAL yayi yce bana son iskanci
Aarif yayi ta tsokanar sa fita BILAL yayi ya bar masa office 'din duk wurin da
zai wuce sai ana masa congrats ana tambayar sa bride 'din ya'ke kawai yake.....
Sai da ta tabbata ya fita kana ta fito tana matsar kwalla palo ta fito
tana tunanin abin yi tunawa tayi da akwai wani perfume da bayya son kamshin sa
ko ka'dan 'dauko wa tayi ta fesa sosai 'a palon haka ma 'dakin sa ta fesa da
yawa ta koma 'dakin ta , zaman shirun ya fara damun ta wayarta ta 'dauka ta fito
harabar gidan garden ta shiga tayi zaman ta iska mai da'di tana ra'tsa ta da
alama tana jin da'din wurin har lumshe ido take tana tuna the tym she spent with
her beloved Moh she wanted to call him buhr she's scared kar mahaifiyar ta
taji.....
Ba shiri yasa driver ya mayar dashi gida ko brief case 'din sa bai 'dauka
ba driver na mi'ka masa ko ta kan sa bai yi ba Palo ya shiga jin kamshin turaren
yasa kan sa y fara juya wa cije le'be yayi room 'din sa ya shiga shi ma still
kamshin turaren yake fito wa yayi 'a fusa ce y tura 'kofar 'dakin ta ganin batta
ciki ya nufa toilet still batta nan 'a tunanin sa ko ta fita gidan wurin pool ya
nufa kan kujerar dake 'a wurin ya zauna fuskar nan babu annuri, Laptop 'din sa
dake 'a wurin ya kunna ya cigaba da aikin sa yana tunanin abin da zai yi mata.
Pool ne babba sosai ga clean sky water 'a ciki daga gefe kuma ga sit biyu
da table arht de middle of de chair's chan kuma gefe garden ne ya 'kawatu ga
wasu Italian Chair's hmmm abin sai wanda ya gani chan bayan gidan babban
'kayataccen Field ne 4 sport komai well organised INFACT de house x
extraordinary de house hold inside an impressive building.
Ta shi tayi ta fito daga wurin phone dake hannun ta take danna wa sam batta
kallon gaban ta dai dai da pool bata kula da shi ba ta fa'da jikin sa yana
'ko'karin ture ta de chair capsized suka fa'da cikin pool 😂 he became out of
word's , ga pool 'din yana da girma ta kasa motsa wa 'a fusa ce ya tashi yana
'ko'karin tashi 'rike sa tayi tana 'ko'karin tashi suka kuma koma wa ciki
numfashin ta ya sama sama she fainted more than twice 'daukar ta yayi suka shiga
ciki kan kujera ya cilla ta room 'din sa yayi locking da 'kofar palo room 'din
ta ya shiga yayi kwanciyar sa dama he made a tedious journey Aarif ne ya kira sa
da kamar bare 'dauka ba sai kuma ya 'daga ba tare da yayi magana ba Aarif yace
Charming Prince ina ta 'danna door bell mute kawai kake ji i came to see yah
cute bride tsuki Cap.Bilal yayi yce bana son iskanci mai nace wa wani cute banza
as in yah wife ma mtsww bara 'a bu'da ba, dariya sosai Aarif yayi yce hmmm kai
dai tell me de truth kana nan close to her kana rai na man hankali anyway's
extend my greeting to her keep yah jealous that's good no more piece of advice
am sure sabida ita ne bakka zuwa Office sosai yhv fallen for her deeply fa kashe
wayar BILAL yana huci😠😡 juyar da fuskar ta.

{Am sorry for not typing on time my network isn't that good that's y thank you
so much for yah support emmiyimma❤___*emiyid himbe😘```}

🙏🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*ALLAHUMMA AJIRNI MINAR NAR🙏🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*
[11/3, 4:29 PM] +234 810 081 4614: *👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻*CAPTAIN BILAL👮🏻CAPTAIN BILAL👮🏻**
By.Ummi Hambali💄

Dedicated to Beloved MAMAN SHAKUR😘```

9⃣7⃣

Ta shi yayi y fito rufe room 'din yayi da key ko kallon wurin da take bai yi ba
sama y hau kan kujera y zauna dafe kan sa yayi ya rasa mai ke masa da'di.
Kasancewar yau weekend bai tashi ba sai 1:34PM ya jima 'a zaune kana yayi
wanka 30Mins ya gama shirin sa wayoyin sa y 'dauka y sauko yadda take jiya haka
ya same ta tsuki yayi ya chilla mata key yyi hanyar fita jiki ba 'kwari ta tashi
tsuki tayi ta shiga 'dakin tayi saurin rufe wa cije le'be yayi y fita rai 'a
'bace....
Wanka tayi ta saka fav 'din ta meaning gown ko mai bata shafa ba ta hau
bed tana kuka kamar kullum tashi tayi ta fita ta diba mota babu ta tambaya one
of de security y fa'da mata ai tun jiya Oga y fita da ita ciki ta koma tayi
shiru yana shigo wa ta tashi tace masa ina mota na?? harara ya watsa mata yce ai
ba daga gidan ku aka kawo ba sabida haka exuse me rigar sa ta ri'ke tace say
what ever came out from yah mouth amma mota sai ka bani tsuki yayi yce toh na
sayar and so??zaro ido tayi tace chabb wallahi ka bani mota na mugu kawai mara
iman.....bata 'karashe maganar ba ya wanke ta da mari ta fa'di ka'sa tana kuka
bakin ta y fashe harara ya bita da y hau sama.
*1Month later*
Kullum dai haka suke rayuwar su babu ruwan kowa da kowa dukan su babu mai tanka
wani kowa harkar gaban sa yake ya bar mata 'kasa shi yana sama amma still ba
barin ta yayi ba dan ya hanata zama masa kujera da kallo haka wajen gidan y hana
ta fita.
phone 'din ta ne yayi ringing ganin international number ne ta 'dauka tayi
sallama daga 'dayan 'bangaren tsuki aka yi Madam i wanted yah to stay away from
CAP.BILAL if not i swear you 'll be sentence to prison i know you don't know who
i am hmm my name is Ninda he's best touchy sweet girl from Brighton i wanted yah
to ask for divorce as soon as he came back home hope am clear matar tana
'karashe maganar ta kashe wayar, tsuki tayi tace is left for u ke ya dama best
friend 'dinta ta kira ta bayan ta fa'da mata za suyi wani programme if she's
free tou she's invited.
Suna gama wayar ta 'dauko trolley ta ha'da fancy dress 'din ta bayan ta
gama ta fito Driver ya kai ta Airport Booking Fligh tayi bayan ta kammala ta
fito 'a nan ta ha'du da wani primary school friend 'din ta kallon mamaki suke yi
wa juna nuna sa tayi da hannu tace Moubarak dama kana nan murmushi yayi yace
Black cute Arab kene haka kika 'kara kyau looking ma sha Allah wai gaskiya it's
has being long fa kinga har nayi aure with two children ai abin da yasa bama
zumunchi yah alway's busy all the time's i heard that yah a CAPTAIN bur u ger
married to CAP.BILAL murmushin takaici tayi tace Allah raya mana su number
driver ta fara trying no. 'din sa it's off tsuki tayi Moubarak yce wani kike
jira ne nodding kai tayi tace wlhy driver ne number 'din sa off murmushi yayi
yace ok muje nayi dropping 'din ki ko, 'a'a thanks i know he 'll be here soon'
karka'da key dake hannun sa yayi yce 'a'a kawai muje nayi dropping 'din ki babu
yadda ta iya sai da yayi forcing nata ta shiga 'a bakin get yayi dropping 'din
ta tayi masa godiya ta shiga ciki 'a 'kofar palo ta tarar da BILAL 'tsaye fuskar
nan nasa so sulky harara ya watsa mata yce motar uban wa kika shiga😠😡 juyar da fuskar ta banza ta
masa ta ra'ba sa ta wuce jawo ta yayi fuskokin su na fuskan tar juna babu wasa
'a idanun sa yace am talking to you are you an animal? Don't u know that yah now
married 😡 'kara ha'de rai ba'ta rai tayi tace i know that am married amma as u said

Please Login or Register in order to submit comment